Showing 12001 words to 15000 words out of 20540 words
Chapter 5 - BOYAYYEN SIRRI Book Complete writing by Chamsiya Laouali Rabo.txt
tarar da LAURAT ta gama komi na gida tayi kwalliya tana jiran dawowar su.
Shigowar ABDALLAH shi kaɗai ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,da murna ta tarbe shi tana "oyoyo nayi missing naka mn bb chéri "ta faɗa tana mai shigewa jikin shi, kamin ta kai hannu kan kan cikin shi"na san kana jin yunwa sosai bari na zuba maka abinci",hancinta yaja tare da nufar inda tebur ɗin abincin yake. Sosai yaci abincin sai santi yake yana mata hirar soyayya kamin tayi magana suka tsinkayo sallama shiryawa suka yi a tsanake kamin LAURAT ta fita dan ganin ko wacece yayinda ABDALLAH ya shige part ɗin shi.
Suna ɗan taɓa hira ABDALLAH ya fito sai baza ƙamshi yake,a tare gaban su ya faɗi amman sai suka ƙaƙalo ma juna murmushi"ina wuni ABDAL"RAINA wace ke hakimce a kujera ta faɗa "lafiya lau RAINA baby ya gida ?""alhamdullah"ta bashi amsa "MARYAM na wajan Ammy bata jin daɗin jikinta"cewar ABDALLAH yana mai zaunawa "eh haka yayar mu tace naga ta kira ni ne shine nace bari kawai nazo ashe mun yi ban hannu makafi"da ido ya amsa mata kamin yace "ko ki tashi na kai ki?""tom"ta faɗa tana mai miƙewa tsaye "bb abincin fa ka tsaya ka ƙarasa mana ko taxi ba sai ta hau ba"cewa LAURAT dan sam bata yarda da tafiyar ba ABDALLAH da farar macce kuma mai ƙugu.
"Yanzu na dawo kar ki damu"ya faɗa yana mai kai mata kiss a goshi kamin ya fito waje inda RAINA ke tsaye tana jiran shi.
Tafe suke a mota suna taɓa hira wacce rabinta RAINA ce ke bashi labarin school shi kuma duk ya wani susuce yana kallonta yadda take wulga ido tana wani ɗaɗaga su da yadda take motsa lips ɗinta uwanda suka sha man leɓe irin wanda yake so a haka har suka ƙarasa gidan Ammy.
Sallama suka yi suka shiga,a kwance take bisa kujera mai zaman mutum uku kanta bisa cinyar Ammy tana tsefe mata kitso.Ihu tayi tare da rugowa ta rungume RAINA tana dariya kamin ta ja hannunta su nufi ɗaki "kiyi a hankali banda gudu ko guje-guje kar ya tai ya taɓa lafiyar ki"Ammy ta faɗa suna gab da shiga ɗaki.
"Ina kika ajiye wayar ki ina ta kiranki baki ɗaga ba kuma dan rainin hankali shine ko ki maido"cewar MARYAM tana hararenta yayinda suka hau bakin gado "daga gidan ki na fah nike shine na yo nan LAURAT tace baki lafiya,mike damun ki ko ciwon amare😉"RAINA ta faɗa tana kane ido fuskar MARYAM ce ta canza har zata gaya mata abinda ke faruwa kuma sai ta kasa tace "ke dai kika sani bari na kawo maki abun sha"MARYAM na fita RAINA ta buga tagumi kamin ta ciro waya ta danna kira sai kuma MARYAM ta shigo sai tayi saurin katse kiran tana murmushin doli wanda da ka gani kasan ba har ƙasan ranta ba ne,jus take sha tana tunanin maganar Ammy kar baby tayi guje-guje"tabas ciki gareta"ta faɗa cikin ranta kamin ta saki kofin jus ɗin ya zube,kallonta MARYAM tayi "wai miye ke damun ki?"
"Babu komi bari ki ga in tashi in tafi"
"Da wuri haka baki bari har yamma tayi?"
"A'a tafiya zani yi"cewar RAINATU tana mai saɓar bag ɗint.Har ƙofa ta rakota kamin taje bakin titi ta samu adaidaita don tuni ABDALLAH ya bar gidan.
Tana zuwa gida ta danna mashi kira "kace ni kaɗai ce da zan iya haifa ma ABDALLAH ɗiya"
"Eh tabbas "aka bata amsa cikin masifa tace "to ya aka yi MARYAM ta keda ci....ki ?"tayi maganar a rarrabe ganin INNANE a gabanta tana kallonta,jiki na rawa ta kashe kiran tare da sunne kai ƙasa "ban yi zaton har akwai abinda zaki ɓoye min sai yau amman hakan kuma ya tabbatar min ke ɗin jinina ce sannan ina son ki bar komi a hannuna yanzun nan zan kira BALARABA ta gamani da malamunta yayi maki aikin da ko uwar shi sai ya manta balle wata can banza MARYAM"cike da jin daɗin furcin mahaifarta ta tace "yauwa INNANE amman aikin bokaye yafi ci fiye da na malumai" wata irin arniya dariya INNANE tayi kamin tace "malumain tsubo ai duka ne ba dan ban son tone wani *ƁOYAYYEN SIRRI* ba da na sanar da ke labarin AMIRA hummm AMIRA ƴar gidan Anna"INNANE ta ƙarashe tana wani irin makirin murmushi.......
💞💞💞💞💞
Tunda ta je gida maganar da BALARABA ta gaya mata ke yawo a kwanyarta,waya ta ɗauko ta kira mum tana ɗagawa ta zayyane ma mum abinda ya faru duk da ta firgita da jin zancen bai sa ta karaya ba "haba AMIRA ina imanin ki da tauhidin ki ya tafi ko kin mance Allah da kanshi yake cewa *MA YAFTAHILLAHU LI NAS MIN RAHMATI FALA MUMSIKALAH* duk abinda Allah ya buɗe na Rahma ga bawan sa babu wanda ya isa ya hana shi samun shi "duk da hawayen da ke zuba a idonta bai hanata yin murmushi ba kamin tace "bien dit mum la méchanceté n'enlevera jamains au miel🍯sa douceur"sosai mum taji daɗi da tayi saurin fahimta tace "to kin gani ai sara da sasaƙa ba zai taɓa hana gamji toho ba kuma wlh duk zakaran da Allah ya nufa da cara sai yayi dan haka ki goge babin BALARABA in Allah ya nufa sai kin goya ɗanki da bayan ki"nan suka cigaba da hira a ƙarshe take ta tambayar AMAR "yana can waje bisa terrasse yana jiran fitowar RUHI"dariya AMARA tayi tace "mum har da ke ruhin kike ce mata?to wai ta san yana sonta?"
"Ina fa ta sani yau dai na so gayama mahaifiyarta kin san ta fara min aiki tun jiya"cewar mum tana kallon AMAR da ya shigo yanzu "ah kice shikenan komi ya zo gidan sauƙi ki gaishe min da AMAR "ta faɗa tana mai kashe kiran.
Kallon shi mum tayi tace "ya dai ko baka ganta ba naga jikinka duk yayi sanyi"sunne kai ƙasa yayi yace "mum MOCTAR da abokanan shi ke min dariya wai mai zaman gida kamar mace wani ma cewa yayi ɗan daudu ne ni"ya ida maganar hawaye nayi mashi zuba........
Jikar Rabo ce🌚
[05/07 à 11:41] Matar Sadauki💞: *ƁOYAYYEN SIRRI*💞
By Chamsiya Laouali Rabo
*CHAPTER 29-35*
shi mum ta shafa alamar rarashi kamin tace "duk abinda ka ga Allah ya aza ma bawa a matsayin jarabawa ne,kuma Allah ba zai taɓa aza ma mutum abinda ba zai iya ɗaukar shi ina so ka kasance mai yin hamdullah a ko da yaushe,ina ji a raina sauƙin ka na gab da zuwa"murmushi ne ya suɓuce ma AMAR wanda a duk lokacin da mum ke mashi irin wannan tunin yake jin shima wani ne shi ya nada abinda wani bai da "amen mum da ranar kam na kwana sallah ina mai gode ma Allah " sallamar anna ce ta katse masu hirar ta su cikin girmamawa AMAR ya gaishe ta "lafiya ɗan albarka "anna ta amsa bata san miyasa ba jin son shi take har cikin ranta,yadda AMAR ke sunne kai ba ƙaramin ba mum dariya yayi ba.Miƙewa yayi tsam ya fita waje ya tsaya gurin shi na gado,yana leƙawa ya tsinkayi AMIRA tsaye bakin ƙofar gida kamar mai jiran wani ƙuri suka yi ma juna duk da fuskarta a rufe take amman ta ɗaga kanta sama tana kallon shi, murmushi ya sakar mata tare da ɗaga mata hannu kamin ita ma ta ɗago mashi nata wanda yatsun shi suka sha jan lalle.
Sun shagala da kallon juna daga nesa sai ganin mota suka yi ta shiga tsakanin su,MOCTAR ne ya fito ya kalli AMAR yana murmushin ƙeta kamin ya dubi AMIRA yana shirin magana ta ruga cikin gida tare da saka sakata.
"Maman?mamannn?"fitowa tayi daga toilet da ɗaurin ƙirji wuyanta duk kumfa da alamun bata gama wankan ba "lafiya MOCTAR naji kana ƙwala min wannan uban kiran ?"cewar BALARABA tana mai doso inda yake tsaye fuska a murtuƙe "ina fa lafiya maman kin sake da yawa har wancan banzan ya fara jin shi wani ne ya soma yin farin ciki"MOCTAR ya faɗa kamar zai kuka "shi da farin ciki kuma ai sai in na lahira kuma"
"Wace irin lahira yanzunan ya gama nishaɗi yana hira da wannan yarinyar da nace maki ina son aura"dafe ƙirji BALARABA tayi "hiraaa?hira fa kace?ai ban ga ta zama ba"tana gama faɗi ta shiga ɗaki tare da ɗaukar wayarta ta danna ma ƙawarta kira,bugu biyu ta ɗauka ba tare da sallama ba tace "INANE ki shirya gobe tun da safe muje gidan malam gani nan aiki na shirin koma mani baya "
"Ah BALARABA kamar kin san zuciyata nima da ce maki za niyi ko muje gobe ɗin dan bikin nan bana so ya wuce nan da 1week"nan suka ta tsara yadda tafiyar ta su zata kasance dan ba gari guda suke ba.A falo ko MOCTAR ne zaune yake tunanin AMIRA yana jin ba ƙaramin morewa zai yi ba yarinyar da kullum jikinta yake rufe tsananin kamun kai.
***
Mota gida BALARABA da MOCTAR suka ɗauka tun daga Kano har aka suka zo Zinder wadda take cikin jamhuriyar Niger,a nan suka game da INNANE wacce ita kuma ta fito daga maradi a tashar mota suka ɗaukota kafin su nufi gidan malamin da ke can bayan gari.
Wurin babu gidaje sai manya duwatsu da baidina,ɗan nesa da wurin MOCTAR yayi parking su suka fita yayinda shi kuma ya zauna zaman jiran su.
Basu wani tarar da layi sosai ba suka samu damar shiga,zaunawa suka yi a bisa tabarma kafin ko wace ta shiga zayyano mashi buƙatar ta.
INNANE ta fara magana "ƴata ce ke son wani shine nike son a taimaka mani ayi auren nan da sari ɗaya sannan ya zamana sai abinda tace mijin zai yi ta dunga juya shi kamar waina shi da sauran matan"nan ya tambayeta sunan wanda za a ma aikin da hoton shi,cikin wayarta ta duba cikin hotunan da RAINA ta gama wuri guda amsar wayar malamun yayi ya shafi wayar abun mamaki hoton ABDALLAH ya fito jikin wata takarda😱 *ABDALLAH🚫* ya rubuta a jikin allon ƙarfe kamin yayi wasu ƴan rubuce-rubuce ya kara allon da huta🔥.
"Yaron nan ne ɗan wajan kishiyata nike son a gurgantar da shi ya zamana komi sai an yi mashi ban so ya iya miƙewa tsaye ko kaɗan"cewar BALARABA
Wani surkulle malamin yayi kamin ya miƙa ma INANE ƙullin magani "azuba mashi cikin abun sha dan na tabbatar zai je gidan ko bai shirya saboda wannan kaɗai zai hana zuciyar shi sukuni"malamin ya faɗa yana mai nuna inda ya kara allon ƙarfe kusan garwashi, INNANE na washe baki ta karɓi maganin.
"Wannan zaki barbaɗa a gindin pampo ko kuma inda kika san akwai tsutsa,kina gama yin haka zai koma tamkar tsutsa ba zai iya miƙewa tsaye ba balle ma har ya taka ƙafar "wani shu'umin murmushi BALARABA tayi kamin ta amshi maganin sannan kuma ta ɗora da cewa "yauwa malam a taimaka ma yarona shi ma da maganin farin ta yadda duk wadda yace yana so ta amince ta rinƙa kawo kanta da kanta"dariya malamin yayi yace "bita zaizai kenan bari na baki wani turare wlh in ya shafa shi ƙudurtawa a rai kawai zai yi yarinyar da yake da niyyar da yake son nata a take zata zo ko ƴar uban waye ce"yana gama faɗar haka ya ɗauko wata kwalba tun kan abuɗa ƙamshin turaren ya game ɗakin,BALARABA ya miƙa mata ta karɓa tayi godiya sannan suka biya shi da alƙawarin zasu sake dawowa in aiki yayi kyau.
MOCTAR da tun shigar su ya kishingiɗa yana kwasar barci bai ma san sun dawo ba sai da yaji suna bugun gilashin mota,"sannu da fitowa"ya faɗa lokacin da suka shigo.Gidan mota suka fara ajiye INANE kamin su ɗauki hanyar Kano a lokacin ƙarfe ɗayan rana,sai wuraren ƙarfe uku suka shigo kasancewar sosai MOCTAR ke gudu sun kuma tsaya cin abinci a hanya.
A gaban idon AMAR suka shigo gidan,yana tsaye bakin bene yana ƴan kalle-kallen shi da ya saba,ƙwafa BALARABA tayi tace "shine tsayuwar ka na ƙarshe shegen mai idon aljannu"dariyar ƙeta MOCTAR yayi kamin su wuce part ɗin su,shi kuma AMAR bawon Allah bai ma san abinda suke cewa ba dan a hankali tayi maganar.
"Maman mi zai hana naje da kwalba na samo tsutsotsin ta yadda kullum zaki dinga zuba garin maganin ?kin san fa shi aikin sihiri sai ana yi ana maimai in ba haka ba sai mu wayi gari ya koma daidai"cewar MOCTAR lokacin da suka shiga ɗaki suka baje,ɗan jim BALARABA tayi kamin tace "kuma fa kayi dubara bari na baka kwalbar mai wanda ya ƙare sai ka zuba"
Tsutsa ruwa irin manyan nan MOCTAR ya samo kusan rabin kwalba ya kawo ma BALARABA ,babu ɓata lokaci ta aiwatar da aikin kamar yadda boka yace abun mamaki kuka TARZAN ya fara yana kubce-kubce kamar zai katse igiyar da aka ɗaure shi kamin MIKI ta fara nata tana dona ma TARZAN kanta alamun rarashi kwantawa yayi ƙasa yayi shiru.
Leƙowa BALARABA da MOCTAR suka yi suna kallon ikon Allah "maman ni ban san ko miyasa wancan karen haushi yake bani ko dan AMAR na son shine"
"Ai kasan dabba mai kyautata mata take so kullum fah sai ka dake shi ta yaya zai soka shi kuma AMAR baka ga har ruwa masu sanyi yake bashi ba da nama"
"Shege shiyasa yake kuka yaga za a gurgantar da mai bashi abinci kinsan an ce dabbobi na ganin komi"kamin ta kai ga bashi amsa suka jiyo ihun AMAR yayinda kuma mum ke kuka anna kuma na salalami....
💞💞💞💞💞
Zaune yake office ya rabka uban tagumi yana tunanin baƙon abinda yake ji,sam ya kasa jin shi a matsayin ABDALLAH zuciyar shi sai zafi take mashi idon shi kuma har wani yaji-yaji suke mashi dan tsabar son ganin RAINA.
Kamar an tsakure shi ya miƙe tare da zirar key yayi waje inda ya paker mota,bai zarce ko ina ba sai UNWALA gidan su RAINA.
Kiranta yayi a waya tace kawai ya shigo,yau ce rana ta farko da ya shiga har ciki a tsakar gida ya tarar da ita ta sha kwalliya kamar zata je gasar kyau,cak ya tsaya yana ƙare ma shap ɗinta kallo yadda body ɗinta ya fito sak yafi komi tafiyar mashi da hankali "ka shigo mana hubby"cewar RAINATU tana mashi fari da ido,yawu ya haɗiye lokacin da ta juya baya tana tafiya zata mashi iso ɗaki.
Bisa salon ya zauna yana mai kwasar gaisuwa wurin INNANE wacce ke shirin fita,jus ta tsiyaya mashi wanda aka zuba ma maganin malam.Tunda ya kafa kofin a baki bai ajiye ba har sai da ya shanye sarai, murmushi ta sakar mashi "hubby ya aiki ana tayi?"
"Ni ba wannan hirar ta kawo ni ba nazo ne naji yaushe kika yanke lokacin da za ayi bikin mu?"RAINA ji tayi kamar ta suma dan daɗi "nan da 1week "ta bashi amsa,sai da suka ɗan taɓa hira kamin suyi sallama bayan ya ajiye mata maƙudan kuɗi.
Daga nan gidan Ammy ya wuce sai da ya tsaya bakin hanya ya saya ma MARYAM fruits da kayan maƙulashe,yana gama parking ya fito da ledodi da gudu MARYAM ta tarbe shi murmushi ɗauke da fuskarta ledodin hannun shi ta amsa suna tafiya leda ta yage kayan suka zubo amman ABDALLAH ko ya tsaya tana kallon shi ya shige ciki.
Bayan sun gaisa da Ammy yace "um....Ammy dama nazo na gaya maki ne aure nike son ƙarawa ku..."ƙarar sakin abu ne ya maido hankalin su gurin MARYAM ce tsaye kallo guda zaka yi mata ka gane tana cikin firgici.
Da gudu ta shige ɗaki tana mai fashewa da kuka ta hijabi kuma tayi ƙasa da shi.
Bayyanar dukiyar fulaninta shi ya gusar mashi da hankali har ya manta ina ne suke,zafafan kiss da embrassements mai game da romance ya shiga aika mata tun tana ture shi har ta biye mashi.Lumfashi ya ke fitarwa da sauri-da sauri yana mai raba jikin shi da kaya a matuƙar buƙace ya ke,addu'a ya karanto kamin ya daidaita.....da sauri ta ƙanƙame shi tana mai fasa ƙarar da ta jawo hankalin Ammy da ke falo da gudu ta rugo har ta aza hannunta bisa handle sai taji murya MARYAM na cewa "washhar ka..kayi hanka..k.aliii""toh..toh..toh"🤣ai da gudu Ammy ta bar gun tana dafe ƙirji tana shirin zama taji ihun MARYAM tare da kuka kawai sai ta zarce part ɗinta.
Sun kwashe wajan awani biyu a ɗaki,Ammy kuma kamar wadda ta ɗora girki haka take zarya falo da ƙurya amman sun ƙi fitowa tun tana sa rai har ta fidda.
"Ai gwara ya ƙara auren ba zan bari kuka kashe min ɗiya ba ai sai ya illata ta ina dalilin wata jaraba wannan ai ko uban shi sai tayi"Ammy ke surutanta ita ɗaya,jin magana falo yasa ta leƙo ABDALLAH ne ke gyara maɓalan rigar shi yayi wanka sai sheƙi yake fuskar nan tashi wasai sai annuri yake,fitowa MARYAM tayi wadda tun ɗazu yake kira ta zo ta raka shi mota yadda take tafiya yasa Ammy saurin fitowa "ke ina zaki?zo ki zauna babu inda zaki je"juyowa dukan su suka yi suna kallon Ammy kamin ABDALLAH ya sosa ƙeya alamun jin kunya yace "Ammy ba fah fita za muyi ba just rakiya ce zata min"kallon MARYAM Ammy tayi sai ƙyafta ido take kamar munafuka"baki ji abinda nace ba?zo ki zauna kai kuma fice ka ban wuri tunda baka san kunya ba"da sauri ya fice.
Yana bisa hanya yana tunanin farin cikin da ya samu gun MARYAM yana kuma gode ma Allah da ya bashi lafiya har kusanceta ,"haba kaji macce komi cicif ram-ram wannan ita ce type ɗina"cewar ABDALLAH yana mai danna hancin motar shi cikin gida.
Yana shiga falo LAURAT ta tabe shi ta faɗa jikin shi zata fara shafar shi ya dakatar da ita "please ki barni na gaji hutawa zan yi kizo ki min tausa"murmushi ta saki ta fara rage mashi kaya kamin ta soma massage ɗin wanda da ka gani zaka gane da gayya ne take yin shi dan ta tado mashi sha'awa.Tayi nasara kam dan sai da ta maida ABDALLAH ruwa amman bai wani daɗe ba ya kawo tsuki yayi ya shige toilet dan ko kaɗan bai ji wani daɗi ba....
💞💞💞💞💞
Kwance ya ke yana birkiɗoɗoniya tare da yin ziziɗa sai ƙara yake mum ta duƙushe gaban shi ta kasa taɓuka komi sai anna da ke faman yi mashi tofi.
Ƙaiƙayin da ya bar ji ne yayi sanadiyar tsayawar kukan shi