Showing 1 words to 3000 words out of 13639 words
Chapter 1 - JININ SARAUTA Romantic Novels By Oum Aphnan.txt
[7/12, 2:01 AM] Bamalli✌️: _*🕊️JININ SARAUTA💍*_
_(The Gorgeous Royal blood)_
_With_
_(Pure love,Sex &Romantic)_
_Page 1 & 2_
_*Alheri writers Asso.*_
Na... Oum Aphnan
*Gargadi*
Karki \ karanta don girman Allah ,In bakida aure
_🕊️Muje zuwa, Barkanmu da sake saduwa a sabon littafina ,Littafi na dabam da salonsa And ,I promised you ,wannan littafin zai saku nishad'i da farinciki kuma zaku k'aru fiyedama sauran na bayan,and I will make sure dat you will not regret for investing your heart 💞and your fund💸 on to this journey ....Thanks_
*Littafinnan Na sadaukar dashine kacokam ga tarin Masoyana Masu tayani sharing duk pages din littafaina maza da mata,Wanda na sani da Wanda bansaniba.....Nagode da kaunar da kuke gwadamun and may god reward you Abundantly💔*
_Bismillahir rahmanir raheem_
_Birnin Abuja a tarayyan Nigeria_
Fuskata fal da fara'a Na saki fuskar dadynah da nagama shafeshi da adon Eye shadow da blush ja da pink aduk 6arin kuncinsa.
"Yadai daughter kwalliyar ta qarene?"
Girgiza kai nayi da sauri cikin muryar sangartattun 'ya'ya nace
"Uhm uhm Dady,k'iris ya rage saura jambaki"
Cuno mun bakinsa gaba yayi "oya to a shafamun"
Aikuwa na d'auka pink d'in jambaki na dallara masa ,d'as yafito kamar ujuju kalaba.
Bansan sanda na kwashe da dariya ba ,kafin na kama kuncinsa na d'an ja "Oh my God dady ka ganka kuwa?
" yadai Nafi ki kyau ko?"
"Ina dady ai su'adah wutar kyauce ,kaidai kad'anyi kyau daidai kai,Albarkacin tsararren make up d'ina,Bacin hakan taf ,a yanka a 6oye wukar ,amma yanzu you look take away....Ummmuittt"Na k'arasa maganata ina manna masa kiss a goshi.
Nok'e kafad'a yayi kamar karamin yaro
" Uhm uhm naqi wayon,Sokikeyi kice dadynki mummuna ne kenan"
"No dad ,kawai inaso innuna maka muhimmancin make over d'ina ne,yanda innayiwa mutum zai zuk'o kyawunsa ya fiddosa waje,to inaga kakaini wannan make up school d'innan na Germany,wow star of the nation"
"Daughter banda cika baki fa ,kije ki maida mutane doduna"
"Wai dad nid'in? Shikenan....yanzu dai zo muje innuna maka kanka a madubi,I know surely you must to surprise"
A daidai nan momy ta shigo hannunta d'aukeda tray d'in tarkacen had'in tea sai flask na ruwan zafi a d'ayar hannunta ,batareda ta ko kalli Inda mukeba tawucemu zuwa wajen teburin cin Abincin dake manne da k'asaitaccen falon....saida ta Jere komai kafin ta dawo ta rik'e k'ugu tayi tsaye ta bayan mu.
Ganin bamuda niyyar kallonta face shirmenmu da muke cigaba da zuba yasa ta 6ara da cewa
"See banaso inje inkuma dawowa in ganku anan wajen ,kuna wannan in disciplinary way of life,and beside ma,wayace ki kwasomun kayan make up? Ni tsararkice?"
Girgiza mata kai nayi cikin dariyar tsokana
"No mum" na fad'a cikin wak'a. Kafin in kamo hannun dady in ce
"Kaji dad muje ka gani"
Ba zato ba tsammani Naji saukar mari fasss! A kuncina ,a gigice na k'walla k'ara,wani siririn hawaye k'wara d'aya ya silalo ta idon gefen da aka mareni
Hakan ko ba k'aramar razanar da dady yayi ba,A tsorace ya mik'e
"Honey are you alright? Kinsha giyane ? ,banason zalunci OK?"
Daidaita tsayuwarta sosai tayi tareda k'ank'ance ido guda
"Yusuf"
Dam gabansa ya fad'i ,a sanyaye ya maimaita "Yusuf?"
Wannan shine ranar farko da ta kirasa da sunansa run bayan Aurensu
Sauran zantuttukanta ne ya cigaba da masa Amsa kuwwa a kunne
"Yusuf lokaci yayi da zaku daina irin wannan haramtaccen Alak'ar tsakanin ka da baby Su'adah ,kafa sani ,Su'adah yanzu tafara girma shekaru sha d'aya ba wasa bane ba"
A k'ufule ya kalleta cikin k'ank'ance ido"To sai yaya,she's my daughter, so ,banga haramcin hakan ba,ko kishinki ya dawo kan babynkinne?"
Ya k'arasa maganar cikin sassauta murya don kar su samu sa6ani a gabana
Shiru tayi bata tankasa ba ,saidai still tana faman hura hanci
A sanyaye ya waigo kaina,ya kamoni ya ringumeni a k'irjinsa
"Sorry daughter OK? Mumynki kishi takeyi ,taga kin tsara mun kwalliya nafita kyau,mujema inga kwalliyar a madubi"
Saida ya manna mun kiss a gefen wuya kafin ya kamo hannunta zuwa wajen wani k'awataccen madubi mai adon zaiba ,anmasa shape spherical ,manne a jikin tsararren falon.
Saida muka soma tafiya ,kafin na sako kaina ta sak'on hannunsa ,Nayi mata mirmushi
Muna tsayawa a gaban mirrorn na dad'a cincid'a kaina na lek'o fuskarsa ,ina mai nuna masa kansa a madubi
"Oh Allah see my gigantic ,fine looking father, Dady ina sonka"
Dariya ya saki,ya d'akko Foam din powder yina Dada gyara fuskarsa kamar gaske tareda cuno baki yina kara shafa lipgloss,a wannan yanayin ya d'age mun gidan sa guda d'aya ta jikin Madubi
"Nima ina sonki my Twinkle little star,komai nata mai kyau ne,wannan kwalliya ya halittu ,kin cancanci in saki make up school na Germany, so nayi alk'awari"
Tsalle nayi na dad'a d'anewa jikinsa
"Yeeh winner,
Dady dama na fad'a maka Always nidin mai sa'a ce"
"Gaskiya I see, yanzu dai a bani wipes in goge fuskata ,now is time to eat,kar mumy tayi fushi damu"
No'ke kafad'a nayi "A'ah dady ,ka tsaya sai nayi maka photo mai kyau Wanda zansa a matsayin morning status d'ina na yau"
Kafin yace wani Abu nayi maza na fiddo wayata Kirar Samsung X10,Na d'aukesa,na k'alk'ala a guje
Da sauri ya bini "Yina ke! Ke! Karki soma sakawa fa"
Saida nakai wajen stairs case na d'ago masa wayar
"Be happy dady,tunima ya tafi"
Daidai nan mumy ta dawo d'auke da warmers,ta ra6ashi ta wuce tana Harare Harare
Satan kallonta yayi ya murmusa,kafin ya soma zaro wipes d'in yina goge make up d'in.
Bata kalli kowa ba ta zuba fried yam d'in ta da onion souce,ta d'ebi mix fruit daidai ita a bowl ,daganan ta caka fork ta soma break.
"Daughty zoki kwashe mata kayan kwalliyarta ki kaimata d'aki,kizo muci Abinci."
"OK dad"
Cikeda rashin ji na debe kayan na zuba a wani jaka transparent ,na wuce zuwa stairs din da zai had'ani da saman d'akinta,ina tafe ina wakata
🎼 _"Education is a power, education is d key,if we abide our parent charity it should be......Education is a power education is a key if we regard our Elders we will be blessed....we will be blessed yessss!"_ 🎻
Ina Ambatar yes na doka k'afa akan stairs d'in da k'arfi
Shikam Dady na lalacewa yayi wajen biyemun,tahanyar rangwad'ar da kai tareda tafamun hannunsa while ina wak'ar.
Bai dawo daidai ba saida yaga na shige,sannan nefa ya sad'ad'o ta bayan mumyn ,bara ankaraba saidai taji ya kama yimata cakulkuli a tsakankanin breast d'inta,Gantsrewa tayi ,wur Abincin bakinta ya wuce mata mak'oshi a take ta shaqe,,,,,k'wal k'wal ta hau tari tamkar zata shid'e.
Nikuma daga jiyo tarinta na sheko da gudu INA had a steps bibbiyu,Ruwa na tittulo mata a glass cup na mika mata,fad'i nikeyi "Sannu momy....sorry" har saida tarin ya lafa mata sai a sannan dagani har dady muka samu Natsuwa kowa taja seat d'insa ,Muna Dada maimaita mata "sorry"
A hankali ta aje cup din ba tareda ta kalli kowannenmu ba ta cigaba da cin Abincin ta
Duk muka zuba namu mukayi mukasomaci,bakajin k'arar komai sauna spoon,fork da knives.
Dady ne ya katse shirun da cewa
"Madam zafa muyi missing babynki in ta wuce Germany ta barmu ,mu kad'ai a gidan nan,,,,Kodayike sai muje tare mu rakata ko? Madanyi yawon bude ido ma"
Wani mugun kallo ta jefa masa mai d'aukar ma'anar dani kakeyi?
A take yahau rawar baki"AF AF na manta boss d'in gidan likitace,which be like an angel ,Bata fita kowani qasa a lokacin dutynta don kare hakkin majinyatanta,sa6anin Azzaluman Nurses din zamaninmu masu kamada bastard from the hell fire,Allah dai ya biyaku,Bakomai ki zaman ki sai mu wuce nida ita kamar yanda nayi mata Alkawari"
Dad'a shan kunu tayi tareda had'e fuska kamar ta kurma ihu
"Oh oh ,Still taki magana,Daughter ga dukkan Alamu mun aikata babbar zunubi don haka,muyi maza mu nemi afuwar giwan gidan "
Da Saudi muka sauka kan kujerun mu,muka tsuguna tareda kame kunnuwarmu a gabanta "We are sorry" Muka had'e baki wajen fad'i
Cikeda barkwanci muna dariya
Ca6e baki tayi"Sorry for your selves " ta cigaba da taunar Abincinta,tana girgiza kafa ta k'asan tebur
Sauri dady yayi yaje ya zauna akan set d'in ta dake gefensa ,,sannan ya kamo hannunta ya manna mata kiss ta bayan hannun "Mun gode giwar mata"
Murmushi nayi masu,kafin nakai tawa fork d'in cikin plate d'in ta na dauki doyarta zanci ,ina magana a shagwa6e
"Momy tare dake zanci wannan nawan ba dad'i"
Tsaki ta zabga taja kujerarta bayan ta mik'e tsaye
"To makira hankalinki ya kwanta na fasa cin nawan,Na bar ki da mijin nawa kijik'asa ki shanye,Jarabba gafaka ,wallahi na tsanekina tsani kasancewarki a rayuwata Su'adah!!!!"
Shaw shaw Hawaye suka fara mun karakaina a kunci
"Na Shiga ukuna ni Su'adah wani laifi nayiwa Mahaifiyata da zafi har ta kasa yafemun?" Wa'azin ya Mu'allim d'in mine ,na islammiyya ya fara dawo mun a kwanya
_"Ku kyautatawa iyayenku ,domin Allah yina cewa ,kuyi biyayya ga Allah,Annabinsa dakuma iyaye.....darajar Iyaye be tsaya nan ba saida yace kar kuce masu koda kash!!!!.....Domin kuwa Manzon Allah (s.a.w) yina cewa ,yard an Allah yina cikin yardan iyaye ,kazalika Fushun Allah yina cikin Fushun Iyaye.....Kenan tunda momy nah tana fushi dani ,Allah ma yina fushi dani???_
A take Na tsunke da kuka.
Zumbur dady ya mike tsaye don yaje ya risketa ,Ya gaji da bakin halayyarta na izaya da take ganawa,yarinyarsu mai sonsu da tsanin yi masu biyayya,Dole ne ya Nina masa fawarsa cikin gidansa
Bude jajayen Idanuwana nayi na watsasu a gurin cin Abincin,wayam ba ko dayansu ,saini da kwanon Abincin uwa mabaraciya
Tunanin rayuwan gata da soyayyar da momyna e Nina mun a bayan na somayi
To me yakawo wannan sauyin?
Dafari dai Ni Sunana SU'ADAH YUSUF........
--------------------------------------------------
```Kardai Ku sha'afa 🤩 Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri writers....Wanda suka had'a da:```
_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_
_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_
_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_
_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_
_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_
_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
08081202932
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_
_Maman teddy_
_Oum Aphnan takuce_
[7/12, 2:01 AM] Bamalli✌️: _*🕊️JININ SARAUTA💍*_
_(The Gorgeous Royal blood)_
_Page 3 & 4_
_*Alheri writers Asso* ._
Na...Oum Aphnan
Ni sunana SU'ADAH YUSUF NGWANDU
Mahaifana sun kasance En garin Zaria yayinda aiki ya kawosu Abj da zama ,Mahaifiyata Nurse ce datake aiki a Asibitin maitama na garin Abuja yayinda mahaifina yakasance,Personal Adviser (P. A) ne wa mataimakin shugaban k'asa,Wato mai bashi shawara na musamman.
Babahna yina kirana da Daughter ko kuma in yinajin tsokanata ya kirani da Twinkle little star
Yayinda mahaifiyata ke kirana da baby suadah ko baby love
Akwai tsananin soyayya da shakuwa tsakanin Dady da momy ,Wanda in kashigo gidanmu bazakayi fatan fitaba saboda tsananin barkwanci dazakai ta gani a tsakaninmu mu ukun nan.
Ni kad'aice a wajen mahaifata kuma so da kula na duniyarnan iyayena sun bani kuma suna kan bani,Na shaqu da mahaifina kamar me,shine Wanda idan Ina ciwo to shima sai ya yishi ,in nakasa barci to shima bazai iya barcinba ,Atun tsawon tasowata duk shekarar duniyar nan sai an mun birthday kuma nice Nike za6ar k'asar da zamuje don gudanar da wannan shagalin,tun inada shekara biyu a duniya kawo wannan lokacin da na kai shekaru sha d'aya.
Saidai a wannan karon ne tun sanda muka dawo daga birthday partyna da aka gudanar a hong Kong ,tun a can na kar6i sabon sauyi a wajen Mahaifiyata Wanda bansan kona menene ba
Da fari na alak'anta hakan da Neman haihuwar da momy keyi bata samu bane damuwar ta ya fara bayyana .
Amma daga bisani sai naji labarin momyna tana d'auke da karamun ciki
Munyi murna nida dady kamar ,mene .har wata kwarya kwaryan liyafa muka gudanar
Ni ke kulada momyna ,ko motsi tayi sai naji na menene?
Saidai kuma itasam na lura ta daina son shishigematan da nikeyi ,dukda kuma itace ta sabarmun da hakan
Nayi makarantana tunda ga Nursery har primary a wata tsadadden private school dake garin Abuja ,a yayinda yanzu na kasance a js 2
Inada k'awata guda d'aya jal wacce ta kasancemin Aminiyata kuma my bestie ,sunan ta SAUDAH AHMED JARUMI Saudah yarinyace ga Mataimakin shugaban kasa maici a wannan lokacin.
Kuma k'awancenmu da saudah ya samo usuline tun muna primary har kawo yau bamu ta6a rabuwa ba ,komanmu tare mukeyi duk birthday party na sai an kaita kasar da zamuyi kawo na wannan karon,nima kuma zanje nata.
Abbahna shi ya zabar min ita a matsayin aminiya ,gashi ina Alfahari da hakan,Wanda sanadiyyarmu suma danginta suke ta6a zumunci da iyayena ,har Allah yaba babanta wato AHMED SA'AD JARUMI damar hayewa kujerar Mataimakin shugaban 'kasa kuma nan danan ya jawo Abbahna don ya Zame masa mai bada shawara na musamman.
Abbahnah ya samu nasarorin karban kwangiloli da dama sanadiyyar Abbahn Saudah ,a yayinda momynah suke wani irin kawance da ummahn Saudah wacce basu ko iya barci in basuga junaba,don zan iya cewa shakuwarsu tafi tawa nida Saudah ko dun mu yarane oho,don wasu kafiran motoci dasuke sawa ana masu ordersu ,to zai tabbatar maka suna dab da Shiga sahun manyan matan da babu kamarsu a Nigeria,kuma duk momyn Saudah ke siya masu,in dadynah zai tuhumeta sai tace shaquwa ce kurum,koko yina mata bakin cikine don yanzu tana taka motar da ko shi bayi iya hawa?
Don dole zai mata shiru,ko yace ai dama hakane ,don Ku muke nemawa kudin,dole Ku fimu wadaqa, amma shidai a tsakanin alakar matarsa Dana vice president (v.p) yasaka k'aton Alamar tambaya ,saidai baida hujjar cewa komai.........
K'arar fashewar glass din sama shi ya dawo dani hayyacina a furgice nayi saman dagudu don ganin abunda ke faruwa
"Na fad'a maki indai akan Daughter ne,na gummace in rasa komai da na mallaka a rayuwa ciki kuwa har dake d'in...dabbah, sakarya, mahaukaciya Wanda iliminta bai Amfana mata komai ba."
"To cikani "
Ta fad'a da murya sama sama ,saboda tsananin shaqe mata wuyar da yayi
"K'warai ko zan sakeki yanzu saidai kisani. Na fahimceki zaki iya sabauta rayuwar daughter tunda har kikai yunkurin Neman raina,amma wallahi zan baki wannan sharadin,matsawar wani abu ya sama Su'adah to saina tabbatar da kin k'are rayuwarki a gidan bursuna....Shashasha" ya fizge hannunsa ya wancakalar da ita ,ta watse a k'asa wajen inda ta fasa show glass din turarukanta garin fad'a.
"Yusuf Ni fareedah ,Ni ka wulakanta akan Su'adah,Akan er tsintuwar da nida kaina naje na daukota don hasken idaniyarka,Akan er zina ka tozarta ka wulakanta gudan jininka dake jikina ka nuna ka fifita son shegiya a kan d'an sunnah?...lallai zakuyi nadama dukkanku ,kuma dole bazan cigaba da zama da guba cikin gidana ba ,daga karshe ta aure min miji"
A take k'afafuna suka kama rawa karkarkar
Anzo wajen
Shegiya?
Er zina?
Er tsintuwa?.
Dama nidin ba er su bace ba?
Dama nidin adapting dina sukayi a gidan marayu?
Dama duk mafarkin jiran k'ahon kare nikeyiwa iyayen wasu?
Kaicona da rayuwata🙆♀️,Me nayiwa iyayena na hak'ik'a da har suka za6i su yarda ni a kaskance a kan su bani kulan da ta dace?
A take na d'aura hannu aka nakurma wata gigitacciyar k'ara na sulale k'asa sumammiya.
Da gudun gaske ya taho Inda Nike saidai kafin ya k'araso na fad'i kasa a sume.
Jijjigani ya farayi yina Ambaton sunana ,amma ina banmasan duniyar da nikeba.
Cikin kuka da jajayen ido ya waigo ya kalleta
"Kin gani ko farida ,kinga abunda kika jawo mana ko? Shikenan ta mutu ,baby ta mutu ta barni"
Mikewa tayi ta gyara zaman doguwar rigarta
"Allah amin,mala'ikun Amin Ku Amsa....To dama meye amfanin rayuwar shege ,ai mutuwarsa ita tafi sauki ,kafin ya farajin bankad'e bankad'en da zai juyar mai da k'wak'walwa ... Tafi can sai munzo ki barmun rayuwata da mijina in shimfida sabon duniyata da yarona da Nike shirin shirya mana mai cike da nagarta da tsaftatacciyar soyayya"
Kinkimarta yayi yayi k'asan steps dagudu yina kiran taimako ,saida ya sakata a mota kafin driver ya tadata sukabar gidan a rikice.
Das das ,gaban faridan ya soma fad'i "still fa ina kaunar baby Su'adah ,to yanzu in ta mutu ya xanyine"
To shikenan ta zauna a cikinku kinaji kina gani zatai maki k'wacen miji ,yarinya ko? Zaki fad'i yarinya kina kallon yanda takewa mijinki fari da kwarkwasa tun yanxu ga shegen zakin baki da iya kalaman kissa tun yanzu inaga ta kuma girma,wallahi shawara Nike baki Aminiya gwara ki yarda k'wallon mangoro ko kya huta da k'uda...
A take Shawarin da k'awarta Shahida tasoma bata ya fara dawo mata akai
Jinjina kai tayi,tareda sauke ajiyar numfashi
Kwarai Shahida ga gaskiyar ki nan na soma gani,tun yanzu wankin hula yina Neman kaini dare ,wallahi dole saita bar gidan nan ,ayi fadan ta kare,inyaso ma dawo mu zauna lafiya bayan na batar da ita ,daga yanzu zan soma abunda bature ke kira da pretending...
...Wayarta ne ya fara tsuwwa don Neman Agajin gaggawa
Dakyar ta iya mekewa ta k'arasa wajen center table din ta dauki wayar ,sunan Hajja Lattefa ne ya fara karakaina akan screen d'in
"Hello Excellency Gud morning,kun tashi lafiya"
"K'alau matata, Nazo makine da kyakyawar Albishir ,Mai girma shugaban kasa zaiyi tafiya zuwa qasar u.s a yayinda mijina zai tafi Meeting da wakilan inyamurai akan sha'anin man fetur na k'asan nan a maimakon shugaban kasa,duk a ranar Monday dinnan in Allah ya kaimu don haka daga gobe Abuja zai kasance a hannun mata zan kada mijinki karbo wasu contract a wata nahiyar ta dabam
don haka kinga sai ki taho gida ki jiyar dani dad'inki Dana jima ina tsumayi ko ba hakaba matata"
Murmushin ya'ke tayi,dukda wannan ne ranar da tadad'e tana muradin zuwarsa ,don hakika ta Dade tana kwad'ayin d'urma d'irman nonuwan HajjaLatefa......amma,saidai ya zo mata da k'ura a cikin gidan ta. . saidai kuma wannan nima damatace da zan aiwatar da nufina in an matsamun da mijina kadan a jikin waccan yarinyar.
"Uhmm kinajina kuwa matata?"
"Ina jinki Excellency ,saidai banki hanzarinkiba tunanin Saudah nikeyi kinsan yaran nan da kaifin basira"
"Mtsew yau aka fara? Kina abu sai kace kedin ba babbar Kai bace....kawai ki fara jikamun kanki ,saboda ina son wannan