Header Ads
Showing 27001 words to 30000 words out of 41234 words

Chapter 10 - ALIYU HAIDAR Book Complete by kausar.txt

Ads the beginning of article before Image

26 Jun 2024

475

Ads at the middle of Article

haka har ta bud'e ta kafa a baki.....


®Kausar Luv💞
[11/15, 5:25 PM] Kausar~Luv: [8/16, 8:52 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((54))


```©Kausar M Hassan```




Kad'an ta kurb'a ta furzar ta dubie muslim
"Na manta azumi nake, kaga dana karya wallahi"
Ranshi idan yayi dubu ya 6ace.
Daria nazee tai ta kwace malt d'in a hannunta
"ai sea in had'a 2 duka in shanye dma kinsan inason malt"
Cike da raud'ani da matsanancin tashin hnkli muslim ya fige goran


"Ke wallahi kin fiye shigien kwad'ayi yar iskare kawea"
Kai ta girgizah masu kawea ta kama hanyr shiga ajinsu, nazee ta d'aga gira ta rike kugu, cike da zargie ta dubie muslim
"Kai! Tabbas akuy abunda ke faruwa, fadamin mai ke faruwa?
Cikin alamaun rashin gaskiya ya dubieta
"Em.. Am.. Bangane ba nazee mai kike cewa hka? Oya wuce muje".
Hnya suka kama suka wuce aji, a hka har aka tashesu, kowanne a cikinsu yay gidah, in banda muslim.
Zagaye2 yakeyi kaman wnda yasha kwaya, hka har nana ta iskoshi da motah, bud'e motan yay ya shiga
"Ranki ya dade wlh aiki bai samu ba wea yau azumi takeyi kiyi hkuri sea dea zuwa gobe"
Cikin munafukar muryarta tai wani irin kallo na mugunta
"Kafa sani cewan kaji sirrina saboda hka dole kai man abunda nasaka"


"Kada ki samu damuwa gobe in shaa Allah zan gama maki aiki" ya bude motan ya fitah zuciyanshi na bashi kwarin guiwa akan abunda ya dosah.


Dije na isa gida a falo ta tarar da ummi, kan kujera ta zaunah kusa da ummin.
"Ummi ta dubietah
"Ke dije aliyu ya kusa dawowa ko ya fad'amaki ranar da zai dawo"?
Kai dije ta girgizah mata alaman a'a
"Amma dea ummi yace cikin satin nan"


Ummi ta tashi tai d'aki ta dawo da wasu kayah na fruit rike a hannunta, da madara peak irin manyan gwango d'in nan ta mik'a matah
"Ungo wannan ki rik'a cinyewa kullum, akuy kula na nan fara idn kika shiga parlour na, ki dauka abunda ke ciki ke cinye, ki had'a kan kana da madarar nan ki shanye kinji ko"?


Amsa tai
"Amma ummi fa ina azumi"


"Ba damuwa idan kika shaa ruwa sea kisha ai, ynxn tashi kije"


Tashi tai ta haura saman zuwa d'akin ummi...

"Assalamu alaikum"


Nafisa tai sallama a gidan, cikin farin ciki ummi ta amsa mata sallaman, nafisa ko zama batai ba, ta tambyi ummi ina dije, ummi ta bata amsa da tana d'akinta, a chaan d'in ta bitah ta bata wasu abubuwan gyara. Dije karb'a kawea take ita kam ta rasa na menene haka..


"Mata kenan akace sea da gyarah, idan babu gyra babu mace, duk wadda batada tsafta ku kirata da ballagaza, ki gyra kanki dan samun ni'ima wannan ba tsafi bane ko sihiri.. In b hka ai maki kishiya☺....
[8/16, 8:52 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ```((55))```


```©Kausar M Hassan```


Washe garin ranar kamar kullum kuma kamar ko yaushe, ta shirya ta tafie mkrnta, koda ta isa ta tarar da muslim, gaisuwa tai masa ta samu guri ta zaunah as usual.
Kyararta yay da ido kapin ya bud'e jakarshi ya fitoh da roban lemo na cock ya miq'a mata
"Barka dea tunda jiya bkisha baa kin kuwa ga yau nazo maki da cock, tun dga gidah kuwa"

Dije da murmushi ta karb'a
"Ngd muslim"
Taja cock d'in ta ajiye a gaban tebur.

Kusan minti 10 batace dashi komai ba, zuciyan muslim na kanta, ya k'agara tasha ganin hr lokacin bata bi ta kanta ba. Yasa yace


"Am khdy nace bazaki shaa lemun bane"?
"Hmm kaga ni har na manta wlh, zansha amma sea ya rage sanyi, ngd ko"


Murmushi yay mata, dea2 lokacin nazee ta karaso
"Sea gani nazo yan matasa"
Hannu ta kai kan lemun
"Yauwa na kuwa gode maku ni daman nasan kuna sona ai"
hannu takai kan roban, muslim ya kwace
"Ke kam wlh anyi kwad'ayayya, to wannan na khdy ne"
"To shekanan"
Hka suka zaunah har tym d'in tashinsu ya rage saura 10mnt dije batasha lemun ba.


Ana buga karaurawa muslim yace
"Khdy b dea zakisha lemun nan bako"?
D'aukan lemun tai tare dayin murmushi ta bud'e ta kafa kai ta shanye shi tass tukkuna ta ajiye roban
"To nasha ko"?
Murmushi yay matah, hannu dije taji an doramata a kafad'a tare da fad'in
"Muje gidah ko"?
Hanya suka kama suka mika, akan hanyar jiri ya fada d'iban dije, bata koma sanin abunda ya faru ba kuma.




A hnkli ta fara motsa hannayenta tare da bud'e idonta ta d'aga kai ta dubie saman dan taga inda take, ganinta tai babu hijab, gashin kanta a barbajie a bayanta, babu takalminta a kafah, wani irin k'ara ta saki ta kankamie jikinta, tare da rirrikie suman kantah
"Na shiga 3! Waiyyo ni Allah! Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un"
Kok'arin mik'ewa ta soma, dushe2 ta fara hango mutum a tafieh, hakan yasa ta kara murza idonta.
"Nazee"
Dije ta furtah
Da sauri nazee ta isa gareta
"Khdy mai yake faruwa dake ne hka? Ya akai baki tafie gidah ba gashi ynxn har kusan karfe 5pm, nima nan gurin malama rabi nazo kinsan nan take kusa shine tace inzo in rakota tayi mantuwah, ni kuma nayou nan"
Kuka ta k'ara fashewa dashi, ta miqe tsaye ta daukie hijab d'inta ta saka, tana waiwaye tana kallon nazee
"Nazee ba wanda ya shigo a ajin nan ko? Bansan mai ya faru dani ba, bana iya tuna komai wlh"
Ta rage tsayenta tayou kasa
Rungumeta nazee tai
"Deana kuka hka khdy, babu abunda ya faru, sannu kinji tashi muje in rikaki muje gidah"
K'ara kankamieta dije tai
"A'a nazee ki barni kawea zan tafie dkaina"
Nazee ta shafa bayanta tana mamakin abunda ya faru da ita.
"Is ok am here so stop crying"
Tashi nazee tai ta hadamata sauran kayanta da takalminta suka fitah, keke napep suka tara.


Har kopan gida aka sauke dije, nazee tace
"Dama nan ne gidanku?
Kai ta d'aga mata tai saurin juyawa ta shiga gidah, koda ta shiga a falo ta tarar da jama'ar gidan, hanklinsu a tashe.
Sallama tai wnda yasa gabad'aynsu waigowa zuwa gareta.
®Kausar Luv💞
[11/15, 7:13 PM] Kausar~Luv: [8/17, 8:38 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((56)) to ((58))


```©Kausar M Hassan```




Ummi tai saurin karasowa kusa da ita ta rike mata hannu, cike da tashin hankali mara misaltuwa ta hau jira mata tambayoyi
"Dije ina kika tsaya hnklinmu gaba d'aya ya tashi"


Idanunta ta d'ago da sukai jajir
"Ciwan kaine ummi shine fa kawata nazee tajani mukajie gidansu tunda ita bata san gidanmu ba, ummi tace "Alhmdlh! Wlh har naji dad'i.


Abbi yay ajiyan zuciya
"Irin hka ki rika kira saboda a san inda kike"


"Zan kiyaye abbi ngd"


Wucewa tai saman d'akin aliyu ta shiga ta maida kopan ta kulle


"Na shiga 3 mai ya faru dani, bana jin anmin wani abu a jikina amma hakika akuy abunda ke shirin faruwa dani, mai yasa bana tuna komai ne"?
Ta fashe da wani irin matsanancin kuka mai ban tausayi, toilet ta shiga ta had'a ruwan zafi tai wanka ta fitoh, tai sallolinta tukkuna ta d'auki wayantah dubawan da zatai ta ganshi a kashe, a hnkli tasa hannunta ta danna power dinshi ya zama on. Ta d'ora kanta a gefen gado, hawaye suka dinga zarya a kuncintah.


D'aga idonta tai sukai ido 2 da pic d'in haydar wanda yay a Saudi Arabia, kusa da masjid ya d'aga yatsunshi 2 sama yana murmushi, murmushi ta saakar mashi itama kaman wanda ke kallonta..


Nana kuwa farin ciki fal a rantah, muslim ya cika mata aiki, yau kam nasara tana bayantah.


Washe garin ranar kamar koda yaushe hka ta kasance, bayan ta gyara d'akin duk da ba wani datti yay ba, ta sakamashi turaren kamshi, komai dea2 yayi zar_ sha'awah, ta shirya ta nupie skul bayan tayi sallama da jama'ar gidan.
Nazee taci k'aro da ita zauneh kan kujera
"Zaunawa tai
"Ina kwana nazee"
Nazee ta d'ora hannunta akan kafad'an dije
"Hey yan matah ya jikinki? Hope bakisa damuwa a ranki ba"?
Kai ta d'aga mata alamar eh.
Dea2 lokacin muslim ya karaso kusa da nazee ya zaunah ya gaishesu kaman ynda suka sabaa.


Muslim kallo d'aya zakai masa kagane akuy abunda ke damunshi, jikinshi sukuku, baida wani karfie.


Haka suka kammala karatun a wannan ranar suka karasa gidah, misalin 2pm. Suna isa wanka dije ta shiga tai ta koma dkinta ta baiwa gado amana, ba ita ta farka ba sea kusan 4pm.
Ta tashi tai alwala tai sallah ta zarce d'akin anty nana, akan kujera ta tarar da ita, gaisawa sukai sosai tukkuna suka shiga firah, dije na baiwa nana labarin irin zamansu a mkrnta komai na tafiya dea2, tana fad'amata ita kuma sea daria takeyi, yau kam nana na cikin farin ciki sosai, ko meye sila?🤔
A hka dea har akai maghrib ta tashi tai d'kin aliyu tai sallah ta kama karatun al_qur'ani har akai isha ta maidata tai nafilfili tai addu'ah sosai.
Dea2 tym din karfe 9pm, ta shiga toilet dmn tai wnka...
[8/17, 8:39 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((59)) to ((60))


```©Kausar M Hassan```


Kasancewar ummi na a falo ne, tare da abbi yasa sukajie sallaman da haydar ke rangad'awah, nana dake d'akinta tai maza ta fitoh cikin sand'a ta shiga d'akin aliyu kasancewar hanklin jama'ar gidan ya d'auku gurin magana dashi, kusa da abun gado ta d'ora envelope akai a jiki an rubuta
```"Wlcm back swthrt"```


Tai maza ta fitah ta koma d'akintah


Aliyu yayi kibar shi, yayi kyau sosai gidan ya dauki kamshin turarenshi, jama'ar gidan kowa kawo gaisuwa ake, gaggaisawa sukai kapin ummi tace
"Wuce d'aki d'ana kai wanka dije ma na ciki"
Kanshi ya sosa tukunna ya haura sama da yar jakar hannunshi, dan jakunkunanshi suna motan shafi'u da akajie daukosu da ita dga airport.


Kamshin d'akin yasa ya fitar da wani deep numfashi, aliyu yay zauneh kan kujerah, yana kallon d'akin yana murmushi. Kopa ta bud'e a hnkli ta sakko kafarta, ta fitoh ko gabanta bata duba sea ta fara yarfar gashintah, ta kwance towel d'in ta kara d'aurawa, ga mazaunanta suna juyawa, ta kara d'an girma.
"Ma shaa Allah"
Jin wannan kalman yasa tai maza ta daure towel d'in a kirjintah, kallonshi take kmn yau ta saba ganinshi, mamaki take anya kuwa shine ko ba shi bne, matsawa yay daf da itah ya kashe mata ido.


"Deejah kice kika girma hka"?
Idonta ta rufe da tafukan hannayentah


"Waiyyo yaa ni kasa naji kunya wlh"
D'aukarta yay duk da ruwan dake jikinta y zaunah akan kujera ya dorata akan cinyarshi
"Na baki mamaki"?
"A lots yaa aliyu ka bani shi kuwah"
Murmushi yay ya fara shinshinar tah kamar mai kokarin gano wani abu.
"Ehum2 yaa aliyu ka gaji wlh ka bari kai wnka ko"?


"Oh ni yarinyr nan ta kara girma sea wayou takeyi"


Murmushi tai masa sosai wanda yasa shi, afkawa bakintah ya manna mata kiss, kokarin fita take amma ya qara zaunar da itah, sea da ya tsotsie bakin nan tass tukkuna ya d'ago idanunshi ya dubieta
"Kyan alkawari cikawa matata, kince ranar dana dawo zaki bani kanki, so ynxn lokaci yayi"


"Waiyyo yaa aliyu ka tsaya kaji dan Allah"
Ta fashe da kuka
"Ya isa hka my dear kukan mie kikeyi kuma"?


"Wallahi bana jin karpin jikina ka bari ko zuwa anjima ne"


Murmushi yay mata
"Ba damuwa ai gani gaki, shekara 1 ba wasa bace dear"


Juyawan da zayyi idanunshi suka tsinakyou mashi envelope d'in nan


Dea2 tym d'in dije ta tashi zuwa drawer dmn daukan kayan da zata saka.



Tashi aliyu yay ya matsa kusa da gun, ganin abunda aka rubuta akai yasa ya dauka, tare dayin murmushi ya jujjuya a hannunshi ya fara kokarin bud'ewah, haka ya bud'e ya zura hannunshi ya ciro d'ayan photon dake ciki..


®Kausar Luv💞
[11/15, 7:14 PM] Kausar~Luv: [8/18, 5:22 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((61))


```©Kausar M Hassan```




"My lion"
Dije ta kira sunanshi, hakan ya tsayar dashi dga duban photon ya mayar a cikin envelope d'in.
Waigawa yay a hnkli, ganin dije a gabanshi taci wasu arnakun kayan bacci, jikinta kusan ko ina a waje, ta tufke gashin kanta da d'an karamin ribom, yasa shi sakin envelope d'in hannunshi ya maida kallonshi gabad'aya zuwa garetah
"Wow!! Deejah kece hka"?
Murmushi tai masa ta matsa kusa dashi
"Am yaa aliyu ina zuwa ko"???
Hannunta ya janyou ya rike gam tare da k'arewa jikinta kallo.
Gira ya d'aga mata tare da furta
"Hey! haka ake? kawea dan kin ganni sea ki wani cewa fita zakiyi"?
"Uhm2 nifa yaa ba fitah zanba"
Kiss ya manna mata a kumatu
"Ina zuwa ynxn nan zan fitoh, kada ki sake ki tafie ko ina kinji?


Kai ta d'aga masa tare dayin murmushi.
Toilet ya shiga ya watsou ruwa ya fitoh, jakarsa ya bud'e ya fesa turarenshi tukunna ya dawo y maida kallonshi ga dije
Ganin da tai yanayi mata wani irin kallo yasa tai maza ta miqe tsaye cikin rawar murya ta furta
"Am yaa na manta ummi tace inzo bayan isha"
D'an guntun murmushi yay wnda ya kara masa original, qualitative and quantitative beauty... Lol.
Da sauri ta nupie kopa kapin ta bud'e ya chapko hannunta suka had'a ido, kallon kallo suka rika yiwa junah, numfashinsu ya rika had'uwa, take jikinta ya hau rawa.
"Em yaa plz kaga....
Bai jira abunda zata fad'a ba ya had'e bakinshi da natah tare da zura hannunshi cikin yar rigantah...
Let's go honey🚶🏽 naja wayana muka karasa gaba🙊...


Washe garin ranar misalin karfe 7am, ta farka, a hnkli ta bud'e idanunta
"Oh my God"!
Ta furta saboda ynda tagan kantah, gabad'aya a hargietie, bargon dake gefen gadon tai maza ta janyou ta rufe jikintah.
Dea2 lokacin Lion ya fitoh dga toilet, kusa da ita yaje ya zaunah...
[8/18, 5:23 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((62)) to ((63))


```©Kausar M Hassan```


"Khadeejah"
Ido ta k'ura masa, tana k'are masa kallo.
Hak'ika ita kanta tasan aliyu y had'u, samunshi da tai kuwa a rayuwanta to kawea baiwar Allah ceh, a ynxn kam tasan meye so saboda hka tana matuqar son aliyu sosai.
"Na'am" ta amsa
Shgiewa jikinsa tai sosai, tana mai jin laushin fatan jikinshi"
Aliyu ya janyouta
"Tashi kiyi wnka, da sallah, sea muje kasa ko"
"OK" ta fara tattara xanen tana kokarin tashi, ya riko hannuntah.
"Injin dea baki manta ynda ake wnkan ba"🙊


Murmushi tai masa
"Ina zuwa dea"
Da sauri2 ta shiga toilet d'in tai wankan da alwala ta fitoh ta saka atamfarta ta maida gabanta gabas tai sallan asuba, bayan ta sallamie tai addu'ah. Ta miqe tsaye kusa dashi taje ta zaunah ta fara wasa da yatsun hannunta
"Yaa aliyu yau bazan tafie mkrnta bane"?
Kallonta yay, cike da so da kaunah
"Chaab ai kuma kin gama mkrnta dije, dan nafison dga safe, rana har dare ina tare dake"
Murmushi tai masa kad'an
"To ba damuwa tunda haka kake so ai my lion"
Tashi sukai zuwa falo, koda suka isa sun tarar da su ummi.
Cike da mamaki nana ke kallonsu saboda batagan alaman hargitsi a tare dasu ba, sea ma soyayya da nishad'i da d'umbin tarin farin ciki, kuma inda ta aje envelope d'in tasan dole sea ya ganshi. Gaisuwa sukai da abbi da ummi suka fara breakfast, bayan sun kammala, abbi ya dubie aliyu
"Da fatar dea ynxn ciwon dake brain dinka baya tashi ko"?
Murya ya gyara
"Abbi ai na tafie asibiti an min duk abunda ya kamata"
"Allah ya k'ara sauki"
Ummi ta furta.


Abbi ya dubie dije
"Hadizatu yau bazaki mkrntar bane"?


Shiru tai batce dashi komai ba
"Abbi cewa nai tunda na dawo ai...


Murmushi abbi yay
"Toh ai matarka ce ynda kake so hka za'ayi maka da ita, zuwa anjima dea sea ku tattara ku koma gidanku, gobe sea ka kaita gidansu taga iyayenta ko"?


"To abbi"
Tashi nana tai rai a 6ace ta wuce d'akintah, ta kasa zama tai tsaye zagayen d'akin kawea takeyi kaman wata mahaukaciyah.
"A cikin ranta take furta dole in k'ara ajiye wasu, ta dauko wata katuwar jaka a hannuntah, pictures ne gasu nan da yawah kala2, kai abun dae babu kyaun gani😓.


Tai murmushin mugunta kad'an tare da kyallara ido
"Idan baiga wanchan ba zaiga wannan, alkawari ne sea na haddasa tsana tsakanin aliyu da dijeh, na tsanesu kaman ynda na tsani mutuwana, da aliyu yaga wadan nan photonan na tabbata tsakaninshi da dije sea dea a memory"...


"Hohohooooo shiyasa nake burge kaina wallahi ni nana asma'u"😉
[8/18, 5:24 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((64)) to ((65))


```©Kausar M Hassan```


A makaranta.
Nazee ce zaune duk batajin dad'in zaman ajin, muslim ne kusa da itah
"Heeeeeyy! nazee anya lpy kike"?
D'an karamin tsaki taja
"Wlh muslim just kawea ina

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads