Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 14963 words

Chapter 3 - DOCTOR NAWWARA Book 1 by Ummu Maheer Miss Green .txt

Ads the beginning of article before Image

09 Jun 2024

257

Ads at the middle of Article

nasa k'ara gaba ya keyi.

"Duk abinda mukayi don kada a bawa d'ansa sarauta Ashe a banza don yanzu gashi yana son a bawa d'ansa,to wallahi ba zata sab'u ba wai bindiga a ruwaπŸ”«β›²πŸ˜ ya fad'i hakan yana mai zare idanu kamar wanda yaga abin tsoro.

Sun tsaida matsaya abisa shawarar da sukayi,to nidai Ummu Maher banji shawarar da sukayi ba domin da zasu yi shawarar cilloni waje sukayi nida bironaπŸƒπŸ»β€β™€οΈ.

*DOCTOR NAWWARA*

Ayaune aka kawo amaryar Mahaifina saida aka kawo ta har sashen Mamana sannan suka nufi b'angarenta,Abin mamaki har amarya tayi kwana biyu babu Babana babu labarin sa Lanta da Yanyala sunyi fad'an har sungaji sai arana ta uku ne ya dawo.

Ai kuwa Lanta kamar zata tsiresa saboda masifa yayinda ya bata hak'uri akan cewa tafiya CE ta taso masa shiyyasa Amman tayi hakuri hakan bazai k'ara fad'uwa,yayinda Lanta ta titseyasa saida ta rakasa har sashen Amaryarsa.

Ayaune zanje Gidan su Doctor Saif don gaida Mahaifiyarsa,don haka tun safe nake shiri don kaya masu tsada na siya musamman Dana San yana da k'annai mata har biyu Lanta sai tsiya ta kemin.

Wani Les na saka d'in kin Buba kalar dark blue kasancewa ta fara ba k'ara min amsata yayi ba.

Sannan nayi d'aurina na kamala gashina ya zubo har gadon baya sannan nayi simple make up kasancewar suruka zanje gaisarwa.

Tun daga nesa Doctor Saif ya kafa min idanu har na iso.

Azuciyarsa kuwa yana k'ara godewa Allah da samun mata kamar Nawwara mace mai hankali,hak'uri,tarbiyya,ilimi,da dai sauransu daman kuma annabinmu manzon Allah (S.A.W)ya umarcemu da mu Auri mai addini.

Gidan su Doctor Saif gidane mai kyau da tsari ga tsafta,shi ya yi min iso har muka shigo babban farlonsu.

Nan na hango hoton Mamansa a manne a farlon da kayan lauyoyi,a zuciyata na CE Ashe Lauyace?.

Na zauna sannan ya kirawo Hajiyarsa wato Mahaifiyarsa,gaisheta na yi cikin ladabi ta amsa babu yabo babu fallasa.

Sannan ta ce min "Amman hausawa ne Ku kuwa?".

Tambayar CE tazomin awani yanayi don haka na CE.

" eh mu buzaye ne"

Na fad'i hakan ina mai sunkuyar da kaina k'asa don kunya ina wasa da Zara zaran y'an yatsuna masu kyau da shek'i.

"What"?.

" Buzuwa fa kika CE agidanan?"

Kash!zanso nima Ummu Maher Inji me zai faru,kubiyoni don jin abin da zai faru.

Na kusa gama page d'in alakoro🀣.

Kidaure ki biya200 sannan zaki dinga samun tyiping kullum.

Wad'anda suka fara payment kada kuji tsoro ance za'a rufe social media kada Ku damu koda ta text message ne zan dinga turo muku idanma har hakan ta faru.

ঈঈঈঈঈঈঈঈঈঈ
*MISS GREEN CE✍*🏻
ঞঞঞঞললললঞঞ
[12/8, 06:19] RabiatuπŸ₯°Ummu MaherπŸ•οΈβ›±οΈ: _TyipingπŸ“²_

*_⚑DOCTOR NAWWARA⚑_!!*

BYπŸ“–

_UMMU MAHER(MISS GREENπŸ’šπŸŒ±_

200 ne kacal ki biya ta wannan number
07068606171

Ko kuma ta wannan Account d'in.

BANK NAME
ZENITH BANK
2212328303

NAME
RABIATU BASHIR

Zaki ringa samun tyiping kullum insha Allah

Inason inga masoyana na asali ni Miss GreenπŸ’š

_ina y'an kasuwa masu son a d'ora musu Hajarsu ta dukkanin page sai su nemeni ta no d'ita Amman ta WhatsApp._

πŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈ

*_ASSALAMU ALAIKUM ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE HAR MA DA NA K'ASASHEN K'ETARE , SHIN KO KUNADA LABARIN FITACCIYA KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA TURARRUKA NA KECE RAINI NA GIDA DANA JIKI WATO UMMU FU'AD. WADDA AKAFI SANI DA HUMKAN (GIDAN K'AMSHI) TA SAKE KAWO MAKU SABBIN HADI MASU ZAFI WANDA SUKA SAMU INGANTACCEN HADI DA BABU ALGUS ACIKI HMMMM YAR UWA BIYONI DON JIN ZAFAFA KUMA MASHAHURAN RURARRUKAN DA NAKE TAFE DASU_*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*JAS OUD*
Hatsabibin turare da ya samu ingantaccen Hadi ,hadine da aka hadashi da itatuwa masu k'arfi da sirrin mallaka shiyasa akeson mace ta dinga turarashi a d'akin mijinta don Kara dankon soyayya a tsakaninku Ana turara jiki da kuma gida in Kika fara da wannan hadin zakiyi mamakin yadda kamshi Mai sanyaya zuciya zai Kama gidanki Yar uwa (HUMKAN) πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*IDAN KINASON GYARSN JIKI HUMKAM INCENSE AND SPA TANA GYARA AMARYA DA UWARGIDA TANAYIN MAIDA TSOHUWA YARINYA TANAYIN ABUBUWA DA DAMA KEDAI KARKI TABA BARI ABAKI LBRN*

*ZARATY SHIN KIN TABA SHAFA TURAREN DA ZAISA FATARKI TA RIKA SULBI DA SANTSI TAYI LAUSHI SOSAI YADDA DUK WANDA YA TABAKI ZAIJI JIKINKI GWANIN DADI*

*MOWAR MACE*
Hmmmm wani Kaya sai amale don jaki bazai dauka ba , turaren MOWAR MACE turarene da aka hadashi da itatuwan da yakamata ace kowace mace tana turara jikinta dasu , ba kowane itace ne ake turaren tsugunno dashi ba shiyasa ba kowa ne yasan asalin sirrin turaren tsugunno ba shin uwar gida kinsan amfani da wannan mashahurin turaren zai maki ajiki ?
Zai sa gabanki ya ciko sosai ya matse
Zaisa ki hade ciki da waje
Zaisa kisamu niima da dandano
Zaisa gabanki ya dinga fitar da wani sirrin kamshi Wanda zai Kara rudar.da maigida ,
Zaisa ki kasance acikin d'umi ko da yaushe Wanda shi akeso ga kowace mace
Hmmm abubuwan da yakesawa sunada yawa kedai mu hadu pc kawai 08132506044 (HUMKAN)πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*NI DA MIJINA*

ke daga Jin sunan kinsan wannan fa na masoya ne ke da mijinki kawi Zaki shafa shi yayin kwanciyar aure ,08132596044 sannan ba'a yarda mace ta saka wannan turaren ta fita dashi ba don kowane lokaci Zaki iya Jin wani namijin ya rungumeki saboda yadda yake tada hankalin namiji da sanyashi shauki don Haka a kiyaye turaren Ni da mijina , mijinki kawai Zaki samawa πŸ˜‰πŸ˜‰
(HUMKAN) πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*SHU'UMAR HUMRA*
Kai daga Jin sunanta kasan za'ayi shu'umanci anan ,turare ne da aka hadashi da tarin sirrika ba kamar sauran humra ba wannan ta daban ce sauran bayaninta mu hadu pc Banda ysn Mata turaren matan aurene tana tadawa maza feelings tana sanyawa mijinki yaji Abubuwa please Banda yan Mata (HUMKAM INCENSE AND SPA)πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*NICE* Wannan TURAREN na kushins carpet bedsheets Sannan ana mopping dashi Yana D'AUKE warin sanyi sosai*

*TURAREN AL'AJABU TURARE NE NA TSUGUNO YANA MAGANIN INFECTION YANA MATSE GABAN MACE YANA KAME JIKI YANA KARAWA MACE DADI YANASA OGA YAJIIISHIII*

08132506044

*HAWII ADN FIRST LADY*

Ina matan da sukeson duk inda suka shiga sai an San sun shigo saboda kamshinsu ya fita daban , Ina matan da keson kowane. Lkc kayan su na kamshi da sun wanke da Basu wanke ba Ina masu son ko zannuwan gadon su su dinga fitar da fitinannen kamshi , hmmmm kamshi rahama ne Yar uwa ki nemi Hawii da first lady ki rinka turara kayanki da gidanki ko kema Zaki shigo cikin jerin Mata masu ajiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Hmmmm Inna nace Zan lisaafa maku komai anan.to sai na kwana Ina typing ,duk abunda kikeso indai bangaren turare ne da sabulun wanka kayan gyaran jiki na amare harma da uwar gida to ku nemi maman fu'ad (HUMKAN) ga Wanda suke wani gari ko wata k'asa duk muna aikawa cikin aminci insha Allah Ina aika sako aduk fadin Nigeria da Niger har ma da K'ASASHEN K'ETARE sai najiku

Ga Mai bukatar Karin bayani zak iya nemana ta wannan number....

No.8🟩9

........"Wallahi tallahi ba zai tab'a yiyuwa a auromin Buzuwa gidannan ba,kai Saif kana da hankali kuwa wato don ubanka ya tab'a Auren Buzuwa shine kaima ka keson Auromin d'iyar jaraba d'iyar asiri"to wai ma waye ya ce maka ka Auri d'iyar buzaye?tambayar ka na ke yi Saif?".

Tunda Hajiyar ta sa ta fara magana bai ce uffan ba,Amman fa gabansa mugun fad'uwa ya ke yi kamar zai fito k'irjinsa ya fito,tsabar rud'ewa ji ya yi kamar zaiyi fitsari a wando,don yadda ya keson Nawwara Allah kad'aine ya San irin son da ya ke mata,yana cikin wannan tunanin yaji Hajiyarsa tana cewa su Nawwara ta fitar mata da ga Gida.

Nawwara kuwa sai kuka ta ke yi kamar hawayen idonta zasu k'are ita kad'ai tasan tashin hankalin da ta ke ciki,Saif d'in da ta kwallafa rai a kansa Amman Mahaifiyarsa keson rabata dashi,tabbas batasan yadda za ta yi da rayurwa ta ba idan a kace za'a rabata da Saif don Saif ya zama jinin jikinta harma da tsokarta.

Hak'uri Saif ya ke ta bawa Hajiyarsa Amman fafur ta k'i hak'ura,ala dole sai Nawwara ta bar mata gida,da gudu Doctor Nawwara ta fito tana zuwa bakin titi ta tari mai napep ba tare da tafad'a masa inda zai kaita ba.

"Allah Saif ka bani mamaki ko ubanka da ya Auri Buzuwa har yanzu tattalin arzik'insa bai dawo ba,idan suka Auri mutum yasin sai sun ya shesa suke tafiya su barshi,wato kai farar fata ta rud'eka da dogon gashi ka haukace ko?to wallahi Bari Alhaji ya dawo Aure zamuyi maka da Y'ar k'anwata Habiba don wallahi ba zai yiyuwa a Auromin gayyar Rashin mutunci ba.

Kan Saif yana k'asa har Hajiyarsa ta gama baice mata komai ba,yana sauraronta don Saif yarone mai tarbiyya tare da sanin darajar iyayensa.

"Kayi shiru ina maka magana kamar wata sa,ar wasanka?" To wallahi bari Babanka ya dawo don bazan yarda a Auro mana jaraba ba,don shima uban naka daya Auro mana d'iyar Buzaye da k'er yasha kai har kayansa na sakawa bata barsa dashi ba saida ta kwashe,muguwa d'iyar kwasassu".

Ai kuwa ana haka Alhaji Bashir wato Baban Doctor Saif yana shigowa yaga Fuskar Hajiya matarsa kamar tasha kunun kanwa tsabar b'acin rai,dariya ya yi sannan ya ce"Hajiya ta Lfy kuwa?"naga kina cikin b'acin rai.

Juyowa ta yi kamar tana jira ta fara masifa.

"Yo ba dole inyi masifa ba wannan yaron yana nema ya Auro mana Y'ar b'arayi masu yashe mutum har kayan jikin sa" to wallahi ahir!don Wallahi ba za'a yashe d'ana ba don ba Buzuye na Haifawa ba.

Sai alokacin Alhaji ya gano abinda Hajiya ta ke nufi,sannan ya yi dariya ya ce"Wato Hajiya har yanzu baki manta da wannan zancen ba?"kuma a'i ba duka ne suka taru suka zama d'aya ba?don haka ki daina yi musu kud'in goro".

Ai tun kafin Alhaji ya gama rufe bakinsa ta ce"Lallai Alhaji yanzu kai har ka manta da waccen lashi monin da ta lashe maka tattalin arzik'i?"shine ni d'ana zai Auro mana ire_iren mayu to yasin ba'ah Gidan nan ba Aradun Allah sai dai su nemi wani su cinye masa tattalin arzik'i Amman wallahi ba'a gidannan ba."tana fad'in hakan ta haye upstar tana cigaba da masifarta.

Alhaji ya yi dariya sannan ya ce"My son kaga kada kayi la'akari da wannan zancen don Bashi da matabbata,kuma na amince indai har kana son yarinyar nan to ka shaida mata cewa zamuzo nemar maka Aurenta Very soon,kuma zansa ayimin bincike akanta da iyayenta don nasan ba za kayi zab'en tumun dare ba".

Murna sosai Doctor Saif ya yi da jin kalamin mahaifinsa,don daman yasan Mahaifinsa mutunne mai fahimta,sab'anin Mahaifiyarsa Sam bata da fahimta ga ta kamar Y'ar jarida a wajen tambaya? Ga ta kuma lauya sai abin ya taru ya yi yawa.

*
Da k'er Doctor Nawwara ta kai Gida zuciyarta tana matsanancin bugawa sosai, tana shigowa ta yi b'angarensu tana danne kukan da ya taho mata,Ummanta CE kad'ai a farlo tana bawa y'an biyu mama na fad'a d'akina na kullo gaba ki d'aya na fad'a kan gado na ina matsanancin kuka.

Da sauri Umma ta tashi ganin shigowar y'arta cikin wani hali,don yanzu Lanta da Yanyala suke tambayar bata dawo ba,sai gashi ta shigo cikin wani hali,don da wuya kaga abinda zaisa Nawwara har ta yi kuka.

Bugun farko da akayi wa k'ofar Nawwara ta bud'e ta lafe a gefen k'ofar,Mama ta shigo tana kallon mude d'in fuskar Nawwara ta CE"Nawwara me ya faru?me yasa kika shigo kina kuka?"duk alokavi d'aya umman nata tayi mata wannan tambayar?.

Kuka na k'ara fashewa da shi Umman ta CE"Subhanalillah!wai me ya faru ne Nawwara? ina miki tambaya kina min kuka,wani Abu ne ya faru agidansu Saif d'in?.

"Umma mahaifiyarsa ta CE wai ba zai Auri Buzuwa ba,kuma wallahi babu abinda na yi mata,kawai ta tambayeni wata k'abila CE ni,Na ce Mata buzuwa ce shikkenan fa!"na fad'i hakan ina matsanancin Kuka."

Rarrashi na Umma ta cigaba da yi har na fara shesshek'ar kuka da haka wani baccin wahala ya yi gaba dani,Umma ta rufomin k'ofa,Umma ta d'aga hannu tana rok'on Allah akan ya kawo sauk'i acikin lamarin,don dama tasan mutanen mu musamman Hausawa suna k'emar Buzaye,sannan wasu mutane suna fad'in abubuwa a game dasu ciki kuwa harda mallake miji.

Bayan kwana biyu da yin hakan Iyayen Saif suka aiko tambaya,Allah yasa Mahaifin Nawwara na nan ya karb'esu cikin mutunci sannan suka tambayi izinin Aikowa,nan Mahaifin Nawwara ya amince musu.

Kamar da wasa Nawwara taji labarin gurin kakarta Lanta,don da bud'ar ta tashigo b'angarenmu alokacin ina zaune ina cin dinner,tana shigowa ta rungumeni tana godewa Allah da wannan rana,don dama ta dad'e tana rok'on Allah akan ya kawo musu ranar Auren jikar ta.sai gashi cikin lokaci k'an_k'ani Allah ya kawo lokacin.

Ba k'aramar Murna Nawwara ta yi ba da jin albishir d'in kakarta,Nawwara ta k'arasa wajen Mamarta ta rungumeta tana kukan dad'i kuma kukan Murna,Mahaifiyata ma ta tayani murna sosai sai dai haryanzu wani Abu yana yawo acikin zuciyarta don tafi kowa sanin halin Mahaifin Nawwara kuma dole idan aka tashi Aure ayi bincike.

Mahaifiyata tana zaune da abokiyar zamanta lfy sai dai ita Fatuu haryanzu tana matuk'ar kishi da Mahaifiyata,wai itace ta ke hana Mahaifina kwana a wajen ta, sai dai mahaifiyata ta yi dariya domin kuwa tasan Fatuu bata San komai a game da mahaifiyana ba.

*YARIMA JALAL*

Ta gumi yayi na tsahon Minti talatin ba tare da yasan Saima matarsa tana yi masa magana ba,sai da ta d'an buga dining d'in sannan ya juyo da rinannun idanunsa yana kallon ta,wani bak'in ciki ya k'ara riskarsa ganin zata tafi AIKI,daga ita sai siket iya guiwa sai wata y'ar suite, da d'an k'aramin talhat iya wuya sai achuge, y'ar k'aramar Jakarta wacce ta rik'e kamar bata San rik'ewa.

Ya tsina fuska Jalal ya yi sannan ya d'aga rinannun idanunsa,yana kallon Saima wacce iya yanzu har ta fara magana.

"Zan tafi".

" zaki tafi bayan ko breakfast baki yi min ba?kuma wallahi ba zaki fita da wannan tsinannun kayan ba.!

ΤΉΥ©Υ©Υ©Υ©Υ©Υ©Υ©
*MISS GREEN CE✍️🌱*
Ձձձձ4ձձջձձ
[12/8, 06:19] RabiatuπŸ₯°Ummu MaherπŸ•οΈβ›±οΈ: _TyipingπŸ“²_

*_⚑DOCTOR NAWWARA⚑_!!*

BYπŸ“–

_UMMU MAHER(MISS GREENπŸ’šπŸŒ±_

200 ne kacal ki biya ta wannan number
07068606171

Ko kuma ta wannan Account d'in.

BANK NAME
ZENITH BANK
2212328303

NAME
RABIATU BASHIR

Zaki ringa samun tyiping kullum insha Allah

Inason inga masoyana na asali ni Miss GreenπŸ’š

_ina y'an kasuwa masu son a d'ora musu Hajarsu ta dukkanin page sai su nemeni ta no d'ita Amman ta WhatsApp._

πŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈπŸ’«β˜€οΈ

*_ASSALAMU ALAIKUM ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE HAR MA DA NA K'ASASHEN K'ETARE , SHIN KO KUNADA LABARIN FITACCIYA KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA TURARRUKA NA KECE RAINI NA GIDA DANA JIKI WATO UMMU FU'AD. WADDA AKAFI SANI DA HUMKAN (GIDAN K'AMSHI) TA SAKE KAWO MAKU SABBIN HADI MASU ZAFI WANDA SUKA SAMU INGANTACCEN HADI DA BABU ALGUS ACIKI HMMMM YAR UWA BIYONI DON JIN ZAFAFA KUMA MASHAHURAN RURARRUKAN DA NAKE TAFE DASU_*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*JAS OUD*
Hatsabibin turare da ya samu ingantaccen Hadi ,hadine da aka hadashi da itatuwa masu k'arfi da sirrin mallaka shiyasa akeson mace ta dinga turarashi a d'akin mijinta don Kara dankon soyayya a tsakaninku Ana turara jiki da kuma gida in Kika fara da wannan hadin zakiyi mamakin yadda kamshi Mai sanyaya zuciya zai Kama gidanki Yar uwa (HUMKAN) πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*IDAN KINASON GYARSN JIKI HUMKAM INCENSE AND SPA TANA GYARA AMARYA DA UWARGIDA TANAYIN MAIDA TSOHUWA YARINYA TANAYIN ABUBUWA DA DAMA KEDAI KARKI TABA BARI ABAKI LBRN*

*ZARATY SHIN KIN TABA SHAFA TURAREN DA ZAISA FATARKI TA RIKA SULBI DA SANTSI TAYI LAUSHI SOSAI YADDA DUK WANDA YA TABAKI ZAIJI JIKINKI GWANIN DADI*

*MOWAR MACE*
Hmmmm wani Kaya sai amale don jaki bazai dauka ba , turaren MOWAR MACE turarene da aka hadashi da itatuwan da yakamata ace kowace mace tana turara jikinta dasu , ba kowane itace ne ake turaren tsugunno dashi ba shiyasa ba kowa ne yasan asalin sirrin turaren tsugunno ba shin uwar gida kinsan amfani da wannan mashahurin turaren zai maki ajiki ?
Zai sa gabanki ya ciko sosai ya matse
Zaisa ki hade ciki da waje
Zaisa kisamu niima da dandano
Zaisa gabanki ya dinga fitar da wani sirrin kamshi Wanda zai Kara rudar.da maigida ,
Zaisa ki kasance acikin d'umi ko da yaushe Wanda shi akeso ga kowace mace
Hmmm abubuwan da yakesawa sunada yawa kedai mu hadu pc kawai 08132506044 (HUMKAN)πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*NI DA MIJINA*

ke daga Jin sunan kinsan wannan fa na masoya ne ke da mijinki kawi Zaki shafa shi yayin kwanciyar aure ,08132596044 sannan ba'a yarda mace ta saka wannan turaren ta fita dashi ba don kowane lokaci Zaki iya Jin wani namijin ya rungumeki saboda yadda yake tada hankalin namiji da sanyashi shauki don Haka a kiyaye turaren Ni da mijina , mijinki kawai Zaki samawa πŸ˜‰πŸ˜‰
(HUMKAN) πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*SHU'UMAR HUMRA*
Kai daga Jin sunanta kasan za'ayi shu'umanci anan ,turare ne da aka hadashi da tarin sirrika ba kamar sauran humra ba wannan ta daban ce sauran bayaninta mu hadu pc Banda ysn Mata turaren matan aurene tana tadawa maza feelings tana sanyawa mijinki yaji Abubuwa please Banda yan Mata (HUMKAM INCENSE AND SPA)πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*NICE* Wannan TURAREN na kushins carpet bedsheets Sannan ana mopping dashi Yana D'AUKE warin sanyi sosai*

*TURAREN AL'AJABU TURARE NE NA TSUGUNO YANA MAGANIN INFECTION YANA MATSE GABAN MACE YANA KAME JIKI YANA KARAWA MACE DADI YANASA OGA YAJIIISHIII*

08132506044

*HAWII ADN FIRST LADY*

Ina matan da sukeson duk inda suka shiga sai an San sun shigo saboda kamshinsu ya fita daban , Ina matan da keson kowane. Lkc kayan su na kamshi da sun wanke da Basu wanke ba Ina masu son ko zannuwan gadon su su dinga fitar da fitinannen kamshi , hmmmm kamshi rahama ne Yar uwa ki nemi Hawii da first lady ki rinka turara kayanki da gidanki ko kema Zaki shigo cikin jerin Mata masu ajiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Hmmmm Inna nace Zan lisaafa maku komai anan.to sai na kwana Ina typing ,duk abunda kikeso indai bangaren turare ne da sabulun wanka kayan gyaran jiki na amare harma da uwar gida to ku nemi maman fu'ad (HUMKAN) ga Wanda suke wani gari ko wata k'asa duk muna aikawa cikin aminci insha Allah Ina aika sako aduk fadin Nigeria da Niger har ma da K'ASASHEN K'ETARE sai najiku

Ga Mai bukatar Karin bayani zak iya nemana ta wannan number....

No.10🟩11

.....wani banzan kallo Saima ta yi wa Jalal sannan ta ce"sauri fa na ke yi kada inyi late,so ina tunanin ba zan dawo da wuri ba".

"Wallahi tallahi idan kika fita Saima sai dai ki koma gidanku Amman ba anan ba don ba zai tab'a yiyuwa ki mayar dani sauna ba,don haka na gama magana ta shawara ya ragewa mai shiga rijiya" yana kaiwa nan ya yi tafiyarsa

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads