Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 12933 words

Chapter 3 - AL AJABIN SO by Rahama koise.txt

Ads the beginning of article before Image

14 Jun 2024

271

Ads at the middle of Article

Bukar zenith Bank*

*Ko Kuma katin waya MTN ta wanna LAYIN 08033297383 sanna kamin kitura kudinki ki tabatar kinwa marubuciyan magana ga LAYIN MARUBUCIYAN NAN*

*08033297383 Rahamakoise😘*
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*

*Paid book*

*Write by Rahama Koise*😘

*Follow me on Wattpad@rahamakoise*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM

Free page15↔️16

juyawa tayi zuwa wajen Maryam, Maryam kuwa ba abun da take sai kuka ,dafa kafadar ta Aisha tayi tace "dan girman Allah ku fadamin mai yake faruwa".? Kara fashewa da Kuka Maryam tayi ba magana sai kuka kawai take hankalin Aisha ya tashi sosai ganin yarda abubuwa suke faruwa kaman me "Zo mu tafi gida". kama hannunta tayi suka Shiga mota ba inda suka tsaya sai gidan su Maryam cikin dakin Maryam suka shiga Maryam suna shiga ta fadawa tayi saman bed dinta tana zabga kuka Aisha ne tace "Maryam ki kaleni". ko jinta batayi ba Aisha tayi-tayi Maryam ta fada mata Amma abu yaci tira haka Aisha ta fice rai a bace ta nufi gidan su Hauwa dan tasan lokacin da Bata nan tare suke yawo tana da yakinin zataji komai a wajen Hauwa gidan su Hauwa ta Shiga da sauri take Kiran sunanta amsawa tayi tana zaune a parlour tana kallo ,"waye ne".? Hauwa tace juyawa tayi suka hada ido da Aisha kallon mamaki take ma Aisha sake baki tayi tana kallonta har ta karaso wajenta Zama tayi ta dafata ita kam Hauwa mamaki take da kallon Aisha "lalle Aisha kece".? "Nice Hauwa kinyi mamaki ganina ne".? "eh manah". Hauwa ta fada tana dariya "maisa toh kike mamaki".? "Ke din ce aii bakya zuwa ganin mutane". dariya suka kwashe a tare "toh aii kema kinsan bana gari ne shiyasa yanxu bagashi da ina gari nazo ba". "hmmmm Hauwa kawai tace "toh na barki a parlour mu Shiga daga ciki manah". "toh" kawai Aisha tace ta Mike ta bita suka shiga dakin Hauwan Zama sukayi ajiyar xuciya Aisha ta sauke tace "Hauwa ina so muyi wani magana da ke dan Allah". shuru Hauwa tayi tace "magana kuma? hahaha dariya tayi dan kadan tace Daman nasani aii ke bakya zuwa sai da dalili". "hmmmm" kawai Aisha tace sannan ta hada Dacewa "ban da abunki daman ana zuwa wajen mutum ba tare da Dalili bane?yanxu de ba wananan ba zo ki zauna kiji". Zama tayi ta kama hannunta tace "dan girman Allah Hauwa duk abun da zan tambaye ki dan Allah ki duba girman Allah ki fadamin gaskiya a duk abun da Kika sani". Tsoro Hauwa ta farayi tana mamaki duk maganan yana bata mamaki shuru tayi chan Aisha tace "kinsan mu kawaye ne kuma na gaskiya da gaskiya Amma yanxu gaskiyan da yake cikin kawance nake so ki fadamin dan Allah karki boyemun komai". Hauwa xuciyar ta yana bugawa tace "na miki Alkawari xan fada miki gaskiya indai nasani". tanbaya kaman haka Aisha ta jerowa Hauwa shin waye Umar agurin Maryam kuma mainene tsakanin Maryam da UMAR mene alakan su sannan dama sun San junane".? Irin wannan tanbayoyin ta Jero mata karamin ajiyar xuciya tayi tace "tashin hankali babbar magana". Hauwa tashiga bata labarin komai daya faru tayi bata bar ko da tari ba sai da Aisha tayi kuka ta zubar da hawaye sannan tacewa "Hauwa yaushe Maryam ta Zama haka yaushe maryam takoma haka? Wallahi nayi mamaki sosai da sosai dana ji haka lalle Umar abun a sone kuma abun a tausaya mishi ne". Hauwa ce tace "ke mai tsakanin ki dashi".? "soyayyace Hauwa bazan boye miki ba tunda kema baki boyemun komai ba".gayamata komai tayi mamaki ne ya kama Hauwa ita ma haka de Aisha tace "ai shi lamarin ALLAH Baya karewa komai yana yine na gaskiya da kuma adalci kuma Wallahi yanzu na Fara son Umar , Maryam kuma taje da halinta zan tafi Hauwa na gode sosai". fita tayi ta wuce gida..

tana Shiga ta Fara Kiran number Umar sallama ya mata sannan ta amsa cewa yayi "Aisha" Amsawa tayi "na'am Umar mijina kayi hakuri naji labarin komai sakanin ka da Maryam kuma kayi hakuri xan maka abun da Maryam bata maka ba"........

A nan zamu tsaya mu hadu a page na gaba.

*🗣️🗣️🗣️🗣️Ina kuke ma abota son karanta book din Al'ajabin so ku hanzatar kuxo kubiya naira 200 kachal don free page ya kusa karewa don min samun cigaban litafin kibi kudinki Kisha labari*

*Zaku iya tura kudinku ta wanna account din Kamar Haka 2378505923 RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK ko Kuma Zaki iya turo katin waya MTN ta wanna layin 08033297383*

*Kamin kitura kudinki ki tabbatar kinma marubuciyan magana ta wanna layin 08033297383*

Sai najiku

Share fisabililahi🙏

Comments
Share
And vote
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*

*Paid book*

*Write by RAHAMAKOISE😘*

*Follow me on Wattpad@Rahamakoise*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

*BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM*

*Ina kuke ku hanzatar kuxo kubiya kudinku naira 200 Kachalla don daga gobe free page zai Kare don Haka duk me bukatan karanta book din ya turo kudin sa ta wanna account din 2378505923RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK KO KUMA KATIN WAYA MTN TA WANNA LAYIN 08033297383... SANNA IDAN KINTURA SAI KITURAMIN details naki sai na jiku*

Free page 17 ↔️18

"Zan maka abun da Maryam Bata maka ba insha allahu zan baka Farin cikin da ba wata mace da ta taba maka shi". shi kam jin ta yake sai da ta gama maganan tunkun yace "Aisha ina sonki kuma kin bani duk wani farin ciki da na rasa a rayuwata daman tun farko shiyasa naki amincewa da soyayyar ki Maryam ce dalilin haka". katse Masa magana tayi tace "nasani Umar Hauwa ta bani LABARIN KOMAI kuma ni da Maryam bani ba ita tunda ta maka haka bazan kara kawance da ita ba". "Aisha ina so kimin wani Alfarma dan Allah". Da wauri Aisha ta ce "ka fada ni ko mai xan maka shi kuma dan Allah ka Dena cemin Alfarma dan kafi karfin Alfarma a wajena sai de umarni kuma xan bi". ajiyar xuciya Umar yayi yace "nagode da wananan kulawar naki da farko kinsan ba wanda za'a mishi irin abu da Maryam tayi ya manta da wuri ko Kuma kisan irin son da na mata har yasa na sane wata ya mace Amma kuma ina fatan kema xan samu farin ciki a tare da ke".? "Insha allahu". kawai Aisha tace sannan tace "ka fadamin abun da kake so na maka". "Umar yace ina so na rama abun da Maryam tamin ne kuma bazan iya hakan ba sai da taimakonki ina ga Allah ya hadani da ke ne ma dan na rama abun da Maryam tamin".
Aisha ne tace "mai kake so na maka dan ka rama abun da Maryam ta maka".? ajiyar xuciya ya sauke yace "akwai wani dan school namu ne zaiyi aure ya gaiyacemu auran sa ina so nayi amfani da wananan daman ne na rama abun da Maryam tayimin". Shuru Aisha tayi sannan tace "tohh ikon Allah toh tayaya xaka rama da wannan dalilin na auran abokinka din".? Umar ne ya danyi dariya yace "Aisha na so Maryam kaman bazan so wata mace ba sannan naso Maryam kaman bazan rayuba Amma a yanzu bana sha'awan ganin Maryam saboda son da nake mata ya Riga ya fita a zuciyata a yanzu ke nake so kuma ban da wani buri saide naga na aureki a masayin matata kuma dallin da yasa na yanke wannan shawaran a lokacin da Maryam muka hada ido da ita naga soyayyata a cikin idonta shiyasa nake so nayi amfani dake na rama abun da tamin zataji zafin hakan a ranta wannan shine dalilin nawa". "hmmmmm" Kawai Aisha tayi tace "toh shikkenan zan maka hakan yanzu Yaushe ne auran".? Fada mata yayi sannan sukayi sallama suka kashe wayar...

Komawa Aisha tayi ta kwanta tana ta tunani a ranta kala kala har barci yayi awon gaba da ita...

Gari ya waye Aisha ta tashi a bacci daman yau tayi Alkawarin zataje gidan su Maryam dan aikin da Umar yasata tayi kuma dole sai ta tabbatar da ta gayyaci Maryam wajen dinner din na auren abokin Umar din haka de ta gama lissafinta har ta kammala shiryawa ta fito yau ko breakfast ma batayiba ma ta nema izini a wurin Ummi ta mata bayanin komai saboda bata boye ma Ummi komai take gayamata haka de Ummi ba tayi na'am da abun da zasuyi wa Maryam ba ta barta ta tafi, ficewa Aisha tayi daga haraban gidan nasu ta nufi gidan su Maryam...

Comments
Share fisabililahi
And vote

✍🏻 RAHAMAKOISE😘
08033297383
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*

*Write by RAHAMAKOISE*😘

*Follow me on Wattpad@rahamakoise*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM

Free page 1️⃣1️⃣↔️1️⃣2️⃣

A bangaren UMAR kuwa shima sai juye juye yake ya kasa bacci saboda kalaman Aisha yake ta tunanin yana tausayin ta shi har ga Allah ba wai Baya sonta bane bayaso ne ya Shiga wahalar da yasha a Baya a kan soyayya shiyasa yaki bada kofa a kan soyayyar Aisha haka yake ta tunani..
abokina a firgice ya juya rintse ido yayi yace "kai de Usman kana son tsoratar da mutum wallahi". "ba dole ka tsorata ba ka Shiga duniyar tunani". mikewa Umar yayi ba tare da yace Masa komai ba yace "ya akayi yace har ka dawo ina ABDUL".? "Yana can na barshi ya kusan karasowa Usman ya fada". tare da dafe kafadar Umar yace "Umar nasan kana son Aisha Amma maisa kake mata haka kayi hakuri bawai zan Shiga lamarinka bane aaa ko daya kawai naga tana maka son da ina ga ko kai kanka bakayiwa Maryam shi ba kayi hakuri na tuna maka Baya amma ya Zama dole mu dinga tuna Baya kafin mu aikata abu na gaba". Umar ne yayi saurin kallon Usman yace "hmmmm wai kai da bakinka zaka ce Aisha tana min soayayya dani kaina banwa Maryam shi ba lalle Usman ka manta Baya kenan". Ajiyar xuciya Usman ya sauke yace "Wallahi Aisha tana maka soyayyar da kai kanka bakayi wa Maryam shiba saboda ita Aisha macece ta zubar da duka darajarta da kunya na ya mace ta bayyana maka soyayyar da take maka kaga fah dazun abun da ya faru a school kaima nasan wananan tunanin ne ya hanaka bacci". "ba shi bane" UMAR ya fada yana juyawa zai kwanta kama hanun shi yayi yace "abokina ka kusa kamala school naka yanzu saura ka Fara rayuwa sabuwa kuma namiji ba zai cika na miji ba komin girman shi saida aure bazaka zauna haka ba sai da aure kaima kuma kasan hakan". mikewa UMAR din yayi yace "abokina nasani kuma ina jin soyayyar Aisha a zuciyata Amma ban tabbatar da hakan ba dan ni ji nake kaman soyayyar da zuciyata zatawa Aisha sai yafi na Maryam dan ni haka nake ji shiyasa naki amincewa da soyayyarta wallahi kar na zo nan gaba na rasa rayuwata gaba daya a kan mace". sallamar Abdul ne ya dakatar da Umar da magana amsa Masa sallaman sukayi , Usman ne yace "kai ina ka tsaya tun dazun munzo har na jima baka shigo ba".? wani kallon tsokana Abdul yayiwa Usman yace "toh sannu babana kayi hakuri bazan kara ba". tsaki yaja yace "kai kam kana da matsala Wallahi" dariya suka kwashe dashi Amma Abdul ya lura da UMAR ba tare da su dan shi hankalishi ya tafi wani wajen...
ABDUL ne ya maida kallonshi izuwa UMAR yace "wai kai kullum a cikin tunani da bakin ciki zaka kare kullum kana cikin damuwa? Haba abokina ko ana irin dan dariyan nan kai baka yi sai kace maman ka ne ko baban kane ya mutu ni Wallahi ko mutuwan ma sukayi bazaka yi irin wannan tunanin kaman wani abu ba nikam wallahi na ma rasa mai xance maka sai kai tayi aii idan kaga hakan ne mafita a gareka". Usman ne yayi murmushi yace "aii Abdul karka damu mun kusan mai da abokinmu kaman kowa". Umar ne yace "ohhh kallon mahaukaci kukemin kenan".? dariya suka kwashe suka tafa hannu sukace "aii kafi mahaukaci ma dan gwara mahaukaci ansan hauka yake Amma kai ba hauka ba, ba lapiya ba, ba walwala ba, ba sukuni ba, ba murmushi ba , sannan kuma ba dariya ba toh kaga aii gwara mahaukacin ansan shi ralurace take damunshi". dariya suka kara tunsiriwa da shi duka yakai musu irin na wasan nan yace "Wallahi ku kam basan wani irin aboki bane kai aii kune mahaukatan bani na". dariya Abdul yakeyi sosai yake cewa "aii daman bamu ce kai mahaukaci ba bakaji mai Usman ya fada ba? cewa yayi kafi mahaukaci". dariya suka karayi gaba dayan su har UMAR din ,dariyan suke sosai suna dukan junan su... Dakata dare fah yayi sosai Umar ya fada yana kallon agogon da yake saman dakin a rataye yace ku bar dariyan nan haka kusan gobe da wuri zamu fita kunsan gobe final day namu ne a school(Graduation day )gwara mu kwanta dan mu tashi da wuri sai da safe kowa kwanciya yayi ya Fara niyan bacci...

Da safe misalin karfe 7:30 suka farka kowa ya Fara harman shiryawa kaman yarda suka Saba kullum sai sunyi Wasa da tsokana a tsakaninsu kullum kafin su fita haka zalika idan xasu kwanta da dare kaman yarda suka Saba, barin Umar ma duk sunfi tsokananshi dan shikam yafi shuru a cikinsu..... haka de suka shirya suka fice tare kowa fuskansa da murna..
a bangaren Aisha kuwa cikin sanyin jiki kaman wata Mara lapiya take shiryawa ,ciki wani doguwar Riga na atamfa mai kyau ,ba wani kwaliya tayi ba kawai powder da lip gloss tasa a bakinta ,sai kuma kwalli da tasa a idonta masu kyaun gani ,ba laifi tayi

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads