Showing 9001 words to 12000 words out of 17319 words
Chapter 4 - YAR BOKO Complete Document .txt
tinda kuka hayo jirginnan naji gaba daya kinsace min xuciya ,wani takaicine y tsaya mata azuciya
Itafa shiyasa batasan samarin kasar Hausa,b wani zuwaa dogon aji sukaiba,ko irin y Dan dinga jefa kalmomin turanci a kalamanshi,amma aa,tsagwaran Hausa yakeyi,aranta race lallai wannan Dan gargajiya ne
Itakuwa harga Allah bakowace Kalmar Hausa tasani b ,balle akai g fassara maanar kalmomin,
Tabashi amsa d.mlm Dan Allah kayi hakuri ,batajira amsarsaba ,t kara gaba,ta isa gun su mom suka hau mota Dan isa ga masaukinsu
Ashe a hotel daya suka sauka,apartment dinsu n kallon n juna
Neenerh t futo ,sanye d kayan excersice ,t nufi ground din d aka ware Dan haka,Ashe saurayin dazu yana t sama yana kallanta ,tana kara shiga ranshi,neenerh kuwa batasan wainar d ake toyawaba
Kullum d safe zai kwankwasa kofarsu neenerh Dan gaisar d iyayenta duk Dan y samu gindin zama,cikin faraa suke amsa masa
Tin neenerh n shareshi hartakai g sun Dan fara hira d futa shopping tare,neenerh t daukeshi amatsayin Dan uwa,kullum a masallcin madina suke sallah , sunyi exchanging numbr d nasmal d zummar insun dawo gida nyja zai kawo musu ziyara har gida
Fakewa yayi d zumunci shiyasa neenerh t saki jiki dashi d y sake y furta mata kalmr so dako kallon shi b zatayiba,karshe suka tattara yanasu yanasu suka nufi kasar amurika ,
akan hanyarsu t roki dad y taimaka su karasa Cyprus danganin childhood friends dinta ,rabanta dasu tinda sukabar kasar,sunje Cyprus sunyi murna d zuwanta,anan wani yayan kawarta yaganta yace yana Santa,amma bata bashi amsaba,kwanansu uku tare d tsaraba mai train yawa d friends dinta suka bata
sannan suka isa america sunyi Kwana 30 sannan suka nufo gida nyja cikin dinbin farinciki neenerh tafi kowa farinciki d dawowa ,SBD tayi missing bestynta xuhra n ummylolo😘d kuma su Marsie cousins dinta
Suna dirowa nyja driver y kwashesu sai gida,mtn sim card dinta t Dora awaya take t sanarda su marsie d ummylolo d zuhra cewa sun dawo lfy.kan t ajiye wayan a bed side drawers taji shigowar txt msgs,hka sukai t shigowa kusan guda 30 ,ganin sunan mlm Hnf yafuto akai yasa t da wayan a silence t juya t nufo palour
Washegari gidansu y cika d baki yan sannu d zuwa,kowa y karbi rsarabarsa d adduar karo budi g dad
*AFTER 3 YEARS*
Neenerh an kammala first degree,tsawan four years mlm Hnf baifasa nunawa neenerh kaunaba,haka bangaren nasmal y rike wuta,haka abid yayan kawarta shima y matse lanba
Kowanne cikinsu nuns bajinta ,tare d nuns tsantsar kauna g matashiyar budurwa wato neenerh
A bangaren neenerh kam ,duk cikinsu b Wanda yai saidai d raayinta,duk d suna d ilimi saidai basu ,amma tafisan Dan uwanta bahaushe Wanda yayi karatu a turai ,kaji wata mgna mai wuyar yiwuwa inbanda abin neenerh karatu a ko INA akayi sunanshi karatun book
Samari sai barkowa suke tindaga kan maaikatan gwamnatin jiha kama Dana tarayya had zuwa masuyi a non govmntal organizations,amma neenerh takasa samun wanda taji zata iya rayuwar aure dashi
O Ni ayusha nave lalle yan book sai abarsu
11/12/16. 8:00am
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N MUM AFEEFA😍*
8⃣1⃣-8⃣5⃣
Alhazawa d mnyan kusoshi a gwamnati kowa y futo bidar neenerh d aure,amma race duk b suyi mataba,tafisan saurayi Dan sawalwali
Abinda y sanya iyayennata basu takurataba,sukansu basuda raayin yi mata dole,sunfisan t zabi abokin rayuwarta d kanta
Har Dan kanwar dad saida yace yana Santa amma fur tace itabata raayinsa
Duk wannan Abu d neenerh take b waivruwan ido takeba ,tafisan taga mijinta saurayi mai karancin shekaru,wannan dabia itace wadda yanmatan yanxu d suka zurfafa karatu zuwa jamia suka dauka
Auren yaro shine cinyewa,musammn suga sun pose iri iri an dauki pre wedding pix,haka zalika ranar party su riko hannu ana take musu bays,sunmanta d Neman zabin Allah sudai kawai abinda zuciyarsu take raya musu ,haka zasuyi
D zasu nunama saurayin d suka mato akanshi sai kayi mmki,SBD wani lokacin saikaga saannin junane ko y girme mata d shekaru biyu
Anacikin wannan rintsi t sayi form Dan samun gurbin karatun PhD,cikin nasara t samu sakamakon t samu result mai kyau
T tawo hnya zuwa gida,taji tana shaawar shan ice cream t tsaya a wani katafaren mall Dan t saya
Shigarta keda wuya yayi daidai d lokacin d nura y ke shirin futowa daga mall din
Ganin hadaddiyar Ben dinda ko a kasar turai kanka samu mai kyanta sai an tona,
Bin byanta yayi,yaga t nufo barin ice cream,biye d ita har suka karaso gun payment,kan t bude jaka t biya y biya,gdy t mishi t fuce
Biyota yayi yana hi Bby,akagauce t juyo kasancewar t gaji gida kawai takeda burin isa
Ganin hadadden guy din d y biya mata,yasa t Dan saki fuska,karasowarsa kusa d ita yace if u don't mind,pls can I have ur no,sai muna gaisawa
Batasan y akaiba,kawai taji tana gaya mishi lanbobinnata,yayi mata gdya ,t shiga mota t hau titi
Isarsa majalisa y dauki wayarsa y kiranta ,atake t gane muryar ,sbda duk t kagu y kiranta,cox first glnce data mishi tai falling in love wit him🤔🤔
Ashe shima hakan take agareshi,shi arayuwarshi neenerh itace mace t farko d y fara tayawa,saidai ace anasanshi
Sungaisa,nan take y baiyana mata sirrin zuciyanshi,b tare d bata lokciba t amsa,hmmm su neenerh kenan
Dalilin d yasa tai saurin amincewa tafahinci yanada duk wasu qualities datakesan mijinta y kasance
Karshe sun tsaida ranar d sai kawo mata ziyara,kan wannan rana sunyi wata shakuwa t ban mmki,neenerh kuwa jitake bazata iya rayuwa batare d shiba
11/12/16. 8:00am
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N HERWWER JIDDER AKA*
8⃣6⃣-9⃣0⃣
Zafaffiyar kauna Ce t shiga tsakanin neenerh d nasmal,sanadiyyar haka neenerh t tsinci kanta cikin tsantsar farinciki d bata taba yinsa aduniyaba
Yaune asabar ,ranar d nasmal sai kawo mata ziyara,tin sassafe t shiga kitchen Dan had a mai mende mende,wato delicious,d taimakon mom dinta
Misalin 4:00pm y iso kofar gidansu ,y kirata Dan sanar d ita zuwansa,gate mn ne y most shi iso zuwa Palin baki
Neenerh Ce t futo cikin doguwwr Riga red colour ,rigar t futo d ainahin kyanta e structuren d Allah y mata
Nan nasmal y kara rudewa,sun gaisa,sannan yayi introducing kansa gareta,
*WANENE NASMAL*
_____________________
D farko sunana musa Bashir Wanda akafi Sani d nasmal,nakasance dan fari agurin mahaifana,an haifeni a america,nayi karatuna n primary d secndry hat university a america n karanci engineering,presently Ina aiki a kasar amurica,yanxuma mom dinace b lfy shine nazo dubata,god so kind y hadani dka
Inafatan zan samu karbuwa,murmushi neenerh yayi b tare d race komai b,jintayi shuru yasa y dorada,in a damuwa inasan zan turo magbatana
Dadine y lillube xuciyanta,Lamar yayi tsalle amma saita dake ,saidaya kara maimaitawa sannan tace y bari t fara sanarwa agida
Nan suka Dan taba hira,sukai sallama karshe y bata kayayyakin d y sayo mata,abinka d yan boko turarukane,d cards d flowers kala kala,ayusha dake gefe tana kallan ikon Allah ,akalla an karshe many an kudi wajen sayen wannan tarkacen araina nace dama kudin akabata,lol
T shiga gida dakin mom t zarce,tare d ajiye mata kayayyakin d yabata,t wuce dakinta danyin sallah
Mom taji dadin kyautar d yaiwa diyartata Dan taga alamar y samu karbuwa,murnar t daya diyarta zatai sure
Kullum amakale suke d waya,yan daukar mata alkawarurruka irinsu indai y aureta y rude aure, tsakaninshi d wata mace sai kallo
Itadin t isheshi ,cox duk abinda yake bukata game d mace t mallskeshi,d Dai sauran zantuttukan d babu tabbas a cikinsu
Mahaifin musa(nasmal)Alhaji Bashir a halin yanxu shine ambasadan Nigeria a kasar amurika,ya rike mukamai n aiki Dana siyasa masu dama
Mutum ne mai tsarin rayuwa irinta turawa Dan hargida y mallaka n kashin Kansa akasar
Abinka d lamari n masu hnnu d shuni ,cikin kankanin lokci aka kawo kudin auren,neenerh d nasmal tamkar su hadiye juna
Ansa wata uku biki,ummylolo,zuhra dasu Mimi sun tayata Myrna,Wanda itama ummylolo saura two weeks bikinta sun fara tsara yanda events din zasu kasance,abin mmki b wanine angonba malam handed ne ,lecturen su a undergraduate,tinda y gane ba zai samu karbuwa gun neenerh ba,
Y fara kamun kara d ummylolo,nan Ummi t futo t baiyana mai gsky ,nan y hakura d kawartata,reshe y juye d mujiya,Ashe ummylolo Ce rabanshi ,yanacen yana wahalar d kanshi
Zuhra kuwa soyayya t kullu tsakaninta d cousin dinta ,hartakai su ga aure, suna d da guda daya
A Kwana a tsahi b wuya a gun Allah saura 2 weeks biking nasmal d neenerh,duk wani shirye shirye y kankama t bangarorin biyu,lefe akwati 24 ,aka kawo daga gidansu nasmal ,abundai sai San barka,araina nace Allah y cida musulmi.amin
Musammn aka dauko mai gyara amarya daga Maiduguri,sati daya aka ware Dan gyareta
Duk inda t gilma kamshi mai dadi ke tashi daga jikinta,su marsie abu namu ,tin ana sauran two weeks saura suka diro garin,wayaga amarori kirjin biki
11/12/16. 8:00am
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY N HERWWER JIDDER AKA*
8⃣6⃣-9⃣0⃣
Zafaffiyar kauna Ce t shiga tsakanin neenerh d nasmal,sanadiyyar haka neenerh t tsinci kanta cikin tsantsar farinciki d bata taba yinsa aduniyaba
Yaune asabar ,ranar d nasmal sai kawo mata ziyara,tin sassafe t shiga kitchen Dan had a mai mende mende,wato delicious,abunciccika n kasar turai t hada mishi Dan aganinta tashin canne sai fi bidar hkn,d taimakon mom dinta suka kammala
Misalin 4:00pm y iso kofar gidansu ,y kirata Dan sanar d ita zuwansa,gate mn ne y most shi iso zuwa Palin baki,English wears y Santa,sun mishi kyau matuka,abunka d tashi turai
Neenerh Ce t futo cikin doguwwr Riga red colour ,rigar t futo d ainahin kyanta d structuren d Allah y mata,
Nan nasmal y kara rudewa,sun gaisa,sannan yayi introducing kansa gareta,duk hirar d suke cikin yaren nasara suke,haka b karamin burge neenerh yayiba,ita a rqyuwarta tafi ganin saukin hira d turanci fiye d harshen Hausa, turkashi,Ni ayusha d nake gefe nace lallai kin dauko t d nauyi
*WANENE NASMAL*
_____________________
D farko sunana musa Bashir Wanda akafi Sani d nasmal,nakasance dans fari agurin mahaifana,an haifeni a america,nayi karatuna n primary d secndry har university a america n karanci engineering,presently Ina aiki a kasar amurica,yanxuma mom dinace b lfy shine nazo dubata,god so kind y hadani da ke
Inafatan zan samu karbuwa,murmushi neenerh tayi b tare d tace komai b,jintayi shuru yasa y dorada,in ba damuwa inasan zan turo magbatana,HP Zaki amince ki xamo wifey gareni
Dadine y lillube xuciyanta,
Kamar tayi tsalle amma saita dake ,saidaya kara maimaitawa sannan tace y bari t fara sanarwa agida,
Nan suka Dan taba hira,nan t shiga bashi lbrin rayuwar Cyprus,shi kuma y bata n america,babu irin kunyar nan irinta yayan mlm bahaushe ,sukai sallama karshe y bata kayayyakin d y sayo mata,abinka d yan boko turarukane,d cards d flowers kala kala,ni ayusha dake gefe ina kallan ikon Allah ,akalla an kashe manyan kudi wajen sayen wannan tarkacen araina nace dama kudin akabata,lol
T shiga gida ,dakin mom t zarce,tare d ajiye mata kayayyakin d yabata,t wuce dakinta danyin sallah
Mom taji dadin kyautar d yaiwa diyartata Dan taga alamar y samu karbuwa gun neenerh,murnar t daya diyarta zatai aure,auren ma irin Wanda life style dinsu yake iri daya
Kullum amakale suke d waya,yana daukar mata alkawarurruka irinsu indai y aureta y rufe aure, tsakaninshi d wata mace sai kallo
Itadin t isheshi ,cox duk abinda yake bukata game d mace t mallskeshi,d Dai sauran zantuttukan d babu tabbas a cikinsu,wato n dadin bakin d samari yan bana bakwai suke yiwa yammata,kekuma saboda kwakwaluwar ki bata aiki ki dashe baki kina farinciki
Mahaifin musa(nasmal)Alhaji Bashir a halin yanxu shine ambasadan Nigeria a kasar amurika,ya rike muka'mai n aiki Dadama kama daga na siyasa dana aikin gwamnati
Mutum ne mai tsarin rayuwa irinta turawa Dan hargida y mallaka n kashin Kansa akasar America,iyalanshi kaf akasashen ketare sukai rayuwa
Abinka d lamari n masu hnnu d shuni ,cikin kankanin lokci aka kawo kudin auren,neenerh d nasmal tamkar su hadiye juna
Ansa wata uku biki,ummylolo,zuhra dasu Mimi sun tayata Murna,Wanda itama ummylolo saura two weeks bikinta sun fara tsara yanda events din zasu kasance,abin mmki b wanine angonba malam hanfef ne ,lecturen su a undergraduate,tinda y gane ba zai samu karbuwa gun neenerh ba,
Y fara kamun kafa d ummylolo,nan Ummi t futo t baiyana mai gsky ,nan y hakura d kawartata,reshe y juye d mujiya,Ashe ummylolo Ce rabanshi ,yanacen yana wahalar d kanshi kan abinda b zai samuba
Zuhra kuwa soyayya t kullu tsakaninta d cousin dinta ,hartakai ga aure, suna d da guda daya
A Kwana a tsahi b wuya a gun Allah saura 2 weeks bikin nasmal d neenerh,duk wani shirye shirye y kankama t bangarorin biyu,lefe akwati 24 ,aka kawo daga gidansu nasmal ,abundai sai San barka,araina nace Allah y cida musulmi.amin

[12/20, 9:13 AM] *Ayusha Iliasu musa: 11/12/16. 8:00am

[12/20, 7:11 PM] *Ayusha Iliasu musa: 19/12/16. 8:00am
*'YAR BOKO* 📚🖍
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*
*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*
*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY , LUBABATU,LAMEEDO*
*HAPPY MAULUD NABIYYI SAW TO ALL MA FANS* *ALLAH YA KARA MANA SAN ANNABI MUHD SAW*
9⃣1⃣ -9⃣5⃣
Sunje sunyi pre wedding pix,wow karkiso kiga yanda sukai kyau,wat a perfect match,ko Dan hassada dole y Ce sunyi kyawu,yammata kuwa ji suke damage sune
Friends dinta tayima sending ,tare d postin a insta, hbawa within some minutes hotunan sun zaga inda bakai zato ba a yanar gixo.
Musamman a duniyar watsup,sai adduar Sanya alkhairi ake,shaharariyar marubuciyar online Hausa novel mai suna Umma Yahya marubuciyar goyan kaka t sanya pix din amatsayin group icon na GRP din sisin mama,
Anfara raban invitation,rabuwa biyu sukai su ummylolo ne suka gayyato