Header Ads
Showing 36001 words to 36590 words out of 36590 words

Chapter 13 - A TUNANINA Complete Book Document by Safiyya .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

yace "kindai ji k'awarki tagano ke lazy ce a turaka, harara ta dalla mishi barr kuma ya tallabe mishi k'eya


"Allah lil sis tazama sai addu'a kam. "Aikuwa dai.


Dare yayi sosai sannan suka wuce gida.
Adaren ranar kam barr ya kashe bakin sophy murus da salon soyayyar sa.


Washe gari aka rad'a suna yaro yaci sunar Abban jameel suna kiransa da Baffa.


Sophy k'irjin biki akwati d'aya ta cikawa mai jego da kaya tare da na baby masu kyau da tsada.


Yawan barcin datake yasa jamee ganowa tana da ciki aiko tasata gaba da tsokana tahanata barci a bed d'in dole ta tashi takoma d'akin umma tashige bedroom ta kure ac ta bage sai kwasan barci takeyi domin daren jiya barr baibarta tasami barcin kirkiba.




Satinsu biyu sukayi haramar tafiya mai duguri tare da mamie bikin eshat yazo saura sati d'aya yarage.

Barr ya wuce sai ana saura kwana d'aya zai halarta.


Biki ya k'ayatar sosai, amarya ta tare gidan mijinta lafiya yayin da sophy tacigaba da rainon cikinta cikin kwaciyar hankali.










*Bayan shekara bakwai*
Sophy zaune a parlour tana koyawa wata kyaky kyawan yarinya lissafi, wanda zatakai shekara shida sosai yarinyar take fahimma, wasu yara maza 'yan biyu suka shigo tare da barr Deen wanda su kuma zasu kai shekaru hud'u.


Dasauri yarinyar ta je ta rungume barr tana cewa "oyoyo Abbiena ya d'agata sama yace "my sweet insaf ya katatu dafatan kinyi assignment d'in da kyau "Alhamdulillah Abbie, mun gama tare da ummie, "aha yayi kyau.
Fist born d'insu kenan Aisha ta kwarar mamie.


Ya juya yana kallon sophy Wanda hassan da hussain suka kwanta ajikinta suna yi mata surutu


Ya d'aga mata gira yace "yadai madam ba ko magana ko dai labour kikeyi domin naga kina cije baki.
Murmushi tayi tace "to sannu doctor mai gani har hanji yamatso ya rik'e face d'inta yana son had'a bakinsu ta kauda duska, da Ido tanuna mishi su insaf wad'anda suka zuba musu Ido ya saketa yajasu zuwa d'akinsu sai da ya tabbatar sunyi barci ya topesu da addu'a yaja musu k'ofa.


Sophy tana tsaye gaban mirro tana murza humra ya iso baiyi wata wataba ya d'aga ta cak zuwa bed, cikin shagwaba take cewa "zumana kayumin hak'uri hakanan nafa tsufa, inbaso kake katso kanomin labour ba


"mmn twins ki hak'uri taimakon ki zanyi fa, ta kai mishi dukan wasa ak'irji tabu'e baki zatayi magana yayi gaggawan kullewa da nashi tuni wasan yasanja salo zuwa aikin lada, suka lula garin maji dad'i.


*Tamattttt bi hamdullah*




*ALHAMMDULILLAH ALA KULLI HALIN*


Anan nakawo k'arshen labarin *ATUNANINA* labarin k'irk'irarrene ba'ayi don wani ko wataba. Abinda yayi daidai ayi amfani dashi na a kasinsa kuwa ayi watsi dashi.


*ina rok'on Allah yayafemin kuren danayi ciki*




*YABO DA JINJINA AGAREKI YAZAMA DOLE*
*BEBEELO*
*domin da gudun mowanki labarin yasami kammaluwa,na gode sosai Allah yabar k'auna Amin*


*INA ALFAHARI DA KU K'AWAYENA NA KWARAI*
*My jamee(Aisar) My sis(Zainab vc)k'anwata (Mamie Waru) Aunty Khady(k'amshi) Yaya sadiya (mmn Ihsan) Sweet Hameeda(Haermeebrah) Allah yak'ara dank'on zumunci Amin*


*BAN MANTA DA KUBA*
*'Dau kakin Al-umman gidan Sophy And VC novel, Safiyya na yi muku godiya tare da yaba, Allah ya saka da alkhairi amin*




*All groups da labarin *ATUNANINA ya lek'a ina gaidaku tare da yimuku fatan gamawa lafiya Allahumma Amin*








*sai kuma Allah mai komi mai kowa yasake had'amu a sabon littafina bayan sallah mai suna Wat....* banfad'aba😃




*LOVE U ALL MASOYANA*😘😘




























*Mrs j moon*

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads