Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 19859 words

Chapter 5 - RAYUWA SAI DA KE Complet by Mimi queen.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

mata surutu dan akwaita da zuba amma tayi banza da ita.


Nasu jimaba Aman ya shigo yace"Su tashi suje can gida anjima ze zo ya dauki da sabreena" tashi tayi ya kaisu a mota.
A can din haka kowa yaketa nan nan da ita kamar wata egg kowa tarairayarta yakeyi. Se bayan isha'i sannan Aman yaje nan aka kara musu nasiha ya dau amaryarshi suka koma gida.


Shiryawa yayi cikin hadaddun kayan baccinshi pyjamas ya fito dakin Sabrina ya nufa da Ledar daya shigo da ita.
Ita harta kwanta taga ya shigo dubanta yayi yace."sabreena ki tashi mu gabatar da sallah." da dai kamar ba zata tashiba can ta tashi ta saka hijabi a saman arnayen kayan baccin dake jikinta domin ta riga tayi alwalan bacci shima yanada shi dan haka ya shimfida musu pray met suka gabatar da sallah.
Bayan sun sallame ya kama kanta ya mata addua tareda yi musu Adduar zaman lafiya me daurewa da samun zuria dayyiba.
Bayan sun shafa dukkansu ya janyo ledar ya fiddo da gasassun kajin da suketa kamshi da kayan shaye² da fruits matsarwa yayi gabanta yace."Amarya ga kazarki." baki ta turo."Ni a koshe nake." tana fadin haka ta tashi ta haye gadon ta kwanta bayan ta kashe switch ta kunna bed side lamp wanda ya wadata dakin da duhu me kalan pink.
Tashi yayi ya kwashe kayan ya kai parlour ya dawo. Kwanciya yayi a gefenta amma ta juyamai baya hannunshi na rawa yakaishi kan kugunta tana jinshi seda ta bude ido ta kurama hannun nashi ido tanajin yanda yake rawa shafawa ya dinga yi. Kafin ya matsar da hannunshi har cikinta yana wasa da cibiyarta still hannun take kallo tanajin wani iri a jikinta hannun ya mayar bayanta yana shafawa ita dai duk tanaji kafin ya sakalo da hannunshi ta hannunta yana latsa breast dinta gaba daya jikinta yadau rawa, juyo da ita yayi ya kura mata ido idanta nakan kirjinshi matsar da kanshi yayi ya shiga kissing dinta a baki yakoma yana tsotsan bakinta kafin yamai dashi wuyanta yana lasa ya gangara har kirjinta hannu yasa ya sabule Yar rigar dake jikinta batasa bra ba saboda bata iya bacci da shi dago eyes yayi yana kallonta har lokacin bata kalle shiba idanta na lumshe.
hannu yasa yana murza nipples dinta nishi tahau saki shiko se sauke ijiyar heart yake bakinshi ya cika da breast dinta daya yana tsotsa dayan kuma yana murza wa a hankali yanayi yana lumshe ido. Nan take ta dauke wuta seta dinga tuna lokacin da bobby ke shan breast dinta se tanaji kaman shine yanzuma dan haka bata San sanda ta shiga mayar ma Aman da martani ba. Tashi yayi ya zare rigar baccin dake jikinshi ya zamana daga shi se boxer ya sake janyota jikinshi. Sun shagala sosai gurin romance can taji hannun Aman a mararta yana kasa da pant dinta da sauri takai hannu ta rike pant din gam saki yayi ya dubeta tareda marairaice wa yace."please bloody ki barni nayi bazan miki da zafi ba wallahi I am in needed." Ido ta kura mishi tanajin wani irin desire na damunta feeling kamar tana tareda Amjad ne magana ya sakeyi ganin batada niyyar magana ."tunda bakiso shikenan bloody ni bazan miki abinda baki soba da yardarki zanyi komai." Yana kokarin Zame jikinshi daga nata ta rikoshi sunkuyar da kai tayi ya matsa kusa da ita."kinyarda nayi."? Kai ta daga tana kara sunkuyar da kai tana hawaye cikin farin ciki ya janyota jikinshi yasa hannu ya zare boxer din jikinshi. kyakykyawar surarshi tabi da kallo lumshe ido tayi data tuno surar Amjad bata tunanin ta taba ganin me sura irin nashi.
Katse mata tunani yayi jin yana kasa da pant dinta hawayene ya hau sintiri a kuncinta har ga Allah tanaso ta hana sedai bayanda ta iya domin itama tana bukatan hakan domin yanda take jinta yanzu idan ba'a kusance taba zata iya mutuwa.
Tanaji tana gani Aman ya rabata da Abinda taso ace bobbyne ya samu a wahalce tayi bacci se kuka take.
*Nidai nace Amarya da Ango seda safe??????*




Wanshe kare tana bude ido ta ganta kwance itadai a hankali ta ziro da kafanta kasa tanaso ta mike Sega Aman nan ya shigo da sauri ya nufota yanaso ya temaka mata ta dakatar da shi cikin Karfin hali tace."nagode ya Aman zan iya." Gefe ya koma yana kallonta cikin tausayawa da kyar tasamu ta mike wani azabane taji ya ziyarci kasanta lips dinta na kasa taciza cikin dauriya kamar me koyon tafiya haka ta dingi dingishi tana tatata tana cizan labba har ta shige toilet.
tana shiga ya saki ijiyar zuciya. Shi kanshi yasan tasha wahala daurewa kawai takeyi nan ya fara gyara dakin kafin ta fito ya gyara ko ina ya cire bedsheet din daya baci da jini ya canza wani. Ya fito mata da kaya tana fitowa ya kawo mata breakfast. da kyar taci se kuka take mishi na shagwaba da kyar ya samu ya lallabata taci ta koma bacci danta rama na jiya da basu samu sunyiba.
Kwanciya yayi a gefenta feeling very comfy yana tuna ni'imar Sabrina daya sha jiya gaskiya ya sha romo a can cikin zuciyarshi kuwa Albarka yaketa samata......


Mimi *cool*?�ï?


Please a min afuwa manage this page fans.




*comments dinku shi yake karamin kwarin gwiwwa naci gaba da typing please comments ????*






*please share and comments*




Leemart Iserh Eidrees *Yar mutan bakori*
*(Ummu Ramlat)*
Insha Allah
*09035221937*
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: A ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*




?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________




Wannan shafi
Sadaukarwane ga Sis Rabi'a maiwa Alkhairyn Allah yasameki a duk inda kike.



Page 17&18




Tun ana saura sati daya biki yan uwan Abba dana Mummy suka cika gidan yan uwan Ammi kadan suka zo majority dinsu suna gidansu Aman, An gyara Sabrina tayi kyau ko makiyi albarka da kyar ta yarda aka mata lalle dan ita wata iriyar macece da bataso taga komai ya taba mata Jan fatanta Aiko da akasa mata lallen bakaramin kyau tayiba an zana mata a hannu seja a kafa Wanda yakara fito da tsantsar kyanta. bata kitso gaba dayanta shiyasa ma gyara kawai gashinta yasha inbanda fararen fata ba abinda kake gani a gurin kamun abinda ze kayatar dakai shine majority Shuwa arabne. A ranar kamu Amarya tayi kyau kamar ba gobe yayinda aka wanketa da madara aka sata a lalle.


Yau saura kwana daya daurin aure wato gobe daurin aure kuma yaune ranar brider shower na Amarya da kawayenta zallah Wanda duk ferryce ta hada komai dan ita sabreena a ganinta tunda basan auren takeba ba abinda zasuyi na bidi'a.


Asim ne ya shigo gidan saboda cikowa da kyar ya samu ya kutsa dakin Amjad tun daga bakin kofa yake jiyo kakarin Amjad yana toilet yana amai da sauri ya afka toilet din da salati a bakinshi ganin aman jini kawai Amjad keyi karisawa yayi ya riko Amjad yana fadin."meyake damunka Amjad meyake faruwa."? Kwacewa yayi daga rikon da Asim ya mishi ya kuskure baki tareda sa hannunshi a setin zuciyar shi ya nufi waje da sauri Asim ya biyoshi. Zama yayi kan gado yana kallon Asim cikin damuwa asim yace."meyake damunka Amjad ciwan me kakeyi da kake aman jini."? Hannu yakai setin zuciyarshi yanuna cikin muryan tausayawa yace."nan gurin ne kemin ciwo Asim inajin ciwo a zuciyana please Asim ka temakamin ka ciremin ita kona huta." A girgice asim ya rikoshi."mekake fadi abokina kasan me kake cewa kuwa."? Ya gyada kai."kwarai nasan me nake fadi." Asim yace."please abokina kafadamin meyake damunka." Shiru yayi.


A dai² wannan lokacin ferryce tsaye tana fadin."please Shuwa ki tashi ki shirya mutafi friends suna can gurin brider shower din tun dazu kefa kadai ake jira." Harararta Sabrina tayi tace."ni dan Allah kin isheni da wani batun brider shower ninace ki hada ni kibarni da rashin lafiyan Bobby daya dameni ni bikin nanma baya gabana balle wani brider shower mtsssww." taja tsaki tareda tashi tsaye ferry tace."ina zakije kuma."? Cikin tsiwa tace."gurin bobby zani ko zaki hananine?" Ferry tace."Allah baki hakuri muje nima na gaidashi." Nan suka fice da kyar suka samu suka kutsa zuwa dakin Bobby. Sunzo dai² bakin kofan sabreena ta kama handle din kofan Amma bata budeba taji Amjad na fadin."Asim kai Abokina ne dolane na fada maka wannan sirrin dana boye a cikin zuciyana wanda babu wanda nataba fada mawa." duban ferry tayi wacce itama taji komai tareda gyara tsayuwa sukaji Amjad yaci gaba."Asim tunda na taso har zuwa girmata da soyayyar Mimi na taso tun ina karami tun bansan komaiba nake kaunar Mimi duk wani motsi ko numfashi da zanyi to ina yin shine da kaunarta." A razane ta dubi ferry wacce itama har yanzu a firgicen take yaci gaba."nabar abun ne a zuciyana ban fadaba saboda na riga na barwa kaina ni zan auri Mimi duba da yanda muka taso iyayen mu zasuyi mana aure Ashe abun ba haka bane gashi yanzu gobe ne daurin aurenta ni kuma na kamu da ciwan zuciya me tsanani sedai nasan ba abinda zan iya lokaci ya riga ya kure min ni nasan San Mimi shine ze zama ajalin........." bai karisaba mimi ta banko kofa ta shigo ferry tayi saurin bin bayanta cikin matsanancin kuka tace."wallahi bobby nima da sanka na girma dashi na taso a cikin zuciyata banada mafarki daya wuce yau nazama matarka bobby wallahi ina mutuwan sanka.............." ta fashe da kuka. Tasowa yayi da kyar ya nufi gurinta tayi saurin ja da baya tana fadin."kada ka matso kusa dani mezaka fadamin bayan kaja mana lokaci ya kure mana bobby Kaine kaja....." Kamota yayi ya rungume yanaso yayi magana sedai ya kasa. da karfi ta kwace a jikinshi ta juya da niyyar fita daga dakin sedai batakai ko inaba jiri ya dibeta luuuuu ta zube a tyles din dakin da sauri yayi kanta yana kiran sunanta Asim ma tasowa yayi ya nufi gunta da sauri. Ferry tayi waje da gudu tana fita falo taci karo da Ammi cikin matsanancin kuka tace."Ammi Sabrina...." A firgice Ammi tace."meya faru da ita."? Bata bata amsaba ta juya da gudu tayi dakin Amjad tana kuka Ammima da sauri ta biyo bayanta cikin tashin hankali.






*Halima Sadiya Yar mutan bakori*


*09035221937*


Please comments hakan shi yake karamin confidence na ci gaba dayin tying nagode.


taku akoda yaushe *Ummu Ramlat* Insha Allah
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*




?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________




*Wannan shafi Sadaukarwane gareki Aminiya ta kwarai Summaya Adam (Sumeey) Allah ubangiji ya barmuu tare ya biyaki da irin shawarwarin da kike bani ngd sosai sis ????*


Page 23&24




Haka dai Rayuwa taci gaba da tafiya ba wani soyayya domin Mimi ba sakin jiki takeda Aman ba.
Kusan kullum se takira layin Amjad sedai baya zuwa amma suna waya da ferry duk in sunyi waya se ta tambayi bobby se tace yana lafiya.
Amma maganan gaskiya shine cutama se gaba yake.


Idan tayi waya da su Ammy zatace a bashi amma ko sun bashi baya iya magana haka zata karaci kukanta ta kashe.




Bayan wata daya Aman ya koma gurin aiki kasancewar shi ma'akacin a wani babban company a nan jam'aren wanda mallakin mahaifin shine.




Kwance yake ya daura hoton Sabrina akan kirjinshi yana kallo sanye take da sponge bob riga pink da black jean kanta yasha gyara ta kamashi da pink band murmushin ta me kara mata kyau take
Wanda har saida cute one sided dimple dinta ya lotsa
Dayan hotonsu da sukai shida ita dake yashe gefen gadon ya kuma kallo
Yana sanyeda katuwar jacket hakama mimi hannunshi rike da Aqua de coco ita kuma tana shan vanilla ice cream ya rungumota ta baya dukkansu suna dariya da alama ba'a kasar sukayi hotonba duba da kankaran dake zuba a gurin sama da kasa


Kara shafa hoton yayi ya kara kallon wanda ke kirjinshi
Mummyce ta shigo dakin tana fadin
."Amjad ka tashi ko zaka ji dadin jikin naka" ya dan tashi zaune yana duban Mummy tace."ka tashi kasamu kaci Abinci." Hoton ta amsa tana kallo can ta maida kallonta kanshi tace."kabi kasa kanka a damuwa ka Sani kaddarace taraba ka da baby kuma jarabawane dan haka ka daure ka cinye."


Hawayen dake idanshi ya share yace."Mummy ni na daina damuwa sedai ni yanzu abinda ke damuna ciwan da zuciyata kemin."
Ta shafa kanshi."kada ka damu yaushe ne zaka koma ganin likitan."?
Yace"yau ne." tace."to maza tashi ka shirya seka tafi ka dinga addua."


Ya gyada kai ita kuma ta fice
Wasikar da Mimi ta barwa ferry ta bashi ya jawo domin kullum seya karanta
Bayan ya gama karantawa yayi murmushi ya sumbaci wasikar yace"nima na yafe miki Mimina Allah hada fuskokinmu a Aljanna."






Tun daga bakin kofa ya dingi jiyo kukanta da sauri ya shiga yana kallon mimi
karisawa yayi ya rungumota yana fadin."meyake faruwa bloody."?
Kukan taci gaba dayi ya gyara mata gashinta daya zubo yana kokarin rufe mata fuska
Yace."ki fadamin me yake faruwa." Cikin sweet voice dinta data canza saboda kuka tace."bobby nakeso na gani nayi missing dinshi."
Yace."shikenan."? ta daga kai ya saki ijiyar zuciya yace."please bloody kina azabtar dani da yawa wallahi ko wani safiya se kinyi kuka aka sarima dashi kike fara karyawa bakisan hakan na karyarmin da zuciyaba."


Tace."kayi hakuri ya Aman nima haka nake tsintar kaina ko wani safiya da kewar bobby saboda na saba ko wani safiya dana tashi shi nake fara gani kuma ina yawan mafarkin shi wai bashida lafiya." Hawayen dake fareti bisa kuncinta ya share mata


Yace."ki daina kuka yana cikin koshin lafiya ba kina waya da su Ammy suna fada mikiba amma ki bari karshen wata me zuwa zamuje se ki ganshi ko."? Murmushi tayi ya rikota."to zo muje ki bani break zan wuce."


Fita sukayi seda ta tabbatar ya koshi sannan ta daukan mai brief case dinshi ta rakashi har waje seda ya wuce
Sannan ta koma ciki ta hau gyaran ko ina bayan ta gama ta shirya tafito tadau key din motanta ta wuce gidansu hajiya.




Karfe sha biyu itada ummul khairy suka dawo sukayi gritted fish da vegetables sand which sai yam porridge and toasted chicken suka zuba a warmer suka wuce gidan hajiya dashi.






Misalin bakwai Aman yadawo tana fira bataso dawo waba ya dauketa suka koma


Suna shiga gidansu wanka ya shiga itama ta nufi dakinta tashirya suka fito


A dinning suka zauna tai serving nashi tayi nata


Tayi spoon uku ana hudu taji wani Abu ya taso mata
Ta gimtse abincin da gudu ta tashi
sedai bata kai ko inaba tafara kwara amai da sauri ya tashi ya nufeta
Amai take tayi kamar zata amayar da kayan cikinta
Cikin tausayawa ya dagota aman ne yakara tahowa taita kwara wa a jikin Aman tanayi tana hawaye
Seda ta gama sannan ya kaita toilet ya wanketa ya fito da ita shima ya kimtsa kanshi ya koma ya gyara gurin da tai aman
Yayi mopping din gun taredasa turaruka masu kamshi ya fesa room freshener saboda a kwaishi da tsafta.


Sannan ya koma gunta duk ya damu kaman zeyi kuka ya dagota daga kan gadon ya daurata kan cinyarshi yana shafa cikinta cikin kulawa yace."bloody ki daure ki kara cin abincin se muje asibiti."


Bata mai musuba suka fito a kyankyamace ta dauki spoon dan gani take kaman kifin ne yasata Amai
Ya matso daff da ita yana kokarin daukanta kamshin turarenshi ya daki hancinta tafara amai ???�â?ï¸�ğŸ§�â�â?ï¸?
Ya tausaya Mata Ainun dan har hawaye seda yayi
Waya ya daga ya Kira mummyn shi.
Can se gata tazo itada khairy
Khairy suka bari zata gyara gidan shikuma ya shirya Sabrina suka wuce Asibiti da hajiya.


Bayan yan gwaje² likitan ya mika mishi hannu."congrat u will soon be a father." ?˜±?˜±
Ware ido yayi cikin farin ciki."doctor what....."? Doctor na dariya yace."ur wife is pregnancy four weeks." ????
Farin ciki ne ya kama Aman da hajiya itakam bama a hayyacinta take ba batasan me ake yiba
Aka rubuta musu magunguna suka siya suka koma gida
Dakinta ya kaita ya kwantar hajiya tace."Aman zan wuce ka kula da baby da kyau kasan cewa yanzu baby batada wani daya wuce kai dan haka dan Allah badan niba kuma kada kaga ganin ido kakulamin da baby Amana." Kwantaccen sumarshi ya shafa yace."insha Allahu mummy zan kula da ita da kyau." Tace."to mumun wuce idan baby ta farka kabata abinci kabata magungunan."yace."to Mummy." Khairyce tace."ya Aman meke damun Aunty didin."? Sosa keya yayi cikin kunya
mummy ta lura da hakan kuma taji dadi kasancewar shi shine dan fari tace."ummu muje Dare nayi."


Bayansu hajiya suntafi ya koma gurinta ya dade a tsaye yana kallonta can yaga ta tashi zaune idanta a rufe ta tube rigar jikinta ta koma ta kwanta can takuma tashi still idanta na Rufe tana kokarin balle bran dake jikinta kasancewar bata iya bacci da bra
ya kariso yana fadin."bloody babu komaifa a jikinki." Hannu tasa ta kare kirjin nata data balle bran yafadi kan gadon
Kallo yabi sexy and beautiful body dinta da kallo yana kallon soft boobs nata da kallo
Wardrobe ya bude ya dauko mata wata Yar shimin Riga na net yazo ya saka mata


Ya kwantar da ita yaja blanket ya rufeta da shi ya kashe globe ya kunna mata lamp ya kulle mata dakin ya fice.




Haka cikin nan ya dingi wahalar da Sabrina ga laulayi kuma tayi farin ciki sosai da cikin.




Mimi *cool*?�ï?


*To Masha Allah Mimi na tayaki murna Allah raya.*




To se naga comments dinku nataya *Matar Aman* murnan samun karuwa.


Taku koda yaushe *Ummu Ramlat*????


*09035221937*






Please share and comments. ??????
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: ????????
??????

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads