Showing 9001 words to 12000 words out of 14963 words
Chapter 4 - DOCTOR NAWWARA Book 1 by Ummu Maheer Miss Green .txt
d'akinsa ya barta baki sake,tasan halin Yarima Jalal mutum ne mai mutunci karamci tare da kunya,bata tab'a jin ya yi magana mai tsayi irin haka ba sai in har ransa ya b'aci don shi ba mutumne mai yawan ceceku CE ba,gashi tana matsanancin son Jalal ba za ta iya rabuwa da shi ba,dole ta koma d'aki tana k'ofa,ta yi saurin had'a mishi breakfast d'insa sannan ta saka Hijab dogo da after ta yi masa sallama sannan ta tafi,tana sauri sauri don yau tana da fita zuwa wajen Club don ba zai yiyu ayi ba ita ba.
Yarima kuwa yana kwance kan gadonsa na alfarma yana tunanin rayuwa don har tausayawa rayuwarsa ya ke yi,har yau mahaifiyarsa ba ta son Saima saboda munanan halayenta don shi kansa yasan baiyi dacen mata ba,ga ta yarensu ya banbanta harma da addini,don haryanzu Iyayen Saima basu musulunta ba sunanan a kafiransu.
[12/8, 06:21] Rabiatu🥰Ummu Maher🏕️⛱️: *_⚡DOCTOR NAWWARA⚡_*
By
*_UMMU MAHER(MISS GREEN🍀)_*
200 ne kacal ki biya ta wannan number
07068606171
Ko kuma ta wannan Account d'in.
BANK NAME
ZENITH BANK
2212328303
NAME
RABIATU BASHIR
Zaki ringa samun tyiping kullum insha Allah
Inason inga masoyana na asali ni Miss Green💚
_ina y'an kasuwa masu son a d'ora musu Hajarsu ta dukkanin page sai su nemeni ta no d'ita Amman ta WhatsApp._
💫☀️💫☀️💫☀️💫☀️💫☀️💫☀️
*_ASSALAMU ALAIKUM ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE HAR MA DA NA K'ASASHEN K'ETARE , SHIN KO KUNADA LABARIN FITACCIYA KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA TURARRUKA NA KECE RAINI NA GIDA DANA JIKI WATO UMMU FU'AD. WADDA AKAFI SANI DA HUMKAN (GIDAN K'AMSHI) TA SAKE KAWO MAKU SABBIN HADI MASU ZAFI WANDA SUKA SAMU INGANTACCEN HADI DA BABU ALGUS ACIKI HMMMM YAR UWA BIYONI DON JIN ZAFAFA KUMA MASHAHURAN RURARRUKAN DA NAKE TAFE DASU_*💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
*JAS OUD*
Hatsabibin turare da ya samu ingantaccen Hadi ,hadine da aka hadashi da itatuwa masu k'arfi da sirrin mallaka shiyasa akeson mace ta dinga turarashi a d'akin mijinta don Kara dankon soyayya a tsakaninku Ana turara jiki da kuma gida in Kika fara da wannan hadin zakiyi mamakin yadda kamshi Mai sanyaya zuciya zai Kama gidanki Yar uwa (HUMKAN) 💃💃💃💃
*IDAN KINASON GYARSN JIKI HUMKAM INCENSE AND SPA TANA GYARA AMARYA DA UWARGIDA TANAYIN MAIDA TSOHUWA YARINYA TANAYIN ABUBUWA DA DAMA KEDAI KARKI TABA BARI ABAKI LBRN*
*ZARATY SHIN KIN TABA SHAFA TURAREN DA ZAISA FATARKI TA RIKA SULBI DA SANTSI TAYI LAUSHI SOSAI YADDA DUK WANDA YA TABAKI ZAIJI JIKINKI GWANIN DADI*
*MOWAR MACE*
Hmmmm wani Kaya sai amale don jaki bazai dauka ba , turaren MOWAR MACE turarene da aka hadashi da itatuwan da yakamata ace kowace mace tana turara jikinta dasu , ba kowane itace ne ake turaren tsugunno dashi ba shiyasa ba kowa ne yasan asalin sirrin turaren tsugunno ba shin uwar gida kinsan amfani da wannan mashahurin turaren zai maki ajiki ?
Zai sa gabanki ya ciko sosai ya matse
Zaisa ki hade ciki da waje
Zaisa kisamu niima da dandano
Zaisa gabanki ya dinga fitar da wani sirrin kamshi Wanda zai Kara rudar.da maigida ,
Zaisa ki kasance acikin d'umi ko da yaushe Wanda shi akeso ga kowace mace
Hmmm abubuwan da yakesawa sunada yawa kedai mu hadu pc kawai 08132506044 (HUMKAN)💃💃💃
*NI DA MIJINA*
ke daga Jin sunan kinsan wannan fa na masoya ne ke da mijinki kawi Zaki shafa shi yayin kwanciyar aure ,08132596044 sannan ba'a yarda mace ta saka wannan turaren ta fita dashi ba don kowane lokaci Zaki iya Jin wani namijin ya rungumeki saboda yadda yake tada hankalin namiji da sanyashi shauki don Haka a kiyaye turaren Ni da mijina , mijinki kawai Zaki samawa 😉😉
(HUMKAN) 💃💃💃
*SHU'UMAR HUMRA*
Kai daga Jin sunanta kasan za'ayi shu'umanci anan ,turare ne da aka hadashi da tarin sirrika ba kamar sauran humra ba wannan ta daban ce sauran bayaninta mu hadu pc Banda ysn Mata turaren matan aurene tana tadawa maza feelings tana sanyawa mijinki yaji Abubuwa please Banda yan Mata (HUMKAM INCENSE AND SPA)💃💃💃
*NICE* Wannan TURAREN na kushins carpet bedsheets Sannan ana mopping dashi Yana D'AUKE warin sanyi sosai*
*TURAREN AL'AJABU TURARE NE NA TSUGUNO YANA MAGANIN INFECTION YANA MATSE GABAN MACE YANA KAME JIKI YANA KARAWA MACE DADI YANASA OGA YAJIIISHIII*
08132506044
*HAWII ADN FIRST LADY*
Ina matan da sukeson duk inda suka shiga sai an San sun shigo saboda kamshinsu ya fita daban , Ina matan da keson kowane. Lkc kayan su na kamshi da sun wanke da Basu wanke ba Ina masu son ko zannuwan gadon su su dinga fitar da fitinannen kamshi , hmmmm kamshi rahama ne Yar uwa ki nemi Hawii da first lady ki rinka turara kayanki da gidanki ko kema Zaki shigo cikin jerin Mata masu aji💃💃💃💃
Hmmmm Inna nace Zan lisaafa maku komai anan.to sai na kwana Ina typing ,duk abunda kikeso indai bangaren turare ne da sabulun wanka kayan gyaran jiki na amare harma da uwar gida to ku nemi maman fu'ad (HUMKAN) ga Wanda suke wani gari ko wata k'asa duk muna aikawa cikin aminci insha Allah Ina aika sako aduk fadin Nigeria da Niger har ma da K'ASASHEN K'ETARE sai najiku
Ga Mai bukatar Karin bayani zaki iya nemana ta wannan number....
No.12🟦13
.....Lanta da Yanyala harma da Mama suka saki salati,ganina a k'asa kamar matacciya gaba d'aya suka d'aukeni suka kwantar dani a kujera 3seater,yanyala ta sheka ta d'ebo ruwan gora ta watsamin wata irin ajiyar zuciya nayi sannan na mik'e na tashi ina rarraba idanu.
A take abubuwan da suka faru suka fara dawomin kuka na fashe dashi su Mamana na tambayata me ya faru?cikin kuka na sanar musu duk abinda ya faru,sika saki salati suna fadin albarkacin bakinsu,amman ganin da yadda nake yasa suka yi ta bani baki,har Allah yasa zuciyata ta fara sauka a hankali.
Kwana 2 da faruwar al'amarin mun fito compound din gidanmu nida Layla aminiyata don kwana biyu bamu had'u ba,wani guri naga Layla na kallo kamar ta samu tivi,ina ta magana bata san maganar da na ke yi ba,kallon inda ta ke kallo na yi abinda ta ke kallon ne ya tsorata ni sosai,Doctor Saif ne tsaye a jikin motarsa ya sha wata d'anyar shaddarsa Blue colour,ta hadu da choco d'in skin dinsa sai ya yi wani kyau.ko kallonshi banyi ba nayi wucewa ta amman abin mamaki Layla kallon Saif kawai ta ke yi.
Da sauri ya taho inda nake yana smiling dinsa mai k'ayatarwa,ni kuwa nayi saurin juyarda fuskata don gudun had'a ido dashi,don ayanzu babu wata sauran alak'ar ni da shi,don ma haryanzu iyayena basu san me ke faruwa ba.
Bayan sun gaisa da Layla ne ya kalleni don in kulashi ni kuwa na yi mai banza na shiga gidanmu,bayan Layla ta tafi ne,Doctor Saif ya shigo gidanmu suks gaisa da Lanta har ta ke tambayarsa iyayensa,alokacin ina d'akin Lanta ta kwalamin kira nazo ta tashi ta shiga k'uryar d'akinta,guri na samu na zauna ko kallonshi banyi ba.
"Don Allah Nawwara ki yi hak'uri wallahi ba laifina bane laifin Hajiya ta ne,kuma ayanzu komai insha Allah zai dai_daita insha Allah,na yi hakanne don bin umarnin mahaifiyata,kuma nayi hakanne don in manta dake amman hakan bai yiyu ba,don bazan iya mantawa da ke ba Nawwara kiyi hakuri da abinda ya faru...saurin d'agamai hannu nayi sannan na tashi zan tafi,fuzgoni yayi na fad'a kan k'irjinsa,na tashi ina kokarin tashi kwayar idanunsa nake kallo yayinda nake ganin tsabar soyayyata acikinsa bansan sanda na kwanta k'irjinsa ba ina sheshek'ar kuka don soyayyar Saif har cikin zuciyata na ke jinta.
Tunda daga wannan rana muka shirya nida Saif abin har yafi nada.
****
Da sassafe Saif ya shirya ya tafi Rano garin kakanninsa na Uba da wuri ya gama shirinsa tsaf sannan ya fito ya hau motarsa har tayar da motar sannan ya tuno baiyi sallama da Mahaifiyarsa,sashinta ya shiga ya sameta tana breakfast da k'anwarsa Rabi'atu,yana shiga Rabiatu ta gaishesa cikin girmamawa dob Hajiyarsa bata da wasa wajen bada tarbiyya,shiyyasa suke matuk'ar shakkarta.gaishe da Hajiyarsa ya yi sannan ya shaida mata tafiyarsa,a take ranta ya b'aci ta hau bala'i wai zaije k'auye alhalin yana da aiki.
Da k'er ya lallab'ata sannan ya samu ya tafi don yasan Hajiyarsa basa shiri da kakarsa Hajjo kakarsa,don Hajjo mutunce mai fad'in gaskiya komai d'acinta,ga ta da masifa matuk'ar ka tab'ota don bata barin ta kwana.
A tsakar gida ya sameta tana ta to ne_to ne ita da jikanta k'anin Mahaifin Saif wai bai iya komai ba sai cinye mata abinci da kayan shayi,har ya shiga gidan tana ta sababi bata san ma ya shigo gidan ba.
"Wallahi Sale bazan k'ara bari ka shigar min d'aki ba tunda ba Khabiru ne ya ginamin gidanba Bashir ne ya gina min ba ubanka ba,kuma suma kayan shayin ai naga Bashir ne ya ke kawomin,ka shiga idona in rufe wallahi.....
Dariya ta saki ganin Saif a gabanta tan cewa" sannu da zuwa likita bokan turai,ai na zata ma ka manta dani don ni nasan wannan mai tallan nonon ba barinka za ta yi kazo ba"Mace sai shegen shisshigi oh"oh rabani da wannan uwar taka.
Canza fuska Saif ya yi sannan ya zauna yana cewa"oh Hajjo gaskiya ki daina zagin Uwata me ta yi miki da zaki dinga zaginta haka kawai?".
"Inye sannu mai uwa ita Aishar ce ta ce kazo ka yi min tijara irin ta y'ay'an yanzu to wallahi yau k'afata k'afar ka agidannan saina bika har cen kano d'in inji abinda yasa ta aiko ka kazo kacimin mutunci Allah yau sai dai Bashir ya zab'a koni ko mai tallan Nono,tana kaiwa nan ta fara kuka.
Sale ne ya fara dariya yana cewa" ai indai Hajjo ce sai ta yi wa mutun abinda zaisa su b'ata,watan nan fa albashi na duk haka na d'auka na suyo mata hijabai harda ta kalma ko uwata ban siyawa ba,amman kaga Hajjo abinci na ci agidannan yanzu sai ta yi yimin gori".Tsintsiya Hajjo ta d'auko ta cillowa Sale ya fita da sauri yana dariya,sukayi Sallama da Saif akan cewa Zaije kasuwa in kuma lokacin bai dawo ba to ya gaida gida.
Abin ma dariya ya bawa Saif don daman yasan matuk'ar yazo to fa sai anyi fad'a don ita mutunce mai saurin juya zance,kuma idan tasan da zancen da yazo yaya kenan?amman ya zama dole ya fad'a mata don yasan ita ce zata kawo k'arshen komai don bazai tab'a iya rayuwa babu Nawwara ba.
Sai da ya gama shawararsa sannan ya gayawa Kakartasa duk abinda ya ke faruwa,ai kuwa yana gama maganar ta fara sirfa masifa kuma ta ce yau ba za ta yi kwanan Rano ba,Kwanan Kano za tayi yau sai allura ta tono garma.
Ai kuwa hakan ce ta faru don sai da ta yi sallama y'ay'an ta mata masu Aure harma da mazan sannan ta yi Sallama da mak'otanta,suka d'au hanya sai Kano acikin mota ma Hajjo Masifar ta ke yi.
Suna shigowa lokacin Hajiyarsu Saif ta dawo daga Aiki,ko kallonta Hajjo ba ta yi ba ta yi shigewarta tana masifa,tunda Hajiya taga haka cikinta ya d'uru ruwa don tasan yau kashinta ya bushe.
" yanzu Aisha saboda rashin kirkinki shine zaki hana d'anki Auren sunnah yarinyar da ya keso yake k'auna waidon tana amatsayin buzuwa,Sai me don ya Aureta?"ke kin manta sanda aka auroki kina tallan nono ko?to idan kin manta bari in tuna miki,d'ana yaje Bautar k'asa ki ka lik'emai sai da ya Aureki, ina ji ina gani aka Auroki kika zo kika yi tashan ruwan shadda saboda babu a House,to wallahi yanzu kema wallahi baki isa ba,idanma Bashir d'inne ya ke d'aure miki gaba,yazo in gani,tana fad'in hakan ta d'ora k'afa 1 kan d'aya.
Ranar Saif yasha fad'a wajen Hajiyarsa kamar zata cinyesa,shi dai haka ya d'auki laifinsa don yasan shid'in me laifi ne,sai dai ba zai iya hak'ura da Nawwara ba.
Mahaifinsu Saif yana dawowa Hajjo ta d'ora akan masifarta,Alhaji ya yi mamaki sosai don ya d'auka matar tasa ta hak'ura,abin ya bashi matuk'ar haushi don saida ya nunawa Hajiya matuk'ar ta hana wannan Auren to ta saka ran nata ma zai lalace.
Hajiya fa duniya ta yi mata zafi sosai kuma tasha alwashin matuk'ar tana numfashi sai tasan yadda za ta yi ta raba wannan Auren ko da kuwa zata rasa ranta ne.
Don haka ta kirawo k'awarta Hajiya Hadiza don su shawarta yadda zasu b'ullowa abin,dariya Hajiya Hadiza ta yi sannan ta ce"Hajiya Aisha ki kwantar da hankalinki,wannan Auren koda ma anyi shi sai ta kwammace bata Aureshi ba don sai ta gwammace kid'a da makad'i,dariya suka saka a tare sai alokacin zuciyar Hajiya Aisha ta d'anyi sanyi amman ta tabbatarwa kanta ba zata tab'a barin Nawwara ta ji dad'i ba.
***
Alhmdh a yanzu saura sati 1 bikin Doctor Nawwara da Doctor Saif don an kammala komai jiran lokaci kawai a ke yi,amarya ta yi kyau sosai don masu gyaran jiki tun daga meduguri wato Borno aka d'aukosu.
Don ayanzu in kaga Nawwara ba zaka kagane ta ba,ga uwa ubansu y'an Niger masu magani kala kaka,don Yanyala da kanta ta fara gyara Nawwara.
Don Allah kuyi hak'uri rasuwa akayi mana ne shiyyasa nayi tyiping kad'an,amman next insha Allah zanyi da yawa.
Ummu Maher ce.
[12/8, 06:22] Rabiatu🥰Ummu Maher🏕️⛱️: [11/22, 07:04] 🥰Ummu Maher🏕️⛱️: *_⚡DOCTOR NAWWARA⚡_*
By
*_UMMU MAHER(MISS GREEN🍀)_*
200 ne kacal ki biya ta wannan number.
07068606171
Ki turo katin Mtn ko na Aitel ki turo,sai ki yi screenshot ta wannan number,ta sama.
Ko kuma ta wannan account d'in
Bank Name
Zenith Bank
2212328303
Name
RABIATU BASHIR
Ina y'an kasuwa masu son a d'ora musu kayansu a dukkanin page d'in don samun costumer Ku hanzarta a kud'i k'alilin Naira500 wato d'ari biyar ne zan saka miki a page d'in don samin jama,a ko ina.
🍀🍀🍀🍀🍀
UMMU FU'AD wata shararriyar y'ar kasuwa ce wacce ta shahara wajen kawo muku magunguna da na saka jiki sirrin k'amshi.
_Ina mata wad'anda Mazansu suke wulak'antasu da sauransu ina mata masu son su samu sirrin k'amshi to ga dama ta samu._
Tana kawo kaya kamar haka.
_Turaren jiki mai Sirrin k'amshi da kuma kama jiki wato Jas'ud_
*Nida Mija*
_Akwai turaren da zaki shafa wajen kwanciyar Aure yana k'ara shauk'i da k'ara soyayya wajen kwanciyar Aure,kinsan komai sai da gyara.
Ki kirani ta wannan number
08132506044
*Hawii & first lady*
Wannan shahararren turare mai k'amshin da d'i Wanda idan kika zo waje musamman a taron mata,zaki ga mata na tambayarki wani irin turare kika shafa don tsabar k'amshinsa,kedai hanzarta ki nemi naki ta wannan number.
08132506044
*_Infection_*
Akwai ingantaccen maganin infection Wanda yake fito da sanyi baki d'yansa,don ko wani irin sanyi ne yake damunki insha Allah zaki nemeshi ki rasa,don Duk abinda ke k'ara ruguza Aure to yawanci sanyi ne don haka idan kinsan kina da sanyi to ki hanzarta ki yi maganinsa.
No.14🟪15
[11/22, 07:04] 🥰Ummu Maher🏕️⛱️: _Wedding_
_____
.....Alhmdh biki yana tafiya yadda yakamata don ayanzu ko Hajiya Mahaifiyar Saif bata nunawa mutane bata son Auren harda shi ma d'an nata don ayanzu idan kaga Hajiya yadda take fara'a abin saiya baka mamaki.
Tunda aka fara biki na banga Layla ba babbar k'awa kuma babbar Aminiya don tun muna yara muke tare da Layla,tun primary har secondary kai harma jami'ah duka tare mukayi,saboda haka baki d'aya bikin babu dad'i don ko awaya bana samunta.
****
"Ki kula da wannan maganin don wallahi idan baki kula da wannan maganin ba koma menene idan ki ka yi wasa to wallahi tallahi aranar baki isa ki yi kwanan dad'i ba.
Shiru Layla ta yi tana kallonsa don yadda ta ke jin dad'i acikin ranta Sam bata tunanin me zai je yadawo?don ita koma mene so ta ke taga rayuwar aminiyar ta Nawwara ta tarwatse kamar yadda ta tarwatsa rayuwar Mahaifin Nawwara ya ke bin manta,kuma duk adalilin matsanancin kyaun da Allah ya bawa Mahaifin Nawwara shiyyasa har gidansa wasu matan suke biyo shi,kuma tunda Layla ta taso ta ke matsanancin son Baban Nawwara,kuma haryanzu bai Auri Layla ba sai dai ya mayar da Layla tamkar Sex machine d'insa don kullum suna tare da shi Amman iyalansa babu Wanda ya Sani.
Sai dare Motarsu ta sauka a tashar unguwa uku don k'auyen da Layla taje ba k'aramin nisa ne dashi ba,Allah² ta ke yi tazo gida don ta samu damar aiwatar da abinda take son aiwatar wa,don tak'i jinin Taga Nawwara ta k'aru da wani Abu,balle yanzu da ta ke ganin zata Riga ta Aure.
****
Kawai sai ga Laula tazo ana shirin tafiya Dinner wata Y'ar k'anwar mahaifina tazo tana yimin tsaigumi wai ga babbar k'awata sai yau taga daman zuwa.
Alokacin ana cikin tsaramin kwalliya don tun kafin a gama yimin kwalliyar na yi wani irin mugun kyaun da kowa sai ya tanka,don jini Buzaye Dana Fulani Dana d'auka sai na zama halfcase fatata ko mak'iyi na sai ya ga kyaun da nayi.
Da sauri na tashi na rungume Layla kamar zanyi kuka don arayuwata ina matuk'ar son Layla arayuwata.
[11/22, 07:05] 🥰Ummu Maher🏕️⛱️: "Haba Layla ina kika shiga ne ana ta hidimar biki na Amman kin b'uya?" Shiru Layla ta yi tana kallona Amman na lura kamar bata da lfy don Sam Wanda yasan Layla ada to yanzu bazai gane ta ba ta rame sosai sai idanuwa kwala².
Sai da Layla ta bari hankalin kowa yana ga tafiya wajen Dinner sannan ta d'auko maganin da ta saka shi a k'ark'ashin zaninta,tana waige waige kamar Mara gaskiya,ta fara hak'a k'asa a dai dai bayan d'akin Nawwara sannan ta rufe k'asar ta tashi tana goge jikinta ta yi saurin barin gidansu Nawwara tana Hamdala da har ta gama babu Wanda ya ganta.
Masha Allah Dinner ta yi kyau sosai anci ansha sai son barka,Na yi kuma mamakin yadda naga Hajiyar Saif ta yi kwalliyarta irin kwalliyar da Iyayen angwaye suke yi,har zuciyata na ji dad'in yadda naga Hajiya azuciyata ina mai godewa Allah.
_Destiny_
______
Ranar d'aurin Aure idan ka ganni baza ka gane ni ba saboda masifar kyaun da na yi,da kaya farare masu kyau tun dare muke waya ni da Saif har tsokanata y'an matan d'akin suke.
K'arfe 11 aka saka d'aurin Auren dangina da abokan arzik'i an taru ana ta jiran y'an uwan ango Amman babu su babu labarinsu,har k'arfe 1am na rana ankira wayar Saif yafi sau shurin masaki Amman bai d'aga ba gashi an gayyaci manyan mutane wad'anda suka amsa sunansu cikinsu kuwa harda Takawa wato Sarki.
Har mutane suka gaji suka fara tafiya har lokacin mu kuma bamu San me ya ke faruwa ba,Mai Martaba kamar ya yiwa Mahaifina kuka don yadda yaga hankalinsa ya yi mummunan tashi don ya hango tashin hankali