Header Ads
Showing 12001 words to 13639 words out of 13639 words

Chapter 5 - JININ SARAUTA Romantic Novels By Oum Aphnan.txt

Ads the beginning of article before Image

15 Jun 2024

1003

Ads at the middle of Article

ta nufo inda yike,ta ra6a ta kwanta a kan kafad'arsa

"Honey yadai? Ya jikin babynah?"

Birkitota yayi zaune tareda kasheta da ido
Tsorone ya kamata

"Honey akwai damuwane?"

Wata qaqqarfan ajiyar zuciya ya sauke "Farida yane matsayin Su'adah a wajen ki,kiji tsoron Allah karki rufeni"


"Haba darling she's daughter to me"
"Ki gyara furucinki ,ki saka a da,nikuma ina nufin yanzu ne"
A take ta fara sharce k'wallan munafurci
"Yusuf har yanzu matsayin babynah tana nan daram a ruhina bazai sauyaba"


Ajiyar nimfashi yayi "Na yarda dake faridahta,Inason insanar dake an bani wata kwangila mai gwa6i daga gurin v.p ,sannan gobe inshaallah zan wuce Cotonou don shigo da motocin aikin da za'a fara....yanzu wani Alkawari zaki d'aukarmun gameda rikon daughter?"


"Allah sarki mijina ina maka fatar Alheri tareda addu'ar daukaka a koda yaushe,itakuma baby su'adah zan cigaba da kula maka da ita kamar yanda zan kula da cikin jikina"


Murmushi yayi ya rungumeta
"Nagode da Allah ya bani mace tagari ,fitillar gidanah"
"Ina Alfahari da samun ka matsayin miji gwarzon zuciyata"


**
Washegarin ranar kuwa tafiyan mazajen ta tashi a duk gidajen uku
Wato shugaban kasa,Vp da PA

Da fari PA yafara wucewa tun duku dukun subahi a yayinda president da muqarrabansa zasu bi jirgin karfe goma Wanda harda VP cikin En rakiyar shi kuma daganan zaibi jirgin karfe biyar na yamma


Tunda Abbahna ya fito Nike kuka ,a jikina Nike jin yanzu zan fara d'and'anan ukubar da ban sanshiba ,saida ya rarrasheni ya tabbatar da na hakura sannan ya tafi ,tareda gamsar dani akan Zamu ringa waya akai akai.


**
Bamu dawowa ba saida muka ga tashinsu ,saidai tun a hanya momy kemun fiffizga har mukaje gida ta wuce d'akinta ta kwanta ,nima na tafi nawa

Bata farkaba sai karfe Tara da rabi na safe ,Nima kuwa a lokacin kicin na shiga na samo chips da ice cream nazo dinning inaci,tunda momy bata yarda inkunna gas

Amon fitinarta ya dakatar dani da shan ice cream din da nikeyi
Dagudu take sakkowa daga stairs kamar zarrariya
"Ke don ubanki wayace ki d'aukarmun ice cream kisha?"

Kwallane yayi saurin taruwa mun
"Sorry mom yunwa nikeji ,kuma naga akwai wani ice cream d'in"


"Su'adah har nakai matsayin in fad'a ki fad'a?
Tin yanzu inada kin riqa?
Ah lallai se duka
To waima bari in tambayeki,shin nan gidan ubankine... Nan fa gidan uban yarana ne da suke shirin zuwa duniya nan bada jimawa ba,amma na zo da nufin insha vanilla ice cream naga wani kalan daban? Waye ke ? Uban wa kike taqama dashi?"


Shiru nayi na sunkuyar da kai batareda na tankataba ,sai hawayena dake d'iga cikin robar ice cream din

Da Sauri tazo ta shaqoni taje ta gwarani da bangon kusada water Despenser, a take goshina ya qwalu jini ya fara zuba


"Ke!
Waike wayeke ,da ina magana kina jina?"

Qara na saki ,da Sauri na dafe goshina da naji wani abu kamar ruwa nabin kuncina

Mai zan gani ? Jini!!!

"Wayyo momy jini kin fasamun kai"
"Na fasa din ,kuma wannan kad'an nayi maki ,wallahi in baki fita a rayuwata Dana Gidana ba sai watarana na sabautaki"


"Momy to ina zanje kiyi hakuri bansan kowaba anan duniyar saiku ,kece komai na ,kisoni momynah ,zaki sameni maima duk umurnin da kika bani kyakyawar tarba,kuma zan maki biyayya iya iyawata.."

Bige bakinta tayi
Yimun shiru,rufemun baki makira,Ke wai bakisan cewa ke shegiya bace ,a gidan marayun Zaria na hanyar tukur tukr ba muka d'akko ki? Kije can ki nemi iyayenki mana,inaga ai zafi da naciya a gidan mutane ,Wanda watan watarana kowa zai gano usulinki ,harta Saudat zata daina Hulda dake don babu tarayya tsakanin d'an sunnah da d'an kwararo


Sosai maganar ta ta sokar mun zuciya ,ni yarinyane amma naji INA kishin mahaifiyata dukda bansan ko wacece itaba,koma da gasken ita karuwarce.

"Toh momy shikenan, nagode da soyayya da tarbiyyar da kuka bani,zan tafi yanzu ,zanje innemo asalin iyayena ,inkuma bansamuba ,zan zarce gidan marayu ,tunda nan ake gwanjonmu nasan tabbas su zasu kar6eni....Nagode I love you momy, I am still loving you with all my heart"


Tsaki taja to a gayas ummah tagaida aisha,ga hanya" ta nuna mun hanyar fita

"Mum hijabi fa ,don Allah ki bani sadakar hijabi da takalmi"

Tsaki ta kuma ja"Minti biyu na baki kizo ki fita"

**
Tafiya nikeyi ,nama rasa ina zanje ,Ashe haka duniya takeda fad'i?
Wayyoh Allah rayuwa!

Kuka yaci karfi na ,idona sun daina tasiri hawaye sun kauda ganina,inajin karar horn din motoci bisa kaina amma na kasa tantance inda kaina yike daga k'arshe dai sai tsintar kaina nayi na afkama titin,kuma a take motar tayi k'wallo dani , hannuna ya shige kasar tayan ,nan take qashin hannuna ya dagargaje tamkar dagwagwajan kwalbaa


Qara d'aya na saki jikina ya saki ba alamar Nimfashi


"Subhanallah Su'adah!"
Kalmar da tazomun na karshe kenan nimfashi na ya d'auke


**
VP fasa rakiyar shugaban kasa yayi,sakamakon motarsa ne tayi facafaca da su'adah

Tuni suka karya akalar motar zuwa khalesat Hospital

Ana kaita emergency Dr.Khalid ya shigo ,a zafafe ya hau masifa

"A'ah what a sudden?"

Saida sukayi mata iya abunda zasu iya kafin ya fito yasa a kira Wanda suka zo tare,VP ne yaje ,don ya amsa ita din diyarsa ce.


Gyaran murya Dr Khalil yayi "Excellency ,kace su'adah kuma 'yarkace?
Koda yike yarinyar PA dinka ai er kaceko?...

" eh hakane saidai na aiki babanta Cotonou yau d'innan ,sannan a saanda zanje rakiyar me girma shugaban kasa itakuma wannan iftila'in ya saukar mana,ni yanxuma mamaki na ya akayi yarinyar har aka barta ta fito ita d'aya? "

"Ranka ya Dade zamuyi magana ne official, so kasan cewa yarinyar nan ba diyar amininka bane face adopted daughter, kuma uwargidansa ta nuna bata bukatar kasancewar ta a gidan ta.?
Ranka shi Dade ,jiyan nan muka samu shawo kan matsalarta da kyar bacin taimakon Allah da kuma ina Asibitin da me kake tunanin zai faru? Likitocina suna qoqarin kaita psychiatric...sai gashi very recent an kuma dawo da ita da irin case din jiyan,to ranku shi Dade ,yanzu kwalwarta yina under control daga yanzu zuwa shekara goma in hakan takuma kasancewa akwai yiwuwar ta rasa memoryn ta d'ingurgum."


Salati da salallami vice president ya kamayi
"Oh ni Ahmed ,yanzu shiko yusuf yina mene ake aikata wannan ta'asar a gidan sa"

"Plz excellency a 6oye wa familyn yarinyar nan samuwarta,inba hakaba,zasu kara bijiromata tawani salon kuyi taimakon da kuka saba kaga ita yarinyace"


"Karka damu su'adah kawar yarinyatace Saudat ,kuma tanada sunan yarinyata da Nike matukar so a rayuwata"

**
*Bayan kwana biyu*

Hankalin Yusuf y tashi bayan yadawo ya riski 6atar su'adah

Ya zagi faridarh ya tozartata daga karshe yace ta tafi gida har sai anga Su'adah sannan zai komar da Aurenta

Saudah har karamar hauka tayi,yanzu haka ba ci ba sha ita lallai a nemo mata Aminiya

Kafafen watsa labarai talabijin Dana redio duk inda ka murda cigiyarta akeyi

Hakan ta kasance a safiyar yau din ,bayan 6atanta da kwana hudu
VP na zaune a falon sa yina kallon labaran CNN
Minti biyu suka ratse cigiyar kamar yanda aka saba ,mikewa yayi don ya d'akko remote ya kashe,Saidai cak kwalwarsa ya dakata na wucin gadi,sakamakon hotunan yarinyar da aka ringa nunowa tunda ga na birthday dinta na wannan shekarar har zuwa na shekaru biyu(,birthday dinta na farko kenan a wajen su)

Saikuma wanda take jaririya baa dad'e da haihuwarta ba

Nasan zamuyi mamakin yanda suka samu hotonta tana jaririya?

Sun kar6o copy din shine a wajen En gidan marayun bayan sun laburta masu cewa


A ranarda waccan matar da takawo su'adah ta kawota, sannan tanada shekaru d'aya da rabi ne,shine ta had'a masu da sunan ta da wannan hotonta na jarirai tace a ba Wanda zasu kar6eta sukuma inta girma a bata,meye dalilin wancan matar ? Basu sani ba.
Shine,sukuma da su farida sukaje amsa suka kar6o in case


Dalilinsu na nuna wainnan hotunan kuwa,a yanzu saboda cigiya baa San inda za'a dace ba.

saboda a ranar da zata tafi ,ita su'adar tayi ikirarin komawa gidan marayun da aka d'akkota ,don haka intazo zasuyi saurin ganota.


A furgice Vp ya Kira hajja ,matarsa ,mahaifiyar saudat
"Ki kamo CNN yanzu kiga abun mamaki, su'adah yarinyar muce da ta 6ata shekaru goma da suka wuce Allah ya bayyana mana hassanar Saudat"


Wannan Rikicinma ita ta kasance a gidan sarautar ,a yayinda Gimbiya diyanah ke had'iyar maganin mahaukatan da ake bata, karaf idonta ya sauka akan hoton jaririyar da ake haskawa cikin talbijin din.


Wani razanannen qara Gimbiya Diyanah ta saki tana nuni izuwa ga hoton Su'adah sanda tana jaririyar na jikin telebijin ,kafin ta furta "yarinyataaaaa!!!" Suuuuu
Ta fad'i sumammiya.



*Tan tan tan*
*Ga 6arawo ga me kayan,Yusuf (PA) na nemar d'iyarsa Su'adah ,Saiga Allura ta tono garma shima Ahmed(VP) yace yarinyar tasane, Itakuma ga mahaukaciyan matan sarkin can a gidan mulkin ,ta firgice ,ita Alankatafir Su'adah yarinyar ta CE*


*To tambaya*
_Wanene Asalin Mahaifin SU'ADAH?_

*Ahmed? (Vice president)*
*Yusuf?(Personal adviser na VP)*
_Ko ko_
*Sarki mai martaba?*

_Sannan A gefe guda ya ya makomar soyayyar da Dr yikewa Su'adah ,sannan ma ina Su'adah takene?_

_Kuma ta yaya Gimbiya Diyanah da take makauniya kuma mahaukaciya zata iya ganin hoton yarinyar a TV har tayi iqirarin yarinyar tace?_


_Yaya labarin Alhaji bilya,Matar mataimakin shugaban kasa, farida da shahida En madigo ,sannan kuma ya labarin Gimbiya zulaikha, da jakadiya da boka? Sannan menene Abunda boka ke nunawa Gimbiya zulaikha cikin kwaryar tsafi?_

09065990265


*DUK MU TARA A LITTAFI NA BIYU✌️ CIKIN FARASHINMU SASSAUQAN GASKE👌 KAMAR HAKA👇*

Normal payment #100
VIP #200
Spc #300


Ta account fcmb
7782217014
Mohammed Hassana


Ko atuntu6i wannan numbovin don saka kati na MTN ko VTU transfer

09065990265
08081202932


Amma kuma kasancewar littafin nan zazzafane cikin zafafan alkhairi mun tattara jimillar kudi mai arha kamar haka


_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_


_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_



_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_



_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_


_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_


_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_


_*BANK PAYMENT*_

7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb


_*VTU TRANSFER*_
09065990265


_*MTN CARD PAYMENT*_
09065990265


_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_

08081202932



_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_


_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_

Ads At the End of Article
3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads