Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 13939 words

Chapter 3 - KANWAR UWA CE KO KISHIYA UWA New Hausa Novels Complete by .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ajikinsa, sannan yanufi d'akin ikeeram, tana kwance abinta tana barci cikin kwanciyar hankali, ahankali ya haye gadon ya kwanta kusa da ita, saida yak'arema fuskarta kallo sannan yajawota jikinsa ya rungumeta sosai, atsorace ta farka, sultan lfy miyehaka ? Tafad'a cikin fad'a.
""Ya sumbaci bakinta, ina mijinki amma kike tambayar dalilina na zuwa wajenki, tonaxo karb'ar hak'k'inane"".
"Hakki ?? Dama kanada wani hakki awajena, aiban sansaba ni.
Yay murmushi karki damu ni nasan inda yake, bari na nuna miki ;:
"Tabud'e baki zatai magana, ya had'e bakinsa da nata, cikin zafin nama yake nuna mata soyayyarsa, tamkar mafarau cin zaki, itakam sai tsungulinsa takeyi da duka, amma ko'a jikinsa harsaida ya cimma burinsa, yasami natsuwa, gefe ya mirgina yana maida numfashi, yayinda ikeeram tatashi zaune tana yayyafa masa ruwan masifa.
ALLAH ya isa wlhy, kaini fa baxan yardaba ka maidani jakar hawanka, aduk lokacin daka so, waishin auren dolene, duk abi atsufar da mutum abanxa, kaini wlhy nayi nadamar yin aure da wuri, ta fashe da kuka.
""Sultan yana kwance yana kallonta, da mamakin furi cinta,lokaci yayi daxaiyi furnishings d'in ikeeram, yafara gajiya da halinta wlhy, ya tashi zaune kinga malam wlhy koki daina yimin hayaniya akai ko nayimiki rashin mutunci, yaja tsaki yakoma yakwanta.
Ta sauka daga kan gadon tana fad'in tunda kasamu abinda kaxo nema aika fad'i haka, to bari nabar maka d'akin saika kwanta kai kad'ai kuma ALLAH ya isa jikina.


Sultan ya girgixa kai, ALLAH ya shiryeki jahilar banxa, shikam dole ya nema ma kansa mafita wlhy............✍🏻




🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓 U MY FAN's
[10/25, 11:37 AM] ‪+234 809 777 0370‬: 24~ july~2016
💎1⃣8⃣💎
💎💎💎
💎💎






🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA ❓🎯




💚NA BILLKISA IBRAHIM📝






»« yaukam ran maxa ab'ace yake, dan Sultan gaba d'aya yau baya cikin walwalarsa, yafito cikin shirin fita office, mutuniyar tana zaune afalo tana shan tee, ya kalleta ad'age "ke" nixan wuce sainan da kwana uku, ina da fasinja zuwa INDIA !!.
'''Tayatsine fuska, aiban d'aurekaba ga hanya nan, tafad'a tana nuna hanyar fita""
Sultan yaja tsaki, tare da fad'in aidama ban fad'a miki dan kin isaba, na fad'a mikine dan kina matata, mai hakki akaina, kuma ina buk'atar kiyaye doko kin "ALLAH SUBAHANAHU WATA ALLAH" yafice batare daya sake bi takan taba.
Gidan mahaifiyarsa ya nufa, yatura k'ofar falon yashiga da sallama, ummy na zaune da wata agefenta, Sultan yace A'a antyna saukar yaushe ??wlhy auta jiya!, ya kauda kai daga kallonta, ya maida kan ummy, ummy kin gani ko abinda nake gaya miki ya tabbata, dama nafad'a miki yanxu anty Abida ta daina sona, tafison mijinta akaina.
"Ummy tai murmushi bahaka bane auta xuwanne bana dad'iba, ka nutsu amaka bayani ""
Ya kalli agogon hannunsa ummy saidai idan nadawo, dan fasinjoji nacan najirana.
To shike nan auta "Ubangiji ALLAH" ya tsaremin kai, yakaiku lafiya yakuma dawo min dakai lafiya.
""Amin ummy nah""
Ya turb'une fuska anty kefa ? Bakimin addu'arba, tai dariya kai auta kafa girma, yakamata kabar shagwab'a hakanan, 'ya'yankafa muke jiran gani, ni nama manta ina matarka ??
Yaja tsaki tana gida, ummy ta kallesa ince dai ba fad'an kuka k'araba??
Ya gir giza kai A'a ummy sai dai idan nadawo inason muyi magana, dan gsky ina buk'atar k'ara AURE !!!
"Ummy ta xaro ido waje AURE fa kace SULTAN ??? Kana cikin hankalin ka kuwa??
Ummy baxaki ganeba, amma kiyi hak'uri idan nadawo xanmiki bayani, yanda xaki gane, ni dai Addu'arku nake nema.
Anty taja ajiyar zuciya, karka damu Sultan ALLAH ya tsare mana kai, kaje saika dawo.
Asanyaye yakama hannun ummy ya sumbata, saina dawo ummy na.
Ta shafa kansa, ALLAH yatsare min kai magajin Alhaji.
Amin, Yafita yana mai d'aga musu hannu...........✍🏻


🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓 U MY FAN's
[10/25, 2:46 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 25~ july~2016
💎2⃣0⃣💎
💎💎💎
💎💎


🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯




💚NA BILLKISA IBRAHIM📝




»« WANEENE SULTAN ❓
Alhaji Muhammad sultan shine mahaifinsa, hajiya kubra mahaifiyarsu, asalin Alh, Muhammad sultan d'an asalin garin kusadane, matuk'in jirgin samane ✈, yana zaune agarin katsina, yaransu biyu, Abida itace babba, bayan ita sun dad'e basu haihuba, bayan lokaci mai tsawo suka haifi namiji, akasa masa Muhammad sultan, suna mahaifinsa kenan, sultan yagaji babansa, wajen aiki, shima yakasance matuk'in jirgin sama bayan yagama karatunsa ak'asar London akan tuk'in jirgin sama.
""Alh Muhammad yarasu sakamakon had'arin jirgin sama, sannan SULTAN yana LONDON yana karatu""
Bayan rasuwar mahaifinsu, mahaifiyarsu wadda suke kira ummy tacigaba da kula dasu, Abeeda tayi aure tun babansu yanada rai, yanxu haka tanada yara uku, Hauwa'u, Libabatu, sadiq.
Sultan yahad'u da ikeeram a air port, zataje k'asar Dubai, shikuma shine matuk'in wannan jirgi, sunyi soyayya mai tsawo wadda takaisu da aure, afarkon aurensu tana kyautata masa sosai, amma sakamakon kama zigar k'awaye saita canza, wata k'awarta Aina'u itace kemata famfo, itace ta nuna mata karta saki jiki ya tsufar da ita abanxa, daga baya ya auro wata, ita ta xugata tadaina masa abinci, dan cewar ta yawan k'yautatawa miji nasa ya rainaka, yad'aukeka sakarai, hummm gaskiya takaita ta baro.
""Wannan shine sanadin fitinar datake wanxuwa agidan sultan, yayi iyaka k'ok'arinsa wajen gyara matsalar gidansa amma hakan ya gagara, wannan yasa yafara tunanin k'ara aure.
Toku biyoni danjin wacece Muhammad sultan xai aura.
Wannan shine tarihin sultan a tak'aice...........✍🏻


🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓U MY FAN's
[10/25, 2:49 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 24~ july~2016
💎1⃣9⃣💎
💎💎💎
💎💎


🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯




💚NA BILLKISA IBRAHIM📝






»« Bari mud'an waywayi Zuwaira kafin musan waye SULTAN ??
"Yau dai Zuwara ana gida, inna asabe batayi Awara ba, adalilin ciwon baya datakeyi, sai dai gaba d'aya aykin gidan yau yana kanta, jitake har garama ace tallah tatafi, akan wannan aykin.
Yaro yay sallama Zuwaira ta amsa, Yace Zuwaira ana sallama dake awaje, ta xaro ido waje kai Ado kodai Atika, je dai kasake tambayowa ??
ALLAH ke yace min ba Atika ba, inna Asabe dake kwance tana maida numfashi da k'yar tace kai Ado kaje kace aiki take min ba'inda zata.
"Zuwaira tamaida numfashi dan itama taso hakan, tun abinda samarin nan sukaso aikata mata take tsoron maxa, sai kawai tamaida kanta tacigaba da aikinta.
Inna asabr taja tsaki, yarinya kefa aure ai sai Atika tayi, dan auren gata za'ai mata wlhy.
Zuwaira najinta, azuciyarta tace matsalarkuce.


=#=#=#=#=#=#=#=#=#
Yau Sultan ya dawo NAJERIA ko gidansa bai nufaba, sai gidan mahaifiyarsa, bayan sun gaisa da mai gadin ya shige cikin gidan, yau dai palon bakowa, sai TV daketa b'ab'atu, yanemi d'aya daga kujerun yaxauna yana fad'in wash ALLAH.
"Ummy tafito daga kichin A'a auta saukar yaushe?? yaje ya karb'i kayan hannunta yana fad'in ummyna yanxu yanxu nadiro; yarissina ya gaidata, ta amsa da tambayar hanya, yace Alhmdllh, ummy ina antyne ?? Taje Saulawa amma nasan tana hanya, to ALLAH ya dawo da ita lfy. Amin cewar ummy.


Bayan ya kammala cin abinci ya huta, suka zauna tebirin shawara, sannan anty Abida tadawo.
Ummy"tace SULTAN saboda mi kakeson k'ara aure ??
Cikin nutsuwa ya fara bayyana musu irin zaman da sukeyi da ikeeram,wasu 'yan k'walla suka taru agefen idonsa, yace ummy idan muka cigaba da tafiya haka, shaid'an zai iya tasiri akaina, kuma nabata lokaci dan tagyara amma lamarinta sai k'ara tab'ar b'arewa yakeyi.
Ummy tashare masa k'wallah kar ka damu sultan na amince kasake aure, sai dai kasamu yarinyar dakake so ne ?? ya girgixa kai A'a ummy, amma ina nazari akan wata yarinya danagani ak'auye lokacin danaje.
Acikin family d'inmu ne ?? Anty ta tanbaya, A'a gsky nibamma san komai dangane da yarin yarba, ummy tace bada muwa indai 'yar garince za'a gano ko d'iyar wacece insha ALLAH.
"Yamik'e to shikenan nibari nak'arasa gida, ina son nad'an huta.........✍🏻


Kuyi hak'uri a fage nagaba xakuji wanene SULTAN.


🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓U MY FAN's
[10/25, 2:51 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 26~ july~2016
💎2⃣2⃣💎
💎💎💎
💎💎




🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯


💚NA BILLKISA IBRAHIM📝




»« Biki dai ya kankama, dan yau akai kamu na 'yammata, yaune kuma aka kawo Lefen atika, akwati uku, inna Asabe sai wani firirita akeyi d'iyarta xata auri d'an mai kud'i, sai dariyar mugunta takeyi wai ba'a kawo na Zuwaira ba.
"Itama Atika sai jinkai take da habaici agidan k'unshin nasu, dayake agida d'aya sukeyi""
Itakam Zuwaira ko ajikinta dan tak'i yarda ma aimata k'unshin, Safare sai lallashinta takeyi tayarda amata dan kar ace bak'in ciki take da lefen Atika, dole tayarda akai mata dan bata son b'acin ran Safare ko kad'an.


Gobe d'aurin aure idan ALLAH yakai mu, yau ne kuma akakawo lefen Zuwaira akwati 12, amma bagidan inna Asabe aka kawoba, wannan yasa inna Asabe bata san wainar da ake toyawaba, saima bazama duniya take ba'a kawowa Zuwaira lefeba, wai Zuwaira miskini xata aura 🤑.


Yau juma'a kuma yaune za'a d'aura auren su Zuwaira.
K'arfe 02: pm aka d'aura auren Atika Usman kusada da Kamilu miko kusada, saikuma Zuwaira Usman kusada da Muhammad sultan Muhammad.
""Can na hango ango sultan cikin malun malun ta lallausar farar shadda tas, sai sakin tsadadde murmushinsa yake mai k'ayatarwa. Munfito daga gidan d'aurin auren nida madina da marak'isiyya, madina ta tab'ani da sauri anty Bily!! plx wancan waye ?? Najiyo ina kallon wanda take nunawa, nai dariya tare dafad'i to ta mamajo angon Zuwaira ne, madina tasaki baki kai anty Bily shine baki had'amuba, na watsa mata harara idan nahad'aku yaya zakiyi da Sadiq ??
Marak'isiyya tai saurin cewa toni aikinsan banida saurayi miyasa baki had'a muba ?? Naigaba da sauri dan ganin sultan ya dawo da kallonsa kammu........✍🏻




🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I 💓U MY FAN's
[10/25, 2:53 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 27~ july~2016
💎2⃣4⃣💎
💎💎💎
💎💎




🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯


💚NA BILLKISA IBRAHIM📝




»« humm wai ina ikeeram ne ?? Ikeeram dai batasan da auren Sultan ba har yanxu, domin bata kasar ma, suna Egypt duba kakarsu da aka kwantar a asibiti, saka makon ciwon k'afa data keyi.

Har 'yan d'aukar Amarya suka iso daga katsina, inna Asabe bata farfad'oba, danma Sultan yakira likita yasa mata k'arin ruwa, saida aka kai Atika nan cikin kusada Zuwaira ta rakata hard'akinta sannan suka nufi birnin katsina.
""Gidan ummy akakai Zuwaira, anyi musu tarba ta mutunci da karamci, ankai Zuwaira da k'awayenta d'akin ummy, sauran kuma mutane aka kaisu d'akin bak'i.


Da daddare bayan isha'i akace su shirya za'aje party, Anty Abida ita ta shirya Zuwaira cikin doguwar riga ta material fara da jan gwaggoro jan takalmi jar post kai idanfa natsaya lissafi xamu b'ata lokaci, kai masu karatu Zuwairafa ta had'u ni kaina 'yar rahoton ku saida nafara tunanin anya itace kuwa??
"" bayan angama shiryata, abokan ango suka iso, ankwasi mutane zuwa hotel d'in daza'ayi, amarya da ango kawai suka rage sai wasu daga cikin abokansa da matansu, Nazir yace malam kai ake jira kaje kad'akko Amarya mutafi.................✍🏻


🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓U MY FAN's
[10/25, 2:55 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 28~ july~2016
💎2⃣6⃣💎
💎💎💎
💎💎






🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯KISHIYAR UWA❓🎯




💚NA BILLKISA IBRAHIM📝




»« ALLAH sarki Zuwaira tunda 'yan kusada suka tafi take kuka, ga fargabar wannan auren da bataso, ga tunanin inna asabe dabata san halin datake cikiba, tunda har suka taho jiya bata farfad'oba, anty Abida tashigo d'akin da sallama, ta zauna kusada Zuwaira abakin gadon haba k'anwata kukanne har yanzu, yaka mata abari haka, wannan shine yak'in namu mu mata, muma duk haka akai mana.
""Ummy tashigo d'akin tana fad'in 'yannan yanxu nan baki bar kukannan ba ??
Wlhy kuwa ummy nima yanzu nagama lallashinta, karma kanta yazo yana ciwo.
Ummy ""tace kiyi hak'uri d'iyata kinji, kukan ya isa haka, nan dai sukaita lallashinta hartai shiru, ummy ta mik'e tana fad'in Abida kisata tayi wanka kinga da anyi sallar isha'i sai mijinta yazo su tafi, tunda tak'i cin abincin.
"To ummy ai insunje can yasata taci shi,, anty Abida tashiryata cikin atanfa mai k'yau, tayi k'yau sosai, tayi SALLAH tazauna jiran Sultan, duk da ita tafison gidan ummy, bata so akaita wani gida daban, gashi ance tanada kishiya, wasu 'yan kwalla suka taru mata a idanu, itakam tana ganin Rayuwa ALLAH ya tak'aita mata, wahalar nan, tunda tagirma tai wayau batasan miye jindad'iba.


Cikin sassanyar muryar sa yay sallama, ta amsa batare data d'agoba, ya k'araso cikin d'akin idonsa na kanta, ta daure tace ina yini ??
"Lafiya lao, mai kuka, haryanxu kukanne ??
Ta share hawayenta tana girgixa kai alamar A'a.
Yay murmushi to taso mutafi gida ko, kinga dare yafara yi, ga garin da hadari, tad'ago kai ta kalleshi, yana cikin k'ananun kaya yayi k'yau tamkar matashin saurayi, dan ALLAH kabarni anan ??
""Ya fitar da huci tabaki haba Juwairiyya, keda kike amarya yaxa abarki anan, kiyi hak'uri dai zandinga kawoki akai akai kina gaisheta kinji, yafad'a yana rik'o hannunta"
Dole tamik'e badan tasoba, yace "ina gyalenki ??
Ta d'auka ta yafa, tana hawaye, ahaka suka fito falo, Sultan yace ummy bari muwuce kar ruwannan ya sakko, ina abincin ??.
""Ummy tace" Abida takai mota, saida safenku, d'iyata aita hak'uri kinji.
Har mota anty Abida tarakasu, tasake lallashin Zuwaira, sannan yaja mota suka tafi.


Tunda suka tafi baice da ita komaiba, aikin tuk'insa kawai yakeyi, itakuma ta takure ajikin murfin mota tana kuka, baya son yaga ana kuka, dan haka tausayinta ya d'arsu aransa, amma yasan idan yaci gaba da lallashinta baxata daina kukanba, sai ya daka mata tsawa wadda tasa hantar cikinta yamutsawa, kinga kimin shiru wannan kukan ya isheni kona tsaya na bubbugeki, tunda safe ake lallashinki amma kink'i kiyi hakuri, koxamu yanka namanki mucine ?? To naji tsit anan.
""Aiko mutuni yarku saitayi tsit ko shashshekar kukan babu, kuma asanna tagano waye Sultan danta tuna ganinta dashi a kusada....................✍🏻




🎯Bily🎯
🍀Mrs Abdus'salam🍀
I💓U MY FAN's
[10/25, 2:56 PM] ‪+234 809 777 0370‬: 28~ july~2016
💎2⃣7⃣💎
💎💎💎
💎💎




🎯K'ANWAR UWACE🎯
ko
🎯 KISHIYAR UWA❓🎯




💚NA BILLKISA IBRAHIM📝




»« Har suka isa gidan bata k'ara ko k'wak'wk'waran motsiba, shikuma baisake cewa komaiba, wani gida suka isa madaidaici, amma bagidan da ikeeram take bane, shima wannan yanada k'yau, mai gadi yabud'e masa get, yadanna hancin motarsa cikin gidan, bayan yay faking ya kashe motar, yakai dubansa ga Zuwaira data takure jikinta, yay d'an

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads