Header Ads
Showing 21001 words to 21533 words out of 21533 words

Chapter 8 - JAHAN KHATOON ROMANTIC BOOK COMPLETE -MR'S BASAKKWACE WPS Office.txt

Ads the beginning of article before Image

23 Jun 2024

502

Ads at the middle of Article

yafe mata,haka ma Mom adaran ranan sai gasu sunzo barka da nik'i-nik-in kaya,Dad ya tambaya an mata hud'uba Jawat yace,eh yayi mata hud'uba da sunan kakar su wato Hindu, Jahdah bak'aramin jinda-d-in tayiba da taga sunzo haka JAHAN ,koda ranan suna tazo basuyi taron suna ba sabida gudun tonan asiri.












Bayan sati biyu JAHAN itama ta sulub'o nata y'ay'an har biyu duk mata kyawa-wa ba k'aramin kama suke da Jawat ba murna awajen Dad da Mom ba'a cewa komi,komi siyowa suke akawo kusan kullum sai sunzo, Bilkisu ma tazo sai alokacin tasan abinda ya faru da Jahdamah ta tausaya ma y'ar uwanta gashi ita ko b'atan wata bata ta'ba yi ba,ranan suna yara suka ci sunan Mom da Ummu,ankashe kud'i asunan nan anci ansha an hantse,haka rayuwa taci gaba da tafiya suna samun kulawa duk ta b'an garen iyayensu musam-man twins sunyi b'ub'ul abinsu,bayan Jahdah ta yaye Hindu da suke kira Miemie Dad ya had'ata da abokin shi aure,amma tabar Miemie wajen JAHAN.












Bayan shekara bakwai,wasu y'an yara na hango kyawa-wa son kowa k'in wanda ya rasa suna ta wasan su,Ummu abiha,da Mami,da Miemie kenan, JAHAN ce tafito rik'e da uniform d'in su ta k'ara girma ta zama babbar mace tace,suzo tasa musu sutafi hadda,da saurin su sukazo ta shiryasu takai su wajen driver ya tafi dasu makaranta bayan antashi istarah Ummu abiha da Miemie da wata yarinya suka tafi toilet duk suka cire wandon su suna ƙwa-ƙular kansu,ashe wata malama tana kula da su kullum insunzo islamiya sai sun shiga bayi a tare yau tace sai ta bisu ta ga mi sukeyi binsu tayi ta tura k'ofar abinda ta gani ya gigitata fara zuba musu bulala tayi tun abayin ihu suka rink'a yi suka fito ba wando nan aka taru ana tambayar malaman miyafaru ,shaida ma malami tayi take principal ta kira number JAHAN mugun fad'uwan gaba taji da akace ana neman ta a makarantan s Ummu abiha,jikinta na rawa ta d'au mayafi da key d'in motor ta nufi makarantan, lokacin da ta gansu ba wando k'ara gigicewa tayi ta tambaya mi yafaru nan aka zaiyane mata,kuka ta fashe da shi tana fad'in innalillahi wainna ilaihi raji'un, daƙyar aka lallashe ta da takad-dun koran yaran a makarantan don gudun b'acin sauran d'alubai kiran Jawat tai tana kuka ta shaida masa abinda suka shuka sunfara girba, lokacin da labari yaje kunnan Jahdah itama tayi kuka,dole suka raba y'ay'an Ummi abiha Jahdah ta d'auke ta, Miemie kuwa gidan Mom aka kaita,yayinda ta rik'e Mami,abin yama Jawat ciwo dole aka raba musu makaranta tare da sa malaman su sa musu ido kar su barsu su rab'i k'awa ko wace irice,wata rana Mami taje makaranta d'aya daga cikin malamai ye mata fyad'e ya gudu kaca-kaca ye mata lokacin da labarin yaje kunan iyayen ta haukane kawai basuyi ba,haka suka d'au dan gana,suka sa aransu abinda suka shuka shi suka girba.








Jiddah koh mijinta ya kamata tana cin k'anwar shi tuni ye mata duka saida ya karya ta yasaketa,Hajiya Najah koh tsutsotsi nafita ta ƙasan ta mijinta ya saketa ya koreta tazama abin k'yama cikin alumma


*KARSHE*










*SUBUHANAKALLAHUMMA WA BIHAMMDIK ASH HADU ALLAH'ILLAH HA'ILLALLAH WA'ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDU HU WA RASULUHU ABIN DA MUKAI BA DAI-DAI BA ALLAH YA YAFE MANA*

Ads At the End of Article
6
7
8

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads