Header Ads
Showing 9001 words to 12000 words out of 41816 words

Chapter 4 - AUREN ƘIYAYYA by Nana Khadii Complete .txt

Ads the beginning of article before Image

03 Jun 2024

536

Ads at the middle of Article

wuce ɗakin ta baiko ɗaga kai ba ya ansata sai time din ya tuna da kiran Ammih ɗan tsaki yayi kafin yaciro wayan sa yafara dialling har ya kusa tsinke wa lafin ta ɗaga ko magana baiyiba ta rufesa da faɗa......"Ina ka ajiye wanka dan ƙaniyarka matar ka bata da lafiya inata kiranka baka ɗaga ba zaro ido yayi ga mamaki matar da ta wuce sa yanzu ne za'ace bata da lfy baice mata komaiba harta gama faɗan kafin yace....."Ammih nanah data wuceni yanxu ne bata da lafiya mutumin da tun safe baya gidane sai yanzu tadawo za'a cemin bata da lafiya.....mamakine ya kama Ammih kasa cewa komai tayi da kyar tace masa to "kasan dai tanada ciki na sati 8 ko abinda dama zan faɗa maka knan jin maganar yayi kaman wani almara he was shocked dayaji maganar ciki.....cikin ƙarfin hali yace "Allah ya rabasu lafiya Ammih daga nan bai sake cewa komai ba sallama sukayi ya kashe wayansa wurgar da wayar yayi cikin ɓacin rai cup din dake kan centre table din ɗakin sa yashiga saide ya kasa zama sai up and down yake yi yana tunanin taya za'ace wannan yarinyar tana da cikinsa kai wannan ƙarya ne daga taɓa ta sau ɗaya kai hakan bazai taɓa yiyu ba kiran sallah ne yasa shi shiga toilet yayi alola yayi sallah saide ko cikkakiyar addua ya kasayi still tinani kala² yakeyi har ya kama hanya zuwa ƙofar ɗakinta ya fasa ya sake dawo parlor wayansa ya ɗauka da car key ɗinshi ya fita yabar gidan saide daga yanda yaja motan kasan akwai matsala...... ɓangaren Nanah kam tana shiga wanka ta sakeyi ta dauro alola ta sha mai towel din ta ɗan zame kasa tajima tana kallon yadda cikin ta yaɗan tashi kaɗan batasan time din da hawaye yafara zubo mata ba dan sam a budget dinta harta zo gidan salkhan har tafita babu maganar sex bare ciki bare haihuwa uwa uba abinda zai hanata zubar da cikin nan kar Ammih ta tsine mata amma wlh da bbu abinda zai hanata zubar da shi kuka tayi mai isarta kafin ɗakko kayan bacci wata riga da wando har kasa hijab tayi sallah bata tashi agun ba sanda akayi isha'i kafin ta miƙe taci Shawarma kaɗan ma ta iya ci coke din kam ko rabi bata sha ba jin gas din zai dameta Kiran Maina ne ya shigo wayanta tana kallon wayan har yazama miss call bata picking ba tana ɗaga wa ta ma kashe wayan baki ɗaya tasa ta chaji ta juya ta kwanta......




Salkhan kam yana fita wani rantsastsen hotel ya nufa ya kama ɗaki waya yayima dealer dinsu na cocoine yace ce yana gu kaza a kawo masa atake yayi transfer na kuɗin baifi 40 mins ba aka kawo masa baiko motsa ba agun yafara shan abunsa...........






Wajen ƙarfe 2 na dare nanah ce kwance saide kan an tsikale ta da gudu ta shige toilet amai ta shiga kuzowa kaman zata mutu ga ciwo da cikinta ke mata kaman zata mutu kuka take tana amai kaman ranta zai fita ta jima tana aman kafin ya sassauta saide duk ƙarfinta ya ƙare agun ta kwanta batama ko iya tashi ba anan bacci me nauyi ya ɗauketa......




Sai wajen asuba tafarka jiki bbu ƙwari da kyar ta tattara gun azaune tayi wanka tayi alola tafito tayi sallah agun bacci yasake ɗauke ta sai azzahar ta farka agigice da yunwa da kyar ta sauka kasa ta dafa indomie a kitchen din taci tadawo sama wayanta ta kunna ta ajiye closet dinta tanufa ta dakko wata daguwar rigar atampa brown tasa da hijab dark blue sai man baki tayi kyau sosai tafita zuwa asibiti itace ta biyu zata ga Dr wayanta ne yayi ringing harta bazatayi picking ba sai kuma ta buɗe jakan ta ciro wayan tajima tana kallon wayan kafin ta picking....."Ina kwana Ammih bata ko ansata ba ta rufeta da faɗa gidan ubanwa kikaje jiya baki koma gida ba sai dare tsoro ne ya kamata cikin rikicewa tace gidansu ƙawata naje course mate ditace kafin ta ƙarasa Ammih ta katse ta da tambayan yanzu tana inane a tsorace tace asibiti......"mekikaje yi asibiti kuma ubanme yakaiki ai wato kinje gun ƙawarki tabaki shawar ki zubar da cikin ko to wlh nanah muddun kika zubar da cikin nan kinji na rantse kema haka kina ji kina gani zan baki guba kibi cikin nan kuma idan kika kuskura wani abu yasamu cikin nan tsine miki zanyi kibi duniya kuma nayafe ki kaman ban taɓa ɗaukar cikinki na shar dake ba jin maganganun Ammih yasake tsorata nanah hawaye ne kawai ɗaya ke bin ɗaya a kuma tunta kuma nan tasake jaddada mata bata yarda ta canza asibiti ba saide wanda suke zuwa duk family dinsu cikin kuka tace "yanzu ma family Dr nasu zata gani Ammih naji hakan tayi ajiyan zuciya tana faɗin Allah yaraba lfy ko ameen nanah batace ba ta kashe wayanta tacigaba da rera kukanta kaman ba asibiti take ba duk me wucewa saiya kalleta nan aka kira itace next tana shiga kiran Maina ya shiga cikin sauri tayi picking saide jin muryan sa sata still tasake fashewa da kuka baiko tsaya wata ba yake tam bayanta "where are you?? Cikin kuka tace hospital texting mun address am on my way ya kashe wayansa atake ta tura masa nan Dr ya dudduba yake sanar mata ta rage damuwa dan zai affecting cikin baiko bata magani ba saide yabata dokoki da dama ta rage sa damuwa aranta takuma rage yawan motsi takuma daina kwanciya rub da ciki godiya tayi masa dai dai fitanta Kiran Maina yashigo na ya iso cikin sauri ta ƙarasa hanu kawai ya weaving mata halaman ta biyo sa bbu musu ta bi bayansa gidan shi direct ya nufa bbu ko shayi take binsa har suka isa ya buɗe gate suka shige ya mayar ya rufe.......yana isowa yayi hugging dinta yana fadin..."Bana son ganin ki cikin damuwa meyafaru ne kuma kinsan damuwarki na damuna cikin kuka tace masa "kwana tayi tana amai bata san meyasa ba kureta yayi da kallo eyeball to eyeball kafin yayi murmushi turo baki tayi tana faɗin"dariya ma zaka mun tana bubbuga ƙirjinsa hugging dinta yayi yana faɗin wane ni kinsan meyasa ki amai da sauri ta ɗago kai tana girgiza masa ɗagota yayi ya shafa cikinta yana faɗin babyn mune yasaki aman turo baki tayi tana ɗan bubbuga kafa tana kuka tsakaninta da Allah ganin da gske takeyi yasa shi ɗaga ta cak bai dire ta ko inaba sai ɗakin sa.......






Kwanta da ita yayi kan gadon cikin zafin nama ya rabata da kayan jikinta shima tuni ya cire nasa romancing ɗinta ya somayi kaman zai cinyeta itakam baƙaramin daɗin abinda yake mata takeji ba tuni sake masa jiki boobs dinta yake wasa dasu perfectly ya iya wasa da boobs dan itace mace na biyu daya sani a rayuwar sa kafin kace wani abu tuni gun yazama wet hannunsa yasa jin yadda gun ya jike yaso ma mata wani wasa mai rikita brain tuni tafara wani nunfashi tana mimmiƙewa ganin yadda ta fita hayyacinta yasa shi gyara ta ya daga ƙafanta ɗaya sama tuni yafara aiki tare suke nunfashi sama sama sun jima yana kanta kafin yayi releasing wani miƙewa tayi jin yadda wani daɗi ya ratsata still coming gaba yayi da riding dinta yajima kafin tayi wani explosion mai ban mamaki da shi kansa sanda yasake mamakin ruwa irin nata ga dadi bakinsa yakai yauma yana tarar ruwan kafin yaciga da tuka tare suka sake releasing sai time din suka samu nutsuwa rungume ta yayi kaman zai cinyeta yana faɗin haƙiƙa ke zarrah ce a cikin mata saboda ni'imarki kaɗai ta isa ta rikita duk wani ɗa namiji i love you nanah rufe idonta tayi tana faɗin i love you toooo sunjima yana ja gwalgwalata kafin suyi wanka bacci sukayi sosai sai wajen la'asar suka tashi sukayi alola sukayi sallah kafin suka kama hanya kowa motar sa yauma take-away sukayi kaman jiya........






Haka rayuwa taciga ba kusan kullun nanah daga lectures sai gun Mainah har sun mayar da gidan komai akwai har girki take musu wata ɗaya ana cikin rayuwa cikinta yaɗan sake tashi kaɗan tafe suke suna wasa da dariya da idan ka Kalle suma zaka rantse ma aurata ne saide basu kula da waye a gefen suba sai wasa suke suna dariya koda ba da motan ta suka fita ba barin glass din side dinsa a buɗe da sukayine yabashi daman hango su sake hanya da traffic yayine yasasu jan motan dan gas suka ɗura zasu koma hakan yasa shi bin bayan su sun jima suna tafiya kafin suka isah gidan hirar dasuke da wasanin dasuke ne yasa basuma san ana biye dasu ba dan sun sake shaƙuwa sosai yanzu gani dayayi sun rage gudu sun sa alaman tsayawa ne yasahi komawa baya yana hangen gidan da suka shiga wayan sa ya ciro yashiga ɗaukan motan da num dinta a hoto abunka da iPhone 12 pro komai ya fita suna shiga yafito ya rufe gate din ya koma gidan shikuma yashiga motan sa bai tsaya ko inaba sai gun Zaid bai ɓoyewa Zaid komai ba yace yazo suje a tsorace Zaid yace bazaije ba yasan su nawane a gidan a sheƙe su saide suje tare da hukuma kallon Zaid yayi yace"ashe bakada hankali wani irin hukuma nafaɗa maka gidan kaman empty ne dan ko gate man bbu dariya sosai Zaid yayi yana faɗin"nidai ban zuwa a rabkeni wata ƙila ma matar wani kagani bataka ba ran Salkhan sosai yaɓaci ganin yadda Zaid ya maida shi mahaukaci ya miƙe zai fira saide Zaid yaga hakan bai dace ba kawai yayi shahada Idan dara bon zasuci dukane tom baiko ankara ba sai ganin yayi Zaid ya buɗe gaban motan yashiga baice masa komaiba ya ja motan kaman zai tashi sama a tsorace Zaid yace easy bro karka kashemu gara kai kamayi auren tsaki yayi yana faɗin me anfanin auren ƙiyayya auren da bbu so ko ɗigo to hell with irin aurennan cikin sa'a ko a dai² ƙofar gidan sukayi clash ganin Salkhan dakuma mood dinsa yasata jin zuciyarta ta wani buga gaban su yasha saura ƙiris su bugu hakan yasa Maina sauri tsayawa cikin zafin nama yafito ya buɗe gaban motan ya figota aiko Mainah ya fito ya riƙe hannunta shima salkhan ya riƙe ta ɗayan hanunta.......






*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝


*Nanahkhadii*💅🏽🛍️




*08069224458*
[8/28, 1:10 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥








*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚


*A short story* 💋






*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️








*Marubuciyar👇🏽*






*Cousins ne*


*Aruwan sama* *kaddara tasame*


*Almajiri ko attajiri*


*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽




*Auren kiyayya*








🅿️1️⃣4️⃣🔁1️⃣5️⃣










*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* 💝💖










*Bismillahir rahmanin* *Raheem*










Ran salkhan sosai ya ɓaci jan hanunta yayi da ƙarfi daya sata sakin ihu still Maina bai saki hanunta ba ƙaraso wa Salkhan yayi yakaima Mainah naushi dayasa shi cikin gigicewa da ganin wasu stars nayawo a idon sa sakin hanun Nanah da kafin kace kwabo jini yafara bin ƙafarta cikin ɓacin rai ya buɗe ƙofar baya ya wurga ta still jinin nabin ƙafarta Zaid da jikinsa duk yayi masifar sanyi ko mgna yakasa yi da kyar ya tattaro confidence yace cikin in-ina "Salkhan muje asibiti she is bleeding ko kallon sa baiyi ba yace..."who cares daga bleeding din tama mutu mana hankalin Zaid sosai ya tashi ganin yadda nanah ta riƙe cikinta tanata juyi abayan hankali sa sosai ya tashi a rikice ya riƙe kan motan tangal tangal suka farayi ihu nanah tayi tana faɗin...." dan Allah karku kashe mu dakyar Salkhan yayi parking a gefe a fusace yace....."are out of your sense kasan a titi muke and kuma kake ƙokarin samuyi accident kata tunanin zan damu ne akan anyi asarar Bastard din dake cikinta ni kake tunanin zan kaita asibiti ai daganan sai gun Ammihn ta zan kaita bana so na buɗe ido na kalleta kuma i hate her wlh yana kaiwa nan ya wani fusgar da iskar bakinsa shoulder dinsa Zaid ya dafa cikin sanyi murya yana faɗin....."calm down Bro nasan kana cikin ɓacin rai but at least she is your cousin kayi hkri mukaita asibiti a condition din datake ciki idan yaso sai kayi duk abinda ya dace nasan akwai ciwo but karka blaming kowa kafara blaming kanka kaika bada ƙofa hakan yafaru tun farko baka ɗauki responsibilities dinka a matsayin ka na mijinta ba kayi sake tun farko and kuma yanzu abu ya ɓaci wazaka blaming time din damuke faɗa maka gsky koba kasanta she is under you dole tabika amma saikayi watsi da hakan yanzu kaga abinda yafaru ko ni zanyi driving muje asibiti kaga she is in pain zuciyar Salkhan zafi take masa ganin idan yace zai tsaya yi masa wata mgna za'a iya samun matsala baice ma Zaid komai ba ya wuce yashiga motan Zaid ne yashiga yana tambayan nanah da duk tafita a hayyacinta wani asibiti take zuwa cikin wahala ta faɗa masa suka kama hanya saide bbu maiyi ma wani mgna har suka isah emergency aka wuce da ita kafin Zaid yace yakira Ammih koda yafara dialing num din yana shiga ya mikawa Zaid kallonsa Zaid yayi da idon halamun lfy tsaki Salkhan yayi yana faɗin...."zaka mata mgna kona kashe ganin anyi picking ne yasashi karɓa dan yasan halin Salkhan tsab zai iya kashewa......








Sallama yayi cikin girmamawa suka gaisa nan yake sanar da ita suna asibiti sallati Ammih tayi cikin rikicewa take tambaya cikin dai lfy ko??...... ƙasa yayi da ido kaman mai nazari kafin yace"eh drs dai nata faman aikinsu muna jira ne a rikice Ammih take kashe wayan tayi tana salati gyale kawai ta yafa tafita tana kiran driver dan batajin zata iya ko driving ma........






Ɓangaren Mainah kam duk bakinsa da hancisa jinine ke zuba a gigice ya shiga motansa zuwa chemist yana zuwa aka treating gun gida ya dawo hankalinsa tashe yanzu yakira wayan nanah yasan ba ɗauka za'ayi ba ta ina ma zai fara nemanta kayan sa ya tattara tsab ya koma gidansa na cikin gari dan tsoro yaka masa gudun kar asake biyo sa ga baki da hanci sun kumbura kaman balloon kallo ɗaya zakayi masa kasha dariya yadda halittarsa ta canza.......








Suna gama waya Salkhan ya karɓa wayansa baice komai ba yakama hanyan fita daga hospital din baki sake Zaid ke kallonsa gaban sa yasha yana faɗin "waime ke damun ka ne for God sake yarinyar nan ko bbu komai yar uwarka kace bai kamata kuna nunawa juna ƙiyayya haka ba haba salkhan kana da imani kuwa......ransa sake ɓaci yayi da jin mganganun Zaid gefensa zaibi ya wuce still Zaid yasake shan gaban sa cikin zafin zuciya yace" mallam kana bata mun lokaci idan nanah ce a lokacin dake mutuniyar kikirki ma ban sota ba bare yanzu da tazama sheɗaniya saboda karka sake mun mganarta ka roƙa mukawo ta asibiti mun kawo meyasa kake damuna kaman yadda nada faɗa maka ban sonta tun farko to bai canza ba auren ƙiyayya shi akayi mana saboda haka bazan taɓa sonta ba tunda tun farko bani nace ina sonta ba itama ba sona take ba yana kai wa nan yafita yabar Zaid baki buɗe agun.......






Baifi 30mins ba Ammih ta iso dai² anfito da nanah zuwa dakin da za'a ajiyeta da ruwa a maƙale a hanunta agigice Ammih tanufa ɗakin tana tambayan lafiyar cikin Dr ne yace ta kwantar da hankalinta zai mata bayani Bari ya gama aikinsa gefe takoma tana kallon nanah da dakyar take nunfashi har aka gama yi mata komai suka fita Ammih na biye dashi dai² inda Zaid yake tsaye Dr ya tsaya yana tambaya ina Salkhan dayake family Dr dinsune sosa ƙeya yayi yace yafita yana zuwa kallonsa Ammih tayi tace "dakai mukayi waya ko??...."eh Ammih nine....."to wai ina shi salkhan ɗin yaje a condition din da matar sa take ciki rasa mezaice yayi cikin ƙarfin hali yace "yaje gidane but yanzu zai dawo nima dama zan tafine....."ido buɗe Ammih ke kallonsa da mmki kafin tace mishi "to nagode sosai Allah yayi maka albarka...."Amin Ammih nagode ya juya ya fita Ammih tashiga office gun Dr kujera taja ta zauna suka gaisa nan take tambayansa lfyar cikin murmushi Dr yayi yana faɗin" bbu abin da yasamu cikin tsorata tayi shine yakawo bleeding din but sunanan lfy both of them ajiyan zuciya Ammih tayi tana faɗin Alhamdulillah saide dr yace zai riketa ta huta zuwa 3days insha Allah....''to da kyau ai nan takoma dakin da nanah take kwance tasata agaba tana kallon yaddah ta faɗa ta lalace tayi wani iri har duhu tayi.......










Salkhan kodaya koma gida wayoyinsa kaf ya kashe kuma yabama gateman dokan kar kowa yashiga gdn saide idan shine yaba da izini cocoine ɗinsa ya buɗe yasoma zuƙa yana kukan rashin iyaye ahaka bacci yayi gaba da shi........






Wasa² har wajen magrib bbu Salkhan bbu dalilinsa nanah kam bacci take tsakanin ta da Allah Ammih duk abun ya dameta haka ta yanke hukuncin tana idar da sallah zata kirashi aiko hakan tayi saide switch off taji tayi mmki sosai sai cije yatsa take tana jin haushin rashin karɓan num din abokinsa da batayi ba ganin dare zaiyi ne yasata kiran driver tunda nanah nata bacci sharp sharp yakaita gida ta ɗebo abunda zasu nema hakanko akayi saide ta dawo tasamu nanah zaune hawaye ɗaya nabin ɗaya a idonta......da sauri Ammih ta ƙaraso gun tana tamyanta meke yimata ciwo cikin kuka tace bbu komai..."to shine zaki tsaya kina mun kuka bayan bbu abinda ke damunki zaki sani agaba kina kuka tea Ammih ta haɗa ta miƙa mata ta karɓa nan take tambayan ta ko Salkhan yazo Aa kawai tace mata ran Ammih sosai ya ɓaci tasake gwada num dinsa still switch off.......nanah da kyar tasha tea rabi ta ajiye masifa Ammih tadinga yi mata tasata dole rashan ye saide agun ta dawo da shi sosai Ammih ke mata faɗa batasan tym ɗin da wahaye daya nabin ɗaya yazubo mata ba handbag dinta dake gefenta tasa hannu ta ɗauka ta buɗe ta ɗauki wayarta

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads