Showing 30001 words to 33000 words out of 36590 words
Chapter 11 - A TUNANINA Complete Book Document by Safiyya .txt
hannunsa, bayansa tabi da kallo sai kuma tasa dariya kad'an takoma ta kwanta tana jinjinawa mata masu yawon tazubar.
*Allah kashiryasu Subari Amin*
Bayan sati biyu.
Barrister yanata shirin komawa bakin aiki sabida saura kwanaki kad'an hutun da akabashi ya k'are.
Agefe d'aya kuma yarasa gane kan sophy domin k'iri k'iri tak'i yadda dashi tun da yayi na farko, sai dai fa indai romances ne to wannan tazama gwana a fagen, amma dazaran yanemin zuwa garin maji dad'i to yanxu zata birkice mishi tana kuka.
Shikuma hak'ik'anin gaskiya yana cutuwa domin romancing baya yimishi komi saima k'ara tado mishi da dire keyi.
Da hantsi suna zaune takwantar da kanta samar cinyarshi, tana danna wayarta alamun game takeyi domin ita bata damu da charting ba.
K'irjinta yake kallo cike da buk'atar kusan tanta amma yana tsoron yin hakan.
Ya sunkuya ya kai bakinsa kan boobs d'in yasoma tsotsa, da sauri ta ajiye wayar ta bud'e mishi su da kyau yadda zaiji dad'in sha.
Ganin yakasa saita kansa, ya d'agata cak zuwa bedroom.
Bayan kamar awa uku naga tafito jikinta duk ruwa tana d'aure da towel wanda ya kai mata gwaiwa, tana tacika tana batsewa ta zauna a kujera a parlour tana share hawaye.
Zuwa can barr ya fito cikin shigar k'ananan kaya sai k'amshi yakeyi fuskansa cike da annuri sai murmushi yake dokawa abinsa.
Ya sunkuya daidai kunnenta yace "kai lil sis ashe kema kinason abin amma kika bari muna ta cutuwa haka? Tura baki tayi tace "Allah in sharri zakayimin, banson komi sai d'an little tsotso da shafa, yasaki dariya yana tafa hannaye sai kuma ya rik'e haba yace "honey bako kunya kike fad'an tsotso da shafa.
Ta sunne kai tana dariya, bayanta yashafa da hannunsa yana cewa "lil sis tashi kisa kaya muje gidan mamie, da sauri ta mik'e tayi cikin room, barr yayi murmushi yana jan gemunsa ya furta "rayuwar aure da dad'i fiye da komi.
Da gudu tashige parlour tana kiran "mamie nazo, nayi kewarki sosai.
Eshat ce tafito daga kitchen hannunta d'auke da glass cup cike da zobo drink.
Tazo tasauri ta amshe cup d'in ta kai bakinta tasha sosai sannan ta rungume eahat tana cewa "inata sa Ido inga kinzo shiru
Eshat tasa dariya "inzo inmiki mi alhalin kina tare da ruhinki, ko salon inzo kuyi ta rashin kunya agabana kamar yadda rannan muna waya kika manta dani kunata shan soyayyarku, saida nagaji nakashe kiran gudun kada injiyo abinda zai tadamin da hankali
Cizo sophy tamanna mata a dantsen hannu, eshat tasaki k'ara daidai fitowar mamie.
Dasauri sophy ta saketa ta isa wurin mamie ta rungumeta.
Ta d'agota ta had'e rai tace "Nana mitayi miki da zuwanki zaki cijeta don iya mugunta da kika koyo wurin barrister.
Ta tura baki"mamie itace tayimin sharri dasauri eshat tacabe "wallahi mamie ba sharri nayi mataba, da gaske muna waya tabarni takama s... Da gudu sophy ta rufe mata baki ta hanata k'atasawa.
Mamie da barrister sukasa musu dariya.
Ranar sunsha hira da eshat anannema take fad'a mata dama gobe zatazo yi musu sallama domin jibi zata koma Maiduguri amma tunda kinzo to na huta zuwa.
"Aiko baki isaba sai kinzo kam, "to zanzo kodon inyi course d'in love, banza sophy tayi mata domin tafahimci eshat kunyanta kad'an ne.
Sai 10:00pm sukabaro gidan.
Abba yadaddamishi yana wucewa sophy zata koma bakin aiki itama.
Satinsu uku barrister ya tattara yakoma Lagos cike da kewar matarsa sannan kuma yana tsara yadda su Abba zasu bari yatapi da ita inyadawo next time
domin shima patient ne na hak'ik'a dake buk'atar kulawanta ako da yaushe.
Itama washe gari takoma asibiti.
Su mmn Ramlah sukayi ta tsokananta ga Amarya ta sha mai tsawon wata biyu k'ilama tasami rabo
Ita dai murmushi takeyi tana sunkuyar dakai, sabida kunya takeji in ana mata irin zancen nan dama dai da barr ne to nan kam batajin komi.
Sai yammaci lis ta tashi, gidan mamie tayi sabida can barr ya kaita sanda zai wuce.
Sannu sannu gashi har barr ya cika wata d'aya da tafiya, kullum suna mak'ale a waya suna zuba zantukan k'auna masu wuyan fad'i.
Sosai sophy ke cikin kewar barr jitake kamar tayi tsuntsu ta cinmishi acan
Barinnma intazo barci tayi ta juyi cike da buk'atar mijinta.
*uhmm sophy anzo wurin oooo*
*Mrs j moon*
[5/8, 2:36 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*55 to 56*
*©Safiyya*
Yau juma'a da wuri sophy ta taso daga asibiti.
Tana gyara parking awurin adana motocin gidan tagano wata sabuwar mota dal iri 1 da nata saidai banbancin colour kawai.
Kowake da ita kuma oho, azuciuyarta take zancen.
Da sallama tashiga parlour n babu kowa ciki, tawuce kitchen d'auke da ledar fruits d'in data sayo a hanya.
Ta zabi applies tawanke tas tazubasu a plate ta zuba sauran a cikin frieze.
Dakin mamie tashiga da sallama, tasameta zaune tana karatun QUR'ANI.
Tasami gefenta ta zauna tana cin apple d'inta ahankali, lokaci lokaci tana cije labbanta.
Bayan mamie takai aya ta dakata, cikin kulawa tace da sophy "har kindawo? Ya aiki? Ta amsa "eh mamie nadawo, aiki alhamdulillah "masha Allah.
"Mike damunki kike cije labba? Ta yamutsa fuska tare da cewa wash cinyata sannan ta amsa "marata kemin ciwo tun safe amma yanzu nafijin ciwon sosai.
"Ayya sannu, Allah ya kawo sauk'i "Amin.
"Amma miyasa kika sha zak'i alhalin kinsan time d'inki yakusa? Ta shagwabe fuska tana matsa cinyarta tace "Allah mamie bansha komi ba, kawai inaga yanason dawomin da ciwon ne kamar da.
"To Allah ya kyauta "Amin
"Matso inmiki addu'a, tamatso ta kwanta jikin mamie, ita kuma ta d'ora hannunta samar maran ta karato mata addu'ar neman sauk'i daga lalura, tace *"bissimillahil rahamanin rahim, a'uzu billahi wa k'udiratihi min sharri ma'ajida wa ahazirah* sau uku sannan tacire hannunta tana yi mata sannu ta gyad'a kai tana share zufan da ya tsats tsafo mata a goshi.
Sophy sarkin son jiki tawani k'ara gyara kwanciya ajikin mamie tana gutsuran apple kamar ansa taci dole.
"Au kinga namanta tun d'azun jameelah tazo, tana d'akinki tana barci.
"Orh dama itace tazo da sabuwar mota irin tawa? "Eh itace, jameel yabata jiya shine takomin insa mata albarka, "OK Allah sanya alkhairi, yatsaare ya kare,"Amin mamie ta amsa.
Tapice tare da plate d'in applies a hannunta.
Tasami jamee kwance tayi d'ai d'ai tana barci, daga ita sai bra da tight, iskan fan nata kad'a sumarta, duk da ac n dake aiki amma saida ta kunna fanka.
Kallo d'aya sophy tayi mata tagano tana d'auke da juna biyu.
Murmushi tasaki ita 1 tace "munkusa zama mama muma ooo dad'i kasheni.
Ta tube tashiga wanka, bayan fitowarta, tazauna bisa stool tasoma shafa.
Motsinta ya tada jamee.
Tayi mik'a tare da salati, sophy ta dubeta cikin tsokana tace "barka da tashi mmn biyu, harara Jamee tasamata tare da mik'ewa tashiga bathroom.
Koda tapito tasami sophy tagam shiryawa cikin jar atamfa mai manyan fulawowi.
"Kinyi kyau sosai beastie, murmushi tayi tace "nagode Aminiyata.
Sallah Jamee tagabatar sannan tayi kyalliya ta maida kayanta ta d'auko plate d'in apple tasoma ci tana lumshe idanu.
"Shi kadai make iya ci yazaunamin aciki
Cike da tausayawa sophy tace "sannu bestie na Allah yabaki lafiya "Amin.
"Uhmm beastie mata naganin boni yayin rainon ciki "beastie saima ranar fitan babyn zakisan mata ababen a tausaya musu ne sosai "shiyasa nayi tasawa umma albarka, wallahi kwana hud'u da yawuce canike mutuwa zanyi, nayi tabarin wasiyya, malamina duk yarud'e jin ana kiran umma ina kuka yasa bashiri yakiramin umma, ta iso arud'e ita da yaya Umar, ta tausayimin itama kanta, tayi addu'a aruwa taban nasha tare da shafemin jiki, cikin ikon Allah kafin su tafi naji sauk'in jirin dake damuna.
To kullum da safe addu'ar nake sha tare da shafe jikina dashi, kuma ina samun sauk'i sosai
Shine yanxu yakawomin gift d'in dazaibani inna haihu ta mota
"OK Allah Sanya alkhairi tare da k'arin sauk'i "Amin.
Cikin k'ank'anin lokaci Jamee tacinye applies d'in Sophy tad'au plate d'in tak'aro mata.
Tanaci suna hira abinsu, Jamee tadubi sophy tace "amma fa beastie auren ya amsheki sai kyau kika k'ara tare da haske hardama k'iba kinyi Allah, ko kema munsami k'aruwa ne? cikin 'yar dariya sophy tace," to uwar sa Ido, bana dakomi hasalima ina off yanxu haka, kuma mijina bayanan ballantana kisani a garejin hak'ora arasa mai taunani.
Dariya sosai Jamee tayi tace "don Allah kibari kada kisa sark'e, itama dariyan tasa.
Bayan la'asar ta kira barr tafad'a mishi zata raka Jamee gidan umma yace adawo lafiya kuma agaida mai juna biyun tace "laa yaya Deen waya fad'a maka tana da ciki? Yayi murmushi mai sauti sannan ya amsa "Wanda yayi mata cikin tasa dariya "saura kai kayimin inka dawo wani dariya ya kyal kyale dashi yace "insha Allahu ranar dana iso zan miki cikin 'yan biyu lil sis. "A,a wallahi ni wasa nake maka yak'ara sa dariya yana cewa kedai kisaurari iso wata ako wani lokaci.
Agidan umma suka k'arasa yinin ranar domin sai daf da magriba Sophy tabaro gidan.
Jamee ta tako mata zuwa bakin get.
Wallahi beastie inson samu nane malamina yabarni inkwana biyu a gida amma nasan bazai barniba "ayya to kiyi hak'uri beastie "uhmm yazanyi Ai sai hak'uri.
"Ni abinda ke ban haushi da yaya jameel shegiyan jarabannan tasa, gashidai ban da lafiya amma yak'i d'agamin k'afa sam gashi nikuma banason sex yanxu shiyasa nakeson yabarni in huta da tumurmusan shi na fama, sai kace wani k'arfe, bayajin gajiya sam in jarabarshi ta motsa, duk yabi ya tsoratani.
Tunda tasoma magana sophy kejin dariya,sai yanzu ya fito fili, tayi mai isarta sanna ta tsagaita.
"Beastie ina jurumtarki na rashin d'agawa oga jameel k'afa ne? Harara ta watsawa sophy tace "beastie tun a karinmu na farko na gane kurene, shiyasa na sa mishi malamina sabida tako ina ya k'uremin gudu.
Wani dariyan sophy tasa tana dafe cikinta "don Allah beastie barni haka kada kisa ciwon marata ya dawo nasamu ya lafamin.
'Dan tsaki taja "Allah yadawo da yaya Deen yayi mini cikinnan kiji irin abinda nakeji k'ila kya barmin dariya.
Ta yamutsa fuska tace "to garakema beastie kinzama 'yar gari a fagen, cikin rashin fahimmata ta dubeta "kamar ya beastie, murmushi tayi tace "kedai beastie mubar zancen sai mun kuma had'uwa next time, "OK tam.
"Kiyi ta hak'uri da buk'atun mijinki beastie hakan zai baki daman shiga aljanna, jamee ta gyad'a kai alamur taji. "Allah yabani ikon jurewa "Amin ya rabbi.
*Uhmm kaji sophy oo Ashe tasani take takewa*🤔
Barrister saida yayi wata biyu sannan yadawo bai fad'awa kowaba sai dai ganin sa sukayi alokacin duk kansu suna zaune a parlour suna hira misalin k'arfe 9:00pm.
Da gudu sophy ta tashi ta rungumeshi tana murna.
Shima rungumeta yayi yarad'a mata "lil sis su Abba na kallonki rungume da mijinki, da sauri ta sakeshi ta koma jikin mamie ta boye fuskanta cike dajin kunya.
Dariya suka sa mata har barrister n
Bayan ya gaida iyayensa, sukayi mishi sannu da hanya sai suka bar musu parlour n.
Cike da d'okin ganinta ya matso jikinta ya matseta ya lalubo bankinta yasoma tsotsa kamar yasami alawa.
Ahankali ta zare harshenta tana kallonshi fuskanta d'auke da murmushi tace "muje kayi wanka sai kaci abinci, ya manna mata kiss a k'irji yace "bari dai inso cin abincin sai inyi wankan inbaki dad'inki, kai ta sunkuyar tana murmushi, taja hannunta suka nufi dinning.
Yayi wanka yasa kayan barci, suka bud'e babin hira, har karfe d'aya na dare suna hira.
Ta ja wani hamma ta kama hannun barr tace "zomuje karakani d'akina inyi wanka inkwanta, barci yazomin sosai, bayanta yabiyo yana d'okin kasancewarshi da ita.
Harta fito wanka tashirya cikin night were mai ririn hannu kuma tsawonta iya ciyorta ya tsaya, ta lalubo pant zatasa, barr yayi turn off d'in hasken, d'akin yad'auki duhu sosai.
Wurinta yak'arasa ya d'agata cak ya adanata a bisa bed.
Tana k'ok'arin magana amma ya hanata domin gam yakulle bakinsa a nata.
Washe gari sophy tayi ta wasan buya da mamie domin ko zuwa gaishe da ita takasa zuwa yi.
Sosai takejin kunyarta sabida *atunaninta* tasan tare da barr suka kwana.
Itako mamie abinma dariya ya bata wai Nana tanajin kunyarta yau, ikon Allah sai kallo.
Barr yayita tsokanarta dadai taga ba sarki sai Allah yasa ta sake amma barr yanashan harara duk insun dad'a Ido shiko sai ya kanne mata Ido yana mata alama da hannu anjuma zamu had'e
Da yammaci mamie tace su tattara sutapi gidansu.
Sophy har da kukan gulma wai ita bazataba, mamie tabiyema har da rarrashinta ita kuma sai k'ara narkewa takeyi, ahaka mamie ta kaita har cikin mota.
Suna zuwa gida barr ya sunkuceta, tana bai sauketa ko inaba sai tsakiyar bed.
Ya rungumeya yana cewa "Lil sis ked'in t dabance, kinshayar dani dad'i mai wuyan mantawa, Allah yayi miki albarka yasa daren jiya nabaki ajiyar baby "Amin ta amsa tana sunne kanta a k'irjinsa.
Yana dariya yace "to gyara inbaki na la'asariyya, ta nok'e tana girgiza kai, yajanyota ta kwanta yayi mata ruffa.
Tana tureshi "a'a yaya Deen ban.......🙊
*Mrs j moon*
[5/9, 3:42 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*57 to 58*
*©Safiyya*
*Page d'in nakune Nazhar (Mrs k), Aysha Gombe, Sumayya birnin Kebbi, Khady Kaduna (my in law) nd Aunty j Gombe. Allah yabar k'auna Amin*
Bayan sallar isha'i barr yace ma sophy tashirya suje gaida jamee, cikin murna tagama shirinta cikin atamfa mai ruwan lemon, gyale da shoes d'inta duk colour d'in lemon ne.
Tayi kyau sosai sai k'amshin turaruka tare da humra mai dad'in k'amshi takeyi.
Barr shigar wani yadi mai ruwan hanta yayi wanda yaci d'inkin zamani wanda matasa ke yayi, shima yasha kyau sai k'amshi ke tash ajikinsa.
Akan hanyarsu sophy tace su tsaya asayawa beastie nta apples.
Awaya barr ya fad'awa jameel "gasu a bakin get, yace "su shigo.
Suna zaune aparlour sukayi sallama.
Da sauri jamee ta rungume sophy tana murnan ganinta kamar sun shekara basuga junaba.
Nandanan tacika musu gaba da kayan motsa baki.
Bayan gaishe gaishe Jamee taja sophy zuwa bedroom d'inta, jameel yace "ak'ulla alkhairi dai banda shawaran k'aryan ciwon dare, dariya sukasa, jamee ta juyo tace "kasan kowa irinka ne ai mai hana barcin dare, ya zaburo zai kamata tashige room d'in da gudu, su barr suka samusu dariya.
"Beastie jiki yayi kyau saura ki cike ramar da kikayi, "sosai maku gaskiya nasami lapiya sabida yanzu inacin abinci sosai kuma narage yawan amai.
"lhmdulilah " Allah yaraba lafiya "Amin.
Basubar gidan su Jamee ba sai k'arfe goma saura, sannan sukayi musu sallama.
Ahanyarsu zasu dawo yabiya da ita wani super market, yayi mata siyayya mai yawa.
Ranar da yacika kwana uku da zuwa, yaje yasami su Abba da zancen son tafiya da sophy
Mamie ta rufeshi da fad'a, kada ya kuskura ya tafi mata da 'ya cikin gabilu, Abba kam cikin lallami ya nunardashi aikinta dakuma mahimmancin sa domin tana taimakon al-umma.
Maganar Abba ya sanyaya mi shi zuciya akan zafin da mamie tasa ya d'auka
Yakomo gida yana ta jan tsuka.
Sophy dake zaune a gefensa tana shan had'in kankana ta dubeshi cikin kulawa tana mai cewa "zumana waya batama ka rai? Kamar bazai tankaba sai kuma yace "mamienki ce tayi tamin hayaniya don kawai nace zan tafi dake.
Ta xa jare Ido tana kallonshi "mamience kema hayaniya don rashin ta ido yayima k'aranci ko? To kasani kamar taji yau, ta mik'e yayi hanzarin kamota ta zille tanayi masa dariya.
Tana tsaye a kitchen yashigo, yajawota ya matse gam tasa d'an k"ara tana son kufcewa
"Wakikeyima tsiwa d'azun? Yana k'ara matseta.
Ta Manna mishi cizo ak'irji bashiri yasaketa tayi hanzari ta bud'e k'ofar da zaisa data da cikin garden tafice da gudu ya biyota da gudu shima. suka soma zagaye shuke shuken dake cikin garden d'in.
Yakasa kamata sabida sai ta tsaya yakusa kamata sai ta zille mishi, yagaji itama tagaji sosai sai haki takeyi.
Tatsaya tana dafe cikinta tana dariya, yana cimmata ya d'agata cak bai safketa ko inaba sai tsakiyar parlour bisa carpet, ya haye ruwan cikinta ya sakarmata nauyinsa, idanu ta runtse tare da fad'in "washh!! Zumana inajin fitsari Allah zakasani inyi anan, bai d'agataba saima kwantawa da yayi plat a jikinta yana kaima bakinta kiss, agajiye ta furta "wallahi kaji na rantse zanyi fitsari a carpet d'in fa, da sauri ya d'agata tamik'e da gudu ta fad'a toilet d'in dake cikin parlour n.
Koda tafito jikinta na d'igan ruwa alamar wanka tayi.
"Washh Allah gaskiya yin fitsari harama ne, Allah kayi mana rowan ciwon rashi fitar fitsari, tace "Amin barr ya amsa
Ta kamo hannun barr tasoma magana "yaya Deen kayi hak'uri kacire damuwa aranka narashin tafiya da ni, kaji? "Uhmm naji amma ban hak'uraba.
Ta kaimasa dukan wasa ak'irji "to nikuma bazan bikaba, yana murmushi yace "nasan maganin tsiwarki, ya mik'ar da ita yaja hannunta zuwa bed room, suna shiga yajanye towel d'in data d'aura tasa k'ara ta fada bed taja bargo tarufe jikinta, yana rage kayansa tace "Allah zumana inka harbeni da zafi har nayi kuka to kagama k'ara shanawa dani, ya hayo gadon yana cewa Allah sai nasaki kuka ladan tsiwar da kikamin dakuma wahar dani da kikayi a garden duk yanzu zan fanshe a jikinki, idanunta yayi raurau zatayi kuka yasa dariya tare da d'an jan tsefaffen gemunsa sannan ya ja bargo ya rufesu rufff.
Bayan wucewar wasu awanni najiyo muryan sophy cikin kuka tana cewa "Allah yaya Deen kai mugune mara tausayi, inkace zakayi abu to bamakawa sai ka aikata kakejin dad'i.
Duk dauriyata saida kasani kuka don tsaban mugunta, ta nisa tacigaba da cewa "to kasani yau kayi har dana night d'inka tunda abin yazama maka shan magani ace koda yaushe mutum na sama kamar tsuntsu, ta nurgud'a mishi baki tare da hararanshi "kuma nagodewa mamie da tak'i bari katafi dani, salon kamai dani tsohuwa da yawan sex to kasanima daga yau har takafi bazan k'ara abin arziki ba ta fannin zuwa birnin majidad'in ba.
Barr kallonta yakeyi cike da so da k'auna kuma atake