Showing 18001 words to 21000 words out of 36590 words
Chapter 7 - A TUNANINA Complete Book Document by Safiyya .txt
nayi tayabashi shine take fad'amin yayantama yanason pic d'in sosai domin shi har enlargement yasa akayi mishi yasa a room d'insa, to nima zanyi enlarge d'in sa insa a parlourn mu.
K'uri tayi mishi da danu har yakai k'arshen zancensa.
Ta dubeshi cikin sark'ewar murya "biyoni tace dashi tare da fice da sauri, shima bayanta yabi da sauri gabansa na fad'uwa.
Sunyi jigun jigun a babban parlour n gidan su sophy.
kowa zuciyarsa nakai kawo, domin sanda mum ta isa da pic d'in batayi musu bayaniba sai dai cewa da tayi maza maza atashi atapi gidan surukan saif koda suka nemi k'arin bayani tace in sunje ta tabbar da zarginta zasuji,
amma tabbas da akwai matsala.
Mamie, Abba tare da barrister sai Abban jamee d baffan mamie, sukayi sallama sukashigo tare da samun wuri suka zauna jikinsu duk asanyaye.
Alhaji Adam ya kai dubansa kan hajia sadiyya yana mai cewa "ke muke saurare hajiya, taja numfashi sannan ta fidda photo tare da d'agashi tana cewa"wannan photon nakeson sanin aina aka sameshi?
Tak'ara dacewa don Allah don sonku da ma'aiki SAW kada kuboyemin komi, domin inaji ajikina babyn cikin pic d'in 'yatace da aka nema akarasa ranar da ta kwana uku aduniya, tayi jim sannan ta d'ora da"inko itace to babbas aure yaharanta tsakaninta da saifullah sabida ubansu d'aya.
Parlourn ya d'au salati tare da sallallami.
Hajiya Fatima ta karbi pic d'in tana kallo aiko tace "wallahi fatimatul zara'u ce, ga d'ankunnen da nasa mata tare da zobe kai Allah itace ma ba tantama.
"Allah mai iko ni fatie.
Palourn ya d'au shiru zuwa can mamie tayi k'arfin halin amsar picture tare da kallonsa, gabanta ya k'ara sakin dam!!!
Kayan dasu tsinci sophy sanye dashi a jikinta shine ranar dasuka tad'a mata suna suka sanya mata akayi mata picture domin tarihi.
Cikin sanyi mamie ta labarta musu gaskiyan lamari.
Allahu Akbar!!! Mutanen parlourn sukad'au kabbaran
Atake parlourn ya kaure da murna tare da jajantawa juna saikuma tarin godiya daketa yiwa su mamie da sa albarka tare da addu'o'in gamawa lafiya.
Atake Abba yazartar da hukunci a d'aurawa sophy aure da barrister, kowa yayi na'am da hakan.
Amaimakon abari zuwa azahar a d'aura sai kawai baffan mamie yanemi da ad'aura yanxu tunda mutane sun had'u.
Hakako akayi ana d'aurawa aka zarce da d'aura na Jamee da jameel sannan akayi na ustax da nafee duk ak'ofar gidan su sohpy akayi.
Saibayan angama mutane sukejin labarin yadda lamari ya juya.
Koda nafee tasami labari tayi ta rawa da murna wai tayi bai bai da zama da tunkiya. ( kunjimin 'yar buhu wai kishiya ce take cewa tunkiya ooo)
Duk bidirin da akeyi sophy na kwance na Saharan barcinta mai cike fa mafarkai barkatai.
Bayan tashinta taji bak'on labari wanda yajefata cikin rud'ani
*kuyi hak'uri da wannan yarona baya da lafiya, ina baran add'o'in Ku please*👏🏻
*Mrs j moon*
[4/25, 12:01 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*35 to 36*
*©Safiyya*
Ahankali ta motsa, zuwa can tabud'e idanunta, d'akin yayi duhu kad'an alamun anrage hasken fitillar d'akin kuma dare ma yasoma shiga lokacinsa.
'Dakin tabi da kallo, can ta hango barrister zaune hannunsa rik'e da AL-QUR'ANI k'asak'asa takejin fitar muryansa, cikin k'ira'a mai dad'i.
Ta yi shiru tana saurarensa,zuwa can tamik'e tashi ga toilet.
K'aran rufe toilet d'in, ya ankarar da barr tashinta.
Bata jimaba tafito d'aure da towel, ta isa inda mamie ke jera dogayen rigunar sallarta, ta zura wata 'yar madai daiciya tasa dogon hijab ta fuskanci alk'ibla.
Sallolin da ake binta ta gabatar sannan ta dora da sallar magrib.
Bata tashi wurinba saida ta sallaci isha'i tayi safa'i da wutri tayi addu'a mai tsayi sannan ta shafa tare da mik'ewa.
Rigar ta cire ta maida inda ta d'auko.
Ta zaune bisa stool agaban mirror d'aure take da guntun towel d'in.
Cinyoyinta duk awaje.
Duk abinda takeyi Idanun barr nakanta, itama tasan yana kallonta amma ko kallon inda yake batayiba, hasalima ita haushi keba.
Lotion wai k'amshi ta lakato tana murzawa zata Shafa, barr ya dako zuwa wurinta zuciyarsa cike da fargaba.
K'irjinsa ya kwantar abayanta ya dank'e hannunta, yana kallonta ta cikin mirrorn.
Wani yerrr taji, ya sassana wuyan zuwa sumarta, tuni yaji wani abu ya tsarga mishi har tsakat kansa,bugun zuciyarsa ta k'aru, ya k'amk'ameta sosai yana wani fidda numfashi.
Itama numfashi ta sauke da sauri, ta bude baki kamar batason yin magana tace "uhmm ya Deen ka sakeni inyi shafa, ahankali ya saketa ya sa hannun cikin lotion d'in ya lakato tare da murzawa, yasoma shafa mata abayanta, tanajinsa yaci gaba da shafa mata, awasu sassa najikinta.
Idanunta ta lumshe tanajin wani abu nataba mata zuciya.
Ya gangaro zuwa k'irjinta, yana k'ok'arin kwance mata towel, da hanzari ta rik'e masa hannu, cikin sark'ewar murya tace "kabarshi haka, nagode.
Yayi banza da ita yana cigaba da jan towel d'in ita kuma ta rik'e kam.
Yayi murnushi mai sauti, ya matso daf da kunnenta yace "lil sis bafa abinda zaki boyemin ajikin ki, sabida komi na sani.
Idonta arufe ta amsa" Allah bakomi ba dai, dariya yasaki yana cewa "ina kallon abin kamar yanxu nake yimiki wanka tare da Shafa, kuma in samiki kaya sannan in goyaki kiyi barci.
Shiru tayi mishi, ya gara mannewa ajikinta ya sassauta voice d'insa yana cigaba dacewa "lil sis don Allah kisoni kamar yadda nake sonki, tsawon lokaci, tunkina zanin goyo nake sonki har zuwa girmanki, nayi nayi mamie tabani dama infad'a miki amma tak'i amincemin, dalilin dayasa nanemi transfer nayi nesa dake kenan, sabida *atunanina* hakan zaisa namanta dake araina, amma hakan yagagara, nayi ta wahala tare da azabtuwa da begenki, sai da nayi ta addu'a namik'awa Allah lamarin, sannan nasami sassauci kad'an.
Yayi shiru kamar bazai k'ara maganaba, sai kuma yacigaba"Allah gafurul rahimun majik'an bayinsa, sai gashi yabanike cikin ikonsa tare da yaddarsa batare da tunanina ko hasashena yakawomin hakan zai faruba.
Ya manna nata kiss awuya yace" lil sis ki rungumi k'addaranmu da hannu bibiyu,kibani dama azuciyarki innunamiki tsantsar so tare da k'auna mai nagarta, duk da nasan ba sona cikin ranki, to don girman Allah kada ki bijirewa aurena domin zuciyata bazata jure bijirewan ki ba, kinji lil sis.
Jikinta yayi mugun sanyi, ashedai dagaske nazama matar yaya Deen kenan? Aziciyanta takeyin zancen. Kuma yayi ta dakon sona tsawon lokaci bansaniba? Uhmm gaskiya nakejin kishinsa sadda beasty tace tana sonsa, ashe da aure tsakaninmu,' to kenan nima tuntuni ina cikin kigin son shi kenan? Hakadai tayi ta yiwa kanta tambayoyi ad'an tak'aitaccen lokaci wanda k'arshen amsar dai itace dai aurensu.
Ta cikin mirror suka had'a Ido, ya kashe mata Ido d'aya tare sauke hanayensa bisa boobs d'inta duka biyun yana matsawa, ta runtse ido tanajin wani iri.
Tsigar jikinta yatashi wani yerrr.
Tanason yi masa magana amma harshenta yayi mata nauyi.
Tasa hannunta tana kicikicin cire hannayensa, yako dank'esu da k'arfi,tasaki k'ara, wanda yayi dai dai da shigowar mamie bayanta eshat ce tare da Jamee.
Azabure ta mik'e shima ja da baya yayi yana Sosa kai, duk kunya ta kamashi.
Itakam jikin mamie tafad'a tasaki kuka mara sauti.
Mamie ta rungumeta tana d'an bubbuga mata baya,alamun rarrashi, tana kuma hararan barr wanda yasauke kai k'asa kamar yayi k'arya.
"Wato bama kula da ita kayiba kenan, cin zalin d'inta tazaunayi ko?cewar mamie, Kai yad'ago batare da yayi maganaba ya girgiza kai alamun a,a.
'Dan tsuka taja tare da jan hannun sophy tana cewa "zakasha mamakina Allah inkace zaka takura mata.
Sukafice tare dasu eshat wacce keda dariya k'asa k'asa, jamee kuwa wacce idanunta duk sun kunbura alamun tasha kuka ta more, murmushi tayi tana tunano wai beastynta tazama Matar yaya deen, Allah mai iko.
Bayan fitarsu mamie tayi ta rarrashinta tare da kwantar mata da hankali, sannan ta labarta mata komi da yafaru sannan tacike da cewa"yarinyata ki d'au ka haka k'addaranki take, kicire damuwa, mud'in har yau mu iyayenkine bamai rabamu dake, kuma kik'ara godewa Allah dayasa kika fito tsatso nagari masu mutunci da tattako.
Tana Jan hanci tace "mamie nagode muku Allah yasa kuyi kyaky kyawan k'arshe "Amin.
Mamie ta fidda mata da wani swiss lace mai kyau pink colour.
Kyalliya tayi sosai, sannan suka tapi gidan su Jamee domin rakata d'akin miji.
Taci kuka sanda suka kaita zasu juyo, ta cukume sophy tana kuka yayin da itama kukan takeyi sosai, da kyar mamie da yayar umman jamee suka rabasu da juna, suna ta basu baki.
Ahaka suka barota tana ta kuka, yayin da jameel ya rungumeta yana aikin rarrashinta.
Itama sophy har suka iso gida batayi shiruba.
Uhmm Jamee kenan manya yau dai za akwana gidan oga jameel, kowani wainar za'atoya, ga beastynta bata cikin yanayi ballen tana ta zamo k'uda taje kwaso mana rahoton game d'in daza abuga. Hhhhh
*Mrs j moon*
[4/26, 10:34 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*37 to 38*
*©Safiyya*
*wannan shafin nakune all members d'in Sophy and VC Novel, sosai naji dad'in yabawanku Allah yabar zumunci Amin*
Zaune suka sami barr a parlour yana kallon wani series film.
Yayiwa mamie sannu da zuwa, cikin kulawa ta amsa, eshat tace "barka da hutawa barrister nmu, yana murmushi ya amsa "yawwa sweet k'anwanmu, dariya tayi tare da zama a gefenshi.
Ya k'urawa sophy ido, ganin tak'i kulashi, suna had'a idanu ta harareshi.
Kanta na bisa cinyar mamie tanayimata magana ahankali yadda bawanda zaiji sai su kad'ai, mamie tana ta gyad'a kai tana murmushi.
Sosai tayimasa kyau, kyalliyan ta amsheta, ya sosa kai yana tunanin ranar dazaigansa shi kad'ai tare da lil sis d'insa, a bed ya cije labbansa na k'asa yana murmushi.
Eshat datasa musu Ido tana kallonsu kamar tasami TV ta matso daf da kunnen barr tace "barristernmu kagyarawa twins sis zama, ka d'ora mata nauyinka k'ila zata dawo hankalinta, sabida ina kallonta tana hararanka alhalin ko da muka shigo bata gaishekaba.
Yana kallonta yayi k'asa da muryansa kamar yadda tayi yace shakuruminki k'anwata nakusa saita ta ai.
Dariya tasa tace "a,a barristernmu wasa nake maka fa.
Tamik'e tare dacewa mamie "natafi in watsa ruwa, garin zafi wallahi yau.
"Ai saidai godiyan Allah wannan zafin kam, mamie ta amsa.
Ta haye tana cewa "yarinyarki ce mamie takoyamin aikin akwagi, sophy tabi bayanta da harara, tare da duban mamie tana tura baki, mamien dariya tasa, sanna itama ta mik'e tace nima wankan zanyi in kwanta, ga Abbanku shima shiru bai fito hiraba da alama ya gaji da jiranmu yayi barcinsa.
Sophy tace " to mamie Allah tashemu lafiya, ni tea zansha domin sosai nakejin yunwa, "OK nawuce kidai tabbatar kunyi addu'a kafin Ku kwanta " tam mamie.
Ta dubi barr "kai baza ka wuce ka kwantaba ne? "Yanzu zan tafi mamie" to Allah ya tashenu lafiya "Amin ya amsa.
Tea ta had'a mai kauri sai k'anshin na'a na'a keyi.
Ta d'ebo cake a wani k'aramin container na dish.
Batayi zaton da mutumba, sai ganin barr tayi tsaye ya tare mata hanyar fita.
Ta batarai tana kallonsa "zan wuce tace dashi.
Bai tankata ba kuma bai kauce a hanyarba ballantana ta wuce.
Ya soma takowa zuwa inda take tsaye, ganin haka yasa tasoma ja da baya hannunta na rawa, da hanzari ya amshe tea cup d'i tare da cake d'in.
Ya ajiyesu samar frieze.
Ya mannata jikin Waldrop, tana shirin yin magana ya manne bakinsa da nata.
Kissin d'inta yayi na tsawon lokaci sannan ya saketa, yana kallon yadda takoma kalan tausayi.
Yaja hancinta yace"wa kika harara d'azun? Muryanta na rawa tace"niba dakai nakeyiba, "to da aljan kikayi? "da eshat nayi, uhmm sannu sarkin wayau.
Tanemi gocewa ya janyo kafad'anta ya tsurawa boobs d'inta idanu, ta kare k'irjinta da hannayenta, ya saki murmushi mai sauti yace dama kinbar rufesu sabida nakusa mai dasu water na, baki ta tura tana k'un k'uni, baiji mai takecewaba, sabida haka sai ya ware hannayenta da k'arfi ya rik'esu da hannunsa na hagu, yasa na dama ya zuge k'aramin zip d'in dake gaban rigar, wanda yatsaya dai dai boobs d'in.
Ya fiddasu daga bra yana latsawa yana kallon idanunta, ta rutse eyes d'inta hawaye nazuba,
"kabari nace yaya Deen please, ya dakata yana sauke numfashi, yarungumeta xuwa can yasaketa.
Dasauri ta juya mishi baya, tana cewa"nidai Allah bana son abinda kakemin, kabari ko infad'awa mamie.
Dariya tabashi sosai,cikin dariya yace "to mizakice mata? "Oho koma mizance zakaji kira dai, "to naji bari incigaba daga inda natsaya, kinga sai kikai k'aran nawa da tushe.
Yajanyo hanbayenta tabaya ta fad'o k'irjinsa ya yi mata kyaky kyawan runguma yana hura mata iskan bakinsa a fuska, jikinta yad'au rawa sabida taga dagaske yakeyi,
"don Allah yaya Deen kayi hak'uri bazan fad'a mataba.
Can k'asan mak'ishi yace "zanyi amma sai in zakibini mu kwana a d'akina yau.
Azabure ta kwace ruk'on da yayi mata, tana gwama numfashi, dabara tagad'o mata tace "eh zanje amma kabari insha tea.
Yasaki murmushi yace" yawwa lil sis d'ita.
Itadai murmushi takeyi k'asan ranta tana sak'a yadda zata gudu masa.
A dinning yasata gaba har ta shanye tea d'in tare da cake d'in.
Ta dubeshi "to inhad'a maka coffee ne? Kai ya gyad'a, tashige kitchen cikin k'an k'anin lokaci tafito,
mik'a masa tayi tare da cewa "rik'emin, amsa yayi tare da mik'ewa.
Tana kallon sa tagefen Ido, ya duk'a d'auko wayarsa da ta gad'i.
Tako zuba da gudu ta haye sama, tana haki, ta kallo shi yasaki baki yana kallonta, ta murgud'a mishi baki tare da kwalo, tace "nid'in sarkin wayauce, nufinka inbika ka tsotseniko? To ank'i kuma kamar mamie taji ehe, ta wuce tabarshi cikin mamaki. *atunaninsa* binsa zatayi kobaiyi komi ba yaji d'uminta kusa dashi
Kai ya jijjiga tare da cewa "zamu had'e a gaba yarinya.
Koda tashiga room eshat na kwance na charting cikin nushad'i.
Bata kula da dariyan data keyi mataba, tafad'a bathroom, tafito tashirya, tasa night were sannan ta gabatar da addu'o,in ta ako wani angle na d'akin, ta haye bed.
"Uhmm Allah canike d'akin yaya Deen zaki kwana harda zan rufe door abina.
Cikin duhu ta watsa eshat harara, "to d'aukeni kikaini can man ko yanxu.
Tasa dariya "a,a twins sis wasa make miki maida wuk'an.
Tayi mata banza, eshat cikin tsokana ta k'ara cewa "naso yau barristernmu ya jefa kwallo a raga, sabida nasan yanxu yaya saif da jameel nasu yadad'e dazama gudan jini, kinga kema dakinyi abin arziki kin bada had'in kai da tare zasu zama gudan jinin
Sophy batasan sanda ta faska nata duka a cinyaba mai zafi Wanda said a tasaki k'ara ta sauka gadon tana liliyawa, aiko bata k'ara cewa komiba ta kwanta bisa 3 sitter dake d'akin.
Itama sophy addu'a tasake ta gyara kwanciya barci ya kwasheta cikin k'an k'anin lokaci.
**** *tafe nake cikin dare zani gidan oga jameel*
*Abayana najiyo gudu tare da haushin karnuka, inaganin sunyo hanyar danake, nako kwasa da gudu ina zuwa get d'in gidan najita kulle gam da sauri nakama garun gidan da dira ciki, itama wacce karnukan suka biyo ta hauro ta fad'o faf har tana buge bagan bagan d'in mazaunanta*
*Sai a lokacin nagane Wanda mukasha gudun tare ashe aunty Khady k'amshi ce tabiyoni abaya domin jin k'wam hhhhh lol*
Da k'yar jameel yasamu jamee tayi shiru, yazaunar da ita, yashiga toilet ya yi wanka tare da d'auro arollah, yanafitowa ya umurceta da ta d'auro arollah domin suyi nafila.
Bayan sun idar yaja addu'a mai tsayi, sannan yajuyo yadafe goshinta yayi mata addu'a.
Mamaki yashe Jamee,cikin zuciyarta take cewa Ashe yaya jameel yasan dokokin Allah haka?
Bata lalabo amsaba ta tsinkayi yana cewa"baby fad'amin rabe raben wankan tsarki da yadda ake aiwatar dashi.
Ta sunkuyar dakanta k'asa tasoma yi masa bayani yana gyad'a kai har ta gama, ya dunk'ula hannu alamun jinjina, yace "jazakillahu bi khairan ta amsa "Amin.
Yafice bai jimaba yadawo d'uke da gasasshiyar kaza tare da kwalin hollandia milk maisanyi tare da glass cups.
Ya zauna bisa carpet ya gyara kazan, yazare tsokanta tas ya tura k'ashin gefe ya zuba madarar a cups sannan ya kalli jamee "baby bissimillah ta amsa "Alhamdulillahi, murnushi yayi tare da zunkud'a kagad'a yasoma cin meat d'insa hankali kwance.
Saida yayi k'at yasaki siririyan daria"uhmm yau ko ni ko meelah.
Gabanta yafad'i, "kizo kici ko inmiki d'ura, kinsan zan iya, batace komiba ta taso tad'au milk d'in tasha sosai, batare da taxi meat d'inba,tamik'e tashiga bathroom tayo brush tare da d'auro arollan shiga barci, kayan barcinta ta d'auka tashige toilet tasa, ta haye bed taja bargo ta rufa tare da juyawa jameel baya.
Shikam murmushi ya ke tasaki yana cije labbansa,
kwashe kayan yayi yakai kitchen, ya wuce room d'insa yasa 9t were mai laushi yadawo d'akin jamee Wanda har takashe glob.
Bed d'in yahau yasa hannu ya jayota zuwa jikinsa ya d'ora hannunsa bisa kayan ruwanta, da sauri tatashi tajingina da bed,
cikin rawar murya tace "yaya jameel kayi hak'uri barci nakeji Allah, dariya yasa yana tafawa ya matso jikinta sosai yace "uhmm meelan umma kuma beastyn sophy sannan kuma babyna, ya kika tsorata tunba asoma game d'inba
"Kitunafa ke kika cemin bazaki d'agamin k'afaba sabida kin shirya komi zanzo miki dashi, to Yakuma zaki karaya haka kamar ba jaruma jameelah ba.
Jikinta narawa tace "wallahi ni da wasa nake maka, nasan bazan iya game dakaiba, please yaya jameel katausayamin ka k'yaleni inyi barci.
Bai ce da ita komiba, ya ja zaren gaban night cloth d'inta ya fincike tight d'in da tasa tare da kwantar da ita, yanaji tana kuka tare da magiyar yayi