Showing 6001 words to 9000 words out of 9515 words
Chapter 3 - YARON GIDANA Complete Romantic Novels By Oum Afnan.txt
motar ,ta lumshe ido da wayar a hannunta ita yanzu duk shirmen nan ya fita a ranta su da sukai succeeding a rayuwa sune suke takan wani leasure.
,shikuwa El’ameen duk idanuwarsa na kanta ,ta mirror.
“Babe I'm tired.Yanzu nake hanyar komawa na gida daga office .So, Bazan samu zuwa ba sorry”
Lallaɓata ta farayi Amma Kausar ta botsare lallai bazata ba ,sosai ran Raudha ya ɓaci ,saboda ta gama yinma ƙawayenta kuri birthday babe na hanya
“shikenan in kin sauya Ra'ayi kinsan inda muke ” ɓit ta kashe wayar cikin ɓacin rai.
Kausar kam caɓe baki tayi "Banga ubanda zai sani zuwa wani party ba ,kin dade bakiyi fushiba becouse of your silly selfishness ,Ni in kashe kaina da gajiya ai bazai yuwu ba”
El’ameen yaji daɗin lafazinta kuma ta burgesa ,yinason matan da guguwar zamani da zugin ƙawaye basa tasiri a kansu,don haka tsilin ya tsoma mata baki .
“Da kyau ashe kinada hankali,sam zuwa irin wajen nan bai dace da Addininmu da tarbiyyar Hausa/Fulani ba ,inma banda shirme kuna mata kuna rawa da waƙa da magriba ɗin nan daidai lokacin da sheɗanu suke saukowa ,shi kansa party ɗin me ya daɗa ,in wani abun murna ne ya sameka sai kayi walima ka bada abinci sadaka ,sai Allah ya yi Alfahari dakai in mun tuna ayar nan da take cewa ‘La'in shakartum la axidannakum’...”
“Hey mr. Man wai wanene kake ma wa’azi? Wai Ni ? Shekaranka nawa? Ashirin da takwas ,a haihuwar awakai na kusa haifarka ,so sai naje partyn nan wallahi kuma kaine nan zaka kaini juya kan mota ,ka wuce dani Aso guess inn”
Wangale baki yayi “Hajiya ɗaukan gaskiya ba ruwansa da ya fito daga wajen ƙaramin yaro ,Plz karmuje,wajancan gayyar Iblis ne kinji antyna ”
“Innalillahi wainnailaihir rajiun...Kai wai ka manta da wacce kake magana ne? I'm your boss ka mun shiru ,can da munafurcin ustazancinka duk munsan irinku wa'inda in kunga masu kudi suna facaka da Naira sai ku fara masu baƙin ciki a fake da ƙalallahu ƙalar rasul ,bayan kuna samun kudin atimes ƙara'in da kukeyi yina fin namu...so bana son jin bakinka”
“Allah ya baki haƙuri ma!” ya karya kan motar zuwa inda ta umurcesa
Banza tayi masa ta danna Number mamanta tana kiranta a waya don neman izinin zuwa inda zataje.
****
7.15 na dare suka isa gaban wajen ,don haka Kausar ta kira Raudhat a waya
Da ɗan fushi a Muryar Raudha tace “Lafiya kuma”
“kaina bisa wuya giwar gwamna da girman kujeranki ,badai anyi fushi dani ba”
“No really”
“To gani a bakin wajen ina cikin sport car Yellow colour Amma gaskiya banyi kwalliya ba tun wankan safe ma,sai kisan yanda zakiyi dani”
Wani ihu tayi ta waya da yasa Kausar cire wayar a kunnenta da sauri tana rimtse ido .
“Gani nan zuwa”
Kashe wayar tayi tana murmushi itama ,El'ameen baice komai ba ya buɗe motar zai fita
“To ɗan ƙauye ina zaka daga zuwa ?”
“Zanje sallah”
“Karka fita ka jira ƙawata tazo tukuna mayb zaka kaimu near by boutique siyan kaya”
“Kiyi hakuri babu biyayya wajen saɓa ma mahallici zanje in sallah kar isha ya shiga kema ina baki shawara kiyi sallah kafin ki shiga wancan wajen” a dake yayi mata magana kamar wani ubanta ,ta kada baki zatayi masa bala’i sai ga Raudha da tawagar ƙawayenta sun dumfarosu ,tarrr ta ganesu a hasken futullun da ya haskaka ko'ina .
Da gudu ta ɓalle murfin motar ta fice tana ihuun jin daɗin ganinsu suma suna ihu, haka suka rungume juna kamar ba manya ba ,kafin suka fara mata,feshin shine shine a jiki suna cewa _Happy birthday Happy birthday_ Itakuwa sai gudu take tana kakkare feshin abun a jikinta suna Binta a karce kamar ƙananan yara.
wannan ya tuno mata da sanda suke makaranta in ɗayarsu na birthday a hostel kafin a yanka cake da safe ruwa ake dinga cikowa a bokiti ana watsa mata a jiki sai an jika ma mutum daki jagwab da ruwa .
lallai shine shine ɗin nan yayi reflecting mata watsa ruwan baya .
Haka suka janye hannunta suka shige da ita ɗakin taron.
El’ameen folding Hannunsa yai a ƙirji yina kallon bidiri,ashe dama mata duk girmansu yarane? Jibi yanda manya manyansu dasu suke aikin yara?
Program an cigaba on progress ,kausar,taji daɗin karan da ƙawayenta sukayi mata ,haka suka ɓincine hancin shamfen aka fara circulating ɗin sa da sauran snacks da drinks masu tsadar gaske .
Kasancewar Kausar itace uwar gayya don haka ita ta fara kai glass cup ɗin drinks ɗin bakinta,bayan sun haɗe glass cups ɗin dukkansu waje guda kowa ya daga sama... Shan ruwa tai ma drinks din ,saidai duk wayewar ta da tasowarta a gidan kudi bata taɓa ɗanɗanan irin wannan drink ɗin ba,mamakine ya kamata ,ta ɗan tsaida idonta akan glass cup ɗin da ta kusa shanyewa sannan ta waiga ta kalli Raudha
“Wani kalar drinks ne wannan?” dariya Raudha ta fashe dashi “Hehehe haba kamar ba babbar yarinya ba ,kike tambayata wannan kalar drink ɗin”
“To ai ban sanshi ba ,sam baimun kama da irin wanda na saba sha ba a sauran occasions da nike zuwa”
“Yes taron ƙananan kai kike zuwa nan na manyan kaine Bama shan drinks saidai stars”
Wangale ido tayi “Kai meye star kuma?”
Yanda tayi maganar a tsorace shi ya baiwa Raudha mamaki
“Haba Kausar wani star kika sani bayan wine”
Zumbur Kausar ta miƙe “Raudha kina nufin wai giya kuka bani nasha?.... Innalillahi wainnailaihir rajiun”
“mtsew to meye a ciki dallah ki saki jikinki wannan mai tsadar ne ko kwalban kikasha bazai bugar dake ba ,saidai kiyi ta barci”
Tauuuu! ta ɗauke ta da wani lafiyayyen mari a hanci aikuwa da gudu jini ya tsinke ya fara zuba ,dafe hancinta tayi ta shafa hannunta “Ni kika fasa ma hanci kausar”
“Na mareki kika sake wani magana ma dukan tsiya zan maki a wajen nan banza lalatacciya Allah ya isa da kika gayyatoni wajen nan” cacan baki suka somayi ,a take wajen ya hargitse,Shugabar mata tayi tayi su bari abun kamar ana zuba ma wuta fetur ,ganin haka kawai akayi calling off din taron ,don rirriƙe Kausar akeyi tana harin dukan Raudha...
Da kyar aka ƙwace Raudha akayi wani ɗaki da ita . Itakuma ganin hakan Kausar ta miƙe tayi hanyar waje itama ,tuni ta soma tangaɗi alamar giya ta fara mata aiki.
Al'ameen yina waje yaga mata ana fito dasu a rirriƙe suna layi ,waje fa ya soma zama haja haja irin na bariki dai ,a rude ya tunkari ƙofar wajen don yasan ko menene ake aikatawa a ciki to ba Alkhairi bane kuma
Yazo daidai bakin ƙofa ita kuma ta turo ƙofar zata fito ,cikin maye ta kallesa Idanuwarta a shanye kamar mai jin barci
“Muje ka kaini gida”
A tsorace yace “Kausar You drunk?”
Wani zagi ta lailayo ta ajiye ta soma tsinewa Raudha tana son labarta masa abunda ya faru amma tunɓele yasa baya ma fahimtar ta ,gashi sai cacumo masa wuyar riga takeyi tana neman fadawa jikinsa su zube a ƙasa duka .
Kama kafaɗarta yayi ,ya girgiza ta “Kausarrrr”
Wani lauuu tayi masa da ido kamar mai son yin masa fari ,kawai sai ta sakin masa murmushi “Yes handsome” ta kamo hannunsa “Muje ko?” cikin dubara ya zame hannunsa a hankali ya tallafota ta baya yanda kasan me tatata haka take gwama tafiyarta. Har suka kai mota ya buɗe mata a gaba ta zauna ya kewaya ya tada motan saida suka kusa kaiwa maitama sannan ya juyo ya kalleta
“Ammm ina muka nufa kinsan bansan gidan ba”
Lauuu ta kallesa kafin tace “Gidan mu zaka kai ni mana” Shiru yayi ya na tunanin mafita to shi ina yasan gidansu ,ga dare ya fara yi goma ta gota
Gyaran murya yayi ..
“Muje in kaiki Kisha coffee? ”
“me yasa? Oh no I'm so slouched”
“Oh come on! zai rage maki mayen da kike yi ,kar muje gida a haka a gane iyayenki bazasuji daɗi ba”
Kamo hannunsa tayi tana murzawa cikin nata ,tana kallonsa ƙasa ƙasa ,cikin sexy murya tace “Really?” ya kasa amsata saboda muryarsa da ya harɗe a maƙoshi ,itakuma kai hannunta tayi saman sajensa tana shafo sa a hankali ,ya kasa ce mata ta bari gashi yina ƙoƙarin rasa control ɗin sa ga dare yina yi.
Gyaran murya yayi daƙyar ya kai hannunsa akan hannunta ya rikesu duka aikuwa gaba-daya ta fada masa a jiki tayi pillow da cinyarsa .
Sosai yaji abar wandonsa tayi zillo da sauri ya matse cinyoyinsa waje guda ,amma bayi da zaɓin tureta don haka a haka ya cigaba da driving ,sun Gama kewaye iya inda ya sani a Abj amma ba wani coffee joint da suke buɗe ,ganin dare na daɗa yi yasa ya wuce da ita gidansa don ya haɗa mata shaf shaf ta sha ta ɗan dawo hayyacinta ta wuce gida .
Gaban wani wahalallen gidan bulo mai raunataccen ƙofa ya faka motar ya janyeta a jikinsa da sauri yaje yasa makulli ya buɗe sannan ya zo ya kamata ƙafafuwan ta ba takalmi ya shigar da ita gidan ,A falonsa yai mata masauki yai sauri yaje ya kunna camp gas ya dafa ruwan cofee ya kawo mata.
Yina dawowa ya ganta tayi rashe² a kujera sai gyangyaɗi takeyi ,tallafota yayi zaune ya miƙa mata mug ɗin coffen
Kai hannunta tayi zata karɓa amma Idanuwarta suna kakkafe cikin nasa tana masa wani kallon ƙasa ƙasa,har ta kama takai coffen wajen bakinta .
Wani daddaɗan ƙamshine ya doki hancinta da sauri ta lumshe ido ,sai sannan ya iya janye nasa idon a kanta gamida jan wani Gwauron numfashi
“Uhmmm your coffee scent nice”
Can cikin maƙoshi ya amsata da “Thank you”
“Kana da kirki” murmushi yayi baice komai ba itakuma ta cigaba da sipping coffee a hankali “Yawwa in budurwarka ta ganni dakai baza taji ba daɗi ba?”
Girgiza mata kai yayi “Bani da budurwa kuma koda ina da budurwa aike oga ta ce ,hakan kuma zan ce mata” caɓe baki tayi batace komai ba ,gyara zama yayi ,yinajin wutar sha'awar ta na ƙaruwa masa sheɗan yina ƙara ƙawata masa kyawunta a idonsa
“Yawwa time to ask you waye fav. ɗinki”
“Babu!”
“Capital NO ,ban yarda ba”
Matsowa tayi kusa dashi har suna shaƙar nunfashin juna
Cikin Muryar raɗa tace “Kasan irin namijin da Yike burgeni? Namiji musculatous , sexyyy an ma kasan wanda nafiso ? ” girgiɗa mata kai yayi wato “A’ah”
“Legend person kamar...kaaii” wani yarrrrr yaji tsikar jikinsa yina mimmiƙewa ,lumshe ido yayi jin hannunta akan cinyarsa tana shafawa a hankali
“Auuu haka ne? Idan Legend ɗin ya zama babbar mutum ne babu wani parameters na kasancewarki yaronki ba” turo baki tayi ba zato yaji ta daura masa hannu a ƙarshen gashin ƙeyarsa tana shafoshi ,gabadaya jikinsa saki yayi ,don haka da hannunta ta baya tasa ta matso da fuskarsa dab da nata ,har hancinsu yina gogan na juna ,sannan a hankali ta buɗe baki tace “Aaa'aaah Kaine legend ɗin” Hannunsa ne yaji yakai kan kafaɗarta bai aune ba kawai yaji bakunansu sun haɗu waje guda cike da zalama ya fara aika mata da wani zazzafan kiss dake bayyanar da lodin shauƙin sonta da yake binne a cikin ransa.
Ya makance a begen sonta da ya cakuɗe da zazzafan sha'awa ya mance matsayin kasancewarsu a hakan a daidai wannan lokacin.
Itama sake dabaibayesa da hannunta tayi ta baya ta rungumesa sosai tana amsar saƙon sunbatarsa mai daidaita ƙwaƙwalwar yaro ɗan shekara 28 da babba ƴar shekara 35
Oum Aphnan ✍🏽
09065990265
InshaAllah wannan shine page din kusa da ƙarshe daga page ɗin gobe freepage ya ƙare don haka ki hanzarta biyan naki kar aci wasan babu ke.
Katin mtn ne ko ta nan bank ɗin 7782217014,Mohammed Hassana,fcmb
Regular 300₦
VIP 500₦
Special 1k
_*YARON GIDANA*_💻
(My house boy)
5️⃣
اعجبتني جدا🤗لكن انه قصة رومانسية بين المرء و ولدها🤍
Yanda gashin gira da na ido zai fito maki a sati 1
*Olive oil (man zaitun)
*Ruwan Albasa
*Vitamin E
Ki haɗe su waje guda ki zuba a container irin na mascara kina taje giranki dashi duk dare ,sis ki gwada wannan zakiga magic😘
__________________
Ƙarar kiran waya shi yasa El’ameen yin firgigit ya dawo hayyacinsa ,da sauri ya zame bakinsa daga bakin ta cikin tashin hankali ,itakuwa Kausar ƙoƙarin kamo haɓarsa takeson yi a cigaba .
Ran El’ameen ne ya ɓaci baisan sanda ya doka mata wani muguwar tsawaba “Kausar stoppp now me ke damunki ne?”
Ta tsorata sosai dukda a maye take amma ba'a taɓa mata tsawa ba don haka odd taji abun. Don haka baya tayi ta kwanta akan kujera yaraaf sai kuma ta soma laluben wayarta dake ringing ba tsayawa .
Da shanyayyun Idanuwarta ta ga sunan momy ne ke kira ,da karyayyen halshe tace “Momy!” ta latsa green ɗin zata ɗauka ,da sauri el'ameen ya warce wayar a hannunta saboda yasan tunɓele za tayi wa maman.
“Kausar Kina ina baki ganin dare yayi ne? Ni zaki jawa masifa ? Dadynki ya dawo and ya tambaya ina kike nace kina gidan Antynki Hafsah ,ina expecting Zaki dawo da wuri yanzu dare gashi yayi yace in fada maki ki kwana a can dare ya riga yayi,yanzu me kike so in ce masa? ” Shiru El’ameen yayi yina tunanin tsaka mai wuyar da Kausar ke ciki
“Hello Kausar kina jina? ...Kausar?” a magagi Kausar ta miƙa hannu “Yes mom...hey bani wayata ” da sauri ya kashe wayar ,ya ma sata a Flight mode gabaɗaya.
5.15 na safiya
Kausar ta buɗe ido daga barcin mayen da ya kwashe ta ,mamaki tayi ganinta kwance akan wani ƙuntataccen gado ,zubut ta miƙe cikin mamaki ,ina nike nan? Fara bin ɗakin da kallo ta shigayi kafin tayi arba da rungujejen elergement mai ɗauke da hoton El’ameen da wani dattijo fari tas a wani ƙatoton falo na alfarma amma kuma yina kama da office ɗin gomnatin tarayya,saboda hoton tutan Nigeria da ta gani a saman table ɗin gabansu .
Ƙyar ta kafe hoton da ido
Tambayoyine cunkushe a ranta wanda take neman sani ,na ɗaya
Wanene shi? Ina iyayensa suke? Kuma mai ya kawota ɗakinsa har ta kwana? .
Motsin el’ameen taji a cikin toilet ɗin da ke cikin ɗakin yina Alwalar subahi .
“Wayyo Allah na ,Ubangiji kasa yaron nan bai lalata mun rayuwa ba ...” tsaf ta ƙare ma gadon kallo ,tun a yanayin kwanciyar ta, ta tabbatar ita kadai ce ta kwana a kan gadon .
A hankali ta ɗan motsa tana shafa jikinta don ta tabbatar bai mata komai ba
Aikuwa rasssss! gabanta ya fadi take kanta ya sara mata sakamakon jinta male² acikin laima da tayi (danshi/ abu mai ruwa) da sauri ta kai hannu ƙasan mazaunanta nan tajishi sharkaf da ruwa tabbatuwar lallai rana fa ya ɓaci tayi sababben (Fitsarin kwance) .
Buɗe murya tayi zata fashe da ihu ,sai kuma tayi maza ta rimtse bakinta da tafin hannunta ta miƙe cak ,ta fara sanɗa ruwan fitsari na ɗiga mata daga jiki yina ɓata masa ɗaki har ta fito falo, a falon taga kayanta da ta barsu harda wayarta don haka ta tattara ta fice harda ƙarawa da gudu ta bar gidan ,a kofar gida taga motarta a fake da sauri kuwa ta faɗa motar tayi reverse tabar layin da sauri.
5.30am
Ta isa gida ,tabi ta lifter ta haye can up floor ɗin gidan inda ɗakinta yake ,toilet ta shige direct tayi wanka ta ɗaura towel tayi tsuru tana kallon kanta a mirror .
Duk abunda ya faru Tundaga zuwanta bday har giyan da tasha da kissing ɗin El’ameen da ta dingayi tana romancing ɗin sa saida ya dawo mata kai,surutan da ta dinga masa ne bata iya tunawa ba. Tsagewa da kuka tayi tana zuba sambatu ,tana bubbuga ƙafarta a ƙasa
“Why me? Why?
In rasa Wanda zan romnacing sai jikin ɗan mitsitsin yaron nan,in rasa bakin wanda zan gwama da bakina sai na mara kunyar yaron nan? In rasa ɗakin wanda zanje in futsarin kwance sai ɗakin Yaron gidana! ....Lahaula wala kuwwah ,ya Allah kai ka jarrabeni da ƙaƙƙarfan sha'awa wanda nike tsananin buƙatar mijin aure ,amma kuma sai ka jarabeni da futsarin kwance wanda nayi Alƙawarin bazan taɓa aureba sai na warke ,Allah ka san dalilina na hakan saboda kar mijina ya raina ni ne ina ɓata masa shimfida da fitsari sai gashi ,naje ɗakin yarona na malala masa fitsari wani abun kunya ne wannan???😭waima anya ban sakin masa jiki ya ƙwaƙuleni cikin maye ba kuwa?
Da sauri ta mike takai yatsarta wajen Vagina opening ɗin ta ,da sauri ta kautar da yatsanta jin zafin gaske a lokacin da take ƙoƙarin cusa yatsa.
Miƙewa tayi ta wanke hannunta a sink tana kuka tana murmushin godiya ma Allah da yasa ba abunda ya sameta.
Da kyar ta fito tayi sallah ta sake shigewa bargo ta koma barci.
Momy kuwa fa?
Tunda ta sake kiran wayar kausar ta jishi a kashe hankalinta ya sake tashi ,durowar kayanta ta nufa da nufin ta nemo hijabi ta fita neman kausar don tasan ko ma menene ba lafiya ba.
Ta ɗauka hijabi kenan sai ga shigowar saƙo a wayarta ,da sauri ta ɗauka ta duba a zatonta za'a shaida mata inda gawar kausar ɗin yakene
‘Sorry mom na yi late ne amma ynz zan wuce gidan Anty hafsat , i was trying to call you wayata ba caji ’
Ajiyar zuciya momy tayi ta samu waje ta zauna ta fara laluben number anty hafsah Amma switch up don haka kawai ,tayi shirin kwanciya ta kwanta barci abinta,tana da yakinin abunda Kausar ta turo mata a waya hakan ne ,batasan El’ameen ya turo da sakon ba ,a maimakon Kausar ba.
****
Safiyar yau momy bata san Kausar ta dawo ba ,sai da ta fito wajen 10 na safe taga motarta a pake ,ɗakinta ta nufa ta na ƙwanƙwasawa a barci Kausar taki knocking din mamanta ,Sosai gabanta ya yanke ya fadi ,batasan taya za ta fara karantawa momynta inda ta kwana ba ,miƙewa tayi ta buɗe mata ƙofar
“Ya kikabar hafsahn? Na kirata tun sanda kika gaya mun kinacan wayarta baya tafiya”
Mamakine ya kamata ,a daburce tace “Uhm momy tana lafiya”
“Yaushe kika dawo baki nemeni ba?” ɗaga baki tayi za tayi magana,kiran office ɗin su ya shigo wayarta ,da sauri ta je zata ɗauka taga July ce abokiyar aikinta .
Tsaki taja take annurin fuskar ta ya sauya ,ta maida wayar ta ajiye .
“Ki ɗauka mana wanene?”
“Office. Ne mom”
“Me ya hana ki zuwa?”
“Banda lapiya ne mom ,inajin ma daga yau