Showing 1 words to 3000 words out of 8456 words
Chapter 1 - AKAN AYSHA GARKUWA by baby Hanan.txt
ο»ΏAKAN AYSHA GARKUWA*
πππππππππππ€Έπ»ββ
*βBby Hananπ*
002
Naji dadin yadda kuka nuna kunaso naci gabaππππ€Έπ»ββ
Iyee kajimin yarinyar Wofi wato akan Aysha surkuwa tak...
Tayi saurin durowa daga kan gado tana fadin dakata inna karki bata mata suna mana idan baxaki Iya fada ba Dan Allah kiyi hakuri basae kin fada ba nagode kawae.
Inna ta saki baki tana kallon ikon Allah tarasa abinda xatace sae Ido kawae ta bita dashi.
Au inna kina mamaki ne to kidaena mamaki Dan gwara kice Audu kae tsaye akan ki bata sunan nan Mae daraja da kima a idon jama'a.
Yanxu inna da dadi idan nace miki inno ay baxakiji dadi ba sae ta fashe da kuka Wanda har yasa malam mahaepinta yayi saurin farkawa ya taho yana fadin lafiya yar baba kike kuka haka da talatainin Daren nan.
Baba ta bata mata suna ta hanata fura kuma ta kara fashewa da matsanancin kuka.
Kiyi shiru ki fadamim meya faru nan inna ta kwashe komae ta fada masa ya fara rarrashinta yana cewa tayi hakuri ki kwantar da hankalinki ki koma kiyi barcinki xata sake zuwa miki kinji
To baba naji dadi jata Ku tapi sae da sape sukayi sallama suka fice ta koma taci gaba da barcinta can cikin barci taji Abu a kusa da ita ta riketa gamgam tana aradu baxaki tafi ba sae kinsha fura yau aykuwa Abu da yaji matsa ya gasa mata cixo tuni ta sau fitsarin da taqi taje tayi kar garkuwa ta tafi tana bude Ido taga kyanwa ce Ashe aykuwa tuni ta
....
.
π€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββ
[4/20, 8:15 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN AYSHA GARKUWA*
πππππππππππ
*βBaby Hananππ€Έπ»ββπ€Ύββ*
*Ya Allah dn girman xatinka Dan drajar piyayyen halitta annabin farko da Karshe Allah ka biyamana buqatummu na alkhaeri Allah kabarmu da masoyanmu aduk inda suke ka dawwamar da parin ciki a rayuwansu kabiya musu bukatunsu na alkhaeri ka karesu daga sharrin makiyansuππ»*
*"I*nna! Inna! Innaaa..! ki kawomata ruwa da fura karta tafi Innaaa..!"
Inna dake kwance a dakinta tayi saurin dirowa daga kan gado tana salati ta pito daga dakinta ta nupi dakin da ake kwala mata kira tayi saurin bude kofar ta shiga ta haska pitili tana tashin yarinyar dake ta dariya tana sharar barcinta..
Inna tayi saurin dagota tana padin yar nan lafiya kike faman kwalamim kir.....
Bata gama magana ba yarinyar dake barci ta rikota tana fadin Dan Allah Adda karki tafi yanxu kibari kici abinci ma.
Inna ta dagota tana jijjigata ke lafiyanki kalau kuwa sai sannan ta farka taja wata tsuka tana cewa gashinan kinjanyo ta tafi ay wllh kinyiwa kanki
Inna tayi saurin dakatar da ita tna cewa ita wa?
*Aysha Aliyu Garkuwa* mana wllh tunda kika saka ta tapi abakacin tallar yau Dan babu inda zanje wuni xanyi ina barci ko xatadawo .......
Coming soonπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββππ»ββ
[4/20, 8:15 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππππππππ
*AKAN AYSHA GARKUWA*
ππππππππππππππ
βBaby Hananπ
004
A firgice Abu ta farka, Haba Asabe wannan wane irin kirane ina barci kintasheni ay saeki tsoratar dani nayi tunanin ko ba lafiya ba.
Kiyi hakuri uwar dakina wallahi tsofinnan suka dameni jiya nayi mafarkin *Anty Aysha GArkuwa kawae ta zo ta tasheni bayan na kara koma magena itama ta tasheni haushi kamar ya kasheni.
Abu ta fara dariya tana cewa kai wallahi Asabe kinada wauta shine kika fito da safen nan?
Ai wallahi nacewa inna abakacin tallan yau ita kuma magen na kama shegiya na daureta.
Abu ta zaro ido haba asabe meyasa zaki daureta idan ta mutu fa.
Nidai yanzu ba wannan ne ya kawoni ba tashi muci gaba daga inda muka tsaya, kinga inaso idan nagama koya nima na sai waya na fara magana da Antynah shikenan kema kin huta.
Abu tace to fa yanzu waye zai sai miki waya ?
Adamu mana kinsan da yace yana sona naki yadda yanzu kuma tunda naga yana birni yayi kudi sai naje gidansu nace abani lambar shi zan kawo ki kiramin shi idan yayi magana sai nace ina son shi amma zai kawomin waya kuma zai nemomin Adda a birni ko hakan baiyi ba.
To fa amma kinsan hakan zubda mutunci ne kicewa namiji kina sonshi saboda yayi miki wani abu .
Agurinki yan birni ne zubda mutunci amma ni a gurina ba komai bane to kuma bama wannan ba shi da yake dan gaye kuma iyayensa masu kudi ya zo yace yana sona bakice ya zubda mutunci ba saini dan nace ina sonshi shine zai zama zubda mutunci to koma dai zubda mutuncin ne idan dai akan Adda ne wallahi sai dai duk garin nan ace na zubda kowa ma yazo ya bi takai ya take.
To yanzu dai ba wannan ba muyi abinda ya kawoni dan yau sai kingama bani labarin nan daga nan har dare ina gidannan.
Kiyi hakuri kinga yanzu na tashi ko wanka banyi ba bare karyawa kije kiyiwa inna aikinta kiyi mata talla kuma idan kinason naci gaba da baki labarin idan anjima saiki dawo kinji ko.
Nidai kaw......
Ok bazakiyi abinda nace ba kenan ko to bazanci gaba ba ko kindawo..
Nan ta xube a kasa tana bata hakuri harda kuka dan grman Allah kiyi hakuri wallahi zanje kuma zansaida duka.
To shikenan tashi maza sai anjima,
Da gudu ta ficce bata tsaya akoiinaba sai gida tundaga kofar gida take kwalawa inna kira tana cewa inna ki hada komae kafin nazo.
Dama inna ta riga ta hada komai tana shigowa tayi gurin da tasan ake ajiyewa.
Inna tace bakiyi wanka ba zaki tafi yau, eh tabawa inna amsa da cewa nadaina wanka da kwalliya har sai adamu yadawo.
Anya kuwa yarinyar nan bakiyi gamo ba kuwa duk kin birkice lokaci daya yau kuma wa kika samu adamu.
Kinga wannan bai shafeki ba kedai kimin addua kawai.
Ohni yasu Allah yahadani da jika nidai ya zanyi dake sai dai nace Allah ybaki lafiya.
Ta juyo ta bata amsa tare dake ta fice tana dariya da sauri harda yi mata gwaloπ
Ja irar yarinya Allah ybada saa to ta shige dakinta.
Asabe bata tsaya ko ina ba sai gurin saida abincinta tana zuwa kamar kullum isa na jiranta ya taho yana dariya tuni ta hade rai yace lafiya kuwa kodai laifi nayi naga yau ko dariya bakiyimin?
Kaga isa ka fita a harkata yanzu bana sonka ni Adamu nakeso. Asabe kinsan me kke fada kuwa eh nasani tunda ba mahaukaciya bace ni din idan ka cika dan halak dan Allah ka fita a harkata ni yanzu bana sonkana tsaneka ko mai irin sunanka ma banson gani karka kara zuwa gurinda nake idan har kana da zuciya.
Tadau kayanta tayi gaba ta sauya gurin zama yau, shi kuwa isa kawai da kallo ya bita.
Taje wani guri ta ajiye kayanta can ta hango wani ya fito a mota yana waya aikuwa da sauri ta mike taje gurinda yake tace dan Allah kasan AYSHA GARKUWA? Yabita da kallon mamaki ya kashe wayan yace wCce Ayshan? Wannan ta cikin wayar ta bashi amsa kae tsaye.
Ya bita da kallon mamaki yace malama lafiyanki kalau kuwa.
A a sahunmu daya dakai kasani matsayinda kake nima ashi nake taci gaba da fadamaasa mgana harda murguda baki daya zame mata jiki.
Nan ya daga hannu.....
π€Έββ
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββ
[4/20, 8:15 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN AYSHA GARKUWA*
πππππππππππ
*βBby Hananπ*
003
*T*uni ta farka takama kyanwar ta daureta a jikin gado tasamo bulala ta hau dukanta ta kulle kofa..
Har gari ya waye sae da bata puto ba...
"Asabe..! Asabe! me kikeyi ne? har yanxu shiru baki fito kinyi sallah ba".
Tura d'an bakinta tayi tare da cewa.
"Nidai Inna ki kyaleni kawai yau sae bakin ciki akemin a gidan nan an Hanan ganin Aunty na *Aysha Aliyu Garkuwa*
Hannu Inna ta rink'a tafawa cikin Al'ajabi da tarin mamaki,
Ajiyan zuciya ta sauqe tare da cewa.
"Eh toh kifito kiyi sallah dai nace ko,
ki dage da add'a dan wataqil wannan Aysha Aliyu Garkuwar kamar ba mutun bace wata qil aljanace take son shigarki".
Baki ta kuma murgud'awa tayi k'asa da murya tare da cewa.
"Gaki kalar aljani kike wani cewa, Aunty Garuwa na aljana".
sai ta kuma d'an d'aga murya tace.
"To gani nan fitowa".
Sannan ta fito dan yanzu Asabe bata wasa da sallah saboda baba yace mata idan kana son mutum tsakanin ka da Allah to addu'a zakakeyi masa harta isa garesa sannan Allah xae hadaka dashi to daganan Asabe ta dage da sallah da yiwa Aysha Garkuwa Addu'a.
Yau ma kamar kullum ta fito tayi alwala tayi sallah ta haye kan gado ta tashi tsaye tana addu'a sai mika hannu takeyi kamar a lokacin zaa amsa mata acewanta idan mutum ya hau sama anfi ganinsa za'afi Karbar adduansa.
Haka ta idar da sallah ko su Inna bata gaida ba,
ta fice sai gidan Mai Gari da yake yarinyar mai Garin uwar d'akinta ne, to ita tanayin karatu a birni shiyasa take da waya itake karanta mata littafin Aysha garkuwa daganan ta nace sai dai ta koya mata karatun dan ita ta rink'a karanta littafan Garkuwar Fulani,
toh daga nan take koya mata A B C D acewarta tanaso ta koyi karatu sosai ta zama yar birni itama,
ba laifi kuma tana dan kokari dan ta koyi rubuta sunan *Aysha Aliyu Garkuwa* dan duk gidansu ta cikeshi da sunan Aysha Aliyu Garkuwa da bakin gaushi.
Tana shiga direct dakin Abu ta fada.
Abu Abu tashi naxo.
A firgice Abu ta farkaa
π€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ€Έπ»ββπ
[4/20, 8:15 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: ππππππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
ππππππππππππ
βBby Hananπ
005
Ya daga hannu a fusace kenan wata mata wannan daga ni kasan mahaepiyarsa ce ta riqe hannun,
Haba sadiq me tayi maka haka zaka daga hannu kana shirin marin yarinyar mutane ay tuni ya fusata yace haba momy wannan yarinyar zata zo tana fadamin maganganu son ranta sai kace wani sa'anta wallahi badan kinfito ba sai na karairayata idan yaso naga da yanda zatayi rashin kunyar sai naga ubanda ya daure mata gindi takema mutane rashin kunya.
To kai a ina kasanta da har kasan batada kunya kuma kaga tayima wani rashin kunya? Ni fa banson halin kan nan na zuciya yanzu ka kama yar mutane ja buga idan yazo da tsautsayi fa wani abin ya faru ka janyo mana masifa a garinda ba namu ba kaga ka kiyayeni wallahi.
Momy daga ganin bakin yarinyar nan kinsan batada kunya kuma ko dazu na hango ta tanayima wani fitsara wallahi bata samu maiyin maganinta bane da kinbarni nayi maganinta idan yaso gobe ko wani taga yana rashin kunya zata bashi shawaran ya daina.
To babanta gatanan ka daketa tunda inayi maka magana kana karayin magana kaima.
Nan yayi kasa da kai momy kiyi hakuri dan Allah bazan sake ba ki gafarceni karkiyi fushi dani albarkarki nake nema aduk abinda nakeyi idan banyi miki biyayya ba bazanga daidai a rayuwana ba kiyi hakuri.
Bakomai Allah yayima Albarka Allah yabaka masuyima biyayyah kai ma.
Asabe ta fada tunani tana cewa a ranta dama haka iyayen sukeson yayansu nan da nan hawaye ya fara zubo mata tana cewa Allah kasan nasan iyayena nima karna mutu bansan dadin iyaye ba nima suyimin addua kamar yadda naga anayima wasu sai ta fashe da kuka.
Momy tayi saurin janyota jikinta tana rarrashinta kiyi hakuri yarinya kidaina kuka tunda bai dakeki ba kinji kina gani nayi masa fada agabanki kiyi hakuri, me kke tambayanshi da?
Na tambayeshine ko yasan Anty Aysha Aliyu tunda naga shima yanada waya shine fa yake cemin banda hankali wai.
Aysha Aliyu tsamiya kike fada ko wanda takeyin film?
A a batayin film ita wannan a cikin waya take magana kuma tana rubuta labariiii ance a birni kuma take naga ku yan birni ne kuma kunada waya shiyasa na tambayeshi dan Allah ku kaini bairni na ganta nima kunji wallahi sonta nake ina kaunarta.
Momy ta dan juya kawai Asabe ta rukotaaaaaa
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:16 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
πππππππππ
βBby Hananπ
007
For yhu yan group en Antynah kune kuka bani kwarin gwuiwa naji ddi nagode sosan gaske.π
Momyyyyyyyy ki tashi meyasa zakiyimin haka meya faru kika fadi na shiga uku jamaa kutaimakeni nan sadiq ya zube a kasa yana faman kuka kamar mace yana jijjiga momy.
Nan da nan gurin yacika kowa yana mamakin meya faru haka.
Dakyar dai momy ta bude ido itace wallahi sadiq itace itace fa aikuwa Asabe da taji haka ta kwasa Da gudu,
Sadiq ka kamota karta tafi itace fa nace maka ita ce.
Momy bangane ba ita ce wa dan Allah kifadamin waye ce it......
Sadiqqqqqqq muryan da ta kirashi dashi ne sai da ya firgita sosai ka tashi nace ko ban isa dakai bane wallahi idan ta bace ni da kai ne ta karasa maganan tana zubda hawaye.
Da sauri ya mike yabi hanyan da yaga tabi amma inaa bai ganta ba haka yayi nema ya gaji ya dawo gurin momy sukuma mutanen gari da sukaji haka kowa ya fara gudu yana tsoron Asabe tayi laifi kar a kamashi duk wanda sadiq yaje da niyyan tambayanshi ko yasan gidan su yarinyarnan amma daga ya doso su sai su kama gudu haka ya hakura ya dawo yana kuka shima ya tsugunna a gaban momy yana bata hakuri tare da neman yafiyanta ko kallon inda yake batayi ta shige mota ya shiga ya tuka sukayi gaba abinsu.
Asabe bata tsaya ko ina ba sai cikin dakin inna....innaaa ki taimakeni wasu sunbiyoni zasu tafi dani..
Lafiya Asabe me kikayi musu kike irin wannan gudu haka????
Inna innaa innaaaa taimakeni in....bata karasa rufe bakinta ba taji ana buga kofan gidan data rufe. Shikenan Inna sun bata karasa magana ba ta tafi luuuuuuu zata fadiiii inna tayi saurin riketa ta kwantar da itaaa, ta fito waje lafiya meya faru?
Kyace lafiya mana ashe ku mayu ne bamu sani ba wallahi yau sai kunbar garin nan.
Na shiga uku mai ta fa kukace meya hadamu da mai ta mukuma.
Ynxu Asabe suna hada hannu da wata mata mukaga matar ta fadi ta suma.
Haba dan Allah shine zakuyi mana shaidar maitakuma kunsan hukuncin kaza.....
Dakataaaaaaaa
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:16 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: ππππππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
ππππππππππππ
βBby Hananπ
Sadaukarwa ga Antynah Hassana danlaraba keta dabance a xciyana mtasayinki daban ne kinxamo hanan ta xama ke Allah yrayamin yarana ranar idan nafara kwaso shokiii da cakwae yasin sae ana riqeniπ
006
Momy ta juyo tana cewa ina zuwa wayana zan dauko a mota,
To inna nagode momy na dauko wayan Asabe tayi saurin cewa bani muyi magana da ita to.
Dakata mana yarinya, nanta ta hau online take tambaya ko wani a writers yasan Aysha Aliyu to da yake a group en surbajo take dama sae wata billy shantali tace lah maman Hanan yanzu ke duk zamanki a group en surbajo baki taba ganin book en garkuwanmu ba gaskiya dadi yabarki dan ta iya buk gata mace mai hakuri da iya zama da mutane ga nutsuwa komai nata a nutse buk en ta ma ya banbanta dana sauran writers domin ita ta dabance daya ce tamkar da goma a ciki alumma ga iya zama da mutane gashi kowa nata ne idan nace zanbaki labarin halinta ko hmmm sai kinji dama ke ce ita a zamanin yanzu kafin asamu writer mai hali irin nata sai antona kai daga kantama an rufe kofa babu wata a bayanta balle a gabanta dya tamkar da goma gwanar gwanaye sha daka ya sha kallo tauraruwar taurari haske maganin duhu koda naku kusa to mu domin ita ce gangaran ka wuce gwaniπ€ΈββAllah yabarmana ke garkuwarmu abin alfaharinmj uwa mganin kukanmu Allah makiyanki fadawanki yasin kinyi musu nisa har abada bazasu kamoki ba Allah yakereki daga sharrin mutum da aljan Allah yabiya miki bukatunki Na Alkhairi Allah yaraya miki yaranki Allah yasa su biyo halinkaiπ
Momy kawai dariya takeyi tana kallom ikom Allah.
Asabe tace yauwa inna kinganta ko bani muyi magana da ita dan Allah..
Momy tacewa billy ta turo mata number en garkuwa aykuwa tana turo mata ta kirata kira daya ta dauka suka gaisa tace ga yarta nan zasu zaisa aikuwa da sauei Asabe ta miko hannu .
Momy tana miko mata wayan tayi saurin mikewa tsaye tanaja da baya sai jikake timmmmmm.
Wae writers Allah yi muku Albarka ya kara muku hakuri da juriya Aradu typing ix not easyπ«
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:17 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
πππππππππππ
βBby Hananπ
008
Daya daga cikinsu ya daga mata hannu dakata malama munafukan banxa wallahi sai kunbar garin nan ko mu kona ku kuda gidan baki daya...
Inna ta tsugunna tana basu hakuri dan Allah ku kyalemu idan muka tapi bamu da gurin da zamu kuyi hakuri wallahi mu ba mayu bane ko hanya bamu hada da ita ba kawai dai tsautsayi ne aka samu amma wallahi ko tafin hannun bama gani bare da wani...
Wannan ba damuwanmu bane kawai ku fito kafin mu aiwatar da abinda mukaga dama munafukan banza, kowa da maganan da zai fada haka innata shiga ciki tana kuka taje kusa da Asabe..
Asabe! Asabe,!!Asabe!!! A firgice ta dago kanta da idanunta da suka rine sukayi jajir tace inna shikenan ta tafi ko bata hadani da *Anty* *Aysha* *Garkuwa* inna dan Allah kibisu kigani ko suna nan wallahi tasanta kitaimakeni inn...
Ke Asabe ! Dakata mekike fada ne Anya kuwa kinada hankali kikemin wannan maganar,, wallahi innna inada hankali kuma nasan abinda nakeyi nake fada idan dai akan *Anty* *Aysha* *Garkuwa* wallahi ko zasu ke yankan naman jikina bazan daina ambatar kalmar ina kaunarta ba ta miΔ·e zata tashi inna ta rikota, dawo ki zauna babu inda zakije dan idan kika fito zasu iya illataki kinga kuma malam bayanan...
Inna ki kyaleni na fita sai dai su kasheni amma basu isa ba su hanani ambatan kalman so ga wanda nakeso kuma ni banga abinda nayi musu ba da zasu biyoni har gida har suna mana barazana da rayuwanmu basu isa ba wallahi sunyi karya sai na fita,inna ta riketa karki fita Asabe inna ki barni sai dai su kasheni, tayi saurin ta fita waje, sai gasu sun sun nufo inda take kowa da abin duka daya daga cikinsu yana zuwa ya daga sanda zai kwada mata....
Ta bayanshi aka rike sanda sai saukar mari kakejiiiii tassssssss da sauri kowa ya juya dan ganin waye yayi wannan mariin.
ππππππππ
[4/20, 8:17 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: