Showing 1 words to 3000 words out of 12933 words
Chapter 1 - AL AJABIN SO by Rahama koise.txt
[7/24, 9:40 PM] Kawata: *ƊANƊANO! ƊANƊANO!! ƊANƊANO!!!! ƊANƊANO DAGA LITTAFIN 🌹AL-AJABIN SO🌹, KUYI SAURI KU SIYA DOMIN MOREWA KARATUN WANNAN HAƊAƊƊEN KUMA KASAITTACEN LITTAFIN, DAGA TASKAR RAHMAKOISE 😘.*
*ZAKU IYA FARA PAYMENTS DINKU, YANZU DOMIN KARKU BARI A BAKU LABARI*.
*ZAKU IYA TURO DA KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT DIN👇*
*2378505923RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK*
*KO KU TUROMIN KATI WANNAN NUMBER👇*
*08033297383 MTN*.
*KAFIN KU TURO KUƊINKU KU TABBATAR DA KUNYIMIN MAGANA*.
*SANNAN KUYIMIN SCREENSHOT IDAN KUN TURA NAGODE*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*
""""""""""""""""""""Zaune suke suna Hira matasa uku ne wanda bazasu wuce kimanin shekara 27 ba a duniya...
Sai ga wasu yan mata guda biyu sunzo wucewa suma de Baza su wuce shekara 18 ba... tafiya suke suna dan hiran su kasa kasa.... suka wuce samarin dake zaune a saman gada.
daya daga cikin samarin ne yake fad'in "Maryam Maryam ya Fada". yana isowa kusa da yan matan wacce ake Kira da Maryam kuwa ko juyawa batayi ba da Alamade kamar ta sanshi tohmmmm Wayasani ...
Gaban yan matan ya tsaya yana dan ajeyar xuciya yana fad'in "Maryam please ki tsaya ki saurareni manah". dauke kai tayi tana kallon gefe kaman ba da ita yake magana ba.
Abokanan nashi ne suka karaso suna fad'in "Umar wai mai yake damunka ne".?
Ko kallonsu baiyi ba balle ya Basu amsa
Zaunawa yayi a gabanta yana cewa "please Maryam help me i can't live without you, accept me as your husband I will make you proud and you will be the most queen in this world I will make sure that All the happiness you need I can try All my best to keep you happliy forever"..
Yana fada wani dan siririn hawayene ya zubomishi a dan madaidecin fuskan shi
Ba laifi ....bade kyau ba gashi fari ga hanci dan siriri ga karamin baki tohhh nide kam basan mai dalilin da yasa Maryam taki amincewa da soyayyar shi ba,
Toh Mude muje xuwa dan jin yarda xata kaya.
Wani irin kallon raini da harara ta watsa Masa tace "kai wai wani irin mayene wai nace bana sonka Amma kaki sai wani nanikemin kake kaman wani gum".....
Maganar Abdul abokin Umar ne ya dawo dashi daga tunanin da yashiga Abdul ya fada yana cewa "haba abokina kasani fah karatune ya kawo ka garin damaturu (yobe state) ya Kamata ka maida hankali ka kammala karatunka".!
shi ba maganan Abdul bane ya dameshi maida kallonshi yayi izuwa Maryam ya fada yana cewa "please Maryam".. dakatar dashi tayi da hannu tace "karka batamin lokaci malam".
wani irin kallo Usman yayiwa Maryam dake tsaye a gefen Abdul ya karaso yana cewa "haba ke wai wani irin Imani ne da ke maisa kike so ki wahalar da zuciyar abokin mu".?
wani irin harara Maryam tayiwa Usman ta Fara tafiya da sauri umar yabita
Yasha gabanta ya sugunna a gabanta yana cewa "Maryam why do you hate me or they is anything else you don't like from me".? yana zubar da hawaye mai tsuma xuciyar mutane zaro ido Maryam tayi tace "wai kai a tunaninka ina sonka ne? nace bana sonka Amma kaki fahimta". Hauwa ce kawar Maryam dake gefe tayi saurin kasemata magana tace "haba Maryam
Maisa bazaki amsa soyayyarshi ba".? wani dan kallon tausayi Hauwa tayiwa Umar
Usman ne ya karaso yana cewa "aii ina taga Imani bale ta san hakan". ya fada yana daka mata wani irin harara
Umar kazo mu tafi fisge hannushi yayi daga na Usman yace "wai maisa bakwa tausayamin ne da
Wane xanji".? "aii baka so a tausaya maka ba tunda baka tausayin kanka".
"Tausayi shine ka rabu da wananan yarinyar da ke son jefaka cikin halaka". Abdul ya fada yanawa Umar kallon takaici
Shi maganan shi ma bai dameshi ba
shide Maryam yake kallo da take rike da kwankwaso tana kallon gefe kaman bata wajen
Hauwa ce take cewa "Maryam wai dan Allah maisa bazaki amsa soyayyarshi bane".?
A hankali ta juyo da kanka tayi musu wani irin kallo na raini ta maida kallonta ga Hauwa tace "Hauwa saboda ba kowani na miji bane yake da tabbas saboda da zarar ka amshi soyayyar na miji sai ya Fara wulantaka".
Da sauri Umar yace "wallahi Maryam bade niba ,bazan iya wulakan taki ba haba Maryam ko irin son da nake miki bai isa ya fahimtar dake cewa ina mutuwan sonki ba".
Maryma ne tayi wani irin karamin dariya tace "ohhhh hakane tohhh idan har kana sona da gaske zan maka wani dan karamin jarrabawa". kowa dake wajen shuru yayi yana jiran mai Maryam zatace.
Umar ne yafara cewa "na amince ko wani irin jarrabawa xan karbeshi Amma ban da na rabuwa da ke Maryam ki dore ki fadamin wananan Assignment din naki don nayi Gaggawan yi miki shi".
Ajeyar xuciya Maryam tayi tana dan wani ji da kai tace "okay idan har kana sona ina so kaje ka fada'a kasan gadan nan". da sauri Umar ya dako kai a gigice yake kallonta
Abdul da Usman ne suka ji kaman wani saukan Aradu haka maganar ta fado musu a ka.
Fisgen da Hauwa tayiwa Maryam ne ya dawo da hankali su Abdul da Usman
Tana cewa "baki da hankali ne Maryam kin haukace ne Xakice mishi ya fad'a kasan gada".? "Maryam idan bakya son mutum ba sai kin neme kashe shi ba haba Maryam ko makiyinki baza ki so a mishi haka ba". wani irin tashin hankali dasu Abdul da Usman suka shiga karasowa sukayi dafa Umar sukayi sukace "kagani ko abun da Muke fada maka wananan ba irin macen da ya Kamata ka so bane".
Wani hawayene ya zubo ma Umar jinshi yake kaman ba a duniyan yake ba
Kallon Maryam yayi yace "shine abun da Zaki tabbatar da irin son da nake miki".?
Tace "Eh da sauri ta fada tana kallon shi"....
shuru sukayi jum kaman an aiko musu da mutuwa gaba dayan su sun kasa cewa komai,
Maryam ne ta bude baki tace "nasan bazaka iya ba aii"..
Usman ne yace "eh bazai iyaba bazai kashe kanshi kan wanda bata da Imani ba kuma Bata sonshi ba".
"Xanyi". Umar ya fada yana wani irin hawayen gigicewa
Da sauri Abdul da Usman suka dafeshi "Umar xakayi kace".?
Yace "Eh".!
"Umar ka haukace ne? kasan gada fah tace wananan kuma kasheka take sonyi saboda wananan abun da tasaka kayi sakanin mutuwa ne da rayuwa fah".
"Haba Umar karka kashe kanka a kan wata mace mana wanda ko sonka batayi"....suka fada kaman zasuyi kuka.
Toh fah shin Umar zai je ya fada kuwa akafta.😨
Janye jikinshi yayi daga nasu ya nufi hanyar gadan Hauwa da su Usman suke kallon ikon Allah dan shi Abdul ma saban takaici da bakin ciki ya ma rasa mai ke mishi dadi.
Yana tafiya yana jiran ko Zaiji Maryam tace ka dawo Amma ko tarinta baiji ba
Haka ya karasa saman gadan ya tsaya ya juya yana kallonsu
"Maryam Maryam ki duba fah? Fadawa zaiyi kece mishi ya dawo Maryam".... Hauwa ta fada tana jijigata
Dakatar da Hauwa Maryam tayi tace "kibarshi aii shi ba yaro bane da zai fad'a".
Ya juya ya kalli Maryam yace "Maryam xanyi abun da kike so Amma kisani ko da na mutu karki manta dani dan Allah idan na mutu kizo kan gawana ki furtamin kina sona ko ruhina zata samu sauki".
Kafin kace mai wani Abu saiji sukayi Umar ya fad'a damnm.....
Da sauri Abdul da Usman suka zagaya kasan gadan suka ga Umar a kwance jinine ke ambaliya yana ta zubowa da sauri suka daukeshi sai asibiti..
Hankali kowa dake wajen ya tashi ita kam Maryam ta rikece don a zotanta bazai fada ba ita abun da yafi damunta ma shine bawai tausayin shi take ba kar ace ya mutu ace ta kashe rai shine duk damuwan da ta shiga ciki... tsaye suke a asibiti kowa yana kallon kowa
Nikam nace Hanya Maryam tana da imanin kuwa😪😨 dan Nikam ban gani ba toh muje zuwa don jin ya zai kasance.
Duk wajen ba wanda yayiwa kowa magana dan hankali kowa a tashe yake sai Usman da ya kala Maryam ya balla mata wani irin harara yace " wallahi ban taba ganin Mara imani irin ki ba ashe kasheshi kike sonyi daman".?
Abdul ne ya dafe Usman ya girgiza mishi kai da Alamu yayi shuru
Tsaki Usman yaja saboda haushin Maryam yake ji
Shi damuwan shi ma kar ace Umar ya mutu dan kowa yaga haka ba lale bane yasa wa Umar ran tashi..
Maganar doctor ne ya
Dawo da Usman daga cikin zullum tunanin da yashiga
Da sauri suka karaso suka ce "na'am doctor ya jikin nashi ya yake mai ake ciki".? ajeyar xuciya doctor yayi yace "hadari yayi ne".?
Abdul ne ya maida kallonshi izuwa Maryam ya mata wani irin kallon takaici yace "aaa doctor
Fadowa yayi daga saman gada".
doctor ne yace "gada kuma".?
Usman yace "Ehh doctor
Yanzu ya jikin nashi". doctor yace " gaskiya bazan ce da sauki ba". Hauwa dake gefe tace "ya mutu ne doctor".? "Aaa". yace
Yana kallonsu yace "Amma ya samu karaya waje uku". zaro ido sukayi gaba dayan su sukace "karaya uku doctor".? "innalilahi Abdul yace ya karasa wajen doctor "yanzu mai ake ciki"? kallon su doctor yayi yace "ina iyayen shi ko yana da matane".? sukace "aaa bai da mata kuma ma ba dan garin nan bane karatune ya kawomu nan" "Amma doctor karka damu duk abun da ake nema baga mu nan ba xamuyi mishi komai".
Doctor yace "kusu waya agurin".??? Abdul ne yace "mu abokananshi ne tun na rayinta kaman yan uwa Muke dan mun shaku".
doctor yace "ok" yana tafiya da sauri Abdul yace "xamu iya ganinshi doctor".? juyowa yayi yace "gaskiya aaa saboda bai farfado daga suman dayayi ba Amma muna sa ran ze farfado insha Allah Amma Zaku iya Zama a kusa dashi har ya farfado". Yana fada musu haka ya shige office nashi..
Da sauri Abdul da Usman suka shiga dakin da aka kwantar da Umar suka sameshi a kwance dafe kai Usman yayi yace "innalillahi".Wani kuka ne ya subuce mishi yana fad'in Umar "Allah ya tashe kafadar ka"...
Su Maryam kam sun bar asibitin tunda sukaji doctor yace bai farfado daga suman dayayi ba.....
Ku biyoni don jin yanda zata kaya shin Umar mutuwa yayi ko suman yayi kaman yarda doctor yace dan Nikam naga ko motsi bayayi fahh😨...toh mu hadu a kashi na gaba
*wannan book din na kudine naira 200 ka chal yar uwa ki biya kisha karatu cikin kwanciyar hankali*
[7/24, 9:40 PM] Kawata: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Hsmqz1F7GUl344QMZIZTFi.
*🌹AL AJABIN SO🌹*
*Write by *RAHAMAKOISE😘*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM*
Wannan labarin kirkirarren labarine banyishi dancin zarafin wata ko waniba idan labarin yayi daidai da naki toh aka sine..
Free page3️⃣↔️4️⃣
A hankali umar yake bude idonshi yana kallonsu Sama- Sama yana cewa "Abdul Usman". da sauri suka amsa sukace "Umar
Alhamdulilah Allah ya tashi kafadar ka". murmushin jin dadi suka mishi shi kuwa cewa yayi "ina Maryam take".? Ya fada yana dan mikewa zai zauna dafashi sukayi sukace "Maryam kuma umar".? "Aii Maryam Bata nan ta tafi gida".
Ajiyar xuciya Umar yayi yace "dan Allah ku kiranmin ita". zaro ido sukayi da mamaki sukace "Maryam zamu Kira maka?
"Ehh Umar yace dan Allah ku taimakamin inaso muyi magana da ita".
Zaro waya Abdul yayi ya shiga Kiran number Maryam Ringing uku yayi Maryam ta amsa wayan tana fad'in 'hello' "kizo asibiti ana bukatan ganinki yanzu". yana fada ya kashe wayan bai ma bari ta Fadi komai ba ya kashe tare da mayar da phone nashi cikin aljuhunsa.
Ita kuwa Maryam zuciyarta ne ta wani mugun tsikewa
Dafe zuciyarta tayi tace "na shiga uku ni Maryam kar de ace ya mutu ne" sauri tayi ta shiga daki ta dauko hijabinta
Mommy "xanje gidan su Hauwa in dawo yanxu" tana tafiya da sauri ....Mommy ce takira sunan ta Maryam juyawa tayi tace "na'am Mommy". Mommy ce tace "ya naga duk hankalin ki a tashe lafiya mai yafaru da Hauwa".? "Kuma ma naga yanzu Hauwa ta bar gidan nan" shuru Maryam tayi tace "Ehh nima bansani ba Amma yanzu ta kirani tace nazo yanzu zan dawo bazan dade ba".
"Toh sai kin dawo". Mommy ta fada tana shiga kitchen
Toh kawai maryam tace tana fita daga gidan.. gidan su Hauwa kai tsaye ta nufa da sauri ta shiga tana salama Hauwa tana Kiran sunanta karasa shiga cikin gidan tayi
Maman Hauwa ta gaida tace "Mama ina hauwa tana ciki ne".? "Ehh Maman Hauwa tace tana dakinta ki shiga tana ciki
Toh tace ta karasa shiga dakin Hauwa. Fara Kiran sunanta tayi tana karasa shiga cikin dakin , tana shiga ta tarar da Hauwa tana bacci wani dan tsaki taja tace Hauwa ke wai baki da aiki sai bacci tana bubugata da sauri Hauwa ta bude ido dan irin bubugatan da Maryam take, tana kallon Maryam tayi tsaki tace "wallahi ke matsala na dake son takurawa mutum ina cikin barcina Zaki wani tasheni kaman nayi sata ta fada tana jan tsaki".
Wani dan murmushin karfin halin Maryam tayi Mata tace ke "kam da wananan baccin kin shiga uku".
Juyawa tayi ta koma cikin bargon ta janyota Maryam tayi tace "ke ni fa akwai matsala babba Wallahi shiyasa nazo ki rakani". juyowa Hauwa tayi tace "wani irin matsala kuma".? " eh mana Abdul ne abokin Umar ya kirani yanzu yace nazo ana nemana a asibiti". da sauri Hauwa ta Mike tace "innalillahi Umar ya mutune".?? dafe kanta Maryam tayi tace "nima shine abun da bansani ba shiyasa nazo ki rakani Muje muji mai yake faruwa". kallon junansu kawai suke shuru Hauwa tayi chan tace "kingani aii duk ke Kika jayowa kanki wananan matsalar kina xaman xamanki kikaje kikasa dan mutane rasa rayuwansa ni bansan ma dalilin ki na damuwa ba tunda daman hakan kikafi so". kallonta Maryam tayi tace "ni dan Allah ba wananan maganan nazo muyi ba idan zaki rakani kizo mu tafi idan kuma bazakije ba sai ka fadamin". Wani dan kallo Hauwa tayi mata tace "tashi Muje". tashi tayi ta dauka hijabinta itama tace "dama bana nan abun nan ya faru yanzu idan ya mutu nima na shiga uku kai Maryam kinja manah bala'i wallahi".Hauwa ta fada tana fita daga dakin binta a Baya Maryam tayi tace "ki jirani manah mu tafi". fitowa sukayi suna nufan Maman Hauwa.
"Mama xamuje mu dawo yanzu nan". "ina zakuje".? Inji Maman Hauwa ,kallon Maryam tayi'. Maryam ce tace "daman nazo ne Hauwa ta rakani kasuwa Mommy ce ta aikeni". kallonsu tayi tace toh "karku dade sai kun dawo".
Fita sukayi suna sauri ba inda suka tsaya sai a asibiti suka shiga kowa zuciyansa yana bukawa bude kofan dakin da aka kwantar da Umar sukayi suka shiga a hankali suka Fara shiga ..suna shiga sukaga Umar yana zaune dasu Abdul kallonsu kawai suka farayi da mamaki Hauwa ce ta yi ajiyar xuciya cikin zuciyata kuwa cewa take Alhamdulilah bai mutu ba karasawa sukayi sukace "ya mai jiki".?Umar ne ya amsa yace "da sauki". Maryam shuru sukayi ba wanda ya kara cewa komai , Maryam ne ta maida kallonta izuwa ABDUL tace "kace ana nemana gani nazo". Umar ne yace "nine nake nemanki ,nine nace ya kirawoki Maryam ina so naji amsan da kikamin Alkawin furtamin idan nayi abun da kikace nayi". saurin kallon Abdul Maryam tayi tace "daman akan wananan ne kuka kirani Kuka dagamin hankali tsaki taja tace da nasan wananan ne da banxo ba wallahi".
Abdul ne yace "muma bama son kara kallon wannan fuskan taki din".
Umar ne yace "duk ku dakata dan Allah Maryam shin kin amshi soyayyata".? Kallon bacin rai tamishi tace "soyayya da kai hmm ni bazan iya Zama da gurguba ta fada tana watsa musu harara". da sauri Usman dake gefanta ya daga hannu zai mareta Umar ya dakatar dashi yace "karka tabata Usman" juyowa yayi yace "toh wallahi saide ka zaba ko mu ko ita Dan baza mu iya jure cin kashin da take maka a gaban mu ba ko mu ko ita ka zaba". Usman yana fada yana huci yana sauke ajiyar xuciya. Abdul ne yace "ehh ko ka zaba mu da ita wane zaka zauna dasu a ciki ko mu Rabo da kai kaje ka zauna da ita ta karasaka". kafin kace me Umar Kuka yake kaman Ransa zai fita da kar ya iya bude bakinsa yace "kuyi hakuri xan rabu da ita insha allahu daga yau na rabu da Maryam bazan kara tunanin ta bama na zabeku abokanena". yana Kuka yana dafe kansa ... Maryam cewa yayi "Alhamdulillah na godewa Allah da ya hutur dani daga masufan nan". kama hanun Hauwa tayi tajata suka fita daga dakin ...
Shi kuwa Umar Kuka yake kaman Ransa zai fita su Abdul da Usman ne suke bashi hakuri suke cewa "kayi hkr Umar munyi hakane dan ka Dena yaudaran zuciyanka haka ka Dena wahalar da zuciyar ka". Umar ci gaba yayi da Kukan yayi shuru sukaji suma hawaye yana zubomu su soboda duk mai Imani sai yayi Kuka Kayi hakuri Umar Allah zai zaba maka wanda ta fita kayi hakuri". suka fada suna kama hannushi shi kuwa Umar cikin kuka da muryan shi da kar ake jinshi yace "na dena soyayya har abada tunda na rasa Maryam baxan kara soyayya ba". shuru sukayi basu ce mishi komaiba.
Sallama doctor yayi yana kallonsu a mamaki yace "ya farkane".? "Ehh". sukace , doctor yace "Amma gashi yana Kuka mai kukayi mishi". babu komai doctor kawai yana tuna wani abune , ajiyar xuciya doctor yayi yace "so kuke ya kamu da hawan jini kuma? jininsa ya hau sosai fah dan Allah ku fita xan Masa Aluran bacci".fita sukayi suka tsaya a bakin kofan dakin suna jiran fitowar doctor ..sai gashi ya fito da hanzari suke tamabaya shi " yasamu baccin ne".? "Eh yace musu sananan ya kara dacewa "dan Allah ku Dena barin duk wani abun da zai sashi cikin damuwa ko kunci dan in ba'ayi hankali ba zai iya kamuwa da hawan jini". yana fada ya juya ya tafi
Subahanallahi