Header Ads
Showing 15001 words to 18000 words out of 18794 words

Chapter 6 - Halak Dina by Adama Umar.txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

512

Ads at the middle of Article

fara soyayya take shaida mishi shine Mommy take mata fada .


"Haba teemah wai wace rayuwa kikeson yi nida nake murna na aurar da dana saura ke kema ina aurenki shikenan na huta amma ki tsaya kina mini wasa da hankali ,to ki jawo hankalinki kisa a jikinki zan mugun saba miki aha "




"Haba Mommy waini auren nan kam dole ne ko kuma farillane ,sunnace ta manzon Allah sannan ni ba wacce aure ya zama wajibi a kantaba don Allah Mommy ki barni inyi karatu cikin salama "




"Ta bude baki zatai magaba sai gashinan fuuy ya wuce Mommy kam tunda ya shigo ta gane meke tafe dashi amma ta basar don kar Teemah ta gane batasan inaa ai teemah ta gama saninshi tun lokacin aurensa da Hafsat ,suna zaune Mommy tace


"Teemah ki tashi ki dauki abinci ki kai masa ,daga gani daga wajen aiki yake "




"Ni kuma Mommy kinsan dai banason zuwa wajen Akii idan yana cikin wannan halin saida kwakwaran dalili so don haka maza kije keda kika gaifeshi "




Shiru tayi saisa teemah tayi magana itama taga wawwatana nace mata taje wajenshi aiko ita tana. Fargaban tunkararsa a wannan halin ,amma yata uya haka ta tasho ta hada kayan abinci ta nufi dakinshi da sallama a bakinta ,bai amsa ba hakan ya bata mamaki sosai duk halin da yake ciki bata taba kasa amsa sallama ,kuaa dashi ta zauna tana daura hannunsa akan gashinta ta ce


"Asadullah ,yau kuma maiya sameka ,meke damunka ?"


Shiru ya mata amma ya tashi ya daura kanshi akan cinyarta ,hawaye ya kara zuba a idonsa ,kallonahi tayi ta ce




"Meke faruwa kuma abun har yayi zafi haka "




Cikin muryar da bata fita ,cikin muryar da ta dashe ,cikin muryar marasa lafiya ,cikin muryar damuwa ya ce




"Mommy zan kara aure "




Saida gabanta ya fadi domin jin abunda dan nata ya fada.,maganar ta girgizashi,mutumin da aka kai masa mata ko wata bataiba yake maganar aure ,tausasa murya.tayi.ta ce




"Haba haidar mene aciki kodan kayi hayaniya da matarka sai kace zaka daura aure ,aikowa ma yana samun sabani kuma ake dawowa a shirya don haka banason kana fadar wannan magana aure kuma idan kayi hakuri zaka kara amma yanzu ba "




"Ba fada mukai da itaba ,Mommy aladartace ta dawo kuma sai bayan kwana tara take rsayawa ,zan.kara aure ni kadai nasan wahalar da nake sha ,Mommy kicigaba da mun addua Allah ya yayemun wlh tunda nake aure lalurata take karuwa ".....................




Sorry da wannan
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
*HALAK DINA*
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’


*STORY & WRITEN*




*BY*


*ADAMA UMAR*
```SECRET PEN````






*THE LOVE ,ROMANTIC,EROTIC,PITTY STORY*


*FREE PAGE*


*PAID BOOK*


*₦300*


*ZAA TURA KUDI TA*


*2166579242*


*AISHATU HASSAN*


*U B A BANK*


*SHAIDAR BIYA TA*


*+234 708 194 0768*


*MASU TURO KATI MTN*




Ina kaunarku masoyana


Uwar batoola
Ameeran baba
Fibr
Habiebtie
Asmau sani


Ina sonku masoyana idan babuku babu mu


Wannan page na sadaukar dashi a garekuπŸ§πŸ˜‚πŸ˜‚




1️⃣7οΈβƒ£βž°1️⃣8️⃣








"Gaskiya gadanga bazaiyiwu ace aurenka ko wata daya baiyiba kace zaka kara aure so don haka kabar maganar nan "


"No Mommy wlh idan ba kara aurrba zan fara neman mata ,nasan na kiyaye kuma na hana kaina daga neman mata amma yanzu babu abunda na iya munyi shawara da As ya ce mafitata shine kawai na kara aure koba komai matan zasuna hutawa "




Shiru tayi tanajin yacce gabanta ke faduwa jin halin da dannata yace zai fara neman mata hakan yasa ta badar da maganar ta ce




"Ok son maza tashi kaci abinci zamu tattauna anjima "


Babu musu ya daga kansa akan cinyarta ya gyara zamansa ya jawo tray din abincin da takawo masa aikuwa harda youguht ta kawo masa ya cire mata abunta a gefe ya ajiye ya fara cin abincin .




Mommy na tashi ta daga wayar da aketa faman kiranta ta ce




"Dalla can zuby kinbi kin damen da kira tunda kikaga naki dauka aikinsan ina kusa da Mommy ne "




"Ayyah to my love ya kikeso nayine don Allah wlh na kasa rike kaina na dan tsawon hutun da akayi anya bazanzo gidanku ba "




"No karki yadda kizo gidanmu ,yanzuma kinsan gurmin da akeyi da Mommy wai meyasa nake koran samarina "




"Ah kice mommy zata jawo miki ruwa a team kinsan dai basason yan matansu suyi aure ko"






"Kedai kawata bari wlh nimafa daurewa kawai nake amma yanzu ina nan zuwa gidanku "




"Ok to saikinzo aikuwa dama ummin mu batanan "


"Ok bari na shirya ina zuwa "


"Kinsan wlh har nayi ruwa jin zakizo yanzu haka na jika zanina "






"Ok ina tafe "






Ta kashe wayarta tana tunanin taya zata fadawa Mommy zata fita bayan basuyi maganan hakan ba ,tashi tayi ta dauko mayafinta da key holder dinta ta nufo dakin Haidar ta bude kofar ta gansu sunata hira da Mommy akan yarinyar da ya gani a office Ι—insa ,kallonta sheΖ™eΖ™e Mommy tayi ta ce




"Ke kuma ina zaki na ganki da mayafi da key?"




Yatsune fuska tayi ta ce


"Wlh Mommy na manta ban fada mikiba zuby ce bata da lafiya tun jiya tana asibiti shine nace bara naje na dubata "


"Amma dai kinsan fitarki bata tsari ko kusan magrib fa "




"Haba Ammi zargina kikeyi ne "


"No nibance haka ba saikin dawo "


Shidai baiyi magana ba domin idan yayi magana zai hanata zuwa shiyasa ya jisu kawai tatafi ya dawo da kallonsa wajen Mommy ya ce






"Gaskiya Mommy idan na aureta zata haifa miki kyawawan jikoki "






"Ko to kaidai ka fara bincike akanta ."




Tana fita driver ya taso ta dakatar dashi domin batason damuwa ,hakan yasa aka bude mata gate ta fita bata ratse ko inaba sai gidansu zuby ,duk da cewa basu da nisa sosai amma haka taje gidansu aka bude mata ta shiga falo ,dama tasan da zuwanta tana shigowa suke rungume juna duk da cewa akwai kanwarta a falon amma bata damuba tasa hannu ta matsa nonon Teemah ta sake mata dan jara suka sa dariya ,da ido kawai ta mata magana suka haura sama dakinta suna zuwa tayi jifa da Ι—an karamin mayafinta sannan ta jawota hikinta nan suka cirewa junansu kaya ,gaba daya zuby a mayece take hankalinta yayi mugun tashi ganin breast din teemah babu abunda yake kara janta akak teemah akan breast dinta , da wuya kaga mace budurwa over 20 kaga Ζ™irjinta a kwance yar kungiyarsu nan ta fara wasa dasu tana lashesu tana karkada nipples dinta da bakinta nan matsawa a hankali ,banda kukan dadi babu da teemah takeyi nan itama yunwarta ta motsa suka fara jujjuya juna suna sumbatar junansu suna ganin tsayuwa ba tasu bane yasa suka zube akan gado suna kara maida numfashi suna cin kansu cikin zafin nama da fitar hayyaci wanda hakan ya nuna tsantsar sunyi missing na junansu .




Wacece zuby ?




Zuby kawar Teemah ce wacce suka hadu da ita a makaramta yar department dinsu ,ta nemeta da kawance saida Teemah ta gama sakin jiki da ita ashe yar less ce nan ta fara jan teemah tun tana nuna mata bataso amma da yake jikine gareta da rai haka harta fara bada hadinkai har suka shiga wata kungiya a cikin makarantarsu shima ta yan less ce sosai amma teemah taki ta fara harka da kowa sai zuby duk da tasan bada ita kadai take muamalaba babu yacce ta iya da ita ,zuby tana da kanwa wacfe bazata wuce shakara goma ba ,su kadai iyayensu suka haifa ,sannan mahaifinta yana da kudi daidai nasu domin private university sukeyi dukkansu ,mahaifiyarta kuma irin matan nanne da basu damu subi kadun da yara suke cikiba saidai kawai yaro yayi abunda yakeso ita din yar siyasace sosai .






Bayan sun dawo hayyacinsu suka zube suna maida numfashi ,saida suka gama sannan kowacce taje tai wanka suka saka kayansu sannan Teemah ta dauki key holder dinta ta ce






"Bara naje Zuby saboda kinsan Mommy kqanan tana samun ido "






"Ok amma naso mu kwana amma in sha Allah zanzo gidansu"




"Ok bye ki gaishe da Ammi idan ta dawo ."




Suna tsaye sunyi cirko cirko a bakin falo sai kallon agogo Mommy take kusan karfe 8:00 na dare amma bata dawoba ita babu abunda ya bata tsoro anya ba accident tayiba gashi duk wayarta a kashe ta rasa ya zatayi , kafadarta Haidar ya kama ya zaunar da ita ya ce




"Mommy ki kwantar da hankalinki Teemah fa vazata bata a garin nan ba dole akwai inda ta tsaya amma zata dawo ta samen "




"Ni damuwata Allah yasa




Shiru tayi saboda karar motar da taji da alama itace ta dawo ,shigowa tayi tana dan wake wakenta taji saukar mari lafiyayye tasan mamallakin wannan hannun shi kadaine yake marinta taga walkiya ,juyowa tayi ta kalleshi yana huci ya ce




"Kiduba halin da mahaifiyarki ta shiga sabodakw ,kodan kinga ta mallaka mana rayuwarta shiyasa zakina azabtar da ita idan kika sake fita a gidanan baki fadamunba saina karyaki"


"Oho koma dai me zakace kace don nidai nasha dadina "


"Me kika ce" nace


"Nasha ladar duba marar lafiya "


Dawowa wajen Mommy yayi ya kwantar mata da hankali don idan bai manta ba yaune zata gama jininta tayi wankan tsarki .........


πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
*HALAK DINA*
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’


*STORY & WRITEN*




*BY*


*ADAMA UMAR*
```SECRET PEN````






*THE LOVE ,ROMANTIC,EROTIC,PITTY STORY*




*LAST FREE PAGE πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³πŸ₯³*




*FREE PAGE*


*PAID BOOK*


*₦300*


*ZAA TURA KUDI TA*


*2166579242*


*AISHATU HASSAN*


*U B A BANK*


*SHAIDAR BIYA TA*


*+234 708 194 0768*❌


*+234 704 803 4965*βœ…


Na sanja layi duk dawanda yake da wancan ya goge ga new


*MASU TURO KATI MTN*






1️⃣9οΈβƒ£βž°2️⃣0️⃣










Har wani bari jikinsa ya fara ya lallami Mommy ya koma gida aikuwa kaman yadda yayi tunani tana zaune akan sallaya da alama sallah ta idar gabanta ne ya yanke ya fadi domin bataso ya gantaba kwata kwata amma babu yadda ta iya a sanyaye ta tashi yazo da sauri ya rungumeta a jikinsa yana matseta yanajin wani abu na fisgarshi a tare da ita bai jira jin mai zataiba ya hade bakinsu waje guda yana yana mata zazzafan kissing jikinsa sai rawa yake ,gaba daya ya kashe mata jiki shiyasa ya jata suka dangana da kujera ya fara bata sumba mai zafi,hijab din jikinta ya cire sannan ya cire yar karamar rigar dake jikinta yasa hannu ya tare breast dinta suka fado tafin hannunsaDagota yayi ya daurata akan binyarsaya manna bayansa da kujera ya lankwasa kafafunta ya kama breast dinta yana lashe baki bakin nipple din yana lashewa kuma yana hura iska a hankali, lumshe ido tayi jin wani abu yazo ya ratsa ta tsakiyar kanta ta kwantar da kai a kijirsa ya dagota yana lome berast din cikin bakinsa yana shafa dayyan da hannunsa yana murza kan nipple din dabiar sace idan yana wani abu da mace baya iyayin shiru ko yayi gurnani ko kuma sambatu haka ya dinga mata gurnani a cikin kunnenta hakan yana kara tayar mata da shaawa batasan lokacin da ta kama gashin kansa tana shafawa ba ahankali tana luntsuma hannunta a cikin gashin, wayyo Akiyu ji yayi kaman ya mutu domin ahi abunda mace bata taba masa ba kenan, hakan yasa ya kwantar da iya akan kujerar ya kwanta ta gefenta yasa hannunsa a tsakankanun cintarta yana wasa da wajen duk da ya fara jikewa amma baikai yacce yakeso ba, clitoris dinta ya fara wasa dashi yana murzawa a hankali babu abunda Najla take sai sai shafa gashin kansa tana kama damatsansa tana sauke ajiyar zuciya, saida yaji wajen yanata zuba sannan ya ddauko gabansa da yajeta faman yoyo ya saita a cikin gabanta yana gogawa a hankali tana kara kankameshi harga Allah dadi takeji, turawa ya fara a hanjali tana tana sheshekarr domin ta fara jin zafi kafun ya mata runfa ya tura duka, harga Allah Aliyu idan ya shiga mace baya taba sanin inda hankalinsa yake saiya gama yanzuma haka akayi aiki kawai yake ita kuwa harta gaji da bashi hakuti tasamasa kuka tana rokonsa don Allah yayi hakuri ya barta tanajin zafi amma kaman badashi take ba, saida yayi mai isarsa sannan ya tura matashi da badan kartayi rantsuwa akan karyaba da tace gabansa ya shiga hanjinta domin har cibiya takejin shi, zubewa yayi a gabanta yana ajiyar zuciya sanan ya tashi. Gumi yanata dinga a jikinsa mai dauke da sanyayar kamshin turaren dake jikinsa ya ce


"Kitashi mu haura sama"


Girgiza masa kai tayi alamar bazata uyaba kafun ta karisama kawai ya dauketa cak ya haura da ita saida ya kaita tai tsarki sannan ya dauro alwala yayi wanka suka fito suka saka kayan bacci suka kwanta ya jawota jikinsa ya cusa fuskarta a kirjinta ya kankame da ita sannan sukai barci.




Aliyu fa ya dage akan Naima shiyasa ya ajiye As yake tambayarsa akan naima As bai hoye masa ba shima bai boyeba ya ce yana sonta amma yace ya bashi lokaci sai sunyi shawara daya koma gida ya samu Naima ya ya shaida mata bai boye mata kkmaiba hatta rajarabarsa saida ya fada mata, amma dake ita budurwa ce kuma tashen budurci na damunta ta amince babu bata lokacin aka fara shirye shiryen aure a takaice dai auren su tazarar wata uku ne taakaninsu, Mommy taso a hada da auren teemah amma teemah ta dage ita ba aure zatayi ba haka yasa ta hakura, zuby tazo aurw itada Amminta ta inda suka kulla kawance sosai tsakaninsu mommy da Ammi.






Mudawo labari.


********


Juyowa rayi tana kallonsa hawaye sun cika fuskarta ta ce




"Kai hakuri Lawandi Baffanane ya zabarmun ita a matsayin mijina kaga babu yacce na iya sannan nasan inna bazata taba barin in aureka ba, domin na lura da inna batason naje inda zan huta "


"Haba ola aiba haka zakiyiba meyasa bazaki gwada gabatar dani a wajen Baffa ba ki shaida masa ni kikeso kuma ni kikeaon auren wlh idan ta kama nabar garinnan dake ma zan iya "


Kallonsa tayi ta ce


"Lawandi kai hakuri wannan shine hukuncin da Baffa ya yankr "
Ta fada tana jan hannun Lami domin batason ya fadi wata maganar da zata bata mata zuciya.




Kaman yadda baffa yayi alkawari yaje ya samu Alh manu akan maganar Auren Alh manu yaji dadi sosai sannan ya nemi alfarmar da auren karya wuce sati biyu ya daukewa Baffa nauyin komai yarinya kawai zaa kawo, baffa bai koma gida ba saida aka danka masa kudin to shi shatu sannan ya biya yayi cefane ya dawo gida shima yanajin kansa a mai gida yaukam, shine yana dawowa ya shamu su talatu, tunda suke ahiga daki Inna take binsa Allah da annabi akan ya bata kudi zatayiwa shatu sayayya yace bayida shi domin yasan karya takeyi, ganin babu mamora tagun Baffa yasa ta dauki mayafinta ta fita Gidan Alh manu tana zuwa Asabe ta fara




"lale lale sannu da zuwa ki iso mana"


Karisowa tayi kut wannan shine gidan gandu, gidane babba amma yafi taawo kuma yana kama da dakin haya, dakuna ne a jere sunkai guda guda ashirin inbasu fi bama, taburma ta dauko ta shumfuda mata tace




"Zauna kawata"


"Ah muahiga daga ciki babban maganace take tafe dani"




"Ah mushiga ciki domin anajin sallamarkima an faramun label"


Daki suka shiga ta zauna a bakin gado ta juyo ta kalleta ta ce




"Ke Asabe kinsan meyake faruwa kuwa?"


"Ah ah saikin fada mana"




"Himmmm kinada labarin mijinku zai kara aure"




"Ah ah banida labari wazai aura kuma na banu malam sai shegen auri saki yanzu yaushe amaryars ta mutu har zai kara wata bazawarar"


"Laa waya fada miki bazawara zai aura to yarintace danya sharaf bakiganta ba kimsam dai shatu ko yarinyar wajena to ita zai aura ke nifa badon karnayi karya ba da ramtse miki har sadaki Baffa ya karba"


Dafe kirjin saade tayi


"Yauni asabe Allah na gode maka da jarrabeni da auran malam yanzu dan Allah me malam zaiyi da yarinyar wajenki ko kuma ya zaayi ya wuce idon yayansa yara da sura kannansa ya shiga dakin wannan yar yarinyar yauni Asabe"




"Himmm sukuma maza suna girma ne yoke me damuwarki ke zaa kawowa amaryan ne inace dija zaa kawa aikekam yar kalloce donni amana nazo baki dan Allah yarinyar nan babu abunda ta iya idan an aurota ita zata dinga miki wanki shara wanke wanke duka dan Allah komai naki kina bata da hakame zata saba"




"Ah indai wannan ne babu matsala in Sha Allah zamu dauka ai wannan abune mai kyau"




"Yauwa wai nikam ya labarin matar Naseeru ne har yanzu babu bari balle ciki?"






"Himmm kedai bari ni rasa. Mai zancema"


"Anya Asabe bazakisa ya saketa ba kiduba yaron nan da karfinsa da dukiyarsa amma ace duk babu saboda wannan matarsa mai shagen farar kafa"




"Himmm kimsam yarammu na yanzu sai a hankali wlh nayi nayi ya rabu da ita amma yace wai yanason matarsa"


"Au dama ke kina tunanin zata barshi hakane aidama anbashi yasha ai komai da komai an gama kedai kiyita hakuri kawa"


Haka suka. Dinga hirarsu kafun Inna tatashi ta dawo gida tana sallama ta tarar da shatu bata dawoba ta duba ko ina batanan ta kama haba ta
cr


." Wato na fita itama bari kawai ta fita tunda ni saar uwartace ko zata dawo ta samen saina mugun saba mata wlh"




Haka ta dinga maganganu marasa kangado ta daura girki domin wata azababbiyar yunwa da takeji.




*******


Mu waiwayi mai maganin bacci




Duk da karfin maganin da aka bashi amma saida gabashi ta tashi tayi kyam tana dukan iska, a magagin bacci yake dafa cikinsa don wani irin ciwo yake masa kaman zai hallakashi bude idonsa ya fara amma babu karfi a jikinsa ko wayarsa bazai iya dauka ba balle kuma ya kira su haka har karfe 8:00 domin duk sun makara a sallah, Ima ce taje ta bugawa Najla ta samu tatashi suka karya sannan suka dawo jin babu motsinsa ya tabbatar musu da bai tashi ba, Najla ta kalli Ima ta ce




"Mutuminki fa yasha bacci har yanzu bai tashiba tashi muje mu ganshi"


Tashi sukai dukkansu suka nufo dakinsa suka tura a hankali suka hangoshi a kwance a kasa cikin amai ko numfashi babu, arazane suka yiyo kanshi suna kiram sunanshi amma ina bayama jinsu ko kadan wayarsa suka dauka suka kura dr ya tabbatar musu da saidai suka kaishi asibiti amma bazaiyiwu yazo ba, waje suka fita suka kira guard dinshi saida suka samasa kaya sannan suka daukeahi suka jufi hanyar fita suna zuwa aka sashi a mota suka shiga baya, Najla na rike da wayarsa suka dunguma zuwa asibitin, dayake ansan da zuwansu an tanadi komai ana kawoshi likitan ya fara cajeshi ya daura hannunsa akan mararsa yaji tayi tauri abun scan ya dauko ya fara mishi

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads