Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 41234 words

Chapter 5 - ALIYU HAIDAR Book Complete by kausar.txt

Ads the beginning of article before Image

26 Jun 2024

472

Ads at the middle of Article

dije kin kuwa san mai kike cewa"?
Kapin tai wata magana baba ya shigo gidan
"Dije baki ba zuwa birni kuma dan kisani, Illu d'an gidan malam saminu to shi zaki aura nan da sati 2 kima manta da batun wannan aliyun"


Bugun zuciyanta taji ya k'aro, hnklinta ya matuqar tashi, cikin rawar murya ta fara magana
"Haba baba dan Allah kayi hkuri, ka bani lokaci"
"Babu wani lokacin da zan baki, idan zakiyi hakuri to kawea kiyi hakuri".
Wucewa yay d'aki, yayinda dije ta fadie qasa kan kafafun inna ta hauyin matsanancin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro..
Oh poor dije, wannan soyayya, son gaskiya kenan..


To y lbrn Aliyu???
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:21 PM] Kausar~Luv: [8/4, 1:32 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((26))


```©Kausar M Hassan```


Chaan cikin wani d'aki na hangoshi, rufe da abun rufa iya kirjinshi, da alama ya fara samun sauki, shafi'u ne kusa dashi.
A hnkli2 aliyu y fara bud'e idanunshi, ya kallie d'akin dayake ciki, sea y fara tunano abunda y faru, da sauri y mieqie zaune, shafi'u dke kusa dashi yay maza ya rike hannunshi
"Aliyu ka tashi ne, y jikin naka"
Dkyar y iya bud'e baki ya amsa da
"Alhmdlh"
"Shafi'u dije fa"?
Ajiyan zuciya shafi'u yay tukkuna ya kallieshi
"Haba aliyu ko ta kanka bakayi dga farkawanka yau sea kuma batun wata dije"
Kallonshi aliyu yay
"Shafi'u ina buqatar ganinta yau kuma, dan Allah ka daukeni mu tafie"
Cike da mamaki shafi'u yke kallonshi
"Kaga aliyu nifa bazan maka alkawari ba, ka tsaya ka samu sauki mana"
Dea2 lokacin ummi ta shigo d'akin, murmushi tai tace
"Duk naji abunda kuke fad'a, amma aliyu ka bari ka samu sauki mana, ko kuma shi shaf'u yajie ya dauko ta ta ganka, ko ba anan gari take ba"?
Juna suka kalla tsakanin aliyu da shafi'u.
Shafi'u ya gyara zamanshi ya kara duban aliyu
"In fadamata"?
Kai Aliyu y dga masah, yayinda shafi'u ya labartawa ummi komai tundaga biri har wutsiya y fydie mata.
Ummi ta jinjina al'amarin tukkuna tace
"Kai aliyu ina kai ina yar 14yrs, mamadin ka dauko yar 18 dama2 ko 20"
Ajiyan zuciya ya sauke
"Ummi nifa ita nake son in aura, dan Allah ki fad'awa abbi".
Murmushi tai tare da cewan
"Ya isa hka zan fadamasa kuma zasu tafie tare da shafi'u dmn a tambya maka aurenta".
Murmushi yay kad'an
"Ummi ngd"
Bkomai d'ana wannan wajibinane, ka samu ka huta kaga jikinka yay sauki nan da kwana 2 Dr yace za'ayi discharging dinka kaji ko"?
Kai y daga mata yayinda ya tuna da maganar da sukayi da baban dije.


*********
```Bayan sati 1!```
Ummi ce zaune akan kujera ta mike kafanta, yayinda aliyu ke dakinshi, sanye cikin kana nan kayah, rigan mai d'an guntun hannu da wandon hka iya guiwa, babu abunda yake tunawa in banda dije, ko awanne hali take ynxn Allah ne kawea masani".
Ummi ta kallie abbi
"Alhj dama aliyu ne y aikoni"
Abbi y gyara zama ya maida hanklinshi gaba d'aya y tattara y mika mata
'Ina jinka mai y fad'a halan"?


"Nan take ummi ta fad'amasa komai ke faruwa akan yarinyar da aliyu y gni kuma yakeso".
Abbi jim yay kad'an tukkuna ya maida
"Ya zayyi da yar shekara 14 kuma, kuma yar kauye"?
Ummi murmushi tai
"Au ka manta chaan daa hka akeyin auren kuma a zaunah, kai dea kawea ynxn kaji sakonshi".
Abbi yay murmushi
"Yo ko ban aminta ba ai nasan ke zaki shigiemasa gaba tunda ni kun maida ni barie, ynxn dea idan Allah ykaimu nan zuwa next week zan shirya in tafie in shaa Allah".


Murmushi ummi tai
"Hba ko kaifa, ai hka yafi nasan d'ana aliyu sarai zabin kirki zayyi"
Daria sukai dukansu yayinda ummi ta tashi
"Ina zuwa kuma"?
Da mamaki ta kalleshi
"Zan shaidawa d'ana cewan ka amince mana"
Daria sukai dukansu kapin nan ta haura sama ta shaidawa aliyu ynda sukai da abbi, murna yay sosai da kuma fatan Allah yasa a dace...
[8/4, 1:43 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((27))


©Kausar M Hassan


Aliyu tsintar kanshi yay a cikin shauki da jin dadi, yau shine za'a tafie tambyowa auren dije, dije masoyiyarshi abun k'aunarshi da alfaharinshi, gaskiya yanaji da wannan rana ta yau.


******
A chaan kauye kuwa, mame hankalinta a tashe ganin har yau wata d'aya y cika cib bata saa d'anta a ido ba.
Zaune take kan kujera tana sauraren wa'azin Dr mansur sokoto, hanklinta rabuwa yyi gidah 2, tunanin d'anta duk y tafie da ita.
Sallama tajieh, ta amsa sallaman tare da bada izinin shigowa.


Shiga tai d'akin ta cire nikab din datasa ta zauna kasa, duk ta ramie dama abu chaan ba kiba ba, kai da ganinta kasan tana cikin tashin hnkli, gaisawa sukai da mame tukkuna tace
"Mame kwana daywa banga Yaa aliyu ba, ko lpy"?
Mame ta kalleta
"Khadeejah ni kaina nan da kike gani rabona dashi kimanin wata 1 kenan, fatana dea Allah ubangiji yasa lpy".
Kuka dije ta fashe dashi wnda ita kanta tasan na rashin ganin aliyu ne.
"Mame ynxn shikenan ko bankwana bazanyi da yaa aliyu ba, gashi yau saura kwana 5 baba yamin aure"
Tashi mame tai tsaye cike da tashin hnkli
"Khadeejah mai kike cewa ne, aure kuma"?
Kai ta d'aga mata alaman eh
"Mame dan Allah koda sau d'ayane ki d'an gwada kira minshi a wayar hannu".
Mame ta sauke ajiyan zuciya
"Wayanshi baya shiga dije, ynxn dea abunda nakeso dake tashi mujie gidanku inyi magana da babanki ko Allah zaisa yay hkuri ya kyale maganar auren nan"
Hannu dije tasa ta rike hannun mame tare da girgizah mta kai
"Mame dan Allah kada kijie, banason nabana ya wulqantaki, bazanjie dadi ba, inajinki kaman ynda nake jin mahaipiyata, dan Allah mame"
Hannu mame tasa ta share mata hawayen fuskanta
"Ki deana kuka to kiyita addu'ah in shaa Allah indea aliyu mijinki ne to zaki aureshi".
Murmushi tai ta maida nikab dinta tasa taiwa mame sallama, ta koma gidah.


A chaan bangaren aliyu kuwah, tun bayan da yay accident shafi'u ya kashe wayanshi sbd yawan kiran da ake masa, to har fa yau bai kunna ba, yama manta shafff...


A kwana a tashi babu wuya ga Allah, Allah ya kaimu yau ranar illu da nana Khadeejah Muhammad AkA dije za'a d'aura masu aure. Kuma ranar ne da Abbi ya shirya shida shafi'u da kuma zubairu dmn nemawa aliyu auren dije.
Shafi'u tunda safe ya isa gidan ya mikawa aliyun wayanshi, da aliyun keta faman murmushi, duk wannan shagalin da akeyi Nafisa na sane kuma tana yiwa yayanta addu'ah, itama nana tana sane tare da cigaba da shirya makircintah...
Hka suka kama hanya zuwa wannan kauyen


*****
Karfe 10am, dije ce sanye cikin wata shadda wadda kudinta ba zea wuce 2000 ba, tayi d'an kwalliyanta dea irin nasu na kauye, kai da ganin idanunta kasan tana cikin bakin ciki da tashin hnkli.
Kawayenta duk suka zagayeta da yan uwa, dea2 lokacin kuma aka fara shirye_shiryen d'auren aurenta da ilu saminu.


Su abbi na kan hanya, a nan kauye kuma ana rabon goron d'auren aure...
[8/4, 1:52 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((28))




```©Kausar M Hassan```


Parking sukai dea2 da kusa da gidan mame, da hanzari suka kama hanya kasancewar mota tai kai 3 wadda suka shigo dan harda baban shafi'u suke da mijin nafisa, hka suka karasa kopar gidan dea2 lokacin za'a fara dauren aure.
Ganin su abbi da akai yasa aka d'an dakata aka maida kallo garesu, abbi yay wa shafi'u magana a kunne
"Ina baban yarinyar"?
Chaan Shafi'u ya hangoshi ya shaa shadda miyan goro, sea kyallie takeyi,
"Gashi chaan abbi"
Abbi da kanshi ya tattaka tare da rakiyan shafi'u da zubairu suka karasa inda yake. Sallama abbi ya masa tare da sanar dashi akuy magana mai muhimmanci data kawoshi.
Baba ya dubie jama'an da suka tarou yace
"Yayi baki dga birni sbd hka dan Allah a jirashi zea d'an gana dasu cikin gida yadawo"
Hanya suka kama suka shiga gidan, suka ratsa matan dke zaune gurin bukin, suka shiga dkin abbi.
Bayn sun shiga suka zazzaunah kan tabarma, abbi yay gyaran murya
"Am sunana shuraihu isah, inada yaro mai suna aliyu, ya sanar dani cewan yagan yarka mai suna dije kuma yana sonta da aure shine na taso da kaina dmn in nema masa aurenta".
Shiru abbi yay tukkuna yace
"Alhj kayi hkuri dakai da jama'arka da kuma d'anka sabdoa ynxn hka wannan taroun dka gani, tarou ne da akayi na d'auren auren Khadeejah, saboda na fad'amata cewan yan burni basuda amana, ta bani hkuri akan in bashi damah, to ranar da mukayi magana fa shine bai kara dawowa ba to sea yau dayajie za'ayi mata aure shine zai torou da wakilanshi".
Abbi cikin muryna rashin jin dadi yace
"Malam kai hkuri, amma ni nasan d'ana mutum ne na dban, yanada kyawawan halaye da hkuri, bazea taba cutar da makiyanshi ba balantana masoyanshi ba, abunda yasa kaga bai zoba to hadarin mota yay"
Dije dake la6e tana saurare sea hawaye sharr a fuskanta.
Abbi ya cigaba da cewa
"To sea ma kwana 2 din nan da suka wuce aka sallamoushi dga asibitin, amma babu komai zan shaida masa sakonka nasan in shaa Allah zayyi hkuri ya kuma mika komai ga Allah, ita kuma Khadeejah Allah ya basu zamn lpy ita da wnda zata aura".
Abbi cikin sanyi jikin ya amsa da "amin"
Suka kama hanya suka fitoh, yayinda dije ta koma dakin inna da gudu ta hau gadonta ta fara kuka, shi kuma malam Muhammadu ya fitoh waje tare da baiwa Al'umma hakuri, aka cigaba da shirye_shiryen dauren auren dije..
Fatiha
🙆🏾🙆🏾🙆🏾
Dijen zaki tai aure😭
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:21 PM] Kausar~Luv: [8/4, 9:43 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((29))


```©Kausar M Hassan```


Hka su abbi suka kama hanyar zuwa gidah, zuciyoyinsu cike da 6acin rai, musamman ma shafi'u wnda shi yasan irin son da aliyu keyiwa khadeejah, hka suka isa gidan jiki a sanyaye, suka dire a falo.
Ummi ce rike da kwano a hannunta na abunci, tana ganinsu da far'anta ta tarbesu ta fara maida magana
"To ya akai ne, nasan dea an dace dan babu budurwan da babanta zaikie baiwa d'ana matah, an biya kud'in auren"?
Abbi ya dubieta cikin irin tsantsar farin cikin da take ciki, sea ranshi ya qara 6aci, cikin sanyin murya ya fara furta
"Hajjah Allah yayi Khadeejah ba matar aliyu bace, ni har banma san mai zan fadamasa ba, kwanon dake hannunta ta saki a qasa, ta zaro idanu cike da 6acin rai tace
"Mai yasah"?
Nan take abbi ya zayyana mata yanda sukai.
Dea2 lokacin aliyu ke fitowa dga d'akinshi, kuma duk yaji abunda suka fad'ah, dga kan step ya fara saukowa, kai tsaye y nupie hanyar fita, da sauri shafi'u ya tarie shi, da hnklinshi yay matuqar tashi
"Ina zakaje hka aliyu"?
Tmbyr da shafi'u yay masane yasa duk mutanen falon suka maida kallonsu garesu
"Shafi'u pls kyaleni gidansu dije zan tafie"
Cikin muryan tausayi y fara magana
"haba aliyu mai yasa bazakayi hakuri ba, ka daukie kaddara mana".
Abbi ya girgizah kai
"Aliyu bance kajie gurin nan ba, addininmu y hana neman aure cikin aure kuma ynxn ma kilan har an d'aura mata aure"
Idanunshi ya d'ago y dubie abbi
"Abbbi dan Allah ka barni in tafie, ni ba wea maganar aure zanba kawea zanmata murna ne".
Abbi ya dga masa kai alamar ya yarda, hnya y kama zai fice shafi'u y rike hannunshi
"Ina tare dakai through out ur bad times and gud, so lets go"
Da gudu2 suka fitah dga gidan, cikin motan shafi'u suka shiga, yayinda shafi'u ke driving din motan, aliyu na gefe yana duba agogo, haka har suka isa kauyen, kopan gidan mame sukai parking. Da sauri suka karasa kopan gidan, koda suka isa babu mutum ko d'aya a kopan gidan, aliyu baisan sanda hawaye suka kwararo a fusaknshi masu zafi ba.
"Yanzun dije tayi aure"?
Shafi'u dafa kafad'anshi yay
"Be strong! Kazo mu samu yaro mu aika muji"
Hka akai suka samie yaro suka aika, yaron ya jima bai fitoh ba, koda y fitoh kuma baibi ta kansu ba, da gudu ya fice, aliyu y dubie shafi'u
"Anya kuwa lpy? Nidea shiga zanyi wallah"
shafi'u yace
"Muje to, idanma dukanne sea musha abinmu tare"
Murmushi aliyu yay, suka kama hnyan shiga gidan.
Tare sukai sallama suka shigah, kowa ya watsie a gidan kaman ba bikin aure ake ba, tsakanin aliyu da shafi'u kuwa kowanne a cikinsu mamaki yakeyi. A cikin gidan kuwa bakajin motsin komai in banda sautin kuka, wanda wannan ba sautin kukan kowa bane face dije.....
Da hanzari sukai sallama. Jin sautin muryanshi da tai kamar a mafarki yasa ta share hawayenta ta d'ago idanunta, dea2 lokacin aliyu ya yaye labulen d'akin, sukai ido 2 wani irin murmushi ta sakar mashi.
Kafafunshi yasa a d'akin ya shiga kan tabarman da take zauneh shima ya zaunah, shafi'u kuwa tsayenshi yay waje nikam nace sea naga kwam ehe..
[8/4, 9:44 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((30))


```©Kausar M Hassan```


Shiru sukai kapin aliyu y fara magana, cikin zafin zuciya yce
"Dije ki deana kuka ki daukie qaddara haka Allah y nupa, Allah y baku zaman lpy keda mijinki"
Hawayenta ta share, cikin rawar murya tace
"Yaa aliyu amma kasan cewan ka barni da ciwo a cikin zuciyata ko"?
Murmushin takaici yay
"Kiyi hkuri kinji Dije".,
Itama din murmushin tai, zasuyi wata magana sukajie muryan baba.
Shiru sukai, lokcin baba ya shigo yaja kujerar roban dake d'akin ya zauna ya dubieshu
"Aliyu"
Baba y kira sunanshi
"Na'am baba"
Aliyu ban iya bada auren Khadeejah ga kowa ba, na tabbata kai mai sonta da gsky ne, saboda hka na baka auren khadeejah, Allah yasa abokiyar arzikin ka ce"
Murmushi sukai dukansu saboda tsabar jin dad'i, baba tashi yay bar d'akin, yayinda aliyu ya kurawa dije idanu itama d'in shi take kallo.
Cikin siririyan muryanshi ya furta
"Kukan y isa hka ki deana kuka to"
"Uhm2 to kaima ka deana kuka yaa aliyu"?
Murmushi yay
"Ni yaushe kikaga ina kuka"?
"Hararanshi tai kad'an
"Hba yaa aliyu, naga kana hawaye fa, kuma ynxn zakace wea bakayi kuka ba"?
Gira y d'aga mata
"Dijen Aliyu kenan"
Ynxn kin kusa zama amarya ta ko"?
Hannu tasa ta rufe fuskanta
sun dea jima a hka tukkuna aliyu yay mata sallama, fitowa tai ta rakoshi, har lokacin shafi'u na nan tsaye, bayan baba y shaida masa cewan ya baiwa aliyu auren dije.
Shafi'u ya dubie aliyu da fuskanshi tai wasai kamn yaune ranar auren.
"To kai sabon ango tunda ka samu amarya sea ka manta dani ko"?
Murmushi dea sukai, shafi'u yay masu addu'ah da fatan alkhairi tukkuna suka fitah kai tsaye gidan mame suka nupa, mame na ganin aliyu ta tashi ta rungumeshi
"D'ana mai ya sameka ne"?
Baija lokaci mai tsaye ba y labartamata komai gameda abunda y faru dashi har kawowa yau, mame ta jinjina al'amarin ta maida kallonta ga dije
"Dama na fad'amaki cewa idan Aliyu mijinki ne to zaki aureshi ai, Allah y baku zaman lpy, abunda zance daku shine ku rike gskyar ku, ku zama masu rike sirrin junah, Allah y nuna mana auren lpy"
Duk suka amsa da
"Amin"
Sallama sukai wa mame suka kama hnyn fita, har sun kusa fitah mame ta kira aliyu, Aliyu y koma d'akin
"Aliyu inason kada ka fad'awa mahaipinka ko wani naka ina garin nan, sbd muddin yasani to tabbas ba zai barka ka auri dije ba"
Kai ya d'aga mata
"In shaa Allah mame bazanyi ba"
"Allah yay maka albarka"
Aliyu y amsa da
"Amin"..
Fita yay yayinda ya tarar da dije da shafi'u jingine a jikin motanshi, shima d'in kusa da ita yaje ya tsaya ya dubeita tare da sakar mata wani irin murmushi, maida mashi da murmushin tai.
"To dije ni zan koma bazaki sake ganina ba sea ranar da akace za'a kowamin ke a matsayin mata".
Ido ta rufe, cikin muryan shagwa6a ta furta
"Kanama farawa"?
Murmushi yay
"Ni inama zan iya kauda idona akan kyakyawan fuskan matata, Allah dea y kaimana rai da lpy".
Amsawa sukai da
"amin"
Yay mata sallama ya bud'e mota ya shigah. Kaman kada su rabu da junah amma ya zasuyi? Dole suyi hkuri, hka suka kama hnya suka bar kauyen, dije ta kama hanya tai gidah.
Suna isa a gidan suka Tarar da abbi da ummi xaune jugum a falon, misalin dea2 karfe 1pm.
Zaunawa sukai kan kujera, aliyu y dubie ummi
Ummi ta dubieshi
"An d'aura mata auren"?
Ta fad'a jiki a sanyaye
Kapin aliyu yay magana shafi'u ya zayyanawa ummi ynda akai.
Murna a gurin ummi da abbi abun ba'a cewa komai...
Nana dake tsaye a saman bene take sauraren duk abunda suke fad'a ta jinjina a cikin ranta
"🤔 Dije kuma yar shekara 14, wannan zatayi dad'n halakawa da ita da mijin nata, Allah y kaimu lokacin auren, gaba tsakanina da Aliyu ba yau tke ba kuma bazata kare ba, da aliyu da duk wani jininshi, da duk wani masoyinshi sea naga bayansu"...
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:21 PM] Kausar~Luv: [8/5, 5:34 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((31))


```©Kausar M Hassan```


```Bayan sati 2```
A kwana a tashi babu wuya a gurin Allah, Allah ya kaimu lokaci an biya kudin sadakin dije, an kuma had'a kayan lefe naji da gani, aka kai a gidansu dije, abbi da kanshi yay magana da baba akan kada ya damu da kayan daki ko wani kayan amfanin gidah duk shi zai siyawa dije, saboda ya dauketa kaman yarshi daya haifa a

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads