Showing 9001 words to 12000 words out of 20540 words
Chapter 4 - BOYAYYEN SIRRI Book Complete writing by Chamsiya Laouali Rabo.txt
da kissing nata yana mai kai hannun shi ga wuyanta,yana tsaka da shan bakinta wayar shi ta ɗau ringing piking yayi sai bayan ya gama amsa kiran ne ya lura da Ammy wacce ke kallo,kunya yaji kamar ya nutse cikin ƙasa ita kuma Ammy tsayawa ne tayi taga ƙarshen gudun ruwan shi.
Da dadare bayan sun ci abinci sunyi kallo kowa zai tafi makwancin shi MARYAM kam tace wurin ABDALLAH zata kwana irin rarashin duniya Ammy tayi mata akan ta haƙura amman taƙi sai ma rugawa da tayi ta barta tsaye.
A kwance ta tarar da shi yana ƙoƙarin saka écouteur a kunne,yana ganinta yayi saurin tasowa "Ammy tace kizo nan?"kai ta ɗaga mashi ai kam ya danna ma porte key ya ɗauke cak ya dire a gado,jikin shi har wani ɓari yake a lokacin da ya tuɓeta a yadda yake rawa ƙafa ko mace cikakkiyar budurwa iya abinda zai yi kenan.
dubata yayi a matsayin shi na likita ya san in ya shigeta akwai babba matsala don bata wani ida cika budurwa ba,a haka dai yayi maneji har ya samu nutsuwa.Wani irin zazzaɓi ya rufe shi,magani ya sha tare da yin allurar da ya saba a duk lokacin da ya shiga irin wanga halin.
Washe gari tun da sassafe yayi wanka yayi shirin tafiya office,yana ɗaura agogo ta farka zaune ta tashi tana kallon shi har ya gama abinda yake kamin ta shiga wanka ko da ta fito har ya fita.Shiryawa tayi cikin doguwar riga ta atamfa kamin ta fita hannunta riƙe da wayar shi da ya manta."Bonjour !!!"ta faɗa tana mai zama kan kujerar da ke facing shi da kai ya amsa mata,abun karin ta zuba taci ta ƙoshi ABDALLAH na tashi ta miƙe tabi bayan shi.
Part ɗin Ammy suka shiga MARYAM daga bakin ƙofa ta tsaya tana jiran shi "baby ki zauna har ya dawo "cewar Ammy tana mai tasowa ai da gudu ta fita ɗakin sai wajan motar shi.Dariya dukan su suka yi "toh Ammy sai mun dawo"ABDALLAH ya faɗa lokacin da zai shiga mota addu'a tayi masu kamin yayi ma mota key.
Wata tangamemiyar asibiti mai suna *A.A CLINIC* ya danna hancin motar shi ciki wurin da aka tanada dan shi kaɗai yayi parking kamin su fito su doshi ciki,duk inda zai wuce sai sun gaida shi cikin girmamawa a matsayin shi na shugaba kuma mai asibitin.
Office ɗin shi da ke can sama suka nufa ,suna shiga ƙamshin turare yayi masu maraba.Babban office ne sosai ya kai girman ɗaki uku dan aciki akwai falo da ƙurya ga kuma danƙareren gado wanda ya sha shimfiɗa ta alfarma.
System ɗin shi wace ke bisa table ya shiga dubawa tsawon awani biyu yayinda baby ke ɗakin motsa jiki tana ball.Ƙa'idar shi ba a shigo mashi office sai an kira a waya tukunna hakan yasa ya amsa kira bila'adadin kamin ya kasheta gaba ɗaya.
Ɗakin hutun shi ya nufa ya rage kayan jikin shi kamin ya kwanta,har barci ya fara ɗaukar shi yaji ta faɗo jikin shi.
"Ka tashi muyi ball"ta faɗa tana ɗan dukan ƙirjin ya,lumshe ido yayi ya buɗe yace "na gaji ki min tausa"fuska ta ɗan ɓata kamin ta fara matsa mashi ƙafafu izuwa ƙwabri.
Idon shi a lumshe yana jin daɗin yadda take mashi kamin ya jawota zuwa jikin shi, controlyn kan shi ya kasa a haka ya auka ma baby bai bata damar kuka ba amman yana jin yadda bugun zuciyarta ke bugawa da ƙarfi ga kuma motsin da take.Sai bayan ya faɗa kogin nadama sannan ne ya lura da bata lumfashi da sauri ya haɗa ruwa cikin baignoire masu ɗumi ya tsumbula ta sai a lokacin kuma ta dawo da lumfashi ai kam ta kware baki ta ƙwala ƙara rarashinta ya fara kamin ya fito da ita ya dubata bata ya bata taimakon gaugawa.Allurai yayi mata ya bata magani kamin ya canza dara ya kwantar da ita,ba a daɗe ba barci ya ɗauketa.
Tagumi ABDALLAH ya rabka yana tunanin abinda zai ce ma Ammy dan ya san doli ta gane ,wani sanyi yaji jikin shi yayi kamin ya kwanta raɓenta.
Sai wuraren ƙarfe ɗaya ya farka wanka yayi ya bada oder abinci,ba a daɗe ba aka kawo mashi yana tsaka da ci yaji an turo ƙofa zuciyar shi ce tayi wani irin bugawa ganin Ammy riƙe da basket ,yadda ya daburce da ganinta yasa tayi saurin tambayar shi "lafiya ko baka ji daɗin ganina ba?"kamin ya kai ga bata amsa suka jiyo sautin kukan baby tana cewa "wayooo Allah abun fitsarina zai cire zafi-zafi"da sauri Ammy ta nufi ɗakin zuciyarta na bugawa a tsaye ta tarar da baby tana gwale ƙafafu "mi yayi maki?"yadda take son tafiya ta kasa kawai ya tabbatar da abinda ya faru.
ABDALLAH ta juyo ta kalla wanda ke bakin ƙofa ya sunne kai ƙarasawa Ammy tayi ta ɗauke shi da mari "ina tunanin kanada hankali ashe shashasha ne kai?ba komi yasa a ban taka maka burki ba sai dan naga a matsayin ka na likita ko kaɗan wannan tunanin ba zai zo maka ba, shiyasa har nike barinka da ita"Ammy na gama faɗin haka ta saɓi baby a kafada ta fice dama driver bai tafi ba.
Bai da wani zaɓi da ya wuce ya tafi gida ayita ta ƙare,key ya zira ya fito yana shirin shiga mota LAURAT ta ƙaraso tana gaishe shi a daƙile ya amsa ya shige mota ita kuma tayi tsaye tana mamaki dan ba haka yake mata ba.
Tun kamin ya shiga falon yake jiyo muryar Ammy cikin faɗa tana mai sake jaddada ma dady "ai laifin ka ne tun yaushe nike biyaka kan kayi ma ABDALLAH aure sanin jerin da yake cikin maza amman ka ƙiya wai ala doli dogon karatu zai yi,yanzu inda yanada mata ai ba zai mata fyaɗe ba"cikin ƙosawa da mitarta dady yace "kar ki ƙara cewa ɗana yayi fyaɗe dan ya biya sadakinta kuma duban jama'a sun shaida kuskure guda ne ya kusanceta a lokacin da bai dace ba"shigowar ABDALLAH yasa duk suka maido duban su kan shi Ammy sai hararen shi take.
"Je suis désolé am..." "ba wani ni ka fita ka bani wuri"cewar ammy tana mai juye kai,dady ya kalla yace "ka sa baki dad kar Ammy tayi fushi da ni""yanzu dai ba wannan ba ka fitar da mata cikin wannan satin nasan ba za a rasa ba wacce kake so ba cikin ƴan matan da ke bin bayanka"da wannan dady ya bar wurin.
Part ɗin shi ya shiga yana zuwa ya shige toilet ko kayan bai fidda ba ya sakar ma kanshi shower,rumtse ido yayi yana ta ganin image ɗin ƴan matan da ke son shi a fuskar LAURAT tunanin shi ya tsaya "ita tayi ko ba komi fara ce kuma akwai shap"ya faɗa a zuci....
💞💞💞💞💞
Ana kiran asallatu wani barci mai nauyi ya ɗauke AMAR hakan yasa mum fita cike da tausayin ɗanta.
Wata kyakyawar yarinya ce zaune cikin ciyayi duk ko ina na jikinta ciyawa ce kore baka ganin komi na jinkinta sai dogon gashinta baƙi ƙirin da ya zubo har gadon bayanta.A hankali take takawa zuwa inda yake zaune ya game kai da gwiwa yana kuka,muryata ya tsinkayo tana cewa:
"Ka bar kuka haka nan ni ban so"ta faɗa cikin zazzaƙar muryarta ɗagowa yayi yana kallon ganyen mai kama da mutum kamin yace "ina cikin damuwa ne rayuwata na cikin haɗari ga duhu ga ƙunci" "ba kuka zaka yi ba addu'a zaka yi ka rinƙa karanta *suratul yasin* zata zame maka kariya daga sheɗanu"tana gama faɗin haka ta ɓace ɓat a daidai kuma lokacin ya farka ,kai ya dafe yana tuna mafarkin da yayi wanda bai wuce 15mns da fara shi ba alwala yayi ya shimfiɗa tapis yayi sallah har zai miƙe ya jiwo sautin muryarta "ka *rinƙa karanta suratul yasin*"komawa yayi ya zauna ya buɗe ƙur'ani yasin ya fara karantawa kamin ya kawo falaƙi da nasi.
Yana tsaka da addu'a mum ta shigo sai kuma ta fita,bed ya haye ya koma barcin da bai tashi ba sai shaɗayan rana.Wanka yayi ya tsanza kaya kamin ya fito falo abinci yaci bayan ya gaishe da mum.
Saman terrasse ya fito yana kallon AMARA da ke koyon rubutu da allo "kai fa nike rubuta ma jiya nayi mafarkin wata tace na rubuta ma SURATUL FALAS,NAS,DA YASEEN wai ba zaka ƙara yin ..."kallon da yake mata yasa ta ƙyale tana kallon idon shi uwanda kamar ba na mutane ba ai da sauri ta maida kanta ga allon tana rubutu jikinta na karkarwa zuciyarta na bugawa "nima nayi mafarkinta sai dai ba mutum ba ce"ta tsinkayo muryar shi ɗagowa kawai tayi ta kalle shi bata ce komi ba.
Mum da ke zaune tana tsigar ya kuwa tace "ka rinƙa addu'a AMAR duk ma minene Allah zai kawo mamu mafita"da "Allah sa"suka amsa kamin suke jiyo muryar BALARABA tana habaici "ƙadangaren bakin tulu ya kasa ya tsare ya hana ƴan gida shan ruwa in kuma suka yi garajen taɓa shi su kashe tulun woooo"kai kawai mum ta girgiza ta cigaba da aikinta.
Sanu a hankali ciwon AMAR ya fara ragewa tun da suka gane sai in iska ya buge shi ne kawai yake tashi shima ba kullum ba,hakan yasa ya maida rayuwar shi kullum cikin ɗaki sai jefi-jefi ya kan fito yana kallon mutane ta saman bene.Yanzu matsalar da tafi damun shi shine rashin yin barci sai in an yi asallatu kawai yake zo mashi tun yana damuwa har ya fidda kullum mum cikin neman magani take.
AMARA na cika 22years tayi aure a lokacin AMAR na 21years ,yanzu ta kwashe shekaru biyar gidan miji amman ko ɓatan wata bata taɓa yi ba .
AMAR na tsaye saman bene kamar yadda ya saba ya tsinkayo ciyayi tsawan shar a face da gidan da su,yau ne ya fara ganin haka bai gama mamaki ba kuma gidan ya koma normal kamar yadda yake.
Tsoro ne ya ɗarsu a zuciyar shi yana shirin barin wuri ya ga ana sabke kaya cikin adaidaita sahu,wata mata ce da ƴarta ƴar ƙarama suka shiga gidan tana jaye da yarinya wadda duk jikinta a rufe har fuskarta,zuciyar shi ce ta wani buga da ƙarfi yayinda yaji wani abu ya daki ƙahon zuciyar shi.
Ɗaki ya koma cike da tunanin abun al'ajabi,bai gayawa kowa ba yayi kwancin shi yana mai riƙe da ƙur'ani har zai fara karatu ya jiwo kukan TARZAN,ta window ya leƙa sai ya tsinkayi BALARABA ce ke bashi abinci.
Da sassafe AMAR ya je bakin bene yana kallon gidan da ke face da su,matar jiya yaga ta fito tana ajiye kaya ƙofar gida kamin ta hura huta ta fara toya ƙosai can kuma yayinyar ta fito da irin shigar jiya.
Mamaki ne ya kama shi tun daga ranar ya dasa alamar tambaya sai kuma ya fara taimakon su da abinci sabulu omo a nan ne yake sanar da mum uwanda yake ba har ta kai ita da kanta take aika masu.A sannu AMAR ya kamu da ciwon son yarinyar da bai taɓa ganin fuskarta ba tun bata san shi ba har ta kai ta gane kullum sai ya fito kallonta ita ma sai ta ganshi take jin daɗi ......
*Cigaban labarin....*
Lokacin da AMARA zata tafi gida ne mum ke ce mata "insha Allah zan yi tunani a kai sai a san abinda za ayi"jiki ba ƙwari ta wuce gidanta a ƙofa ta gamu da BALARABA bangazar AMARA tayi har sai da ta kusan faɗuwa "Allah ya isa ban yafe ba kuma ni nafi ƙarfin ki"cewar AMARA maimakon BALARABA taji zafi sai dariya tayi tace "an yi dai mu gani in tusa ta hura huta a cigaba da zuwa ana jajanta ma juna""alhamdullah da yake ma uwar tau tanada uwanda zata zauna da su ɗin har su jajanta"AMARA ta faɗa tana shirin tafiya sai ji tayi BALARABA tace "wani ?wa ke?ina ce dai kema juya ce kuma ke da haifuwa sai dai ki gani a maƙota ko kuma can a lahira kiyi ta"duk da maganar ta daketa bai hanata ramawa ba "in da rabo kam sai nayi""in bayan raina ba"cewar BALARABA ..............
🥱In fa baku comments wlh ban yin typing kan lokaci domin shine ƙwarin gwiwata
*{Cham~rose💞}*
[05/07 à 11:03] Matar Sadauki💞: *ƁOYAYYEN SIRRI*💞
By Chamsiya Laouali Rabo
☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION*☀️
___________________
BISIMILLAHI RAHMANI RAHIM
*CHAPTER 27-28*
Yau kwana biyu kenan da ABDALLAH yayi akai-akai tun ranar da abun ya faru bai sake sa MARYAM a ido ba,tana can ɗaki Ammy ta kulbe tana bata wata irin kulawa ta musamman.
Duk yadda ya so ganinta abun ya gagara don Ammy ta kasa ta tsare gaisuwar shi ma da kyal take amsawa.
Yana zaune a office bayan ya gama dube-duben da zai yi ya fara latsa waya, wasap ya shiga nan yaci karo da tantsara-tantsaran hotunan da LAURAT ta turo mashi,jawo hoton yayi ya ƙura ma manya hisp ɗin ta ido kamin ya fara duba sauran sai cije leɓe yake yana jin kamar ya ganta a gaban shi ya rungume.
Tsananta kallon hotunan shi ya jawo mashi tashin sha'awar shi wanda hakan yayi bala'in zautuwa har ya danna mata kira,bugu ɗaya ta ɗauka bayan sun gaisa ne yace "um please kin shirya aure ne?"kai tsaye ta bashi amsa da "eh"shi kuma yace "zaki iya aure na?"dan tsabar ruɗewa sai da ta cire wayar ta duba da kyau da ABDALLAH dai take waya "dear ai kafi kowa sanin babban burina bai wuce na mallake ka ba"cewar LAURAT tana wani ƙashe murya "no ni dai ki amsa min in zak...""zan iya mana"tayi saurin bashi amsa cikin zaƙuwa "ok ki shirya ban so ya wuce 1month sannan kin fi kowa sanin dokokina ban son raini da karanbani"da "toh.to.to"kawai take amsawa har ya kashe wayar .
Abu kamar wasa sai gashi an kai lefe gidan su LAURAT har an saka rana biki.tun daga wannan lokacin su ABDALLAH suka buɗe wani babin soyayya da hiraraki na amare a nan ne yake shaida mata shi mai yawan buƙata ne tace mashi taji ta yarda.
Lokacin da aka ɗiba na biki yayi aka ɗaura aure aka kai amarya gidan mijinta,sai a lokacin ne MARYAM ta fahimci hidimar da ake dan taga dangi sun cika gida ana shagali kasancewar ɗaurin auren masallaci ne ba ayi bidi'o'i ba kuma Ammy bata gaya mata ba.
Tun a wajan cin kaza amarci ABDALLAH ya fara lalubar LAURAT ita kuma sai noƙewa take tana jin kunya da tsoro.Bata ƙara firgita ba sai da suka zo kwanciya taga ABDALLAH ya zaƙe wajan aika mata zafafan saƙonni kan ta farga taji ya fara kwararo addu'ar nan da Manzo Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umarci angwaye suyi a yayinda yin sunnah aure,yadda ya dadage ya shigeta da ƙarfi yasa ta ƙwala ƙara tana kiran sunan duk wanda ya zo bakinta amman ina ABDALLAH yayi nisa a cikin duniyar sama.
Yadda kasan ƙwai haka ABDALLAH ke kula da LAURAT tsawon sati biyun nan na amarci dan ko kaɗan bai ɗaga mata ƙafa.Duk lokacin da yake tare da LAURAT sai ya tuna MARYAM irin jarumtar da tayi first nigth ɗin su da kuma yadda take da rashin tsoro.
Tun safe LAURAT ta gama aikin gida kafin ta shirya tsaf cikin shadda H coulor,gidan Ammy ABDALLAH ya ajiyeta har zai tafi ya tsinkayo MARYAM ita da ƙawarta RAINATU suna ball.
Tsayawa yayi yana ƙare masu kallo kamin ya haɗiye yawu "wannan ai mutum zai huta sosai wannan kayan alatu tun yanzu ina ga sun girma"ya faɗa a ranshi yana kallon ƙirar ɗin RAINATU wacce ke abkin gudu tana son kamo ball yadda mazaunanta ke juyawa ya daskar da ABDALLAH a tsaye sai kallonta yake babu ko ƙyaftawa.
"Baby ga magajinki nan mai kyau"cewar RAINATU lokacin da MARYAM tazo amshe ball ɗin daga hannunta,cak ta tsaya suna ƴar kallon-kallon kamin taja hannun ƙawarta su bar gun sai a lokacin ABDALLAH ya ƙarasa ciki.
Bayan ɗaki suka zauna ta fara ba RAINATU labari"wlh RAINA ya ABDALLAH ma irin abinda kika gwada mani ga video nan har da shi..."kafin ta ida ta katseta "wai kina nufin kinga shi?"ta faɗa tana kama haɓa "eh harda wannan ruwan ya bani nasha amman abun fitsarin shi ƙato ne sosai"kasancewar RAINATU ta girmi baby yasa tafita wayo hakan yasa wani ba take turo blue film suna kallo a nan ne baby ta fara ganin ashe dai ana yin sex tana son gayama ta ABDALLAH ma yayi mata amman tana jin tsoro kar tace mata ƴar iska.
Da RAINATU da MARYAM makarantar su guda kullum suna tare kuma babu hirar da suke sai ta sex a na haka har suka zama cikakkun ƴan mata nan ne fa ABDALLAH ya murje ido yace lokaci fa yayi da zai ɗaukar matar shi.
MARYAM kam a matse take ta koma sai shirya yadda zasu yi rayuwa jin daɗi take "ƙawata wlh na matsu na riƙe sandar na ta ABDALLAH inji ya shiga cikin jikina na san ga ranar sai na kusan suma dan daɗi"cewar MARYAM "hummm dan Allah ki bari har na samu miji sai ki tare kinga zamu ji daɗin yin labarai "
"Haba ƙawata dan baki ga yadda nike cutuwa ba in dare yayi,yanzu dai ki gayamin shawarwari"duk da RAINA bata ji daɗi ba amman bai hanata batada shawarwari ba na tarairayar miji.
Sai da aka yi gagarumar walima sannan aka raka amarya gidanta,duk wanda yake wurin sai yaga yadda ABDALLAH ke rawar ƙawa ya matsu mutane su tafi.Bayan ƴan rakiya sun tafi ya rage daga ita sai RAINA wacce take ta tsara mata yadda zata yi,suna nan zaune har ABDALLAH ya shigo da abokin ya shi ya maida RAINA gida.
Bayan sun gama komi ABDALLAH ya kashe hutar ɗaki suka kwanta, hannun shi ya ɗora a saman ƙugunta kamin ya sance igiyar rigarta sai a lokacin wani tsoro ya dirar ma MARYAM bata tantance ba taji hannun shi ga jikinta.
Jikin shi na ɓari ya shimfiɗar da ita ya karanto addu'a jin haka yasa MARYAM fara kuka tana magiya bai jita ba har sai da ya kai ga niyyar shigarta amman sai yaji abun ya kwanta,cike da al'ajabin haka ya kwanta(ya rasa martabar shi ta ɗa namiji).
*Cigaban labarin...*
Tsohon ɗakin ABDALLAH baby ta koma,kwance tayi tana tunanin rayuwa RAINA ce ta faɗo mata a rai kawai sai tayi dialing numberta amman har kira biyar tayi bata ɗauka ba hakan yasa ta ajiye wayar ta shiga barci.
ABDALLAH kuwa gida ya koma,yana zuwa ya