Showing 9001 words to 12000 words out of 18794 words
Chapter 4 - Halak Dina by Adama Umar.txt
ta tashi babu abunda yake yawo a kwakwalwarta sai mafarkinta na jiya ,a kullum tana mafarki dashi amma na jiya yafi tsaya mata a rai musamman da Inna ta shiga tsakaninta dashi ,tana aikinta cinkin sanyin jiki inna ta fito tana kallon yacce take tafiya shafal shafal ,tsaki tayi ta ce
"Karma kiji Malam yana cewa zai aurar dake ga Alh manu kizo kinamun rashin mutumci wlh bazai yiwuba ,indai ina raye baki isa kiyi aure a inda zaki huta ba ina nan ,ha ni wace kalar azqbace uwarki bata dandanamun ba to kishirya idan kina tunanik gidan Alh manu hutune to ki farka ina fatan kina sane da mari uwar gidansa ta yanzu kawatace to idan kina guduna ai kin koma wajen wata innar "
Dayake na saba da fadar inna Haka tayita fada nikuma ina aikina domin yanzu ina tofawa zata rufeni da duka ,yau na hana jibrin fita ko ina nece ya zauna yayi jinyar ciwonsa saida na kalli ciwon hannunsa sannan na tuna da lawandi da yaketa faman dawainiyya dani duk da nasan yana sona amma bai furtamun ba don haka baida wani hujjar da zaice naci amanarsa ,duk da nasan inna bazata barni na aureshi ba ,haka dan gidan mai gari ma babu kalar hidiman da baimun ba amma inna tamun kazafi ya daina mun magana ,ina cikin wannan tunanin saiga lantana da fatu da talatu ,dukkansu yayan baffane kuma innace ta haifesu a tare suka shigo kasancewar haka suke zuwa gidan ko wacce da zugar yayanta ,sallama sukai da Fallinsu suka shigo inna da ta gama ɓaɓatu ta shiga bayi ta fito tana
"Lalelalelale jabbama sannunku da zuwa sannunku da zuwa yan albarka "
Dariya dukkansu sukai inna ta kalleni da ido.nai sauri na shiga dakinta na fito da taburma na shumfuda nan suka zube akai suka fara gaisawa kallonta Talatu tayi ta ce
"Inna wai ina Baffane gunshi mukazo munji ya dawo mukace bari mugaisheshi "
"Himmmm ai shima tashi ta sameshi ya fita wai zaije ya samu Alh manu suyi maganar auren shatu kinsan shi zai aura mata wai yagaji da ganinta ina bata wahala "
Dariya dukkansu sukai wasu kuma da mamaki a idonsu fatu dai ta kasa hakuri ta ce
"Haba kukuwa me abun dariya anan ,yanzu shatu mai shekara 14 itace zaa aurawa wannan tsohon haba ,tukunyar gidan Alh manu fa sai a mulmula shatu a sata a ciki damas ta shige haba a duba lamarin nan "
Talatu tace
"Dallah rufe mana baki ke lokacin da kika auri yahya me bamuce miki ba amma kikaki kika aureshi ,gashinan har yanzu babu inda kika kai a aure ,babu abunda kima tara kowa kikaje gidanta zakiga tumakinta amma bandake kin zauna sai baje masa gindi kike yana ci ,to dan haka ki mana shiru "
"Ah wlh barta karki samun ya agaba ,indai zata baza mishi ya bata dadi ta baza mishi ,na kura dukkanku yaran nan babu wacce ta dauko karfin jinana da wuri zaa muku kishiya domij idan namiji yaga macd bata nan nan dashi tofa kishiya zai mata "
Kallonta lantana tai ta ce
"
Haba inna mukuma ina zamu tsaya muna biyewa miji yanzu aimu girma ya kamau wlh tsakaninmu da miji ai yayi ku zajegeshi a ranmu ,keni tunda nake bantaba jin shaawarsa bama "
Dukan cinyarta talatu tai ta ce
"Taya zakiji shaawarsa zaizo miki baki.dik.wari hammatarsa ya gonar kaya rigar jikinsa kuma idan zaa tsayar da ita zata tsaya tsabar dotti yana kanki kina jin nokin amai taya zakiji shaawar sa "
"Kedai bari yar uwa babu abunda na tsana a jikinsa kaman warin baki musamman wai shaidai ala dole saidai mu hada baki ni kuma bazan iya tsotse wannan duttinba ,ko iska ya huromun saina toshe hanci "
"Ai allah ya shiya kamilu shi tun lokacin da yake zuwa zancen ki mafa bazaiyi wanka yayi ado irin na maza ba ,saidai yazo da tsaminsa "
"Kedai bari shiyasa ko shaawarsa ma banayi "
"To kema kenan inaga shatu da zaa aura mata wannaj tsoho taje taita fama za dottin goro da majina "
Shiru tayi tana kara kallon shatu da take iza wutar abincin da ta daura kaman batasan sunayi ba .
Haka suka dinga maganganu har baffansu ya dawo suka gaisheshi suka tayashi murnar auren da zaayiwa shatu sannan suka tafi don Baffa bayaso suzo gida su zauna .
Tana ganin Inna ta shige dakinta da baffa ta dauko wani duƙun duƙun din mayafinta saboda tsufa ta fita ta nufi gidansu kawarta lami tana sharce hawayen dake zuba a idonta ,tana zuwa ta sameta zataje diban ruwa ta dauki wani tulun ta rakata suna tafoya take shaida mata hukuncin da baffanta suka yanke nan Lami ta dafe kirji ta ce
"Ola( jar bafullatana kyakyawa) kina nufin kin amince da auran alh manu "
"Eh lami wala mi wawa dole na karbi wannan hukunci shine mafita "
"Yanzu shatu dama yauda ta kikeyi ,dama bakyasona Alh manu kikeso saboda Abun duniya "
Da sauri suka juya suka ga lawalli da ya biyota tun fitowanta daga gida amma batasan yana binta ba ..........
********************
Wanene aliyu...... .
Aliyu dane ga Alh Abdullahi gana, da kuma sunanahaifiyarsa hajiya Fatima wanda yake kira da Mommy , daga jin sunan zaa gane su bare barine kanuri, Mahaifinsa ya tashi cikin naira da dukiya kasancewar sa babban dan kasuwa wanda ke safaran gold a fadon duniya, Hajiya fatima ta aifi yaronta babba mai suna Aliyu abdullahi gana daganan bata sake haihuwa ba sai bayan Aliyu ya gama primary six sannan ta samu ciki ta haifo yarta kyakyawa wanda uta Fatima aka samata mai sunan mahaifiyar Alh abdullahi, an haideta inda Aliyu ya dinga murna ya samu kanwa Mahaifinsa ya bashi kudi ya gayyaci yan makarantarsu aka mishi kayatacciyar walima, bayan Fatima tana da shekara 8 yara sun tashi cikin gata da soyayyar juna data iyaye wata rana mahaifinsu ya tashi ya nufi company saboda ance masa yazo company yana gobara ya fito daga gida kenan motarsa tayi bomya mutu a ciki, mutuwaraa ta jijjiga falimy nasu inda baffanunsa suka rikeshi lokacin ya shiga aji uku a makaramtar jamia, Kanin mahaifinsa Alh ibrahim rawa yaso ya auri Mommy amma ta nuna bata da interes akan aure bai mata dole ba aka barta a gidan da suke ta cigaba da zama tana kula da karatun yaranta, a bangaren karatun addini kuma malamine yake zuwa har gida yake koya musu kurani bayan kurani sai kawa idi da sujayi babu wasu littafafai sosai, inda Ibrahim rawa ya matsawa mommy akan ta kaisu makaranta su san addinin su taki tace babu inda zaakai yayanta hkanma suna fahimta, bata san cewa hadisi da littafafai su suka fassara quran ba haka suka tashi basu da ilimin addini sosai a kansu, yana gama jamia kanin mahaifinsa ya dauki komai nasu ya danka masa ganin ba yarone mai wasa da dukiya ba, aikuwa ya dauki ragamar aikin mahaifinsa inda yqsa aka bunkasa company yasa aka mishi order na kayan hako inda suke hako gold har kwangilam gomnati suna karba.
Tun Aliyu yana jss 3 yake fama dasu irin sanji a jikinsa, kuma tun a lokacin sai yana mafarki shida mace tun baya fahimtan mafarkin har aka musu wani topic wanda yake magana akan balaga harda ta maza da yake a islamic ne ammusu bayani har akan. Mafarkin da maza sukeyi, ya jima idan. Ya tashi daga bacci sai yaga. Wandonsa da farin abu amma sabida rashin sani da kuma rashin ilimin fiqihu haka zai wanka ya fita, tunda aka musu wannan topic din malamin yana futa yabi bayansa ya ce
"Malam dan Allah inasan magana dakai "
Juyowa yayi yaga zakwakurin dalibinsa mai. Kokari yayi murmushi ya ce
"Aliyu gana lafiya kam "
"Eh malam inasone muyi magana akan topic din da kamana ne malam. Nakeso muyi magana "
"Ok to yanzu kaga malami zai shiga ajinku kaje idan kuka fito break ka samen a office dina"
Hakan kuwa akayi da aka fitosu da break yataho office dinsa cikin saa kuma ya sameshi shikadai, guri ya nuna masa ya zauna sannan yake tambayarsa lafiya
"Lafiya kalau malam dama akan topic din da kamane, gaskiya malam bazan boye maka ba najima ina cikin wannan halin da kake fada "
"Wani hali kenan ?"
"Kace mutum zaina mafarki, sannan zaina fidda gashi kuma zainajin shaawa to da inajin amma bansan me nakejiba saida ka fada sannan na gane shaawace kuma abun fitsarina yana tashi da daddare haka nake kwana "
Shiru yayi yana nazarin yaron tabbas dagajin muryar zaa gane balaga ta fara riskarshi amma bazaa kawo masa harda mafarki ba dafa sa yayi ya ce
"To nidai nan shawara zan baka Aliyu na sanka kanason addininka, sannan ka kasance mai taafta duk da alhamdulillah kana kula da jikinka sai kuma maganar mafarkin da kakeyi shine alama ta balagar da namiji, zakana mafarkin kana kwanciya da wata kuma ka tashi kaga ka fidda farin abi wanda muke kira da maniyyin to a wannan gabar zakayi wankan janaba inace na muku wankan gawa dasu wankan shiga musulunci to duka dayane niyyacr kawai ta banbanta, sannan maganar gabanka yana tashi yana haka bacci kuma ka daina cin abinci ka koshi lokacin da zaka kwanta, kuma ka daina shan madara domin madara yana karawa namiji maniyyi, sai kuma kanashan tea din dake dauke da lemon tsami in sha Allah zaka samu sauki "
Godiya yayiwa malam yana bitar abunda ya fada masa yana sawa malam albarka ya mufi ajinsu ya samu teemah tazo tana jiranshi kusa da uta ya matsa yana taokanarta wai bataci abinciba gashi zata koma aji a haka yau wata zatayi kukan yunwa haka ya dinga tsikanarta kafun ya dawo da ita desk dinsa ya fara bata abinci shima yanaci yana nazarin abunda malam ya fada masa, bayan sun koma gida suka zauna suna cin abinci Mommy ta lura da sanjin da aka samu daga gareshi amma bata tambayesa ba da abun yakai abu zai sameta don tanajan yayanta a jiki sosai.
Da dare ammi taga Aliyu a kitchen yanata famam kokawa da teapot tambayarsa tayi mai zaiyi yace shayi zai hada, kallon kayan shayin tayi taga harda lemon tsami kaman zatayi magana kuma ta ce
"Ok bani in dafa maka kaji "
No Mommy ki barni in safa abuna haba mai amfanin in baki wahala
Dariya tayi tana shafa kansa ta koma dakinta ta kwanta, duk da tanajin feeling amma bazata iya auren wani namiji da marayun nan ba.
Washe da gari da safe ma haka yace kar a hada masa tea da madara ammi ta dauka raayi ce kawai
To fa akwai tarin tambayiyin da sai alkalamin sirrin ne yasansu don haka hanzarta ku biya naku saina juku
₦300 kacal
Your comment masoyana
💍💍💍💍💍
*HALAK DINA*
💍💍💍💍💍
*STORY & WRITEN*
*BY*
*ADAMA UMAR*
```SECRET PEN````
*THE LOVE,ROMANTIC,PITTY,EROTIC STORY🔞*
*KU HANZARTA KU BIYA NAKU NASAN ZAKUYI MAMAKIN GANIN NA KARA FREE PAGE ,NASAMU NEMAN ALFARMA DAGA WAJEN FANS DINA AKAN IN KARA MUSU FREE PAGE KODA 5 NE ,NI KUMA INA GANIN GIRMAN MASOYANS SHIYASA NAI MUSU ALKAWARIN KARAWA SAKAYYAR DA ZAKUMUN SHINE KU SAYI LITTAFIN DOMIN KARANTA NAKU ₦300*
*2166579242*
*AISHATU ALHASSAN*
*U B A BANK*
*AYI SCREENSHOOT A TURAMUN TA* *WANNAN NUMBERN*
*+234 708 194 0768*
KO KATIN
MTN
https://chat.whatsapp.com/BpFvJCcAsWc3Li48XxrDFF
1️⃣1️⃣➰1️⃣2️⃣
Shiyasa bata kulasaba don wani lokacin yana da zabe, aikuwa yaji dadin shawarwarin da malaminsu ya bashi haka ya dinga bi yaja wani dan Lokaci saidai ina yana zuwa ss 2 duk Wannan Abubuwa suka daina masa aiki komawa wajen malaminsu yayi ya sake masa bayani ya ce dashi ya farayin azumin litinin da alhamis in sha Allah zaiga sanji, aikuwa haka akayi dama sunyi magana ramar laraba Ce kawai ya tashi da azumi mommy ke tambayarsa yace na ladane ganin ya dage da azumin ne yasa ta titsiyeshi akan saidai ya fada mata abubuwan dake faruwa, ganin ranta ya baci yasa ya fada mata dukkan wani abunda ke faruwa toshe baki tayi tana salati don jin abunda dan nata yake fada, tambayoyi ta masa ya bata amsa kawai ta dauko gyalenta suka nufi asibitin da family doctor nasu yake, suna zuwa ta mishi bayani ya je ya dubashi ya mishi scan duka suka dawo yace da Haidar yaje waje zasuyi magana da Mommyn sa, ya fita waje nan likita ya kalli Mommy ya ce
"Kinsan wani abu hajiya fatima, haidar xan iya cemiki saiya ninka babansa feeling sau goma, "
"da aauri ta dafe kirji"
ta ce
"Innalillahi wa inna illaihirrajiun, doctor me kakeson fadamun yanzu ko alh Allah ya hada mace aure da shi ai abun a tausaya natane. Bari kuma sau goma, yanzu ya zaayi doctor "
"Eh abunyi dayane zamu daurasa akan magunguna zuwa yakai 20 years muga idan abun yana girma gaskiya saidai ki masa aure don yan zuma akwai sparm a mararsa kaman ba yaro mai 16yars ba"
Magunguna ya basu sukai godiya suka dawo tana kallon dan nata tausayi Ya bata saidai tafi tausayin matar da zata zauna dashi, don ita tsabar jaraban Mahifimsa shiyasa ma taki wani auren Don ba lallai ta samu kamarshi ba, haka ta dinga zancen zuci har suka isa.
Ai kuwa yana gama karatunsa matakin maganinsa ya kare likuta yace mata saidai ta mishi aure ko kuma ya fada harkar neman mata, domin tanzu abun yakai idan ahaawarsa ta tashi ko itace a kusa dashi. Zaibi, tk daakai ga haka gwanda a mishi aure , tana hanya tana tunanin maganganu dr yanzu wa zata tinkara da maganar wai ayiwa Aliyu haidar Aure toma da wani ido zasu kalleta gidan Alh ibrahim tawa ta nufa aikuwa tayi nasara ta sameshi tunda ta shigo. Matarsa ke hara rarta don tasan Alh rawa yaso ya aureta taki, iso aka Mata ta sameshi bata boye masa komaiba ta bashi bayani duk abunda ta sani ya jinjina lamarin wai Haidar zasu tara mutane ayiwa aure, kallon Mommy yayi ya ce
"Idan babu damuwa zan aurawa Haidar yata Hafsat don shine kawai mafita"
Shiru tayi tana nazarin abun ai hafsat yarinyace sosai don bata wuce shekara 13 ba don baiwuce tana jss2 ba, kallonsa tayi ta ce
"Anya zaiyiwu kuwa naga Hafsat yarinyace taya zaa hadata aure da da Aliyu yanzufa shekararsa 22 "
Eh nidai a ganina haka abun yake don shima idan kin duba kawai sauri girmane da kuma saurin karatu amma shima ai yarone kuma zancewa mutane zan mishi aurene don inaso na bashi ragamar gidanku da komai na gadonku kinga mun biye wannan sirrin na abunda ke damunsa babu wanda ya sani
Shiru tayi ta ce
"Shikenan Allah yasa hakan shine alkahiri"
Koda aka fadawa mahaifiyar Hafsat taso gardama amma saboda Rawa a tsaye yake a gidansa babu yanda ra iya baban matsalar shine Hafsat yarinyace mara kunya don ko uwarta bata bariba dake uwar ta sangarta yarinyar shiyasa zaa samu matsala, koda mommy ta dawo ta fadawa Haidar yacce sukai da Baffamsa shidai komai aka yanke nashi bine, haka akayi aure babu taro ko kadan don an idar da sallah ne ma aka daura babu wani shgali aka kawo hafsat gidan Mommy, Hfsat kam tana dake akan kujera tanata karewa gida kallo dama wannan shine gidan Baffanta amma mahaifiya ta take hanani zuwa lallai mama anyi shegiya wato karnazo naci dadi, wani friedge ta hango wanda ta dinga hasasho apple, kankana da sauran fruit shine a ciki aikuwa tatashi kanwar mama sai kwabanta take amma ina ta nuna bataman san anayiba ta nufi ,wajen kayan marmari ta abunta Apple ta dauko da juice tanafa korawa har yan uwan Mommy suka sauko daga dakin, ammi bataji dadin abunda Hafsat tayiba amma tace yarintace yake damunta haka suka karbi amarya suka watse, dakin Temmah aka kaita domin ba yanzu zata tareba sai a hankali, yana ganin abunda Hafsat takeyi kuma da alama bata da kunya ga Haidar kuma yana da zafi rai ko teemah idan tayi abu saiya bata jikinta tukunna balle, wayarsa ya ciro ya kira ya muaallim suma gaisa sannan yake shaida masa wai an masa aure, murna ya tayasa sannan ya ce
" shikenan shan lemon tsami ya kare ga mata ka samu sai kana sauke hakki. "
"Ban fahimci me kake nufi ba malam wani hakki kuma "
"Eh wannan mafarkin da kake yi abunda kake mafarki shine xaka mata "
Shiru yayi yana mamaki wai dama wannan shine aure abunsa zaina aimatawa kenan da wannan marar ku yar yarinyar, komawa dakinsa yayi yayi wanka ya kwanta.
A bangaren Mommmy kuwa ajiye Hafsat tayi ta mata fada sosai ta nuna mata me aure da hakkin aure wani gun ta kwashe mata da dariya wani gun kuma tai kuka, tana gama mata nasiha ta shiryata saida ta kaita bakin kofan dakinsa sannan ta juya, murda kofan tayi ta shiga yana kwance yana bacci sai zufa yake kaman maicin yaji tayi kofa ta bude gefen gadon aikuwa taga kudi nan ta tuna hudubar uwarta da kiaani auren mai kudi shine ki kwashi kudi yarinya kema ki tara naki, babu ruwanki da baibakiba kema kinada naki, aikuwa ta kwashe duka kudin ta koma dakin teemah saida ta fada mata duk abunda mommy ta fada mata sunata dariya abunsu suka kwanta saida ta tabbatar teemah tayi. Bacci sannan tasa kudin a cikin kayanta itama ta kwanta.
Haka ta dinga mishi sata sannan babu kalar rashin kunyar da takewa Mommy domin ta saba yiwa uwarta, Mommy kam abun harya fara damunta tana kaita kullum bakin dakisa amma itadai tana gani haryau wani abu bai faru tsakaninsu ba, yau Litinin ya tashi da azumin da yabawa Mommy tabbacin babu abunda yayiwa Hafsat nan Mommy ta ajiye shi ta masa nasiha ta nuna masa hakkon aure, sosai yaji nasihar yace wa Mommy in sha Allah yanason saj idon mutane ya dauke a kansu sannan yayi wani abu, Mommy bata takura masa ba domin tasan tunda yace zaiyi to zaiyu, tashi yayi ya nufi company yana tunanin kullum sai yadawo da rafer na kudi amma baya ganinsu kodai teemah ce ta koyi dauke dauke, wata zuciyar tace masa matarsa ya ce yaushema take zuwa dakina haka ya dibga saka da warwara ya tafi.
Hafsat ce a gaban Mommy ta marairaice wai saidai a kira mata mamanta su gaisa batayi. Musu