Showing 1 words to 3000 words out of 14963 words
Chapter 1 - DOCTOR NAWWARA Book 1 by Ummu Maheer Miss Green .txt
DOCTOR NAWWARA⚡!
_UMMU MAHER(MiSS GREEN💚🌱_
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
1🟩
Tafiya ta ke kamar bata san taka k'asa saboda tsabar Miskilanci İzza da kuma iya taku,Farin glass ne a fuskarta irin na likitoci fari mai kalar ruwa sai d'aukar ido ya ke,tana sanye cikin kayanta na likitoci ma'ana labcoat da kuma k'aramin velt wanda ta yafa a kanta ruwan arsh,sai color d'in ya bada wani irin kyau da man siket ta saka mai y'ar tsaga a baya,Nawarra dai kyakkyawa ce ajin farko don wasu ma suna kiranta da balarabiya saboda tsabar kyau wannan kuma ba abin mamaki bane don Mahaifinta asalinsa d'an jahar Niger ne kamar irin bozayen nan kyakyawane sosai Sunansa Adam, Mahaifiyarta kuma bahaushiya ce y'ar asalin kano ita ma baza ace mata mummuna ba tana da kyau dai dai gwargwado sunanta Maryam sun had'une ta hanyar Yayan Maman Nawwara mai suna Alhaji Madu yana da kud'i sosai don yana harkar kawo motocine Daga Cotono zuwa kano don haka ya shahara sosai ta fannin wannan,Mahaifin Nawwara yaron Alhaji Madu ne kuma ya yaba da hankalinsa, shiyyasa ma ya Aurawa K'anwarsa Adam d'in .
Sai da suka yi shekara8 da Aure sannan aka haifi Nawwara kuma a yanzu Nawwara tana da Shekara 24 to wannan shine tak'aitaccen tarihin Iyayen Doctor Nawara.
Tana shiga Office d'in ta Doctor Saif ya shigo yana mata barka da isowa,d'an Smile ta yi Wanda sai da na hango kyakyawan dumpil d'in ta Wanda ya k'ara haskaka Fuskarta,ta d'an juya eyes d'in ta Wanda suke kullum kamar za tayi bacci kuma da alama hakan tamkar d'abi'arta ce.
Hakanne ya k'ara saka zuciyar Doctor Saif a cikin wani irin yana yi Wanda ya ke jinsa aduk lokacin da suka yi ido biyu da Nawwara.
Gyara mata kujerar zamanta ya yi sannan ya k'ara kallonta a karo na biyu,d'an Smile d'in ta k'arayi sannan Ta CE"
"Thank u"
Cikin voice d'in ta mai matuk'ar dad'i da zak'i.
Janyo laptop d'in ta ta yi ta fara aikin da ya kawota cikin k'an k'anin lokaci ta fara magana kamar haka.
"Doctor Saif yaushe aka kawo wannan patient d'in ta kai kusan kwana nawa?"
Doctor Saif da ya shagala a kallon kyakkyawar fuskarta da alama bai San tana wani Abu mai suna magana ba,sai da ta k'ara mai_mai tawa a karo na biyu sannan ya amsa yana mai d'an sakin murmushi,ita ma murmushin ta mayar masa tana mai jin k'ara son shi acikin zuciyarta sai dai ta bar hakan ne kawai acikin zuciyarta don ba zaka gane hakan ba koda a fuskarta ne kuwa,Amman tana mamqkin yadda samari da dama suke nuna tsantsar nuna kulawa agareta tareda shauk'in sonta,tana gani a kwayar idonsu Amman basu tab'a gaya mata cewa suna sonta abinnan yana matuk'ar dagula mata kwanyarta,shin kyau ne bata dashi ko kuwa,a iya saninta duk abinda namiji ya keso tana dashi Amman me yasa suke Gaza gaya mata suna sonta?.
Ko kuwa abinda Lanta kakarta ta ke gaya mata ne cewa alajani ne ya Aureta?ba Shakka ayanzu itama ta fara gas_gata hakan don gaskiya abin yana matuk'ar damunta.
Hura mata ido Doctor Saif ya yi yana y'ar dariya ya ce"haba yaya likita da tunani kuma?mu da yakamata mu gayawa jama'ah da su daina Amman mu zamu ringa kusantar hakan?".
Dai dai ta nutsuwa na yi sannan Na ce"Muci gaba da maganarmu yaushe wannan patient d'in yazo don naga an shigar da result d'insa,don ya kamata yazo ayau don ayau na keson shigar da bayanansa don musan abin yi."
Doctor Saif ya ce"Ai ayanzu haka ma yana cikin asibitinnan zuwanki kawai suke jira".
Ta shi na yi na fara had'a ta kardun gabana sannan Na CE"muje next office don fara aiki",shima ta shi ya yi yana mai amsar ta kaddun hannuna yana cemin "muje".
Muna fitowa zuwa Office d'in da na ke duba mutane,naga jama'ah damk'am suna mik'omin gaisuwa manyan mutane,har kunya na keji sosai ayayinda manyan mutane suke mayar dani tamkar wata sarauniya,don zaka ga ko akan hanya ne da anganni zakaji ana ga DOCTOR NAWWARA nan.
Muna shiga Doctor Saif ya janyomin kujera kamar wani yarona na zauna ina bismillah,Bayan na yi y'an rubuce rubuce na d'ago kaina na kallesu Sai da gabana ya fad'i,don Mijin nata yadda kasan balarabe tsabar kyau, ita kuwa yadda kasan daga turu aka Ciro ta,zata fi kama da irin adakawan nan masu d'aukar icce a jeji,na kuma kula shima Doctor Sf shima mamakin yake.
" Zanso nasan meke tafe daku duk da na Riga da naga an shigar da Result Amman zanso ace na k'ara ji daga bakunanku,zanfi samin damar yin bincike yadda ya kamata.
Sai da ya fara kallon matartasa da itama ta ke kallonsa sannan ya fara magana kamar haka!
"Abinda ke tafe damu kuwa shine Shekararmu 7 da Aure da mamata Amman Allah bai bamu haihuwa ba,sanadin hakan yasa Y'an uwana suka dage sai na yi Aure,Bayan na yi Auren ne da wata 1 muka tashi da mummunan Labari cewar Matar da na Aura ta mutu sakamakon ciwon ciki".
D'an Jan numfashi yayi sannan ya CE" bayan wasu watanni na sake yin Auren wannan karan abokiyar aiki na ce,watanmu biyu da Aure ita ma ta mutu bincike babu irin Wanda ba ayi ba Amman an rasa gane musabbabin abinda ya kashe ta.
"Kwana uku da rasuwarta y'an sanda suka zo gidanmu suka tafi da matata wai ana zarginta da kashe abokan zamanta" babu yadda banyi ba akan a fito da ita Amman sukak'i amincewa wai har sai sun gama bincikensu akanta.
Mahaifiyata CE ta takuramin akan bazan zauna haka ba dole in sake wani Auran,Wannan Karen y'ar sanda na Aura wacce ta kasance tana bincike ne akan matata,tsaro sosai aka bata waidon gudun kada wani Abu ya sameta".
"Allah ba'ah masa dabara kwananta 5agidanmu ta CE ga garunku nan asakamakon ciwon ciki". Wannan karan har k'ara min hauka na kusa yi don akwana 5 d'in nan mun shak'u sosai don alokacin har na fara murna akan wannan Auren nawa don har ya kai kwana 5,wannan Abu yasa aka saki Saima matata aka wanketa daga zarginda a ke yi mata don har mukayi Aure da Fatima ba'a sake ta ba,don haka aka cigaba da bincike akan wannan al'amari."
Ni abinma d'aure min kai ji na ke yi kamar ta tsuniya ya ke yi,kallonsa na ke yi kamar zan cinyesa a zahiri kuma ni ba kallonsa na ke yi bincike kawai na ke yi akan fuskarsa yadda kasan y'ar sanda haka na ke fassara abinda ke fuskarsa.
Doctor Saif ne ya yi gyaran murya sannan ya kalleni,alokacin kuma nima na dawo nutsuwata muryar Saima na ji tana cewa.
"Don Allah likita ki taimakemu yadda Allah ya taimakeki ki lalubo mana wannan matsalar don wallahi ji na ke yi zuciyata kamar zata fashe saboda tsabar tashin hankali,ki taima ke mu akan wannan matsalar".
Ta fad'i hakan kamar za tayi kuka tsabar tashin hankali.
Kallonsu na yi su duka sannan Na ce.
" Akwai wasu gwaje_gwaje da zamuyi muku Amman sai gobe zaku dawo insha Allah ".na fad'i hakan ne don in samu su tafi don zullumin da na ke ciki na matsalarsu.
Bayan sun tafi ne Doctor Saif ya kalleni yaga yadda na tsure sosai da maganar yanzu hannuna yana kan tsintsiyar kaina duk ilimina da na ke ji dashi yau saida ya tsiyaye daga kwanyar kaina don gaba ki d'aya sun tsiyayemin man kaina tsaf.
D'an dukan teburin gabana ya yi sannan ya CE" haba The most beautiful doctor ya naga kin shiga tunani daga wannan maganar har abin ya yi tsanani haka!.
"Wallahi Abinne ya d'auremin kaina gaba ki d'aya shin me ke janyo wannan al'amarin?idan haka ne me ya hana ita wannan bakatafiyar mutuwa sai su kad'aine zasu ringa mutuwa ko kuwa?.
"Come down Beauty inason ki nitsu ki fuskanci wani Abu acikin wannan al'amarin ki koma gida ki yi tunani sosai,nima insha Allah zanyi tunani akan hakan,ki tafi gida ni zan k'arasa kula da sauran patient d'in.
Har bakin motata ya rakani ya d'agamin hannu sannan naja motar nabar harabar asibitin INA tunani da zullumi.
Kamar kullum Gidan mu yana cike da gayyar buzaye sunata d'aga butar shayinsu sunata raharsu suna y'an wak'e wak'ensu,gaisuwar da suke min ko amsawa banyi ba na shige cikin gida,hakan kuwa ba k'ara min basu mamaki ya yi ba don sunsan ba halina bane hakan.
Mama CE kad'ai a farlon Gidan namu Yanyala tana b'are mata ayaba,Tana d'auke da k'aton cikin ta Haihuwa ko yau ko gobe.
*MISS GREEN CE✍🏼*
200 ne kacal ki biya ta wannan number
07068606171
*Ko kuma ta wannan Account d'in.*
Bank name
ZENITH BANK
2212328303
Name
RABİATU BASHİR
Zaki ringa samun tyiping kullum.
inason inga yawan masoyana ni Ummu Maher💚
*İna y'an kasuwa duk wanda ya ke son a d'ora masa tallan kayansa a page sai ya biyoni ta wannan number*
07068606171
Amman ta whatsapp
👏🏻.
[12/8, 06:16] Rabiatu🥰Ummu Maher🏕️⛱️: _Tyiping📲📲_
*⚡DOCTOR NAWWARA⚡*!!
_UMMU MAHER(MISS GREEN💚🌱_
2🟩3
.........Gaishe da Yanyala k'anwar Mahaifina ce cikin su 1 Sannan na gaishe da mahaifiyata sannan na yi mata ya jiki,amsawa ta yi da k'er don nauyin cikinta har tsoro ta ke bani,tsahon shekaru24 kenan da haihuwata sai yanzu Allah ya k'ara bata wani cikin, d'aki na shige ina cire labcoat d'ita sai ga Yanyala ta shigo babu ko Sallama Allah yaso ban gama cire kayaba.
Samun guri ta yi ta zauna tana cemin yau dai kin dawo da wuri,gashi anjima za'ah kai lefen Babanki cen Niemy wato babban birnin Niger🇮🇪 k'asar Mahaifina ta haihuwa kuma wacce zai Aura y'ar uwarsa ce yarinya ce duka duka bata fini a shekaru ba,ina cikin wannan tunanin naji Yanyala ta na zund'en k'ofa kamar da wani ta ke.
"Wallahi ni ko zuwa ma bazanyi ba tunda Uward'akina za'ayiwa kishiya,ni narasa ma irin Mahaifiyarki gaba ki d'aya kamar ba kishiya za'ayi mata ba shagalin gabanta kawai ta ke,ni har mamaki ma ta ke bani don ni bazan yarda ace ina zaune lfy a kawo min wata kishiya haka kawai."
Nan Yanyala ta cigaba sa sababinta wai azuwan tana taya Mahaifiyata kishi,nidai nasan duk yadda take da Mahaifiyata bai kai Y'ar uwarta Ashantu ba,Amman ni nasan Yanyala d'an banzan son abin duniya babu ruwanta India zaka bata kud'i to fa Kaine d'an gaban goshinta.
Juyawa na yi na ya mutsa fuska irin ta shagwab'a Na ce.
"Ayya Yanyala"
"Don Allah kibarni"
"Na gaji yau".
Ta shi ta yi tana kuma wani sababinta wai ita wallahi tarasa irinmu daga ni har Mahaifiyata Sam bamu da kishi,tana fita na tura k'ofata na kwanta akan gado kaina kamar zai fashe,da k'er na tashi na shiga bathroom na yi wanka tare da d'auro Alwala na fito ina tsantsame gashina na gado har gadon bayana,don kunsan buzaye ba dai gashi ba.
Wayata CE ta fara ringing na d'auka ina Murmushi Doctor Saif ne naji wani sanyi araina don zuwa yanzu na yarda na fara son Doctor Saif.
" Ranki ya dad'e"
"Kinje gida lfy"
"Dafatan normal"
Sassanyar ajiyar zuciya na yi sannan Na ce.
"Normal na ke"
"Sai ciwon kai"
"Ayya zaiyi sauk'i"
"Kiyi bacci"
"Da mafarkina"
Ya huromin wata iska mau dad'i,tsigar jikina CE naji ta fara tashi nayi saurin ajje wayar ina saka Hijab d'ina don yin Sallar zuhur,ina idarwa na kwanta sai bacci mai dad'i.
Ina tashi daga bacci na kirawo Layla aminiya ta ce tun k'uruciya,d'agawa ta yi tana cewa.
"Hmm"
"An manta dani"
"Ykk ya Hutu"
Shiru na yi mata daga bisani na CE.
"Kinga magana zamuyi,akan wata matsala duk da nima na fara hasashen wani Abu Amman yana da kyau ka nemi shawara musamman tunda duk Abu 1 muka karanta kinga zai zo cikin sauk'i.
Nanfa Nawwara ta warwarewa k'awarta Layla duk abinda ya faru a hospital da safe,shiru Layla ta yi don har Nawwara ta fara tunanin kashe wayarta don watak'il itama Layla ta kasa gano matsalar.
"Abin ya d'aremin kai don wallahi abin yana da ban mamaki matuk'a,yanzu Yaya kuka yi dasu?" Cewar Layla.
"Hmm"
"Na ce su dawo gobe akwai test da zanyi musu na wani gwaje_gwaje₹ nasan zasu taimakamin akan matsalar duk da ni wallahi matarsa nake zargi duk da an wanketa,ba kiga matarba wallahi kamar wata bakatafiya sai a hankali.
" Oky"
"Nima gobe zan shigo asibitin Insha Allah don wannan maganar waya ba za ta yiyu ba.
Godiya na yi Mata sannan na kashe wayar na shiga wanka sannan na fito waje farlon babu kowa da alama Mama tana sama ne,shiyyasa kawai na fito na yi sashen kakata wato Lanta.
Ina fitowa buzayen y'an uwan Mahaifina suka fara gaisheni har kunya ma nakeji,nima na shiga gaishesu suna tambayata banida lfy ne?na CE musu ciwon Kaine kuma ya bari.
Yanyala CE kad'ai a farlo tana shanshayi tana waya,shigowa na yi ina cewa ina Y'ar tsohuwa?.
" Gani"
Na ji miryarta daga bayana,na juyo ina cewa yau dai Amarci kike ji tunda nadawo ban ji d'uriyarki ba?.
"Gaisuwar mutuwa naje yanzu na dawo saboda anjima su Zara zasu kai lefan Babani cen Niemy Gidan su Ashantu,kuma abinda yasa kiga na nadaina shiga sashenku kunyar Mahaifiyarki na keji don kishi da buzuwa saika shirya,in banda yadda y'an uwana suka takura da babu abinda zaisa ayi bikin nan don wallahi yarinyar nan Y'ar kirki CE.
" haba Lanta to menene ya zamuyi kuma ai sunna ce,Mama kuwa babu ruwanta kada ki dinga jin kunyarta Allah dai ya had'a Kansu"Lanta ta ce Amin.
Da alama Yanyala ta yi nisa awayar da ta ke yi kuma nasan bazai wuce da Alhaji Bashir ta ke waya ba,Don ta hanya ta suka had'u yanada matarsa 1 Amman Allah yayi mata rasuwa wajen haihuwa don a asibitinmu ma ta haihu.
Bayan rasuwar tata ne rannan yazo asibiti Yanyala ma taje akan ciwon marar da take fama dashi,don tunda mijin ta itama ya mutu a Nijer yayansu Biyu duk maza,suna cen a Niger wajen dangin Babansu, to fa tunda ya rasu ta ke ta fama da ciwon marar anyi bincik'e an gano Matsalar maniyyi ne ya taru a marar ta Amman an d'orata akan magani kuma Alhmdh ta watseke,zuwa na k'arshe da ta yi ne suka had'u da Alhaji Bashir alokacin yana zazzab'i aka rubuta mishi magani.
Mun fito a asibitinne suka had'u har sukayi sharing number,daganan kuma suka zama tsintsiya 1.
Cikin dare Ummana ta fara bak'uda naje na kirawo Lanta,ai kuwa tana zuwa ta hau sababin wai nida nake k'arb'ar haihuwa Amman na bar Uwata acikin wahala bazanje in taimaka mata ba.
Ni abin ma kunya ya bani dole na shiga don taimaka mata,Amman ina uwa tafi gaban wasa ina zuwa na fito INA sharce zufa nace mutafi asibiti,Lanta ta bangajeni ta shiga, a lokacin haihuwa ta taho gadan_gadan,Lanta ta fara taimaka mata,Amman ina dabarar likitoci kawai ake buk'ata da addu'ah.
Ina shigowa na ban San sanda na fara gwadawa Lanta dabarar ba do nidai bazan iyaba Amman INA cike da tausayawa Mahaifiyata.
Ana cikin haka ta haifo santalelen d'anta Namiji kyakkyawa mai kama dani,ana cikin hakan d'ayan ya fito.
Munq ta murna nida Lanta Yanyala na tayamu Saime....kuma sai mukaji Mamana ta yi d'ib.
Kuyi hakuri kunga tyiping kad'an jiki da jini an binciki file d'ina.
MISS GREEN CE✍🏼*
200 ne kacal ki biya ta wannan number
07068606171
*Ko kuma ta wannan Account d'in.*
Bank name
ZENITH BANK
2212328303
Name
RABİATU BASHİR
Sai kiyi screen shoot na shaidar byanki ta wannan no d'in
07068606171
Gamasu siyan complete book din suyimin magana don sakaku a GRP don samun completed.
Zaki ringa samun tyiping kullum.
inason inga yawan masoyana ni Ummu Maher💚
*İna y'an kasuwa duk wanda ya ke son a d'ora masa tallan kayansa a page sai ya biyoni ta wannan number*
07068606171
Amman ta whatsapp
👏🏻.
[12/8, 06:18] Rabiatu🥰Ummu Maher🏕️⛱️: _Tyiping📲_
_*⚡DOCTOR NAWWARA!!*_
_UMMU MAHER(MISS GREEN💚🌱_
200 ne kacal ki biya ta wannan number
07068606171
*Ko kuma ta wannan Account d'in.*
Bank name
ZENITH BANK
2212328303
Name
RABİATU BASHİR
Zaki ringa samun tyiping kullum.
inason inga yawan masoyana ni Ummu Maher💚
Ina y'an kasuwa masu son a d'ora musu Hajarsu ta dukkanin page d'ina sai su nemeni to no d'ita Amman ta what's app.
💫☀️💫☀️💫☀️💫☀️💫☀️💫☀️
*_ASSALAMU ALAIKUM ALBISHIRINKU MATAN AFRICA DA KEWAYE HAR MA DA NA K'ASASHEN K'ETARE , SHIN KO KUNADA LABARIN FITACCIYA KUMA KASAITACCIYAR MAI SAIDA TURARRUKA NA KECE RAINI NA GIDA DANA JIKI WATO UMMU FU'AD. WADDA AKAFI SANI DA HUMKAN (GIDAN K'AMSHI) TA SAKE KAWO MAKU SABBIN HADI MASU ZAFI WANDA SUKA SAMU INGANTACCEN HADI DA BABU ALGUS ACIKI HMMMM YAR UWA BIYONI DON JIN ZAFAFA KUMA MASHAHURAN RURARRUKAN DA NAKE TAFE DASU_*💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
*JAS OUD*
Hatsabibin turare da ya samu ingantaccen Hadi ,hadine da aka hadashi da itatuwa masu k'arfi da sirrin mallaka shiyasa akeson mace ta dinga turarashi a d'akin mijinta don Kara dankon soyayya a tsakaninku Ana turara jiki da kuma gida in Kika fara da wannan hadin zakiyi mamakin yadda kamshi Mai sanyaya zuciya zai Kama gidanki Yar uwa (HUMKAN) 💃💃💃💃
*IDAN KINASON GYARSN JIKI HUMKAM INCENSE AND SPA TANA GYARA AMARYA DA UWARGIDA TANAYIN MAIDA TSOHUWA YARINYA TANAYIN ABUBUWA DA DAMA KEDAI KARKI TABA BARI ABAKI LBRN*
*ZARATY SHIN KIN TABA SHAFA TURAREN DA ZAISA FATARKI TA RIKA SULBI DA SANTSI TAYI LAUSHI SOSAI YADDA DUK WANDA YA TABAKI ZAIJI JIKINKI GWANIN DADI*
*MOWAR MACE*
Hmmmm wani Kaya sai amale don jaki bazai dauka ba , turaren MOWAR MACE turarene da aka hadashi da itatuwan da yakamata ace kowace mace tana turara jikinta dasu , ba kowane itace ne ake turaren tsugunno dashi ba shiyasa ba kowa ne yasan asalin sirrin turaren tsugunno ba shin uwar gida kinsan amfani da wannan mashahurin turaren zai maki ajiki ?
Zai sa gabanki ya ciko sosai ya matse
Zaisa ki hade ciki da waje
Zaisa kisamu niima da dandano
Zaisa gabanki ya dinga fitar da wani sirrin kamshi Wanda zai Kara rudar.da maigida ,
Zaisa ki kasance acikin d'umi ko da yaushe Wanda shi akeso ga kowace mace
Hmmm abubuwan da yakesawa sunada yawa kedai mu hadu pc kawai 08132506044 (HUMKAN)💃💃💃
*NI DA MIJINA*
ke daga Jin sunan kinsan wannan fa na masoya ne ke da mijinki kawi Zaki shafa shi yayin kwanciyar aure ,08132596044 sannan ba'a yarda mace ta saka wannan turaren ta fita dashi ba don kowane lokaci Zaki iya Jin wani namijin ya rungumeki saboda yadda yake tada hankalin namiji da sanyashi shauki don Haka a kiyaye turaren Ni da mijina , mijinki kawai Zaki samawa 😉😉
(HUMKAN) 💃💃💃
*SHU'UMAR HUMRA*
Kai daga Jin sunanta kasan za'ayi shu'umanci anan ,turare ne da aka hadashi da tarin sirrika ba kamar sauran humra ba