Showing 12001 words to 15000 words out of 18811 words
Chapter 5 - Yar Mulki book Complete document by Maryam A. Ahmad .txt
Wayar Abdul ce ta fara ringing,ya daga hello,Naseer yace yah Abdul kana gidane?? abdul yace ehh,Naseer yace please kacewa haneefa xanxo anjima,na kira wayarta is not going,yakamata na sanar da ita kafin naxo,Abdul yace ok,a takaice ganin cewar yana gaban maimartaba.
Abdul ya shiga gida,ya nufi part din su haneefa,yayi knocking ,haneefa na bude kofar sukayi ido biyu da yaya Abdul,kawai tayi murmushi sannan tace ashe kaine yaya Abdul?
Abdul yace ehh dolece ta tasoni,haneefa ta juya ido sama tace dole? Meya faru? Abdul yace Naseer ne dolen ai,haneefa tasa dareeya,Abdul yace ina tare da mai martaba amma saida ya tasoni,kaiii haneefa narasa wanne irin so naseer yake miki,yace na fada miki anjima xai shigo.Haneefa tace ok,mungode da kokari yaya Abdul,cikin tsokana yaya Abdul yace hmm wato naxama messenger'n ku ko?
Hanny tasa dareeya,ta rufe baki๐ tare da fadin a'a yayan mudai.
Abdul ya juya ya tafi tare da fadin to nidai na isar da sako.
3hours later...
Haneefa na kwance akan gado,tagama shiryawa tsaf,call din Naseer kawai take jira,dan kuwa duk wani nau'in abinci da xata sauki naseer dashi is ready.
Tayi kyau to d extent,doguwar rigar bakin material tasa wanda akayi masa kwalliyar pink,rigar tayi fitting dinta sosai,sai pink din siririn mayafi da haneefa ta yafa aka,gaskiya baxan iya shiru ba sai na fada cewar haneefa kyakykyawace,farace tasss ga yalwar gashi,akwai diri mai kyau,ga skin dinta kamar auduga,xaratan yatsun hannun ta da kafar ta kuwa duk wanda idon sa yayi arba dasu sai yaji tamkar ya sace ta,gaskiya Allah yayi halitta,mai karatu pleasse yimin alfarma kadan ka hasko min tsananin kyan haneefa da farinta cikin bakin material dinnan.basai na wahalar da kaina ba nasan maikaratu ya gamsu da tsananin kyan haneefa.
Haneefa taji dadin kwanciyar,ji take kamar tayi bacci,har idon ta ya fara lumshewa,kawai sai ganin call din naseer tayi yana shigowa,da sauri tayi picking,tare da fadin hello,yaya naseer,yace na'am,babynah,nashigo ina greenplantation ke kadai nake jira nasaki a kwayar idona,haneefa tayi murmushi irin najin dadi tace ok ganinan fitowa.
Bata bata lokaci ba ta fita,don kuwa itama ta matsu taga Naseer din.
Tunda Naseer ya hango haneefa ya kafa mata ido,har saida ta karaso wajen da yake xaune,tayi masa sallama ya ansa sannan ta xauna.
Naseer yace such beauty,baby na kinyi kyau sosai,haneefa tace nagode,amma ai ban kaika yin kyau ba,kafin haneefa ta sakeyin magana taji wayar dake hannun ta ta fa
๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
6โฃ3โฃ
๐โ
Amal da mota daya kawai ta fita shopping,haka kuma ko driver'n ta bata fita dashi ba,tunanin naseer kawai take.
Tace kaiii anya guy din nan dan akasar nan ne kuwa?,dan kyan nasa ya wuce misali,saikace balarabe,dole na mallakeshi dan kuwa baxan iya rayuwa ba tare dashi ba.
Haka Amal ta ringa tunani har ta karasa bakin store din.
Ta fito daga mota cikin tafiyar kasaita,ta shiga store din tasai duk wani abinda take bukata.
Tana fitowa taga anyi parking wata mota a kusa da tata,gashi dai xata iya fitar da tata motar daga wajen,amma saboda isa da kuma tsokana tace sai ta jira taga wanda yayi parking motar akusa da tata.
5 minutes later....
Kawai sai ga wata mata ta fito daga store din itama,matar xatayi kimanin shekara 37,motar matar ce akusa da ta Amal.
Matar ta xira key kenan xata bode motar kawai sai ji tayi Amal taja gefen mayafinta tare da fadin wanne irin rashin lissafi ne wannan? Cikin rashin kunya Amal take maganar,ya xa'ayi kawai kixo ki matse waje ta yadda motata baxata iya fita ba??,sai an goga muku mota kuma kuce ba'a ktauta ba.
Matar dan mamaki kasa magana tayi,tsawon rayuwar ta ba wanda ya taba mata rashin kunya kamar yadda Amal tayi mata.
Dakyar tace anya yarinya kinsan darajar iyayenki kuwa?to kiyi a hankali,duniya ce wanda baixo bama jiranshi take.
Tsaki kawai Amal tayi mtswww tare da cewa malama ki janya kaxamar motarki dan ni sauri nake.ta juya ta shiga motar ta.
Haka matar ta ja motar ta tayi gaba cike da mamakin Amal,aranta kuwa abin yayi mata kuna matuka.
Ita kuwa Amal ko ajikinta,tukin ta kawai take cikin sauri,aranta tana cewa take Allah yasa Naseer bai tafi ba dan kuwa tanaso ta kara sashi a idon ta.
Mtswwww Amal tayi tsaki saboda sauri take ta isa gida,gashi danger ta riga ta tsayar da su,baya 2minutes aka basu hannu,motar dake gaban Amal wani dattijo ne aciki,yayi-yayi motar ta tashi taki,hakan ne ya hana motar Amal ta motsa ko ina,Amal tafito a fusace,ta bude motar da dattijon yake ciki,ta jawo shi sannan ta fella masa mari,tace idan kasan motar ka a lalace take ai sai kafara gyarawa,kafin kace xaka nunuwa mutane kai mai motane,mtswww yanxu haka ma ta aro ce.
Mutumin bai iya cewa komai ba,kawai hawayene ya gangaro daga idonsa,๐ญharya daga hannu xai mari Amal,sai kawai wata xuciyar tace kyaleta xata hadu da dai-dai ita.rayuwa ce.
Amal ta juya ta koma mota,ta fisgi motar da karfi tayi gaba.
Tana xuwa gida part din momy ta wuce,ta kwashe labarin wadanda tayiwa rashin kunya ta bawa momyn ta,batayi mata fada ba hasali ma cewa tayi good karki ragawa kowa,dan mutane xumane sai an cisu da wuta.
Sannan ta kwashe labarin yadda take matukar son naseer ta fadamata,tace momy ya xanyi soyayyar sa ta dawo kaina?? Wallahi shi nake so.
Momy tace it's simple ai sweet Amal,tace kawo kunnen ki,Amal tasa kunnen ta dai-dai saitin bakin momy,ta rada mata wani abu,wanda nikaina bansan menene ba,sai kuma naji momyn tace idan mai martaba yayi magana ni kuma xance yarintace.Amal tayi dariya tare da fadin yesssss momynah.
3 days later......
Yau Naseer da haneefa a pink pallow suka xana,hirar su kawai suke,Naseer nata tsara yadda bikin aurensu xai kasance,fuskarsa with ful of joy.
Murmushin haneefa kuwa yaki karewa,saboda maganganun da naseer yake ba karamin sata jin dadi suke ba.
Naseer yace ammafa kina cika shekara daya cif agidana xan karo mata daya,haba nan da nan haneefa ta hade rai,ta mike da nufin xata shiga gida,tace wa naseer sai anjima,Naseer ya riko hannun ta tare da fadin haba babyna wasa nake fa,haneefa tace sakemin hannu,wanda sai alokacin ne Naseer ya kula cewa hannunsa na rike da na haneefa.
Naseer yace ohhhh sorry babynah,ke kika rikitani,dan ko kadan banaso naga ranki ya baci.hakadai ya lallaba babynshi har ta hakuri.
Ashe duk abin da suke akan idon Amal,saboda kofar falon is transparent saboda ta glass ce.
Kawai sai ji sukayi Amal ta bude kofar falon ta shigo,ta gaishe da Naseer,ya amsa cikin fara'a ganin cewa Amal sis din haneefa ce.
Amal tace yaya sai dai bansan sunanka ba,yace suna na Naseer,haneefa bata fada miki ba kenan? Gaskiya bata kyauta ba kanwata.
Amal tadan gyara xama tace,gaskiya da alama kai mutumin kirkine,dan haka baxan bari ka fada ga halaka ba, xan fada maka gaskiya.
Haneefa ba 'yar gidan nan bace,'yar tsintuwar bakin titi ce,idan kuma karya nake gatanan ka tambayeta.
Naseer yace,ba damuwa koma yaya take,inasonta,kuma a shirye nake dana aure ta cikin kowanne hali.
Banda hawaye ba abinda yake xubowa daga idon haneefa.
๐ญ๐ญ๐ญ
By
Hauwa s.Ahmad
Maryam y.Ahmad๐
๐๐๐๐
[10/21, 8:47 PM] โช+234 814 443 8844โฌ: ๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
6โฃ4โฃ
๐โ
Amal tace yayi kyau,ammafa ka birgeni,kuma ka cika gwarxon namiji.sannan tayi murmushin mugunta.tace.
Idan kana ganin xaka iya auren ta ai nasan family'n ka baxa su taba yadda ba,shiyasa tun yanxu na baka shawara,basai maganar taje kunnen su ba.
Naseer ya daka wa Amal tsawa ganin tana neman ta wuce gona da iri,yace will u shutup? u bloody fool,get out stupid kawai.
Amal ta juya ta fita,direct dakin momy ta nufa,tana kuka.
Yanayin haneefa kuwa xai bawa mai karatu tausayi,bata iya cewa komaiba awajen,kuka kawai take,Naseer yace kiyi hakuri babynah,dan Allah kiyi shiru.
Inaaaaaa batasan yanayi ba,yau kam hakuri na yaxo karshe,haneefa tace a xuciyar ta,kawai ta mike cikin sauri ta fice daga falon.
Naseer kuwa cewa yake babynah,babynah,inahhhh bata saurare shi ba.
Haneefa na shiga daki bata xauna ba,sai da ta gama hada kayan ta tsaf a akwati,ta dakko key din motar ta daga jaka ta dora akan gado,ta leka ta window ta tabbatar Naseer ya tafi,sannan taja akwatin ta fito harabar gidan.
Gidan baya rasa mutane wajen xirga xirga,amma tayi sa'a lokacin duk suna cikin masallaci dayake lokacin sallar isha ne,saboda sarki yace bai yadda lokacin sallah yayi su xauna gadi ba,yace komenene suje su sami jam'i, idan sun dawo sa cigaba.
Haka haneefa ta lallaba ta bude gate din ahankali,tana fita ta tari adaidaita sahu,mai adai-dai tan ya tambaya,hajiya ina za'a kaiki,haneefa tayi shiru saboda bata da kowa a duniya da zata nufi wajensa,da har wata xuciyar tace taje gidan su hidaya,sai tace nooo gara naje inda baxa'a sake samun labari na ba,tace kaini gwauron dutse,unguwar da taxo bakin haneefa kenan,yace kudin ki dari takwas tace ba damuwa muje yi sauri.
Allah Allah take kar a fito agane xata gudu.
Suna hanya naseer ya ringa kiran wayar haneefa amma sam taki dauka,daga karshe ma kashe wayar tayi gaba daya.
Hankalin naseer ya tashi sosai,yaji kamar ya koma gidan,saboda jikinsa yana bashi ba dai-dai ba.kawai sai ya yanke shawarar early morning xai koma wajen haneefa gobe.
Sun shiga unguwar da haneefa ta fada,har suna nema su fice,mai keke napep din yace hajiya mun kusa mu wuce inda kika fada fa,tace to sauke ni anan,ya tsaya ta sauka sannan ta mika masa kudinsa.
Ta fara tafiya da kafa,gashi dare yayi kuma batasan inda xataje ba.
Kofar wani gida ta samu,da alama gidan sabone dan ko tarewa ba'ayi acikiba haka ta yi alola,ta shinmfida dan kwalinta tayi sallar isha a kofar gidan,bayan ta idar tayi pillow da akwatinta banda kuka ba abinda take.
The Following day...
Chager'n abdul tun dare taki daukan chargi,da sasssafe yaje yayi knocking dakin su Haneefa.
Dakyar Amal tace wai waye,cikin yanayin bacci,jin yace ke dalla Abdoul ne yasa tayi saurin tashi,saboda Amal tana bala'in tsoranshi,dan kuwa basa ga maciji,ta bude kofar.
Yace ina haneefa? Da nufin xai ari charger awajenta.
Amal tana murtsika ido tace,bata kwana agidannan ba ai,tun jiya batanan,Abdul yace ina taje,tace oho nidai naga ta kwashe kayanta.
Abdul yayi tsaki mtswwww dalla rufe min baki,shine kika sami damar yin bacci?,meyasa baki fadawa Abba da momy ba,ko ni kifadamin?,Amal tayi shiru alamar rashin gaskiya.Abdul ya juya a fusace ya fita.
Bai wuce ko ina ba sai wajen mai martaba,saboda yasan kawai haneefa guduwa tayi,dan bata taba xuwa wani waje ta kwana ba a iya saninsa,to ina xata dau akwati taje da ita?
Ya sanar da maimartaba abinda yake faruwa.
Amal kuwa dakin momy ta nufa,tana xuwa bakin kofar taji momy tana waya,ta bude kofar ta shiga,momy tayi sauri ta katse wayar,gashi dai AC na tsananin ratsa dakin amma banda gumi ba abinda yake keto mata,Amal ta gama gane akwai abinda momyn ta take kullawa amma sai ta share bata tanka ba,ta kwashe labarin yadda sukayi da Abdul ta fadawa momy,tace Alhamdulillah tunda ta gudu dan kanta waya gayamata borno gabas take?
Kafin kace meye wannan sarki yasa kowa ya hallara agidan a fada har,hajiya fati da Amal,baba mareeya sai kuka take awajen.
Sarki yace waye yaga fitar haneefa acikin ku? Kowa yace bai gani ba,sarki yace to me ya faru yarinyar nan ta gudu daga gidannan? Kowa yayi tsit amma bayi da ma'aikatan gidan sun san dalili fadane kawai baxa suyiba saboda tsoro.
Ana cikin wannan alhinin sai ga naseer ya bayyana a fadar,yayin da ake alhinin batan haneefa.yace gaskiya Amal baki kyauta ba,Abdul ya kalli Naseer yace metayi?
Naseer yace itace sanadin barin haneefa gidannan.
Ya kwashe labarin yadda ta kuntatawa haneefa agaban shi ya fada,habaaaaaa nan danan Abdul ya kwasheta da mari,sarki salahuddeen bashi da fada amma sai da yacewa Abdul karamata duk son da sarki yake yiwa Amal,ya kara mata biyu kyawawa.
Amal sai kuka take,momyn kuwa cewa take ai yarinta ce tasa ta aikata hakan,ta jata suka koma cikin gida tana ta rarrashinta.
sai kiran war haneefa ake amma akashe,sun rasa me yake musu dadi.
Naseer kuwa bai iya jurewa ba kuka kawai yake.
Gaba daya kansu ya kulle sun rasa ta inda xasu fara neman haneefa agarin kano.
By
Maryam y.Ahmad
Hauwa s.Ahmad๐โ
๐๐๐๐
[10/21, 8:47 PM] โช+234 814 443 8844โฌ: ๐บ'YAR MULKI๐บ
2016
6โฃ5โฃ
๐โ
KAUYEN GANO DAKE KARAMAR HUKUMAR KANO.........
Rashin lafiyar malam jibrin tayi tsanani dan kuwa yawancin abubuwa ma matar sa lami ce take masa,kullum yana kwance a daki saida maraice ake dan fita dashi dan yayi exercising jikinsa.
Yau malam jibrin yana daki a kwance,kawai sai yaji an sako cikiyar haneefa agidan radio.
ya daga kansa sama,tunanin abubuwan da ya aikata abaya kawai yake,sai naga ya fashe da kuka,xuciyarsa cike da danasani,kana kallon idonsa kasan akwai nadama.
Ya fara tambayar kansa,anya kuwa idan na bari yarinyarnan taxo duniya ta koma batasan iyayen ta ba zan sadu da rahmar Allah?
Yasake cewa anya ba alhakintane dalilin kwanciyata jinya ba? Duk aransa yake wannan maganar.
Gaskiya lokaci yayi dayakamata na ragewa kaina wani xunibin.
ya kwalla kiran lami dake tsakargida tana tankade,ta amsa na'ammmm malam.
Tashiga dakin tace malam karde jikin nakane,yace a'a.
Sannan yace lami asamo shatar mota lokaci yayi daya kamata in cire maryam daga halin maraicin da take ciki,yanxu naji sanarwa agidan radio ta gudu daga gidan maimartaba.
Lami ta xuba tagumi tace malam ka bari ka kara samun sauki,saboda nasan idan muka je tabbas sai sarki yasa an fille maka kai,tasa kuka๐ญ idan kuma bahaka xaisa a daure ka.xa'a ganta insha Allah.
Malam jibrin yace lami lokaci ba a hannun mu yake ba,ashirye nake dana mutu,indai akan maryam ne,banaso na mutu ban nemi yafiya awajen ta da mahaifinta ba,dan Allah lami ki hanxarta a nemo shatar mota,mutafi.muryar ta a sanyaye tace to malam.
15mintues later....
Motar da aka dakko shatar taxo,malam jibrin ya kira kaninsa talle don su tafi tare,mai motar da talle ne agaba,sai lami da malam jibrin abaya.basu xarce ko ina ba sai gidan sarki salahudden Adam.(EMIR OF KANO).
EMIR'S HOUSE.....
Kowa hankalisa ya tashi,Naseer yace Abdul ina ganin ka fita da motar ka nima na dauki tawa sai kawai mushiga gari mu fara dubata ko Allah xai sa mu dace,Abdul yace ok,amma mu fara xuwa motor parks,tukunna nasan dai ajiya baxata bar kano ba dare yayi,sai dai yau.sarki yace Allah yayi muku albarka kuma yasa a dace,suka ansa ameen.
Dai dai lokacin sallam ya gurfana agaban sarki,yace Allah ya kara maka imani,akwai bako daga gano yana neman ixinin ganawa dakai,sarki yace ka bashi hakuri ya dawo wani lokaci.
Sallama ya koma ya sanar da su malam jibrin,cikin matsanaicin kuka malam jibrin yace maganar na da muhimmam ci matuka,kace masa akan maryam naxo muyi magana,yarinyar da yake rikewa,sallama yace haneefa? yace ehhh.
Da sauri sallama yaje ya sanar da sarki,maimartaba yace a shigo dasu.
Jin ance akan haneefa bakon yaxo,Abdul da Naseer