Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 36590 words

Chapter 8 - A TUNANINA Complete Book Document by Safiyya .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

hak'uri yabarta amma ko sauraronta baiyiba, tsawon lokacina na yamutsata, sannan yad'auki hanyar shiga birnin maji dad'i.
Zuwa lokacin jamee tayi lakaf da ita amma jin yana son barata ta yunk'ura ta kama kwankwason shi tana tureshi, murya can k'asa take cewa "yaya jameel kabari don Allah wallahi nagaji, ina oga jameel baiji, baya gani lokacin domin kosannin tana magana bai yiba.


Tanajin sanda ke addu'ar Neman tsari daga shaid'an


ya cire tausayi ya shigeta da k'arfinsa tasaki k'ara tana kiran umma.
Sosai jameel yaraya daren aurensu, yasami nutsuwa sosai sannan ya saurara mata jin kukanta yasa yatuna cewa yayi aika aika kam.


Yayi tabata baki tare da samata albarka, har barci ya kwasheta, na wahala, sai sauke ajiyar zuciya takeyi.


*kyal kyal kyl!!!* *my jamee look at you*😜


shikam saida yatsarkake jikinsa sannan yazo ya rungumeta, yanajin wani sanyi naratsa mishi k'irji, bai jimaba barci ya lula dashi xuwa *jamhuriyan* *Cameroon wurin mmn Ihsan domin jin ko tana lafiya* *tabuya haka*
*ba'ako jin motsinta sam hhh lol*
















*Mrs j moon*
[4/28, 10:57 PM] Mrs j moon🙂: . *ATUNANINA*🤔
*39 to 40*
*©Safiyya*




Asubahin fari jameel yatashi ya tarama jamee ruwa mai zafi, sannan ya taimaka mata ta gasa jikinta sosai ta tsat kake jikin ta d'auro duka gabatar da sallatul fijir sannan suka d'ora da ta subahi.
Wanda jameel ya jasu jam'i cikin nutsuwa.


Jameel yayi ta sama jamee albarka, tun tana sharesa har abin yasoma bata kunya sabida muraratan ke nuna mata yaji dad'i.
Bayan sunyi break fast wanda ummansa ta aiko musu dashi, yabata magani tasha ta kwanta duk da zuwa lokacin tajita tayi ras sai d'an abinda ba'arasa ba.


Shikuma yafice zuwa gaida iyayensa.


Jamee dai tunanin tausayin da yanuna mata takeyi wai dama yaya jameel nada kirki haka tare da ilimin addini da kuma sauk'in kai, amma yake aikin shagalallu.
Tayi ta zance zuci har barci yakwasheta.


Shima nashi gefen tunanin ni'imar daya samu daren jiya yakeyi, domin duk matan da ya d'ana baiji mai kwatan ni'imar meelansa ba.
sosai yake cikin nuahad'i, yana driving yana ta doka murmushi, afili ya furta "insha Allah nayi bye bye da latsa 'ya'yan mutane. Ya sauka gefen titi yana mai
d'aga hannayensa sama yace "Allah katsaremin zuri'ata, da aikata alfasha, Allah ka yafemin sabamakan danayi ya amsa abinsa da "Amin.


Jikinsa duk yayi sanyi, yatada motar ya k'arasa gidansu, yana addu'ar Allah yashirya duk wani mai sabon Allah musulmi, na miji ko mace,"Ameen.




********* Karfe sha daya da rabi na safiya, mamie tare da eshat ce suke gyaran gida, sakamakon ragowar wad'anda sukazo biki sun wuce.
Aiki sukeyi suna hira cikin fahimta.


Sophy na d'aki tanata sharan barci abinta, ko break bata tashi tayiba tunda takoma barci bayan kammala had'a break fast.


"Mamie nikam ina son zama ni d'aya batare da kishiyaba kamar yadda kike zaune abinki wallahi
Mamie ta dubi eshat tana murmushi sannan tace"to Allah yacika miki burinki ta amsa "Amin yarabbil Ala Mina.


Sun kammala aikin, suna zaune aparlour suna kallo
Mamie tace da eshat "miyasa bakison zama da kishiya? Ta d'an bata rai sannan ta amsa"mamie basa da kirkine dayawansu sunfiye son kansu kuma wasu asirai yayi musu yawa musanman in kaine kaje kasamesu sai suce wai ka aure musu miji don haka sai kabarmu abinsu da dai salon fitina iri iri wanda ina ganin innasami kaina ciki bazan iya hak'uriba Allah.

Ajiyar zuciya mamie taja tace"a,a takwatata kada kiyima kishiya mugun fahimta, kedai kizamo mai addu'a Allah yahad'aki da tagari kawai, amma baduka akataru akazama d'ayaba.

Kai ta gyad'a tace "to mamie, Allah yak'arawa mata zaman hak'uri da kishiyoyinsu ya kuma bawa mazajensu ikon yin adalci atsakanin su
"Amin takwarata.


Sophy ce ta sakko domin yin break fast, sanye take cikin kayan barci, domin tana tashi brush tayi tayo waje sakamakon yunwar da ta gallabeta sosai.


Wurin su mamie tafara zuwa ta rungumeta tana cewa mamiena ". "kintashi lafiya?
" Lafiya lau babyna, ta saketa ta kallo eshat tana murnushi tace" hy sis mai surutu ya lafiyan surutunki? Harara eshat ta dalla mata ta amsa "oho' shafa kiji man sarkin mugunta kawai.
Sophy ta kyal kyalle da dariya, tace "maganinki nayi na shegen surutunki da rashin kunya kamar akuyan kasuwa.


Ta kwabe fuska tana kallon mamie tace"kinjitako mamie wai nice akuyan kasuwa, abin yabawa mamie dariya, tajawo eshat jikinta tana shafa bayan "keba akuya bace kinji, sannan tadubi sophy tana cewa"Nana tafi kiyi break, kuma kada nak'arajin kin dangantamin yarinya da akuya tam.
Tana dariya ta wuce dinning.

Kamar anmintsili eshat tamik'e tayiwa dinning d'in tsinke, mamie tabisu da kallo tana murmushi, afili tace "bako shakka kud'in jinin juna ne kama daga kamanninku da kuma halayyanku duk iri d'aya ne saidai abinda ba'arasa ba


Daf da ita ta zauna, ta tsira mata idanu, sophy tayi kamar batasan tanayiba, sai da takammala tasha ruwa tayi damdala sanna ta dubi eshat tace "lafiya irin wannan kallon? Murnushi tayi tace "tunanin wanda yasa aka saceki nakeyi kuma jikina yabani Ammie ce kad'ai zata iya wannan rashin imanin.


Shiru sophy tayi tana nazarin irin tsanar da eshat tayiwa mmn ustaz.


Eshat ta katsemata tunani inda take cewa"twins sis kinsan dalilina na zarginta? Ahankali ta amsa "a,a ina sauraronki.
Tagyara zama tasoma fad'amata.


"Watarana ina js 2 watarana takirani tabani ice cream mai sanyi sosai, na amsa ina mamaki sabida batacika kulaniba tsakanina da ita harara da uwar tsawa, to sai nak'i sha naje garden na turawa geese d'inta kinsansu wawaye ne, aiko sukayi ta wasa dashi wasu suna sha, ina tsaye har suka gama yak'are nad'auki robar nayarda abola, washe gari dukkansu suka mace uwayensu da 'ya'yayensu, tayi ta tsiyanta bawanda yakulata, bayan tagama, nafad'awa mum yaddamukayi da abinda nayi, mum ta kid'ime sosai, ta hanani cin komi nata.


Sosai itama sophy tashiga firgici,


eshat tacigaba"to tundaga ranar natsani kishiya da sunarta kuma tunano hakan danayi shiyasa naji wani shashi na zuciyata nabani cewa itace tasa akasheki.


Kai ta jinjina tana cewa "zato zunubi koda yakasance gaskiya, don haka kibar zarginta, mubarma Allah,


mudai abinda yafi mudage da addu'an tsari tsakaninmu da mak'iya tare da mahassada.
"To Allah yatsare Al ummar musulmai baki d'aya "Amin.


Yawwa sis yaran mum nawa? "Har dake mu shida ne.


mukad'aine mata sauran duk mazane.
Amir, Aliyu, Umar sai mujahid dukkansu suna secondary school, Amir da Aliyu this year zasu kammala sukuma su Umar sai next year.


"Nikuma na kammala nawa.


" biochemistry nakaranta, yanxu haka service zanyi sannan insoma maganar aure.


Sophy ta zuba mata ido, ganin ta dasa aya tace "angaisheki suda uwar magana,


eshat tasa dariya tace "twins sis kin iya karin magana sosai, zaki koyamin kam, dariya tasa tare da tamik'ewa
"bari inyo wanka in.....


Sallamar su mummy yadakatar da ita, da gudu eshat takwasa ta cukume mummy tana wani shagwaba kamar wata baby.


Mummy tana murna ta rungumeta suka zauna, tawani manne mata ajiki tana cewa"nayi kewarki mummy"nima haka nayi taki.


Sophy na dariya k'asak'asa ta iso wurinsu ta gurk'usa tagaidasu, cikin walwala suka amsa


Cikin k'an k'anin lokaci mamie tacikasu da kayan motsa baki.


Bayan wani lokaci hajiya Fatima tace"mamien Safiyya munxo neman alfarma ne, da kibamu aron yarinyarki, yau zamutafi Maiduguri da ita tagano dangi sai mudawo miki da abinki.


OK bakomi Ai, yau da safe Abbansu yake fad'a min sunyi magana da dadyn eshat.


Sabida haka gatanan taje taga dangi, nan da sati biyu sai tadawo, domin mik'ata d'akin mijinta,
dakuma komawa bakin aikinta.


Bakin mummy da aunty yak'i rufuwa sai zuba godiya sukeyi mata.


"Yarinyar mamie tafi ki kintsa kayanki kizo kutafi kada kuyi tafiyan dare"to mamie.


Suka bar parlourn sukuma su mamie suka bud'e babin hira cikin annashuwa.


Kinanin 1hr su eshat suka fito cikin shigar Pakistan.
sunyi kyau sosai tamkar tagwaye.


Basu jinaba sukayiwa mamie sallama suka fice,


sophy har da hawayenta, wai zatayi kewar mamienta saida mamien tayi ta rarrashinta, ta tabbatar mata kafin tacika sati biyun zatazo sannan tayi shiru.


Agidan uncle tasami tarba mai kyau, domin hatta da Amarya nafeesat tayi tajanta da hira kamar ba itace mai jin haushin taba da.
Kodon yanxu taga baza suyi zaman kishi bane oho, itadai tasake mata.


Tsarin tafiyar amota za'ayi sabida haka motar ustax Amaryansa da mummy sai eshat da sophy da aunty ke ciki yayinda sauran suka cika motoci uku.


Saida sukayi addu'a neman sa'ar sauka lafiya sannan suka d'au hanya.


Sunkusa fita garin Kaduna takira mamie tafad'a mata sun d'au hanya, tayi musu fatan Allah saukesu lafiya yakuma tsaresu "Amin mamie.


Tana gama wayar ta kallo barrister dake tsaye yana saurarenta har tagama.


"Au kaga namanta ban kiraka kunyi sallama da Nana ba, kodayakema kafin tadawo zamuje Ai.
Cikin rashin fahimta yace"mamie wai waye yayi tafiya?


"Safiyyace!! tana fad'a tashige room d'inta tabarshi da baki bud'e kuma cike da mamakin, yana matsayin mijinta ace tayi tafiya batare da ansanar da shiba,


yaja tsuka yace "taf aiko zatasani kam dani, gobe zanbi bayanta.


Yashige room d'insa cike da fushi.






















*Mrs j moon*
[4/29, 11:10 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*41 to 42*
*©Safiyya*








Sai daf da magriba suka isa.
Mutane cike da gidan duk 'yan tarban Amaryace tare da Sophy.


Suna gyara parking dady ya iso yana cewa "ina zarahta? "Ina take ne? Eshat taja hannunta suka isa wurinsa, da sauri yahad'asu ya rungume yana ta hamdala.


Yana rik'e da hannunsu suka isa babban parlourn gidan.


K'annenshi mata da maza duk sukayo kansu cikin murna.
Cewa suke "wacece zarahn acikinsu to?
Eshata tasa musu dariya, ganin haka yasa suka jawo sophy tsakiyarsu, kowa nata subbatarta, duk tabi ta takura, eshat tana hankalce da yadda take yamutsa fuska, tasan tagaji ne amma tayi biris da ita, hasalima daga sun had'a idanu sai tasa mata dariya.


Dady dakanshi ya k'ara jan hannunta ya kaita part d'in mummy.


Room d'in eshat ya kaita, yazaunar da ita, yana murmushi yace"zarahna ya gajiyan hanya? Tana murmushi ta amsa gajiya takusa bin lafiya dady.


Ya mik'e "to madallah, shiga kiwanka sai kizo ak'ara gaisawa"to dady, yashafa kanta"Allah yayi miki albarka tare da mutanen dasuka taimakeki yakuma k'ara tsareki daga sharrin mak'iya"Amin dadyna.


Bayan sungabatar da sallar isha'i aka had'u awani k'aya taccen dining Wanda ya wadatu da k'ayatattun kujeru.


Sophy sai alokacin taga eshat tunda tabaro ta a wancan babban parlourn.


Sunacinn abinci eshat na d'aga mata gira wai yatagani? Banza tayi mata.

Anci ansha anyi hani'an.


Awurin dady yayi addu'a tare danuna farin cikinshi ganin 'yarsa.
Suma sauran barka sukayi tayi ma junarsu tare da addu'an Allah yak'ara kiyayewa.


Agajiye take sosai.
Tana kwance acikin bedroom d'in mummy, eshat tashigo, ta zauna gefenta.
"Kinsan wani abu twins sis? Kai ta girgiza batare datace komiba.


Ta muskuta ta gyara zama tace"ga dady can yana ciwa Ammie mutunci, agaban danginta sai kuka takeyi.
Tatashi zaune ta kafe eshat da Ido.


"Kin tsuramin idanu kamar kinga sabuwar halitta.
Harara ta dallah mata "aike d'ince abin akallah.
Ace babba nayin fad'a keko kinzo kina bada labari har da dariya, kai sis kibar irin haka baida kyau sam.


Eshat ta tabe baki tace"uhmm ke kina tarewa makiyiyanki

"To kisani fad'an akankine akeyi.
Idanu waje tace "aikaina fa kikace?


"Eh akanki,sabida batazo yi muna sannu dazuwaba kuma tun randa akagane komi tak'i yi masa murnan ganinki.


Ta jinjina kai "a' lallai Ammie boss ce.
"Tamafi boss sai dai akirata da shu'uma ta fad'a da k'ari.

Sophy tasa dariya ta kaimata duka.

Mummy tashigo, tabisu da kallo, wani sanyi naratsata.


"Barka da dare mummy, suka fad'a atare. Tana yi musu dariya ta amsa "yawwa 'yan arziki irin Albarka, suka rungumeta suna dariya, sosai suke cikin nushad'i, suna haka dady yashigo, mummy ta janye jikinta wai taji kunya yaganta rungume dasu.

Suka samata dariya, dadu yamatsa yana yimata rad'a a kunne, suna ganin haka suka fice a room d'in suna dariya k'asa k'asa.


Suna shirin barci mamie ta kirata, aiko tana d'aunka tasoma xuba mata shagwaba ita kam tayi ta biye mata, sun dade suna hira cike da kewan juna.


Suna gama wayar kiran barr yashigo, tak'i d'auka yana yankewa tayi hazari danna number jamee.


"'Yar rainin sense ina kika shiga nayi ta kiranki baki d'aukaba?
Cikin dariya tace "ke dallah hangamo ina barno yanxu haka cikin dangina.
Wani ihun murna jamee ta saki, tana jiyota tace"malamina kaji beasty tana Maiduguri? Jin tamanta da ita rik'e da waya yasa tace "to sarki mai malami sai da safe, "ke dalla tsaya muyi hira,"a,a tafi wurin malaminki kusha karatun dare, "koba karatun dareba


, dariya sophy ta kwashe dashi zuwacan tace kinga namanta bantambayeki ya game d'inku yak'areba ko sai yau zaku buga?


"yar Air zakisan fad'an game ne very soon.
Sosai take dariya har da dafe ciki, tace "nasan dai kece zakiyi winning Ai hajiya jameelah karya gado.


Itama dariyan tasa, tace "wallahi beasty game d'innan yabani wuya Wanda yasani jin bank'ara yadda inkuma yinta har Abadan abidina.
Wani uban dariya da sophy tasa dole jamee ta cire phone d'in akunnenta, sakamakon k'aransa, k'ilama harda fitsari tasaki jin wannan dariya haka.
"Muguwa sai da safe, abin zaizo kanki Ai, kyayi dariyan da tushe, tana shirin bata amsa ta datse wayar, aiko ta k'ara sa dariya.


Eshat dake waya ta bita da kallo, bayan tayi sallama tadubi sophy dake share kwalla domin dariyan mugunta.


"Twins Ashe kina dariya haka? Tana murmushi ta amsa "abin dariya naji shiyasa, "lalkaikam sai haka.
"Kinsa na salami habibina sabida yaji dariyanki, nacemasa TV na kunna ina kallo, yace inrage volume nikuma sai••••• bata k'arasaba sophy ta kawo hannu zata make mata baki tayi sauri gocewa tana dariya, aiko ta had'e rai tace"nice TV ko sis wallah kin rainani sosai amma zand'au mataki.


"Am sorry twins sis nabari to, tana kama kunnenta, takamo hannunta tana cewa"yawuce sweet sis d'ina banda kamarki aduk duniya sai beastyna in kincire su mamie d su mummy, eshat ta rungumeta tarad'a mata "ina barristernmu kika kaishi to? Tayi tsaki, "uhmm mi yayi miki daba kikirashi tun saukarmuba?Mik'ewa tayi tasoma addu'a ta tofe d'akin sannan ta hau bed ta amsa "banda time d'insa ne, baki bud'e eshat tace "miijnki ne fa kike cewa baki da lokacinsa" eh ance tafad'a a tsiwace,


eshat tasaki dariya tamatsa daf da sauka gadon tace "eh man baza kiyi time d'insaba man tunda duk yinin yau bakiji d'uminsa ajikinki ba,shiyasa zaki yimin wani salo.
Harara sophy ke doka mata itako sai dariya take mata.


K'aran wayar eshat ya katse su, sunan barr yabaiyana a screen d'in batayi wata wataba ta d'auka, cikin girmawa suka gaisa tunkafin ya tambayi ina sophy tace "yallabai ga zumar taka yasaki murnushi mai sauti.


Ta manna mata wayar akunni, muryansa yadoki dodon kunnenta, cikin isa yace


"wayabaki izinin tafiya batare da kin tambayeniba? Tayi shiru ya sassauta murya yacigaba to Allah kishirya amsar hukuncina nan bada jimawa, sosai zanbaki mamaki,sai na gyara miki zama da wannan tsiwartaki, aduk ranar damukayi Ido biyu, sabida haka kishirya tarbata ackin kowani lokaci.
Kit!! Ya datse kiran yabarta da bugun zuciya.
Sabida yadda taji muryansa tasan ransa abace yake kuma tasan halinsa inyace zai Abu to sai dai ikon Allah zai hanashiyi.


Eshat ta isheta da tambayar miya fad'a mata haka da jikinta yayi sanyi? Banza tayi mata tare da juya mata baya.


Itama ganin haka sai ta gyata kwanciya tana motsi da baki alamun addu'a takeyi.




















*Mrs j moon*
[4/30, 5:02 PM] Mrs j moon🙂: *ATUNANINA*🤔
*43 to 44*
*©Safiyya*






Barrister tun safe yayiwa mamie sallama cewa yakoma Lagos wai ana nemansa, sabida haka sai k'arshen wata zai dawo.
Mamie tayi masa Fatah alkhairi.


Yana fitowa direct airport ya zarce, dama tun jia yayi burking.



*barno*
Aikin had'a break fast suketayi tun sanda suka tashi sallar subahi basu koma barci ba.


Bak'ine keta zuwa tayasu murnan ganin 'yarsu ga kuma 'yan biki.
Basu sami kansuba sai misalin k'arfe 10:00am.


Wanka sukayi suka shirya cikin atamfa mai ruwan kwai, d'inkin yayi musu kyau sosai, sai suka k'ara fitowa a twins d'insu.


Bayan sunyi break suka cewa mummy zasu lek'a part d'in Ammie da Amarya su gaisa, tace "Adawo lafiya amma akiyaye banda jan magana, nasan Nana bata da matsala kece dai mara hak'uri, tanuna eshat,


dariya tasa tare da jan hannun sophy suka fice.


Part d'in Ammie cike da mutane danginta da k'awayenta.
Sungaisa dasu suka amsa bayabo ba fallasa, suka fice sukayi part d'in saif wanda yana da d'an tazara tsakaninsu.


Nanma cike yake da mutane, eshat bata tsaya a parlour ba bed room tashige dasu.

Amarya Nafisat ce tare da k'awayenta biyu siririya da mai d'an k'iba, suka samu zaune a gefen bed suna hiransu


Sosai ta taresu cikin murna, eshat tace mata "Amarya kinsha k'amshi, gama goshinki nan yanata kyalli alamun jiya kinsha mad'i ba zumaba.


Harara nafee ta doka mata yayin da sophy ta buge mata baki tana cewa "to suda sarkin surutu, nafee ta cafe aitabi suda surutu sai dai akirata da radio mai jini fad'i ba atambayeki.


Duk kansu suka sa dariya har da eshat d'in.
Suka zauna sophy tace da nafee"ya bak'unta? Ta amsa Alhmdlh "kema yataki bak'uncin? Tayi murmushi "uhmm ni ai ba bak'uwa bace

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads