Showing 9001 words to 12000 words out of 23384 words
Chapter 4 - Sirikar Zamani By khadeeja mrs.Bassakwaceya.txt
waƙa,
*(NANAN KAREEMA TAYI CIKIN SHEGE,NANAN KARIMA TABI MAZA TAYI CIKIN SHEGE,BATAJIN KUNYAN FITA,YARA SU GANTA MANYA SU GANTA TSOFI SU GANTA NANAN KAREEMAH SAURAN MAZ......!)*
"Wayyyo Allah UMMUH NA", afitgice ta farka tana shafa cikinta,tana ƙarema ma jikin ta kallo,UMMU da cikin bacci tajiyo ihun NANA bata san sanda itama ta farka ba,bakin ta ɗauke da addu'a saɓanin NANAH da ta farka da ihu,a kiɗime UMMUH tace,"lafiyan ki NANAH miya faru?.
Matsanan cin kuka ta fashe dashi,UMMUH ,cikin tsawa tace,kifaɗa min bawai ki tasani a gaba s kuka ba",tsagaitawa tayi da kukan tace,"UMMUH,shikenan na shiga uku yanzun fita ma sai ya gagareni sabida shegen cikin da ɗan iskan can yamin,UMMUH,fa mafarki nayi duk inda na wuce ana nuna ni yaran unguwa namin waƙa".
UMMUH,jawota tayi jikinta,ta kwantar da ita kan cinyanta ,ahankali take shafa mata baya tace,NANAH mafarki ba gaskiya bane kiyi addu'a,ki koma bacci,kinji,gyaɗa kai kawai tayi amma zuciyar ta bata gasgata maganan UMMUH ba,har bacci ya kwashe UMMU NANAH,idon ta biyu yanda taga rana haka taga dare,da asubah tunda tai sallah akan dadduman ta dumƙule baccin da bata shirya masa ba ya ɗauke ta.
07:00am ahankli take bubbugun ƙafar ta Rana kiran sunan ta,"NANAH!NANAH!!NANAH!!!,kitashi ki wanka ki tafi makaranta karki makara".
Mutsike Idanuwan ta tafara yi da hannayen ta jin an ambaci makaranta yasata saurin gama watssakewa tana turo baki ta ya mutsa fuska cike da shagwaɓa tace,"UMMU wallahi nida zuwa makaranta har abada daga bokon har islamiya hakanan kawai arinƙa min kallon karuwa,gashi wacan mugun ya barni da abin kunya wallahi ban yafe ba".
UMMUH ko ta tsinke da alamuran NANAH lallai NANAH yarinya ce haryanzun ita ko ɗan wayewan nan na ƴaƴan zamani bata dashi ,haɗe rai tayi tace,"tashi kiyi wanka,uban wa yace miki daga taɓa mutum yakeyin ciki eye?,ko dan kinji na faɗa miki,badan komi yasa na faɗa miki haka ba sai don ki taka tsan-tsan da rayuwar ki,ki nisanta kanki da mazan lokacinan".
Take taji hankalinta ya kwanta tare da murmusawa har kumatunta suka lotsa ta wani rungume UMMU tana murmushi,UMMU ma murmushin take tace,"yanzun sai kitashi ki wanka tunda baki da cikin koh?,NANA murmushi tayi tare da tsuke baki ta miƙe ta ɗau towel da hijjab tafice a ɗakin,UMMU girgiza kai kawai.
Nanah koda ta shiga bayi ba tare da tasa soso ko sabulu ba tawani ɗaga bokitin ruwan ta kwara ta ɗauro zani tare da zumbula hijjab ɗinta ta fito,UMMU kallon ta tayi cike a tuhuma don tasan halinNANAH batason wanka ko kaɗan kusan kulkum sai sunyi daru da ita take wanka.
Murmusawa tayi tace,"UMMUH wannan kallon fa karki sha bansa soso ba nasaka harda sabulu".
UMMU taɓa baki tayi tace,"ke kika sani ko kinji nace wani abune?,ai jikin kine ba nauba shiyasa kullum kike ƙara baƙi,kuma kije aji kina tsami yara suyi ta gudun ki".
Uhm,kawai tace,tashige ɗaki don shiri.
********
Agurguje ya fito wanka sabida lokaci ya ƙure masa ya makara,duk da baccin asubah nan da yayi ba ƙaramin daɗi tayi masa ba mafarkin NANAH kawai yayi sunyi aure tahaifa masa ƴaƴa kyawa-wa,yana shafa mai yana murmushi Allah-Allah yake ya haɗu da REEDWAAN ya faɗa mai shifa ya kamu yashige masa gaba wajen neman auran NANAH,a gurguje ya shirya yafito kasancewar yau juma'ah sanye yake cikin lallausan yadi brown ɗinki riga da wando sunyi matuƙar amsan fatan sa milk ɗin hula da takalmi breafcase ɗinsa ya ɗauka ya rataya a kafaɗa tare da feffeshe jikin sa da daɗaɗɗan turare masu ƙamshi,wayarsa s keys ɗin motor sa ya ɗauka ya fito,turus yayi da yaganta a falo zaune kan nan tujaja kamar mahaukaciya don harga Allah ya manta da ita a lokaci ɗaya NANAH ta maye gurbin duk wata ƴa mace..........!
MORE COMMENTS
MORE TYPING🖌️🤗
_typing🖌️_
*🔵SURUKAR ZAMANI🔵*
NOT EDITING❌
NA *KHADEEJATOU BASAHEER BASAKKWACE(MRS BATURE BASAKKWACE)*
SADAUKARWA GAREKU *LEEMAH PINKY ND REAL AUNTY ZEE MAI HAƘURI*
_GAJERAN LABARI👌_
*PAGE 17&18*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.*
________📖Lokaci ɗaya NANAH ta maye gurbin duk wata ƴa mace,zuwa yayi har ya gitta ta zai fice daga falon yajiyo amon muryan ta tana faɗin,"AHMAD ina son kuɗi",girgiza kai yayi cike da mamaki hali irin na ZAINAB ba gaisuwa ba girmamawa balle ta sakaya sunan shi,baice mata uffan ba yai gaba sabida tsananin takai cin ta,Allah-Allah yake ya haɗu da REEDWAAN ya faɗa masa gaskiya NANAH tayi masa ,ko da yashiga motor shi mai gadi ya wangale masa tangame-men get ɗin gida yafice,mai-makon yabi hanyar office ɗin sa ya tsince kansa da bin hanyar gidan su NANAH.
ZAINAB ko yana fita da hara-ra ta bi bayan sa tare da yin tsaki miƙewa tayi taje ta taɓa ƙofar sa ta tab-batar bai kulle ba,tasan tab-basa ya manta ne faɗawa ɗakin tayi ta fara bincike ko zataga kuɗi drower ɗaya taji a kulle ta tab-batar nan kuɗin shi yake dubara ta faɗo mata ta buɗe wardrobe ɗin sa ta ɗibi tufa-fin sa kusan kala goma duk shad-dodin sa ,da hulunan su da takalman su ta fito,ɗakin ta ta nufa dasu ta zuba a cikin jaka sai murmushi takeyi, a gag-gauce ta shirya ba tare da tayi wanka ba ta sa tufafi ta fef-feshe jiki da turare ta fito niƙi-niƙi da jaka,tai sa'a ko baba mai gadi ya kewaya bayan gida harta fice bai sani ba,tana fita ta samu abin hawa ta ɗane sai gidan su.
******
NANAH tafito sanye da uniform ɗinta tas-tas ta dubi UMMU dake kan tabarma tana shan koko da ƙosai tace ,"UMMUH na nafito kimin addu'a dawo-wa lafiya ,kuma Allah ya tsare miki ni",UMMUH kafeta da ido tayi saida ta dasa aya tace,"tou zabiya ai ko bakice ba inayi ba wata soyayya da uwa zata gwada ma ƴarta da ya wuce tai mata addu'a,da fatan kin ɗauke isas-sun kuɗin motor?,murmushi tayi tace,"eh UMMUH ta uwata takaina uwa ɗaya tamkar da dubu,inna rasa ki UMMU mutuwa zanyi UMMU nifa bazanyi aure ba sabida ke,inma zanyi wallahi sai mijin ya miki ɗaki kusa da nawa",murmushi UMMU tayi tare da girgiza kai tace,"yaro man kaza najito maza ki tafi don karki latti",murmushi tayi tace,UMMU zan tafi amma sai nayi addu'a ƙarshe,ya Allah kasa na riga UMMU na mutuwa don bazan iya jure rashin taba",tana gama faɗa ta ruga da gudu,murmushi UMMUH tayi tare da girgiza kai a zahiri tace,"Allah ya nuna min sanda zaki hankali NANAH ta".
Tana sai kai ƙoafar gidan su wazata ganiu mutum tsaye ya ƙura ma ƙofar gidansu ido dum-dum ƙirjinta ya buga da gudu ta koma gida,UMMU ganin ta dawo a gigice tace,"lafiya miya farune kedawa?,kasa magana tayi illa nuna mata hanyar waje take tana haki,miƙewa UMMU tayi tashiga ɗaki ta ɗauko hijjab ɗinta tasaka tanufi waje don ganin mai NANAH haka take ma gudu,ganin abokin REEDWAAN dasuka zo jiya yasa ta saki ranta ta faɗa-ɗa murmushi tace,"a'a abokin REEDWANU ne ashe dole NANAH tai gudun ceton rai",murmushi AHMAD yayi tare da ɗan rankwafa yace,"ina kwana,antashi lafiya UMMUH?,"lafiya ƙalau",ɗan sosa ƙeya yayi cike da kunya yace,"UMMUH,nabiyo ma NANAH ne na ajeta makaranta",UMMUH tace,"Allah sarki gaskiya na gode naji daɗi da kulawa bari in turo maka ita",yace,'tou UMMUH",juyawa tayi takoma cikin gida ta iske NANAH zaune sai zaro ido take tana tinanin Allah yasa ba maganan ciki yazo dashi ba,ganin UMMU ta dawo tana murmushi yasa...........!
*🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️🤦♀️KASHHHHHHH NAGAJI DA TYPING BA COMMENT DAGA YAU INBANGA COMMENTS BA'A GASKIYA WALLAHI BAZAKU ƘARA GANIN NOVEL ƊINA BA.*
_typing🖌️_
*🔵SURUKAR ZAMANI🔵*
NOT EDITING❌
NA *KHADEEJATOU BASAHEER BASAKKWACE(MRS BATURE BASAKKWACE)*
SADAUKARWA GAREKU *LEEMAH PINKY ND REAL AUNTY ZEE MAI HAƘURI*
_GAJERAN LABARI👌_
*PAGE 19&20*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.*
_________📖Ganin UMMU tadawo tana murmushi yasata sakin baki tana kallon UMMUH da take murmushi kamar anbata kyautan kujeran makkah UMMU tace,"keko tashi kije ya ajeki",turo baki tayi tace,"UMMUH wa kenan?,tace,"ohhh bakisan waye ba ma kenan abokin REEDWAAN mutumin arziki ne daga ganin sa tunda REEDWAAN mutumin arzikine",miƙewa tayi tai tsalle ta buga ƙafa cikin muryan shagwaɓa tace,"UMMUH bazanje ba inde dashi ne ai gwamma in tafi da ƙafa",buɗe baki UMMUH tayi tana kallon NANAH can tace,"tou mara ta ido tab-batat-ta karkije ya ajeki bari inje ince mai yatafi tunda kin maida ni tsohuwar banza",ƙara shagwaɓe fuska tayi tace,"UMMU nifa ba haka nake nufi ba",tou mai kike nufi in har ba hakan ba? UMMUH tai maganan rai ɓace,kiyi haƙuri UMMUH na nawuce,batare da tajira ansan UMMUH ba tai hanyar waje tana ma-makin wani mahim-macin REEDWAAN ɗinan yake dashi awajen UMMU haka da ta amince da-duk wanda ya raɓe shi,a tsaye jikin motor ta iske shi tsaye ya kafeta da ido ta tsaya ta wani galla masa uban hara-ra kamar idanuwan ta zasu zaz-zago ƙasa,tace,"kurwana kurrrr maye kawai",murmushi yayi batare da yace komi ba ya buɗe mata murfin motor ya gusa da hannu ya nuna mata alaman tashiga harara ta ƙara galla masa kafin tashiga ta zauna ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana hura hanci ,murmushi yayi ya rufe ƙofar tare da zagayawa ya buɗe mazaunin driver ya shiga ya zauna ya tada motor suka fice unguwan.
Saida sukai tambaya mai ɗan tsayi ba tare da wani yace ma wani uffan ba a hankali ya buɗe baki yace,"antashi lafiya Hajiya NANAH?,taɓa baki tayi cike da rashin kunya tace,"da ban kwana ba ka ganni,ina ruwan ka?,murmushi yayi sabida halinta da tsiwanta shi yatafi da imanin shi lokaci ɗaya yace,"ruwana na koki", a taƙaice tace,"tou dayafi kyau ko nide kayi ka kaini makaranta", murmushi yayi yace," driver kine ni halan tou ai zuwa makaranta ki yana hannuna inna gadama in kaiki inko na gadama inta garari dake acikin gari",wani kallo mai cike da raini ta watsa masa tace,"ohhh aikafi kama da driver kafi ma driver a wajena mai wanki da guga ne,kuma dole akaini school",baice komi ba illa murmushin da yayi yacigaba da tuƙin sa.
Maimakon yabi hanyar makarantan su da ita yabi wata hanya haɗe rai tayi tace,"kai malan ina zaka kaini?,"zan saidaki ne",amsar da yabata a taƙaice, take tafara zazaaga masa tsiwa ta inda take shiga batanan take fita ba ,shiko yai banza da ita in ba murmushi ba sabida tsiwan ba ƙaramin ƙara mai sonta yake ba ,kashe wayoyin shi yayi da REEDWAAN yadame shi da kira shiyasa ya kashe wayan sai yawo yake da ita a gari,tun tana masifar harta ta gaji tayi laushi tai shiru dan kanta.
_*BARI MU WAIWAYI GIDAN MAMAH GAJE MUJI WATA WAINAN AKE TOYAWA,HAFSATU KUWA TA KOMA KO TANAN?????🤔,KASHHHHH🤦♀️ZAINAB ZAMU WAI-WAYA YA ZATAI DA KAYAN MIJINTA DA TA SATO🤔.*_
******
_UMMMHHHHHH BAKWA COMMENT NAGAJI DA TYPING ƊIN DUK KUN KASHE MIN GUYWA INNA ƊAUKO LABARI TASHKENT'S COMMENTS ƊINKU SHIKE KASHE MIN GUYWA😌🤨,GASKIYA SAINAGA COMMENTS_
_typing🖌️_
*🔵SURUKAR ZAMANI🔵*
NOT EDITING❌
NA *KHADEEJATOU BASAHEER BASAKKWACE(MRS BATURE BASAKKWACE)*
SADAUKARWA GAREKU *LEEMAH PINKY ND REAL AUNTY ZEE MAI HAƘURI*
_GAJERAN LABARI👌_
*PAGE 21&25*
*DASUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.*
___________📖Sani tun randa su MAMAH sukaje gidan boka yazo ya sami abinda yakeso ya cika ma wandon shi iska daga cewa tashirya ya samo napep yazo su tafi shiru kake ji wai uwar gulma tayi cikin shege bai ƙara waiwayan su ba tsawan kwana biyar kenan abun duk ya dame MAMAN GAJE,saɓan hijjab ɗinta tayi ta nufi gidan aminiyarta SARATU cike da ta kaici tun a ƙofar gida ta gara ƙwala mata kira "ke SARATU,ke SARATU kina nan kuwa",MAMA dake ɗaka tafito tana gyara ɗaura zani tana faɗin," lafiya kuwa UWAR GAJE aminiyar ƙwarai","keko SARATU ina lafiya shegen yaron nan SANI tun daga randa muka dawo bai ƙara waiwayar muba daga bari ya dawo shiru kike jin shi kamar an aike bawa garin su","kutumar uba cewan MAMAH kwantar da hankalin ki bari in saɓa mayafi muje wajan na kuriga daganan na biya gidan yayar su"," gaskiya koh saɓo inba mahaukaci ba ni Allah yasa bai lallaɓata ba ya afka mata,don nasan HAFSATU kamar tinkiya take duk yanda na miji ya mata barbara zakiga ta ɗauka ciki,kar nauyi ya ƙara min yawa",kwantar da hankalin ki keko zata shiga ɗaki kenan sai ga sallaman ZAINAB niƙi-niƙi da uban jaka","assalamualaikum",ba tare da ta amsa ba tawani dake ƙirjinta tace,"na shiga uku mi zan gani ni SARATU,bade koroki yayi ba mara mutunci nan?,tsaki tayi tare da cewa ina ma yasan na fita kuɗi na tambaya ya hanani na shiga ɗakin sa na kwaso kayansa kizo kikai gidan sabuwar dillaliya tai masu kuɗi tabamu mu kashe".
Ajiyar zuciya MAMAH ta sauke tare da washe baki tana faɗin, "agaida jarumar ƴa ɗaya tamkar da dubu dama masu iya magana sunce da haihuwar yu-yu-yu gwamma guda ɗaya ƙwa-ƙw-ƙwara,niko nayi farar haihuwa tunda na haife ki ZAINABU ABU mai tagwayen suna,kamar kinsan tattalin arzikina yayi ƙasa sosai",MAMAN GAJE ko soro-ro tayi tana kallon ZAINAB da uban kaya ai wannan ta kwashe mai tufafi duka irin wannan wafta lallai ZAINAB ta ƙware da sata kamar ɓera,maganan ZAINAB ya katse mata tunanin da take tace,"kede MAMAH kin cika son kuɗi kullum babu sanin babunki ne shiyasa na ɗebo miki wa ƴanda zaki saida su daɗe miki baki cinye kuɗin ba ,yauwa MAMAH mallaka nakeso ki anso min wanda hatta uwar sa saiya dena ganin ta gashi inba niba da uwata",taɓa baki MAMAH tayi tace,AHMAD,koh ZAINAB saikin juya shi kamar masa matuƙar ina raye wallahi kede kwantar da hankalinki kira min malan na kuriga take ZAINAB ta lallatsa wayar ta ta buga mai yana ɗauka taba ma MAMAH sukai magana ta gayamasa buƙatun ta sukai ciniki tace yaci gaba da aiki zatazo ta kawo kuɗi,nan suka zauna suka baje sai hira ,MAMAN GEJE KO daga eh sai a'a,don SARATU da ɗiyarta su zarce ta a sheɗanan ci.
*WAYE MAMA? CIKAKKEN LABARIN SU.*
Cikak-ken sunan MAMAH SARATU HUDU asalinsu ƴan nijar ne buzaye ne aiki sunan mijinta malan GARBA wato mahaifin su FATEEMAH auran ladan kiwo akai musu na jeka ga ɗakin ka,SARATU tun tana ƴar ƙan-ƙanuwar ta iya sata salo-salo,duk mai ka aje matuƙar bakai kaffa-kaffa dashi ba zatai wufff ta ɗauke shi,ya zama ba naka ba shekaran ta sha biyar tai haihuwar fari ta haifo FATEEMAH,FATEEMAH fara kyakkyawa son kowa ƙin wanda ya rasa,tun bayan haihuwar FATEEMAH wata ƙawar MAMA mai suna ATIƘAH ta ɗaura ta a hanyan bin bokaye da ƴan tsubbu,yazam tou duk wani kayan auran MAMAH ta ɗebe su ta sayar don zuwa gidan boka dan akama mata MALAN GARBA hakan koh ta faru ta kama shi sosai bai kallon kowa da gashi duk wan da ya faɗa mai aibun SARATU sai ya kulle ido ya zageshi aciki harda mahaifiyar shi da yayyun ubanshi kasan cewar mahaifin su ya rasu har yakai akwai ranan da SARATU agaban MALAN GARBA tasa hannu ta shara-ra ma IYYE mari mahaifiyar GARBA baiko ce komi ba koda ƴan uwan mahaifin finshi suka masa faɗa nan ya fara zagin su cewa sun tsane matar shi da ƴar shi,shi zai tafi ya bar musu gidan tunda basa ganin laifin IYYE da take shiga hurumin matar shi,washagari yasa ta ta haɗa kaya suka nufo naijeriya batare da ta shaida ma iyayen ta ba don sam ta rainasu bata ganin su da gashi ko kaɗan ,in sun kirata sun mata faɗa akan abubun wanda take ta ɗau gaba dasu kenan sai randa ta gadama take hucewa taje gare su, kai tasaye garin kaduna suka nufo inda suka samu wani bawan Allah yabasu masauki a gidan shi mai suna HALLIRU,HALLIRU yana da mata ɗaya mai suna MARIYA,da ƴar su guda GAJE, MAMAN GAJE macece maison duniyar tsiya halinta kusan ɗaya da MAMAH saide ita bata bin bokaye da sace-sace amma yawo da masifa sai abin da yayi gaba MALAN HALLIRU shiya samo ma MALAN GARBA ,gadin kwana murna wajen SARATU baa cewa komi nan ta fatsamma naiman malamai ta yanda zata rinƙa amshe duk kuɗin MALAN GARBA in ya samo ko nawa toh hakan ko ta faru ,duk albashin sa da ya amso jiki na rawa yake danƙa ma duka itako tai ta facaka aci banza aci wofi da MALAN HALLIRU ya lura da abinda ke faruwa yasa ya bashi shawaran in ya samo ya rinƙa rage wani abu yace mata an rage masa albashi ne hakan ko akai ranan da ya kawo mata kuɗin bayanda ya sababa yasha zagi da masifa da yace an rage masa haka ta rinƙa tsine ma ogan nashi da yake ma gadi,ahaka rayuwa taci gaba da tafiya suna zaune gidan MALAN HALLIRU tsawan shekara biyar basu taɓa tuna nin gida ba a lokacin ta haifi ɗiyarta ta biyu wato MARYAM daga ita sa UMAIMAH sai ZAINAB itace mai sak halin MAMAH ba abinda ta bari a halayen MAMAH ,itama MAMAN GAJE ta ƙara haihuwa ƴa ɗaya wacce taci suna HAFSTOU,alokacinne aka ɗaga wani gida a ɗan gaban gidan MAMAN GAJE zaa sayar nan MALAN GARBA ya saya masa gida mai ɗaki uku da bayi da rijiya rawa da murna gun MAMAH baa cewa komi sanda suka shaida mata oganshi ne ya saya mai take suka kwashe kaya suka koma sun koma duk masoyin MAMAH yazo yamata Allah sanya alkhairi wanda ko baizo suka ɗaura gaba dashi ko hanya ta ganshi sai ta canja, taitai yakaita wajen oga ta mas godiya ya ƙiya kullum hanya hanya yake mata haka ta haƙura ta barshi,bayan dawowan su da shekara guda ta ƙara haifo ƴa mace ba haka taso ba taso ta haifo na miji bayanda zatai dole ta haƙura yarinyar taci suna NAFEESA itace auta daga ita bata ƙaraba,lokacin da ƴaƴanta suka tasa lokacin ta ƙara bada himma wajen bin bokaye don bata yarda ƴarta ta aura talaka ba ahaka MARYAM tai aure ta aura ɗan chairman ɗin birnin yero nan fa su MAMAH aka samu wajen zuwa atare ayini a ƙunso har na dare , abinda yasa ba ta zuwa gidan MARYAM tun randa taje ta wuni a gidan da ta tashi tafiya ta sato bargon surukar MARYAM ɗin batasan ƙanwar mijin MARYAM ta ganta ba duk a tinanin ta mahaifiyar su ta bata ne ,saida taji ana cigiya ta shaida ma surukar MARYAM ɗin ai taga mahaifiyar matan yayanta ta ɗauka ta fita dashi nan tasa daru harda koran MARYAM akan inba adawo da bargon ba ko abakin auran ta,haka taje ta tasa MAMAH da faɗa ta zubar mata