Showing 30001 words to 33000 words out of 41234 words
Chapter 11 - ALIYU HAIDAR Book Complete by kausar.txt
missing d'in Khdy ne, jikina na bani kaman wani abu zai faru da itah wnda ba mai kyau ba"
Idanu muslim yabi nazee dasu
"Hba nazee ya zaki ce hka? Ki rika kyautata zato mana da kyakyawan niyya kinji ko"?
Murmushi tai masa tare da rike hannunshi
"Muslim kasan na daukie Khdy kaman yar uwata, zan iya fighting akantah, a cikin kowanne hali, duk wnda ke kokarin cutar da ita kuwah wallahi makiyi nane kuma sea inda karfie na ya kare gurin bimata hakkintah"
Muslim ya dafa kanta
"Hba deana dan Allah, babu wani abu da zai faru da ita sea alkhairi, ynzn dea tashi mu shiga class"
Tashi tai suka jera da junah suka karasa ajin, a hka har aka tashi a mkrntar.
Misalin karfe 2pm.
Dije ce kwance saman jikin aliyu tayi luff a kirjinshi tana shakar kamshin jikinshi. Goshinta y sumbatah
"Khdy yaushe zaki haifamin yara"?
Ido ta zaro!
"My lion ni yar karama dani ya zanyi in haihu, kana ji ance fa da zafi gurin haihuwa, kuma ni wallahi bana son haihuwa ynxn"
Murmushi yay ya sakala hannunshi a cikin riganta ya fara shafa jikinta
"Ynzn Deeja bkya so inga bayanki"?
Murmushi tai kad'an
"My lion shekenan Allah ya kawo yaran"
"Yauwa my dear ko kefah"?
Murmushi tai masa ta manna masa d'an sumba a gefen kumatunshi.
Misalin karfe 8pm na dare, bayan sun kammala had'a kayansu gaba d'ayah, aliyu ne zaune kan kujera yayinda dije ke tsaye tana sauraren waqan Hasbi_rabi wadda sami yusuf yayi.
Kallonta kawea aliyu yakeyi, shi kam yayi dacen matah babu fad'a babu masifah, Idan yace tayi abu bata musa masa, a gskya ya godewa Allah daya bashi dije a matsayin mata a rayuwarshi..
Kiran da akai mata ne a wayah yasa waqan ta dakatah, wayanta ta hau rurin ringtone d'intah
"Hum sath sath hain, A.B.C.D"
D'auka tai ta kara a kunne
"Hey nazee ykk"?
"Well am gud and u"?
"Same"
"Ya skul? Ya muslim"?
Nazee ta amsa da
"Yana nan lpy qlw yau munyi missing d'inki Khdy maisa baki zo skul ba"?
Dije d'an guntun murmushi tai
"Kedea ba komai, ki gaida gidah zan kiraki gobe"
"Alryt 'yan mata"
Wayan ta kashe tare da offing d'in waqan, d'agawan da zatai suka had'a ido da aliyu, murmushi ta sakar mashi
"Am zan tafie in dauko wani kaya da ummi ta bani yana d'akintah"
A kunne ya rad'amatah
"To kisa hijab d'inki mana"
Murmushi tai masa taja hijab d'in ta saka, ta daukie wayanta, da tashiga recording ta fice zuwa d'akin ummi.
Abunda kunnenta yajine yasa ta dakata a kopar dkin
"Kamar yanda nai sanadiyar fitar uwarshi a gidan nan, haka nakeso inyi sanadiyar rabashi da babanshi, saboda yafi son uwarshi da shi kanshi dani, zan rabashi da duk wani abu dayakeso a duniyah, asiri ne ba yau na fara ba'
Hannu dije ta d'ora aka tare da zaro idanu, murya na rawa ta furta
"Ummi"
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!
Nikam kausar cewa nai kai ummi amma bakida imani ko kad'an🤔
©Kausar Luv💞
[11/15, 7:15 PM] Kausar~Luv: [8/20, 10:28 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((66) to ((68))
```©Kausar M Hassan```
Jin hakan yasa dije tai maza takai kasa gefen d'akin, jikinta a sanyaye anya kuwa wannan maganar mai yinta nada imani kuwah?
Hakika rayuwa ta zama yanda ta zama, tana matuqar tausayawa aliyu da mame.
Haka ta daure ta miqe tsaye bayan d'an lokaci ta rangad'a sallama a d'akin, amsawa ummi tai dauke da far'anta
"Maza zaunah khdja"
Ta rike hannunta, ta dubieta
"Ki rike mijinki sau da kafah, banda jayayya akan abunda yace kiyi masa idan har bai sa6awa shari'ah ba, kinji ko"?
Kai ta d'aga mata jiki a sanyaye
"Ummi zamu tafie sea da safe"
Addu'ah tai mata tukunnah ta fitoh d'kin rike da wayantah ta karasa dkin aliyu, suka fitoh tare zuwa gidansu.
A wannan daren kasa bacci dije tai jikinta duk a sanyaye. Wayanta ta dauko ta shiga audio dmn kunna karatun Al_kurani mai girmah, murya taji a cikinta wadda batasan ta dauka ba. A natsie ta tattara duk hanklinta ta fara saurara.
Muryan nana taji, wnda yasa gabanta faduwa
"Daman ba ummi ce ke magana ba, inna lillahi wa inna ilahi raji'un, wannan wace irin rayuwane haka? Yaushe ma har mutum zai kokarin raba mata da miji ita ba kishiyarta ba"
Hawayen da suke kwararo mata a fuska tasa hannu ta share, a fili ta furta
"Zanyi kokari dmn ganin mame ta dawo gidan abbi in shaa Allah"
Haka ta tashi ta koma ta kwanta kusa da aliyu daketa baccinshi hankli kwance zuciya zaune, tasa hannunta ta rike nashi tana mai jin tausayinshi.
Washe garin ranar da safe shafi'u ya kawo masa bags d'inshi har guda 5, sea tsiya yake yiwa dije.
"Wea duk ta rikita lion ya koma kaman bashi ba"
Bayan sunyi breakfast ya bud'e bags d'in ya ciro tsarabanta jaka har guda 2 duk English wears da Arab wears masu shigein kyau ya mika mata da wata sarkar azurfa mai kyau da itah har da duwatsu ne da itah, kar6a tai, tai ta masa gdyah.
Bayan sunyi wnka suka fitoh, dama ya had'a kayan da zasu kaiwa mame da kuma su innah, shiryawa sukai tsaf tukkuna suka fitah, dama motanshi an wanketa suka kama hanya sea kauyensu dije. Kai tsaye gidansu mame suka nupah, sun jima suna fira a chaan ya mika mata kayantah, ta kar6a tai gdya da saka albarka. Nan suka wuce gida gurin innah. Inna gurin murnar ganin dije harda kukah, ta kar6a kayan da aliyu ya kaimata ita da baba tai gdyah. Sun jima a gidan dan har towuou sukaci kapin sukai masu sallama.
Dea2 kopan gidan mame suka bi, dije ta dubie aliyu
"My lion ina zuwa bazan jima ba zan fitoh"
Ido ya kyafta mata
"Ina jiranki MUHIBBATY"
Da gudu2 ta shiga gidan a d'aki ta tarar da mame zaune akan kujera, kusa da ita taje ta zauna ta dubieta tare da rike hannunta ta kira sunanta
"Mame, inaso muyi wata magana plzz"
Mame ta gyara zamanta
"Ina jinki dije"
Tashi tai tsaye ta fara yimata bayanin komai da taji, ta kunna mata recording d'in..
Sun jima suna magana kapin nan mame ta tashi ta saka hijab d'intah ta fitoh zuwa kopan gidan tare da kulle kopah ita da dije...
[8/20, 10:34 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((69)) to ((70))
```©Kausar M Hassan```
Ido aliyu ya zaro yana kallon mame, cike da mamaki ya karasa kusa da itah
"Mame ina zuwa kuma"?
Kallonshi tai da idanunta da suka cika da kwallah
"Aliyu jaa mota muje zuwa gida"
Bai k'ara cewa komai ba, ya shiga motan suka lula sea kopar gidan Alh shuraihu. fitowa sukai mame na gaba dije na bayanta, hannun dije aliyu y janyou cike da tashin hnkli ya hau tmbynta
"Ke! Mai ke faruwa ne"?
Kallonshi tai ido cikin ido
"Ka yarda dani my lion babu abunda xai faru sea alkhairi kaji"?
Murmushi yay, shima ya rufa masu baya suka shiga gidan. A falo suka tarar da abbi, ummi da kuma nana bom. Abbi na ganinta cikin tsatsauran murya ya hau yin magana
"Hajiya wea ban hanaki zuwa gidan nan ba"?
Batace dashi komai ba taja tai tsayenta.
Dije ta karasa kusa da nana ta dubieta tace
"Nana dan Allah ki fadie gskya mai kika aikatawa mame? Da har kikasa abbi ya tsaneta hka"?
Cikin rawan murya ta hau yin magana
"Dije mai kike nupie ne"?
Dije ta tashi tsaye ta dubie su ummi
"Ummi ke macece mai wuyar samu a irin wannan Al'umman, hakika tunda nake ban ta6a ganin mace irinki ba, ka haifie d'ane ne baka haipie halinshi ba, nasan tabbas ke ba haka kike ba, amma kisani cewa nana ta zama albasa batai halin ruwa ba"
Nana cikin rashin fahimta ta dubie dije
"Ke dije wai mai kike nupie"?
Waya dije ta d'auko ta kunnah recording d'in da tai, kowa ya saurara. Abbi dagewa yay ya d'aga hannu ya wanka mata mari mai kyau.
"Ke wace irin macece, haka tarbiyyan da muka koya maki itace wannan"?
Kuka nana ta fashe dashi ta yarfie hannayenta cike da zuciya ta fara magana
"Ni wallahi abbi baka sona, baka k'aunata, baka ta6a farin ciki dani ba, tun ranar da aka haipie aliyu a gidan nan aka nuna min bam_banci tsakanina dashi, to ba dole kiyayya ta shiga tsakanina dashi ba"
Ta k'ara fashewa da kuka
"Shiyasa naje gurin wani malami yay asirin dayasa ka saketah abbi"
"Yes! Nayi na amsa da nayi amma ke kuma"
Ta maida kallonta ga dije
"Mai zaki iya cewa a matsayinki na matar aure kina tarayya da wasu mazan"?
Dum!!! Dga aliyu har su abbi suka ji fad'uwan gaba.
Nana ta karasa kusa da dije ta rike kafad'anta ta dama
"Kice karya nake dijeh"
Ummi data riga ta hasala cike da baqin ciki da tarnakin abunda nana ta aikata ta karasa kusa da itah ta sharara mata mari, har 3 mai rai da lafiyah..
Cikin kuka ta hau yin magana
"Nana bansan haka halinki yake ba, ashe dama bakida hankali, shiyasa kikai zaune a gidan kika kie aure duk wanda yazo yana sonki bkya sonshi"?
Kunci nana ta rike tana hawaye
"Hba ummi kema bkya sona? Kinfi son kishiya da d'an kishiya dani "yar ki wadda kika haifah"?
Ummi cikinta tai zata daketa mame ta riketa
"Deana dan Allah babu duka, duka baya shiryarwa add'uah kawea zamuyi matah"
Huci nana take kaman wata sabuwar kuturwa, cike da bakin ciki ta furta
"Tunda babu wnda ya yarda dani nasan idan anga shaidu dole za'a yarda"
Da gudu ta haura zuwa saman d'akinta direct zuwa loca ta nupa ta dauko wata jakah, da gudu ta sauko zuwa kasan, a gaban aliyu ta watsa jakar
"Ka duba ka gani, ga abunda nake fad'amaka"
Ummi tace
"Waike wace irin mahaukaciya ce mai kike kokarin proving"??
"Ummi ki kyaleni dan Allah ya duba yagani, tunda baku yarda dani ba".
Aliyu idanunshi ya d'ago ya dubie dije, itama dijen shi take kallo, alamaa yay mata daya bud'e"?
Kai ta d'aga masa da eh.
Aliyu yasa hannunshi ya dauki jakar ya bud'e, tare da zazzagata kasa, wayam babu komai a ciki😳...
To ina photonan sukajie ne?
®kausar Luv💞
[11/15, 7:17 PM] Kausar~Luv: [8/22, 3:49 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((71)) to ((73))
```©Kausar M Hassan```
Cikin murya ta nuna rashin jin dad'i ya hau yin magana
"Look Nana! Na yarda da khdja, nasan Khdja bazata ta6a aikata haka ba, saboda hka to hell wt u and ur prove"
Kai ta d'aga
"ba damuwa idan babu wannan akuy wani a d'akin aliyu bara inje in dauko"
Ummi ta daka mata tsawa wanda yasata natsuwa
"Ya isa hka, ynxn dea ina kika saa abun asirin da kikai wa hajiyah"?
"Nifa ummi bazan fad'aba"
Mari ummi ta kara wanka mata mai kyau
"Wallahi asma'u kinji na rantsie maki idan har baki fad'amin ba sea na tsinemaki albarka"
Hawaye suka kwararo dga idanunta, jiki a sanyaye ta shiga bin hanyar kopar dkin abbi ta fitoh da wata leda baqa a hannunta ta dubie ummi
"Gashi ummi"
Kar6a tai tare da duban zubairu tace
"A kone wannan a wuta zubairu"
Dije dake tsaye tace
"Ina zuwa"
Tabi bayan zubairu zuwa chaan kuryan gidan, suna isa zubairu ya tura ledan cikin wutah.
Y maida dubanshi ga dije
"Khdja ba karya nana tai ba ni naga wad'an nan hoto nan. Da kaina kuma ni na d'aukesu na konasu da hannuna nidea abunda nakeso dake shine kiji tsoron Allah a duk inda kike"
Kallonshi dije tai cike da mamaki
"Kawu zubairu mai kake nupie"?
"To nidea kinji abunda na fad'a sea ki kiyaye"
Hawaye suka fara sintiri akan kumatunta
"Wallahi! Bansan abunda kake magana akai ba! Na rantse maka da Allah"
"Bkomai Khdja, wuce muje"
Hanysa suka kama suka dawo falon da suka tarar dasu abbi zaune akan kujerah.
"Abbi ya nema gafarar mame tare da k'ara neman aurenta idan ta amince"
Babu gardama ta amsa, kowa a falon cikin farin ciki yake, idan aka cire nana da kuma dije dake mamakin maganganun zubairu. A cikin zuciyanta take furta
"To dawa nai hoto nikuma? Waye wannan? Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un!!!!!
Kaman ta tafie dkin aliyu ta duba sea kuma ta basar, dan brain nata kaman ma baya aiki.
```BAYAN SATI 2```
An kara d'aura aure tsakanin mame da kuma abbi...
Aliyu ne zaune akan gado yana operating system, dije na tsakiyan gadon tana hak'a labule, bayan y kammala ya rufe laptop d'in ya dubeta
" 'yan mata wea lpynki"?
Murmushi tai masa
"Kaga wannan labulen da nake sawa a tsakiyan gadon nan, to idan mukai fad'a zan sakeshi ya raba tsakanina dakai"
Janyoutah yay ta fad'a jikinshi
"Yama zan yarda muyi fad'a matata ai wannan labulen kawea kindea sakane"
D'an guntun murmushi tai
"Amma fa kada ka cire min abuna ka barshi a saman nan saboda tsaro"
Kai ya d'aga matah
"Yauwa tashi muje ummi fa tace wea in kawo mata ke"
Tashi tai ta saka hijab dinta suka fitah tare d rufe kopar shiga gidan suka wuce.
A falo suka tarar da ummi, mame da kuma abbi, suna fira. A kasa suka xauna d'auke da sallamansu, dea2 lokacin misalin karfe 2pm. Kusa da ummi aliyu ya zaunah yayinda dije ta zauna kusa da mame aka cigaba da firah. Bayan kamar minti 30 haka aliyu yace zai fitah dan shaf'iuh yay masa waya an kawo masu kayah. Fita yay a gidan ya bar dije a hka har akai la'asar. Kasancewar akuy key d'in dakin aliyu a hannunta yasa ta shiga dmn tai sallah ta kuma kwantah.
Bayan ta kammala sallan tai addu'ah juyawan da xatai idanunta suka sauka akan envelope d'in nan, sea maganganun nana suka dawo mata a rai. Tashi tai da karfinta ta daukie envelope d'in ta dawo kan gado ta zaunah, a hnkli ta zura hannunta ta janyou pics d'in dake ciki, gabanta ya hau dukan uku_uku, ta rike bakinta ganinta da tai a jikin muslim, nan yana kissing din goshinta, kai dfrnt styles dea. Tsoro ya kamata ta saki pics d'in ta kwallah wata irin k'ara
"Ba ni bace, wallahi bani bace, yama zanyi in daukie pics haka? Waiyyo na shiga 3".
Wayanta ya hau ruri wanda yasa ta dakata ta juya gareta ta dauka tare da karawa a kunne.
"Nazee, na shiga 3 muslim ya cuceni yaci amanata, Allah ya isah tsakanina dashi"
Cikin tashin hnkli nazee ta hau tmbynta
"Khdy mai yake faruwa ne? dan Allah ki fad'amin wallahi bangane ba, ynxn haka gani nan kopar gidanku"
Hawaye dije ta share
"Ki shigo dan Allah ina ciki"
Kashe wayan tai yayinda nazee ta karaso cikin gidan ta tambyi masu aiki
"Ina Khdy"?
Suka nuna mata dkin, da gudu2 ta hau saman d'kin tare dayin sallama.
Kusa da dije taje ta zaunah
"Fadamin Khdy whts going on"?
Hotonan dije ta dauko ta nuna matah, ido a rufe nazee ta kar6a ta fara dubawah.
"Amma wallahi sea naci uban muslim d'an iska wawan banza da wofi"
Hawayenta ta share ta dubie nazee
"Nazee kinsan ni matar aure ce"?
Ido nazee tabita dasu
"Dan Allah kada kimin karya"
Nan dije ta bata labarin dalilin dayasa ta shiga skull, sea a lokacin nazee ta k'ara tausaywa dije.
"Bkomai Khdy, zan taimaka maki dan mu gano mai yasa yay maki hka kinji ko"?
Kai ta d'aga mata yayinda nazee ta karba pics din tai masu d'aya2 tasa a cikin jakarta, sallama taiwa dije tai gidah isarta keda wuya ta konasu a wutah. Yayinda dije ta wuni da 6acin rai da kuma zargin kanta...
[8/22, 5:59 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((74)) to ((75))
```©Kausar M Hassan```
Bayan sallar maghrib aliyu ya dawo ya daukie dije suka karasa gidah, bayan isarsu dije tai wanka ta fitoh tana d'aure da towel a kirjinta aliyu ya rungumeta ta bayah
"Deejah wea yaushe zaki haifamin yara ne"?
Murmushi tai masa
"My lion, nifa bana son haihuwa gskya"
Kissing d'inta ya shiga yayi sosai wnda yasa ta narkemasa gabad'aya a jikinshi, daukanta yay ya direta akan gado tare da kashe light d'in dakin.
Washe garin ranar bayan aliyu ya fitoh, dije na zaune kan kujera tana shaan water melon (kan_kana) sea ga nazee ta shigo gidan.
"Ayya ke khdy nan ne dkinki"?
Murmushi tai mata
"Eh nazee nan ne mana, ynxn dea ya ake ciki"?
Murmushi nazee tai
"Khdy muslim ya fad'amin komai kuma yace in bki hkuri wlh baisan ke matar aure ce ba, amma yace nana ta gidanku ta sakashi"
Ajiyan zuciya dije ta sauke
"Amma wlh muslim yaci amanata, ban yafe masa ba nana"
Dafata nazee tai
"Kada ki damu zan ga wanda zai hana in saa a bata kashi a garin nan Khdy, sea nasa anyi mata wulaqanci na fitar hankali"
Murmushi dije tai mai dauke da tears
"Ki kyaleta Allah yana bayan mai gskya, ynxn kinga Allah ya rufamin asiri, ngd sosai nazee kinji"?
Murmushi tai mata tukkuna sukai sallama.
Misalin karfe 8pm, dije ce zaune akan kujera ta d'ora kanta akan cinyar aliyu,