Header Ads
Showing 9001 words to 12000 words out of 19859 words

Chapter 4 - RAYUWA SAI DA KE Complet by Mimi queen.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ne kawai maza da mata. Inda kowa seda yayi mamaki ganin yanda amjad keta rawan kai hatta ita kanta mimi seda hakan yabata mamaki Asim na dariya yace."abokina banasan wani pretending kadaina acting betrying nasan kana danne wane kawai a zuciyarka amma nasan kanasan Sabrina ya kamata kafito fili kafada mata kada Santa ya kashe ka." Tsaki yayi yace."ni banasan maganan banza Asim inace nina raini yarinyar nan da ina santa mezai hana tuntuni infada mata dan haka kada kasake cemin haka." Asim yana dariya ya dauki glass cup me dauke da king berries non Alcoholic yana fadin."Allah baka hakuri Amjad.".






*Mimi Yar mutan bakooreey*??????
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: A ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*




?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________




Wannan littafi sadaukarwarne ga *Manazarta writers Association*????�


Page 15&16




Wasa wasa biki yanata matsowa har su Aman sun bugo invitation card sedai sabreena taki rabawa dan ita bata wani daukin bikin Amjadne ya kwasa ya rabawa abokanshi nakawayen ta kuma yaba ferry taraba daddy ya tambayeta tafadi kalan kayan da takeso kala hudu dan set hudu za'a siya mata kaf kayan gidan Amjadne yabashi amsa wato pink,purple, Orange sai kuma Ash.


A gajiye yau ta uni saboda yanda Ammi da Mummy keta faman gyarata bayan isha'i tasamu ta sato hanya ta nufi dakin Amjad yana kwance ido lumshe domin baya jin dadi sosai tafada gadon tana fadin."Bobby yunwa nakeji yau Sam naki cin abinci saboda baka nan." da kyar ya tashi ya zauna ya zuba mata ido ta kai hannu wuyanshi taji zafi rau tace."Ayya sorry bobby kasha magani kuwa."? ya gyada kai tashi yayi ya bude fridge ya Ciro freshmilk ya kariso ya mika mata tabata fuska tace."beyi sanyiba sosae." tashi yayi ya dauko cup ya tsiyaya ya saka mata ice seda yadan jima sannan yace."bari nasha naji ko sanyin ya miki." Yakai baki yasha tareda mika mata ta amsa tayi murmushi tafara sha. Tari Amjad yafara tayi saurin ajiye cup yana kokarin tsayar da tarin yace."kici gaba da shan abun ki shakewa nayi." Ya tashi ya nufi toilet yana shiga ya duka a sink yaci gaba da tari kunna famfo yayi dan kada Sabrina taji amai ya farayi ba kakkautawa itako jin shiru yasa ta tashi ta shiga bayin dan azatonta wanke baki yajeyi. Da mamaki taga yana amai harda jini da sauri ta karisa ta kankameshi tasa kuka me karfi janyewa yayi cikin Karfin hali yana fadin."stop crying mimi ya tsaya freshmilk dinne be wuceba shiyasa ni amai." tace."amma dole na kira doctor." Yace."no Aa banaso kuma banaso ki fadawa kowa promise." Ya mika mata hannu ta damke tareda fadin."to amma dole kasha magani dan kasan lafiyarka tafiyemin komai." Murmushi yayi nan suka fice falo ta dauko kit din magunguna tabashi magani yasha kwantar dashi tayi akan jikinta tana shafa bayanshi ya dingi sauke ijiyar zuciya a haka har bacci ya daukeshi dagashi tayi ta kwantar akan gado ta lullubeshi da blanket ta kashe switch din dakin ta kunna lamp taja mai kofa ta fice.


Wanshe kare aka kawo akwatuna set shida na gani na fada har lokacin Amjad Karfin hali kawai yakeyi dan jikinshi ba dadi.

Da yamma Amjad da Asim sukaje asibiti. Asim na zaune a reception amjad ya fito daga office din babban baturen likitan Asim yatashi da sauri yana fadin."Meke damunka Amjad."? gaba kawai yayi asim ya biyoshi seda suka shiga mota Asim na driving ya juyo yana kallon Amjad yace."Abokina meyake damunka."? Amjad ya danja tsaki yace."typhoid ne yakamani." dariya Asim ya fashe dashi Amjad ya harareshi yace."meye na dariya banasan iskanci." Yadan tsagaita yana fadin."yi hakuri abokina gani nayi idan zaka boyewa kowa Abu be kamata ka boyeminba domin ko ni abokinkane." Amjad namai wani duba yace."mekake nufi."? Ya gyara zama ya sake fuskantar Amjad yace."I mean ba typhoid kake fama dashiba ciwan sone kuma wallahi yakamata tun wuri kafito fili kafadi tunkan ka kashe kanka." Tsaki Amjad ya kuma ja yace."Aa ba ciwan soba ciwan kauna ne kaga ni Asim banasan iskanci dama ka rakonine dan kamin iskanci." Asim yace."Aa Allah baka hakuri." Amjad yace."shi yafi." A haka suka karisa gida suna fitowa suka hango Sabrina na tahowa cikin wani blue din pitted gownt ta kariso tana fadin."yawwa bobby dama tun dazu kai nake jira naji meyake damunka." Asim ne yayi saurin fadin."ciwan...." Mugun kallon da Amjad ya watsamai shiya sashi tamke baki amjad ya saki ijiyar zuciya yace."typhoid." Itama ijiyar zuciyar ta saki tareda fadin."huhhhh thanks god daba wani cuta me tsanani bane ya kamaka har na shiga shocked." Yace."eh an mamin allura inbani magunguna." ta matsa tareda daura hannu a wuyanshi tace."har yanzu jikin da zafi."hannunshi ta kamo tace."zo muje na baka abinci." Asim dariyar da takesan kufce mishi ne ya gimtse ganin wani mugun harara da Amjad ke watso mishi tajashi suka shige.
Suna shiga ta zaunar dashi a dinning ta hada tea me kauri ta zauna a kujerar kusa dashi hannu yakai ze amshi cup din tayi saurin kaudarwa tana fadin."let me feed u u are my bobby for ever." Murmushi tamishi shima ya maida mata ta dingi bashi yana sha harya koshi sannan ta dauko basket bowl ta dauko Apple tamatsar setin bakinshi ya girgiza kai tadan sake matsawa tareda fadin."kadaure kaci ko ka danne bobby." Yace."ki barshi kawai mimi nima inasan ci sedai a yanda nake jina ba abinda zan iya taunawa sedai nasha Abu me ruwa." Cikin tausayi da damuwa tace."Ayya sorry bobby ko in tauna makane se inbaka." Kai ya daga alamar ."Eh. Tayi murmushi tareda kai tuffan bakinta ta gatsa taunawa tayi ta matsar da bakinta dai dai nashi ya bude baki kadan takai nata kan nashi tabashi lumshe ido yayi ya hadiye ta Kara tattaunawa suka kara hada baki kaman zasuyi kiss ta bashi a haka har ya cinye Apple uku zata kara dauka yace."it's okey mimi kibarshi haka ya isa." ta ajiye ta yagi tissue ta gogemai baki ta kwantar dashi a kirjinta tana shafa bayanshi tace."to yanzu me kakeso inbaka."? Ya lumshe eyes yace."no things except sleep." Murmushi tayi takamo hannunshi sukayi daki. Akan gadon tazauna ta kwantar dashi a jikinta janyewa yafarayi yanaso yatashi a jikinta tayi saurin rikoshi juyo dakai yayi suka kurawa juna ido itace tafara kyaftawa tayi murmushi ta shafi sajenshi tace."Bobby wai yanzu rabuwa zamuyi ko."? Shiru yayi domin wani Abu dayaji yakasa bata amsa wani kukane yazo mata murmushi tayi yayinda hawaye kebin kuncinta ido kawai yabita dashi wannan karon yakasa hanata danji yake inama shi yake kukannan kila da yaji saukin abinda yakeji zuciyar shi kuka take sosai ita kanta tarasa dalili kuma takasa dainawa bakinta takai kan na Amjad tana kissing shiko ido kawai yabita dashi ba karfi balle ya hanata. Itako hakanan ta tsinci kanta da tsotsan bakin Amjad wani ijiyar zuciya suke saukewa gaba bayansu yayinda Amjad yakai hannunshi wani sashi na jikinta wani nishi tasaki tana Kara turmuka bakinta cikin nashi. Tasha bakinshi sosai San ranta can ta janyeshi daga jikinta ta tashi cikin kunya zata fice setaji ya riko hannunta ya mayar da ita kan gadon ya turmusheta ya haye samanta yashiga kisses dinta dan tattureshi tafarayi alamar bataso amma yaki dainawa yadan janye baki a sanyaye yace."nima ramawa zanyi." ba yanda ta iya dole ta biyemai nan wasan yafara canzawa daga kisses abun yakoma romance. Kuka sosai ta fara ganin haka yasa ya dagata yatashi da kyar tashi tayi tana maida rigarta tana kuka ido kawai ya bita dashi tanajan Kafa tana tafiya har takai bakin kofa se kuma ta juyo ta karisa bakin gadon ta dauki bra dinta ta share hawaye takarisa gabanshi tayi murmushi tabashi Hot kiss a lebe da forehead tayimai a kunci tace."sorry bobby nina ja koma meye kayi hakuri." Shiko ido Ya bita dashi mamaki ya hanashi magana. Ganin bayada niyyar magana yasa ta kara kai bakinta kan nashi ta tsotsa labbanshi kadan ta shafi kwantaccen sajenshi."seda safe ka kula." tana fadin haka Hanyar fita cikin kunya hannunta ya sake rikowa ta amshe da sauri tana dariya tafice da gudu. Murmushi kawai yayi ya shige toilet.




*herleeeymart Bintu Isah Yar mutan bakori*
For more Informations *09035221937*




Please comments
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*




?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________




*Wannan shafi Sadaukarwane gareki my bestie sister Hafsat Amjad bazan taba mantawa dakeba sis domin kintaka rawa a rayuwata I want u to know dat u makalize in my heart thank you so much sis.*????


Page 19&20




Bude ido tayi ta ganta kwance a gadon Asibiti a firgice ta tashi mummy tayi saurin karisowa gabanta da sauri ta chachumo Mummy cikin kuka kaman wacce ta zare tace."mummy ki maidani gida na fadama su daddy ni bobby nakeso ba ya Aman ba kuma bazan iya rayuwa da wani ba bobby ba." Kamar a mafarki haka mummy kejin zancenta taci gaba da kuka tana fadin."mummy ina bobby yake dan Allah ki kaini gurinshi." Gefen fuskarta mummy ta shafa tace."yata an daura aurenki dazu....." *(readers Se muce masha Allah Allah bada zaman lafiya*) Ja da baya ta farayi ta saki mummy gaba daya a firgice hawayen dake sintiri bisa kuncinta suka kafe chakkk ta kasa cewa uppan Mummy ganin halin da take ciki yasata rikota da sauri tana kiran sunanta batayi maganaba se ido da tabi mummy dashi mummy tace."yanzu zamu tafi gida tunda kin farfado Anjima masu daukan Amarya zasuzo, kinji ko."? Mummy na fadin haka tafice Sabrina kai ta hada da bango tasaki wani irin kuka tanaji zuciyarta na mata zafi. *Wayyo mimi kin bani tausayi ?˜­*




Ko da suka koma gida ta tabbatar da gaske an daura auren kasa cewa komai tayi se kuka taketa rusawa.


Ammice ta shigo tana ganin Ammi ta tashi da gudu taje ta rungume Ammi tana kuka take fadin."Ammi banasan ya Aman dan Allah ni bobby nakeso Ammi ki temakeni." Ammi ganin halin da Yar tata take ciki yasata tausaya mata ta kara rungumota itama cikin kuka tace."kiyi hakuri sabreena ba abinda zan iya lokaci ya kure." Kuka me karfi tasa ta zube bisa gado ta daura hannu akai tana fadin."na shiga uku ni bobby nakeso Ammi wallahi ni bobby nakeso shima yana yana sona Ammi bobby ya kamu da ciwan zuciya duk dan saboda ni wallahi Ammi nice sila ni naja mishi komai....." ta kara fashewa da kuka Ammi kasa daurewa tayi ta fice da sauri tana sharan hawaye.


A haka aka mata kwalliya aka shiryata cikin wani farin wedding gownt se kamshi takeyi aka yafa mata farin net suna gama shiryata suka fice.
Ferryce ta shigo itama ido jajir da alama tasha kuka na tausayin aminiyar ta.
da sauri Sabrina ta tashi ta yaye net din tana fadin."Ferry ina bobby yake."? girgiza kai ferry tayi tace."bansaniba Amma yace na baki wannan." ta mika mata farar takadda da sauri ta amshe ta haye saman gadon ta bude ta fara karantawa wasikace ga abinda ya rubuto kamar haka "Mimina hakika zuciyoyinmu bazasu taba yafe mana ba na halin da muka sakasu a cikiba ki yafemin mimi domin ni ne silan halin da muka shiga a yau. da ace banyi zurfin cikiba tun farko na bayyana miki abinda ke raina da bazamu kasance a halin da muke a yanzuba. A koda yaushe nime yafiyane a kanki dafatan kema zaki yafemin duk abinda na miki for the sake of our true love. I love you till eternity my mimi fatan Alkhairy da zaman lafiya me daurewa happy married my mimi love u for ever I love you....."
Kuka ta fashe dashi takai takaddar bakinta tace."I love you too my Bobby." Wayanta ta jawo tayi dialing numban shi sedai not recerbul kawai ake ce mata wurgar da wayan tayi akan tiles tareda fashewa da kuka. Can ta tashi ta jawo drower ta dauko wani diary ta bude bakomai a ciki se rubutun yanda take tsananin San bobby. Inda batai rubutuba ta yage ta dauko biro ta fara rubutu kamar haka "hakika bobby bakamin laipiba infact ma nice na maka domin nice na amsa auren Aman sannan kai kasan cewa baka tabamin wani laifiba balle na rikeka har gobe zan kasance a me kaunarka bazan taba daina sankaba har abada sannan bakasan ikon Allah ba zamu iya samun juna ko a gidan Aljanna ne bazan iya rayuwa ba tareda kaiba please ka dawo gareni bazan daina sankaba har abada am ur beloved one mimi 4ever I love you bobby......" Tana gama rubutawa ta nade takaddar tareda duban ferry tace."Ferry inaso na hadu da bobby yanzu Kafin mutafi bauchi." Ferry ta rikota suka nufi hanyar waje suna fita suka hadu da mummy zata shigo tana ganinsu tace."yawwa baby dama ke akace in tafi dake yan daukan Amarya sunzo." Cikin kuka tace."Mummy bobby...." Mummy tace."tun jiya bansan inda yakeba." ta ware ido."mummy baya gidan nan."? Tace."Eh amma nasan suna tareda Asim." mummy ta rikota."zo muje." Wasikar ta mikama ferry tace."ki bashi kice ina sanshi har abada." Mummy ma kanta ta tausaya musu domin tasan shima dan nata na wani hali daurewa kawai takeyi. Ta kamata suka nufi dakin dasu daddy ke ciki.


Nasiha sosai me ratsa jiki daddy da Abbah suka mata ita dai ba baki se kuka Ammi kasa magana tayi saboda tausayin Yar tata daddyne ya dubi Abba yace."kunyi magana da Amjad din."? da sauri ta dago tana kallon Abba da yace."Eh amma yace bazai samu daman dawo waba saboda yana tareda abokanshi harda yan kasar waje." Komar da kai tayi ta saki wani kuka Mara sauti. Shafa kanta Ammi tayi tace."Allah miki Albarka." Mummy ta mata nasiha nan akayi waje da ita, se lokacin mummy ta iya samu kuka ya kufce Mata ganin yanda Ammi da Sabrina keta rusan kuka da kyar aka raba Ammi da Sabrina.
Ana fita da ita Abba yace."haba Ruma taya zaku taru kuta kuka kaman wasu yara."? Basuyi maganaba sukaci gaba da kuka domin su daddy basusan komaiba.


Motocine manya² guda goma sha biyu na daukar Amarya a daya daga ciki aka sakata suka kama hanyar kano domin daga can anyi musu booking din flighti kano to bauchi.






Gaisuwa tareda ta'aziya?˜­?˜­ gareku Aunties dina sis Rabi'a maiwa da Aunty Momy ina muku ta'aziya na rashin mahaifinku da kukayi ?¤²?¤²Allah ubangiji ya jikanshi yamai rahma yasa can ya fiye mai nan ya Albarkaci abinda aka bari Allah kara hakuri Aunty Rabi'a yabaku hakurin juriya da rashinshi Amin Rabbeel Alameen.






Mimi *cool*
Yar mutan bakori ?�ï?


Please comments and share ????
11/13/20, 10:30 AM - Mimi: ????????
??????
????
??
*RAYUWA SEDA KEE!!*
????????
??????
????
??
By
*Ummu Ramlat @2020*




?? *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*????�


```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```?¥°
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsapp
____________________




*wannan shafi Sadaukarwane gareku yan biyunmu sister Fatima (zahrah) and sister Ruky (Leenhab) Allah barminku ya hada kanmu yasa kutaso a tare kanku a hade ?¤²?¤².*




Page 21&22




Se wuraren yamma suka isa bauchi jerin gwanayen motocine suka zo airport suka daukeshi zuwa unguwan su Aman I zuwa lokacin Sabrina ta daina kuka se tunani takeyi ta manne jikin ferry.
A gajiye suke dukkansu duk da tafiyan jirgi sukayi amma hakan be hanasu jin sun gajiba. Gidan nata ba nida da gidan iyayen Aman a nan jam'aren dan haka kai tsaye tsantsareren gidanta aka wuce da ita, ita bamma ta tsaya kallon kayan alatun da aka cika mata gidan da shiba saboda ita tunaninta gaba daya nakan bobby.




Wanshe kare yan rakiyar Amarya suka juya hadda ferry bayan sun gama gyara mata ko ina Aiko tayi kuka kaman karta daina haka ferry ma tasha kuka.


Bayan sun tafi da dan dadewa tana zaune kan daya daga cikin kujerun falon wanda irin wannan kujerun ne masu amfani da AC wanda inbata suke saurin lalacewa. Taji ana danna door bell dagowa tayi fuskarta yayi jage² da hawaye ta jawo remote ta danna kofan ya bude Aman ya shigo tareda sallama bata amsaba se kallo data bishi dashi gaskiya ya hadu ba karya sedai be kai bobby ba, karisowa yayi yana sakar mata murmushi dukar da kai tayi cikin kulawa yace."bloody akwai abinda kike bukata."? Girgiza mishi kai tayi har ze haye sama can ta dago cikin rinanniyar muryarta data rine saboda kuka tace."ya Aman." Chakkk ya tsaya tareda juyowa yace."na'am kanwata." Tace."khairy nakeso tazo banajin dadin zama ni kadai ban sababa." Yace."Ok." tareda hayewa sama ya canza kaya can ya sauko ya fice.


Ko minti talatin ba'a yiba taji door bell da sauri ta bude dan tasan khairy ce Aiko itace ta shigo tareda zama tace."Aunty didi gani ya Aman yace kina kirana." tace."ban saba zaman kadaiciba a gida kullum muna tare nida bobby please ki zauna ki tayani fira, kinji."? tayi maganan ne cikeda shagwaba *(domin kunsan shagwababbiyar ce)* hakan yasa khairy sakin murmushi tace."to amma gaskiya Aunty didi kin cika shagwaba, waye ya shagwaba ki haka."? Shiru tayi khairy tace."oh na manta waye banda ya Amjad amma gaskiya yanzu ki Adana abinki kada a dinga shagwabe ma yayana." Sabrina dai na jinta bata tankataba illa daura kanta da tai hannun kujera tana tunanin halin da bobbynta me ciki."duk inda kake nasan kana cikin damuwa."? ta fada a hankali cikin kuka khairy dai nata

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads