Header Ads
Showing 18001 words to 21000 words out of 41234 words

Chapter 7 - ALIYU HAIDAR Book Complete by kausar.txt

Ads the beginning of article before Image

26 Jun 2024

477

Ads at the middle of Article

mata alaman tazo gareshi, kafad'a ta maqe.
Tashi yay zaune ya kafeta da idanu, wani irin abu yakjie yanayi masa yawou a jiki, hannu yaasa ya janyuta a jikinshi, ya had'e kirjinshi da nata.
"Uhm2 yaa ka deana mana"


D'agota yay ido cikin ido ya kalleta, ya lumshe idanunshi, wuyanta ya kaiwa sumba, kapin ya dawo kan na fulaninta, ta ko ina y shiga shafata, hklinshi gabad'aya ya fita a jikinshi, dije jikinta gaba d'aya ya hau rawa.
Iya karfinta ta d'age ta kwallah yar kara, da sauri y cikata, ta tashi da gudu tai d'aki ta maida kopan ta rufe.
Hannu ya yarfar kapin ya fara baiwa kanshi magana
"Duk ni na jawo wlh, bazan iya hakuri ba, bazan iya jure ganinta hka ba, ina buqatanta, oh my God!"
Wasu hawayen wahala suka sauka a fuskanshi, yasa hannu y share a daddafe yatashi yay kopan d'akin a hnkli ya fara knocking, dije dake kwance kan gado tana hawaye jikinta duk yayi la'asar, ta matuqar razana dashi, dan bazata iya bud'e masa kopa ba.
Hka aliyu y gaji da knocking ya bar kopar d'akin ya dawo y kwanta kan kujera...
[8/6, 9:42 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((37))


```©Kausar M Hassan```


Haka suka wuni a gidan a wannan ranar, suna wasan boya da junah, karfe 8pm tai bayan aliyu ya dawo daga masallaci, ya tarar da kopan d'akin dije a bud'e, kai tsaye y chusa kanshi a ciki, zaune ya tarar da ita kan gado, kusa da ita yaje ya zauna
"Khadeejah saa hijab dinki zamujie gida ki gaida su abbi"
Tashi tai tasa hijab d'inta kaman ynda yce ta kalleshi suka had'a ido, murmushi sukaiwa junah, suka pitah zuwa gidan, suna isa a falo suka tarar da ummi, abbi da kuma nana, da sallamansu suka shigah.
"Maraba da d'ana"
Kan kujera d'aya doguwa suka zauna, har qasa dije ta rage tsayenta ta gaida ummi da kuma abbi, ta juya ga nana ta gaisheta, amsawa tai babu yabo babu fallasa, nan dea suka tayin fira, idanun dije na akan aliyu, ynda taga sunayi da ummi sea abun y burgeta wea kuma kishiyan mamanshi ce, amma gskya ummi tanada kirki, kuma tana son aliyu sosai.
Mai gadi ya shigo yace anaiwa abbi sallama, abbi tashi yay ya fitah, yayinda ummi tacewa aliyu ya daukie khadeejah ya nuna mata gidansu, tashi tai suka dinga shiga lungu2 yana nuna mata gidan har suka isa d'akinshi, yasa key y bud'e, babu abunda ya chnza a cikinshi, kamshin turarene kawea ke tashi kaman da akuy mutum a ciki.
Kan gado ta zaunah tana kallon d'akin, irin ynda taha dakin sea ya burgeta, hotonshi ta hango wanda yake yaro d'an shekara 10, yayi murmushi ya d'aga yatsunshi 2 a sama, da wando dark milk da riga mai jaa da fari, da zanen keke a ciki, tashi tai ta k'arasa inda photon tasa hannunta ta shafa fuskanshi, ji tai a cikin tattausan murya yana cewa
"Matata"!
Tsayawa tai tare da juyo bayanta, karaf ta fad'a a kirjinshi, kallon ta ya tsaya yanayi wnda hkn yasa ta janye daga inda yake, light din dkin ya rage zuwa dim one, ya juyo gareta ya rage tsayenshi dea2 kan kafafunta da take zaune a kan gado, hannunshi yasa y rike nata, cikin sanyayyar murya yace
"Dije ki taimakawa bawan Allah, nasan bazaki iya dani ba amma ki d'an barni in rika jin dumin jikinka mana, zata tashi y rike hannunta, bata ankara ba ya zare hijab din dake wuyanta y wurgar, ya sakala hannunshi a cikin rigarta.
"Yaa aliyu ka deana bkyau, dan Allah ko in kira ummi"
Kara janyuta yay suka lula kan gadon, ya shiga yin wasa da itah sosai..
Dije banda yaa ali babu abunda take iya furtawa, jin yaki tsayawa yasa tai dif kamn nunfashinta ya fitah, dkyar aliyu y iya saita kanshi y dawo yana lalla6ata, tashi tai ko kallonshi batai ba ta daukie hijab dinta tasa ta kaman hnyn fitah, tana fitah taci karo da nana...
[8/6, 9:44 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((38))


```©Kausar M Hassan```


Wani irin mugun kallo nana tai mata kapin ta wuce ta gabanta, da sauri2 ta sauko falon ta tarar da ummi, shima aliyu ajiyan zuciya ya sauke ya fitoh y maida d'kin ya rufe, ya karaso falon, basu wani jimawa ba sukai wa ummi sallama suka karasa zuwa gidah, suna isa dije tai daki ta kulle, aliyu murmushi yay kad'an ko kokarin binta baiba.

Haka sukai sati 2 a gidan, babu abunda ya shiga tsakanin aliyu da dije. Yau ranar ta kama monday aliyu ne zaune akan kujera, sallaman dayaji anayine yasashi d'agowa ya amsa.
"Oh yh ango kasha mai".
Suka tafa shida shaf'iu, aliyu ya girgizah kai
"Abokina muje dea kaji"
Duk dije na jinsu da take zaune a d'akinta, wani dakin suka shiga suka maida kopan suka rufe, kan kujera suka zaunah, aliyu ya dubie shaf'iu, cike da damuwa
"Abokina zan fadamaka sirrina kuma dan nasan zaka iya rike minshi, shafi'u dije batasan meye aure ba, baata yarda ko ta6ata inyi, ni zan iya hakura indea har zata barni inajin d'umin jikinta amma bata yrda sam"
Daria shaf'iu yay tre da cewa
"Yaro kenan man kaza, bakai ne auren yarinya ba ga irinta nan, wlh mukam idan desire ta kasheka muna gefe muna kallo ehe"
Aliyu y dake kirjinshi
"Haba be serious mana dan Allah"
Shafi'u y gyara zamanshi
"Look! inaganin abunda ya kamata shine kasata a makaranta, tunda kaga ma zamuyi tafiya nan da karshen watan nan kuma zamui kaman 1yr so kawea ka maidata gidah gurin ummi asata a makaranta, koda zamu dawo kaga ta qara girma kuma zata san meye aure in shaa Allah"
Aliyu yay shiru tukkuna yace
"Kafa kawo shawara nawa, hakan yayi dea2, hkama za'ayi, amma anya zan iya rabuwa da dije har na tswon wannan ranakun kuwa"?
Shafi'u tashi yay
"Zan biya THE ROYAL INT. SCHOOL in siya mata form idan mun had'u gobe ka kar6a"
Hannunshi aliyu y rike, cike da mamaki
"Kai maza da matane fa a mkrntar, bnason wasu mazan su kalle min mata"
"Eh nasani ai b damuwa akuy wadda zan hadata da ita itama JSS 1 take"
"Ok, kasan ai nyrda dakai"
Sallama sukai, yayinda aliyu y tashi ya zarce d'akinta, kan gadon ya zaunah ya bata bayah
"Am dije dama zanyi tafiya ne na manta ban fadamaki ba"
Da sauri ta juya ta matsa kusa dashi ta fashe da kuka ta fara tuttura kafafunta
"Haba yaa gskya ni ban yrda ba ya zakayi ka tafie ka barni kuma"?
Murmushi yay
"To kideana shagwa6ar nan bana sonta a ynxn"
K'ara shagwa6ewa tai ta narke masa gabad'aya, a cikin zuciyanshi yake furta
"U wan kill me ryt"?
Bata san sanda ta fad'a jikinshi ba ta cigaba da zuba masa shagwa6a tana yarfie da hannayenta, wani irin nishi ya saukie ya kama bakinta ya fara tsotsa, kafafunta ta cigaba da bubbugawa a kasa tana dukan bayanshi kad'an2 da hannunta, amma ina aliyu sam baijieba, ganin hka yasa ta dage iya karfinta ta kufce, k'ara janyouta yay ya fara shafa ko ina na jikinta musamman inda yafi d'aukan hnklinshi, kara kufcemasa tai a hannu ta tashi tsaye cike da rud'ani...
Aliyu ya tashi tsaye kenan jiri, ya d'ibeshi ya fadie kasah, dije na ganin hka tayou kanshi, kaman mahaukaciya ta fara jijjigashi
"Yaa Aliyu dan Allah ka tashi, zan bari ka ta6ani, ina kake so, nan? Ta nuna kirjinta, ta cire riganta ta yarfar gefe, kuka ta hauyi sosai
"Yaa aliyu amma dan Allah ka tashi, ta qara kankamieshi sosai a jikinta tana kuka, ganin bai bata amsa ba, kuma gashi yanata rike kanshi yasah ta daukie wayanshi tai searching number din ummi, a rud'e jikinta har rawa yakeyi, cikin kuka ta sanar da ita abunda ke faruwa ta maida wayan ta kashe, sauri2 tai ta maida riganta, ta dauko kanshi ta d'ora akan cinyarta ta cigaba da kuka, da hanzari su ummi suka isa a gidan babu 6ata lokaci driver yajasu zuwa asibiti a emergency aka direshi saboda irin yanayin dayake ciki, likata 3 ne a kanshi suna dubashi da gaggawa bayan sun kammala suka fito.
Ummi da sauri tabi bayan dyn likitan dtaga alaman shine babbansu, yayinda dije tai tsaye ta glass take hangenshi kwance an saka mashi oxygen, glass din ta dafa tare da share hawayen dake zarya a kumatunta.
Ummi na shiga ta zaunah cike da rud'ani ta hau tmbyn dr, ya mai yake faruwa?"
Dr din mai suna Moses, yay gyaran murya
"Wato yaron nan yana da ciwo a brain dinshi, amma wannan ciwon da sauki, sannan yana buqatar mace a tare dashi, halan baida mata ne"?
Ummi tai jim kad'an
"Yanada mata mana, amma basu jima dayin auren ba"
Dr din yace
"Well, so far dea gskya yaron nan bai taba sanin wata mace ba, so akuy abunda yake buqata yay releasing"
Ummi a cikin zuciyanta take cewa
"To aikam dole ka kara aure aliyu ko kuma ka saki wannan yarinyar tunda dai tayi karama ka auri wadda ta girma...
Tabbas dole cikin 2 d'in nan ayi d'aya.....
®Kausar Luv💞
[11/15, 5:23 PM] Kausar~Luv: [8/8, 8:26 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((39))


```©Kausar M Hassan```


Dr din yacigaba da cewa
"Ynxn dea zamu diba kwakwalwanshi ne tukun, kapin ayi maganar mata, amma yna buqatar kulawa sosai dga gurinmu da ma Ku yan uwanshi.
Ummi ta jinjina
"Bkomai likita mungode"
Fitowa tai jiki a sanyaye, ta matsa kusa da dije dake ta faman hawaye, hannu ummi tasa ta dafa kafad'anta, waigowa dije tai da idanunta da suka rikid'a zuwa jaa
Ummi ta narkewa da wani irin kuka mai ban tausayi, rungumeta ummi ta karayi, tare da shafa bayanta
"Deana kuka hka khadeejah addu'ah zaki yimasa kinji"?
Kai ta d'aga mata tare da kara duban inda aka kwantar dashi.
Karfe ukku na rana, ummi ce zaune a harabar hamdala hospital, tare da dije. Kan dije yana akan cinyar ummi, tana sharar hawaye, yayinda har lokacin aliyu bai farka ba.
Haka suka wuni a asibitin hankalinsu gaba d'aya a tashe, musamman ma dije saboda duk kanta take daurawa laipie, haka har dare yay, yayinda ake jigilar kawomasu abunci, nafisa da shafi'u ma duk suna gurin. Bayan sallar isha, ummi ta dubie dije
"Dije y kamata ki tafie gidah ki d'an huta ki kwanta saboda ni a nan zan kwana"
Idanunta ta d'ago da suka cika da kwallah cikin siririyan muryanta
"Ummi ni gskya nan zan kwana, bazan bar yaa aliyu a nan shikadea ba"
Ummi zatai magana abbi yace
"Ya isa hka ki barta ta zaunah, mu zamu koma sea da safenku"
Shafi'u yace
"To abbi sea da safe ni ina nan"
Sallama sukai masu, tukunna suka koma babban d'akin da aka maida aliyu a ciki, ummi kan tabarma ta kwanta, yayinda shafi'u ya kwanta kan dogowan kujeran dake dkin, ita kuma dije ta janyou kujeran roba ta zaunah kusa da aliyu ta kafeshi da idanunta sea hawaye sharr a fuskanta....
[8/8, 8:42 AM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((40))


```©Kausar M Hassan```


Kusan a wannan daren batai bacci ba, addu'ah ta kwana yi, a hka har safiya ta waye, aliyu dake kwance hannayenshi suka fara motsi da sauri dije ta rike hannunshi tare da shafa gashin kanshi.
"Yaa aliyuu"
Jin muryan yay har a cikin kwakwalwanshi,
"A hnkli y bud'e idanunshi, murmushi tai masa, cikin karfin hali ya mayar matah, ummi da shafi'u duk sukayi kanshi suna yi masa sannu a hnkli yake amsawa.
Rayuwa kenan! Haka dea aka cigaba da jinyar aliyu har na tsawon sati 2,dije ce ke bashi duk wata kulawa duk da karancin shekarunta amma tayi matuqar kokari, itake yi masa fira, karanta masa jaridar hausa, ta bashi labari yay ta daria.
Yau ranar ta kama monday, aliyu ne zaune akan gado kasancewar ya samu sauki sosai, dije na kan kujerah tana yi masa sosan kafah tana matsa masa itah, shi kuwa ita kadea yake kallo babu abunda ke ranshi inba lokacin da take cire rigan jikinta da lokacin data rrungumeshi tana yarfie da hannayenta, matsowa yay da hannunshi charaf y kama hannunta, ido 2 sukai wanda yasa dije saukar da nata idanun a kasa, cikin muryan rad'a yake rad'amata
"Dije zaki barni in...??
Kapin ya karasa tai maza ta janye hannuntah, dea2 lokacin likita yazo ya basu takardan sallama.
D'unguma sukai zuwa gidah, a falo suka zazzaunah dea2 lokacin misalin karfe 8pm, shafi'u sallama yay masu y zarce gidah, ita kuma ummi ta tashi tai d'aki tana tunanin ynda zata furta wannan magana, aliyu tashi yay ya kallie dije
"Muje ko"?
Babu gardama ta tashi ta bi bayanshi tana shiga y maida d'akin ya kulle ya shiga toilet ya watsa ruwan d'umi ya fitoh d'aure da towel iya kugunshi, da ruwan duk dake jikinshi ya rungumeta ta bayah.
Idanunta ta lumshe tana jin lokacin dayake bin duk wata kusurwa ta jikinta yana latsawa, wuyanta ya rika kaiwa sumba.
"Ah yaa..
Bata karasa ba taji y dauketa ya dora akan gado yana kokarin rabata da kayan jikinta, hannunshi ta rike tare da girgizah masa kai alaman a'ah, chaan kuma mai ta tuna sea tai shiru, wani irin kallon buqata y rik'a aikamata, idanunta ta d'ago ta kalleshi shima d'in ita yake kallo.
A cikin zuciyanta take furta
"Nikam yau komai yaa aliyu xaimin hakuri zanyi sbd kada y kara yin irin wannan rashin lpyr, znyi hkuri da koma meye...

®Kausar Luv💞
[11/15, 5:23 PM] Kausar~Luv: [8/9, 10:21 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Paga ((41))


```©Kausar M Hassan```


Kara shigar da ita yay a cikin kirjinshi yana mai shakar kamshin jikinta, riganta y cire ya wurgar a gefen gado, ya shiga duniyar dayafi buqata da kuma kauna a jikinta. Hawayenta da yaji suna zuba masa a jiki ne yasa y dan dakata ya dubieta, cikin dakusasshiyar murya mai d'auke da desire ya furta
"Deejah ya kai ne"?
Da hawayen dake zuba a fuskanta ta kalleshi tasa hannunta ta d'an share hawayen
"Yaa aliyu wannan abun babu kyau fa amma bkomai tunda hka kakeso ni koma meye kayi bzan fadawa kowa ba"
Ta karasa maganar da kauda kanta gefenta tana mai ajiyan zuciya, ga yan madaidaitan na shanunta a tsaye suna kallonshi...
Gabad'aya tausayinta ya kamashi, a zuciyanshi yake furta
"Ba zan iya yin komai ba a ynxn saboda dije daukana d'an air zatayi, so I have to control my desire, and my feelings"
Tashi yay ko kallon inda take baiba, ya koma kan kujera ya zaunah tare da dafe kanshi, dije riganta ta janyou da sauri2 ta maida ta daukie hijab d'inta ta saka, ta tashi a hnkli ta lalla6a ta bud'e d'akin a guje tai d'akin ummi, tana shiga ajiyan zuciya ta sauke ta kwanta kan kujerah tasa hijab dinta ta kudundune akai, take bacci ya karbie amanarta.
Kasancewar ummi tana zaune ne akan gado, kaman wadda aka tsakura ta tashi tayou falo, mutum ta gani a kudundune cikin hijab, hannu tasa ta bubbugata, firgigit dije tai ta mike zauneh, tasa hannu ta shafa fuskanta ta d'aga idanunta sukai ido 2 dana ummi...
Ummi ta dubeita
"Ke dije mai kikeyi a nan? A ina kika barou aliyu kuma"?
Kai ta sauke kasa
"Ummi dama....
"Dama mi? Tashi ki koma gurin mijinki"


Sim2 tai ta tashi ta bar d'akin
Ummi ke cewa
"Na shiga 3 yarinya zata kashemana yaro ai gskya kam dole ayi wannan maganar gobe idan Allah y kaimana rai".
Dije kuwa tsaye tai a kopan d'akin, chaan dea tasa hannu a hankli ta bud'e dakin, koda ta bud'e kwance ta tarar da aliyu akan gado, yasa d'an 3 quarter din wando da singlet, d'akin sea kamshin white diamond yakeyi, ita kuwa tana shiga tai kwancenta kan kujera tai add'uah ta k'ara kudundunewa a cikin hijab d'inta ta kwanta abunta....
Asuba ta gari Mrs Aliyu Haydar...
[8/9, 10:21 PM] Kausar Luv💞: ```ALIYU_HAYDAR```
Page ((42))


```©Kausar M Hassan```


Washe garin ranar ba ita ta farka dga bacci ba sea 7am, da sauri ta miqe tsaye, dubawan da zatai sukayi ido 2 da aliyu, murmushi ya sakar mata tare da cewa
"Heyy hr kin tashi"?
Kai ta d'aga mashi alamar eh
"To tashi kiyi sallah ko?"
"To" shine amsar data bashi cikin takunta ta kama hanyar fitah dga dkin.
Da sauri ya tari numfashinta
"Ga toilet mana ki shiga kiyi alwalan ko so kike ace kinyi latin sallah"?
Murmushi kawea tai masa ta wuce toilet din tai duk abunda zatayi ta fitoh.
Koda ta fitoh ta tarar da darduma a kasah, hawa kawea tai tayi sallanta ta kammala tai addu'ah.
Bayan ta kammala ta dudduba babu aliyu a d'kin, hakan yasa ta fitoh, akan dinning duk ta hangesu dga saman d'akinshi, ummi, abbi, nana, da kuma shi gwarzon nata wato ```aliyu haydar```.
Jiki a sanyaye ta sauko ta gaisheshu, duk suka amsa cikin far'ah, idan aka cire nana, kujera taja ta zaunah yayinda ummi ta had'a mata breakfast dinta, kad'an ta tsakurie abuncin ta shaa drinks da kuma ruwa kad'an.
Bayan sun kammala nana tashi tai tayi d'akinta yayinda ya rage aka bar dije, aliyu, ummi da kuma abbi zaune a tangamemien falon.
Aliyu yay d'an gyaran murya kad'an yace
"Abbi dama tafiya ta kama mu nida shafi'u zuwa dubai, kuma a kalla zamuyi shekera d'aya"
Kallonshi abbi yay cike da mamaki
"Wace irin shekara kuma? wannan wace irin tafiya ce"?
Aliyu y gyara zamanshi
"Abbi akan business dinmu ne, saboda muna so mu samu sabuwar hanyan kawo kaya sannan kuma mu kara

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads