Showing 6001 words to 9000 words out of 19859 words
Chapter 3 - RAYUWA SAI DA KE Complet by Mimi queen.txt
gudu ta ruga tayi huging dinshi tana fadin."thank you so much bobby naji dadi sosai." tuni su Abba suka gane meye dan haka Abbah yayi murmushi yace."lallai Amjad wato ni danaki siya mata sabuwar mota shine kaika siya mata. Saboda kanaso kamaidata shagwababbiya ko."? tayi cutting din hug din tareda duban Abba cikin shagwaba tace."Abba aishi bobby yariga ya shagwaba ni nidama Yar lelenshine."murmushi daddy yayi yace."Aida kin gayamin Dana siya miki moto cima har biyu." Abba yajuya yana kallon daddy baki sake yace."Yaya kaga fa duk kukuka shagwaba yarinyar nan." daddy yace."to mansur idan bamu shagwaba taba maza su shagwaba ta."? Abba ya juya yana duban yanda ta manne da Amjad yace."nasan maganin ki bani key din motan nan banaso kina driving." ta shagwabe fuska ta mika mishi tareda fadawa jikin daddy tanaso tayi kuka daddy yace."Aa baza'ayi hakaba mansur bata mukullinta." Abba yace."to Yaya amma ta dinga kiyayewa baddda tukin ganganci." A shagwabe ta amsa key din janyo hannunta Amjad yayi suka shige ciki suna shiga Amjad ya zauna kan cushion fadawa tayi jikinshi kaman zatai kuka. Dagota yayi yana kallonta yace."ya akayi Mimina."? ta bata rai yace."kiyi hakuri tunda yabaki key din kuma kodama be bakiba zan iya siya miki wani sabuwar motar, kinji."? Ta gyada kai yace."to murmushi." Ta yamutsa fuska ya dubi jikinta yace."je kisa kaya a jikinki." ta kankameshi taki sauka daga jikinshi yayi murmushi ya dauketa sukayi sama a kan bed ya direta shima ya zauna yace."oya tashi kikaya, ko kuma insa miki." Gyada kai tayi yace."insa miki."? tace."eh." Tashi yayi ya bude wardrobe ya zabo wani pink half gownt ya kariso yayi tsaye a gabanta ido ta kura mishi yace."tashi Insa miki." shiru tayi ganin taji tashi yasa yakai hannu yaja bedsheet din da sauri ta kankameshi sosai murmushi yayi yace."tsaya mana insa miki." tace."zan iya kabarni." yace."to sakemin jikinna na fice." hannu tasa ta kare kirjinta dan bedshit din ya kwance da sauri ta dau kayan ta shige toilet murmushi yayi ya fice. Tana fitowa taga bashi kawai seta zauna bisa stool ta janyo ice cream dinta tafara sha.
Zaune take daga ita se Yar mitsitsiyar wando iya cinya da kuma body hug riga armless tana kallon mirrow turo kofan akayi ta kurawa bobby kallo ta mirrow shima ita yake kallo gira ta daga mishi tace."ya."? yayi murmushi yace."baza kije bane."? tace."ina kenan."? Ya wani bata rai yace."picnic din mana harma Ferry da asim sun shirya." Goshi ta dafa."Ashhh namanta but but please bobby kajirani bari na shirya." tashi tayi yabi surarta da kallo harta shige toilet ijiyar zuciya yasaki ya fice. Ta jima sannan tafito cikin shigen pencil skirt black da Jan free size top ta daura black gyale akanta tayi kwalliya kallanta yayi tareda jinjina kai yace."wuce muje asim da ferry suna mota." Kallonshi tayi tace ."ni anawa motan zani." Yace."to ni ina ruwana." Sun fito kenan sukaci karo da Aman (yaron wan Ammi) sabreena tayi saurin rungumeshi tana fadin."oyoyo ya Aman yasu hajiya na."? Ya rungumeta sosai a jikinshi ya kasa bata amsa Amjad ya kariso yana murmushi ya mika mishi hannu yace."ah Aman ya hanya."? Yamikamai shima yana dariya yace."lafiya lau." Sabrina ta sakeshi tana fadin."Yaya yaushe a kasar."? Ya shafi kwantaccen sumarshi yace."aina jima da baro new Delhi yanzu maa haka nafara aiki a Nigeria." Amjad yace."Allah temaka."yace."Ameen."amjad yace."mimi muje."Aman yayi saurin cewa."ina zakuje Sabrina bayan danku Nazi."? tace."picnic zamuje Yaya kada kadamu yanzu zamu dawo bye Yaya." Taja hannun Amjad sukayi gaba. Ijiyar zuciya aman yasaki ya shige mimi motarta ta shige yayinda shima bobby haka su asim suka biyosu abaya.
Can wani garden sukaje inda suka saba zuwa dan shakatawa Megirma suka shimfida suka fiffito da kayan da suka zo dashi na motsa baki aka hauci ana fira da dariya. Mimi kam drinks da snacks kawae ta taba Amjad kuma pina colada sai chocolate chip cookies kawai yaci, Amjad ne yafara tashi yazagaya ta baya gurin ruwa tareda kukan tsintsaye yayi tsaye yana kallon swimming pool din ganin bashi yasa mimi tashi tabi bayanshi tsaye ta sameshi ya juya baya tana zuwa ta tunkuda shi cikin ruwan tana dariya tasowa yayi yana kallonta taci gaba da dariya matsowa yayi se tinta ya janyo hannunta tafada ruwan itama hararshi tayi tanajin haushi dariya yafara mata hadda tafi ruwan tadiba da wasa tawatsa mishi shima ya diba ya watsa mata. Haka suka dingiyi yana watsa mata tana watsa mai can tadubi jikinta yanda rigarta ya manne a jikinta cikin shagwaba kaman zatai kuka tace."bobby look yanda jikina yayi." ya dubeta tareda duban kanshi yana kwaikwayon muryarta yace."look nima fa." harararshi tayi cikin wasa ta fado jikinshi."bobby daukeni mufita bazan iya fitaba." Yace."tab nima haka." Tabata fuska kaman zatai kuka hakan yasa yace."sorry." Ya dauketa ya fitar da ita daga ruwan bisa grass din gurin ya direta shima ya kwanta dukkansu numfashi da karfi kaman wa'inda sukai gudu juyo dakanta tayi tana kallonshi shima juyo da face yayi suna facing juna suna sakimma juna murmushi dasu kadai suka San me suke ji. A sanyaye tace."bobby I'm very happy ina rokon Allah na kasance a cikin wannan yanayin har abada." Hannu yakai ya lakuci hancinta yace."nima haka mimina inasankasancewa dake har abada." Itama takai hannu ta lakuci hancinshi tana murmushi janyota yayi kusa dashi ya hada hancinsu guri guda yana kallon eyes dinta itama golden eyes dinshi take kallo dasuka canza murmushi yayi yana kallon pinky lips dinta me kama da kannin fure a hankali ya matsar da Lips dinshi yakamo labbanta. Ware ido tayi taja da baya da sauri ya fizgota ya rungumeta tsam yana dada tsotsan lips dinta itakam tazama kamar statues se ido kawai take binshi dashi hannu yakai kan breast dinta rike hannun nashi tayi tana girgiza mai kai tana hawaye fizge hannun yayi ya tura cikin rigarta yana matsa boobs dinta kaman yasamu balobalo, karfinta tasa ta ture bakinshi ta kwace jikinta tafashe da kuka. Amjad da hankalinshi baya jikinshi se lokacin yatuna abinda yayi cikin damuwa yakai hannu ze tabata ta tashi da sauri cikin kuka tana fadin."don't touch me bobby meka dauke nine Yar iskah ko me? da zakamin irin wannan abun bobby what happen to you meya ke damunka da zakamin haka."? yakai hannu ze rikota ta kauce yace."please mimi kiyi hakuri kece kika rikitani I can't control my self but please mimi I don't do that intentionally I'm very sorry karki daukeni dawata Manufa I just lost control kimin hakuri I'm apologize for my misbehaving I'm regretting forgive me." hannunta yariko sedai taki kallonshi tanata kuka yace."please talk to me I want to apologizefor my mistake." kwace hannunta tayi tafara tafiya tana kuka. Kawai seyaji tasaki Kara da gudu ya karisa ya dagota yana kallon yanda kafanta ke jini saboda wani glass data taka yadago kafan cikin tausayi yasoma kokarin Glass din tafara ihu ahaka yadaure ya Ciro kafan se jini yakeyi tashi yayi yaje yasa hannu ya debo ruwan yazo ya wanke gurin haka yadingi debowa yana wanke mata gurin amma jini se zuba yake, hannu yasa a aljihu ya Ciro handkerchief din shi yadaure mata itako tadaina kukan se kallonshi take se hawaye dake sintiri bisa kuncinta daukanta yayi sukabar gurin zaune suka samu asim da ferry sunata fira yace."muje." Asim yace."ita kuma lafiya."? Yace."ciwo taji a kafa bazata iya tafiyaba." Ya bude motarta yasakata yaba ferry mukullin nashi yaja suka wuce.
Suna Isa fitowa yayi ya dauketa sunzo shiga falo sukaci karo da Aman yace."Sabrina lafiya."? Amjad yace."batajin dadine." Yana fadin haka ya shige Aman yayi shiru yana tunani can kuma ya wuce dama tafiya zeyi. Suna shiga Ammi tayi salati."lafiya amjad."? Ya direta kan cushion yace."Ammi ciwo taji a kafa bari na kira mata doctor." Ya fice Ammi ta kariso gurin tanaso ta cire handky din da sauri ta janye kafan domib bataso acire saboda bobby ya daura mata tace."Aa Ammi kada ki cire da zafi." Koda doctor yazo bata yarda ya cireba allura ya mata shima din da kyar ta tsaya yabata magunguna Sam taki yarda a cire seshi amjad din da kanshi ta yarda ya cire mata.
taku *Ummu Ramlat*
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: A ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*
?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________
Page 11&12
Bayan wata biyu.
Sanye takeda sports wear wandon iya cinya haka shima shigen da yayi kenan yasa ka JC sedai shi wandon har kasane suna wasan volleyball cikin annashuwa oda akayi megadi ya bude manya manyan motoci guda biyu suka daya Prado dayan kuma highlander duka bakake suka shigo sukayi parking tsayar da wasan sukayi suna San ganin su waye a motan wata kyakykyawar yarinya ce tafara fitowa sanyeda brown abaya tayi rolling da gyalen bazata wuce Saar Sabrina ba da gudu sabreena ta ruga tayi huging din yarinyar tana fadin."welcome khairy." dai dai lokacin Aman yafito a dayan gefen dayan motan kuma daddynsu da hajiya suka fito Sabrina taruga tai huging hajiya tana fadin."oyoyo hajiyata ya hanya." khairy ce ta kariso tana fadin."Aunty didi kece kika zama haka."? harararta Sabrina tayi tace."oh ni bance kin zama hakaba seke ko." dukkansu dariya sukayi Amjad ne yakariso yana gaida su khairy ce tace."La ya Amjad Kaine ka girma haka."? Murmushi yayi yace."Eh saboda karatu ya boyeki kin daina ziyara dole kice haka." murmushi tayi tace."ai yanzu na kammala karatuna tuni na baro Cairo na dawo gida Nigeria." Suna fira suka shige falon Ammi ta tashi da sauri cikin farin cikin ganin yayanta da iyalanshi nan suka kariso suka zazzauna ta gabatar musu da kayan tabawa khairy, Aman, mimi da bobby kam suka wuce blue falo kasancewar falonsu guda ukune suma sunata nasu firan suna dariya. da su Abba suka dawo suka wuce can sashinsu da mahaifin Aman da kuma daddy suna tattaunawa ita kuma hajiya suna tareda Ammi da mummy suna fira dukkansu cikin farin ciki da annashuwa.
Sabreena ta dubi khairy tace."khairy wannan ziyaran na bazata fa hala dai wata kasar zakuje shine flight dinku ze tashi ta kd."? Khairy tace."ko daya Aunty didi muma kawai daddyne yace mu shirya muzo amma bamusan daliliba." Mimi tace."Allah sarki ina baba karami."? (dayane wan Ammi) Khairy tace."suna lafiya munso muzo tare to wai zasuji tafi India weekend." Mimi na dariya tace."to ai kinsan har yanzu Aunty Ummi Amarya ce." Khairy tadubi Amjad."bobby ina......" da sauri mimi ta katseta tareda fadin."khairy bobby nawane ni kadai." tafada tareda fadawa jikinshi khairy tace."Afwan ya Amjad ina Asim yake bawan Allah."? tsaki yayi yace."abinda kin wulakantashi shiko har yanzu kina ranshi." dariya tayi tace."gaskiya Asim yacika masoyin kwarai yanzufa rabona da zuwa Hutu nan nakai 4 years amma har yanzu yana sona."? sabreena tayi charaf."Aiko ya kamata ki saurari Asim khairy wallahi yana sanki har yanzu." dariya tayi tace."kirashi mu gaisa." Amjad ya daga waya yakira Asim Aiko yanajin khairy tazo segashi nan akaci gaba da firarraki ana dariya Aman kam baya kulasu idanshi nakan waya amma hankalinshi nakan sabreena datake kwance kan kirjin Amjad yana daurewa ne kawai Sabrina nema takedan janshi da fira. Se yamma suka ce zasu wuce bauchi domin sungama tattauna abinda yakawo shi shida su Abba nan Asim ya amsa numban khairy suka wuce.
Bayan isha'i mimice da bobby zaune a falon Amjad suna buga games deenarh ce tashigo tana fadin."Aunty didi su Abba suna kira." Mintsiliinshi tayi tace."taso muje." yace."waima jeki dawo." tasa hannu takashe sooket din tace."Aiko sena dawo za'aci gaba dan bazaka cinye niba." dariya yasa yace."yarinya jeki dawo kiga winner." ficewa tayi tanufi falonsu daddy Ammima da mummy suna zaune se Abba da daddy ta kariso daddy yace."ina Amjad din."? tace."yana daki." Abba yace."to maza kirashi." dai dai lokacin yafita daga gidan a mota ta dawo tace."ya fita yanzu." Abba yadubi daddy."Yaya afasa maganan tunda Amjad baya nan." Daddy yace."Aa ayi tunda wacce za ayi dan ita tana nan." daddy yace."kariso ki zauna." ta kariso tazauna daddyne ya kira sunanta."sabreena." seda taji kiran har tsakan kanta bata amsaba illa dago kai da tayi tazuba mishi ido kamar daga sama taji yace."meke tsakaninki da dan uwanki Amjad."? Cikin ko in kula bata kawo komai a rantaba tace."Amintaka da yan uwantaka na jini." ." bayan haka ba komai."? daddy yasake tambaya ta daga kai daddy yadubi Abba da yake mamaki yace."Kaji abinda tace." Abba yace."ke keda dan uwanki babu soyayya na aure a tsakaninku."? tace."wallahi Abba babu irin wannan soyayyar a tsakaninmu." Daddy yace."base kin rantseba dazu kinga su Alhaji sun zo ko."? tace."Eh." daddy yaci gaba."good to bakomai yakawo suba se magana akan dan uwanki Aman yana sanki kuma yanaso ya aureki." dasauri ta bude idanu tana kara ware kunni jikinta se rawa yake daddy yaci gaba."mudama burinmu nida dan uwana shine muga mun miki auranzumunci keda dan uwanki amma tunda babu komai a tsakaninku ai shima Aman din kaman da yake a gunmu kuma matsayin su daya da amjad idan har shi Aman din kika aura muduk dayane agurinmu. Amma ke mekika gani game dashi Aman din kinsan ai duk yan uwanki ne."? Shiru tayi tana tunani can tace."to kume kuka cemai daddy."? daddy yace."kinsan dai Alhaji shima yanada iko dake kuma ba zai nemi alfarma mukasa mishiba cewa mukai se munji ta bakin ki." murmushi tayi tace."na amince daddy." dukkansu ba wanda beji dadiba dan sunsan dama Sabrina da biyayya bazata musu musuba aduk abinda suka yanke akan taba. Daddy yace."masha Allah to se kije kifara shirye shirye nanda wata uku za'a daura auren domin dama muntsara idan kin amince nan da wata uku za'a yi bikin alokacin ma result dinkiyafito kinga sekije can bauchi kifara aikinki." Murmushin yake tayi Abba yace."tashi kije Allah miki albarka." tashi tayi ta wuce kanta na kasa Ammi tabita da kallon kauna saboda amincewa da tayi zata auri dan wanta Ibrahim. fitowa tayi kanta nakasa kukane ke kokarin kufce mata ita tasan harga Allah basan Aman takeba ta amsa ne kawai saboda ta farantawa iyayen nata ne saboda suna matukar girmama mahaifin Aman domin shiya samawa daddy aiki uwa uba kuma yaba Abba kanwarshi. bata luraba seji tayi tayi karo da mutum daga ido tayi tana kallon Amjad daya shigo gidan yanzu gira yadaga mata alamun lafiya kawai seta tsinci kanta da fashewa da kuka tafada kirjinshi tana kuka sosai hankalin shi tashe ya kara rungumeta sosai cikin tashin hankali yake tambayanta."Mimina meyake faruwa wani abun su Abba suka fada miki."?
*Ummu Ramlat*
??????Yar Iserh jikan Idrees??????
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: A ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*
?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________
Page 13&14
Ganin batada niyyar bashi amsa tanata faman kuka yasa ya dauketa chak se dakinshi akan gado ya direta ya koma kan seater ya zauna yana fuskantar ta yana kallonta cikin damuwa yace."please mimi stop crying tell me what happen." da kyar ta tsaida kukan ta tashi tazo tafada jikinshi taci gaba da kuka dagota yayi ya daurata a cinyarshi yana kallonta yace."Mimi meya faru."? Kai ta girgiza tareda kwantar da kanta akan kirjinshi tana wasa da gashin kirjinshi dagata yayi ya dorata kan gado yashiga toilet. wanka ya sillo sannan yafito daure da towel yadubeta tareda cewa."tunda baza kiyi maganaba tashi kitafi dare nayi." tashi tayi zaune tana Murza ido ya kariso gabanta ya duka ya riko hannunta."meya faru fadamin." Kawai seta fada kirjinshi tashi yayi ya zauna kan gadon ta sake kwanto wa jikinshi shiru yayi yanajin moment din na canza mishi kanta ya dago ba zato ba tsammani taji bakinshi cikin nata nan ya shiga kisses dinta ita kanta seta dinga jin yanayin na canza mata batasan sanda ta biyemai ba suka fara kissing bakunansu passionately nicely hannu yakai kirjinta ya fara matsa boobs dinta hannu ya tura cikin rigan yana wasa da nipple dinta sakin bakinta yayi tareda maida bakinshi kan breast dinta yana sucking. da sauri yatashi jin abinda yake aikatawa kanwar tashi yana gyara mata rigarta tashi tayi da sauri itama se lokacin ta tuna abinda suke aikatawa kuka me karfi ya kufce mata tasa hannu ta kare kirjinta tana kuka sosai tashi yayi yana fadin."tashi kitafi mimi bashida kyau abinda muke aikatawa seda safe." tashi tayi da kyar tana kuka janyota jikinshi yayi yasa handky yagoge mata hawaye yace."stop shedding ur tears am sorry." ta kwace jikinta tafice karfaffan ijiyar zuciya yasaki yafada gado yana me tsanar kanshi saboda abinda ya aikatawa sabreena. Daren ranar daga Bobby har mimi kwana sukai suna istigfari da rokon Allah yafiya akan abinda suka aikata.
Wanshe kare yana kwance ta shigo a tsaye ta tsaya yace."zauna mana mimi." ta girgiza kai ya juyar da kai tareda fadin."jiya meya faru kiketa kuka."? ciki ciki tace."Ansamin rana ......" Wani kallo ya mata yace."kada ki rainamin wayau wata akasa miki daga fitana kafin in dawone zaasa." ta zauna gefenshi takamo hannunshi."Allah dagaske nake bobby nida ya Aman kuma nanda 3 months za ayi bikin." Bayanda tazataba se taga Amjad yatashi da sauri cikin farin ciki ya rungumeta yace."dagaske gaskiya natayaki murna amma kukan me kikeyi jiya."? Cikin shagwaba tace."banaso narabu da Kaine." Yashafi kumatunta cikin murmushi yace."don't worry Mimina muna together har abada." tashi yayi ya zura jallabiya ya rikota."taso muje dan kinsan Yau tabbas akwai karamar walima." tashi tayi suka fice.
Walima na gani nafada Amjad ya hada mata a boysquaters din gidan inda na friends