Showing 9001 words to 12000 words out of 13639 words
Chapter 4 - JININ SARAUTA Romantic Novels By Oum Aphnan.txt
daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
08081202932
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_
_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/12, 2:03 AM] Bamalli✌️: _*🕊️JININ SARAUTA💍*_
_(The Gorgeous Royal blood)_
_With_
_(Pure love, sex and Romantic)_
_Page 9 & 10_
_*Alheri writers Asso* ._
Na...Oum Aphnan
*Marubuciyar:*
Qasaitattun Mata
*Rayuwar Afredarh*
Ramuwar Gayya
*Bagidajiya*
Laylerh
*Jarababben Namiji*
Namijin kishi....dss
*Gargadi*
Littafin matan Aurene in bakida aure karki karanta dangirman Allah,muna kokarin gyarawa ne ba 6atawa ba
*Previous*
🌴"I make a hut and I burnt it...Ku fad'a masu,muna iya ganesu a kwarorin idonsu...ko kaima ka soma zama munafikin fadane eyeh,sarkin hukunci???"
*Continuation*
Jirine ya fara kwasan sarkin hukuncin ,ji yake tamkar ya aikata wani babbar zunubi wa fadan.
Da Sauri ya girgiza kai
"A'ah ranka ya dad'e" ya fad'a tareda sadda kai k'asa.
Komawa Sarki yayi kan karagarsa ya hard'e "ku fitar mun dashi daga fada ,this basted blood is irking bad"
Da Sauri sukaja gawansa daga waje suka d'aukesa suka shigar dashi wani d'aki suna sharce hawayen Sabo,da hakan suka tura wasu suje su sanarwa da iyalinsa rasuwar wazirin.
Sam sun kasa su har yanzu abun mamaki yake basu,ace adalin sarki kamar wannan ya dawo yina aikata kisan Gilla a wannan adalin Masarautar? Akwai alaman tambaya,lallai akwai lauje cikin nad'i.
Suna shigowa da bayi don wanke wajen da jini ya 6ata,da Sauri yayi zaraf ya tashi ya shige cikin gida ta qaramin k'ofa.
Cikin mugun fushi ya wuce sashensa ,bayi na zubewa basu d'agowa sai ya bar wajen har yakai sashen sa,dayike daga sassan matarsa kana iya hango sashen sa don haka Gimbiya tana hango wucewarsa cikin gidan ,ta glass d'in window d'in ta.
Shiru tayi cikin takaici yau fushinta yafi na ko yaushe ,don sarai labarin rasuwar waziri ya karade gidan ,so tanada labari.
Kur tayi wa windown harya 6ace ta kasa cire idonta a gurin,a haka jakadiyarta ta shigo
Sif sif ta k'arasa bayanta tana gaisheta kamar munafuka ,shiru bata amsa mataba hankalinta na jikin window d'in
Cikeda fargaba ta ta6a kafadar Gimbiya zulaikha d'in ,kyam ta tsaida ranta jijiyoyin wuyarta a take suka firfito rad'a rad'a wannan ya tabbatarwa da jakadiya cewar Gimbiya zulaikha na jinta yanzu ,saidai damuwace ya hanata tamkawa
"Ranku ya dad'e akwai aikine ?..."
Saurin dakatar da ita da hannu Gimbiya zulaikha tayi ,kafin ta bude dikkan muryarta cikin sigar bada umurni ta soma magana ,dukda haka idonta na tsaye kyam a kan window
"Bakida amfanin da zaki kuma yimun lantana,ki tafi ki barni da aikina!"
"A gafarceni uwar d'akina ,a wannan karon ki fadi bukatar ki kamar yanda kika saba bani umurni ,cikawata kuwa ya wajabane a kaina"
Sai a sannan ta sauke numfashi ,kuma jijiyoyin wuyarta suka saki ,a hankali ta mike ta tunkari windown ta bude labulan windon sosai tana kallon makeken harabar da su d'awisu ke shawagi tareda chanja launi.
itama cikin sassarfa jakadiyar ta k'araso bayan ta ,tareda Goya duk hannunta a bayan ta
"Ina biyedake ranki shi dad'e"
"Lantana!"
"Na'am ranku shi dad'e"
"Lantana!" Ta kuma kiran sunan ta a karo na biyu
Sake amsa mata tayi da "na'am uwar d'aki na"
"Lantana!"
Tsit lantana tayi cikin sanyin jiki tareda zullumin abunda zai fito daga bakin gimbiyar
" JAKADIYA Na baki nanda awanni arba'in da takwas inaso inga gawar GIMBIYA DIYANAH cikin motar Liman( makara ) ya hakan zata kasance ban sani ba"
Dum dam! Gaban lantana yasoma fadi ,ziciyar ta yafara nauyi tsoro da zullumi ya ziyarceta nan take
"An gama ya shugabata"
Tana furta hakan da Sauri Gimbiya zulaikha ta waigo ta watsa mata jajayen idanuwarta da suka rine da 6acin rai ,kafin ta jefeta da murmushin saman le6e
"Nasan zaki iya"
Tana furta hakan ta soma takawa da hanzari cikeda qasaita zuwa dakin hutawarta.
Cikin rawar murya Lantana tace "Saidai ina tuna miki kashejin boka hatsabibi"
Wani mugun tsawa ta doka ma jakadiya
"Lantana dole inga gawan Diyana kafin wa'innan awannin ,ba ruwana da kashejin kowa,bayan sun gagara aiwatar mun da umurnina,Akan me su kuma zan yi biyayya wa umurninsu ,a kashe ta na fada maki!!!"
Fuuu ta wuce zuwa dakin barcinta ranta na Azalzalarta "Sai yaushe mai martaba zai janye idanuwa da Qalbinsa akan Gimbiya diyanah? Haba nata6a ganin jarabtar soyayya irin wannan? Kasota da kyawunta ,kasota da makantarta ,still kuma kanasonta da haukanta? Ina bazai yuwuba zan maganin ka sosai yanda ka kashemun me d'aukemun shaukita mai kawarmun da sha'awata a yayinda ta bijiromun,bayan kai bakada lokacin sha'awata saina mulkinka da mahaukaciyar matarka,to tabbas kaima saina d'and'ana maka wannan d'acin 6acin ran....(da qarfi ta kwalla kiran sunan diyanah!!!) ,a hankali kuma ta sauke muryarta kamar me rad'a ,Diyanah zaki mutu!"
Wani iskane mai qarfi ya hudo cikin d'akin ta siririn kafan windown ,a take ya fara burkita komai na d'akin labulai suka Shiga karkadawa da karfi kayan turarukanta na fad'owa daga ma'adaninsu suna fashewa.
Cikeda 6acin rai ta koma gefen gado ta zauna tareda harde kafa d'aya kan d'aya
Iskar bai samu lafawa ba har saida wani tartsatsi ya bayyana ta jikin dressing mirror dinta,a take tsakiyar madubin ya farfashe ,wani mutumi baki wuluk jikinshi ba komai sai bante na fatar damisa da ya yane Al'aurarsa dashi.
"Zulaikha!!!"
Zaro masa duk idonta tayi waje tareda cewa "Lafiya me ya kawo ka wajena hatsabibi na fada maka bani bukatar taimakonku"
Shafa wani lalatacen gemunsa yayi kafin ya bushe da dariya ,tareda daga kansa sama ,tun yinayi a tsaye har saida ya zauna a danda6aryan qasan ,daga danda6aryan qasan ya koma ya baje a tundurkin wajen.
Duk dakewar Gimbiya zulaikha a wannan karon saida jikinta ya dauki rawa.
Cikin wani irin Hausa Na gwarawa ya soma magana
"Qaryarki tasha qarya kafura!
Waya fara sa6a Alkawarin, ni ko ke? ,tun sanda kika bani kafin Alkamin aikin diyanah shekaru sha biyu da suka wuce saida na fad'a maki cewar,zaki ringa ziyartata a bukkata muna saduwa cikeda shauki kamar yanda kikeyi da mijinki mai martaba,wannan shaukin da kikeyimun lokacin da Nike nitsa Azzakarina a cikin farjinki ,shine zai kasance silar ganin walwala da soyayyarki a wajen me gidanki har na tsawon mako goma,bayan mako goma matukar kina son cigaban walwalar nan dole ki dawo in kara takanki.....
Sannan kuma da mun gama jima'in za'a yanka Baqin kare da Jan karyar da suka gama saduwa a take,sai ki goge ruwan maniyyinmu ki had'a da jininsu da ya zuba aje a bunne a inda aka bunne ,zanen diyanah mai daukeda layunnan ,wannan shine zai karawa aikinda mukeyi karfi.
Daga karshe kuma na shaida maki na hango wani abu a cikin duhu Wanda na kasa gane komene shi amma da na tsananta lissafin gudun duhun sai na gano aikinmu zaiyi tasirine a tsawon karni sha biyar,daganan aikin zai lallace da kansa bayan afkuwar wata akasi ,ada bansan meye akasinba ,amma a yanzu na gano kece akasin ta hanyar karya Alkawarin da kikayimin zaki lalata komai
Zulaikha yanzu kin kwashe karni sha biyu, kina Jan zuganki,saura k'arni uku ya rage me Afkuwa ta afku ,sai gashi kin juyamun baya ,bayan kinsan ina mugun kwad'ayin zagayowar ranar da zanci ki,kika kama wannan tsohon banzan (Waziri) kika mallaka masa farjinki duk dare,wannan shi ya dasa mun kishinsa ni kuma na tona asirinku wajen mai martaba,nakumaje na lafe a inuwarsa a fadarsa ,har saida nasa yarana suka fidda bindiga dasu nan shine suka kasheshi nan take.
Don haka yanzu ruhina yayi sanyi banda abokin hamayyah,kuma nazo da kaina in kar6i hakkina mukuma mu nuna maki bala'un da suke cikin fadarki ,mu magancesu sannan mu tunkari aikin sauran karni ukun ,Wanda duk hakan zai farune in kin shayar dani zumarki"
Ajiyar Nimfashi Gimbiya zulaikha ta aje kafin cikin fushi ta soma magana
"Shine ka rabani da me Kore mun 'kishin sha'awata a koda yaushe?"
"Karki damu kimun izini ,nikuma zan maye maki gurbin wazirinki,ta hanyar kawo maki ziyara a kocce dare"
"Da wannan tsuliyar taka me kamada ta itace? To muqaddas shine zabina,shine kad'ai Wanda zai iya d'auke sha'awata bakaiba ,don kai jima'in wuya nikeyi dakai"
Tsuke fuska yayi tamkar hadari a take hayaki yasoma fita ta kunne da hujikan hancinsa da bakinsa.
Alamun ransa yayi mugun 6aci,a take muryarsa ta fashe zuwa wani irin murya me ban tsoro,idonsa suka karaja bakin idon ya 6ace,banten jikinsa ya kwance,a take wani irin basamuden Al'aurarsa mai tsayin gaske ,murdadde ya kawo har gwuiwarsa duk da kasancewar sa gajeren mutum ,a take ya koma wani suffah na dabam
"Yanzu zaki bani hadin kai koko in tafi?"
A take ta mike hawaye nabin fatar fuskarta tasoma zare kayan jikinta ,har saida tayi saura daga ita sai pant
Fuskarsa a daure yamatso kusa da ita ya shimfidar da ita akan bayan ta ,yatsansa yakai cikin farjinta,mindikikis ba ko danshi sai wani hucin zafi da yike fita
Murmushin mugunta yayi ,kafin ya jawo kaki had'e da yawun bakinsa mai tsananin yauk'i ya kwal6a A ramin durinta ,fashewa da kuka ta dad'a yi tareda k'yank'yanin kanta.
Ba tausayi ya kamo burarsa ya turbutsa a ciki ya fara dannawa ciki yina nishi .
Sannan yasa gajerun tafka tafkan hannunsa yina murza nonuwarta.
D'auke numfashi taringayi tareda dawo dashi a wahalce,gabadaya ta bubbude ta tale kamar balobalon da yasha hura.
Tun yina nitsa mata burarsa tana daurewa har saida jikinta ya saki ta watse anan sumammiya
Saida ya kwashe kusan awa uku ,kafin ya sauka akan ta tareda daka mata duka ,a gigice ta farka ,amma ta kasa motsi ,durin ta ya dawo tamkar gyambo ,a take ya d'aga hannunsa sama saiga wani k'ullin garin magani ya fad'o a hannunsa da hanzari ya barbada mata a wajen ,zuuuuuu ! Ya koma ya matse.
Sai a sannan ya tale kafa gindinsa na jinjiga ya ringa kyakyacewa da dariya
"Burinki zai cika Diyanah zata mutu"
"Godiya Nike boka hatsabibi ,Amma kafin nan meke faruwa ne cikin fadar nawa?"
Shiru yayi tareda rufe ido,yina wasu tsumburkai a ciki a ciki
"Sa hannunki a nan " ya nuna mata Samar burarsa
Cikin kyankyani takai hannunta nan inda yace
Wani dariya yaringayi kamar tsuntsu a dole yinajin shauki an ta6a gindinsa .
Can yasha kunu "cire hannunki"
Da Sauri ta cire,saiga wani laya ya fado ta jikinsa a tareda hannunta ,hannunsa ya kuma dagawa sama ,a take wani k'warya ta bayyana hannu nsa
"Saka layar da hannuki kimaida faifan ki rufe ,sannan ki rikemun"
Hakanko tayi a take ya fara surutai kamar zarare ,can idonsa a kulle yace" bud'e kwaryar zulaikha"
Tana budewa saida taja da baya fuskokin mai martabane Dana diyanah suka bayyanah a cikin kwaryar ,yina goge mata hawaye itakuma tana lafe a cinyarsa
"Yanzu haka mijinki yina wajen faccalarki ,kuma ga abunda sukeyi ,ki cigaba da kallo zakiga komai da idanuwarki"
**
Shahida da fareeda kuwa ,Daga labarin Su'adah suka zarce farantawa junansu rai
Dukkansu tu6ewa sukayi ba sutura a jikinsu ,Shahida itace mijin ,fareeda ce matar.
Sumbatarta Shahida takeyi kamar zata cinyeta ,kafin hannunta d'aya nakan nononta d'aya kuma ta kewayo wuyarta dashi ,bakajin sautin komai sai nishinsu da gurnaninsu
A hankali suka baje akan gadon shahida ta haye kan fareda ,kanta yina ta wajen gindin faredar ,yayinda gindin ta ke wajen bakin faridarh,a haka ta kafa kai tana tsotse durinta ,itakuma faridar ta zura yatsa tana cin shahidar da yatsarta.............
--------------------------------------------------
```Kardai Ku sha'afa 🤩 Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri writers....Wanda suka had'a da:```
_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_
_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_
_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_
_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_
_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_
_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
08081202932
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_
_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/12, 2:03 AM] Bamalli✌️: _*🕊️JININ SARAUTA💍*_
_(The Gorgeous Royal blood)_
_With_
_(Pure love, sex and Romantic)_
_Page 11 & 12_
_*Alheri writers Asso* ._
Na...Oum Aphnan
*Marubuciyar:*
Qasaitattun Mata
*Rayuwar Afredarh*
Ramuwar Gayya
*Bagidajiya*
Laylerh
*Jarababben Namiji*
Namijin kishi....dss
*Gargadi*
Littafin matan Aurene in bakida aure karki karanta dangirman Allah,muna kokarin gyarawa ne ba 6atawa ba
*Previous*
🌴A hankali suka baje akan gadon shahida ta haye kan fareeda ,kanta yina ta wajen gindin faridar ,yayinda gindin ta ke wajen bakin faridan ,a hakan ta kafa kai tana tsotse durinta,itakuma faridar ta zura yatsa tana cin shahidar da yatsanta......
_Wannan shine fejin qarshe na free page,in baki biya kudinki ba yi qoqarin biya ,don gudun yankewar labarinki ,wannan karon tanajin labari na ya ta'alaqane a fejinan bayan free page ,akwai style na kwanciya Nau'i nau'i ,salar dawo da soyayya ,kissar kwace miji a hannun matan bariki batareda kunyi tashin hankali dame house ba,duk sai kun biyoni cikin littafina tsundum,don ,Neman Karin bayanin 09065990265_
*Continuation*
Sosai suke cin junansu ,suna wani irin nishi mai tayar da tsikar jiki ,jikin faredarh ce ya fara jijjiga kafin ta fara yimata 6arin Madara. Ko a jikin Shahida ,facema juyawa da tayi ta gyara mata kwanciya ta saka gwuiwoyinta a kasa ta janyota gefen gadon ta cigaba da tsotse ruwan tana lashewa tareda wasa da halshenta akan er tsakarta ...
Ana hakan motarsu Su'adah ta shigo harabar gidan ,Saida driver ya kaisu har gaban varendar su kafin ya karya kwana zuwa parking lot,sukuma suka shige daga cikin.
A falo Su'adah ta zauna akan kujera three seater zuciyarta cikeda zullumin had'uwarta da momy ,shikuma ya haura d'akinta don tunda yaga baquwar mota yasan tana d'akinta
Gurnani da nishe nishe ya ringa ji abun sosai ya basa mamaki da tsoro ,qara matsawa jikin qofar yayi ya murd'a saidai gam take da key,da Sauri ya hau bugu tareda kwalla kiran sunan ta
Cikeda tsoro suka miqe kafin ,suka fara dawara sun rasa inda zasu 6uya da Sauri ta hankad'a Shahida toilet tareda watsa mata kayanta, wani bugun ya sake yi da karfi
"Fareeda lafiya kike kuwa ,keda wacece bude qofar"
"Ina zuwa " ta fada adake ,kafin ta tunkaro kofar ta murda keyn ta bud'e
"Lafiya Nike jin wani irin nishi mai tada hankali a cikin dakin?"
Dube dube ta shigayi ,kafin ta nake ido tareda yin kamar me tunani
"Nishi ? Anan kuwa?"
Sam ji yayi bai yarda da itaba saidai baison zargi ya Shiga cikin zaman su
"Hmmm keda wacece? Kizo ga babynki nan an sallamo ta" Ya fada cikin kauda wancan zancen
"OK gani nan "
Ta bashi amsa batareda ta fada masa tareda wa take ba
Wicewa yayi ya barta tsaye da Sauri ta koma dakin "love oga ya dawofa ki saurin shiryawa zan sashi ya fita saiki tafi"
"Toh " tace mata
**
A falon gyangyadi su'adah ta somayi tareda hamma sama ²
Zuwa tayi kamar gaske ta sa bayan hannunta akan wuyarta
"Yadai baby ,jiki ya ware ba zazza6i?"
Mamakin tane ya rufe dukkansu
Murmushi ta kumayi
"Sorry babyn momy ,komai kikaji ba hakan bane ,kawai nayine don kishin kin fifita son dadynki a kaina ,bayan nice mace nafi sonki fiye dashi d'in"
Gyada mata kai kurum nayi fuskata fal murmushi amma a cikin raina har yanzu ban gamsu da ita ba 100%
"Momy kema ina sonki ai ,kuma ina Alfahari dake wajen matsayin uwa mai San sakani a hanyar da ta dace ,nagode momynah"
Murmushi tayi ta manna mun kiss a goshi
"Muje ayi barci Bby,dadyn baby kai kuma plz ,an manta baa hado mata dasu blood tonic ba,ko zaa kar6o mata? Ni kuma bari inje inmata sassaukar abinci"
"A'ah ni ina tareda twinkle,baridai isuhu driver yaje "
"Aah kar a bashi expired ya kar6o,nikuma inason abata da wuri"
Dan Jim yayi kafin ya mike "toh shikenan ,take care Bby"
Murmushi nayi tareda daga masa hannu na waving bye.
Yina fita ta kwasa mun harara tareda doka mun tsawa qasa qasa
"Tashi ki bamu waje ,shu'uma ,nice zan maki girki? Har Abadan ,saura in yadawo karki ce masa kece kikace kar inyi"
Atake hawaye suka zubo mun shau shau
Ina tunanin yanda zan zauna cikin gidan tareda tsangwamar momy.
Kamar munafukai saigasu sunzo ,ta riko kasan siket da jaka a hannu guda ,har bakin kofa ,saida suka rungume juna kafin tace.
"I will be missing you love".
" miss you too" inji Shahida ,sannan cikin Sauri da alamun rashin gaskiya ta fita.
A wajen jxn din shiga layin suka had'e da motar P.A a take ransa yayi baqi ,ya rasa alaqar matarsa da wannan matar mai kalar En duniya
Kodai Madigo suke yine? Wani sashe na zuciyarsa yayi masa wannan tambayan
"Haba ina, I trusted my wife ,bazata iya wannan qazantar ba ,beside ma,me na rage ta da shi?"
Inajin tsayuwar motarsa nayi d'akina da Sauri naje na lafe akan gadona mai lallausan zanin gado ,da tarkacen manyan teddy bears pink da milk
Komai na dakina abun burgewa ne ,kamar yanda na kasance abun so da sha'awa a wajen kowa ,dukda nidin ba kyakyawa bace ba can,kuma ba mummuna bane ba ,komai nawa tsaka tsaki,kamar yanda fatar jikina yike mai santsi da taushi kamar na jarirai ,a takaice dai ni irin yaran nan ne da sai ka zauna dani zaka Dada shakuwa dani ,a takaice dai kyau na irin sassanyan kyaune,mai rasa jikin mutum a hankali tareda haifar wa mutum da zazzafar sona mai wuyar fita .
Inajin dady zai shigo nai maza na kulle ido kamar me barci
Leko fuskata yayi tareda tofamun addu'a
"Allah ka karemun yarinyata ,har inje in dawo"
Gam gabana ya fad'i
"Ina dadyna zaije yikemun wannan addu'ar Wanda bai ta6a yimun irinsa ba?
Inaji ina gani yafita dakin ,Bansan daliliba kawai saiji nayi hawaye na tsiyaya mun a ido ,inajin tamkar in ya tafi bazan sake ganinsa ba.
Da Sauri na durko akan gadon ina safa da marwa ,goye da hannu a bayana
" Allah ga marainiyarka banda kowa sai wannan bawa naka,Allah karka nisantani dashi ,shine bangona Allah ka taimakeni,ka karemin dadynah"
**
Tunda ya Shiga d'akinsa ,ya kwanta akan sofa ransa inyayi dubu to a tashe yike ,harga Allah baiji dad'in wannan tafiyar gaggawar da aka kirasa ba dukda dai kwangila zai amsa. Amma sai ji yayi sam ransa yak'i natsuwa,kodai mutuwa zanyi a hanya?
Kiyyyy ,ta turo kofan dakin ta shigo cikin rantsatsen kwalliya kamar wacce zata tafi dinner party .cikeda kissa