Showing 6001 words to 6615 words out of 6615 words
Chapter 3 - Banana Island By Oum Aphnan .txt
In mata ,saida na maida farida kamar Matana kullum tana tunanin za'a gyara mata matsalar ta ,Amma inaaa! Ƙarshe haka ta kwashe kayanta ta koma garinsu ba boko...!”
Wannan labari na malam Dauda ya tayar ma Shaawanatu da hankali don tasan wannan kamar jurwaye mai kamar wanka yayi mata ,itama wato in taki yarda dashi haka zai faru da ita.
Saurin goge hawayen fuskarta tayi “Malam Ni dama ba virgin bace ba, Accidentally na rasa budurcina a wani operation da ƴan fashi suka kawo gidanmu so amma ba taɓa zina ba,wallahi malam zan yarda da abinda kake so matsawar bazan samu matsala da karatuna ba”
Tafa hannu malam Dauda yayi
“Ahaaa ƴar gari ,in kinso daga yau karki sake bude littafi nayi maki Alƙawarin Upper credit ,ke kizo ma da ƙawayenki duk akwai malaman da zasu taya”
Ifty dake bakin ƙofa ji tayi kamar ta fasa ihu saboda takaici batasan sanda ta bankada labule ta shiga office ɗinba.
“ke lafiya kika shigo mun office babu sallama?”
“Sir ance kana nemana”
“Fita sai na nemeki”
“Ok sir ina jiran ka a bakin ƙofa ku gama da ita”
“Ki koma Hostel,zan aiko a kiraki ko zo ki sakamun numberki a nan ” cabe baki tayi “Ai banda waya”
“Ke banson rainin hankali Ni saurayinki ne ko ance maki ina sonki ne da zaki ja mun aji ,jibeki baƙa mummuna!”
Wani abu mai kamar lomar tuwo ta haɗiye da kyar wanda ya kafe mata a maƙoshi
“Sir I'm sorry wayar lalacewa tayi not mean something bad”
“shikenan jeki zan aiko a kiraki”
“Thank You sir ” ta juya ta fita har tasha kwana amma ta kasa tafiya tana tuno hadisin Annabi (s.aw) ‘Man ra'ah minkum munkaran fal yugayyiruhu bi aidi hi waillah bi lisanihi...’ har zuwa karshe ma’ana wanda yaga abun ƙi a cikinku yayi ƙoƙarin kawarwa da hannunsa ,in bazai yuwu ba da Halshensa in bazai yuwu ba ya ƙyamaci abun a zuciyarsa amma wannan shine mafi raunin imani'.
Juyawa tayi tana kaiwa nan a tunaninta ta bankaɗa labulen ta shiga .
Yarinyar mutane ta gani akan cinyarsa ,ya rungume ta bayanta ya haɗe da ƙirjinsa yina latse mata nonuwa kamar zai ciresu .
Sunajin an turo ƙofa ya cikata da gudu ta mike tana gyara zaman siket dinta ,wani kallon banza ifty tayi mata
A fusace malam Dauda yace “Ke uban me kike mun a office ɗina shashasha kawai sakarya”
“Malam ubana kuma?”
“Eh nace ubanki da abinda zaki iyayine shegiya fitsararriya er gidan talaka”
“Gaskiya zan jure komai amma banda zagin iyaye ,wallahi malam in ka sake zagin ubana sai taci kujeran aikinka in kuma kana ganin ƙaryane kace iftihal khairi ubanki,zakasan wanene ubana a Nigeria banza ƙaramun ma'aikaci Almajiri ƙazami”
“Lalala kinsan wanda ke gabanki kuwa”
“Jacan yimun shiru wawiya sakarya ,an maki barazana da carryover Zaki zubar da mutuncin ki har kina faɗa masa ke ɗin ba budurwa bace ba ko ,ƴan fashi sun maki fyaɗe....to ki mun shiru in Gama dashi kafin In dawo kanki...don duk abunda kuka tattauna nayi recording ɗin sa a wayana”
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 08138873799
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************