Showing 9001 words to 12000 words out of 12933 words
Chapter 4 - AL AJABIN SO by Rahama koise.txt
matukar kyau ba dan kadan ba. Gele ta dauko irin shigen kayanta ta yafa jakarta ta rataya a kafatarta hadi dasa takalmin ta ta fice daga cikin bedroom din sauka take a hankali daga saman Upstair din (beni) a hankali ta iso ,dinner Table. kallon Abban ta da Ummi suka bita dashi good morning Abba and Ummi ,a tare suka amsa tare da tanbayar ta "daughter na mai yake damunki you look so sad what's worry with you my dear".? yana ji da yarshi din saboda ita kade ya mallaka a masayin ya ita kadece yarshi kuma ga dukiya da ya tara shiyasa yake nuna mata duk wani kulawa na musanman haka ma Ummi ita kade ta mallaka duk suna nuna mata kauna saide Aisha yarinyace mai hankali da nutsuwa ga tarbiya data samu bata ji da kanta dan wai mahaifinta yana dashi.. Cikin muryan shagwaba tace "Abba xan wuce school karna yi late kasan yaune final exams namu an it's our Graduation day namu. murmushi yayi na farin ciki ya shafa kanta yace "my daughter Allah yayi miki Albarka ya baki miji na gari kin kammala karatun ki saura aiki da aure daman ke nake jira ki kammala karatun ki ki tayani kula da dukiyata murmushin karfin Hali tayi dan ita bata jin dadin jikinta ita burinta taga Umar gashi yaune ranar karshe na haduwa dashi ita idan bata ganshi ba batajin dadi sai gashi yanzu bazata na ganinshi ba daman sanadin school ne yake hadasu Amma yau zata iya kokarin ta dan ya amshi soyayyarta maganar Abban ta din ne ya dawo da ita daga duniyan tunanin da ta shiga "my daughter mai kike tunani ne kwana biyun nan akwai abun da yake damunki what is worrying with you".? "Nothing Abba". ta fada tana Mikewa
Kallo Ummi ta bita dashi tace "breakfast din fah".? "Noo Ummi xanyi a school". ta fita tana fad'in sai na dawo kallo suka bita dashi Ummi ne tace "Allah ya kyauta". Abba kam ajiyar xuciya Kawai yayi...
Aisha school ta wuce kai tsaye sauri take ita duk burinta taga UMAR haka ta Shiga cikin department din su har sun Fara celebrate na gama school nasu din kowa yana cikin Farin ciki da murna.
Tafiya take tana neman ina zata sameshi sai gashi kuwa ta hangoshi da abokananshi kaman kullum dan murmushi tayi ta karasa wajen nasu sallama tamusu suka amsa da murmushi a fuskansu
Haka ta karasa wajen UMAR tace "ka taimakamin ka amsa soyayya ta ko Nima nayi farin ciki kaman kowa a nan wajen". Kallo Kawai yake zuba mata dan jin yarda kalaman ta yake rasa jikinsa kuka zata farayi da sauri Usman yace "haba UMAR kasani fah idan ance ana sonka ba fah an ce ana kinka bane ba fah ka taimaka wa wananan yarinyar ka amsa soyayyarta manah kaima kasan zafin so a xuciyar mai yinsa ba sai na fada maka ba".
Shuru yayi yana nazarin maganar nashi Kuka ta fashe dashi tace "Wallahi xan iya mutuwa idan baka amsa soyayyata ba ka taimaka ,kuma gashi yaune haduwa na da kai na karshe please". Hankalin kowa ya dawo kansu ganin haka UMAR yayi saurin cewa "Aisha na amince da soyayyarki ina sonki nima". A gigice ta daga kai cikin mamaki tana dariya da murmushi lokaci daya da batasan daga ina wananan suka fito ba ji tayi kaman a mafarki dan batayi tsammanin haka ba a ranar murna da farin ciki kaman zai kashe Aisha har tafi kowa yin murna haka suka gama celebrate na day nasu tare da UMAR ko ina tana makale dashi...
Nikam nace sabon shiga ba sabanba su Aisha sai washe baki da fara'a take toh haka kowa yayi murna aka rabu da murna da farin ciki...
Nima de ina cikin Farin ciki dan Umar ya karba soyayyar Aisha gaskiya nima ina cikin Farin cikin nan kaman dani akayi toh koma dai mainene mu hadu a page na gaba don jin sabon rayuwar da UMAR zai Fara tare da AISHA...
Comments
Share
and vote
*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200dinki Kisha labari*
*Ga account number 2378595923Rahama babagana Bukar zenith Bank*
*Ko Kuma katin waya MTN ta wanna layin 08033297383 sanna kamin kitura kudinki ki tabbatar kinma marubuciyan magana*
*Ga number marubuciyan nan 08033297383 RAHAMAKOISE*
*FREE PAGE YA KUSA KAREWA DON HAKA HANZANTAR KIBIYA KUDINKI💃💃💃🥳*
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*
*Paid book*
*Write by RAHAMAKOISE*😘
*Follow me on Wattpad*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
*BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM*
Free page 1️⃣3️⃣ ↔️1️⃣4️⃣
Sallama Aisha tayi tana shiga cikin gidan , a parlour ta zauna Mommyn Maryam ne ta fito daga kitchen rike da kula a hannunta, "ina kwana".? Inji Aisha Mommy tace "lapiya kalau Aisha yakike ya gidan ya su Ummi da Abban ki".? amsawa tayi " duk suna lapiya kalau". "Mommy ina Maryam take".? "Yanzu ta shiga ciki ki Shiga tana cikin dakinta"... Okay mikewa Aisha tayi ta nufi Dakin zaune ta sameta Maryam tana ta tunani, Maryam maganar Aisha ne yasa ta juyawa dan ganin wayene da wuri haka tace "lallai Aisha kece".? "Nice Maryam". Zama tayi tace "gani nazo Muje mu hadu da Umar har na mishi maganan ma yacemin 10 mu hadu dashi kuma Kinga 10 ma ya kusa".
"eh". Maryam tace kawai mikewa tayi ta dauko gelenta tayafa "mutafi ko". Maryam ta fada tana sa takalmi tare suka fita daga dakin bayani sukayiwa Mommy ita kam ce musu tayi "sai kun dawo". fita sukayi suka nufi inda zasuje...
A mota tabar Maryam tace "bari na duba ko ya iso ko".? "Toh" kawai tace mata fita tayi daga motan ta nufi wajen da sukayi Alkawarin haduwa din ganinsu tayi su uku sun zaune suna Hira da sallama ta isa wajen nasu tace "yakuke".? amsawa sukayi cikin Fara'a murmushi tayi ta bude bag nata ta ciro waya ta Shiga Kiran number Maryam Ringing daya yayi ta dauka tace "Maryam ki karaso". toh kawai tace mata sannan ta fito daga moton ta nufi wajensu.
Suna Hira na farin ciki sai sallaman Maryam ta katsesu kallon daya suka hada ido da UMAR da Maryam innalillahi kawai UMAR ya fada sannan ya dan kawar da kansa zuwa Aisha yace "mai wannan take a wajen nan".? Zaro ido Aisha tayi tace "kusan juna ne daman".? Abdul da Usman ne suke mamakin haka shuru sukayi sun kasa cewa komai sai kallo Kawai fashewa da Kuka Maryam tayi ba magana Kawai sai Kuka UMAR ne yace "Aisha maisa Kika kawomin wannan abu da nafi tsana a rayuwata".? Aisha Ganin yarda Maryam take kuka Aisha yasa ta kasa bashi amsa Jan hannun sa Abdul da Usman sukayi suka juya suka Fara tafiya ,shan gaban su Aisha tayi tace "Umar dan griman Allah ku fadamin mai yake faruwa manah kun barni a duhu".? Umar zuciyashi yana zafi yace "kije ki tambaye ta nabaki Assignment idan kinji mai tsakanina da ita kizo ki sameni". tafiya sukayi suka barta a tsaye tana binsu da kallo.......
Mu hadu a page na gaba
Comments
Share
And vote
*🥳🥳Kuhanzarta kuxo kubiya naira 200kachal domin cigaba da karanta wanna labarin Al'ajabin so nan sabode free page yakusa karewa*
*zaku iya tura kudinku ta wanna account din Kamar Haka 2378505923Rahama babagana Bukar zenith Bank ko Kuma katin waya MTN ta wanna layin 08033297383 kamin kitura kudinki ki tabbatar kinma marubuciyan magana ta wanna layin Kamar Haka 08033297383*
*Sai na jiku*🤗🤗🤗🤗
*TAKU HAR KULLUM MAI SAN FARIN CIKIN KU WATO RAHAMAKOISE😘*
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*
*Paid book*
*Write by RAHAMAKOISE😘*
*Follow me on Wattpad@Rahamakoise*
*WhatsApp number 08033297383*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_
BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
*Ina Mai sanar daku cewa free page ya kusa karewa kuhanzatar kuxo kubiya naira dari 200 ku Kachalla don min samun cigaban AL'AJABIN SO zaku iya turo kudinku ta wanna account number kamar Haka... 2378505923RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK*
*KO KUMA KATIN WAYA NA MTN TA WANNA LAYIN 08033297383 SANNA KAMIN KITURO KUDINKI KI TABBATAR KINMA MARUBUCIYAN MAGANA*
Free page 19 ↔️20
Zuwa tayi ta shiga da sallama Amma ba wanda ya amsa har ta iso parlour taga ba kowa de kai tsaye ta wuce dakin Maryam ta sameta tana tunani hankali a tashe idonta yayi ja kallo daya xakayi kagane tayi Kuka sai Sallama Aisah take Amma ina hankalin Maryam ya tafi Aisha tsaki taja a zuciyarta cewa take kadan ma Kika Fara gani wallahi dawowa daga magana da take ta nufi wajen Maryam ta zauna Maryam Jin an kira sunanta ne yasata razana da sauri ta maida kallonta izuwa Aisha cike da mamaki ta kalli Aisha dariya Aisha ta sake mata tace "Maryam mai yake faruwa ne wai dan Allah ki manta da duk abun da yafaru abun da ya faru ya wuce dan Allah na miji bazai bata mana kawance da muka dade Muke ba dan Allah kibar wa Allah komai please". Ta fada tana jijigata da kuma kamo hannunta haka de ta mata dadin baki ,cikin ran Maryam tana farin cikin Aisha ta fahimce ta haka de Aisha ta lallabata ta gaiyace ta wajen dinner din haka Maryam tace "ba komai na amince". Aisha cike da farin cikin amincewar Maryam ta fita ta nufi gida...
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yau ne ranar Asabar 'ranar auran abokin Umar ba laifi Usman da Abdul sunyi kyua sunyi shigan mayan kaya har da Umar din ma Nikam nace sai kace angwaye haka suke ta tsokanan junan su suka fita wajen daurin auren aka daura aure da daddare kuma dinner kowa ya halarci wajen dinner party din Sai ga Aisha da Maryam sun shigo wajen dinner din suka Samu waje suka zauna Sallamar Umar ne suka Fara karo dashi murmushi Aisha tayi mishi ,shima murmushin yayi mata Hadi dacewa "my beautiful wife har kin karaso ne".? "Ehh" tace Hadi dacewa "Wallahi na karaso my husband". murmushi yayi mata ,maida kallonshi yayi zuwa Maryam yace "cikin tsokana yace aaaa babbar kawar Amarya ba gaisuwa ne".? Hadi da dariya yayi mata karfin hali Maryam tayi tace "yakake".? kawai ta juya Baya da wani bakin ciki ya Kamata murmushi Aisha ta kara Masa cikin tsokana da cin fuska tace "baby na kai kam ka cika tsokana da takurawa kana yawan damuna fah". cikin muryan shagwaba tace tana marerece murya tace "toh Nikam ina ango da Amarya".? shi ko ce mata yayi "suna nan zuwa bari naje na dawo ina zuwa". , tafiya yayi Cikin Farin ciki da murmushi ta juya tanawa Maryam magana , Maryam kuwa rai bace take amsawa budan bakin Maryam tace "Daman Umar ne ya gaiyaceki".? Dan wani dariya ta mata tace "haba Maryam kinsan ni dashi hanta da jini ne idan ina da inda xanje dole tare xamuje haka zalika shima shiyasa kikaga haka koda yake baki sani ba ashe".? cikin borin kunya tace "Allah ya kyauta nima Daman akwai inda xanje na biyoki koda yake ba komai Amma de bazamu dade ba ko".? "Ehh" Kawai tace sannan cikin zuciyata tace "xancen bazan borin kunya Kawai
Takeyi.
dinner kowa yaci ya sha anyi sagali an gama sai Umar yayi wa mai maganan wajen bikin ango da Amarya magana a kunne girgiza mai kai kawai yayi sannan Umar ya koma ya zauna..
an gama komai kenan mai waka yace akwai abun da zai fada kowa shuru yayi yana jiran yaji mai zaice magana ya Fara kaman haka..
"Mun ga ango yau kuma mun ga Amaryar yau muna so muga Amaryar gobe da kuma angon gobe". a take ya Kira sunayen su a take aka musu tafi kowa da yake wajen sai ihu da tafi ake Kawai Aisha da UMAR suka fito aka gansu hall ya dauke da ihu da tafi umar ne ya Kama hannuta ya durkushe kasa yace "yau Zan Rama miki durguso da kikamin hakika Aysha ke tadaban ce a cikin matan Kuma ke kinfita daban a cikinsu hakika duk Wanda yasameki yayi sa a Mata Aysha inaso nafada Miki inasonki bazan iya rayuwa Babu ke ba inason muzamonto hanta da jini Aysha kaf duniyan nan Banga mace da tafiki ba Ina kaunar ki and I can do without you my wifey Allah ya nunamin rannan da gani gake muna zauna Muna love"
Ciro wani hadedan zobe yayi yasa Mata a hannu jikake hall anfara ihu abin ya bada sugar
Aysha tace "hakika kaii masoyin gsky ne Umar ban taba son wani danamiji ba Kamar yanda nasoka Umar I love you with all my heart and I can do without you hakika duk mace da tasameka taji Dadi Wanda ta rasa ka Kuma tayi babban Rashi kamin ta samu irinka da kyar nagode maka sosai Allah barmu tare"
Maryam kuwa bakin cikin kaman zata mutu da sauri ta fice tana tsaki kuka ne ya subuce wa Maryam tama rasa mai zatace sai kuka haka suka gama celebrate na dinner kowa ya watse da dariya da fara'a a Aisha da UMAR Hadi da Abdul da Usman suke kwashe wa da dariya suka kale Maryam a tsaye tana kallonsu kau da kai tayi kaman bata gansu ba
A gabanta suka tsaya suka mata sallama "sukace Muje na ajeki a gida ko Aisha". "okay Amma bari na ma Maryam magana tazo mu tafi kaga ya Kamata mu aje ta a gida". gakiya kam ya Kamata dan mu muna da Imani inji Usman yake fada yana mata wani irin kalllo". Abdul ne yace "duk kubari haka cin fuska ba kyau". Aisha ne tace "gakiya kam babu Kyau kunga dare fah yana karayi bari na kirawota muzo mu tafi ko".?juyawa tayi ta nufi wajen Maryam ,cikin zuciyar Maryam kuwa cewa take wai mai yake damuna ne idan na bari suka gane na damu xan sha kunya gwara kawai nayi kaman abun da Suke bai dameni ba dan kaman da Alamun shirya wa sukayi dan naji zafi maganar Aisha ne ya dawo da ita daga tunanin da take ciki "Maryam ya Kika zo nan Kika tsaya".? Hmmm dan dariya na karfin Hali ta mata tace "aaa naga ban san kowa cikin bane shiyasa na fito na tsaya". "ayya sorry na barki ke kade ko nima basan Umar zaimin bazatan nan ba wallahi".shuru de Maryam tayi batace mata komai ba kallo daya xakayi wa Maryam kasan ranta ya baci base an gaya maka hakan ba Aisha tace "mu tafi ko".? haka suka Shiga motan a cikin motan ba haka sukaita yada habaici haka de suka sauke Maryam a gidansu itama rai a bace ta sauka ta Shiga gidansu suka wuce suka sauke Aisha haka sukayi sallama da Aisha cikin Farin ciki da murmushi suma suka wuce gida.....
Mu hadu a page na gaba
Comments
Share fisabililahi
And vote
✍🏻by RAHAMAKOISE😘
[7/24, 9:41 PM] Kawata: *🌹AL AJABIN SO🌹*
*Paid book*
*WRITE BY RAHAMAKOISE😘*
*Follow me on Wattpad@Rahamakoise*
*WhatsApp number 08033297383*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu