Header Ads
Showing 3001 words to 6000 words out of 36590 words

Chapter 2 - A TUNANINA Complete Book Document by Safiyya .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

get, kamar daga sama suka chinkayi sallamarsa,,

Itace tayi qoqarin amaa mishi,, barr.kuwa hannu ya daga mishi, chikin tsawa yace bace awurinnan, ko inmaka rashin mutunchi, chikin sanyi yawuce, tabi bayansa d kallo, yabata tausayi, Sam bata ji dadin wuqancin d barr.yayi mishiba


Wuce muje ki wani kallonshi kamar mayuwa,, harara ta dallamishi, tashige tana qunquni, d sauri yabiyo bayanta, takwasa d gudu tana daria.


Bayan mamie ta maqale, Abba natayi mata daria SBD yasan ita d barrister ne


Bayan mamie yayi domin kamota, mamie tamake hannun nashi,, kafita idona Deen ko insaba maka, mitayi maka d zaka cizalin dinka eye?


Qunnuni tayimin, kuma zagi Ai, tayin nace, Abba yasa baki a a hajia ba,ahaka, Nana so kibashi hkr,," kayi hakr ya Deen bazaginka nayiba ni,," to kaji saika hkri,, wasa nakeyimata Abba,, uhmm babban kwabo kawai yasosa qeya yasami wuri yazauna suka bude babin hira
Sai 10:30pm kowa yawuce dakinsa domin bawa bed hakkinsa.




*TUSHEN LABARI*
....




















*Mrs j moon*
[4/5, 4:52 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*5 to 6*
*®Safiyya*


*Ina godia d kulawanku*
*Mmn Ihsan*
*Zainab vc*
*Haermeebrah*
*Allah yabarmu tare daku Amin*


Alhaji Ibrahim shureim d'an bokone mai ji da kansa, haifaffen garin mai dugurine amma mazaunin garin Kaduna.


Yayifice afannin alk'alanci, sannan yana hadawa d kasuwanci,, yana da masana'antu masu tarin yawa agaruruwa da dama


baya da wulak'anci, sam, yasan hakkin mutane sosai, mai yawan wasa da daria ne.


Ya auri matarsa Hajia Aisha anan garin Kaduna, mace mai kirki da karamci, batada rowa komi nata bai rufe mata idoba, shiyasa dangin mijinta ke sonta tare da girmamata.


Y'ar kasuwa ce ita sosai, tana fita Dubai domin shigo da kayan k'yale k'yalen mata da sauransu.
Agarin kaduna iyayenta suke, amma sunrasu dukansu, saura mata dangi sabod ita kad'ai iyayenta suka haifa.


'Yarsu farko, Bahijja saida Bahijja takai shekara goma, sannan Allah yak'ara basu haihuwa, suka sami Nuruddeen.

Sosai sukabawa yaransu kulawa tare da tarbiyya da kuma ilimin addini tare da na boko.


Bahijja na kammala karatun secondary, akayimata aure,, tana zaune agarin kano.


Sunkai ziyara garin barno mahaifar Abban su.

Sosai suka zaga dangi, lungu da sak'o, akayi ta murnar ganinsu tare da samusu albarka.


Anagobe zasu dawo garin Kaduna


Hajia Aisha tanemi da mijinta yakaita gidan wata k'awarta, su sada zumunci
Tare sukayi karatun Jami'a.


Ahanyarsu tadawowa daga gidan hajia Maryam sai motarsu ta tsaya.


Alhaji Ibrahim hankalinshi yad'auku wurin duba matsalar motarsa, gefenshi kuma Deen ne ketayi mishi surutu


Hanyar ba wada tacciyar haske, motocima jefi jefi ke wucewa,gashi dare yasomayi.


Hajia Aisha tafito tana kallon mijinta, cikin tsoro ta dubeshi
"Abbn Deen mubar wurinan,inajin tsoro, sabod wurin yacika shuru da yawa.

"Haba Aisha kibar wannan tunanin, bakomi da zai samemu sai alkh'airi,
" to Allah yasa
"Amin.


Chikin ikon Allah motar ta tashi, suka shiga

Abba yayiwa motar key" Deen yace
"Abba wai tun d'azun da muka tsaya bakuji kukan baby ba?
Kashe motar yayi yana duban yaron.


Naji kukan amma banajin nankusa akeyin shiba,

"Abba fito kaji inda kukan ke fita, bai musaba ya fito,, yayin da mamie ta mara musu baya, tana fadin,


"wai zancen mikukeyi?
Ban fahince kuba
" sautin kukan babyn yayi musu maraba, sosai yanxu kukan kefita, kuma yayi kusa dasu.


Abba muje muga mi ake mata" Deen ke fad'in haka tare da Jan hannun Abbansa.


Biye mishi yayi suka doshi wurin da kukan kefita, bakinsu d'auke d addu'a,, ganin haka ita hajia Aisha tabisu.


Tafiyan 'yan secns suka isa inda kukan kefitowa.


Cikin wani d'an rami dake gefen titin kukan yake


Bissimillah Alhaji Ibrahim yayi, yad'auko babyn, saida yatsaya yayi addu'a mai tsayi sannan suka dawo, chikin motarsu.
Chikin gaggawa sukabar wurin.


Hajia Aisha ta k'urawa babyn Ido, tanajin tausayinta na ratsata,, shima Alhaji Ibrahim tausayin babyn yakamashi sosai.


Har zuwa lokacin kuka takeyi, muryanta har ya dushe.


Tagumi Deen yayi, cikin jimami
"yace mamie kubata nono tasha, kozatabar kukan.
Da kallo suka bishi zuciyarsu yana bugawa!!


Shirun nasu yayi yawa, yamike.

Yad'auko madara yace to kubata wannan tunda nonon mamie baruwa
" ko Abba? Yana kallon Abban nasa, kai ya gyada mishi yace.


"Mamie bata mana ga ruwan zafi na debo


"Deen natsu, kaji" qanwartaka wannan madaran tayi mata k'arfi,
" to miza' abata tabar kukan?


Rikemin ita kagani
Ruwa mai zafi ta d'ebo tayi mata wanka, zuwa lokacin tabar kuka sai ajiyar zuciya.


Kayan jikinta ta mayar mata da shi.


Kayane masu k'yau tsada, hannunta har da azurfa. Kunnenta d'ankunen zinare ne,, showel d'in da aka nad'eta ma abin kallone.


Mamie ta kakkabe showel din domin sakata, sai gawata takarda ta fad'o,, Abba ne yad'auka yasoma karantawa kamar haka:::


*Dukwanda ya tsinceta,to yatafi da ita,Allah ne yabashi. Kuma abar yankinnan da ita,saboda wa'yan da sukasa, ad'auketa,kasheta sukeso ayi!!. Amma Nina satota tun kafin su kasheta, kuma insunsan tana raye, to tabbas zasu nemota su rabata da duniyar baki d'aya,, 'yar halasce gaba da baya, ina rok'on Allah yasa tafad'a hannu nagari Ameen*
*kuyimata hud'uba, Inda hali nan da kwana uku ayimata hakika,,"" Allah yatayaku ruqo Amin bissalam*


Tsit sukay, suna jinjinawa rashin imani na wasu mutanen.


Nayi alk'awarin zamemata uwa ta gari, bazan bari kisan asalinkiba, sai bisa larura" balle mugaye su samu nasaran kashemin ke.
Hajia Aisha kefad'in haka cikin zubar hawaye.


Tana rufe baki Alhaji Ibrahim ya amshe""
Nima zanzame mata uba abin alfahari.


Deen dake rungume d ita, yace nima nazama yayanta
Ina sonta mamie


Murmushi iyayen sukayi, suna jinjina wayau irin na Deen


Shekaransa 9 lokacin.


Washe gari sukabar Maiduguri, tun da subahi,, ko mutane masu zuwa musu sallama, sai dai suka sami sak'on wucewarsu a bakin mai gadin gidan.


Ranarda tacika sati a duniya sukayi mata hakika tare da sa mata suna *Nana Safiyya*


Bahijja tazo, lokacin tana d'auke da k'aramin chiki d'an wata biyu.
Ita kad'ai mamie tafad'awa ainihin yadda suka sameta, kuma tagargad'esu da kada Wanda sukafad'awa tsintarta sukayi.


Tasamusu son Safiyya aransu, Wanda har suna mancewa itadin ba jininsu bace.


Sun shak'u da Deen sosai


Shike wanke mata kashi in mamie na aiki har goyo ya iya, yana bata kulawa matuk'a.


Sanda yagama secondary Abba yaturashi karatun law Germany, lokacin Safiyya nada 7yrs


Sunsha kukan rabuwa
Wanda daky'ar akasamu tadawo cikin walwalanta.


Shekaransa 10 yadawo gabad'aya, sabod tunda yatafi baizo ganin gidaba saidai su Abba suje ganinshi


Lil sis d'insa kuwa saidai suyi waya ko taga pic d'insa awayar mamie ko Abba, badon hakaba, da baza ta ganeshiba.


Sanda yayi arba da ita yasha mamakin girmanta.


Yayi ta tambayar mamie meta bata tayi tsawo haka, don itaba mai k'iba bace kuma baza' akirata siririya ba.


Ba abinda yak'ara firgitashi da ita sai chikan halittan da Allah yayi mata, sosai tajefa zuciyarsa chikin rud'ani.


Ita agefenta tayi mamakin k'yau da tsari irin nashi

Nandanan suka saba, tayi tayawo da shi gidan yan uwan mamie da k'awarta jameelah.


Yadawo da yan watanni, yasoma aiki a kotu.


Ita kuma Safiyya ta wuce school of nursing.


Yanxu haka tana watanta biyar da kammala karatunta.


Dama tayi saukan ALQUR'ANI tanagama primary, tayi hadda tare da wasu littafan ilimi.


Duk ranakun asabar, lahadi, da littinin take xuwa makarantar addarsu ta koyar, haka takan lek'a islamiyar su.


Ahanyarta na zuwa makarantar addarsu tahad'u da uztax d'inta, wanda yace sai yaga abinda ya turewa buzu nad'i.


Agefe d'aya kuma barr Deen yana azabtuwa d begenta, mamie tace kul! Kar ya sake yafurta, saboda zai zama fallasa abubda suka jima da binnewa, wanda sam bata buk'atar hakan ta faru. Yayi yayi tace a' a, bazai taba yuwa ba, A tunaninta zai zama sanadin rabuwarta da Safiyyah.


Atunaninta intasan asalinta zata gudu neman iyayenta kuma inhar tatafi mutanen da suka so kasheta tuntana jaririya zasu ganta


Duk tsawon lokacinnan mamie batak'ara yadda sunbi hanyar da suka tsincetaba duk da angyara hanyar, ansami sauye sauye. Bata barinta fita ita d'aya kuma basa dad'ewa a garin koda sunje.
Sosai take kaffa- kaffa da ita, Tana ji da ita sosai.










*dawowa labari*




*Mrs j moo*
[4/8, 4:53 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA* 🤔
*7 to 8*
*®Safiyya*


*Godiata agareki bazai taba k'arewaba bebeelo'' Allah yasakamiki d Alkhairi,, Allah yak'ara miki lafia Alfarmar Annabin rahama SAW Amin*




Tana tsaye tana addu'ar shiga barci, taji wayarta na naiman agajin adauketa,, bata kulaba hat saida tagamaga addua'ar tashafe jikinta d shi,, zuwa lokacin ankira sau uku,, dafda zai tsinke ta dauka tare d sallama, duk d batasan number ba


"Barka d dare abincin ruhina'' tayi jim tana tunanin aina tasam voice dinnan" hlo kina jina kuwa? Uhm barka kadai,, waye don Allah''
Daria akayi mai sauti,, Saifullah ne ko ince Ustaz" dafatan kin gane mai kiran naki''


Jin batai k'ara maganaba,, yace nabarki cikin amincin Allah
Allah yatashemu lafia, sannan ina addua Allah yasa kiganni cikin mufarkinki muna hiran k'auna.


Bai jira cewarta ba yakatse kiran yana mai farin cikin jin muryanta.


Sororo tayi baki bude, xuwa can tasaki murmushi,, tanajin wani abu cikin ranta.


Adduar tak'ara sabuntawa, sannan ta hau bisa bed ta ja bargo ta rufe k'afafunta zuwa k'ugunta.




6:30am
Zaune take bisa sallaya, tana lazimin safe,, tana shafa addu'a wayarta ta dau ringing
Ustaz d'ina,, sunar dake yawo bisa screen d'in kenan,, jim tayi tana kallon sunar" jia tayi save d'in sunar bayan sungama waya"


Tadaure ta d'auka"

Aminchin Allah ya tabbata agareki ya hasken ruhina'' mgnr data doki dodon kunnenta kenan,, saida taja ajiar zuciya sannan ta amsa" tare dakai ya ustaz,, yasa daria itama murmushi tayi mai sauti


Can k'asa k'asa taji yace nabarki lapia,, komaki barchin sunna domin samun falalar d ke chikin varci a,irin wannan lokacin" kit ya katse kiran, batare d yak'arajin maganar taba.


Wayar tabi d kallo tana jin wani farin chiki a ranta.


Voice dinsa namata dadi sosai, tun farkon had'uwarsu,, muryansa nadaga chikin abinda ke burgeta, sai kuma gayunshi, d kuma yawan nutsuwarshi, gemunsa ne kawai kebata haushi d shi d yawan kallonsa, domin tatsani ayi ta kallonta kamar tv.


Ahankali ta furta zanyi manage dakai hakanan *ustax d'ina* domin inajin kamar INA sonka a ruhina.


Saikuma tasa daria,tasa hannu ta kulle eyes d'inta wai taji kunya.




A kitchen******
Ita d mamie sai aikin break fast sukeyi, chinkin k'warewa.


Mamie ta dubeta, taga sai doka murmushi takeyi ita 1,, yarinyar mamie wani albushir kike daukemin dashi?


Cikin rashin fahimta ta kallo mamie n tace" mikigani mamie? Komima na gani babyna,,, miye sakaki chikin nushad'i d sanyin safian nan? Uhmm uhmm mamie ustaz ne " saida tafada sai kuma takama baki tana zare idanu, alokaci daya kuma tafice dga kitchen din d gudu.


Daria sosai tabawa mamie,, ja'ira mara kunyar qarya.

Saikuma ta d'aga hannu tana mai cewa' Ya Allah kasa abokin rayuwarta na har abada ne kuma Allah yasa yazamo nagarine, Amin.


9:00pm
Abba
Mamie
Barr.Deen
Sophy
Suna zaune bisa dinning, bakajin matsin komi sai k'aran spoons,, mamie tadage sai turawa sophy food,, ita kuma sai shagwaba take zubawa,, Abba nayi musu daria,, barr.yawani hade rai,, sophy ta dubeshi taji wani irinn faduwar gaba,, ta ja innalillahi chikin ranta


Zama tagyara cikin son tsokana tace ya Deen hala daren jia auntyna ta kunno kane kake shanmana k'amshi tare d chin magani,, bai kulataba,, ta matsa ta kamo hannunsa, tamarai raice, hava ya Deen miye haka, komi yayi zafi mgninsa Allah

Ya k'ura mata Ido, batare d yace komiba ya zare hannunsa cikin nata.


Zuwa lokacin idanunta, ya ciko d kwalla, d kallo mamie" mamie n ta girgiza mata kai,, ta ja hanci d sauri tamik'e tabar wurin ta haye sama.


Mamie ta dalla mishi harara,,vya kauda kanshi


Abba ya dubeshi chin kulawa, yace mi yahadaku d k'anwar taka? Kamar baison mgn ya amsa bakomi Abba, to mike damunka? Nanma amsar 1 ce bakomi,,
Ganin yaki bad'amishi damuwarsa, sai yasoma yimasa nasiha akan yayi hkr d rayuwa,, sosai ya nusar dashi lamura na zaman dunia.


Mamie barinmusu wurin tayi don jin haushin antaba 'yar lelenta.


Koda tashiga dakinta, kuka tasa mai taba zuciya


A iya tunaninta bata tunano komiba wanda zaisa barr.yayi mata wulak'anci don kawai tadamu d lamuranshi batason ganisa cikin damuwa.


Tana cikin haka mamie ta shigo,, fada tasoma yimata, na akanmi zatayi kuka" kinsan Allah kifita idanuna d saurin kukannan kamar wata ita ciyar baure.


Jin mamie ta kwatantata d baure yasa tasa daria ga hawaye na zuba, mamie ta rungumeta tana Shafa bayanta,, sundade ahaka sannan mamie ta saketa, tafice.


Itama barci ne yazo mata, ta bi lfiar Kati fa,, bata jimaba sarkin data ya sacewa zuwa birnin kebbi garin fish, cikin fish dinsu harda masu bada hikayar soyayya hhh lol.




K'amshinsa ne yatasheta a barci.


Tana bude Ido kuwa tayi arba dashi zaune gabanta yana danne danne a wayatshi


Tura baki tayi, tace miyasa kashigomin daki? Wani mugun kallo ya dannamata, bashiri ta kauda kai


Mgnrsa taji nacewa oya tashi kiahirya kirakani unguwa,, yamik'e,, kisameni a falo, kuma banson ki shanyani,, yasakai yafice yana wani haderai.


Cikin jin haushin sababbin dabi'un d yatsiro mata dashi, tamik'e. Tafada toilet


Sosai taci kwalliya chikin doguwar rigar shadda marun colour ta ja daurin dankwali,, sosai tayi kyau, sai k'amshi ketashi ajikinta.


Falo n tayiwa tsinke


K'amshinta yayi musu sallama" mamie ce zaune tare d qanwarta, yarinyar baffanta.


Cikin far in ciki mamie tasoma jijjigakai alamun wankar nata ya burgeta,, ko kefa babyna" kinyi wasai abiki, d sarsarfa ta iso tafada jikin mamie, ta rungumeta tanayimata rad'a cikin jin kunya ta zame,,

Sai lokacin ta lura d bakuwar mamie,, ina yini umma? Ta amsa cikin fara,a " lpylau Safiyya.

Kinyi kyau,, " cewar umman,,tadubi mamie inaga Sadiq zaishigo neman iri kam" caraf ackin kunnen barr. Dam!!! k'rjinsa ya bada sauti


A,a hajia Amina, wannan kayan ustax ne,, daren jia yasata nushadi,, daria umman tasa tace hajia Aisha baki da dama, yanxu idanu kikasama 'yartaki? Murmushi mamie tayi tanacewa bawani sa Ido ko *Matar ustaz* tace haka tana duban safiyya,, idanu ta kulle tana murmushi k'asa k'ada.


Sallama yayi, suka amsa,, yagaida umma sannan yadubi mamie" sai mundawo mamie,, kudawo lpy,, kada kudade, kasan zata makatanta dala'asar" tam mamie zamudawo d wuri Ai,, aha agaidamin d baffan " zaiji.


Daganan sukafice,, tanama su ummie bye bye.


Sunyi tapia mai nisa natare d yace d ita komiba,,
K'amshinta yacika mishi hanci,, zuwacan ya dubeta,
Kibar sa gyle k'arami, sbd gudun fadawar wasu masu raunin sha'awa cikin halaka,, idanu waje take dubansa,, wato nazamo shadan kenan ko barr? Oho miki komadai miye ki kiyaye,, uhmm tace kawai sbd tagama zuwa wuya d zancenshi.


To mikedamun y Deen dake jifanta d kalmomi masu tunzura zuciya,, uhmm saikace ba lil sis dinsa wanda keso d kaunaba.


Tayi lamo tanata sak'awa ta warwarewa


Fito muyi musu tsaraba,," yace d ita bayan yagyara parking awani super market.


Bayansa tabiyo, sosai suka zamo abin kallo acikin super market d'in


Sanye yake cikin shadda milk yaci hula, sajennan nasa d Dan gemunnan yasha gyara.


Basu jimaba suka fito

Hy my hasken ruhina" ita kalmar d yadoki kunnenta,, kallonsa take cikin fara'a,, ustax kenan.


Yak'araso wurinsu, ya mik'awa barr hannu bai amsaba yadai d'aga mishi nasa hannun, tare d cewa barkanka.


Ustaz d'ina ya xafin rana? Baisamu damar amsa mataba, barr ya figo hannunta yasa ckin mota, ya lek'o kasameta agida, nan bawuri shiririta bane, yaja motar yafice d gudu.


Dan tsalle ustaz yayi najin dadi ya mai maita *ustaz d'ina* wawwww so xuma sunar.


Yajuya gida batare d ya yi abinda yakawoshi ba duk murna yacikashi.














*Mrs j moon*
[4/8, 4:53 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*
® *Na Safiyya*


*Nasara tana ga Allah, komi mai k'arshene amma banda ikon Allah, da sannu lafia zai dore miki,,, BEBEELO"" da yaddan Allah SWA*


*9 to 10*




*Waye ustaz?*


Ambassador Ja,afar Salis Sharif,, shine mahaifin Saifullah(ustaz)


Haifaffen garin maiduguri.


Shi daya tillo Ammin sa tahaifa.

Amminsa kanurice yayin da Abbinsa shuwa,
Shiyasa yake d kyau sosai, kyawunnasa yakuma hadu d gyara.


Da girmanshi Abbinsa yak'aro aure, yanyi ta tashin hankali kafin auren d Ammi,, and cewa tayi baxa ayi mata kishiyba ita yaronta bazai zauna d yan uba ba


Barinma dataji Armaryan danginsa ce,, hankalinta yak'ra tashi.


Lokacin saifullah na dan shekara 8


Abbi ya jajirce yace sai da yayi,, yayi mata barazanar'' sai dai inzata fice ga hanyanan abude take, yagaji da tashin hankali.


Jin haka yasa Ammi saduda don tana matuk'ar son mijinta,, batason kowa ya rabeshi hatta d danginshi amma ita tanason nata suzo, sumadin sai wanda suke daki daya.


Cikin ikon Allah akayi auren Abba d Hajia Sadiyya.


Mace mai karamchi d tarin ilimi, zamani d na addini,, sosai suke shiri d saifullah, dukda hudubar d uwarsa ke mishi akan yarik'a yiwa Amaryan Abbanshi rashin kunya amma yak'i dauka,, tayi tayi tarabasu takasa,, dole k'anwar nak'i,, yasa tabar saifullah d mum" sunar dake kiran Amaryan dashi kenan.

Yayi karatunsa na primary a naija, dganan aka turashi Cairo dora har zuwa master d'insa.


Afannin kasuwanchi yayi karatunsa,, sbd haka sanda yadawo Abbinsa yace yazaba daya dga chikin company ninsa dazai rik'e


Yazabi garin Kd,, amatsayin zai zo na'yan watanni, yakoma, amma yazo d sati biyu yahadu d hasken ruhinsa,,, Nana safiyya

Yace bai komawa sai yaga abinda yaturewa buzu dad'i.


Yana zaune a gidan yayan Amminsa ne,
Alhaji Adam.
Layi biyu ke
tsakaninsu d gidan Su Safiyya.






********* Barr.gudu yakeyi sosai,, go slow yasashi tsagaita gudunsa.


Safiyya duk ta tsorata d yanayinshi,, tunda suka baro super market din bawanda yayi magana chikinsu.


Sosai akahada go slow, yakashe motar, suka zauna zaman jira.


Sophy ta kwana sosai a site d'in ta lumshe idanu, kamar mai barchi


Tana ta sak'e sak'e cikin zuciyarta. Sosai takejin haushin abinda barr.yayi mata, iya tunaninta tarasa gano mike damunshi. Yake daddaure mata haka.


Tagefen Ido yake dubanta,, sosai tayi mishi kyau, yasaki murmushi yana duban hanya.


Ganin tayi lamo kamar mai barchi yabashi damar kallacheta tsaf batare d sanintaba.


Sanda suka sami hanya,, ya firza motar d gudu,, ta farka a firgice tana fad'in ya salam!! Dai dai sunshigo kwanar d zai sadasu d unguwar su Baffa,, yak'ara taka buki d k'arfi,,

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads