Header Ads
Showing 18001 words to 21000 words out of 22111 words

Chapter 7 - DANGINA FREE BOOK BY SECRET PEN.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ta ziyarce ,"shin ina muhammad din yake".hajiyace ta fara sambatu "Haba muhammad ka tafi kabar mahaifiyarka ashe zan sake gainika ,ashe Allah zai nunamun wannan ranar ,kai hakuri muhammad ka kawo ta zan aura maka ita basai kamun horo da tafiya ka barni ba na rokeka ",gaba daya jikinsu yayi sanyi da maganganunta ita dai Nuhal taji Hajiya tana maimaita sunan da tajima tana yawan fada wai yayanta to ai yanda aka bata labarin yayanta ai yaci ace shekarunsa yafi haka ,hajiya ce ta tashi ta kishingida a kujera idonta kur akan Rais hannu ta mika masa alamar yazo da sauri ya sake hannun Hafsat wacce take matikar kama da Ammi tazo gareshi ,kallo ta ksre mishi ta ce ," saurayi ina mahaifinka yake na sani ko astagfirullah bazanyiba saboda nasan ku jinin muhammad da matar sace ,ina suke ita suka shiga karkucemun sun mutu ban sake ganinsu ba ,waya fada muku inda kuke "ganin bazata daina tambayarsu banr ya ce "kiyi hakuri hajiya iyayena suna raye sune suka fada mana inda kuke yanzu haka ina tare da mahaifiyarmu ,mahaifina kuma yaje wani wajr aiki amma shima yana nan tafe zuwa gareki kiyi hakuri hajiya" ya fada yana jara rungumeta a jikinsa ,yana kuka kaman ransa zai fita ,Da sauri Nihal taje ta rungume Hafsat jin itace yar yayanta da ta jima tanajin.hajiya tana begensu ,kuka kawai.ya.karade falon harda ammi da take cikin mota wanda uta kukanta tana tinanin wani hali ke ciki ,hajiyace ta fara kokarin tashi ta ce " bari inje in tarbo surkuwata da irin wannan gagarumin ziyara da takawomun "dukkansu suka rufa mata baya suka fito daga main falo bude marfin motan da Ammi take ciki akayi ta daga kai wa zata gani Hajiyace take rike da marfin kofan hawaye ya wankr mata fuska ta bude dikkan hanayenta ,da sauri Ammi ta fito kaman wata yarinya ta fada jikinta suka sakr barkewa da sabon.kuka ,kowa yana sambatun abunda ke cikin ransa .




To bayan gari yadan sha kowa ya gama jimami nan Alh ya kalli Rais ya ce "wato kai abokina shine kaje ka dawo soja wacce bazan iya takara dakai ba kenan" dariya dukkansu sukai Ammi ta kalli hajiya batasan lokacin da ta zame akan kujeran ta durkusa ta ce "hajiya ki yafemun ,ki yafeni,nice sanadiyar rabaki da danki ,sanadiyar bijirewa iyaye mun ahiga kalubalen rayuwa kala kala ,har Allah ya kawomu wannan lokacin ',murmushi hajiya tayi ta ce " nagode miki ai kekam bakida laifi domin kome kikayi ai ke macece shidai muhammad din zai dawo daga aikin zaizo ya samen saiya fadamun dalilinshi na barina kuma bai waiwayenba ,baya tinanin halin da zanshiga na kadaici dan Allah ya tausayamun ya bani Nihal a lokacin da nacire rai da haihuwa"maganganun Hajiya sun daurewa ammi kai kenan tana nufin batasan muhammad ya rasuba ,kuka ta fashe dashi tana jinjina alamarin da wani ido zasu kalli Hajiya suce mata muhammad ya rasu me zai faru ,ganin zasu sake rikicewa ne yasa Alh ya ce "yanzu kam komai yazo karshe munq godewa Allah don haka yanzu zaa baku masauki ku shiga ku huta zuwa gobe da safe zaayi hirar rayuwa ,domin muna da tari Tambayoyi a cikinmu "Nihal ce ta tashi ta ce "nikam zan wuce da yar yaya dakina ,zan shiga dakina da ita nan zan mata masauki"ok kaikuma soja ka.dauki rundunarka ku je sashen mahaifinka dasu ,murmushi yayi ya ce to shikenan ,Ammi kuwa hajiya ta ce babu inda zataje tare zasu zauna ita da Nanna ,Nanna kam sai addua take Allah yasa ammi taga iyayenta kaman yadda akaga na Abbansu , bayan kowa yaje.ya huta a bangarensa ,washe gari da safe aka shirya lafiyayyen karyawa aka gayyaci kowa ya halarta anaci ana farinciki da kaunar juna saida aka kammala sannan aka koma falo ana bada labarin bayan rabuwa ammi kam labari ta fara basu tu daga kan wacece ita da asalinta da komai inda suka dinga mamaki ana samun yaya irinsu a duniya ,shiryawa sukai dukkansu suka tafi wajen Baba mai masa suka kaimata ziyara tayi mamako kuma tayi murnar saboda itama har perison an kaita wai an hada baki da ita aka sace dan masu gida daga baya kuma akan sakota ,ammi ta mata kyauta mai tsoka sannan suka sallameta .bayan sun dawo kowa ya nufi dakinsa ,Rais kam dakin ammi ya nufa yana zama ya ji sako ta shigo wayarsa ya bude ganin an bashi izinin bincike ne yasa ya fara murmushi .....


















Share pls


*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]






STORY &WRITEN




BY


ADAMA UMAR
SECRET PEN




07081940768






LOVE AND ROMANTIC STORY


DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI




1️⃣4️⃣








Juya wayarsa yake yanajin tsantsar farin cikin samun dama binciken da aka bashi ,sai juya wayar yake Ammi ta shigo ta sameshi ta ce " lafiya shiru baka fito ba?" "Eh ammi ina nan ina duba sakon daya sameni na bani daman binciko abba"murmushi ammi tayi tana gani kaman mafarki take wai dan da suka haifa shi zaiyi bincike akan abunda ya faru da mahaifinsu ,kallonshi tayi ta ce "nidai addua ta shine Allah yasa mahaifinku yana raye bai mutuba ,nidai har yau na kasa yadda mahaifinku ya rasu ,duk da cewa naga gawan da akacemun masune amma na kasa yadda" "ammi ki kwantar da hankalinki.in sha Allahu na miki alkawarin zai binciko gaskiya kuma in sha Allah Abbanmu bai mutuba yana nan da ransa" " innalillahi wa inna lillahi wa inna illaihirrajiun me kunnuwa na suke jiyemun mahaifinku ya mutu Muhammad dina ya mutu kuke boye mana gaskuya ". " Haba kakata yanzu dagajin ya mutu sai kice Abbanmu ne wani mai laifine fa muka kama ya mutu " " haba dan nan ai tunda jatumarka ta fara magana nake jinku dama nasan tunda kukazo akwai abunda kuke boye mana ku fadamun gaskiya me yake faruwa da Muhammad dina". Ganin zata rikice musu yasa ya kamata ya zaunar da ita a bakin gadon ammi ya ce " kinaso na miki bayani dalla dallah to saikin cika wannan sharadin na farko bazaki tayar da hankalinki ba ,na biyu kuma zaki tayamu da addua domin ke mahaifiyarsa ce ," kai kawai ta jinjina masa alamar zata cika sharafinsu yasa ya koma ya zauna ya bata labarin duk abinda yake faruwa ,hawayen idonta ta dinga sharcewa ,kallon ammi yayi ya ce ammi ku shirya dukkanku zamu wuce bayelsa Allah yasa muji alkhairi game da kakanninmu ,bqi jira wata wata ba ya fita ,wani file ya mikawa daya daga cikin soldier dinsa ya ce ka tatttara dukkan bayanan dake cikin wannan file din ka turasu headuarter ina bukatan cikekkan labarin meyq faru bayan fitansu Alh muhammad ,sara masa yayi ya karba ya shige masaukinsu .


Washe gari duk sun shirya harda Baba mai masa suka wuce bayalsa sunsha tafiya kam kafun nanms sukaje suka kama hotel sukayi salla sukaci abinci ,daga nan suka wuce anguwar ,suna shiga titin anguwar gaban ammi ya fara faduwa tana karanto adduoi a bakinta ,dayake da gps suke amfani har motansu ta faka a bakin wani nakeken gate fitowa sukai dukkansu suna kallon gate din daga gani baiyi kama da gida ba ,kallon daya daga cikin excot nashi yayi yamai alama da ya bincika ,hannu ya dauka ya kwankwasa aka bude ,wani sojane nan take ya sara masa ,nan sukai yan maganganu sannan ya juyo ya ce "this is note a house, is a big modern bakery company " kallon ammi yayi da hankalinta ya fara tashi kafun yayi magana ta isa gaban gate din ta ce "yallaboi nan gidan Alh usama ne mana hamshakin mai kudi "


"Sorry hajiya banjima da fara aiki ananba dan haka idan babu damuwa zan muku iso ku samu manager na company din ku masa tambayoyin kaman zakufi samun bayani daga gareshi" ,dakatar dashi Rais yayi ya kama hannun ammi suka koma mota kallonta yayi ya ce "ammi ki kwantar da hankalinki in sha Allah babu abunda ya faru yanzu ki bamu koda numbern mahaifinki ne mana "shiru tayi kaman mai tina wani abu ta dauki wayarta ta fara bincikawa kaman mai duba wani abu ta nuna masa wata lamba ,bai jira mai zaiceba ya kira numbern akayi Sallama ya amsa da sauri ammi ta kwace wayar ta ce
"Abba Abba Abbana ina kake ina kuka shiga"
Muryar da bazai taɓa mantawa a rayuwarsa ba ta shigo kunnuwansa tashi yayi tsaye yana" Aisha ,Aisha koba Aisha bace " "nice Abba nice wlh nice gashi nazo gidanmu bakanan Abba ina kuka koma ". "Eh Aisha mun tashi a wannan gidan amma kizo anguwar ogbia deden wajen babban madallacin jumaa idan kunzo zaku ganni ," ya fada yana tashi ya sharce hawayen dake zubowa daga idanunsa ya nufi cikin gida dama a kofar gida yake yana shiga ya fara maimuna ,maimuna fito kafun na baki labarin maza kiyi adduar shukur yau Allah ya amsa adduarki yanzu Aisha ta kirani tana neman inda nake na kwatanta mata da badan bani da mita ba da dakaina zanje bazan iya jiraba ,kafun ta gama jiran mai zaice zaice har takai goshinta kasa na godiya ga Allah ,ta bude dukkan kofofin hancinta ta rangaɗa guɗa , ta matsa kusa da randa ta kamfato ruwa ta zubeshi a kasa ta kurbr tsabar jin dadi ,gidan madaidaicine amma yana dauke da dakuna guda biyar gaba daya an mishi siminti a cikinsa hatta suturar jikinsu ta gani kasan ta masu karamin karfine ,yana ganin ta rikice yasa ya fita yaje deden masallaci ya tsaya ya kurwa wayarsa ido yana jiran kiransu ,yana tsaye ya shafe sama da minti 30 yaga wasu tarin motoci suna nufoshi dan matsawa gefe yayi yana cigaba da kallon wayarsa ,kiranshi akayi ya daga da sauri ganin wannan numbern yasa yace


"Aisha kun isone"
"Juyo bayanka Abba"
Juyawa yayi ya kalleta tana tsaye wayar dake hannunta ta fadi sai hawaye ,nan ta zube akan guiwarta ta fashe da kuka da sauri ya karisa kusa da ita ya kamota ya rungumeta ,a jikinsa yana ba kuka zakiyi ba Aisha ki godewa Allah daya sake sada fuskokinmu .




Manyan taburmai naga an baza a wannan tsakar gidan da aka malalashi da simiti ammi kan tana mamanta ,wayarsa yake dannawa babu jimawa aka dauka bai jira yayi magana ba ya ce "kayi sauri kazo yayarka ta dawo " dagowa ammi tayi ta ce
"Baba kana nufin mama ta sake aihuwa bayata" ,"kwarai ma kuwa ta sake haihuwa har guda biyu ma ,abubakar da rakiya ,uta rakiya tana gidan yar uwarki asiya tace mu tana tsoron taimaka mana saboda babanta amma bazata bar rakiya a wahala ba "
"Waini Babba mai yafarune kuka sayar da gidanku kuka dawo nan da rayuwa "
"Labarine mai tsawo ,tun bayar tafiyanki Abdulwahabu yake bani baki akan in kawo kudi akai gun malamai ayita addua ,haka na dinga bashi kudi nima kuma inatayi idan nayi istihara saina ganki kina cikin rayuwar jin dadi shiyasa hankalina ya kwanta ,kasancewar na yadda dashi shiyasa na sake masa komai nawa haka yace ya kamata mu gina masallaci saboda mahaifiyarmu ,bankawo komai a rainaba na yarda na sa hannu a takardan da bakomai ,ashe haintata yayi domin yaga mahaifiyarki tana da juna biyu bashi da gadona idan ya kashe ni shiyasa ya hada baki da lauyana sukamun haka ,watarana.kawai akazo mun wuta wuta in tattare komai nawa gida.ba nawa bane da kadarorina babu yadda na iya haka muka hada dan kayanmu lokacin ana goyon abbakar saida muka fito zamu dauki mota aka shaida mana bayan suturar jikinmu babu komai namu a gidan ,hakan yasa muka fito saiga Abdulwahabu a nafe ya.fito mukasa kayanmu da komai yanata.bani hakuri akan zaiyi bincike mu zauna anan zai shigar da kara ,manyan abokanaina suna ta kirana kowa yayi wani yunkuri sai a nuna masa wannan sa hanu dole suyi shiru daga haka muka hakura muka mika lamuranmu ga Allah,"


Gyara zamanta tayi ta fadawa su baba dalilin barinta gidan da yacce tayi rayuwa hatta halin da mijinta yake ciki bata boye musu ba ,kuka Baba ya dingayi yana sawa ammi albarka ya ce


"Wato gidan nawa ma an rushehi an dawo dashi company"


Eh baba domin.munga tabbacin hakam baro baro a bakin company din


Rais ne yayi gyaran murya yace ina neman wata alfarman abani dama inyi bincike akan wannan lamarin ,babu musu aka bashi ,ya tattari maaikata suka nufi wannan company din suna zuwa suka shiga inuwa ne wanda ya gina company din dan haka suka nemi da akaisu office din C E O babu mata lokaci suka kwamusheshi suka nufi deppot din dake bayelsa suka mikawa mazashi saida yasha jibaga sannan ya kura mahaifinsa yayi masa bayani ,gaba daya hankalinsa ya tashi ya kira yan sanda jin inda dansa yake yasa sukace aikin yafi karfinsu ,karshe dai saida ya kawo wannan takardun shima yasa hannu ya mallakawa Alh Usama aka fiddashi a duk gidan da yake da komai su Alh usama suka koma anata sawa Rais albarka ammi tanajin alfahari da aikin danta koba komai ya share musu hawaye.


A bangaren maaikata kuma sun tsananta bincike sun gane cewa kiran da Aka yiwa Alh muhammad na karyane babu wasu baki da yayi sannan kotarsu ta fada cikin kogin bakin gada inda akasa manyan maaikata suka shiga cikin ruwa suka fito da ita ,basuga ko alamar kashi ba hakan ya tabbatar musu da cewa sacesu akayi akajefa motar cikin ruwa ,manager din da ya kirasa ya shaida masa bakin sunzo aka kwamushe da yasha jibga yake shaida musu shima wasu ne suka sace matansa akan saiya kirashi ,bashi da zabi shiyasa ya kirasa daga nan suka kama hanya suka fita ,tambayarsa sukai baiji wata magana da ya danganci inda suke ba ya ashaida Musu babu abunda yaji duk da tsufa ta kamashi amma dayaji bugu saiya tina address din da aka bayar akaisu Alh muhammad ,bibiyar adress din akayi aka tabbatar bana nigeria bane nan suka mika aikin wa sojojin south africa , shaaninku da zafin nama suke aikin bilhakki da gaskiya shiyasa baasha wahala ba aka turo musu da rahoton cewa wani babban mai arzikine yasa aka saceshi domin akwai wani aikin nuclear da zaizana masa ,taurin kan da yayine kuma ya shaida musu ya fita a kaidansu shiyasa sukasa a kamo musu shi suka hada harda bello ya dawo kaman mai taimaka masa ,yanzu haka zanen nuclear ta kammala har yabayar a kera masa ita inda yace bazai sakeshi ba har sai ankawo yaga babu wata matsala ,inda suke masa bara zana da idan bai musu aikiba zasu kashe iyalansa ,domin yana ganin iyalansa sannan yana sanin halin da suke ciki ,haka suka maida shi kaman bawansu yana yiwa manyan ƙasashe aiki su kuma suna karban kudi yanzu haka a yadda rahoto ta nuna daga bakin daya daga cikinsu gobe nuclear zata iso kuma ana tinanin nuclear na isowa yaga zanenta yayi daidai zai kashe Alh muhammad domin karya sake zana irinta , jin wannan rahoto ya gigita shi hakan yasa ya tara kowa da kowa yayi musu bayani nan aka fara adduoi da sallah ,shikuma ya tattara runduna mai yawa harda sojojin south africa suka nufi wannan tsobirin ,sun hadu da haradi masu yawa wanda dole saisun shareau kafun su isa haka suka dinga haduwa da manyan yan caskale da masu suburbuda duk suka kara dasu inda suma sunyi rashin jamaarsu sosai ,a gida nigeria kuma gaba daya tashohin television duk sun dauka anata sanar da abunda ke. Faruwa sai adduoi ake musu na fatan nasara ,masallatai tsangayoyi ,islamiyyoyi duk anatayi ,cikin ikon Allah da taimakon adduoi da suka samu suka kubuto da su daha hannun mugaye inda basu hakura ba suka dinga binsu da ruwan bindigogi amma suka tsallake ,su kuma aka tattara su nuclear kuma aka dan kata a hannun sojojim nigeria domin nigerian ne ya kerata hakan yasa aka karawa Rais matsayin bigeanty a soja inda kasa nigeria ta karade da farincikin ,gaba dayansu suka nufi bayelsa inda kowa da kowa na family ake tare ,Alh muhammad dai sai kallon wannan saurayi mai kama dashi yake wanda ake kira da Muhammad muhammad suna zuwa dama anyiwa gida waya ga tarin yan jarida nan da gidan rediyo suka fito a mota,ammi kam tun dazu sai murza ido take ko tana. Tinanin mafarkin da tasaba shine taleyi amma ina kaman ba mafarki bane wannan da gaskene bata tabbatar ba saida rais ya kama hannunta ya dankashi cikin na Alh muhammad ,hakan yasata wani suman tsaye wanda jamaa suka.yiyo kansu suna salati ,kici kici ta farayi da numfashinta tana salati .........




Share pls
[9/12, 7:58 PM] ADAMA UMAR (SECRET PEN): 👨‍👩‍👧‍👧👨‍👩‍👧‍👧👨‍👩‍👧‍👧👨‍👩‍👧‍👧👨‍👩‍👧‍👧👨‍👩‍👧‍👧👨‍👩‍👦‍👦
*DANGINA*
*[AKA RABANI DASU]*
👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👦‍👦👨‍👩‍👦‍👦






STORY &WRITEN




BY


ADAMA UMAR
SECRET PEN




07081940768






LOVE AND ROMANTIC STORY


DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI




1️⃣5️⃣




Bsnda farin ciki babun da yakeyi gaba daya sai hasken camera yake tashi a wajen ya juya ya fito da Alh bello mijin nanna shima ya danka mata hannunsa a nata ,kukan dadi kawai yake tashi ganin abun bazai kareba yasa aka nufi cikin gidan Alh Usama , dama an gama shirye shirye da komai komai suka zube a baban.falo anata jajantawa juna ,karshe dai farincikin da ya watse sama da shekara 25 ya dawo cikin wannan iyali da salo na daban bayan an gama hajiya ta kalli Alh muhammad ta ce


Yana da kyau akaikuma masauki kuyi wanka kuzo kuci abinci


Sunkuyar da kai yayi yana tinanin ta ina zai fara bawa nahaifiyarsa hakuri domin tun dazu zulumin da yake kenan ,rarrafowa gabanta yayi ya kama kafanta ya ce


Hajiya ,kiyi hakuri da kuncin da nasaki ,kiyi hakuri da abunda na miki na rashin daidai ,hajiya naga tashin hankali kala kala asanafiyar bijire miki da mukayi ,munga rayuwa kala kala ,Hajiya ki yafemun ko zansamu farin cikina ya tabbata


Dagoshi tayi tana rike da hannunsa ta ce


Haba muhammad akan me zakace ka bijiremun da baka gudu da ita ba da zaku haifamun wadannan tsala tsalan jikokin ,koda kun taimaki wannan baiwar Allah da mijinta wanda suka dawo tamkar yan uwa a gareku ,karka damu karkaji komai najima da yafe maka ku tashi akwai wani part mai 2 bed room kuje akaiku can ,tashi yayi jiki ba

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads