Showing 6001 words to 8456 words out of 8456 words
Chapter 3 - AKAN AYSHA GARKUWA by baby Hanan.txt
na shiga na ganta ko,,a a inna tasamu barci yanzu anaso ta dan huta ne dama bataji ciwo sosai ba a kafanta ne kuma insha Allah zata tashi tsoratan da tayi ne dama yasa ta suma kiyi hakuri ki kwantar da hankalinki..
To inna tace Allah ybara lafiya, Ameen suka amsa.
Sai a wannan lokacin da nutsuwa ta fadowa fahad ya kira momy ya sanar da ita duk abinda ya faru babu bata lokaci kuwa tace gatanan zuwa yanzu.
Ko minti talatin baayi ba sai gata tazo suka gaisa dasu inna sannan suka shiga dakin da take kwance shigarsu kenan yayi daidai da farkawan Asabe tana bude ido tace.
*"Alhamdulillahillaziy ahyaaana ba'ada ma amaatanaa wa ilaihin nushur*"
Nan da nan momy taji son yarinyar ya shiga ranta taji inama yarta ce keda ilmi haka.
Inna tayi saurin zuwa kusa da ita tana murmushi tace sannu Asabe, Yawwa sannu inna ki kwantar da hankalinki kinsan bansan naganki cikin damuwa naji sauki kuma babu inda yakemin ciwo kinji innata.
Duk abinda suke cewa idon momy na kansu tanajin qaunar yarinyar na kara shiga ranta..
Baba yayi mata sannu shima ta amsa cikin paraa.
Inna wacece wannan ta nuna momy, sai sannan momy ta dawo daga tunanin da takeyi tayi saurin cewa sannu Asabe saboda taji abinda iyayenta suka fada mata tadago kai tace yawwa sannu nagode baki sanni ba amma kika zo dubani Allah yasaka da Alkhairi abu tace duk wanda baka da lafiya yazo dubaka shine masoyinka na gaskiya kuma kayi masa godiya shiyasa nqgode sosai Allah yasaka miki da alkahiri.
Ameen cewar momy tayi murmushi tace amma menene sunanki na gaskiya ake ce miki Asabe? Asabe tace ay banida suna haka ne suna na.
A a Asabe ai kowa da kika gani yanada nasa sunan Asabe kuma ba suna bane kinjiko, sai sannan inna tasa baki a maganan tace hajiya bata da wani suna sunanta Asabe.
Sadiq nayin wanka yaje ya sanar da momy cewa ta shirya su tafi dama ta gama shiryawa jakarta kawai ta dauka suka fice basu tsaya ko ina ba sai garin su asabe A gurin da suka ganta jiya nan sukayi parkin sukaga wani mutum suka tambayeshi gidansu wata yarinya mai sai da abinci anan gurin suke tambaya yace aiyo Asabe ai yau batayi abinci ba, eh babu damuwa gidansu muke so ka nuna mana.
Kai hajiya me zakiyi a gidansu mayu ne fa.
Mayu fa kace bawan Allah.
Eh mayu dan jiya wata mata suna hada hannu da mtar sai gani akayi matar ta fadi a kasa a sume.
Ok a ina abin ya faru?
Ance anan gurin ne jiya kuma matar itama a mota suka zo, sai momy tayi tunanin tabbas ita ne dan sunga ta fadi kenan sunyi tunanin mayya ce a Allah sarki allah yasa basuyi mata wani abin ba duk w zuciyanta take maganan nan..
Ok badamuwa ka nuna mana gidansu, nqn yayi musu kwatance...suka ce sun gode sukayi gaba da yake ba nisa kuma sun gane kwatancen ..
Sai dai me, suna zuwa kofar gidan a rufe nan momy ta tsuguna a gurin tana nanata INNALILLAHI WA INNA ILAYHIR RAJIUN
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:19 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
AKAN AYSHA GARKUWA
πππππππππππ
βBby Hananπ
017
*Anty hassy dan larabawa ni Hanan dan turawa na sadaukar miki da shapin nan baki daya duk duniya ta shaeda akan farashi mae sauqi tukuici daya xakimin ki sambadomin baby kyakkwawa fara mae kama dani kuma taci sunan hanan baewar Allah,* * *idan kika haepi mae kama dani ko kin samu kyakkyawn baby banso ki haepomin yar lukutu irin*........π*Allah dae ya inganta ya raba lapiyaπ
*Ranar idan na fara kwaso shokiee ko* *sae kina rikeni* *dan tun yanxu xan fara xuwa Anty Aysha nqyimin training rawa*π
Abangaren su sadiq kuma tuna ta tsugunna a gurin tana kuka, dakyar sadiq ya rarrasheta ta tashi ta shiga mota zuciyanta fal da tunani da danasanin abinda ta aikata da biyewa son zuciya da kuma kawa sai yanzu take dana sanin abinda tayi a baya.
Asabe taji dadin zamansu da momy haka suka kwana a hospital duk da ba wani barcin kirki sukayi ba aikuwa asuba nayi duk da akwai ciwo a jikinta hqkan bai hanata tashi taje tayi alwala tazo tana nifilolin da ta saba yi, duk abinda takeyi akan idon momy tana mamakin wannan wacce irin ilmin addini ta samu duk da rayuwan kauye sukeyi amma taga yarinyar nada hankali da tunani kuma ga ilmi ga sauein haddace abu a kwakwalwanta.
Bayan Asabe ta idar da sallah kamar kullum dama ta saba a dakinta a fili take adduanta acewanta sai Allah yafi ji da wuri haka ta daga hannunta samma ta fara addua.
*Ya Allah ya mahaliccin sammae da kasse dan tsarkin mulkinka* *dan darajan fiyayyen halitta dan girman zatinka* *bamuda tsimi ko dabara bamu da wayo ko iko kai kadae ne mae bayarwa mae hanawa a duk lokacin da kaso kae kace mu rokeka zaka amsa mana ni baewarka ce mae rauni Allah kaga abinda ke raena Allah ka kare Anty Aysha Garkuwa aduk inda take Allah ka kareta daga sharrin mutum da aljan Allah ka biya mata bukatunta na alkhaeri Allah ka raya mata yaranta Allah kaji qan iyayenta Allah kayi musu rahama Allah ka dawwamar da farin ciki a rayuwanta duniya da lahira Allah kasaka mata da mapipicin Alkhaeri Allah kahada fuskokinmu da Alkhaeri Allah kabani ilmi mae ampani**irin nata wanda zan fadakar da al'ummq* kamar yadda takeyi Allah ka bani ilmi mae ampani Allah kabamu ilmi wanda nima addini xaeyi alpahari dani Allah ka nunamin ranar da nima zan hadu da wannan baewar taka mae haquri da kawaeci da ilmi da sanin yakamata da addini da bautanka Allah nima kasa nazama haka....Allah kasawa momy ma da alkaheri kamar yadda take kula dani Allqh kabiya mata buqatunta na alkhaeri....ni Hanan nace _AMEEN._
MOMY dake gefenta tana kallonta tanajin kuma duk adduan da takeyi..ta tashi taje tayi alwala tayi sallah.
Asabe tazo ta tsugunna A gaban momy tace momy ina, nagode fa Allah yasaka miki da alkhaeri Allah yabiya miki buqatunki na alkhaeri.
Momy tace lpia kalau ya'ta nagode sosai da adduanki.
Momy karki damu haka Asabe ta koyamin kuma duk sanda zan pita a gida inna sai tayimin addua,,momy ta jinjina kai tace aikuwa inna ta kyauta yar" inna.
Asabe tayi dariya tace momy na warke fa mu tafi gida to naga su inna da baba.
Kibarki kinga suma anjima kadan zasu zo idan yaso sai mu tafi tare kinji ko.
To shikenan momy muci gaba da karatun.
Bismillah to.
WANNE ADDU'A AKEYI BAYAN GAMA KIRAN SALLAH?
*Allahumma rabbi hazihid da'atittaamma, wassalatil* *qa'ima, aati muhammadan alwasiylata walfadiylata wab'as'hu* *maqaaman mahmudan* *allaziy wa'adtahu innak laa tukliful miy'ad.*
ADDU'AN BAYAN GAMA ALWALA?
*Ash-hadu an laa'ila ha illallahu wahdahu laa shariyka lahu, wa ash-hadu* *anna muhammadan abduhu wa rasuluuhu* *Allahumma ij'alniy minattawabiyna wal'alniy minal mutaddahhiriyn*.
*Subhnakallahumma wabihamdika ash'hadu an laa'ilaha illaa anta astagfiruka wa a tubu ilayk*.
ADDU'AN RUKU'U?
*subhana rabbiyal aziym* sau uku
ADDU'AN SUJJADA?
*subhanaa rabbiyal a'ala* sau uku
BAYAN DAGOWA DAGA SUJJADA?
*Rabbig firliy, Rabbig firliy*
TAHIYYA????
*Attahiyyatu lillahi ,* *wassalawatu, waddayyibatu, Assalamu alaika Ayyuhan Nabiyyu warahmatullahi wabarakaatuhu,* *Assalamu Alaina wa'alaa ibaadil laahis saalihin.* *Ash'hadu an laa'ilaha illallahu wa Asha'hadu Anna muhammadan Abduhu wa Rasuluh*.
ADDU'A BAYAN GAMA SALLAR FARILLAH?
*Astagfirullah* sau uku
*Allahumma antas-salam waminkas-salam* *wa ilayka yarji-ussalam tabaarakta ya zal-jalaali wal-ikram*.
*Laa ilaaha illallahu wahdahu laa shariyka lahu lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa alaa kulli shai'in qadir,* *la hawla wa laa quwwata illa billah,* *laa ilaaha illallahu walaa na'abudu illa iyyaahu lahun ni'imata wa lahul fadlu walahus-sanaa-ulhasanu* *la ilaa ha illallahu muklisiyna lahuddiynu walau karihal kaafirun* ..
*Subhanallah*sau talatin da uku.
*Walhamdulillah*sau talatin da uku
*wallahu akbar* sau talatin da uku
*laa ilaaha illallahu wahdahu laa shariyka lahu lahul mulku walahul hamdu wahuwa alaa kulli shai'in qadir*.
*Qul huwal lahu a had* , *Allahus-samad* *lam yalid walam yuulad* , *walam yakun lahu kufuwan Ahad*.
*Qul a'udhu bi Rabbil falaq* , *min sharri maa khalaq* *wamin sharri qhaasiqin idha waqab* , *Wamin sharri naffathati fil uqadi* , *wamin sharri haasidin idha hasada*.
*Qul a udhu birabbin nass*, *maalikin nas*, *ilaahin nas*, *min sharril was-wasil kannas*, *Alladhi yuwaswisu fisuduurin nas*, *minal-jinnati wan-nas*.
*Allahu la ilaaha illa huwal hayyul qayyum*. *laa ta'khudhu sinnatu walaa naumu*, *lahuu mafis-samawati wa ma fil ardi*. *man dhal ladhi yashfahu* *'indahu* *illa bi idh-nihi ya'lamu maa baina aidihim* *wama khalfahum wa laa yuhiituna bi shau'in min ilmihi illa bima sgaa'a*, *wasi'a kur-siyyuhus-samawati* *wal-arda walaa ya'uduhu hifzuhumaa,* *wa huwal'Aliyyul-Aziim*.
@y tuni momy ta rungume Asabe tana kuka tanajin qaunar yarinyar na Qara shga ranta.
Kukan da momy keyi nima shine ya tabamin zuciyaπ
*Mae *Gado** *shantakii*π
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:19 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
AKAN AYSHA GARKUWA
πππππππππππ
βBby Hananπ
016
Momy tasa aka dafa abinci mai kyau da lafiya aka kawo asibiti suka ci, har dare suna hospital momy ce ta kira fahad tace yakai su inna gida su kwana.
Tuni Asabe tayi saurin cewa inna mu tafi gida nidai bazan kwana anan ba na fiso gobe da Asabe naje gurin Abu taci gaba da koyamin karatuna ance wai idan kabar karatu da kwana daya sai ya barka da sati ni kuma gaskiya banson haka mu tafi ta karasa magana tana diro da kafanta daga kan gado momy tayi saurin dakatar da ita da cewa kiyi hakuri Asabe nima zan koya miki idan karatu ne ki kwantar da hankalinki karki damu.
Da sauri Asabe tace da gaske zaki koyamin? Amma ita fa ba kudi take koyamin kinga banida kudin da zan baki sai dai nayi miki addua kinga addua tafi kudi inji Abu haka tacemin da kabawa mutum kudi gwara kayi masa addua haka ne ko?
Momy tayi murmushi tace haka ne ya'ta a ranta tana kara jin qaunar yarinyar na ratsa zuciyanta, tace zan koya miki duk abinda kikeso karki damu kinji ya'ta.
Su inna basu ji sahakkun zuwa gidan ba saboda a yinin da sukayi da matar sun fahimci macece mai mutunci da son jama'a dan tun rana take tarairayar yarinyarsu.
Baba yace hajiya ba'ayi haka ba sai nauyi muke dora miki wallahi hakan ma mungode...
Asabe ta cuno bakin shagwaba tace nidai gaskiya anan zata kwana dan take koyamin karatuna haka kowa saida ta bashi dariya salon yanda tayi magana.
Haka sukayi sallama fahad yakaisu gida daki guda aka basu idan na tsaya tsara kyan dakin sai na bata muku lokaci.
Nan momy ta fara tambayan Asabe abubuwan da tasani cikin ikon Allah duk abinda ta tambayeta sai ta bata amsa, momy taji dadin zama da yarinyar sai takeji a ranta kamar yarta ce sai kuma tace kodan wanda ya mutu ay baya dawowa ta kawar da tunaninta daganan taci gaba da koya mata karatun ta, Asabe taji dadin yadda momy ke mata karatu yadda ko jaki sai ya fahimta.
Daganan kuma momy ke mata tambayoyi tana bqta amsa.
Asabe sai taji duk duniya banda su inna babu wanda takeso kamar momy nan fa ta zubawa momy ido.....
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:19 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
AKAN AYSHA GARKUWA
πππππππππππ
βBby Hananπ
019
Daga inna har baba duka zuba mata ido sukayi suna sauraron me zatace...
Momy tace akwae wata rana duk da qarancin shekaruna amma bana mantawa.
Munyi tafiya ne ko miye nidai bansani ba nasan dai mun shigo cikin gidanmu duk da bansan kowa daga cikin yan gidan ba,
Wata yarinya ce da bazata shekara goma sha biyar ba a lokacin ta yi saurin fito tazo bakin kofar da muka tsaya tace talatu zo kiga indo taje ta kawo mana yarinya kuma ta jani a hannun mahaiyata,
Ke shegiya meyakawoki gidan ubanmu ta rankwasheni a kaina nafara kuka sai ta mareni ta dungureni ta nuna ni da hannu, uwar taki ma mecece a gidan bare ke da taje tayo cikinki a waje kuma mu nan zata hadamu da irin masifa..
Matar da aka kira da talatu ce tayi saurin fitowa daga bsndaki da buta a hannunta, to maiya nan dinma saida kika biyomu to wallahi baki isa ba bari malam din yazo wallahi sai kin koma can kauyen da kika fito ta watsamin guntun ruwan butan shegiya daina kallona.
Anan gurin muka zauna nida umma na har Allah yadawo da mai gidan lafiya, yana shigowa ya zo yabi takan kafar umma ya wuce, haba malam sai kace bakaga mutum a gurin ba.
Au wai dama ke mutum ce kike tunani to idan ma kina tunanin nan yakamata kidaina domin dake da tinkiya daya nake kallonku yarinyar daxun ce dai taqara fitowa a dakin da ta shiga dazu,
Yauwa ga daidai yinki nan yanuna yarinyar,
,
Wai ke uban waye ma yabaki izinin fitowa daga gida har kika biyomu ta nan bayan yawon bin mazan da kike bai isheki ba saboda masifar naci irinnaki mai bakin halin tsiya yatofa mata yawu a fuska to kafin na fito kiyi gaggawan barmin gidana kinji n fada miki kuma..
Haba baba mu ai zatake mana aiki kabarta kawai wanki da wanke wanke da sharaa ayduk sai ya koma hannunta kaga mun huta idan yaso ko a zaure sai suke kwana.
Talatu ce ta fito gaskiya lami kinyi basira shiyasa nake sonki ya'ta.
To shikenan lami angama,
Ya shige ciki yabarmu a zaune a gurin...rana na dqmu na nida umma hakan yasa ta dauki kullin kayanmu muka dawo zaure, ni kuma yunwa ta isheni hakan yasa na fara kuka umma ta leka waje ta kira mai abinci ta siya mana dayake kafin mu taho tana wankau da surfe.
Bayan ta siyamin abinci ne ta shiga zqtayi alwala kenan, saiga wannan yarinyar ta dazu tazo ta dauke abincin a gabana shegiya mai bakin hali da batayi gadon arziki ba ke yanzu har abinci zakici a gidan nan ta dauke abincin ta fara ci nasa hannu na aciki ta kama hannun ta murdemin sai dai naji ciwo.
Ihun da nayi ne yasa umma tayi saurin zuwa laf......kafin ta karasa magaman taga lami na cin abincin da ta siyamin sai ta kasacewa komai kawai tayi tsaye a gurin tana kallona cikin tausayi.
Lami ta tashi zata wuce ta dauki roban ta kwadamin A fuskana wanda sai da yaji ya shigarmin ido bqnsan lokacin da nasa ihu ba ummy tayi sauri ta daukeni ta gogemin ido...idonta tab da kwallah...
Haka ta qara sai mana wani abincin.
Haka a ranar lami ta tulowa umma wanki tace gashi ta wanke haka umma taje ta ja ruwa a rijiya ta wanke kayan ta shanya.
Dare yayi muna zaune A falonnan ga sanyi ga sauro muka rasa ina zamusa ranmu nida ummana sai kuka nake sai ga lami tazo da ruwa cikin bocket ta sheka mana dagani har umma.
Duka ta jika mana jikinmu da kayan shimfidanmu harda kayanmu da umma ta taho mana dashi babu yadda zamuyi.
Haka umma ta fito waje da yake sanyi ne taje ta samo karare taje gurin wani mai shayi ya bata wuta tazo ta kunna mana a zauren..
Nan zauren ya fa fara dumi, ashe duk abinda yake faruwa lami na kallonmu...
Sai gani mukayi tazo da gudu tana ihuuuu wwyyo talatu kifito indo zata konani
Da talatu da Abba har rige-rigen zuwa suke.
Shegiya kashemin yar dama kika zo kiyi wallahi bazan yadda ba,
Baba ne ya dallawa umma mara sai da ta tsugunna a kasa.
Talatu ta kama hannuna ta dannaamin a cikin wutar ina ihuuuuu ammma inaaaaa.....
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ