Showing 3001 words to 6000 words out of 12933 words
Chapter 2 - AL AJABIN SO by Rahama koise.txt
suka fada suna kallon junansu .
A kwana a tashi ba wuya girin allah Saida Umar yayi wata bakwai yana jinya kafin ya samu sauki da kar ya warke yasha wahala kala kala na jinya Amma daga Baya yasamu sauki....
A nan zan tsaya sai kuma mu hadu a page na gaba don jin yarda zata kaya...
Comments and share.
[7/24, 9:40 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*
*Write by RAHAMAKOISE😘*
*Follow me on Wattpad@Rahamakoise*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
Free page5️⃣↔️6️⃣
Ranar Monday da safe Umar ya shiga school yau ne Umar ya dawo school dan yaji sauki sosai jikinshi Alhamdulillah sai godiya
department din nasu ya nufa duk wanda ya wuce sai yayi masa ya jiki haka yake ta amsa gaisuwan mutane har ya karasa class shiga yayi ya zauna haka suka dauki lecture tunda suka shiga 10:30 sai 12:00pm suka fito
Fita sukayi shi kuwa Umar ji yayi ana Kiran sunanshi juyawa yayi dan yaga wayene ke kiranshi ya tsaya yana kallon wata budurwa ce take kiran nashi karasowa wajenshi tayi sallama tace "Malam Umar ka jefar da id card naka". mikashi tayi tana murmushi godiya yamata ya juya zai tafi tace "Malam Umar baka so ka san sunane". juyowa yayi yace "Malama ba bukatan haka aii naga na gode miki sai mai kuma".?
Dan wani murmushi tayi mishi tace "ba sunana Malama ba sunana Aisha". ta fada tana cigaba da murmushi ,ko magana bai kara mata ba yace "toh nagode Malama Aisha sai anjima". "toh".tace kawai tana kallonshi a zuciyar ta taji ya kwanta mata a rai kawai ta fada tana cewa inaga yau ya Fara zuwa school din na gashin new face ne bansan shi ba ta fada ta juya tana tafiya...
A kwana a tashi Umar yama manta da wacece Maryam ya mai da hankali ga karatusa.
A bangaren Aisha kuwa kullum soyayyar Umar ne yake karuwa a xuciyar ta shikam Umar tun yana kulata tana binshi har ya Fara tunanin kar ta Zamar mishi matsala ya Dena kulata duk da haka de Aisha take bin Umar saide Kobe zo school ba toh sai ta hadu dashi duk da ma Baya kulata har ta Fara tunanin ta bayyana mishi soyayyar da take xuciyar ta dan ta fara Gajiya ta yanke shawara zata fada maishi kawai ranar laraba misalin karfe 9 na safe suna zaune da abokan nashi kaman yarda suka saba idan sun gama daukan lectures. tazo tayi musu sallama kaman kullm amsa mata sukayi sannan tace "Umar dama akwai maganan da nake so na fada maka". cewa yayi "ina jinki Fadi mai ya kawoki".? cikin rawan jiki tace maganan mu biyu nake so muyi idan ba matsala cewa yayi "Abdul ne baki sani ba ko Usman waye bakonki a cikinsu".? Kallon su tayi tace "babu ko daya Amma maganan tsakanina da kai ne please I need your attention just give me some 2 minute please".
Usman ne yace "dan Allah abokina kaje kaji mai zata fada maka please".
Tashi yayi ya Fara tafiya
"Na gode Usman". ta fada tana bin bayan Umar tsayawa yayi ta karaso yace "fadi mai kike son fada".? dan murmushi tayi tace "Umar bansan ta ina xan Fara fada maka ba Amma nide nasan bana iya bacci idan ban ganka ba kawai ina jinka a zuciyata ne Umar wallahi ina sonka". da sauki ya kaleta yace "what?! Kina sona fa kikace".? Da sauri tace "Ehh da matsala ne".? tsaki yaja mata ya bar wajen yana zuwa ya kalli su Abdul ya wuce ya tafi gida kai tsaye..
Aisha ce taje wajen su Usman ta kalesu zatayi magana Usman yace "Aisha lapiya mai yake faruwa naga Umar ya wucemu ya tafi mai Kika fada masa ne haka".?
Aisha ce tace "wai dan na gaya mishi ina sonshi shine ya tafi ko magana ma bai min ba dan Allah yana da wacce yake sone Ko yana da budurwane".? ajiyar xuciya gaba dayan su sukayi sukace "kibari zamu sameshi mi masa magana bashi da wata budurwa Amma Karki damu xamu mishi magana kije gida kawai zamu nemeki".
Usman ya fada suka mike suma suka tafi. juyawa Aisha tayi cikin sanyin jiki itama ta koma gida tana zuwa ta jefar da bag dinta a saman gado ta kwanta ta Fara tunanin maisa ko magana ma bai mata ba ya tafi ko de Batamishi bane haka take ta tunani har bacci yayi awan gaba da ita.....
Toh a nan zamu dakata dan jin yarda xata kaya ku biyoni danji ya labarin zai kasance.
Comments
Shere
and vote
*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200 dinki kadai Kisha labari*
*Ga account number 2378505923 RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK*
*KO KUMA KATIN WAYA MTN TA WANNA LAYIN 08033297383 SANNA KAMIN KITURA KUDINKI KI TABATAR KINWA MARUBUCIYAN MAGANA GA LAYIN* *MARUBUCIYAN NAN*👇🏻
*08033297383 RAHAMAKOISE*😘
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*
*Write by RAHAMAKOISE😘*
*Follow me on Wattpad@rahamakoise*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
Free page7️⃣↔️8️⃣
Raran Sunday da misalin karfe 10Am na safe suka shiga lecture saboda class nasu daya ne ma da Aisha department din nasu daya haka suka kammala lecture din suka fito a kan niyan tafiya gida daman shi Umar Baya dan jin dadi yana so ya tafi gida saboda bashi da sauran wata lecture dama guda daya ne kuma sun kammala dan haka gida zetafi..
Tafiya yafara yi da sauri Aisha tace "my dear yau ba magana ne".? hannu yadaga mata yace "please ina rokanki da ALLAH ki kaleni Aisha wai maisa bazaki kama kanki a masayinki na ya mace bane".? Shuru tayi tana jin yarda yake furta maganan nashi a hankali da sanyin murya tace "naji ko mai zaka fada ka fada ko mai xakace kace a kaina ni ina sonka kuma harga ALLAH nake sonka kuma insha allahu sai na samu soyayyar ka UMAR bansan maisa ba bansan mai dalilinka nakin amincewa da soyayyar ta waba why do you rejected my love and care about you Why".? Shuru yayi dan maganan nata yanasa ya tuna da Maryam da Kuma abun da ya faru dashi a Baya kallon ta yayi yana dan rufe idanun shi a hankali yake tunanin amsan dazai bata ta bar takura mishi ita kam tsaye take kam a kusa dashi tana jiran mai zaice dan itama a shirye take ta bashi duk amsan da ya mata magana a kai juyo da kallonshi gareta yayi yace "Malama Aisha kiyi hakuri ki bar rayuwata haka nan manah ni ko kadan bana ra'ayin soyayya Wallahi ko kadan na tsani soayayya da wanda yake min ita indai daga bangaren mace ne kiyi hakuri kina da mutunci a idona kar kibari ya zube".?
"haba da gaske? dariya ta kwashe dashi tare da fadan "aii idan kaga na kaleka saide bana nunfashi a duniya kaji fah UMAR bani nasawa kaina soyayyar kaba ALLAH ne kuma Wallahi bansan ya akayi na Fara sonka ba". tafiya ya farayi dan yaga alamun wamnan yarinyar da gaske take gwara kawai yayi tafiyar shi karya kamu da hawan jini yana cikin tafiyan ne yaji an sha gaban shi ,zaunawa tayi a kasa gaba daya tana kuka wani hawayene da bai ko tunanin zuwan su baiyi ba sai zuba suke a fuskanta ,tana kuka tana cewa "UMAR dan girman Allah for the seek of ALLAH help me i can't live without you I truly love you and I promise to stay with you in any situation and I will make you proud insha Allah." Kuka take tana rokanshi shima hawayene ya zubomishi a fuska saboda tausayin ta da abinda take fada ya kamashi hankalin kowa ya dawo kansu dan mutane sun Fara lura da akwai matsala saurin cewa yayi "ki tashi dan Allah karki jamin bala'i a school dinnan please get up". Aisha mikewa tayi tana goge hawayen ta, tace "ni a kanka ko duk duniyan nan zasu taru suna kallona zan iya Zama a gabanka na roki soyayyar ka ban damu da maganar mutane ba dan ni ina sonka Wallahi kuma"...cewa yayi "kiyi shuru ya isa haka Aisha kije gida kinji ko". "toh" Kawai tace mishi ta juya ta Fara tafiya ajiyar xuciya da fadiwar gaba ya sauke da sauri ya lura mutane hankalin su yana kanshi shima juyawa yayi ya nufi gida...
Tunda ta Shiga gida Ummin ta take tambayanta Mai yake damunta Amma taki fada mata Kawai sai hawaye take har Ummin nata taji haushi tace "sai ki tayi aii tunda ke bazaki fada abun da yake damunki ba shikkenan". ficewa tayi daga part din Aishan ta nufi part dinta rai a bace
Ita kam Aisha bakin ciki kaman ranta zai fita har hakan yaja mata ciwon kai.. da ciwon kai ta kwana tana tunanin Umar A zuciyarta take cewa YANZU idan bai karbi soyayyata ba fah?ya zanyi kenan a file tace "wallahi mutuwa zanyi". ta saki wani irin kuka tana fad'in "wallahi bazan iya rayuwa bashi ba Allah ka mallakamin Umar". ta fada tana sheshekan kukanta , a haka bacci barawo yayi awan gaba da ita dan Nikam nasan ba dan wananan baccin da ya dauketa ba da zata iya kwana tana kuka.....
chab din Jam toh Allah ya rabamu da jarrabawar so AMEEEEN ,toh mu hadu a page na gaba danjin ya labarin zai kasance....
Comments
Share
and vote
*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200dinki kidai Kisha labari*
*Ga account number 2378505923Rahama babagana Bukar zenith Bank*
*Ko Kuma katin waya MTN ta wanna LAYIN 08033297383 sanna kamin kitura kudinki ki tabatar kinwa marubuciyan magana ga LAYIN MARUBUCIYAN NAN*
*08033297383 Rahamakoise😘*

*Ga account number 2378505923Rahama babagana