Showing 6001 words to 9000 words out of 22111 words
Chapter 3 - DANGINA FREE BOOK BY SECRET PEN.txt
garine suwaye yan uwanmu ki taimaka
Bazaki taba jin wannan zance a bakinaba matikar ba wannan dalilai biyu dana fada miki ba
Shiru tayi don tasan tunda tace bazata fadaba to bazata fadaba .
Shirye shiryen biki ya kankama Ammi ta dage tanqtq hidima taje gurin gyaran jiki tayi booking amma tabita akan ta shiryq ta fara zuwa sam taki haka ammi tarabu da ita don tasan ita da kanta zata nema a mata kaman kullum suna zaune a falo jewelry's ne da yawa a gaban Ammi ta rasa wanne zata zabawa a marya itako gogar taku kaman bata falon ,zuwaira ce tai sallama ta shgo Ammi ta amsa cikin faraa da murmushi kusa da Hafsat ta nemu giri ta zquna ko kallona batayi ba dayake batada zuciya ta ce
Amarya bakya laifi ,kinsan gidan nan yadda ya dauku haramar kamshi kuwa tundaga bakin gate nake jin kamshi kowa yasan tabbas gidan nan akwai amarya
Banza tai da ita kaman batasan tanayi ba ta juya ta kalli Ammi dake murmushi ta ce
Yauwa Ammi dama Abdulmallik ne ya turoni ya ce wai ku shiryq gobe abokansa zasu kawo kayan aure da abubuwan da bazaa rasaba
ah masha Allah to shikenan Allah ya kaimu lokacin
Yauwa Ammi amarya bata fitar mana da anko bane don kinsan nice babbar kawafa
Ah gaki gata bi narasa wani irin aure Hafsat zatayi babu abunda take shiryawa ko gyaran jiki nida kaina naje na biya kudi amma nayi nayi taje sam taki ,nq tamayeta idan batason sintirin zuwa ne in kira wakiliyarsu tazo qmma ta ce itada ba auren soyayya zatayiba wani gyara zatayi Gatanan da ki mata fada idan zata gyara ta gyara ehen
Kallon Hafsat zuwaira tayi ta ce
Haba besty me kike nufi kenan don bakyason Abdulmallik shikenan bazaki gyara jikinki bw kumw bazayi shirin bikiba to idaj bazakiyiba mu zamuyi don haka zan samu sauran kawayenmu na school na fada musu kuma nida kaina zan tafi kwari in fitar da anko inke bazakiyiba ni zanyi
Dallah malama banason shishigi kawai kiyi sabgar gabanki ,tsabar rashin zuciya zaayi miki kishiya shine kik wannan rawar kafar kije can kiji da bikin mijinki babu ruwanki dani kowa yayi sabgarsa na jima da fada miki hakan
Ke Hafsat anya kinsan waye a gabanki kuwa zuwaira ce fa your pen friend me Inna ke nufi karkiga anbarki da hankalinki ki nemi rainqwq mutqne wayo sai yanzu na tashi na faffalla miki mari kinsan zan iya.koran kaiki gidan mijine zan.miki shegen duka ba damuwata bane
Haba Ammi ai abun yayi yawa ga mari ga tsinka jaka nasani ko kaffara bazanyi ba.zuwaira ita ta fadawa mijinta.akan ya nemi aurena nikuma basonshi nakesba aisaiya hakura amma kun nace ina rokon Allah.ya.dauki rayuwata kafun auren kowa mq ya huta
Ko kin mutu sai ankai gawarki gidansa kuma shine zaisaki a kabari
Ah ah Ammi Hafsat tana bukatar lallabine a ayanzu saikuma anusheta muhimmancin aurensu bawai a zageta ko.duka ba
Kirabu da yarinyarnan dani take zancen ba taga na barta bane ahiyasa take duk rashin kutumcin da takeyi
Mikewa tayi ta bar.musu falon don tasan da zata kara magana Ammi zata iya kai mata duka ita kuma bason abunda zai taba lafiyarta take.yanzu ba
Haka sukaci gaba da hirar biki Ammi tana fada mata shirye shiryen da sukeyi Nanna kam na gefe kaman ruwa ya cinyeta don tasan halin da ake ciki da badan ta dakatar da Hafsat ba ai da basuma san inda takeba balle su mata wannan maganar ko kumq sudinga shirye shiryen biki .
Kaman yadda aka shaidawa Ammi haka abokansa suka kawo kaya masu shegeb yawa kaman na budurwa anata bude kaya ana yabawa amma ko fitowa Hafsat batayiba zuwaira ce ta nufi dakinta ta sameta tana kwance man gadon ta fada ta ce
Wow besty yakamata kizo kiga kayannan kinga kaya kuwa gaskiya kizo muje ki gani
Ta karisa fada tanajan hannunta ,fisge hannunta tayi ta ce
Dallah malama sakeni ku tattara kayansa ku mayar masa bayida dukiyar da zai sayeni ko soyayata kuje can kuyita rawar kafa akan kallon kayansa ,nidai KO kallo baki isheniba balleshi
Jiki a sanyaye ta fito saga dakin amma ta basar suka koma sunata ribibin kaya .
Yau cikin farin ciki take ta shiga kitchen gadan gadan don hadawa yayanta kayan abinci, dafawa kawai takeyi ita kanta tasn yayi kadan ya cinye wannan abincin a cikinsa amma dafawa kawai take saida taga ta cika daining din sannan ta hakura ta koma dakinta tai wanka tafito rike da makulkin motarta ahannu da jakq da wayarta kallon Ammi tai tace
Ammi bari inje in dauki taya kinsan jirginsu yana daf da sauka
To shikenan saikin dawo ki hqnzarta
shikenan
Agogon hannunta tak kallo hakan yayi daidai da bullowar wani ingarman soja cikin kakinsa wanda hakan yake shaida shi sojan kasa da kasane tafiya yakeyi cikin isa da takama kakkarfan namijine fuskarsa tana dauke da saje baki mai kyau ga hancinsa madai daici bakinsa dan karami yanada manyan idanu farine tass idan baka saniba zakace shiba dan nigeria bane ,tqna hangosa ta tashi da sauri ta nufeshi ta fada jikinsa shima rumgumeta yayi suna sauraron bugun zuciyar junansu wani nitsuwa yake ratsata saitaji ta manta da duk damuwarta sakin junq sukai ta juya tana leken bayansa kaman zata hango julabib kqman yadda suka saba zuwa amma ina babu shi hawayene masu zafi suka zubo mata yasa hannu ya share mata yana gurgiza mata kai ya ce
Meyasa kike kuka kin manta julqbib yana cewa kuka baya miki kyau don haka karkiyi kuka bazai ji dadiba kuma ai kina tare dashi domin annabi muhammad yace kowa yana tare da abunda yajeso don haka kina tare da julabibi
Rungumeshi tayi tana murmushi shiyasa takeson yayanta akullum yana kwantar mata da hankaki akan damuwarta ,gida suka nufa jamian tsaron da aka turo su tarbeshi suka rufa masa baya a bangare guda kuma jamian airport din suna sara masa duk da ba wani respond yake ba ,gida suka nufa da sauran jamia tundaga bakin layin kowa zai gane babban general yana cikin anguwar, parking sukayi sukazo suka tarar dasun Ammi a bakin farfajiya suna jiran isowarsu yana fitowa yazo ya rungume Nanna a gaskiya yanajin tausayin tsohuwar ya sumbaceta ya juya wajen Ammi itama ya rungumeta ya sumbaceta babu bata lokaci duk suka dunguma suka nufi cikin gidan sauran jamiai kuma aka musu masauki a BQ don su huta suci abinci ,suna shiga cikin gida ya baje a kan kujera Nanna ce ta matso tana cire masa takalmin kafarsa murmushi yayi ya tina kullum haka take musu idan sun dawo shida julabib ,tun yana yaro zuciyarsa take cike da kaunar Nanna bayida wani buri da yawuce ya auri Nanna ,babu wani sura ko kyau na mace da yake gani a idonsa saina Nanna ya zauna a cikin turawa amma duk surarsu baya burgesa kaman na Nanna ,sautin muryar Hafsat ne ya dawo dashi hayyacinsa tanq mika masa kofin ruwa karba yayi ya kafa kai saida ya shanye sannan ya mika mata kallonsa tayi ta ce
Yaya muje kaci abinci
No bazanje daining ba kikawomun nan
Haka ta tashi ta dauko leda ta shumfuda ta fara jera masa abinci tana dura masa sunata dariya bayan ya gama tace yaje yayi wanka akwai maganar da takeso suyi ,hakan kuwa akayi bayan ya fito saga wankaya kirata a waya ta sameshi a dakinsa hakan kuwa akayi taje ta sameshi yana tsokanarta amarya amarya bata masa maganaba guri ta nema ta zauan tace
Gaskiya yaya banasoj auren nan
What bangane bakyason aurenba
Eh yaya domin ja tsaneshi babu wanda na tsana kaman shi shine yasani a bakin cikin da harna mutu bazan manta ba
Ok fadamun meya miki kika tsaneshi
Akwai wani lokqci...............
.
Shin me asalin su Hafsat kuma ta wacce hanya aka haufesu shin sunada yan uwa
Ya zata kaya tsakanin Abdulmallik da Hafsat zaayi auren ko kuma idan akayi auren wani irin zama zasuyi shin yazata kaya tsakaninta da zuwaira
Shin me Abdulmallik yayiwa Hafsat kuma wani tabo yayi mata ,wai ina cikin da yake jikinta shin menene sanaar Abdulmallik kam
Wai meya samu julabib ne kam shin meyayi ajalinsa ,munada bukatar sanin tarihin julqbib shi kansa
Kunji wata sabuwa wai ra'is yanason Nanna ,karku manta Nannafa mahaifiyar julabib ce ,wai zafa yarda ta aureshi kuwa shin ya zata kaya
.
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
6️⃣
PAGE FIVE
Akwai wani lokaci kuna iraq kaida julabib ,lokacin ina dauke da cikin ,ina zamqn zamana kawai wata zuciya tace inziyarci zuwaira aikuwa babu msu na dauki makullim mota na nufi gidanta naje nq sameta a damuwa na matsa Mata ta fadamun Take shadamun kodawani lokaci mijinta za I dawo a buge yake shigowa gida ta rasa ya zatayi gashi har gun aikinsa sun koreshi ita taje ta bada hakuri akaj bashida lafiyane shiyasa yakeshan maganinda suke bugar dashi ,ta shaidamun saura sati daya hutun ra suka bashi ya kare gashi har yanzu bai sanja dabia ba kuka take sosai na tausaya mata ,kaman yadda muka saba na kwantar mata da hankali saida ta fara murmushi na shaida mata yunwa nakeji aikuwa babu bata lokaci ta nufi kitchen nikuma na haura dakinta na kwanta domin cikina yqna sani bacci sosai ,kaman yadda ya saba haka ya shigo gidan cikin maye bab ruwansa ya juya bai kalleta ba sai ya nufi dakinta yana zuwa yasa key yabar key a jiki ya fara kallona ,kallo yakemun na shaawa a inda nikam bansaniba haka ya kariso wajen gadon ya danneni ,kaman a mafarki naji ana wasa da jikina a firgice na tashi ,na razana sosai lokacin da na kalli Abdulmallik hakan yasa na fara kiran zuwaira murmushi kawai yake yana tande baki kaman zaki mai farauta tattaro karfina nayi na yunkura an tashi amma ina ya danneni kokawa muka fara ina kiran sunanta ta fito a rude ta fara buga dakin amma ina ya rufe sunasa take kira kaman ranta zaifita amma ina ko saurarronta bayani haka saida ya cimma kudurinsa akaina tun bai gamaba jini ya fara bina amma sai sambatu yake
"haba zuwaira meyasa kike hanani kanki kinsan saboda kina hanani kanki shiyasa nake shaye shaye don bazan iya zinaba ki taimaka kinaban kanki gashi yau kinfi ko yaushe dadi "
Haka ya dinga sambatu da babatu wanda hakan ya tabbatarmun ya dauka da zuwaira yake muamala said a lokacin nails nadamar shigowa dakinta na kwanta ,saida ya gama ya bingire ya fara bacci no kuma want ciwoj madame main tsanani ya turnikeni KO daga kafata na kasa DA kyar naja jiki na bude tashigo a rude ta rungumeni tana kuka kaman ranta zai fita tana yiwa mijinta Allah ya isa ita da kanta ta daukeni ta kaini asibiti likitoci suka karbeni kafun na haifi wani qbu kaman kadangare wanda hakan ya tabbatarmun da bari nayi naji bakin ciki ta kira Ammi ta fada mata babu jimawa saga Ammi da nanna bata boye musu komaiba ta shaida musu ,a bangarensa kuwa saida ya gama baccinsa. ya farka yaga duk dakin jini hakan ya tabbatar masa ba lafiyaba ,kiran numbern ta yakr amma bata daukaba kawai yayi amfani da yanar gizo ya ga.inda suka ,tana cikin shaidawa Ammj kawqi saigashi ya shigo ya kallesu duka ya ce
Lafiya kuwa.meke faruwa na tashi na ganni cikin jini
Kwarai ma kuwa Abdulmallik ka cuceni ka cuci abotata da Hafsat da wace fuska zan kalli hafsat kayi sanadiyar zubeear cikinta farin cikinta daga ita har mijinta ,ka fara qidayar kwanakin da sukw.rage maka a.duniya domin na tabbata mijinta saiya kasheka kasan wayeshi
Shidai ya rasa maganar me take da badan shi kadai bane namiji da saiyace badashi take ba .Hqka akayi mqsa bayani ya tqbbatar baya hayyacinsa yayi haka dominshi ya dauka da matarsa yakr tare daga nan amma ta ce wannwn kaddarace kar in yadda nadinga kallonsa da abun bance komai ba domin ni hukuncin da julabib ya yanke shine nawa ,kasa hakura nayi na kira julabib nace yazo gida akwai matsalq babu bata lokaci julabib ya sauka a nigeria muka nufi gidanmu da farko ban nuna masa komai ba amma daga baya nayi masq bayani tashin hankali iya tashin hankali ni kaina na gani a ranan ya dauki mota ya nufi gidan zuwaira ya samu mijinta bayanan ya tambayeta ina yaje tace yayi tafiya compqny sun aikeshi daganan gida ya wuce yaje ya samu nanna yake shaida mata umarni tabashi idan yayi wani abu bata yafeba hakan yasa julabib ya kasayin komai amma yasa kansa a damuwa ko abincinya dainaci gashi bayason ganina ban isa inzo inda yakeba saidai inga yanata hawaye munkasance a haka tsawon sati biyu kafun ya tattara ya tafi ,bayan wata daya daga tafiyarsa bai kiranba ban kirashiba kuma baya kulani a whatsapp ranar ina nafilan dare kaman yadda nasaba naji karar shigowan sako wayata ina budewa naga sakon julabib ne ,jikina yana rawa na bude na fara karantawa
"Assalamu alaiki Hafsat ki sani ina sonki son danake miki yasa nashiga tashin hankali akan abunda ya sameki kuma mahaifiyata ta hanani daukar mataki hakan yasa nake cikin damuwa wanda ya dawomin ciwon zuciya me tsanani a koda yaushe zaki iya jin nabar duniya ina Alfahari dake matata
Kuka na fashe dashi lokacin da nagama kafanta sakon julabib aikuwq baifi satiba ka kira ka shaida mana yabar duniya ,dqga nan na shiga cikin kunci da damuwa wanda baya misaltuwa ,shikuma sanadiyar abunda ya faru ya daina shaye shayen miyagun kwayoyi,wata rana inq zqune zuwaira ta kirani ta ce idan babu damuwa tanason ganinan bankiba na tashi na shirya naje gidanta ananne take shaidamun tanaso in auri mijinta ,hqka ta dinga basa labari har izuwa kan dauri auren dake tinkarosu .
Tunda ta fara maganq yake binta da idanu wanda take kalarsu ta sanaja izuwa jaa kaman wuta na tabbata da zaka taba to saita konaka kasa magana yayi domin yama rasa taya zai bullowa wannan lamari shiru yayi kafun ya rungume yar uwarsa wacce kuka yaci karfinta yana rarrashinta saida ya tabbatar ta hakura sannan ya dauko wata daja ya fara fito da kayayyaki wasuma agogone zobbuna masu uban tsada hakan ya dinga janta da hira saida ya tabbatar ta sake sannan ya rabu da ita ya Nata tabbacin indai yana raye bazaayi auren nan a .
Bayan fitanta ya zauna shi kadai yqna nazari gaba daya abun ya kulle masa kai meyasa julabib bai fada masa wannan lamarin ba har ya rasu ,shin wani mataki zai dauka akan wannan mutum ai a cikin maye yake kuma ya dauka matarsa ce ,meyasa ammi ta dage akan auren nan kawai don basuda asali to tabbas yayi alkawarin saiya samo asalinsu kuma ya kawosu gaban Ammi koma mai zai faru ya faru bazai yiwu laifinsu ya shafesu ba ,haka ya dinga zancen zuci kafun ya yanke hukunci mai karfi wadda yake gani shine solution.
Anata ribibin biki wanda iya Ammi da zuwaira su suke kidansu suyi rawarsu ita dai ko a jikinta don batadauka ma aure zatayi ba ,rana bata karya saidai uwar diya taji kunya yau zaa daura auren Hafsat da Abdulmallik gaba daya hankalinta a tashe yake ta nufi dakinsa ,shida Nannata samu yasata a gaba yana zubq shagwaba tana kallo kaman julqbib dintane a gabanta kallon nanna yayi ya ce
Nanna na ta dan Allah kimun gwaten kuskus mana
Dato ta amsa ta tashi ta nufi Kitchen ,inda ta tashi nan hafsat ta maida mazaunanta ta kalleshi ta ce
Hab Yaya yanzu hakq mukayi dakai kamun alkawari bazqkq bari ayi auren nan ba gashi saura awannni shida a daura ,wlh aka daura auren nan mutuwa zanyi
No bazaki mutuba nayi mqgana da mama ta cemun batayafewa duk wanda yayi kokarin dakatar da auren shiyasa na yanke hukunci a daura auren amma hakan bawai yana nufin kin zama tashi bane
No yaya matiqr aka daura aure kqm ai aikin gama ya gama meyasa Ammi zatamun hakq meyasa shin wai menene asalinmu daga ina muke shin ammq batada iyaye ne bare sasu baki kodai cikin shegenmu tayi tq haifemu
Sam kunada asali kaman yadda kowa yake da nashi hasalima kunfi wasu bayin Allah asali karku sake sa zargin ko bakwada asali ko kuma bata hanya mai kyau aka samekuba ,ko daya ba haka zancen yake ba
Juyowa sukayi suna kallon Nanna da take rike da dan jaramin kwano a hannunta guri ta nemq ta zauna da sauri rai's ya iso kusa da ita ya kama hannunta ya ce
Nanna dama kinsan asalinmu kinsan suwaye mu meyasa kuka mana haka keda Ammi kuke boye mana mu suwaye sannaj kuce karmusa shakku a cikin zuciyarmu ai wannan dolene dan Allah ki fada mana mu suwaye
Girgiza masa kai tafara alamar bazasuji komai daga bankintaba ,magiya suka fara mata suna rokonta wanda hakan yadawo mata tilas ta shaida musu su waye kodan ta dakatar da auren dolen da zaayiwa Hafsat kallonsu tayi ta ce
Zan fada muku amma sai kunmun wani alkawari
Mun yadda komeyene zamu miki
Kubari ayi auren nan a watse tukunnan sannan kudau duk wani mataki da kukeso
Kqllon juna sukayi rai's ya jinjina mata kai ya ce
Mun Amince my nanna
Gyara zamqnta tayi tana ajiye flat din hannunta ta ce ..........
Share pls
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
STORY &WRITEN
BY
ADAMA UMAR
SECRET PEN
07081940768
LOVE AND ROMANTIC STORY
DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI
7️⃣
PAGE SIX
ASALIN AMMINKU
A garin bayelsa akwai wani attajiri mai kudi Alh Usama ,Alh Usama yana da ƴa guda daya tilo domin an jima ana haihuwa a gidansa amma yaran basa zuwa da rai ,cikin ikon Allah aka haifa masa ya mace duk da itama daga farko batayi kuka ba har ancire rai saidaga baya ta fara kuka nanda nan murna ta karqde dangi anata murna dake Alh usama yanada jamaa gashi yana kyautata wa yan uwa Alh Usama yana da kaninsa Abdulwahab ,shikuma Abdulwahab yanada yara maza sunkai hudu sai mace daya itace ta zama saar Aisha wato yarinyar da aka haifa itace Ammi ,sun an mahaifiyarta maimuna it a din yard asalin kasar Niger ce amma mahaifinta dang Nigeria ne shiyasa ta