Showing 1 words to 535 words out of 535 words
Chapter 1 - Tarihin Marubuci Abdul'aziz Sani Madakin Gini .txt
Wane ne marubuci :-
Abdul'aziz Sani Madakin Gini
An haifi marubuci Abdul'aziz Sani Madakin Gini a jihar Kano a shekarar 1969 a unguwar gwangwazo.
Ya yi makarantar allo a garin na kano inda daga nan kuma ya yi karatun firamare a unguwar Yalwa dake birnin Kano wato Yalwa primary school, daga ya koma technical wudil, sai ya tafi kuma ya yi federal technical Bichi dake masarautar Bichi .
Bayan kuma yanzu ina aiki a karamar hukumar Dala.
Na fara rubutu a 1983 kuma abin da ya ja hankalina shi ne yawan karance-karance na littattafan yaki tare kallon fina-finai.
Sai tunani na ya fara bani cewa ya kamata ni ma na shigo cikin duniyar marubuta domin na jarraba hikimar da Allah ya bani.
Wannan dalili shi ne ya sanya na fara rubutu littafi.
Shi rubutu baiwa ne ba a koya wa mutum. Babu wanda yake koya min.
Na fara rubuta littafina na farko a 1995,
Wato littafin IDANIYAR RUWA.
Kuma littafi ne na soyyya kamar yadda sunan ta bayyana.
Kuma littafin yana fita ya samu haskawa a duniyar marubuta, bayan wannan kuma na rubuta wani mai suna DUNIYA RAWAR YA MATA.
Sai kuma littafin YAUDARA KO BUTULCI.
Babu wani littafi da marubucin ya wallafa da aka yi sa a gaske dukkanin ƙirƙira ne.
Marubucin ya rubuta littattafai fiye da guda dari biyu.
Kuma marubucin shine mafi shahara a Duniyar marubuta littattafai yaki cikin harshen Hausa
Marubuci abdul'aziz Sani Madakin Gini ya rubutu littafin sa na yaki na farko mai suna
RINJAYE
Kuma littafin ya shahara sosai inda aka sanya sa a tsarin nazarin ɗaliban makarantun primary.
Kamfanin da ya buga littafin shine JAKARA CITY BOOKSHOP dake birnin Kano.
Har yanzu dai Littafin rinjaye ya samu karɓuwa inda shahararren mai karatun littattafan a rediyo ya karanta sa wato malam Muhammad Umar kaigama.
Wani abun farin ciki ma ta dalilin wannan littafi marubuci abdul'aziz Sani Madakin Gini ya gida gidan da yake zaune littattafan marubucin mafiya shahara sune
KUNDIN TSATSUBA
MAZAN JIYA
GALLABAR MAZA
SARKIN SARAKAI
RIJIYA GABA DUBU
JELAR DAMISA
Duk da cewar a wannan lokaci akwai littattafan marubuta da suka shahara.
A wani bangare kuma marubuci
Abdul'aziz Sani Madakin Gini
Ya rubutu fina-finai da dama tun farkon wanzuwar masana'antar kannywood
Kamar shahararren fim mai suna
JUYIN MULKI
Daga cikin fina-finan da marubucin ya yi aiki da kasuwanci da kan sa shine kamar haka:-
MARAICI
za a dinga samun littattafan marubucin akan shaguna kamar haka:-
Madakin Gini Bookshop
Yahya SO Bookshop
Jakara City Bookshop
Al'amin Bookshop
Da sauransu
Jerin sunayen littattafan marubuci
Abdul'aziz Sani Madakin Gini
RINJAYE
YAUDARA KO BUTULCI
RAMIN MUGUNTA
IDANIYAR RUWA
GALLABAR MAZA
MAKASHIN MAZA
SADAUKI
ZOBEN SIHIRI
RUGUNTSUMI
RUGUNTSUMIN RUGUNTSUMI
JELAR DAMISA
DAMISA KI SABO
GABA DA GABANTA
KUNDIN TSATSUBA
MATSATSUBI
MIFTAHUL ZARBIL
KARO DA DUBU
ZOBEN SIHIRI
RUWA DA ISKA
ZARATAN JARUMAI
FARMAKI
MUTUWAR YAWA
FILIN DAGA
DARE UKU
TSUBURIN ZAKARAN
MAYAKAN ASALI
HASKE DA DUHU
DARUL MUHUK
DODON MAZA
FARAUTAR BAYI
YAKIN SHAHADA
NAMIJIN DUNIYA
KUNDIN LABARAI
HIKAYOYIN AL'AJABI
JARUMI DAN BAIWA
WASIKAR JINI
SARAUNIYAR DAJI
MUTUM DA ALJAN
RIJIYA GABA DUBU
KARAGAR MULKI
KWARI DA BAKA
BIRNIN AZZALUMAI
SAIFUL ISLAM
MUMINA DA AZZALUMA
MAGOGIN KARFE
TURNUKU FADAN IBLISAI
MURUCIN KAN DUTSE
KARFI DA KARFE
KAIFI DA TSINI
JINI DA KASA
SARA DA SUKA
SAIFUL LUJARA
TAKOBIN SIHIRI
ZAGE DAMTSE
SANSANIN AZABA
ZALUNCI
MACE MAI KAMAR MAZA
KARO DA MAZA
INUWAR MUTUWA
GOGA SHA YAKI
RINTSI DA TSANANI
RAGAYAR TSAFI
TAFARKI
GABA TSINI BAYA SIYAKI
SADAUKI
TSUBURIN ZAKARAM
SAIFUL MAUT
MAMAYAR BAZATO
DUGUNZUMA
MUGUWAR GASA
JARUMIN JARUMAI
TASKAR AJALI
TURBAR GASKIYA
FARAUTAR BAYI
ZALUNCI
HIKAYOYIN ABU SHAJJAR
RUNDUNAR AJALI
TSIBIRIN ZAKARAM