Header Ads
Showing 33001 words to 36000 words out of 41816 words

Chapter 12 - AUREN ƘIYAYYA by Nana Khadii Complete .txt

Ads the beginning of article before Image

03 Jun 2024

532

Ads at the middle of Article

hka nabaki 1hour ki haɗa jayanki kiyi gaba.


Baiko saurare ta ba yayi fice wansa cikin ɓacin rai.


Ɓangaren Nabila kam kuka sosai tayi me tsuma zuciya,wai har ita za'a kora akan wata banza karuwa tare da Habiba suka haɗa kayan su dan dama agunta take haka ta tattara kan ƴaƴan ta suka fice daga gidan.


Yana fita gidan mahaifiyar sa ya wuce,bai ɓoye mata tunda kiran da Nanah ta masa har hukuncin da yayenke ma Nabilah,sosai hankalin hajja mamah ya tashi jin abunda ya faru cewa tayi yakai asibitin bbu musu suka kama hanya,Ammih da Anty Nusaiba suka tarar nan Hajja mamah tayita ba Ammih baki,kafin kace kwabo asibiti yacika duk ƙannan mahaifin Nanah sun cika asibitin, sai magrib kafin suka watse sai tym ɗin Salkhan yazo ganin halin da Nanah ke ciki sosai yatada masa da hankali kasa zaune da tsaye yayi, Jamal ne yashigo da kayan tea da abinci dasu bargo tare da te makon wasu sojoji dake biye dashi,sake gaida Ammih yasake bata baki nan suka gaisa da Salkhan da sai ƙanshi yakeyi,ya ɗan jima kafin ya cire bunch din one thousand ya ajiye Ammih,yana faɗin ko za'a nemi wani abu Ammih badan taso ba ta ƙin karɓa tayi tace yayi hidima dayawa amma daya tashi sai ya jiye gefenta ya fice.


Koda yakoma gida bbu kowa baiyi mmki ba dan yasan zata rina wanka yayi,ya sake figan motan sa zuwa gidan su Nabilah,ransa a mugun ɓace yashiga gdn suka gaisa da iyayenta koda ta hangi motansa ya shigo kallon Habiba tayi tana faɗin, "aina gaya miki bazaiyi iya ba kuma wlh bazan koma ba saiya sha wahala ni zai wulaƙan ta akan wata karuwa.


Cikin mutunta juna Jamal bai ɓoye musu komai ba duk abunda yasani ya mayar musu,kuma yaƙara da faɗin wlh abunda yasa bai faɗa mata ba gudun irin hkane kuma sai gashi abunda yake gudun ya faru,sosai ran mahaifin ya ɓaci kira yashi ƙwalla mata a gigice tafito tare da Junior ƙaramin ɗan su daya ƙi bacci wai shi yana jiran babansa,gu tanema gefe ta zauna ta sunkuyar dakai dan tasan babanta yana da zafi, "abunda kikayi yanzu kina ganin kin kyauta knan kiyima kanki adalci,mahaifiyar ki ita kaɗai ce aguna dazaki ce ke kinada yancin da zaki kalla namiji lafiyayye kaman Muhammadu kice bazai ƙara aure ba,Allah ya hallataasa ke kice bazaiyi ba tom yanzu dawa kike yaƙi dashi ko da Allah daya halalta masa,cikin zafin ran bataso mahaifinta ya goyi bayan Jamal ba tace, "Abbah fa karuwa ce wacce zai aura wlh duk bin ciken danayi hka nake ji ance abinda yaraba ta da mijinta na fari kuma ɗan uwanta ne tsabar karuwan cine.
"Ubanki nace Nabila auren karuwan haramun ne kuma dakike faɗin hkan kina da shaida akan hkan kin taɓa kama ta da idonki kin gani,da yawan mutane fa harshen su shi zaikai su wuta baki san ranar gobe kiyama zaki tashi sheda bane,na kwaɓe ki dajin Kalman karuwar nan kowa datasa ƙaddarar kika sani akansa ta shiryu baki san akan hakan sai yayi sanadiyar shigan sa aljannah ba,ki kiyaye wlh nasake jin abu makaman cin hka wlh ranki sai yayi mummu nan ɓaci,Zainab kodai kekika ɗaure mata gindi ne take iskancin nan? "Haba Alhaji wlh ko kaɗan kana kallon yadda kulun cikin nasiha nake da Nabila ni duk jikina ne wlh yayi sanyi narama rasa me zance ne.


"Dan Allah dan Annabi Muhammad S. A.W Alh Jamal kayi hkri mun san kanayi ka kuma kaci gaba dayi nan suka basa hkri,har yace ya maida ta koda kuwa kalmar karuwa datake kiran Nanah dashi ba ƙaramin zafi yayi masa ya daiyi hkrine kawai sbd albarkacin iyayenta.


Cikin faɗa mahaifinta yace ta ɗako gyale su tafi amma ga mamakin su sai cewa yayi dare yayi gobe ta dawo ta ɗauki Junior suka tafi,koda takoma ɗaki tayi kuka kaman ranta zai fita kafin tayi bacci.




Washe gari da sassfe ya shirya zuwa asibiti nan Hajja mamah takira sa tace yazo ya tafi musu da abinci,hakan ko akayi lafiyyan chips da doya da miyan ƙwai tayi musu da tea dayaji kayan ƙamshi, yakama hanyan asibiti ana yabar junior ma.


Koda ya isa asibitin ancire ma Nanah oxygen din,Ammih tace masa ta farka da asuba har sun ɗanyi hira takoma,yaji daɗin hkan sosai nan Ammih tayi serving dinsa duk da yace mata ya ƙoshi amma koda ta zuba tabasa tsab yacinye kaɗan ya rage,bai bar asibitin ba sai wajen azzahar su Anty Nusaiba da dasu Anty Fatima duk sun soma cika shiyasa yayi musu sallama ya tafi,gun Dr yanufa suka gaisa nan yake tambayar sa ya jikin nata yace insha Allah bbu komai zata samu lfy,da haka ya wuce office ɗinsa.


Yau kwanan Nanah huɗu Alhamdulillah jiki da sauƙi harta na ɗan zama kuma takanyi hira da mutane,Dr ne ma yake cewa bayan san tadinga yawan mgna,Nanah wannan kwanciyan nata a asibiti taga gata gun dangin maifinta, dangin mahaifiyarta da gun su Hajja mamah,ɓan garen Jamal kam ransa aɓace yake kullun yazo da mutane yana so ya keɓe da ita sam bbu hali.




Ɓangaren Nabila koda ta dawo kayan ta duk tayi parking daga ɗakin sa takoma nata ɗakin bbu wani abu dayake shiga tsakanin su,yasan shi mabuƙa cine sosai saide sanin halin matarsa yasa dole yakoma kansa hkri tare da shan magani dan azzauna lfy shikuma ba ma'aboci bin mata bane sam cikin ikon Allah bayayi.


Yau Nanah tacika sati ɗaya cis a asibiti Alhamdulillah jikin ta da sauƙi kam har an kuce bandage din kanta ansa ƙarami,yau kam tunda ga gida yayi alƙawarin zaine mi alfarman abasu guri yana so yayi mgna da ita.


Cikin sa'ako yana shiga yayi karo da Ammih ta rako baƙi nan suka gaisa ya ƙarasa da fara'ar sa, zaune take tana ƙoƙarin gyara hulan kanta ga duk garin sa ɗau kwallin har ribbon din yafita gashi duk ya baje,kawai saita sa kuka ganin hanu ɗaya ne da ita.




Koda aka buɗe ƙofar bata ma ɗago ba sai cewa tayi cikin kuka, "Ammih nakasa ɗaura ɗan kwallin,ta kowa yayi har inda take saide kamshin turaren sa shiyasa tasan ba Ammih bace koda ta ɗago kai taga shine wani haɗa rai tayi taci gaba da ɗaura da kokuwan ɗaura ɗan kwallin ta.


Baida muba ya ƙara so zai tattara mata cikin ɓacin rai ta turo baki tana faɗin, "bana so zan ɗaura abuna"


"To sauriniyar rikici wai ni meye nayine aketa fushi dani,wasu hawaye ne suka zuba a idanta tana faɗin, "kafin kowa sanin abunda kayi ni wlh na hkra da auren ka Allah yaba ka wacce tafini,duk jikinsa sanyi yayi yama rasa me zai ce mata sanda ya gama kama mata gashin ya ɗaura mata ɗan kwalin ya dawo kusa da ita ya zauna ya riƙo hanunta cikin nasa yace, "Nanah kiyi hkri ni zaki aura kuma ni kike so nake sonki Nanah idan kika ce zaki min bara zana da kin fasa aure na wlh zaki cutar dani kar kiyi mamakin ace miki zuciyata ta buga,wlh Nanah Allah ne yasan irin son da nake miki,cikin kuka harta na shiɗewa tace, "nifa ta taɓa sai kuma tayi shiru kallonta yakeyi sosai yana jiran jin mezata ce,kasa cigaba tayi da mganan sai kuka ganin bazata yi shiru bane gashi yana tsoron condition ɗin take ciki kawai ya haɗe lips dinsu,duk ƙoƙarin da takeyi na taja nata lips din kasa sosai yake kissing ɗinta hankalin sa kwance sanda yayi mai isarsa kafin ya saketa,girar sa ya ɗaga mata yana faɗin, "akwai ƙarin zance ne turo baki tayi tace, "yanzu da Ammih ta shigo fa"? "Murmushi yayi daya daɗa masa kyau yace Mata, shikenan kwana nawa dama yarage na mallake su duka.


"Nidai wlh bana so kuma zan faɗa ma Ammih tace aturo azo akarba kuɗin bazan iya kishi da matar ka ba tace mun karuwa,kuma nima kaddara ce ta faɗo mun wani kukan ta fashe dashi miƙe wa yayi yana faɗin, "Bari natafi tunda baki farin cikin ganina kome tace miki tace ita zata aureki koni duk abinda zata faɗa ina sane dasu kuma nace zan aureki,kina tunanin bansan komai bane Nanah murmushi yayi yace ki daina tunanin akan wannan zan fasa aurenki,shigo wan Ammih ne ya katsen zancen yayi musu sallama ya tafi ransa a ɓace da tunanin yanzu idan Nanah tace bazata aure shiba ya zaiyi.


Koda Ammih taga alamun Nanah tayi kuka nan ta ritsata saita faɗa mata meke faruwa,bata ɓoyewa Ammih komai ba duk ta mayar mata da yaddah akayi nan hankalin Ammih ya tashi,kuma koda Nanah tace ta hkra da Auren Jamal bataji zafi ba sbd bazata juri cin mutuncin yarta ba,da hka gara tazauna da yarta kawai dan tasan duk mijin da zata aura hakan saiya faru.


Nanah kwanciya tayi da tema kon Ammih bbu abida takeyi sai hawaye ɗaya nabin ɗaya.


Ammih kam bbu ɓata lokaci takira Anty Fatima ta mayar mata da duk abinda yafaru,kuma tace me suke gani koda Anty Fatima taji ba wani sabon abu bane gunsu sbd sun riga sun sani gun Salkhan,sosai Anty Fatima ta tausaya ma Ammih tace shikenan za'a kirasa yazo ya karɓa kuɗinsa ko zuwa gobe ne.


Hakan ko akayi washe gari aka kirasa yazo,sanda mijin Anty Fatima yayi masa nasiha sosai dayake babban malami ne kuma yace karya sa aransa idan matar sa ce wlh saiya aura,jikinsa a sanyaye ya karɓa kudin yakama hanya,zuwa gida gun mahaifiyarsa agaba yasata kaman wani yaro ya kuka tsakanin sa da Allah,dakyar tasha kansa tare da masa alƙawarin gobe zataje mu saman suyi zama da Ammih,bai bar gidan ba sai dayayi isha'i ko abinci baici ba sosai Hajja mamah ta tausaya masa wa'azi tayi masa sosai kafin yakama hanya,saide da wani ciwon kai da komai bibbiyu yake gani yaɗau hanya,Kiran wayan Hajja mamah akayi da wata number nan ake sanar mata da Jamal yayi accident yanzu hka suna asibiti.


"Innalillahi wa'innah ilaihinji'un waime ke shirin faruwa ne wannan wace irin rayuwa ce agigice tafita tana kiran driver yazo su tafi asibiti,suna isa aka kaita ɗakin dayake duk yajijji ciwo yana kwance baima san waye akansa ba.


Salkhan ne yashigo dan shi baima san abunda akeyi ba,yana office kuma ranar bai samu yazo ba yayi tafiya kuma Koda ya dawo dare yayi, "Ammih menene naga sojoji acike a asibiti? Zaro ido Ammih tayi tana faɗin, "kodai sun zo fitar damu a asibitin ne tunda shiya kawo ta? Salkhan sam bai fahimci me Ammih ke nufiba fita yayi yace mata yana zuwa,baifi 10mins da fitaba ya dawo jikinsa a sanyaye,kallon gadon Nanah yayi yaga baccinta takeyi nan yace ma Ammih aiga abunda ya faru,basu ankara ba sai dirarta suka ji daga gado tana faɗin, "nashiga uku yayah Salkhan kaddai akaina ne kaini na gansa dan Allah kafin kace me duk Nanah ta rikice musu agun.


*Daga alƙalamin* ✍🏽📝


*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️


*08069224458*
[9/3, 11:48 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥








*ELEGANT ONLINE WRITTERS* 📚


*A short story* 💋






*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️








*Marubuciyar👇🏽*






*Cousins ne*


*Aruwan sama* *kaddara tasame*


*Almajiri ko attajiri*




*Auren kiyayya*








🅿️4️⃣2️⃣🔁4️⃣3️⃣


❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥
🔚🔚🔚🔚
❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥❤‍🔥


Alhamdulillah inayi ma Allah godiya daya bani ikon kammala novel ɗina mai suna, *AUREN ƘIYAYYA* , kuskuren da nayi Allah kayafe mun abunda na rubuta ba dai² Allah kamun afuwa.
Godiya ta muasanman zuwa ga fan's dina naji daɗin yadda kuka nunawa novel dina soyayya,ina godiya mai tarin yawa a gareku ma'assalam Nanah khadii namuku son so fisabillah😍🥰😘


Spacial thanks to:


Elegant online writer's Allah yabar mu tare yakuma bar zumunci,gaisuwa ta bangirma mussaman zuwa gareki aminiya ƙawar arziƙi kuma yar uwa LAURAT M BELLO (UMMU KHAIRAT) Keɗin ta daban ce aguna Allah yabar mu tare sonso fisabillah💋💋








Wai! Wai!! Wai!!! Tirƙashi shin kunada labarin sabon littafin da marubutan biyu suke shirin kawo muku,kuzauna da shirin ku dan jiran sabon novel ɗin da wayannan mauruba suka shirya dan nishaɗan tar daku, wayan nan maurubuta kuwa sune, NANAH KHADII MARUBUCIYAR AUREN ƘIYAYYA DA KUMA LAURAT M BELLO MARUBUCIYAR YAYI MUN KADAN,sun shirya tsab zaku kawo muku book ɗin su mai suna *RANTSENTSAN* *RABO* To fa koda sunan littafin kusan akwai cakwa Kiya dan hka ku saurare su nan bada jimawa ba insha Allah😂 saide fa abunda namanta ban sanar daku ba shine paid book ne fatan zaku nuna mana soyayya ta hanyar siyar wannan littafi,muna alfahari daku masoyan mu kuma muna muku barka da zuwa🥰😍💋😘










*Bismillahir rahmanin* *Raheem*








Nanah ji tayi duk bbu daɗi duk yadda Ammih ke convincing ɗinta akan tabari sai ciko wan sojojin nan yaragu taƙi,daga ƙarshe dai Ammih tace ma Salkhan ya rakata badan ransa yaso ba hka Ammih tasa mata hijab suka fice nan suka bar Ammih da mamaki.


Koda suka je sojan dake gadi ƙofar ɗakin hana su shiga yayi,cikin sa'a da Hajja mamah tajiyo sune tafito dan Nanah taƙi barin gun shikuma,sai muzurai yake musu tasu ta sojoji.


"Hayaniyar me nakeji ne hka"? Ganin su Nanah yasata fara'ar dole,nan tace mishi yabar su sushiga.


Cikin girmama wa tagaida Hajja mamah,bbu yabo bbu fallasa Salkhan ma ya gaishe ta yana mata yame jiki,yana gama gaida ta ya juya ya fice a ɗakin.


Cikin sanyi jiki take jan ƙafarta ta ƙarasa gun dayake kwance,ya kukkuje a jikinsa kallo ɗaya zaka masa kasan baccin wahala yakeyi.
Koda ta ƙarasa kawai saita fashe da kuka tana faɗin,"ban taɓa kinka ba arayuwa ta kuma ban yanke hukunci dan nasaka a damuwa ba,wlh tsoro irin cin mutun cin da matar ta mun nakeyi tun awaje knan inaga idan nashigo gidan?" "Me kake ganin zai faru ni bazan zama sanadiyar shigan ka damuwa ba wlh nayar da zan Aure ka nashirya ɗaukan duk wani abu akanka,shiru tayi kuka yaci ƙarfin ta har ranta bata ji daɗin yadda tagan sa sam.


Shoulder ɗinta Hajja mamah ta dafa,ɗagowa tayi ta kalla Hajja mamah ta sake fashewa da kuka tana faɗin,"Dan Allah Mamah kiyi hkri wlh banyi hka dan nasa shi cikin wannan halin ba,katse ta Hajja mamah tayi tana faɗin,"ko kaɗan ban zarge ki yarinya sbd tun ranar daya zo mun da lbrin kin kika shiga zuciyata kuma koda nasaki a ido,naga mutunci da kunya a tare dake to ko hkan ya faru ko karya faru,Allah ya kaddara yau sai abun nan yafaru karki saka komai aranki kinji,cikin kuka ta girgi za kai kaman wata ƙaramar yarinya halaman to.


Ta ɗan jima agun kafin tace ma Hajja Mamah zata tafi,zata dawo anjima har ɗaki Hajja mamah ta rakata,nan suka gaisa da Ammih take mata jejeto tare da faɗin zata zo ta duba sa,Anty Nusaiba ba nan ta mata yame jiki tare da faɗin insha Allah tare zasu zo da Ammih,sosai Hajja mamah taji daɗin yadda Nanah ta nuna kulawa ga Jamal tana saka rai,da insha Allah tasan yanzu ɗan ta zai samu nutsuwa da Mata tagari.




Sai da sukayi sallan isha'i tym ɗin driver ɗin Anty Nusaiba yazo suka fita dukan su dan zuwa duba Jamal,koda suka je sun same sa yana Sallah basu tsaya jiran sa ba suka gaida Hajja mamah ta musu rakiya,Nanah kam kujera taja ta zauna dama raka'ar ƙarshe yakeyi har ya idar yayi addua idonta na kansa,juyo wa yayi yana kallonta eye ball to eye ball itama shi take kallo ganin bayida niyan ɗauke idonsa neya sata,hura masa isakar bakinta tana faɗin,"hey tana murmushi kunya ne ya kamasa ƙeyan sa ya sosa yana faɗin,"Ina kince baki sona? Kuma a ƙarshe kinga halin dana shiga kin zata son wasa nake miki ne ko kin zata yauda rarki zanyi,Nanah wlh kinji na rantse bazan fasa faɗa miki ba nayi bin cike sosai akanki Nanah kuma a hka nake sonki,shiru yayi yana kallonta sunkuyar da kai tayi duk saita ji bbu daɗi.


Kallonta yakeyi bbu gaggautawa,kaman daga sama ba tare da ta ɗago kai ba yaji tana faɗin,"am so sorry i didn't mean to hurt you is just that am scared of ur wife,abun da tamun was so painful shiyasa nace na hkra.


Kallon wayi with his surprised face yana faɗin, “Nanah kin zata banfi ƙarfin gidana bane? Nanah niba irin wayannan mazan bane Nanah kiyin saurin yanke hukunci ba tare da kinjira kinga wani mataki zan ɗauka ba,wlh acikin ku ba zan yarda wata ta cutar da wata ba Nanah,kinga halin dana shiga ko da girma na ko kallo ɗaya Zaki mun Nanah kisan niba yaro bane nasan me nakeyi,bazan bar ku kucutar da junanku ba hka nima nake roƙon Allah yabani ikon yi muku adalci tsakanin ku,Nanah duk saita tau saya masa taji duk bbu daɗi ɗago idonta tayi da kyar tace masa.
"Am so sorry na riga naji tsoro ne shiyasa", murmushi tayi tace masa "guest what"? Shima kallonta yakeyi kafaɗa ta ɗaga tana faɗin,"zance ma Ammih i will marry you tana faɗa tasa hannun ta ɗaya ta rufe face dinta, nan yarantar ta ƙarara ya bayyana murmushi yayi aransa yanayi ma Allah godiya, hanunsa yasa yacire hanun data rufe face dashi saide gam ta rufe idonta taƙi buɗewa,sbd kunyar dataji jin bakin sa cikin nata kawai tayi,aiko tuni ta buɗe ido ta zaro su waje tana ƙoƙarin ture sa ganin bayida niyan sakin ta yasa tafara hawaye,da sauri ya saketa yana murmushi girarsa ya ɗaga mata gira yana faɗin,"a special way to say thank you" turo baki tayi ta miƙe zata fice ji tayi ya riƙo Mata cak ta tsaya batayi gaba ba batayi baya ba, takowa yayi yazo har inda take yana faɗin, “ nayi laifi ko?tom am sorry bazan sake ba is because am excited but idan kinji haushi kira rama,ya kawo face dinsa kusa danata yana turo mata lips dinsa yanda yayi ne yasata dariya sosai har sanda kyanta ya ƙara bayyana,hanunta yakama yace "muje in raka ki karki ɓata yarinya" turo baki tayi ta fice hanunta tana faɗin,"ni wlh ba yarinya bace kuma bana so karaka ni zan tafi ni kaɗai saketa yayi yana dariya yace ,"naji muje dai"turo ƙofar Hajja Mamah ne ya sa dukan su suka kalla ƙofar kallo ɗaya zaka musu kasan basu da gsky,"Hira muka ɓige dashi nida mamanki mun sha'afa da masu jinya munata hira","yauwa mamaki tace anzo duba ki maza muje naraka ki" sunkuyar da kai Nanah tayi sum² taka ma hanyan fita,nan Jamal yace shi zai rakata Hajja Mamah ta zauna,batayi musu ba takoma ta zauna suka fita.


Koda suka isa a ƙofa ya tsaya yaƙi shiga,

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads