Header Ads
Showing 1 words to 3000 words out of 13939 words

Chapter 1 - KANWAR UWA CE KO KISHIYA UWA New Hausa Novels Complete by .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

๏ปฟKANWAR UWACE
Ko
KISHIYAR UWAโ“




๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“๐Ÿ“


Zuwaira! Zuwaira!! Wai ina Zuwaira ne ?? Dan ubanki bak'yajinane, shegiyar yarinya kaiyita yimata magana tayi maka banza.
"Tafito cikin rawar jiki har tana tuntub'e zata fad'i"
Tace"" dan ALLAH inna kiyi hak'uri wlhy ina SALLAH ne.


""SALLAH ubammi kikeyi da ranar nan gatse~gatse??""


Cikin rawar murya tace inna ina SALLAHr walhane


Taja tsaki kekika sani, nidai ga Awara nan nagama zubawa ta dubu d'ayace da d'ari tara, wlhy yau kota nera d'aya tab'ta saina karyaki agidan nan, bare kuma kidawo min da kwantai, aisai kin tarar da uwarki ALAHIRA.
""Dan labari yaxomin wajan su amuru mai rake kike zuwa kizauna to bazan hanaki zuwaba, insunje sun dank'ara miki ciki kekika sani, dan ubanki zaki jama abin kunya baniba".

Kanta nakasa tana zubar da hawaye saboda jin munanan kalamin da innar tata take jefamata.........โœ๐Ÿป




๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I ๐Ÿ’“ U MY FAN's
[10/25, 11:09 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 17~ july~2016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž2โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž


๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWAโ“๐ŸŽฏ






๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“






ยปยซ malam usman yafito daga d'aki, dayike dama tun d'azu yana jin duk kalaman matar tasa akan d'iyarsa.
"Yace haba Asabe wai miyasa kike hakane ?? Koba komai Zuwaira ai d'iyarki ce, ke mai karemata mutunci ce aduk inda kikaga mai wulak'an tata.


Eh malam ai dole kace haka, nidama tuni nafahimci kana nuna mini bani nahaifi Zuwaira ba.
"Nifa bahaka nake nufiba Asabe, ina nuna miki kiringa gyara kalaminki akan Zuwaira ne, ki daina jifanta da miyagun kalamai, duka nawa Zuwairan take daza'a ringa jifanta da wad'an nan kalaman".


Inna asabe tamik'e cikin matuk'ar masifa, kai malam ina dai dai dakai wlhy, nafara gajiya da rainin wayonka...
Da sauri Zuwaira ta d'auki botikin Awarar ta tai waje, dan bazata juri ganin ana cima babanta mutunciba.


Haka Zuwaira taita zagayen tallah, ga garin da Rana mai zafi, amma takasa zama, dan tana son ta saida Awaran, saboda garga d'in da innar taimata na karta dawo mata da kwantai.


Sai wajan La'asar ta saida Awarar, tasamu guri ta xauna tana k'idaya kud'in cinikin nata, tagama k'irgawa naira dubu d'ayane da d'ari takwas da naira sittin, saura naira arba'in, ๐Ÿค”tai shiru tana tunanin ina sauran suka mak'alene, dan tasan itadai bata sai komaiba, kuma bataci Awara ko d'ayaba, dukda tana matuk'ar jin yunwa.
Dan har wani jiri jiri take gani, tunda duk yau kokone kad'ai acikinta shima d'in kabirune yasha ya rage yabarsa a tsakar gida tad'auka tasha.........โœ๐Ÿป







๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I ๐Ÿ’“U MY FAN's
[10/25, 11:10 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 18~ july~ 2016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž3โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž




๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
Ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWA โ“๐ŸŽฏ




๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“




ยปยซ da sauri tad'ago kai danjin antab'ata, tasaki ajiyar xuciya dan ganin Safare k'awarta, tace kai Safare wlhy har kinbani tsoro, tun d'azu naketa jiranki daga amso kud'i kinje kinyi xamanki, kinsanfa wanke wanke nacan yana jirana.
""Kiyi jak'uri Zuwaira kinsan wancan d'an iskan shabbal d'in in yacimaka abu, saiya gadamar baka kud'in""
Sau uku yana cimini taliya amma bakud'i, shiyyasa yau naje naturke shi.
""To yabaki ??"
"Eh yabani naira cassa'in d'ina, kema gashi lawandi yace nabaki naira ishirin d'in Awararki"

Yauwa wlhy harnaji dad'i, danni nama manta yacimini Awarah, bai bani kud'iba, yanxu saura naira ashirin.
""Na manta wanda nakebi nasan kanta sai an dakeni wlhy""
Safare tace aina manta nima kina bina naira goma.
Kin manta kuma kina bin Lami naira goma.


Kai aiko hakane Safare, saidai yanzu ta tafi gida, ga gidansu da nisa.
"To kibari sai gobe mana, tunda dai muna tare, nasan itama ta mantane"
Humm baxaki gane bane Safare inna tace inhar nab'atar da kud'i saita karyani, wlhy Safare ina tsoron duka.


Safare tazaro naira goma akwagirinta, tace karb'a ni gobe idan Lamin tabaki saiki bani.
""Takarb'a tana murna kai Safare nagode ALLAH ya barmu tare""
Amin Zuwaira, tashi mutafi kar innata taimin fad'a, dan baba yakusa dawo wa daga gona.
Haka matasan 'yan matan suka rankaya xuwa gidajen nasu.


Safare tace dama kinzo munje gidanmu munci abinci, dan yau innata danbu takeyi, nasan yanzun kuma ta gama.


Safare bazuwanne bana son yiba, ina tsoron jarabar inna ne, kartace naje nazauna dan kar nayi mata wanke wanke, da shara kiyi hakuri, gobe kafin natafi tallan koko zanzo nagaida innarki kinji.
To shikenan Zuwaira ALLAH ya kaimu goben lafiya.
"To amin"
"Kowacce tanufi gida........โœ๐Ÿป




๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I ๐Ÿ’“U MY FAN's
[10/25, 11:10 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 18~ july~2016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž4โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž




๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
Ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWAโ“๐ŸŽฏ




๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“




ยปยซ duk da yau tanada karfin gwuywa tunda tasayar, kuma bata b'atarba, amma tana fargabar shiga gidan, dan batasan mizata tarar ba, amma bayanda zatayi dole tashiga.


Cikin sanyin jiki tashiga gidan da sallama, su Atika ne kawai a tsakar gida, suna cin taliya 'yar murji, itada Hak'ila da kabiru.
""Tace Atika ina inna??
Cikin masifa Atika tace ban saniba, kiduba mana, aikinada idanu ko, keba makauniya bace ba, daxaki tanbayeni inna.
""ALLAH yabaki hak'uri Atika""
"Hakuri kayane nad'a gammo na d'ora miki""


Bata sake cewa komaiba, tanufi d'akin inna Asabe.
SALLAH ta tarar tanayi, daga ita sai d'aurin k'irji, dawani yabu d'ad'd'en zani, mai shegiyar daud'a, shima xanin jikinta daud'arne dashi, dan yakai kwana uku ajikinta, kuma kullum dashi take aikin Awarah.
Da sauri ta sallame SALLAH, dan inagama bata gamaba, ko addu'a bataiba.
"Tace ya akayi ? Inji dai ansayar kuma kud'i cif cif.""
Zuwaira""tace eh inna ;


Toki bani mana kinbi kin kankane kud'i kink'i bani, sai zaremin ido kikeyi, kamar na mujiya.
Jikin Zuwaira na rawa ta ciro kwagiri ta mik'ama inna Asabe.


Tasa hannu ta fisge tana mita.
Tafara k'idaya kud'i, naira dubu da d'ari tara cif cif.
๐Ÿ˜‚" tawangale baki eh lalle 'yar gidan RAKIYA yau kinyi abin kai, ALLAH ya jikan RAKIYA, gobe kuma kika b'atar min da kud'i, nace ALLAH ya k'ara mata azaba๐Ÿ˜ณ.


Tashi kije tuwo na nan arumfa ki d'umama kici, ga wanke wanke nan yana jiranki da sharar tsakar gida.


Da sauri Zuwaira ta mik'e tanufi rumfa, tad'auki tuwo, ta d'ebi miya taja gefe ta hau ci, bata nemi d'und'umawar ba, dan saboda azababbiyar yunwar datakeji, ga tuwon da sanyi , amma wannan bai dametaba.


Saidai kasan zuciyarta tana tunanin inna Asabe,
""K'ANWAR UWACE ko KISHIYAR UWA ?""
Da wannan tunanin tagama taje tahau wanke wanke........โœ๐Ÿป






๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I ๐Ÿ’“U MY FAN's
[10/25, 11:10 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 19~ july~2016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž7โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž




๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWAโ“๐ŸŽฏ


๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“




ยปยซ kuluwa bata son malam Usman ko kad'an, dan tace me nasama yaci bare yaba na k'asa, kullum yaxo zance sai a aiko Asabe wajansa, ace yabada kud'i.
"Wannan abu yana bama Rakkiya haushi dan ita bata tare da ra'ayinsu ko kad'an.
Rakkiya tasamu baban ta tasanar masa abinda yake faruwa.


Baice da kuluwa komai ba, dan yasan jarabarta, sai yasamu malam Usman yace yaturo iyayensa.
Aiko wannan magana tay masa dad'i.
Malam Usman yasanar da maga batansa, akai komai, akasa biki wata biyu.


Saida biki yarage sati uku aka sanarda kuluwa, aiko ranar ansha bala'inta agidan, takuma rantse baza taima Rakkiya ko cokaliba na kayan d'aki, su mariya na zugata.


Ahaka biki yaxo akasha biki, kuluwa bataima Rakkiya komaiba sai babanta ya kukkula yaymata iya karfinsa.


Ankai amarya d'akinta agarin KUSADA, inda angonta yake, itama k'awarta anyi bikinta da malam Ashiru.
Sun sami ciki kusan lokaci d'aya itada karima, karima tafara haihuwar mace akasa mata Safare.


Bayan sati biyu Rakkiya tafara nak'uda, saidai tana shan wahala, ahaka tahaifi d'iyarta mace, akasa mata ZUWAIRA.


Tunda Rakkiya ta haihu batada lafiya, yau fari gobe tsumma, ganin haka aka kawo Asabe, dan tarink'a taimaka mata, dayake yanzu suna d'anyi da'ita.


Bawani dad'in Asabe Rakkiya takejiba, dan bata mata aikin komai, ahaka dai Rakkiya takai wata biyu tana jinya, wata Juma'a tace ga garinku nan.


Malam Usman yaji wannan mutuwa, shida mahaifiyarsa wadda itama bayan sati biyu tarasu, yashiga rud'u mai yawa garashi mahaifiya gana mata ga jaririya anbarmasa.
"""Itama karima taji mutuwar k'awarta sosai, amma bayanda xatayi saidai hakuri.


Bayan Rakkiya tayi arba'in sai dangin malam Usman suka yanke shawarar ya auri Asabe, tamaye gurbin Rakkiya kodan ta raini Zuwaira, tunda d'iyar 'yar uwarta ce, duk da kullum ana kaita wajan karima tana shayar da ita, itada Safare.


Kowa yaji dad'in auren malam Usman da Asabe, bakamar kuluwa datake ganin yanzu malam Usman d'in yaxama shahararre............โœ๐Ÿป






๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I ๐Ÿ’“ U MY FAN's
[10/25, 11:11 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 19~ july~2016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž6โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž




๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWAโ“๐ŸŽฏ


๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“






ยปยซ Aranar wata talata yaje kasuwar D'an zabuwa, shida malam Ashiru, malam Ashiru yagayyaci malam Usman xuwa gidan gwaggonsa, sunje sun gaida gwaggon malam Ashiru sunfito, sai suka gamu da 'yammata biyu zasu shiga gidan, d'aya acikinsu tace lah yaya Ashiru yaushe kaxo ??.


"Yace yanxu badad'ewa kinsan yau kasuwa;
Tace hakane yasu inna duk sunanan lafiya??
Lafiya lau tunda kink'i zuwa gaisheta.
"Tace karka damu zanzo sai dai inajin kunya ne""


Malam Ashiru yay dariya tare dafad'in karima kenan, tohaka zamuyi auren kinajin kunyarsu innar ??
Tasa hannu tarufe fuska tana dariya
"Yace baki fad'a mana sunan k'awar takiba??
"Tace sunanta RAKIYA, kaifa yasunan abokinka??
Yace ai yafad'a miki dakansa kawai.


Malam Usman yay murmushi, ni sunana Usman, koxaki bani wannan k'awar taki nima na aura ??
Rakkiya dake gefe kanta ak'asa, tunda ta gaidasu, tad'ago da sauri tana kallonsu๐Ÿ˜ณ.


Karima tace indai tana sonka, zan baka.
""Yace to ki tanbaye ta indai tana sona, ni dagaske nakeyi.


Ahaka soyayya mai k'arfi tashiga tsakanin RAKKIYA da Malam Usman, sai dai matsala d'aya suke fuskanta, itace mahaifiyar Rakiya, domin kuwa macece mai shegen kwad'ayi.
Tana son 'ya'yanta su auri mai kud'i dukda ita talakace dangin tama talakawane.


++++++++++++++
Malam zubairu shine mahaifin RAKIYA, KULUWA kuma mamarsu, su hud'u suka haifa, Mariya, ce babba sai kamilu, sai Rakkiya, Asabe itace auta.


Mariya tana auren kansilan garin D'an zabuwa, dan sunada k'au ba laifi, yanxu kima ana zancen auren Rakkiya........โœ๐Ÿป








๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I ๐Ÿ’“ U MY FAN's
[10/25, 11:12 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 20~ july~2016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž8โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž




๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWAโ“๐ŸŽฏ




๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“




ยปยซ sai dai gaskiya malam Usman baya son asabe, dan yasan batada tarbiyya, amma bayanda xaiyi tunda iyayensa ne suka kawo shawarar hakan.
"Dafarko asabe nasan Zuwaira, amma tunda ta haihu tasami mace Atika, taga yanda malam Usman yakeson Zuwaira, baya son Atika haka, wannan yasa tad'au karan tsana ta d'orama Zuwaira."


Tazo tasake haihuwar mace, akasa mata Huwaila, sannan Zuwaira nada shekara biyar, amma idan kaga aikin datakeyi saika tausaya mata.
Ahaka Zuwaira takai shekara tara Atika nada takwas, Huwaila nada shida, sai auta kabiru wanda Inna Asabe tasake haihuwa nada hud'u.


Alokacinne inna Asabe tafara kokon saidawa, da hantsi tayi AWARA, kuma zuwaira ce mai tallah, dafarko m.Usman yace bai yardaba, amma da inna Asabe tashiga tafita ta asirce shi saiya daina magana gaba d'aya.
""Zuwaira nashan wahala sosai wajan inna Asabe, duk sana'ara da inna asabe taima Zuwaira indai bata sayarba, saita zaneta, balle kuma ta b'atar, ai ranar ta bani.


Saita girka abinci tahana Zuwaira, Zuwaira ke wanke wanke, shara, wankinsu Atika, gasu Atika sun rainata, saisuyi ta dukanta, m. USMAN baya iya cewa komai, duk da abin yana damunsa, amma bayadda zaiyi.
""Idan wuya taima Zuwaira yawa saita gudu gidan karima, dan haka suka shak'u da Safare sosai, tare suke zuwa talla, dan Inna karima tanama Safare taliyan hausa, duk da malam Ashiru bayaso, to amma dayake fatauci yake zuwa saitake samun damar yimata daya dawo saita daina.
Duk sanda inna Asabe taji labarin Zuwaira taje wurin inna karima to saita xaneta, dan takance taje sunyi gulmarta.


Ahaka Zuwaira tatashi cikin wahala, da azabtuwar aikn inna Asabe, abun nadamun malam Usman amma badamar yin magana.
"Dahaka Zuwaira takai shekara goma sha biyu, kullum tana wahar yima inna Asabe talla, duk da bata amfanuwa da sisin kwabo acikin kud'in tallan, ko silifas saidai baban ta ya saya mata..........โœ๐Ÿป








๐ŸŽฏBily๐ŸŽฏ
๐Ÿ€Mrs Abdus'salam๐Ÿ€
I๐Ÿ’“U MY FAN's
[10/25, 11:14 AM] โ€ช+234 809 777 0370โ€ฌ: 20~ july~1016
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž9โƒฃ๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž


๐ŸŽฏK'ANWAR UWACE๐ŸŽฏ
ko
๐ŸŽฏKISHIYAR UWAโ“๐ŸŽฏ




๐Ÿ’šNA BILLKISA IBRAHIM๐Ÿ“




ยปยซ MUNDAWO LABARI :- Zuwaira kwance akan tabarmar datake kwanciya tanata mirgina2, saboda azabar yunwar datake ji, rabonta da cin abinci tun jiya da daddare, dasafe da yunwa tatafi tallan koko, dama ita tuwone aboncinta, kuma tacinye tun da daddare.
""Inna Asabe ta danno cikin d'akin batare da tayi koda sallama ba.
Ta kalli Zuwaira dake kwance tana juyi, tace dan ubanki dama kinaji ina kiranki kikai banza dani, saboda ke shahararriyar 'yar iskace, waima dan uwarki Rakkiya miki ke yi akwance, ga wanke2 nacan awaje k'uda nabi.
""Dan ALLAH inna kiyi hak'uri wlhy inajin yunwa ne, kuma naduba a tukunya babu tuwo, dama dasafe ban karyaba natafi tallah""


Inna Asabe taja

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads