Before he left the room, they were left sitting with open mouths, staring at each other. She looked at Ya'isha and said, “What does he mean by saying I have wealth greater than money? Ya'isha, please, Amrah, if you understand, explain it to me because I don’t get it at all.” Ya'isha exhaled and said, “There’s a problem, Juhud. Let’s go deal with this jerk. I knew what he was hinting at all along.”
They left, and the whole time her mind was locked on his words, which kept spinning in her head, but she couldn’t figure out where to place them. Her Baffa'am being in a bar? What does "bar" even mean? With these thoughts, they entered the house. From afar, they saw Kareem standing by the car, watching them intently as they approached. Each of them was lost in their thoughts.
“Aminah,” she heard her real name called, and they all stopped abruptly. He walked up to her confidently, looked at his siblings who scattered, leaving only him and her. He lifted her chin with his hand; she closed her eyes, inhaling the scent of his memorable perfume. He took a deep breath and exhaled hot air, saying, “Despite being someone you want to avoid because I put you on the right path, Aminatuh, I won’t stop advising you. There is no obedience to creation in disobedience to the Creator. I would be proud if the advice I give you, from the day you found yourself in this family with lenient Islamic discipline, becomes something you remember every time someone invites you to sin against Allah.
I know that in these months, with Momy’s support, you’ve started following Ya'isha, going out to chill, and even going to Dikko Club. The saddest part is that you’ve even joined the dancers, not just watching.”
### Original Text:
Bai jira abinda zasuce ba ya fice daga dakin yabarsu zaune da sakakken baki suna kallon kallo ta kalli Ya'isha tace “meye yake nufi da inada kadarar da tafi kudi Ya'isha don Allah Amrah idan kun gane ku ganar dani nikam daqiqiya ce ban gane komai ba" wata iska Ya'isha ta furzar tace “akwai matsala ne Juhud muje rabuda wannan dan iskan ni dama nasan abinda yaketa yiwa raragefe kenan" fita sukayi har zuwa lkcn kanta a kulle yake kalaman nasa sunayi mata yawo a qwanya saidai ta kasa gane inda zatayi musu matsugunni Baffa'am dinta bariki yana taba bariki? Meye ma ma'anar barikin?" Da wannan tunanin suka shiga gda tun daga nesa suka hango Kareem tsaye jikin mota ya zuba musu ido kamar me nazarinsu har suka qaraso suka giftashi kowa da abinda yake saqawa a zuciyarsa “Aminah" taji an kirata da asalin sunanta turus sukaja suka tsaya dukkansu ya tako cikin takunsa na isa ya iso gabanta ya kalli qannen nasa dukka suka watse ya rage daga ita saishi, hannu yasa ya dago kanta ta lumshe idonta tana shaqar qamshin turarensa me tsayawa a rai yaja numfashi tare da furzar da wata iska me zafi yace “duk da kasancewata abin gudu a gurinki saboda Ina doraki akan tafarkin daidai Aminatuh bazan fasa fada miki ba Babu biyayya gurin abokin halitta wajen sabawa ubangiji zanso Kuma zanyi alfahari idan ya kasance nasihar da nakeyi miki daga ranar da kika tsinci kanki cikin wannan ahli me rangwamen tarbiyyar islama ta zame miki abar tunawa a duk lkcn da wani abokin halitta ya gayyaceki domin aikata sabon Allah. Nasani cikin watannan da kika samu goyan baya daga Momy kin fara biyewa su Ya'isha kina binsu kuna fita chilling kune har Dikko Club wai abin takaicin hardake a cikin yan shiga rawa bama ki tsaya iyakar kallo ba"