Showing 3001 words to 6000 words out of 8456 words
Chapter 2 - AKAN AYSHA GARKUWA by baby Hanan.txt
ππππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
πππππππππππ
βBby Hananπ
010
Nan dai ya tashi yayi yayi alwala yayi sallah yaji yana kewar yarinyar daya baro yanzu ko a wanne hali take ciki bai sani ba ya tashi ya koma kab gado ya kwanta,ya rabbee meke shirin faruwa dani daga *Taimako*dakyar dai barci ya sace shi.
Bangaren gidansu saliq kuwa tunda suka koma gida hajiya damuwa yayi mata yawa kuma taki fadama sadiq abinda yake damunta yin duniya yayi akan ta fadamasa wacece yarinyar nan taki fada masa kawai babu abinda take ambata sai maryam kincuceni! Kincuceni!! Kincuceni! !! Bazan taba yafe miki ba maryam Allah ya isa tsakani na dake wallahi bazan taba yafe miki! Nan kukanta ya tsananta.
Hankalin sadiq ya kara tashi momy dan Allah kifadamin wacece maryam? Wacece yarinyar dazu? Momy na shiga rudani da tashin hankali dan Allah kifadamin su waye mutane biyun nan.
Nan momy tayi murmushin takaici wanda da ka gani kasan baije zuciya ba, karka damu sadiq zakaji komai amma ba yanzu ba sai lokacin yayi amma tabbas khadijat nagani, momy wacece khadijat kuma?.
Karka damu tashi kaje kayi sallah ka huta, nan ya tashi jikinsa ba kwari ya shiga daki ya watsa ruwa ya fito yayi sallah ya mike dan ya huta sai dai tunani fal a rsnshi wacece maryam? Wacece khadijat? Wacece yarinyar dazu tabbas dole yaje ya nemo amsoshin tambayanshi yasan ba karamin abu bane sukayiwa momy tunda momy mace mai hakuri take cewa bazata yafe musu ba.
To Asabe kuwa suna shiga gida inna ta hauta da fada akan me tayi haka.
Inna mutumin nan bai sanni ba amma ta taimakeni meyasa zanbari nikuma a cutar dashi ta dalilina idan nayi haka banyiwa kaina adalci ba inna ka taimaki mutumin daya taimakeka kai ma,.
Nan ta tashi ta je tayi sallah ta dau abinci zataci ta kasa ci taje ta kwanta sai tunanin waye..........
πππππ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββ
[4/20, 8:17 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
πππππππππππ
βBby Hananπ
009
Kowa mamaki ganin waye ne yayi wannan marin
, dasauri daya daga cikinsu ya taso xae buga masa ice daga bayanshi ya daga icen kenan sae saukar ice yaji a bayansa...basu ankara ba sae ganinshi sukayi ya zube a kasa sae jikake timmmm.
Nan kowa ya saki baki dan ganin abnda Asabe ta aikata.
Haba Asabe bakida hankali ne muna cikin wani matsalar yanzu kina neman jefamu a wani daban Meyasa kike neman jefa rayuwanmu cikin hatsari ne meyasa kikeso ki janyo mana masifar da tafi karfinmu????
Inna kiyi hakuri banyi haka dan na janyo mana wani matsala ba hakan da nayi shine hukuncin da ya dace da azzalumai irinsu dan banyi musu komai ba suke neman janyomin masifa da gararin rayuwa ta karasa maganan hawayen dake shirin zubowa a idanunta ya karasa zuba.
Inna badan mutumin nan ba kinsan abinda zasuyi mana? Akan laifin da bansan dashi ba gwara nayi haka idan yaso duk walakancin da zasuyin ina daidai da daukansa inna gwara su kasheni da wannan kazafin da sukayimin ta karasa maganan cikin matsanancin kuka tayi saurin shiga cikin gida.
Da sauri ta fito taje tsakiyansu ta mika musu wuka gashi ku kasheni! Ku kasheni!! Ku kasheniiii nace!!! Ta karasa maganan cikin matsanancin kuka me nayi muku kuke neman tarwatsamin rayuwa a rana daya ku wa danne irin azzalumai ne da baku da tabbas akan abu amma har kuna mana barazanar salwantar da rayuwanmu.
Dan haka ko dan grman Allah ku kasheni ni daya karku kashemin iyayena sune silar yin murmushina karku yi musu komai akan abinda bai shafesu ba na rokeku karku tabamin su inna wallahi duk duniya banida kowa sai su kadai wallahi sune farin cikina karku kashesu akaina idan ku kashesu saboda ni banyi musu adalci ba bazasuyi alfahari dani kamar yadda ko wanne iyaye a lahira suke alfahari da ya'yansu ta karasa maganan ta tsugunna a gabansu tana sheshshekar kuka, duk wanda yake gurin sai da zuciyansa ya karaya..
Mutumin da basusan wayeba , yace mama kamata ku shiga cikin gida.
Inna ta kama Asabe ta shigarda ita cikin gida, su ma kowa yaje tsamin shi yayi gaba da tunani fal a zuciyansa.
Shima yaja motanshi yayi gaba sai dai yaji idan ya tafi ya barsu kamar baiyi musu adalci ba amma wani zuciyan yace ka tafi wani zuciyan yace yakamata ka koma kaji mene dalilin da mutanen nan sukayiwa wannan yarinyar haka har suna mata barazana da rayuwanta da wannan tunanin ya isa gida.
Yana shiga direct dakinsa ya wuce ko mamansa be je dakinta ba wanda al'adansa komai dare ya shigo sai ya shigar mata , ya shiga yayi wanka ya fito ya kwanta ya huta amma sai yake ganin fuskar yarinyar nan da sautin kukanta da yanayin kalamanta na fado masa dga ya runtse ido ita yake gani.
To fa kubiyoni kuji me yake shirin faruwaπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:18 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN* *AYSHA* *GARKUWA*
πππππππππππ
βBby Hananπ
011
Nan fa Asabe ta fada tunanin waye ya taimaketa? Kuma su waye mutanen dazu? Ina zata hadu da *Antyn ta garkuwa* , ganin batada wannan amsar yasa ta kawar da wannan tunanin zuciyanta yace mata to ke meyasa baki tambayi mutumin dazu ko yasanta ba? Daya bangaren kuma tace mata kinmanta meya faru dake da safe? ?
Nayi dana sani na cuci kaina wallahi dana tambayi mutumin nan nasan zai nemomin ita hala ma yasan inda take da wannan tunanin barci yayi gaba da ita..
Wanda ya taimaki Asabe kuwa barci ya kauracewa idanunsa daga ya rufe ido sai yakejin sautin asabe a kunnensa a haka dai har asuba tayi ya tashi yayi sallah ya jima a sallaya yana tunanin barkatai a zuciyansa da ganin baida tambayoyi ya koma ya kwanta sai safe yayi wanka ya shiga gurin momy dan batasan yadawo daga tafiyan da yayi ba,,
To fahad kai ne da safiyar nan? Aa momy tun jiya na dawo kawai banjin dadi ne shiyasa ban shigo ba...Ayyah sannu tashi ka karya kasha msgani to.
Nan tayi sauri taje ta hada masa abinda zaici, fahad! Fahad!! Fahad!!!! Sai a na uku yayi sauri firgita naam momy.
Fahad dago ka kalleni meke damunka?
Bakomae.
Da komai.
Meyasa kikace haka?
Nagani a kwayar idonka da kuma yanayin da nasameka na tunani haka fahad ni na haifeka dole ko a wane moood kake farin ciki ko akasin haka dole nice mutum ta farko da zangane hakan fahad ni mahaifitarka ce baikamata ka boyemin komai daga gareka ba wa kake dashi duk duniya data fini waye zaka kaiwa kukanka ya sharema hawayenka nice idan shawara ne na baka shawara idan kuma addua ne nayima addua ...
Nan ya ji dadin yadda mahaifiyarshi ke bashi kulawa ya ga bazai iya boye mata ba ya kwashe duk abinda ya faru jiya ya fada mata.
Tayi murmushi fahad har yanzu kai yaro ne bakasan me duniya take ciki ba ni a gani na meye abin tada hankali tunda komai ya wuce kafin ka tafi..
Yayi saurin dagowa ya kalleta cikin in ina dama damaa damaaa fa.
πππππ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββ
[4/20, 8:18 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN AYSHA GARKUWA*
πππππππππππ
βBby Hananπ
012
MASOYANA NA GODE MATUKA DA YANDA KUKEMIN ADDUA KUMA KUKA NUNA KUNASO NACI GABA BANDA KALMAN DA ZANYI GODIA A GAREKU SAE DAE NIMA NAYI MUKU ADDUA KAMAR YADDA KUKEMIN INAJIN DADIN ADDUAN DA KUKEMIN KARKU DAMU NI HANAN INA TARE DAKU DOMIN KUN XAMO HANAN TA ZAMA KU KARKU MANTA INA A FARKE KO A CIKIN BARCINA
KU NAKE TUNANI CIKIN KWAKWALWANA DA WANDA ZAYA TSAGA JININ DAKE JIKINA DA ZAYAGA NAKU YANATA GUDANA AKAN QAUNA NA MANTA MASOYANA NAKE TUNAWA ππ€
*Dedicated to my only And luvly Anty* kene silar yin murmushina Anty Aysha garkuwa da bazarki nake takawa π
Cikin in ina sadeq ya dago yace dama momy wallahi tausayin yarinyaar nakeji bansan meyasa yan garinsu sukayi musu haka ba duk sai naji babu dadi dana taho na barsu a haka kar bayan na taho su kara komawa suce zasu rama abinda tayi musu akaina ba, momy yanayin kalaman yarinyar ma kadai zai nuna ma cewa yarinyar tanada hankali da nutsuwa shiyasa duk nakejin tausayinta..
Allah sarki...Allah yakawo musu sauki a rayuwansu to yanzu dai tashi kaje kaci abincin yanzu sai muyi maganan later.
Nan fahad ya mike yaje dining table ya bude abincin amma sai yqji bazai iya cin abincin ba idan bai koma yaga yarinyar nan ba, haka ya mike yaje yasamu momy tana kwance a daki.
Momy zanje na Gano yarinyar nan bansan a halinda suka kwana ba, to fahad amma kaci abincin ko...a a momy bazan iya ci ba ne.
Sanin halin fahad idan yasa abu a ranshi baya iya komai hakan yasa tace to fahad Allah yakaika lafiya yadawo dakai lafiya kar ka tsaya rigima a garin mutane amma kaga bakasa hali da dabiun yan garin ba saika dawo ka kula da hanya..
Insha Allah momy, Ameen nagode sai na dawo yasa kai ya fice bai tsaya ko ina ba sai gurin da yayi parking din motanshi...
Abangaren gidansu sadiq kuma duk hankalin hajiyanshi a tashe yake haka ta tashi batada kuzari batada walwala ko kadan.
Assalamu Alaikum, da sallama sadiq ya shigo ya durkusa a gaban mahaifiyarsa ya gaidata cikin girmamawa ta amsa,, sadiq inaso idan kayi wanka kazo zamu koma garinda muka biyo tanan jiya.
Amma momy.......
Dakataaaa banso wani magana daga gareka idan bazakaje ba driver zai kaini tunda, kiyi hakuri momy zanje na shirya yanzu ya tashi ya fita.
Asabe da safe tanayin sallah ta shiga ta gaidasu inna ta fito zata fita kenan ta jiyo ana kiranta.
Naam inna,
Ina zakije yanzu da safen nan?
Zanje gidansu Abu ne ba jimawa zanyi ba yanzu zandawo.
A a Abu kinmanta abinda ya faru damu fa jiya a garin nan shiyasa yau ko abinci banyi ba ina tsoron su tareki a hanya fa.
Asabe tayi murmushi, inna karki damu babu abinda zai faru dani insha Allah, Abu tacemin Allah yana bayan mai gaskiya kinga kuwa nice da gaskiya kimin addua kawai nadawo lafiya.
To shikenan Asabe sai kindawo amma dan Allah karki shiga harkan kowa koda sunyi miki magana karki tanka musu, to inna insha Allah tasa kai ta fice..
Bata tsaya ko'ina ba sai gidan mai gari ta wuce har daki ta tashi abu a barci, yawwa Asabe dama ina nemanki naji abinda ya faru kuma gaskiya baki kyauta .....
Asabe tayi saurin katseta da cewa amma yanzu Abu kina ganin abinda sukayimin ni daidai ne kinsan abinda zan aikata kinsan wanda bazan aikata ammmaaaa.......
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:18 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
AKAN AYSHA GARKUWA
πππππππππππ
βBby Hananπ
014
*Sadaukarwa* *ga* *meelat* *musa* *gaskiya* *ki* *godewa* *Allah* *domin* ***ke*mutun ce *ta* *mutane* *kuma* *bakida* *maqiya* *kowa* *naki* *ne* *ni* *Hanan* *ma* *_takice_* *ina* *miki* *fatan* *Alkhaeri* A *rayuwanaki* *Allah ya* * *kareki* *daga* *sharrin* *maqiya* *yasa albarka a rayuwanki*π
~Tana~ ~_gudun_~ ~```masuyin`~ ~snatchin~ ~sun~ ~san~ ~tanada~ ~dalili~ ~my~ BKπ€π
Da sauri yabude motan yafito amma ina sai gani yayi jini a jikin yarinyar kafin meye wannan tuni gurin yacika amma ganin waye wannan saurayin da kuma yarinyar duk sai suka fara komawa da baya suna cewaa Ay Asabe cw kuma dama akan wannan saurayin tayi mana rashin mutunci jiya ba ruwanmu sunfi kusa kowa ya fara juyawa da baya.
Gani babu wanda zai taimaka masa yasa ya dauketa yasata a mota duk da rudewan da yake ciki amma bai hanashi tunawa da kofar gidan su yarinyar ba direct gidan ya nufa yayi sa"@ kuwa daga innna har Baba suna nan da sauri ya bude murfin motar ya shiga gidan yayi sallama.
A sanyaye inna ta amsa saboda tana tsakar gida dama ta nufo inda take amma ta gane ko waye shi dan jiya shine ya taimaka musu, bawan Allah, Allah yasa ba wani abu yan garin nan sukayi maka ba akan abinda asabe tayi musu jiya ba? Dan Allah kayi haquri Asabe itane farin cikinmu a gidan nan wallahi bamu da kowa sai ita kayi hakuri kar kace zaka rama...
Jin maganan inna ya yawaita ne yasa baba yayi saurin fitowa domin yaga meke faruwa, duk da dama sun fada masa duk abinda ya faru jiya yana gona.
Yayi turus ya tsaya yana kallon mutumin nan cikin tuhuman waye shi me ya zo yi kum gidanshi? Rashin amsa ne yasa ya kawr da tunanin, yace bawan allah meke faruwa?
Baba dama wallahi ansamu tsautsayi ne sai kuma ya kasa karasawaa.
Innna tace dama me me kayi mata karka cutar da ita,
Baba yace kiyi shiru tukun na muji meya faru, Baba ya kalleshi yace yanzu ina asabe? Ya bashi amsa da cewa tana mota.
Mota na shiga uku mota fa kace tayi maka zaka rufeta a mota dan allah ka fadamin ina motar take,yac tana kofar gidan nan da gudu inna ta fito ko mayafi bata dauka ba ta ja murfin motar ya bude ta shiga ganin halinda Asabe ke ciki ne yasa tasa ihu tana fadin Malam ya kasheta shikenan ya kasheta ashe bazamu cikiburinmu ba na nemowa asabe farin cikinta mu nemo mata iyayenta ashe Asabe bazta ciki burinta na haduwa da *Aysha garkuwa* ba meyasa ka ynke mata jindadi a lokacin da take so ta cika burinta na duniya meyasa sai da lokacin da muka kusa nemo mata farin ciki zaka rabamu da ita, Baba da fahad sun zuba ido kawai ita suke kallo wanda fahad damuwa da tunani kala kala a zuciyanshi ya rasa me zai cema.
Nan inna ta rungume Asabe tana kuka mai tsuma zuciyan mai sauraro...
_Ko ni_ _hanan_ _kukan_ da _inna_ _keyi_ ne _yasa na_ _dakata_da _rubutu_ na dan _akwaeni_ da _raguwar_ _zuciya._π«
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:18 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
*AKAN AYSHA GARKUWA*
πππππππππππ
βBby Hananπ
013
DEDICATED 2 Hafseenat Abdu...
Naji dadin yanda kika nuna kulawanki agareni kikeson naci gaba da labarin nan luv yhu so muchπAllah yabarmu tare.
Amma yanzu Abu ni duk abinda sukayimin suka so su ci zarafinmu nida iyayena kinsani duk abinda mutum zaiyimin banso yahada dasu inna gwara ni ya takani yasha amma wallahi ko waye idan yace zai tabamin su inna sai dai mu kwasota dakyau....
Dakata Asabe wai ma miye ya hadaki dasu?
Nan Asabe ta kwashe duk abinda ya faru tun daga barinta gidansu Abu har lokacin da komai ya faru..
Abu ta jingina kai to ke Asabe me kikayiwa matar haka.
Wallahi banyi mata komai ba kawai naji tana cewa itace nikuma ban fahimci me take nufi da itace ba kuma naga ta fadi kasa shiyasa na gudu su kuma suka biyoni fa kinji abinda ya faru.
Abu ta gyada kai to Allah yakyauta ya kare gaba, Ameen Asabe ta masa to abu muci gaba daga inda muka tsaya amma yanzu a fara addu'o'in tunda kince idan mutum yana addu'a Allah yafi biya masa buqatunsa da gaggawa ko?
Eh haka ne shiyasa nake sonki Asabe kinada saurin daukan abu gashi bakya manta abu duk jimawan da yayi a gunki kwakwalwanki na aiki sosai amma yanzu kiyimin addu'o'in kadan daga ciki naji..
To Abu wanne zanyi?
MENENE ADDU'AN TASHI DAGA BARCI?
*"Alhamdulillahillaziy* *Ahyanana ba'ada* *ma amatatanaa* *wa ilayhin nushur*"
MENENE ADDU'AN IDAN MUTUM YA YI MUMMUNAN MAFARKI?
*yasta'inu billahi minashshaidani wa min* *sharri maa ra'aa*
Sae a tofa hagu sau uku don neman tsarin Allah da abinda zakagani ko ji.
MENENE ADDU'AN IDAN WANI BALA"I YA SAMU MUTUM?
*"laa'ilaaaha illallahul aziymul haliymu* *laa'ilaaha illallahu rabbul arshil aziym* *laa'ilaaha illallahu rabbus samawati wa rabbul ardi kariym*"
MENENE ADDU'AN SANYA TUFAFI?
*"Alhamdulillahillaziy kasaaniy haa zas sauba wazarqaniyhi min gairi haulin minniy wala quwwati*"
MENENE ADDU'AN CIRE TUFAFI?
*Allahumma lakal hamdu anta kasautaniyhi as-aluka min kairihi wa kairi ma suni'a lahu, wa auuzu bika min sharrihi wa sharri ma suni'a lahu*"
Alhamdulillahi gaskiya Asabe kina da kokari kin burgeni matuka sai yau na kara tabbatarwa da irin sonda kikewa *Aysha garkuwa* kuma ina mai tabbatar miki wallahi tanada kirki fiye da yadda kike tunani dan ni gaskiya ko a zahiri bantaba ji ko labarin mutum mai kirki da kawaici da ilmi da iya zama da mutane irin ta bare kuma a social media duk wani abu da akeso mumini ya zama yana dasu ta hada,.Asabe tayi saurin karban zance da cewa insha Allah nima zan zama irinta.
Abu tayi murmushi, to aike Asabe bakida hakuri fa idan kinaso ki zama irinta to kidaina fada da tsiwa ga kowa kinii ko.
Insha Allah daga yau nadaina bakiga yanzu kullum da hijabi nake yawo kuma duk dare sai na dauko qur'@nin baba nayi karatu dashi, yawwwa Abu ina mai tabbatar miki ita kanta *Aysha garkuwa* sai tayi farin ciki kuma tayi alfahari dake saboda kin koyi ilmi ta dalilinta,
Asabe ta dan cono baki haba Abu kike cewa *Anty Aysha garkuwa* mna ke fa kikace duk wani da kake girmamawa kake ganin darajar shi baka fadan sunan shi,,,Abu tayi dariya to yar Anty,yauwa ko kefe.
Nan dai Abu ta koya mata abinda zata koya mata ta tafi.
Tafe Abu take tana kara nanata abinda aka koya mata kafin ta ankara sai karar taka burkiiiii kakeji ina kafin NJI komai sai ji nayi INNALILLAHI WA INNA ILAYHIR RAJI'UN naji.....
π€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ€Έββπ
[4/20, 8:19 AM] βͺ+91 88002 49616β¬: πππππππππππ
AKAN AYSHA GARKUWA
πππππππππππ
βBby Hananπ
015
*Sadaukarwa ga duk wani masoyin masoyiyata watoo bama sae na fada muku ba*
Baba ya kalli fahad yace bawan Allah meya sameta haka?
Fahad yace baba na taho aka samu matsala na bugeta shine da zan kaita asibiti naga ya dace nazona sanar da iyayenta tukun amma dan allah kuyi hakuri wallah tsautsayi ne.
Allah ya kare gaba inji Baba ya shiga gida ya daukowa inna myafinta da takalmi ya fito fahad ya bude masa gaba ya jasu sukayi gaba, amma da yake garin kauye ne babu babban asibiti yasa bai tsaya ba sai a cikin garin Gashua kasncewanshi dama nan ne garin da iyayensa suke ita kuma Asabe sun kasance yan kauyen Gashuwa ne yana zuwa kai tsaye hospital ya wuce da yake dama shima babban likita ne a hospital en babu bata lokaci aka shiga da ita emergency aka hau aiki akanta babu bata lokaci kuwa Asabe ta fara motsi tana bude ido sai sannan hankalin fahad yadawo jikinshi yayi hamdala ya godewa ubangiji sanna ya fito waje inna tana ganinshi ta taso da gaggawa ta tashi?
Fahad ya bata amsa a da cewa inna ta farka.
Alhamdulillah inna da baba suka fada a tare, inna tace to bari