Header Ads
Showing 9001 words to 9529 words out of 9529 words

Chapter 4 - SILAR FYADE by Ummu Maheer (miss green).txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

muɗanyi magana".






Cikin wata iriyar muryar da Rabiatu bata san tana da ita ba tace"in biyo ka kace fa?ka ɗauka zaka ƙara yaudarata yadda ka yaudareni a baya,ka lalata min rayuwata ka cutar dani da gurɓatattun ƴaƴan da ka yi min fyaɗe na haifa maka".




da sauri Aliyu ya juyo jin furucinta fuskarsa ta yi wani irin jajir jijiyoyin kansa suka tashi,da alamar allurar nan ta sojoji za ta tashi,da wani irin sauri ya fita don barin wajen don gani ya ke kamar a mafarki wai yau wata ce ta ke ce masa wai ya yiwa mata ciki.




Da sauri Layla ta kamo hannun Rabiatu don subar wajen don har mutane sun fara taruwa.




Muna fitowa muka iskesa a waje na ta ka a hankali naje inda ya ke,kallonsa na ke gabana yana mugun faɗuwa don ba ko wacce mace ce zata iya kallon Aliyu ta yi masa furucin da na yi masa ba na ce"Bawan Allah idan har kana ja inja akan ba kaine uban waɗannan yaran dana haifa ba muje ayi gwaji hakan shine zai ƙara tabbatar min da zargina don wallahi ko rantsuwa bana yi kaine uban twins.




Da sauri Ola wato sojan dake hannun daman Aliyu zai dakatar dani akan maganar da na kewa ogansu,shima Aliyu da sauri ya ɗaga hannu ya dakatar dashi don ko babu komai wannan yarinyar macece.




Aliyu baice komai ba ya ce"bayin Allah muje asibiti sannan ku ɗauko yaran?don gaskiya ni nasan ban taɓa auren wacce mace na saki ba,ballan tana ace ma wai harni Aliyu inyiwa wacce mace ciki amman ni nasan Allah yana nan.




Motar Aliyu daban tasu Haidar wato Aliyu daban.




Sai da suka shigo layin sannan yaga ashe layin da ya ke ne amman bai ce komai ba.




Atare suka fito harda Mama da kuma su Twins,Mama ma mamaki sosai ta ke na ganin Aliyu don babu abinda zaisa kaƙi cewa shine babansu Twins,shima Aliyu sai yanzu ya ke ganin wata muguwar kamar da sukayi da yaran kallonsu kawai ya ke yana kabbara har a fili.






Wani private hospital suka je aka yi sa a suna zuwa suka shigar da ƙorafinsu aka ɗauki jininsu dukka,shi kuwa Aliyu mamaki kawai ya ke wai yau shine a asibiti ana gwada jininsa wai ana zarginsa da yiwa mace ciki.






Suna zaune wata nurse ta fito ta ce"wai ku shigo dukkanku.




Suna shiga kowa hankalinsa yana kan takaddar gabansa yana faɗuwa,shi kansa likitan sai da gabansa ya faɗi ganin ƴan biyu da kuma Aliyi don kamannin har sunyi yawa.




A hankali ya fara faɗar sakamakon kamar haka;


"a gaskiya wannan gwajin da aka yi ya tabbatar da ƙwatata jinin wannan yaran dana wannan bawan Allah ƙwata2 ba shine mahaifinsu ba. ..... .




Da wani irin ihu Rabiatu ta yi sannan ta sume a ƙasa sumammiya.








*Tirrrrrƙashi*




anan zan tsaya a wannan littafin na wa mai suna Silar fyaɗe sai a littafi na gaba wato book3 zamuji tarin tambayoyinku akan waye mahaifinsu twins?bayan ALIYU wa kuke zargi shine nahaifinsu twins?.






kuyi haƙuri Fans wannan litrafin banyo niyyar mayar dashi na kuɗi ba ,saboda wasu abubuwa da suka faru yasa zan mayar dashi kuyi haƙuri👏🏻.






Naira 200kacal ban tsaurara ba ko katin mtn ko ta acc.




Ga masu neman ƙarin bayani ku nemeni ta wannan number tawa.




07068606171
Ummu maher ce👏🏻

Ads At the End of Article
2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads