Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 41816 words

Chapter 8 - AUREN ƘIYAYYA by Nana Khadii Complete .txt

Ads the beginning of article before Image

03 Jun 2024

539

Ads at the middle of Article

kuma jina ce Nanah ina son Noor fiye da son da nake yima ni kaina,saboda Nanah kin sa na tsani duk wata ƴa mace a duniya gani nake duk halin ku ɗaya ne,Nanah ƙiris ya rage baki sa na shiga hallaka ba,kin sa nabar garin nan not knowing where am going,shiru yayi ya kasa ƙarasa mgnar kallon ta kawai yayi,yayi tsaki yace ajiye mun ƴata kifita mun a mota,cikin kuka ta miƙa masa Noor tafita a motan,shima jan motan yayi kaman zai tashi sama yabarta agun,hawaye takeyi ɗaya na bin ɗaya tafara tafiya ganin unguwan bbu mutane sai gidaje a kukkule kowa na cikin gidan sa tasan ba ganin napep zata yi ba hakan yasata miƙi titi tana tafe tana kuka ga tunanin bbu kuɗi a hannunta,ahka ta ɗanyi nisa da tafiya.






Kaman daga sama taji ana Mata sallama,"assalamu alaikum wa'alaiki Hajiya an wuni lfy,sake sauri ta shigayi dan bata da niyan tsaya wa sam,shima sake jan motan yayi yana faɗin"haba hajiya atleast ko sallaman dana miki kya ansa ni a matsayin ki na musluma, Sai tym ɗin tajuyo ta kalle sa bai zaifi shekara 40 ba a duniya yana da haske da dogon hanci bbu laifi duk da kallon tsoro ta masa tasan Masha Allah,"wa'alaikum sallam abinda tace knan taci gaba da tafiya, murmushi yayi mai ƙayata face dinsa yace"kaman kina sauri nikuma gashi na dame ki,bai dace ace mace mai kyau kamarki Masha Allah tana tafiya a ƙasa ba,bar ma wannan zancen kishi har ya kamani duk za'a kalle ki kafin ki isa gida,idan bbu damuwa zan iya dropping dinki?kallon sa tayi tana faɗin"nagode yanzu zan isa gida Insha Allah, murmushi yayi yace"Dan Allah kitema keni da number ki tunda bazaki shiga mota na ba ɗi ɗan yankan kaine ya ƙare mgnan yana kallonta,"niba na bada number ta gsky saide kayi hkri,baice mata komaiba ya juya motan yasha gaban ta yana faɗin,"Dan Allah kimin wannan alfarman karki sa zuciya ta buga,ganin zai ɓata Mata tym yasata faɗin "Idan nabaka zaka barni na tafi yace murmushi yayi yace"your wish is my command,nan ta fara kira masa num dinta harta kai ƙarshe tunda ta fara baiko rubuta komai ba,wayan ce kawai riƙe a hannunsa lips dinta kawai yake kallo sanda tagama tace"zan iya tafiya sai tym ɗin ya sauke idon sa akan ta yana faɗin,"sorry ga wayan kisa mun ban jiba,tsaki tayi aranta tana faɗin wannan yafiye naci takarba wayan tasa masa num din har zata tafi yace "Mai sunan sarauniyar? Nanah kawai tace tabi gefe ta wuce abinta,yanda taba shi num din da queen Nanah yayi saving sannan yayi dialling akashe,sake jan motar yayi yabita yana faɗin,"Queen Nanah num din baya tafiya Allah yasa ba halinku na mata kika munba, kaman zatayi kuka tace"wayan na gida anjima zan kunna tana kaiwa nan ta kara sauri, murmushi yayi yaja motan sa yayi gaba,Nanah kam na isa bakin hanya ta tari a dai² sahu ta roƙe sa akan sai sunje zata basa kuɗin yace bbu damuwa.






Koda ta isa ta sallami mai napep sa stairs sukayi karo da Ammih,"har kun dawo ne ina Noor din?ji tayi zuciyarta ta buga da gske tana kallon Ammih da zararrun ido dan ita bata tasu take ba ta faɗan Ammih takeyi "wai dama da gske Yayah Salkhan din bai dawo da ita gida ba?"ban gane me kike faɗa ba a asibitin kika bar sune ko yaya?sunku yar dakai tayi alaman rashin gsky tana faɗin "Ammih wlh cewa yayi na sauka a motan sa nabar masa ƴar sa,nina zata gida zai kawo ta kuma ashe,bata ankara ba sai jin mari tayi har sau biyu "wlh Nanah bazaki kashe ni ba kifita mun a gida kije kinemo jikata ƙwalli ɗaya a duniya baki san yanzu nafi son ta dake bane,ki ɓace mun daga gani nace kifita kine mo mun Noor,A gigi ce Nanah ta gangara ganin yadda Ammih ta fitan mata agiya rasa ma ta ina zata fara tayi,gashi ko waya bbu a hannunta haka tafita bakin gate ta nemi guri ta zauna tana kuka tsakanin ta da Allah,"Nikam nashiga uku wannan wani irin rayuwa ce nake ciki ace kullun nike nan acikin damuwa,kukanta take sosai kaman ranta zai fita godiyan ta ɗaya akwai canjin ɗari biyar da mai Napep yabata miƙewa tayi,tana tunanin koda taje gidan sane kar taje baya nan kuma bata da kuɗin dawo wa,haka dai ta dinga tunani kala² agun idan tagama tayi kuka iya ƙarfin ta.




Wasa² har wajen magrib bbu Salkhan bbu Noor,ganin zaman bazai mata bane yasa ta shiga gidan,cikin san ɗa harta haura sama zata buɗe ɗakinta taji Ammih na faɗin ina"Noor din ji tayi komai nata ya tsaya cak da kyar ta juyo jiki na rawa tace,"Ammih dan Allah kiyi hkri wlh ban san inda zan same su ba yanzu zan kunna wayata na kirasa,"Ammih jin ranta ya sake ɓaci cikin ɓacin rai tace "wlh idan kin bari ya tafi da ƴar nan kema ki soma haɗa kayan ki zaki bar mun gidana,tana faɗin hka ta juya ta koma ɗakin ta Nanah ma ɗakinta ta shiga da sauri ta nufi inda take ajiye wayanta ta kunna, tafara dialling num din Salkhan saide switch off aka cemata wurgar da wayan tayi tana faɗin,"Nikam nashiga uku na yazan yine Salkhan da ƴar sa zasu kashe ni, sin tiri tafara yi a ɗakin tana kuka da tunani kala² kafin tashiga toilet ta ɗauro alola tayi azzahar da la'asar da magarib tana idar wa an fara kiran isha'i nan tayi kafin tafara duk wata addua data zo bakin ta yi takeyi,saide fa abu kaman wasa har wajen 9shiru ne.






*Daga alƙalamin* ✍🏽📝




*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️




*08069224458*
[8/28, 1:14 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥








*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚


*A short story* 💋






*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️








*Marubuciyar👇🏽*






*Cousins ne*


*Aruwan sama* *kaddara tasame*


*Almajiri ko attajiri*


*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽




*Auren kiyayya*








🅿️3️⃣0️⃣🔁3️⃣1️⃣




*Wannan page ɗin baƙi ɗayan sa sadau kar wane ga fans din book ɗina inajin daɗin comments dinku much love dearies💋😍🥰😘*










*Bismillahir rahmanin* *Raheem*














"Ɓangaren Salkhan kam yana jan motan sa gidan su Zaid,yanu fa ko daya isa bbu musu gate man din ya buɗe masa dan yasan shi yana parking yakira wayan Zaid,buga ɗaya yayi picking"guy how far ya akayine cewar Zaid,"klau ya kana gida ne?"eh gani parlorn mom muna hira,"to ok tom barina shigo.




Haka ya ɗauki Noor da ledan mganinta suka shiga ciki,mamaki ne yakama Zaid ganin Salkhan da ƴa riƙi² guri yane ma ya zauna,yana gaida mom din Zaid da fara'arta ta ansa, Zaid ne ya bishi da kallo yana faɗin,"Guy kai kuma daga ina harda baby haka? murmushi Salkhan yayi yana faɗin"Noor ce ƴa tace mana,baki sake yace "kana nufin yarka da Nanah? Wata harara ya bisa dashi yana faɗin"abeg karka dame ni da tambaya kaman ɗan jarida tom da dawaye,mom din Zaid ce ta daka tar dasu da faɗin"Masha Allah muga kishiyar tawa,miƙewa yayi ya miƙa mom din Zaid ita Noor kam baccin ta take tsakanin ta da Allah,kallo tabi ta dashi tana faɗin"ikon Allah kaga yadda yarinya tayi kama dakai sak lalle wannan kishiya tawa tafini kyau nima kanti zan shiga na sake fari,duk kansu dariya suka fashe dashi.




Sun jima suna hira agun kafin Noor ta tashi, ganin ta hanun mom din Zaid gashi bata santa ba ta fashe da wani kuka,"mikawa Salkhan ita tayi tana faɗin"karde bata yadda da mutane?"Eh wlh mom nima bata saba dani ba,Noor ganin bbu wanda tasani yasa ta rikici sosai,Zaid ne yace bari ya gwada karban ta ko zatayi shiru saide da taje gun kowa gara ta zauna gun Salkhan din tunda ahaka shi ta sani agun,mom din Zaid ce take tambayansa ko an yayeta ne,eh kawai yace mata dan baisan wata karya da zaiyi ba,"to me takeci kaga yadda ta tashi a baccin nan akwai yunwa shiru yayi kafin yace,"tea tafi sha dariya mom din Zaid tayi tana faɗin"kudai goyonku na yaran zamani ina tea zai riƙe cikin yaro tana faɗin hka ta mike zuwa kitchen,da kanta ta dama mata kunun dawa dan basa rabo da kamu sbd dad din Zaid yana shan kunu sosai,Madara kaɗan ta diga da suga kaɗan tafita zuwa Parlour,tace "ga kunu nan kaba ta dan ba yarda zatayi na bata ba da kiyuwar tannan tana ma Noor wasa dake kwance a ƙirjin babanta lub,ko da yaƙarba kunun jiyayi zuciyar sa ta buga ko ta ina zai fara ma oho,haka ya ɗan gyara ta ya ciko spoon saide taƙi karɓa ƙarshe wannan dai ajikin Salkhan ya zube,dariya mom din Zaid tayi tana faɗin,an gaya muku raino wasa ne ƙara min ƙoƙari mukeyi mu mata, haka dai akayi ta daga shida Noor wani tasha wani ya zube a jikinsu dukan su,Zaid banda dariyar mugunta bbu abinda yakeyi harda yi musu video,bbu laifi ta ɗan sha kunun saide dukan su bbu jikin wanda bai bace ba har kujerar da suke zaune kunu ne har beard dinsa har kayin sa,Zaid banda videos da pics bbu abinda yakeyi ma Salkhan,mom din Zaid kanta sanda tayi dariyar bada kunun nasu,yana gama bata ya buɗe mganin ya bata tasha,saide Noor kam tam pampers dinta ya cika har yafara fitowa dan yana gama bata kunu,ta huta abinta dariya Zaid har tsugunawa Salkhan kam ko ajikin sa dan yasa aransa kamawa takeyi,kuɗi ya ciro a aljihun sa yace ma Zaid ya temake sa da pampers dariya ta hana Zaid mikewa,Sanda mom dinsa tace ko ya daina dariyar nan ko ya fita kafin yayi shiru.




"Kasan mu nasu jiko kinnan bama rasa abubuwa akwai pampers anan,kayan ma akwai saide na mazane bari a wanke mata sai a canza, miƙe wa mom din Zaid tayi toilet din Parlourn tashiga ta haɗa ruwan zafi ta fito tana faɗin,"kawo ta na wanke ta, murmushi yayi yace "mom yanzu zata sa kukantan nan bari na wanke ta kawai, aiko nan Zaid ya fashe da dariyar daya keta riƙe ta,"guy wlh u are not normal taya zaka ce zaka wanke ta yana faɗin hka ya sake fashewa da dariya,kallon sa Salkhan yayi yana faɗin"wlh baka da hankali to ba ƴata bace mtss jira kagani,yana faɗin hka ya miƙe zuwa toilet din kayan ta duka ya cire mata saide kallonta yakeyi yama rasa ta ina zai fara cire pampers din,ya ɗan jima a hakan kafin ya yi ƙokarin kai hannun sa nan yaga ma ɓalli ya cire,ya zare yana ya mutsa face dinsa ya ajiye gefe ya ɗaga ta yasa ta cikin bathtub,ya soma zuba mata ruwa kuka taso mayi masa duk ya di bibi ce da kyar yasa hannun sa ya ko wanke ta tass ya ɗago ta yasata ajikin sa suka fita,mom din Zaid ce ta ƙarbe ta duk kukan da takeyi ta sa mata pamers da kayan data sakko dasu koda na maza ne dayake English wears ne yayi mata kyau sosai,har aka gama sa mata kaya kuka take,sanda Salkhan ya karɓe ta taɗan yi shiru ko da dai bata daina rikicin ba, haka yayi ma mom din Zaid godiya suka fito da Zaid,har mota ya raka shi yatafi.






Gidan sa dake sharadda phase 2 ya dosa cikin sa'a kafin su isa Noor tayi bacci,yana shiga ya kwantar da ita yayi wanka yayi duk sallan dake kansa,ya sakko ƙasa ya dafa indomie ya koma saman yaci sanda yayi sallan isha'i kafin shima ya hau gadon ya janyo ƴarsa jiki kiss yamata a kumatu,yana hawaye har bacci yayi gaba dashi da tunani kala².




Basu suka farka ba sai wajen quarter to 9 da kuka ta farka hkan yasa shi miƙewa bbu shiri ya ɗauke ta suka kama hanyan gidan.








Ammih na zaune a Parlour ko dinner takasa yi sai up and down takeyi,duk tama rasa meyake yi mata daɗi,haka Nanah da wayan ta ke hannunta kawai sai tashiga Videos din data musu ranar batasan tym ɗin da hawaye yafara gan garo mata ba,da ɗin ɗawa ga nononta da suka cika sukayi mata wani iri kafin kace wani abu kuka ta shiga yi sosai tana faɗin,"wlh inason ƴata duk inda ka shigan mun da yarinya saina nemo ka ina son abina kuka sosai takeyi tare da dana sani,hoton Noor din tasa agaba tana kallo tana kuka mai ɗaci a zuciya.






Basu iso ba sai wajen 9:20 Noor kam tayi kuka har idonta sunyi ja wur suna shigo Ammih ta miƙe ganin sune bata ce masa komai ba hanunta kawai tasa ta karɓi Noor tana faɗin"Alhamdulillah ashe bai rabani dake ba rungume Noor tayi tana kuka sosai tana faɗin"bana son abinda zai dami rayuwar ki inason ki fiye da Nanah da Salkhan kallon Salkhan Ammih tayi tana faɗin "meyasa kake son wahalar danine Ashe ka dawo dan kasa ƙaramun ciwon zuciyan ne,tsugu nawa yayi ya kama kafar Ammih yana faɗin"Ammih kiyi hkri wlh karki ga laifina Nanah tana son wulaƙan Noor a gaba na, kuka Noor take tunda muka shigo mota zamu dawo tana ɗaga hijab Nanah amma sai tsawa ta mata tana faɗin bazata bata komai ba,nikuma yarda Noor tayi kama da mom dina idan ana wulaƙanta ta gani nake ni ake wulaƙan tawa Ammih bazan iya jurewa inga tana wulaƙan ta Noor dan ni ta ɓata mun raiba.








Ɗago sa Ammih tayi tana faɗin",kar kada mu insha Allah zansa ta yaye ta dukan mu kowa yasamu salama,biyo ni Noor kam lub tayi ajikin Ammih suka haura sama buɗe ɗakin da akayi ne yasa ta ɗago idonta da sukayi jawur,ganin Ammih da Noor yasata miƙewa har tana bigewa ta taho gun Ammih,Noor kam na ganin ta tafara miƙa mata hannu tana rikici,karban ta tayi ta rungume tana faɗin,"ki yafe mun nashiga hakkin ki naci zalinki insha Allah bazan sake ba i love you with all my life,kiss ta mata a forehead dinta baki gado ta koma ta zauna tana faɗin"I know you are hungry am so sorry hakan bazai sake faruwa ba insha Allah,aiko tunawa da Salkhan agun batayi ba tuni ta ciro kyakyawan breast dinta tasa ma Noor dake jira abaki takar ba,kallonta tayi tana sake faɗin i love you, Salkhan kam kau da kansa yayi Ammih ce cikin faɗa tace "tom yanzu da kika zama silar rashin hankalin kowa hankalin ki ya kwanta,ki shirya kuma insha Allah jibi zaki yayeta kowa ya huta,idonta da suka cicciko ta ɗago tana "faɗin Ammih am so sorry insha Allah bazan sake ba kiyi hkri wlh bazan sake ba bazan sake hanata ba Ammih pls ki barta ta cika 4months din,adake Ammih tace bani zaki ba hkri ba ubanta zaki ba dagani harke bamu da gadara akanta shi yace bazai jura kina wulaƙan ta masa ƴa ba,ta sowa tayi rungume da Noor dake sucking hankalinta kwance har inda Salkhan yake ta ƙara so tana faɗin,"Dan Allah yayah Salkhan kayi hkri wlh bazan sake ba na tuba ka yafe mun duk abinda nayi maka kama tinda da auren har zuwa yau,naci amanarka dana auren ka dan Allah kayafe mun tana kaiwa nan ta sake fashewa da kuka,ɗago ta yayi yana faɗin"Nanah na daɗe da yafe miki ke sister ce aguna and kuma mother of my only daughter kinga dole na yafe miki Nanah,hawayen dake idonsa yake mayar wa,Ammih ce ta katse shi da faɗin "haƙiƙa ka haihu ɗan halal samun irinku yanzu sai an tona da haka al'umah muke masu saurin tuba da yafiya da mun ji daɗin rayuwar mu,Allah yayi maka albarka Allah yasa yasa ka gama da Duniya lfy kema Allah yayi miki albarka.








Ranar Noor anga gata har wanka akayi mata aka sa mata overall Skye green yayi kyau sosai aka sata baya har sanda tayi bacci,itama wankan tayi ta sha tea tasa ƴarta ajiki suka yi bacci,ko cikin dare daga tayi motsi ake bata nono yau wace rana.






3days dayin abunnan Noor wani kula take samu daga gun su wani dressing ake mata mai dauke ido, Salkhan ma yana shigo wa sosai dan yanzu bashi da burin da yawuce yaga ya saba da ƴarsa.




Zaune take ta idar da Sallah, tayi nisa a tunanin ringing din wayan ta ne ya dawo da ita daga tunanin data tafi,da sauri ta miƙe dan tazata teemah ce ke kiranta sbd tace mata zasu shigo gari this week,saide ganin wata num daban tayi har wayan ta kusa tsinke wa kafin tayi picking,"Amincin Allah ya tabbata agareki sarauniyar kyawawa,shiru tayi tana son gano muryan cikin sa'a kuma ta tuna mai muryan,turo baki tayi tace "tare dakai,ajiyan zuciya yayi yana faɗin"nazata ba za'a an sani bane,ykke ya kwana biyu??"lfy klau Alhamdulillah,"good hope kin gane mai mgna?shiru tayi kafin tace "aa atakai ce,yadda ta bashi ansan dariya ta bashi saide ya ba sar nan ya kwantan ta mata kansa,kafin tace ta gane sa,"ni sunana Muhammad Jamal assadiq amma anfi kirana da Jamal,"Wow nice name shikan sa yayi mamakin yadda yaji tace nice din murmushi yayi yace mata thank you,sun ɗan jima yana janta da hira dan yadda tace masa nice name jikinta yayi sanyi,haka ya dinga janta da hira kafin daga ƙarshe yane mi da tabasa address din gidan su kuma tabasa rana,akan yazai zo da kyar ta ce zata basa idan tahau WhatsApp harda ranar da zaizo din ba dan yaso ba hka sukayi sallama.




Yau tunda ta tashi tace ma Ammih zata saloon Ammih bata musa mata ba saide tace ta tabbata tare zasu tafi da Noor bata damu ba tace tom,sai wajen ƙarfe 2 suka gama shiri cikin atampa daguwar tasha zubi tayi kyau ita kanta tasan tayi kyau dan rabonta da tasaka koda man baki ta manta amma yau har powder da kwalli tasa tayi kyau sosai,sai Noor datayi ma ado cikin wata duguwar riga armless orange da ratsin fari sai sucks iya ankle da cover shoe baƙi tasa mata sunyi kyau sosai,ta ɗauki Noor suka gangaro Ammih da Salkhan suna zaune ƙasa suna kallo, Salkhan ne yafara ganin su sake baki yayi yana kallonsu har suka iso,tana faɗin Ammih mun tafi da kallo Ammih tabuta tana faɗin "driver ne zai kaiku ko?? Murmushi tayi tace Ammih dakaina zanyi tuƙi "shikenan saikin dawo kallon ta Salkhan yayi yana faɗin"kawo ta nayi muku rakiya zuwa mota bbu musu ta miƙa masa Noor da yanzu ta ɗan soma yadda dashi,suka fita Ammih

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads