Showing 12001 words to 12933 words out of 12933 words
Chapter 5 - AL AJABIN SO by Rahama koise.txt
cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
*Duka duka anan nakawo karshen free page na LITTAFIN AL'AJABIN SO Ga Mai bukatan cigaban book duk zai iya turo kudinsa naira 200 Kachalla ta wanna account number din 2378585923RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK KO KUMA KATIN WAYA MTN TA WANNA LAYIN 08033297383*
*KAMIN KITURO KUDINKI KI TABBATAR KINMA MARUBUCIYAN MAGANA TA LAYIN NAN 08033297383 SANNA IDAN KINTURA KUDINKI ZAKIYI SCREEN SHOT NA PAYMENT NAKI KITURA*
Last free page21 ↔️ 22
ringing din wayar UMAR ne ya tada kowa daga baccin da Suke dubawa Umar ya shiga yi new number ya gani kafin yayi picking din wayar ya yanke tashi yayi ya nufi toilet wanka yayi ya dauro Alwala haka dukansu sukayi sallah suna zaune ne wayar ta kara ringing dubawa yayi yaga number dazun ne picking yayi ya Fara da sallama kuka yaji cikin damuwa akace Umar ne".? da sauri yace "ehh nine". "kazo Asibiti Aisha ba lapiya". mikewa yayi da sauri "wani asibiti".? gayamishi tayi Ummin Aisha ce da gudu ya fita suma Abdul da Usman da gudu suka bi bayan shi...
A bangaren Aisha kuwa , kwance take ba lapiya a gadon asibiti ledan ruwa ne dana jini aka sa mata suna shiga jikinta. iyayenta kuwa kuka suke kaman ba gobe suna " innalillahi Allah ya baki lapiya". Aisha kallonsu kawai take tana fad'in "Ummi Ina Umar yake? ku Kiramin shi dan Allah kafin na bar duniyan nan ina so naga Umar". kara fashewa da Kuka Ummi tayi tace "kidena kuka sunkusa zuwa Aisha bazaki mutu ba insha allahu". tana cikin magana sai gasu Umar ne yazo da guda kaman zai fadi a gigice ya iso yana zaune a gaban Aisha Kuka ne ya zubomishi ya fita daga hankalin shi gaba daya yana kuka "yana mai yake faruwa". Aisha dan murmushi ta mishi tace "Umar mutuwa zanyi". da sauri yace "bazaki mutu ba Aisha insha allahu zamu rayu tare zamu mutu tare kidena fadan haka". kowa da yake wajen kuka yake su Usman da Abdul kuka suke suma Umar ne yace "insha allahu xaki samu sauki kuma zamuyu aure mu haifi yaranmu kin manta Alkawarin da kikamin Zaki rayu dani maisa Zaki ce Zaki tafi ki barni karkimin haka zan mutu idan bake bazan iya rayuwa ba Aisha". yana fada yana kuka kaman Ransa zai fita kowa da yake wajen sai yayi kuka nima kaina saida na musu Kukan...
Iyayen Aisha kuwa har sun manta dacewa Umar saurayinta ne saboda irin shakuwan da sukayi zakace mijinta ne kuka cikin dakin ya dauka dashi Aisha ne take zubar da hawaye tace "dan Allah kudena kuka ko ban mutu yanzu ba zan mutu nan gaba". saurin magana Umar yayi yace "ba yanzu ba Aisha zamu mutu Amma ba yanzu ba kama hannushi tayi tace" kaddara ta Riga fata Umar ina sonka kuma wallahi nayi burin na rayu da kai kuma na baka duk wani farin ciki Amma Allah ya kaddara bazamu rayu tareba". zaiyi magana tace "ka saurare mai xance maka ban da lokaci ka saurare ni dan Allah kara kama hannuta yayi kamkam"
" tace ko na mutu karka manta dani Umar kuma ina sonka Ina sonka Ina sonka lailaha'illah mahammadarra sulilah sallalahu alaihiwa sallan ". Tana Gama fadan hk Kawai idon Aisha ya rufe Umar ne yake jinjigata Yana Kiran sunanta Aysha Aysha Aysha innalillahi aysha pls kada kicemin mutuwa kikayi kika barni pls wake up Aysha
Usman ne yayi saurin Kiran doctor Koda doctor yaxu ya dubata kawai gyada musu kaii yayi yace "kullu nafsin za'ikatul maut dukan Mai Rai sai ya mutu Allah jikanta yasa namu yaxu muciga da Imani" ji kake dum Umar ya Fadi ya suma haka Abban nata ma shima suma yayi itama Ummi suma tayi gaba dayan su suka fadi..
Da taimakon doctor aka kaisu Abba da ummi da Umar wani daki na daban aka Basu taimakon gaggawa kusan 3hour Basu tashi ba hakan yasa doctor cewa "kwara ai ma yarinya sutura akaita sbd anfison akai mamaci da wuri"
ABDUL DA Usman ne suka shige Kan komai akaiwa Aysha sutura aka kaita makwancinta..."!
*TOHFA FANS KUNA GANIN CEWA AYSHA TA MUTU KUWA KOKUMA SUMA TAYI*
*DOMIN SANIN YA ABIN YAKE ZAKU IYA BIYAN KUDINKU... DON HK DUKA DUKA ANA NAKAWO KARSHEN FREE PAGE*
*IDAN NA BATAWA WANI KO WATA A WANNA NOVELS DIN KUYI HAKURI DON KOWANI DAN ADAM AJIZINE*
*Sai na jiku*☺️
Share fisabililahi😍
✍🏻by RAHAMAKOISE😘