Showing 6001 words to 9000 words out of 18811 words
Chapter 3 - Yar Mulki book Complete document by Maryam A. Ahmad .txt
sorry hidaya cikin kuka take maganar,tace it's a personal problem.
Hidaya ta bata rai tace haba haneefa,gaskiya am highly disappointed,โนโน banyi tunanin xaki iya boye min wani abuba,aganina munxama daya kuma ko ban miki maganin abinda yake damunki ba xan iya baki shawara kuma nayi miki addu'a,wallahi haneefa ba abinda xan iya boye miki atare dani.
Jikin haneefa yayi sanyi,tace hakane hidaya.
Haneefa tace,hidaya yaune ranar farko da xan fara bayyana sirri na ga wani mutum,ina nufin kece ta farko data fara saninin sirrina bayan 'yan gidan mu.
Xan baki labarin da xaki dade kina mamaki,magana haneefa take amma ta kasa tsayar da hawayen da yake xubowa daga idonta.
Hidaya tasa handkatchief ta gogewa haneefa hawayen dake fuskarta.tace dan Allah haneefa ki daina kuka ina jinki meyake faruwa???
Luv u more guys๐
By
Maryam y.Ahmad
Hauwa s Ahmad.
For call
08033660286
08063495753.
๐๐๐
[10/16, 7:58 PM] โช+234 706 370 3994โฌ: ๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
31-35
๐โ
Haneefa tace,hidaya ni da kike gani ba 'yar mai martaba salahuddeen Adam bace.
hidaya da haneefa tare sukayi secondary school,shiyasa maganar da haneefa ta fada ta bawa hidaya mamaki,tace kina nufin ba Abban kune ya haifeki ba??
Haneefa tace hakane bashi ya haifeniba,ta fashe da kuka,๐ญidon ta yayi ja kamar barkono,haka fuskarta,saboda haneefa farace tasss ko yaya ranta ya baci sai fuskarta tayi ja balle idan tayi kuka.
Hidaya tace ki daina kukan nan haka pleassssse kanki xaiyi ciwo,haneefa tace dolene nayi kuka hidaya๐ญ๐ญ.
Saboda bansan ko daya daga cikin iyayena ba,tun ina da shekara biyu wani bawan Allah ya tsince ni a bakin titi rike da takarda a hannuna wadda take tauke da rubutu kamar haka.
Don Allah ga 'yatanan amana duk wanda ya tsince ta ina mai rokonsa da yariketa amana,bansame ta ta hanyar fasikanci ba,dan Allah a taimakeni wajen bata tarbiyya mai kyau.
Kamar yadda mahaifina ko mahaifita ta rubuta a jikin paper,inaji ajikina ni ba 'yar da akayi fasikanci aka samenibace,๐ญ๐ญ.
Ina bakincikin yadda iyayena sukayi abondoning dina,kullum addu'a nake Allah ya bayyana munsu,ya ganar dasu dan su dawo gareni,tun bani da wayo amma har yanxu shiru ba labarin su.๐ญ
Hidaya tace insha Allahu Allah xai bayyana su.
Haneefa ta cigaba da cewa,hidaya anyi sanarwa gidan radio,television ba iya jaharnan ba har other states amma iyayena sunki bayyana kansu.Daga karshe mai martaba ya yanke shawarar rikeni a hannunsa,alokacin bani da wayo ko sunana bana iya fada idan aka tambayeni,alokacinne mai martaba ya samin sunan matarsa ta farko da Allah yayi mata rasuwa,hajiya maryam,ake kirana da haneefa agida,a school kuma da maryam salahuddeen Adam.
Hajiya maryam itace matar mai martaba ta farko,danta daya wato yaya Abdul Allah yayi mata rasuwa,sannan Abba ya auro maman Amal.
Lokacin da aka kaini gidan yaya Abdul yana da shekara bakwai,Amal kuma tana da shekara uku,tare aka samu a makaranta,komai tare mai martaba yake mana baya ban ban tamu ni da Amal,wanda momy ko kadan batason hakan,tun bani da wayon daxan gane har naxo na fahimta.
A lokacin da ya wuce bakiga yadda muka shaku da Amal ba muna yara,Amal tana sona sosai amma momy ta hana mu wasa tare daganan ta cusawa Amal tsana ta kuma ta nuna mata cewar ni ba 'yar gidan bace.
Momy ta mai dani kamar mai aiki haka kawai xata kirkiri aiki ta bani har wanda yafi karfina,burinta kawai nasha wahala.Bayan akwai wadatattun bayi da masu aiki agidan.
Duk abin da momy take yimin maimartaba bai sani ba saboda yawancin lokaci yafi xama a fada,idan ya gama da fada kuma bangarensa yake komawa momy tasameshi acan.
Haka muma idan muna da bukata ko xamuje wani waje can muke xuwa mu sanar dashi.
Tun bansan bani da iyaye ba sai da momy tasa na sani,kulawar da maimartaba yake bani yasa duk inda naje sunansa nake kira.
Wata rana ina waya da wata kawata sai take cemin banason xuwa gidan su,sai nace mata xan tambayi Abbana insha Allah xanxo.kawai sai ji nayi momy ta katseni.
Abban ki a ina?? Kije dai can duniya ki nemi ubanki,maimartaba bai haifi shegiya ba kin gane ai?? Kike wani iyayi wai Abban ki mtswwww.
Nasa kuka bata bari nayi magana ba ta wuce part dinta.
Dama nasan ba momy ce mahaifiyata ba,amma duk a tunanina maimartaba mahaifine,na fita da sauri naje wajen mai martaba ina kuka nafada masa,yasa aka kirata yayi mata fada sannan yace damme xata fadamin a tym din,sannan yace idan lokacin daxata sani yayi ai xansa ki fadamata ko ni nafadamata da kaina.
Momy harda kukan munafurci,ta fara bawa mai martaba hakuri.
Ni kuma na kasa jurewa,na ringa kuka,nace dole sai mai martaba ya nunamin iyayena shine ya kwashe labari yabani.
Da farko yaya Abdul ma bai fahimci momy tana yimin mugun riko ba sai kwananan,saboda ba akasarnan yayi karatuba,kuma tana kuntatamin ne ta hanyar da baxai fahimta ba.
Ina primary six nasan cewa mai martaba ba mahaifina bane,Abba yace daga ranar bayaso yaji ankara tayar da maganar.
Daga lokacin ba wanda ya sake,sai yau dana fada miki.
Kuma na yanke shawarar guduwa na bar gidan,saboda tun ban isa yin saurayi ba ake xuwa kamun aurena sai momy ta xage tace ni 'yar cikin shegece,๐ญ๐ญdaganan baxa'a sake maganar auren ba.
Jiya kuma cewa tayi na satar mata kudi a brief case dinta har 250,000 Naira.
Fuskar hidaya ta gama jikewa da hawaye jin labarin da haneefa ta bata,tace a'a haneefa karkice xaki bar gidan,watarana gaskiya xatayi halinta dan Allah ki kara hakuri.
Haneefa tace kiyi hakuri hidaya gaskiya baxan iya jure cigaba da xama a gidannan ba.
Hakadai hidaya tai ta bawa haneefa hakuri,sai karfe 6:15pm suka bar makarantar.
By
Hauwa s.Ahmad&
Maryam y.Ahmad๐
๐๐๐๐
[10/16, 7:59 PM] โช+234 706 370 3994โฌ: ๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
36-40
๐โ
EMIR IS ON HIS WAY BACK...โ
Motoci goma shabiyu Abdul ya umarci sarkin gida da'a shirya don xuwa taro mai martaba.
Kamar yadda Abdul ya fada hakan sukayi,sarkin gida yaxo ya gurfana a gaban Abdul wanda ke xaune fada kan kujerar mai martaba,ya dunkule hannu ya daga sama alamar jinjina,yace Allah ya taimaki magajin sarki angama shirya motocin.
Abdul yace ina ganin xamu iya tafiya,fadawan dake tsaye a gefe suka xagaye Abdul ya mike kamar maimartaba,sai faman kirari suke a haka har suke raka Abdul jikin motar da xai shiga,aka bude masa kofar motar, sai da suka tabbatar ya shiga ya xauna sannan suma suka koma wata motar.
A layi motocin suke tafiya,daya daga cikin motocin mai jiniya ce,sai faman yi take,nan danan jama'ar kano suka fahimci ranar ne mai martaba xai dawo,har wani farinciki suke da nishadi,kokadan basason suji mai martaba xaiyi tafiya,saboda suna tsananin jin dadin mulkinsa tamkar na mahaifinsa da yayi murabus ya bashi,saboda adalcinsu da tausayin talakawa.
Haka sukayi parking motocin a airport suna jiran isowar mai martaba.
Ba'a jima da yawa ba jirgin da mai martaba yake ciki ya sauka,mutane sai daga masa hannu ake,fadawansa kuwa da sauri suka karasa matattakalar jirgin.
Abdul ya tafi da sauri ya rungume mai martaba,sarki salahudden ya shafa kan Abdul sannan ya rike hannunsa fadawa suka raka sarki da Abdul mota majesticallay,wanda har suka shiga motar hannun sarki da Abdul a rike yake.
Hhhmm lallai akwai kauna mai tsanani da shakuwa tsakanin sarki salahudden da dansa Abdulrahman๐๐
Haka suka nufi gida drivers din sunayin tuki cikin nutsuwa,duk unguwar da suka wuce munane suke dagawa mai martaba hannu saboda tsananin kaunar da suke masa.
Motocin na tsayawa a harabar gidan,fadawa suka xo suka baxa manyan rigunan su dan kare mai martaba kar aga fitowar sa,bayan ya fito suka rakashi fada,bayan ya xauna sukayi masa sannu da xuwa tare dayi masa fatan Allah ya bashi lafiya,yace amin,haka sauran bayi da ma'aikatan gidan suma suka gaisheshi tare da yimasa sannu da xuwa.
Baifi minti goma a fada ba ya wuce part dinsa inda ya tarar already momy tana jiransa,da sauri tayi hugging dinsa tare da yimasa kisss๐ tace sannu da xuwa maimartaba,sarki yace yawwa uwar gida sarautar mata,ta kama hannunsa suka karasa ciki,tacire masa glass din dake idonsa ta rage masa kayan dake jikinsa,sanna ta mika masa towel,ta kalle maimartaba cikin kissa da kisisina tace sweetheart kafarayin wanka sai kaci abinci ko? Yace hakane dama nagaji hakan will be more better.
Kafin ya fito daga wanka hajiya fatee ta fito masa da kayan da xaisa da sauran abubuwa na amfani daxai bukata idan ya fito.
Bayan ya fito hajiya fatee tayi wa maimartaba dumping ruwan jikinsa,ya shirya cikin wasu kaya na sarauta amma basu da nauyi ko kadan,hajiya fatee tayi masa jagora xuwa dining don cin favourite dinsa data tanadar masa,sakwarace miyar agushi da ganda with fish and meat,sai papper chicken,dambun naman xabi da drinks.mai martaba na xama kafin ya faracin abinci yace ina Amal da haneefa suka shigane?? Momyn Amal ta danyi murmushi hade da yatsine fuska kadan tace uhhmm suna school gaba dayansu.
๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
41-45
๐โ
Haneefa na dawowa daga school,tasa kafarta a hanyar falo kenan dai dai corridow taji an jawota a hankali tare da rufe mata baki da hannu,da yake magriba tayi corridow din akwai dan duhu bata gane waye ba,sautin muryar baba mareeya taji,tace haneefa kinsan cikin gida bashine wajen aikina ba,shiyasa na labe anan nake jira kidawo,nasan watikil sai gobe xamu hadu,shiyasa najiraki anan,so nake nace miki mai martaba ya dawo kuma idan aka kiraki akan maganar kudi karkiyi nuku-nuku kicewa mai martaba ke baki dauki kudiba nasan xata iya tilastaki kice kin dauka karki sake ki ansa laifin da bakiba kinji? Cikin tsoro kar wani ya kamasu haneefa tace to baba mareeya,nagode xanyi hakan,ki wuce kar munafukai sukai karar mu,haka suka rabu a tsorace.baifi minti 3 da shigar haneefa gida ba Amal ta dawo.
Bayan anyi sallar magrib,maimartaba da Abdul suka xauna a falo suna hira,sarki yanajin ra'ayin Abdul da kuma bukatunsa,sai ga hajiya fatee ta shigo ta xauna akusa da mai martaba,Amal ta shigo cikin shagwaba tace Abba sannu da xuwa,sarki yace yawwa ya karatu?? Tace lfy kalau mun kusa fara exam ma,maimartaba yace sai a dage sosai,Amal tace Abba ina tsarabata,Abdul yaji kamar ya bige Amal dan haushi,yace ke wallahi haryanxu bakisan inda yake miki ciwo ba,kinsan cewa Abba asibiti yaje amma kike wani maganar tsaraba,mai martaba yace she is still young,ka rabu da ita.
Momyn Amal taji haushin Abdul sosai,dama ta tsaneshi bata nunawane sabida kar mai martaba yayi waje da ita a kansa.
Mai martaba yace ina haneefa bai rufe baki ba sai gata ta shigo,ta tsugunna tace Abba sannu da xuwa ya ansa sannan ta gaishe,sannan yace ya shirin exams?? Amal tace kun kusa farawa,haneefa tace ehh,sannan tace Abba ya jikinka yace Alhamdulillah.
Yadda momy taga mai martaba yana yiwa haneefa magana cike da annashu ya kona mata rai.
Tace mai martaba dama su nake ka huta nayi maka magana akan haneefa,cikin yanayin munafurci,tace ta canja halinta mai kyau daka sani acikin gidannan,saboda ta rika kudi ta satar min.
Mai martaba yace subuhanallah,cikin yanayin mamaki marar musal tuwa,yace haneefan??๐ณ
Tace kwarai kuwa,dan haka baxan cigaba da xama da barauniya ba,sai dai ta koma gidan marayu.
Mai martaba ya kalli haneefa wadda banda hawaye ba abinda yake fitowa daga idonta,yace haneefa mai ya kaiki aikata wannan mummunan aiki haka??
Haneefa tace,Abba xanyi amfani da hurufa rantsuwa da Allah ya yarda a rantse da su,tace,wallahi,tallahi,billahi Abba ban dau kudin momy ba.sannan ta fashe da kuka.
Tsananin tausayin haneefa ya kama Abdul,yace Abba nifa na yarda haneefa bata dauki kudinnan ba.
Mai martaba yace na gani a kwayar idonta nima,sannan yacewa hajiya fatee ki duba da kyau kokin manta inda kikasa,nan fa taji haushi tace maimartane yake goyawa haneefa baya.
Sarki salahuddeen yace ta fada kudin nawane xai bata,tace 250,000 ne a rake yasa Abdul ya dakko aka bata.
Sannan yace duk laifin da haneefa tayi agidannan banaso ki kara furta cewar xata bar gidannan,shin bakya tausayin tane?? Yarinyannan batasan kowa ba fa sai mu.sannan inaso wannan maganar taxama tamkar ba'ayi taba.
Haushi fal cikin momyn Amal tace toh,daga gani kasan abin baiyi mata dadi ba.
By
Maryam y.Ahmad
Hauwa s.Ahmadโ
For call
08063495753
08033660286
Tnx 4 d lv,u guys r showing,it's more appreciated to us.
๐๐๐๐
[10/16, 7:59 PM] โช+234 706 370 3994โฌ: ๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
46-50
๐โ
GOVERNMENT HOUSE๐ค
Naseer na kwance akan gado ba abinda yake sai tunanin inda xai sake ganin haneefa.yayi danasani tafi dubu,da bai tsaya ya tambayi sunanta da number ta.
juyi kawai ya ke,sanyin AC na ratsashi ta ko ina,aransa yana cewa menene amfanin jiji da kaina?? Anya xan iya jure rashin samun yarin yar nan kuwa? Shi kadai yake tambayar kansa.Gaskiya akwai matsala,i luv her dat very much,so I hv to find her.Naseer ya sake tambayar kansa to yanxu ta ina xan fara? shi kansa bashi da amsar tambayar.Dan kuwa bai saniba.Ganin la'asar ta kusa ya tashi ya shiga wanka,yayi alola yana fitowa ya shirya cikin kananan kaya.Bakaramin kyau Naseer yayi ba.
Naseer kyakykyawan saurayine,kyan halittar sa ya cika ta ko ina,duk wani namiji idan yaga Naseer sai ya kara kallonsa,balle mace,gashi ya dace halinsa yanada kyau,sai dai akwai class guy din,ga kuma ji da kai,musamman idan yaga mace.
THE FOLLOWING DAY..
His excellency Alhaji muhammad salees na tare da uwar gidansa hajiya Aisha,tace ur excellency badan bakin da nake dasu ba ai da nabiku munje tare,yace hakane,xamuje da Naseer then later sai mu koma tare dake,ya tambayeta hakan yayi?,haj.Aisha tace it's in order ur excellency,his excellency yace queen kice Naseer ya fito muje shi kawai nake jira,ta mike cikin tafiyar matan masu mulki ta nufi part din Naseer.
Tana bude dakin,Naseer taga akwance ya xubawa pop ido,tace daddyn ka ya shirya kai yake jira,inaaa Naseer baisan tanayi ba,duk wata dabara da tunanin yadda xa'ayi ya sake ganin haneefa shi yakeyi.
Mum dinsa ta karasa gefen gadon,ta kira shi da karfi Naseer,meyake damunka?? Yayi firgigit ya dawo hayyacinsa,yayi pretending bakomai,tace hakadai,kwana biyu na kula baka hayyacika,dad dinka na jiranka to.
Cikin sakalci Naseer yace daddy nayi kyau,his excellency yace sosaima dan daddy,mum tana gefe tace bakayi kyauba to,Naseer yasa dariya ya kalli his excellency yace daddy wai dan ban tambayeta ba,sukayi dariya gaba daya๐,momy ta rakasu mota,Already an shirya motocin regularly,body guards,da drivers din basu shiga mota ba saida suka tabbatar Naseer da dad dinshi sun shiga,basu xarce ko ina ba sai gidan sarki salahuddeen Adam.
EMIRS HOUSE..
Ganin governor ne yasa masu gadin basuyi wata wata ba suka bude,sallama yayi sauri ya sanar da maimartaba xuwan mai girma governor,akayi musu jagora xuwa fadar sarki.
Maimartaba da governor suka gaisa,hisexcellency yayiwa sarki ya jiki haka Naseer ma,sarki yaji dadin xuwan su sosai,Abdul ya shigo fada suka gaisa sannan yaja Naseer suka shiga cikin gida,dama abokaine.
Abdul ya kira Amal awaya yace nayi bako offer something for him please,ina main falo.
Amal batason aiki ko kadan ta sangarce,ta yatsine,tace ni baxan iyaba,ke haneefa yaya Abdul yayi bako,ki kai musu ruwa main falo.