Showing 24001 words to 27000 words out of 41816 words
Chapter 9 - AUREN ƘIYAYYA by Nana Khadii Complete .txt
duk sanda tagan su tare ta tuna bbu aure tsakanin su sai tayi ƙwalla.har mota ra kasu nan yace tasa Noor a jikinta zai musu pics haka ya dinga musu pics dana shi wayar da nata wayan wasu acikin motan wasu a waje da ƙarshe shima shiga yayi sukayi what a cute family.
Suna fita suka kama hanya wani haɗadden soloon ta hanga kawai ta juya kanta mota tayi parking gun,ta ɗauki Noor da handbag dinta suka shiga ciki Masha Allah saloon din ya haɗu bbu wai, tana shiga tace musu wanki kai kawai zatayi tunda suka shiga ake ma Noor wasa agun har dawata yar matashi ya da dagani itama bata jima da shiga gun ba kusa da ita Nanah tazauna suka gaisa,suna hira sama² sai duk hankalinta nakan Noor tana mata wasa haka har aka wanke musu kai tare saide kafin tashi ga dryer ne Noor ta soma rikici,kallon ta sukeyi dukan su sai ɗaya ga cikin su ce tace "kema baiwar Allah zaki zo wanki kai kya ɗakko ƙanwarki ko ƴar yayarki kizo saloon da ita,aike ba wankin kan kika zo wace aka musu wankin kan tare ce ta karɓa da faɗin "nima dai inata tunanin yanzu idan ƴar nan tafara kuka ya zakiyi da ita kodai ƴar yayanki ce ko ƴar yayarki,duk tana jin su bata ce musu ƙala ba sanda tagama goge gashinta da ruwa ke zuba ta ɗauki Noor,tana faɗin dan Allah zuge mun zip ɗina ta baya jin abun da tace yasa duk suka zuba mata ido,sanda suka ga ta sa Noor cinyanta ta fara feeding dinta duk suka sake baki,kasa shiru sukayi,"Amma gsky kinyi auren wuri,wacce aka wanke musu kai tare ce tace "pls Idan bazan dame ki ba Dan Allah baban yarinyar nan amma ba bakin mutum bane ko?sai tym ɗin Nanah ta ɗago kai tana tace mata "eh daga nan bata sake kula suba har suka gama mganganun su har ta sauke Noor ta cigaba da yawonta a cikin gun duk gun wanda tayi wasa yake mata.
Haka aka gama musu taciro kuɗin zata biya saide mai saloon din tace ta mata 30%discount sbd gsky she likes this her daughter,mamaki Nanah tayi ta mata godiya tare suka fito da wacce suke ɗan hirar tana ce mata,mijinta yazo ɗaukan tane amma taso har kitso tayi murmushi Nanah ta mata tana faɗin kya dawo wani tym ɗin,har zasu rabu tace bani num dinki ma dunga gaisawa bbu musu Nanah ta faɗa mata num din,haka suka taka zuwa can inda car park ɗin yake,"kinga ma ashe gashi can yama iso tana pointing mata motar mijinta nata,ɗaga idon da zatayi suka haɗa ido aiko ji tayi zuciyarta ta buga shima ita yake kallo ganin sa yasa ko sauran me matar take faɗi bayiba wuce ta da sauri tayi gun motar ta tayar, mamaki ne ya kama ta tatsaya tana kallon ta shima itan yake kallo har sanda matar ta buɗe ƙofar motan tashiga tana faɗin idan ka gama kallon ta sai mu tafi,ajiyan zuciya ya sauke ya juyo yana kallon yadda ta haɗa rai jiyayi zuciyarsa ta buga shima da kyar yaja motan suka bar gun.
*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝
*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️
*08069224458*
[8/28, 1:15 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️
*Marubuciyar👇🏽*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽
*Auren kiyayya*
🅿️3️⃣4️⃣🔁3️⃣5️⃣
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
Ɗakinta ta wuce da paper bag din a hannunta a kan gado ta ajiye,tazauna massage din yashigo wayanta ne yasata miƙewa ta nufa gun wayar,tsaki tayi ganin sunan Maina akan screen din wayar yasa ta yin doguwar tsaki har zata goge kuma saita fasa, tana faɗin "barina ga wannan maye mekuma zaice"
" _Aslm Nanah Dan Allah ki saurare ni kiji me zance miki nasan ni me tarin laifine agare ki Nanah,wlh natuba kisa ke bani dama na_ _dawo cikin rayuwarki nasan bai zama lalle kisake yarda da mgnar_ _datake fitowa a bakina ba,amma Dan Allah Nanah natuba Allah ma muna masa laifi mutuba mu roƙe shi kuma ya yaye fe mana bare mu ƴan Adam,Nanah dan Allah kibani lst chance plssssssss._
Ajiyan zuciya tayi tama rasa me zatace da wannan tunanin tafara masa rply.
" _Wslm naji kuma har zuciya ta nayafe maka wlh har raina nima tunda na maka abunda kake so na yafiya nima kamun abu ɗaya,kaman yadda na roƙe ka_ a _farko please stay away from me,Dan Allah kafita daga rayuwata kaman baka taɓa sanina ba kamar yadda nasa hakan arai please kuma_ ka goge _number ta dan kaman ta dani, kaga idan ka daina ganin number ta hankalinka zaifi kwanciya,kamar yadda nima yanzu zan goge taka fatan zakamun wannan alfarman._ tana gamawa ta aika masa ajiyan zuciya ta sauke ta dawo kan gado saide tunani tafaɗa me zurfi.
Kwance yake rigin gine idonsa rufe da wayan a ƙir jinsa jin massage yashi gone yasa shi saurin buɗe ido yana ɗago wayar,ganin sunan Nanah ne yasa shi wani ajiyan zuciya harda murmushi kafin ya buɗe,
"Innalillahi wa'innah ilaihinji'un wani zufa ne ke karyo masa daga goshin sa yana faɗin
"Wai da gske yarinyar nan takeyi ne shikenan nashiga uku ban taɓa jin sonki a zuciyata yana ratsa ni ba kaman na kwana biyunnan,Nanah Idan kika gujeni tamkar kin ce bishiya tayi rayuwa bbu ruwane cikin han zari yafara mata rply.
" _Nanah Dan Allah ki temake ni wlh a halin da'ake ciki yanzu bazan iya rayuwa bbu ke ba,wlh Allah kinji na rantse Nanah tunda nabiki nabiki kinƙi nazama mayenki Nanah dole_ mu _rayu tare a matsayin Mata da miji kisa ido kigani,yana gamawa ya aika mata._
Jin shigowar massage ne ya dawo da ita daga tunanin datake yi,nan nauyan ajiyan zuciya tayi ta ɗaga wayar,ganin Maina sanda zuciyarta ta buga jikinta a sanyaye ta buɗe massage ɗin,ganin rply dinsa bata san tym ɗin da hawaye suka fara zubowa daga idonta ba,
"Innalillahi wa'innah ilaihinji'un nashiga uku waime Mainah meyake nufi danine arayuwa wlh nayi dana sanin sanin Mainah arayuwa ta,sanda tayi kuka mai sarta kafin tayi ƙarfin halin masa rply,
" _Damu warka_ ce _wannan nidai nama warning kafita daga rayuwata"_
Zaune take jikinta bbu kwari duk lissafinta ya dagule shigowan Ammih da Noor dake rikicine,yadawo da ita daga tunanin datake yi, "sannu da shigowa Ammih" "Yanaga idonki kaman kinyi kuka?
Cikin in ina tace "Aa Ammih banyi kuka ba"
"Nidai ina rabaki wai waye ma baƙon naki tukunna?
"Ammih nima ban san shiba nan tamayar da da Ammih duk yadda sukayi da sanda suka haɗu, Ammih har ranta taji daɗi tana faɗin.
"Allah ya tabbatar mana da mafificin alkhairi ungo yarki tasha kunu ta ƙoshi amma bata fasa nuna nono take son sha ba kuma inaso,nanda kwana uku ki yayeta ki huta Nanah ji tayi zuciyarta ta buga yaye kuma ita wlh yanzu tafiso har sai Noor tabar Nono da Kanta,Amma a fili murmushi tayi tace ma "tom Allah yakaimu".
Wasa take yima tana faɗin, "Nooriyyah,Nuratu Allah yara mun ke in siya miki jirgi da mota dariya takeyi tare da kuka,tana miƙewa murmushi Nanah tayi tana faɗin, "Acici kazar birni ke wannan ranar dana yayeki akwai lbri cire hijab ɗinta tayi ta ajiye gefe tana faɗin "uwar tsotso bismillah nan tasata aiko dama jira take tuni tafara tsotson.
Kallon Noor kawai takeyi sbd tausayin yarta takeji yanzu, ringing din wayan tane ya dawo da ita daga tunanin datakeyi,hannunta tasa ta ɗakko ganin sunnan Jamal yasata tayi picking,. "Hlo my heart beat shine baza ki kira kiji kona isa gida lfy ba anya kin damu dani kaman yadda nadamu dake kuwa? Ya ƙare mgnan cikin zolaya,ajiyan zuciya ta sauke tare da faɗin "Afuwan yanzu nake son aika maka massage ma naga saƙo thank you,but saurin katse ta yayi yana faɗin "but me basuyi kyauba ko sorry kisan zabin namiji sai a slow,dariya ce ta kwace mata tana faɗin "aibaka ma ji mezan ce ba kuma ka tsateni ƙoƙarin cire Noor tayi zata ajiye ta,aiko kuka ta fashe dashi ɗan tsaki tayi ta sake juya ta kafin tace
"Hlo kanaji? "Yes inajin ki madam babyn mu ke kuka ko? "ajida ita we will talk later bye love you bai ko saurare ta ya kashe wayan,ji tayi zuciyarta ta buga a ina yasan kuma inada baby nidai ban faɗa masa ba duk gabaki ɗaya kuma sai taji duk tunaninta ya canza.
"Tunani tashigayi kala² daga ƙarshe tace "Allah gatana ajiye Noor tayi ta shiga toilet saide kafin tafito Noor kam tama fara yaga paper bag din dake gun,da sauri ta ƙaraso tana faɗin "Wlh daɗina dake wani zubin ɓarna kaɓa tayi tafara ciro wani ɗan box ƙara mu anyi rapping dinsa nan ta shiga buɗewa,. "Wow"! Abinda tace knan ganin wani haɗeɗɗen wrist Watch sai shining yake yi duk jikinsa stones ne, "gsky agogon nan yayi kyau Masha Allah" abunda tace knan wayan ta ɗakko ta tura massage,
" _Thank you for the gift yayi kyau_ __sosai_ _thank you"_ ta aika masa.
Murmushi yayi bayan ya gama karanta massage din yana faɗin "da kaɗan da kaɗan dai"
Yau kwana uku Kenan hankalinta kwance bata da wata damuwa, ɓangaren Jamal kam suna waya bbu laifi,Maina kuma tunda ga ranar bai sake ko nemanta ba hankali ta kwance, yau takama Friday kuma yau za'a yaye Noor tunda ta tashi tausayin yarta takeyi,daga ta kalleta saitaji hawaye har Ammih sanda ta kula da hkan tin safe bata shaba gashi har kusan la'asar sai cika dasukayi, Noor kam daga tayi rikici sai Ammih tabata Kunu ko tea ko tuwo, duk da hkan bata fasa rikici ba kusan 5,pm suna zaune Parlour Salkhan yashigo da leda huɗu niƙi ñiƙi a hannun sa,Nanah ce ta ƙarbe sa tana gaida sa bbu yabo bbu fallasa ya ansata,gun Ammih suka ƙarasa da kayan suka ajiye ya gaida ta,Noor ke kuka tana miƙewa Nanah hannu saide Salkhan yasa hannu ya karɓe ta suka fita.
Suna shiga mota ganin titi tayi shiru yawo yayi da ita sosai harda su kayan sawa ya sayo mata su turare,su takalma sosai yayi mata siyayya kafin su dawo tayi bacci.
Ga magrib Ammih ya tarar zata haura masa ya miƙa mata Noor yafice sallah, Sai wajen 8 kafin ya shigo suna zaune a dining table da kayan da bai samu ya shigo dasu ba ɗazu.
"Salkhan lfyn ka kuwa?, Ɗazu ka siyo su uban kayan tea su custard da sauran su yanzu ma kasake zuwa kayi wani siyayyan wannan yazama ɓarna me yarinyar nan tarasa? "Kuma ni da kunun garga jiya zan yayeta su friso din da ka sayo saide kaida uwarta kushanye.
Murmushi kawai yayi ya wuce da kayan sama ɗakin Nanah ya ajiye kayan ya dawo dining yayi serving kansa,saide kaman daga sama yaji Nanah na faɗin. " Mun gode Yaya Salkhan,da kallon mmki yabita saide baice komai ba yaciga ba da cin abinsa sa, Ammih na lura da Nanah da baifi spoon uku ci abinci ba sai jujjuya wa kawai takeyi.
"Waime yake damun ki ne kisa abinci a gaba kinata ja gwalgwala wa kinsa cinyewa, yamu tsa face tayi tana faɗin "Ammih wlh zazzaɓi nakeji banajin daɗine.
"Ai wannan dolene dama daurewa zakiyi kici kisha mgnani,. "Sorry Nanah kozamu je asibiti ne ɗago ido tayi suka kalli juna da sauri ta sauke nata tana faɗin "aa zan sha magani yanzu thank you". "Ok tom akwai mgnaninne konaje na sayo?
"Akwai yanzu zan sha"tana faɗin hka ta mike zuwa sama duk kuma sai yaji bbu daɗi shima hka yakai nasa abincin kitchen bai gama ciba,tebe baki Ammih tayi taci nata abincin kafin ta haura sama.
"Wanka tayi tasha magani ta kashe wayanta ta kwanta dan yau Noor gun Ammih zata kwana,saide kaman wasa har wajen ƙarfe 2:am na dare batayi ba kuma tanajin kukan Noor daga ɗakin Ammih,sai wajen 3:am Ammih tashigo ɗakin Nanah yi tayi kaman tana bacci sanda Ammih ta tashe ta,ta miƙe tana sosai idonta kallon ta kawai Ammih tayi tana murmushi,. "Kiji ja'irar yarinyar nan ashe ta iya kiran sunanki wai Nanah tana nuna mun ƙofa,. "Shine nace bari nakawo ta taci uwar da zata ci,hanu Nanah tasa ta karɓa Noor atare sukayi ajiyan zuciya kwanciya tayi jikin Nanah kuma saitayi shiru,fara rikici tayi tana ɗaga rigar Nanah tana kuka sosai,Ammih nazaune gefe tana kallonsu Nanah duk ta rikice tama rasa meza tayi,kawai saita fara hawaye miƙewa tayi ta ɗauki zani tasata a baya tafara kewaye ɗakin,sun ɗan jima ahaka kafin bacci sai tym din dukan su suka samu suka kwanta.
Washe gari da asuba Salkhan yashigo duba su duk suna bacci,haka ya koma saida yagama shirin fita office ya shigo Ammih ce kaɗai a Parlour ya gaishe ta yana mata yasu ka kwana, "Kasan halin mutuniyar dukan mu bbu wanda yayi bacci saida uku na dare ya wuce suna sama.
Haurawa yayi yafara knocking har zai juya yaji tace. "Come in" a hankali yatura ƙofar yashiga atampace doguwar riga a jikinta tayi kyau sosai saide kallo ɗaya zaka mata kasan batajin daɗi,. "Ina kwana Yayah Salkhan? "Lfy klau Alhamdulillah ya jikinki ya kuka kwana?
"Rau rau tayi da ido kaman zatayi kuka tace "nikam zazzaɓi na damuna Noor dinma naji jikinta da zafi sosai, "subhanallahi takawa yayi har inda Noor ke kwance tana bacci yasa hanunsa a wuyanta yaji zafin jikinta sun gumarta yayi yana faɗin, "Saka hijab dinki nakaiku asibiti.
"Bbu musu ta sako hijab din dan gsky tanajin zazzaɓi sosai koda suka cewa Ammih zasu asibiti cewa tayi sai sun dawo.
Suna zuwa asibiti Dr yabasu mgnani dukan su biyu,tunda suka shigo mota Noor ke kuka Nanah tayi rarrashin harta gaji ji tayi idonta sun cicciko,guri yanema yayi parking yana faɗin kawota ko zatayi shiru miƙa masa Noor tayi ya karɓe ta yafita a motan,yashiga supermarket din dake gun parked din sweet ya saya mata,tun kafin su fito ya buɗe ya bata taɗan yi shiru saide ga mamakin sa bbu Nanah bbu dalilinta fara kalle kalle yayi can ya hangota Maina ya riƙe hanunta tana ƙoƙarin kwace wa ganinsa datayi ne yasata ihu tana faɗin "Yayah Salkhan kate nakeni da sauri ya ƙaraso gun ya ajiye Noor yakaima Maina naushi sosai suka soma dakuwa,Nanah datara sa abinyi kawai saita fashe da kuka mai cin zuciya bata san tym ɗin data shiga tsakiya takaima Maina Mari har guda biyu ba tana faɗin, "Wai so kake kashe nine duk cikin kuncin daka sani baka ganine kanka kawai kasani, why!!why!! Mainah na roƙe ka pls stay away from my life i hate you, Salkhan kam Noor dake kuka agefe yasa hanu ya ɗauka yaja hannun Nanah suka soma barin gun,saide kaman daga sama sukaji yana faɗin,. "Wlh Nanah saikin aureni koda auren ƙiyayya ne sai mun kasance mata da miji ni dake wannan zumar dana ɗan ɗana sai nakawo ta gidan nacigaba da lasarta aduk sanda naso!!!
Salkhan ji yayi zuciyarsa na masa wani ƙuna da sauri yasa Nanah a mota dan ma Allah ya temake su gun bbu mutane yayi bayan gari,tunda suka shiga motan Nanah kuka take hka Noor cikin ɓacin rai Salkhan yace, "Sai kiyi hkri amma za'a ɗauki mataki dole ayi wani abu akai yanzu kaje ɗaukan mataki ne ma har wayanda basu san meyafaru ba sai sun sani kuma kece mace mune abun zaifi affecting but dole nasan me zanyi akan yaron nan.
*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝
*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️
*08069224458*
[8/28, 1:16 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️
*Marubuciyar👇🏽*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽
*Auren kiyayya*
🅿️3️⃣6️⃣🔁3️⃣7️⃣
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
............Ganin Nanah bata da niyan yin shiru ga Noor ma na tayata rasa yanda zaiyi yayi,kawai sai yasake tsaya wa kallonta yakeyi yanda ta rungume Noor take kuka tsakanin ta da Allah,duk sai yaji ya tausaya mata har ransa.
"Nanah cikin sanyin murya ya kirata,da kyar ta ɗago idonsa da sukayi jawur ta kalle sa,cikin sanyin murya yace,
"Kiyi hkri kaddarar kice hka Allah ya rubutu maki baki da yadda zakiyu,aduk sanda zuciyarki ta tuno miki dashi kiringa karanta "Lah'illah ha'illa antal subhanaka inni kuntun minnal zallimin" insha Allah shida kansa zai fita harki kuma kaman yadda nayi alƙawarin zan ɗauki mataki zansan me zanyi karki damu kinji.
Tunda yafara mgna kallonsa kawai take yi,dan tym ɗin Noor tayi shiru kaman daga sama yaji tana faɗin,
"Yayah Salkhan karabu dashi insha Allah bazai bashi sa'a ba so yake a ɗaga zancen Duniya tasani tunda nasan na aikata ba dai² ba,kuma yanzu Allah yasa nagane na tuba Allah bazai bashi nasara ba,karka damu Allah nanan ta ƙare mgnan tana rungume Noor tana sake sabon rere kuka.
"Nanah taya kike zancen arabarsa bayan yana miki baraza na da ajira me zai biyo baya Allah ya kiyaye baki tunanin,ranar da zaku haɗu daga ke sai shi ya sace ki ko bakiga yadda yazama kaman bayida hankali bane?
"Ni nama daina insha Allah wlh karabu dashi Allah yafishi sharri yake bina shi kuma Allah bazai basa sa'a ba insha Allah ɗago idonta tayi ta kallesa, murmushi tayi tare da zubar da hawaye tana faɗin,
"Kaman ta mgnar dakayi yanzu nice mace nawa sai yafi nasa tambari a duniya,kallon Noor tayi tana faɗin kaga yanzu ni uwa ce, wannan shedar har Noor sai