Header Ads
Showing 12001 words to 15000 words out of 27098 words

Chapter 5 - SANADIN BESTY Complete Hausa Novels by hubby .txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ai kuwa da Uncle Babangida dukan ta ya yi yau ta san sai an ƙwantar da ita a asibiti dan bata mantawa akwai lokacin da ya daki Sadiya yarinyar shi akan ta yi laifi sai da ta kwana uku a asibiti kafin ta dawo dai-dai.




Nufar wajan da jakar ta ke ta yi, ta da ɗauka sannan ta shiga kitchen, dube-dube ta fara yi, wata food flask blue ta buɗe ɗan ba karamin yunwa ta ke ji ba daurewa kawai ta ke yi, jallof ɗin taliya da macroni ta gani, tsaki Raudah ta ja ɗan a duniyar nan babu abincin da ta tsana kamar taliya da macroni, rufe abincin ta yi, parlour ta koma, ta zauna a kujera, ganin yunwa ba zata bar ta ba ya sa ta haɗa tea.


Wayar ta ta jawo taga twenty missed calls da massages guda biyu, sai da gaban ta ya faɗi, da kyar dai tayi ta maza ta buɗe, ganin Dee ne ya sa ta tura baki gaba ta bude massage ɗin, tambayar ta yake yi tana ina ne? Hankalin shi ya tashi sossai da rashin daga wayar ta, sai da ta gama karantawa sannan ta kunna data, massages ne suka fara shigowa, na besty ne a sama, ya mata massages ya fi goma a WhatsApp, bayan ta buɗe ta gama karantawa sai tayi murmushi mai kayatarwa saboda ko ba komai he really cares kuma ita ma ta san ya zama wani ɓangare na jikin ta, voice note ta mishi, bayan ta labarta mai abinda ya faru ta kara da cewa su rabu kawai tunda ta ma iyayen ta alƙawari kuma gashi sun yanke shawarar auren da ita nan nan da sati biyar, tura mai da voice note din ta yi sannan ta koma gefen status, emoji na kuka ta uploading, tana gama wa ta sauka, cup ɗin da ta sha tea ta ɗauka ta nufi kitchen, wanke-wanke ta hada, da kyar ta iya gamawa, ta na yi tana zumɓura baƙi, har lokacin da ta gama Mommy ba ta fito ba.








Gari na wayewa Fadeelah ta gyara gidan tsaf, suna cikin breakfast da Antyn ta take shaida mata yau za ta je shagon saloon, abin ya ba ma Anty mamaki dan tun da aka saka ta a shagon da zummar ta koyi aiki ba son zuwa ta ke ba, sai Anty tayi ta magana ta ke zuwa shi yasa ta kyale ta taci karen ta ba babbaka tunda ita a rayuwar ta bata san inda ya ke mata ciwo ba,


"Yau kin ga dama za ki je shagon ne"? Anty ta tambaye ta bayan ta gutsuro bread zata saka a baƙi


"Eh Anty jiya ne da daddare nayi tunanin na koma tunda ba wani abun na ke yi a gida ba"


"To Allah ya bada sa'a" cewar Anty, daga haka babu wanda ya ƙara cewa komai har suka gama breakfast, yaran Antyn guda biyu Areef da Areefa Fadeelah ta kai school, bayan ta kaisu ne ta tsaya a hanya ta kira Adnan yana dagawa ta fara kora mai bayani cike da murna


"Haba Bestynah me yasa ka ke wasa da numfashi na"?

Wata iska mai sauti da jan hankali Adnan ya furzar, sai da tsiƙar jikin Fadeelah ta tashi, wani yanayi ta ji ta a ciki mai wuyar musaltuwa, jin ya yi shiru ne ya sa cikin shagwaba ta ƙara faɗin


"Umm ummm wallahi zan maka kuka kaga bana son ina maka magana kana banza da ni, kuma ai na maka text na ce yau za mu haɗu kamar ƙarfe koma, shine kake son daga hankali na ko?"


Tun da ta fara magana har ta gama bai ce mata komai ba sai da ta saka mai kukan gaske sannan ya fara magana


"Am shikenan bana son kukan na hakura shikenan?, Allah ya kaimu ƙarfe goman mu hadu a dai-dai junction din anguwan ku saii na ɗauke ki"


"To shikenan sai mun haɗu" ta na gama faɗar haka ta koma gida, sauran aikace-aikacen ta ƙarasa, tana ganawa ta shiga wanka, duk da gaban ta na faɗuwa amma ya za ta yi? Ba zata iya jure fushin Besty ba, kuma ma tasan ba abinda zai faru tunda shima yana ƙaunar ta, da wannan tunanin hankalin ta ya kwanta har ta gama wanka...




Shirya wa Fadeelah ta yi cikin wata jar after dress yayin da ciki bata saka komai ba daga ita sai pant da bra, bayan ta bi ko wanne lungu da saƙo na jikin ta da turare mai sanyin kamshi, baƙar jaka ta dakko ta saka wayar ta a ciki da yan kuɗaɗen ta sannan ta ɗauko wani bakin flat shoe ta saka, Masha Allah tayi kyau sosai, dan Fadeelah kyakkyawa ce kuma irin dogayen matan nan ne, sai dai ba Siriya ba ce tana da cikar kirji, kallon kanta ta yi a madubi sannan ta fice zuwa ɗakin Anty, guga ta tarar da ita tana yi, zama ta yi a hannun kujera ta ce


"Anty ni zan tafi, sai na dawo"


Tashi Anty tayi zuwa gefen TV stand ta dakko dari biyar ta bata, ta ce


" Ga wannan ki yi kuɗin mota kuma ki siya abinci, ɗan Allah Fadeelah ki kiyaye bana son na ji wani abu, ki kula da kanki kuma ki tsare mutuncin ki, banda surutun banza da kuma kule-kulen samari, ki gaishe min da Madam Cynthia".


Da to Fadeelah ta amsa ma Anty ta fice da sauri a gidan, tana isa junction ta hango Adnan a tsaye yana waya, yana ganin isowar ta ya yanke wayar, bata nuna mai komai ba ta hau mashin din suka nufi hotel din da suka saba zuwa, dakin da ya kama suka nufa, suna shiga ya ɗaga ta chak zuwa toilet ya cire mata kaya, wanka suka yi a tare sannan ya dawo da ita kan gaɗo suna rungume da juna, Adnan ya ce


"Fadeelah ba ki san yadda na ke ji a kan ki bane, ke kin san inda bana son ki ma ba zan dinga sha'awar ki ba, to amma bana iya jurewa a duk sanda na gan ki, na kan zauce na rasa tunani na, bana iya samun nutsuwa sai na ji ki a jiki na, dan Allah Fadeelah ki dena mun rowa, mun fa daɗe da zama ɗaya ni da ke" ya ƙarasa maganar yana shafa gashin kanta...




Lumshe ido ta yi saboda ba karamin dad'i maganar shi ta ma ta ba, sai ta ji ta kamar wata sarauniya, gashin ƙirjin shi ta fara shafawa dan ba karamin burge ta suke yi ba yadda suke a kwance luf, gashi jikin na shi a jiƙe yake, shi yasa wajan ya ƙara armashi, kwantar da ita Adnan ya yi ya fara bata wasu hot kisses, dake sun saba da romancing ɗin juna sai ta biye mai, sai dai wannan ƙaran ya sha ban-ban da sauran domin kuwa da alama a hannu ya ke, gangarowa ya yi dokin wuyan ta ya fara lasa, ai tuni ta birkice, romancing ɗin juna suke sossai, shikam oga Adnan baya hayyacin shi domin kuwa yanzu so yake kawai ya jefa ƙwallo a raga, cikin kiɗimewa ya shige ta.
Wani razanannen ihu Fadeelah ta ƙwalla, amma inaaa Adnan kam bai ma san tana yi ba, sai da ya kwashi kusan mintuna talatin yana abu daya sannan ya samu nutsuwa, sai a lokacin ya dawo hayyacin shi, yana dubawa ya ga Fadeelah bata numfashi...
















VOTE






COMMENTS






SHARE


✍️
BADAWEEYERH💐💐S͆A͆N͆A͆D͆I͆N͆ B͆E͆S͆T͆Y͆ 💐💐



L͆a͆b͆a͆r͆i͆/R͆u͆b͆u͆t͆a͆w͆a͆✍️


R͆A͆B͆I͆'A͆T͆U͆ A͆H͆M͆A͆D͆ M͆U͆A͆'Z͆U͆
(R͆U͆B͆B͆Y͆)




G͆a͆j͆e͆r͆e͆n͆ l͆a͆b͆a͆r͆i͆
(S͆h͆o͆r͆t͆ s͆t͆o͆r͆y͆)




M͆y͆ w͆a͆t͆t͆p͆a͆d͆ l͆i͆n͆k͆👇🏻


https://www.wattpad.com/1190086089?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=share_published
💐💐💐💐💐💐💐💐


Dᴇᴅɪᴄᴀᴛᴇᴅ ᴛᴏ


Mʏ ʟᴏᴠᴇʟʏ ᴍᴏᴍ (Hᴀᴊ Rᴜᴋᴀɪʏʏᴀ), Aʟʟᴀʜ ʏᴀ ƙᴀʀᴀ ᴍɪᴋɪ ʟᴀғɪʏᴀ ᴅᴀ ɴɪꜱᴀɴ ᴋᴡᴀɴᴀ ❤️❤️




Sᴘᴇᴄɪᴀʟ ɢɪғᴛ ᴛᴏ


Kᴀɪɴᴜᴡᴀ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀᴛɪᴏɴ


Aʟʟᴀʜ ʏᴀ ƙᴀʀᴀ ʜᴀᴅᴀ ᴋᴀᴡᴜɴᴀɴ ᴍᴜ ᴀ ᴅᴜᴋ ɪɴᴅᴀ ᴍᴜᴋᴇ 🤗






*____________________________________*


*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻


https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association


*____________________________________*


I lack proper words and adjectives to express my gratitude enough for the lovely birthday wishes I have received from you all! You have all shown me so much love and for that, I am very grateful!


I’m being totally truthful when I say that each and every message brought a smile to my face and made my day that much more special! I appreciate.


Thank you for making my day as special as it could be. Allah yabar zumunci🥰.




PⒶⒼⒺ 1️⃣1️⃣


Salati kawai Adnan ya ke yana kiran sunan ta


Fadeelah! Fadeelah!! Fadeelah!!!, Ki tashi dan allah, ganin ko gezau ba ta yi ba ya sa ya tashi da sauri ya saka kaya ya nufi toilet ya ɗibo ruwa ya fara shafa mata, sai da ta kusan minti biyar sannan ta ja wani numfashi, har a lokacin ba ta daina kuka ba, rarrashin ta ya ke ta yi, da kyar ya samu ta yi shiru, dan ma sun saba romancing kuma yana saka mata yatsa, amma ba dan haka ba ai shima yasan ba karamar wahala za ta sha ba tunda ba'a taba shigar ta ba, hawaye ne suke tsiyaya a idanun ta, ba tare da ta ce mai komai ba ta miƙe, ai kuwa wata ƙara ta ƙara sakawa saboda wani zafi da ta ji ƙasan ta yana yi, dake shi Adnan kwararre ne a fannin kawai ya tashi ya nufi toilet ya haɗa mata ruwa mai zafi, yana fitowa ya ɗauke ta sai cikin bathtub, ai kuwa ƙankame shi ta yi, da kyar ta zauna ruwan ya ratsa ta, sai da ya mata hakan sau uku sannan ta ji wajan ya rage zugi, da kanta ta fito tana ɗingisa ƙafa, ko kadan ba ta ji haushin abinda ya ma ta ba, a ganin ta ai duk soyayyar da ya ke ma ta ne ya janyo hakan, kuma ta yadda da shi ɗari bisa ɗari cewa ba zai ci amanar ta ba ko kuma ya juya ma ta baya komai daren daɗewa..


Da kyar ta iya zama a kan stool ɗin da ke gefen gadon, shi kuwa Adnan sai murmushi ya ke zuba ma ta, tashi ya yi zuwa wajan da kayan ta su ke ya dauko, a gaban ta ya tsugunna ya fara saka ma ta kayan yana kara yi ma ta kalamai masu ratsa zuciya, abinci ya musu order, amma fir Fadeelah ta ki ci, sai da ya lallaɓata tukunna ta ci kaɗan, ruwa ya bata ta sha, sai da ta sha mai isar ta sannan ta kwanta tana bin shi da kallo, nan da nan kuma zazzaɓi mai zafin gaske ya rufe ta, hakwaran ta ne ya fara haɗuwa waje ɗaya, ganin haka ya sa Adnan tashi da sauri ya rufe ta da blanket, key din mashin ɗin shi ya ɗauka ya fice a ɗakin, bayan kamar mintuna ashirin ya dawo ɗauke da magani, har a lokacin babu abinda ta ke sai kakkarwa, kuma ba bacci ta ke ba saboda duk abinda ya ke yi tana jin shi amma ko ido ta kasa buɗe wa.


"Fadeelah tashi ki sha magani"
Ƙasa tashi ta yi saboda yadda ta ke ji, ganin tana bata mai lokaci ne ya sa ya hau gadon ya tallafo ta, maganin ya ɓalla ya bata ta, tana yamutsa fuska alamar bata, da kyar nan ma ya lallaɓata ta sha, har yanzu bata buɗe ido ba kuma bata ce da shi uffan ba, ganin haka ne ya sa ya ƙara kwantar da ita ya shiga wanƙa, nan da nan bacci mai nauyi ya kwashe ta saboda a cikin maganin ya sa an haɗa mata har da na bacci, addu'ar shi daya Allah ya sauƙaka musu ta yadda tana tashi ya kasance babu zazzaɓin a jikin ta ya mayar da ita gida.


Ya kai kamar minti goma a cikin bayan gidan yana wanƙa, yau jin shi ya ke yi kamar sabon ango, duk da ba yau ya fara mua'mala da ya mace ba amma yau ɗin na musamman ne a wajan shi, shi ya sa yake ta zabga murmushi kamar an mai kyautar agogo (agogon Mommy'n Ahlan da gwaggo Indo ta aro ta je biki😜).


Ko da ya fito kayan shi ya mayar ya tsaya yana kallon yadda Fadeelah ta ke sauke numfashi a wahale, wani tunani ya yi sai ya saka murmushi mai sauti harda girgiza kai ( na ce lallai Adnan ya san kan bariki), kayan jikin shi ya ƙara cire wa shima ya haye gadon ya manne da Fadeelah har da ƙara ja masu blanket, (asuba ta gari besty'n Fadeelah 😂)...






Kwanan Raudah uku bata yadda ta yi magana da besty ba duk da zuciyar ta na mata raɗadi amma ta daure, ta ƙi daga wayar shi, ga saƙon da ya ke aiko mata da su a ko wanne lokaci ta Massage da ta WhatsApp wanda ita kanta bata dan adadin su ba, kuma a kwanakin nan kullum sai ya saka hotunan ta a status tare da kalmomi na nuna tsantsar damuwa na rashin ɗaukar wayar shi da ta ke yi, gallery ta shiga ta fara kallon hotunan da suka ɗauka tare, hawaye ne ya ke gangarowa a fuskar ta, tana cikin wannan yanayin ne kiran Noor ya shigo wayar ta, rabon da su yi waya tun ana gobe Abba zai ganta da Besty, ta rasa matsalar Noor, gaba ɗaya shi he is not a caring type, shi ya sa ta fi jin Besty a ranta, duk da tana son Noor kuma tana fatan su kasance tare har abada amma Besty ya fi shi kula da ita, ya fishi nuna damuwa a kanta, har kiran ya katse bata iya dagawa ba sai da ya ƙara kira a karo na biyu ta ɗauka, cikin murya mai sanyi ta ce


"Assalamu Alaikum"

"Wa'alaikumus Salam Amarya ba kya laifi, ashe an saka bikin mu shine ko ki kira ni na taya ki murna?" Noor ya faɗa cike da zolaya


Kallon mamaki Raudah ta bi wayar da shi ɗan bata taɓa jin irin wannan wasan a wajan Noor ba, ciro wayar ta yi a kunne ta ƙara dubawa number a ganin ga ko bata ga sunan da kyau ba ne, tabbas dai shine ba wani ba... "Tabdijam" ta furta a ranta


"Ko azumin magana matar tawa ta fara yi ne"?


Ai kusan daskarewa Raudah ta yi a wajan cikin in-ina ta ce


"Ina-ina wuni ya Noor"?


"Ba zan amsa gaisuwur ki ba har sai kin bani amsar abinda na tambaye ki".


Rasa me zata ce mai ta yi kawai ta yanke kiran saboda jin abin ban-barakwai da ta yi, a ranta tana tunanin anya Noor ne kuwa? To me ya sa ya ke mata wasa yau bayan tafi kowa sanin murdaɗen halin shi?, Bata gama mamaki ba kiran ya ƙara shigowa, tana dagawa ya ce


"To amarya ina nan zuwa bayan magrib, za muyi magana, ki min kwalliya sossai". Yana gama faɗar haka ya kashe wayar, ita kuwa Raudah banda juya wayar babu abinda ta ke yi, sam mamakin ƙiran da Noor ya yi ya ƙi barin ta ranta, a sukwane ta tashi daga kan gadon ta nufi daƙin Mommy, bacci ta tarar tana yi tunda duk yaran gidan suna makaranta, daƙi ta koma ta ɗauko mayafi da kuɗi da zummar ta siyo kati a shagon da ke ɗan gaba da gidan su, kai tsaye shagon ta nufa ta siyo katin, fitowar ta daga shagon kenan ta ci karo da Dee, da sauri ta dafe ƙirji ta ja da baya tana faɗin


"Innalillahi wa inna ilaihir rajiun" Raudah ta faɗa da ƙarfi kamar wacce ta ga mutuwa, mamaki ne ya kama Dee ganin reaction ɗin ta, tunanin shi ɗaya dai Allah ya sa aljannun ƙanta basu shiga tsakanin alaqar shi da ita ba saboda shi fa ya rasa gane kanta kwata-kwata dan ko a waya da ta ce mai sun rabu ma kasa yadda ya yi, bai ma bar abin ya darsu a zuciyar shi ba saboda a nashi ganin sharrin aljannun da suka kamata ranar da ta yi wannan gudun ne, duk da ta faɗa mai abinda ya firgita ta yi, amma shi ya fi alaƙanta hakan da aljannu ne ta gani, sai ka ce wanda aka musu farraƙu, kasa ce mata komai ya yi, sai bin ta ya ke da idanu, samun kan shi ya yi da zubewa a ƙasa ya na hawaye, kallon shi Raudah ke yi alamar tausayi da nadamar abinda ta mishi fal ranta, Allah ya so su ma babu mai kallon su ɗan anguwar ba kowa, maza na kasuwa yara kuma na makaranta, dama haka anguwar ta su ta ke ko a weekend's ma anguwar shiru ta ke yi saboda kowa na cikin gida, ganin babu mutane ne ya sa ita ma ta tsugunna ta kamo hannun shi ta fashe da kuka, mai shago ya na cikin shagon shi bai san wainar da ake toyawa a waje ba, shi rediyo ma ya ke ji.


"Raudah me na miki? Me ya sa ki ke barazana da numfashi na? Ko dan kinga na damu da ke ne shi ya sa kike min haka?" Cewar Dee yana ƙara damƙe mata hannu kamar wacce za'a kwace mai ita.




Kuka Raudah ta ke yi wanda ita kanta ba zata iya cewa ga dalilin ta ba, sai dai zuciyar ta na ma ta zafi, tabbas Besty bai cancanci haka daga gare ta ba, ita kanta ta a yan kwanakin nan da basa magana azabtuwa ta ke yi, tunani ta ke yi ma anya zata iya rayuwa ba tare da Dee ba? Kaii da kamar wuya, tsagaita kukan ta yi ta share hawaye tana ƙara kallon shi kuma har a lokacin hannun su na like da juna, Chan kuma kamar an tsigare ta sai ta miƙe ta ce


"Besty an saka auren mu da Noor kamar yadda na faɗa maka kuma Abba ya raba ni da kai, sai dai a wannan karon hakuri na ya ƙare, Nima ba zan iya jurewa ba".


Tana gama faɗar haka ta ƙara jan wani dogon numfashin sannan ci-gaba da faɗin


" Ni ta ka ce, ko da nayi aure ma babu wanda ya isa ya raba ni da kai Dee, ka rubuta ka ajiye, ina tare da kai har ƙarshen numfashi na!!!".


Tana gama faɗar haka ta

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads