Header Ads
Showing 21001 words to 24000 words out of 24174 words

Chapter 8 - Hatsabibiya Jiddah hausa novels .txt

Ads the beginning of article before Image

JIDDA   

02 Jun 2024

348

Ads at the middle of Article

بسم الله الرحمن الرحيم...




🅿️2️⃣9️⃣


......fitowa yayi raisa inyayi dubu ya baci, duk duniya babu mahaukaci sai wanna gwamna, harma umarni yake bashi bayan ya bashi kuma yace ya gayawa Momysa sabida renin wayo.


yana wanna tunani yafito yasamu su Salis tsaye inda yabarsu, kowa na harkar gabansa babu wanda ya kula dasu balle yabasu gurin zama.
takaici ya kuma kamasa ko kala bece ba yayi hanyar barin fallow,


ganin ya futo rai bace yasa su binsa abaya danjin kan lamari


Amarya zauna ana mata meaup Zuly tace "gaskiya kinyi kyau Beby, wanna kwalliya haka kamar zaki gasar kyau?


dariya suka saka lokaci guda tace "Bari Zuly na matso naganni gidan Kamal, kamar nakai kaina garesa nakeji."


dariya suka saka mata dan sun san irin san da takewa Kmal bana wasa bane, zatace komai ba kan soyayyrsa.


kiran waya ne katse musu shirar tasu dauka tayi cikin yanka tace "Honey.


yace "Zaku iya fitowa, ku muke jira.


daga haka ya kashe wayarsa


Zuly tace "tafiya ko? shima nasan ya matso yaga amaryarsa.


bari nawa su Rayya magana .


"Ok, na manta ma da tana gidan. cewar Beby


Zuly ce ta fito ta gayawa mutanan fallow ango yazo daukar amarya da kuma sauran mutane.


Hajiya Rayya tana daga zaune tace "tinda wuri haka? kirawo Beby ga I'yayanta su mata nasiha kafin su tafi.


"To. Zuly tace ta juya ta gayawa Beby yadda sukayi da babarta Rayya


"Tsaki tayi tace "Nasiha? ina sansa yana sona za'amin nasiha, to tameye nasihar? naji a waya gaba. nasan haushi takeji zanyi aure na barta gidan yar bakin ciki, salon su fara nasiha yatafi yabarni to banyarda ba.


cewar Baby


dariya Zuly tayi tace "baki da kyau fa muje de suganki kafin mutafi.


tashi tayi ta kyara rigarta ta dau mayafi suka fito banda kamshi babu abunda ke tashe.


gun Hajiya Rayya suka nufo suka zauna Hajiya Rayya ta kalli Beby sai taji tausayinta, yadda take da bakin hali tasan ba kowanne muji bane ze yarda da halinta,gashi mahaifinta besan gaskiya kanta, baya ganin illar abunda take aikatawa, soyayyrta ta rufe masa e'do kowa banza take kallansa,tasan kuwa zata sha wuya gaba, numfashi ta sauke ta kalleta tace "Beby kinitsu kijini, aure yafi karfin wasa, nasiha ta mata sosai agun sannan sauran k'awayanta suka mata suma sosai suke mata fada kan zaman aure daga bisani suka fito da e'ta domin kaita d'akinta.




motoci ne jere gwamna ya turusu domin kai Beby gidanta. su Salis sun zama yan kallo agun


yan mata ne masu jin da kaisu suke zuwa su paking na motarsu su fito ko kallan banza basawa su Kamal suke hucewa cikin gidan.


Kamal yace "mutafi kawai inaga sunsan gidan?.


Salis yace "A ~a mujira mujera tare pls."


fito da amarya akayi har ansata motar Kamal gwamna yafito da knasa yace ta fito tashiga motarsa tafi karfi shiga motar kaya."

haka kuwa akayi Kamal bece komai ba.


Aka fito da Beby tashiga motar Dadynta yaja da kansa domin kaita.


sauran ma duk bin bayansu sukayi yayi da su Kamal suka bi bayansu.


cikin jama 'a kuwa basuyi mamaki ba sunsan zeyi komai kan Beby wasu kuma suga rashin dacewar hakan.


Kamal ne yashiga gabansu domin nuna musu hanyar gidan.


cikin Ikon Allah sukaje gidan lafiya Hon sukayi mai gadi ya bude musu suka shiga


Anshiga da amarya lafiya ganin gidan shima ba karya yasa gwamna yin shiru dan daman abunda yazo gani kenan gidan da Beby zata zauna ta rayu ciki.


Momy ta fito cikin shiga ta alfarma ta tarbesu cikin mutumci da girmamawa sunyi komai cikin kaida an bar amarya d'akinta jama' a kowa ya watse


Momy d'akinta ta koma domin kwanciya dare yayi.


Kamal kuwa bayan sunzo fita yayi bejira su Sulis ba.


kansa ke masa wani irin ciwo mai tsanani shiyasa yatafi asibiti domin doba lafiyarsa


Abokinsa yakira kasancewar aikin kwana yake yagaya masa beda lfy yazo yasamesa."


Cikin kankanin lokaci yazo bayan ya dobasa yace "Jininsa ne yahau ya masa allurar na barci sukayi sallama ya tafi kan aikinsa.


yau kimanin sati biyu da auran babu Kamal babu labarinsa, Beby tin tana kiran wayarsa har tagaji ta dena gashi bata tab'a futowa gun Momy ba, balle taji labarinsa komai ya dameta.


Momy kuwa sunyi waya yace mata yayi tafiya jos wata guda zeyi kafin yadawo,wani aiki ne kansa amma daya gama zedawo.




ya'u saura kwana uku dawowar Jidderh hutu gida Momy murna take sosai da zuwar y'ar ta ta.


Kamal yadawo gida bangaransa ya nufa domin yayi wanka ya huta dan yagaji sosai amma cikin tafiyar tasa yasamu farin ciki sosai dan yarage damuwa kafin yadawo.


sallama yayi amma tana zaune bata amsa ba, saima tashi tsaye da tayi cikin matsifa tce "Gidan ubanwa kaje kabarni kamar bewa ....


*JIDDERH CE*


*HATSABIBIYA JIDDERH*


*NA JIDDERH*


©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*


_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826


بسم الله الرحمن الرحيم...


9️⃣3️⃣0️⃣


.......kamar bazeyi magana
yaji ta kuma cewa "ko ance maka ni mahaukaciya ce? kazo ka ajeni gida kulle.


yace "A~a ba mahaukaciya bace yayarta ce, domin nasan ke yayar mahaukaciya ce.
wani uban ashar tasaki tace "Wlh baka isa kacemin mahaukaciya ba, dan ma an aure ka, wlh kayi wasa yanxu zanyi maganinka.


shigowar Salis yasa tayi shiru da maganar


yace "Amarya bakya lefi ya gidan.


murmushin dole tayi tace "Gida nomal.


yace "haka akeso.
zama yayi yace "Oga tafiya babu sallama saide mutum yaji bakanan?.


Kamal yace "kabari kawai, bari nayi wanka. shiga ciki yayi batare da yace kala ba.


wasu yan mata ne gusan su biyar suka shigo cikin wata shiga da bata da maraba da babu


E'hu Beby tayi dan ta manta ma da Salis, da ko ruwa bata bashi yasha ba balle lemo.


rumgume juna sukayi suna farin ciki da ganin juna


"kinganki kuwa beby? ayya bamu samu karuwa ba, naga kinyi baki kina cikin lafiya kuwa?" cewar Ummi


u
"Uhmm muje ciki muyi magana akwai labari. cewar Beby


Salis de kallan Ikon Allah yake A zuciyarsa kuwa cewa yake inaga duk danginsu babu wanda yasan sallama balle yayi.


d'akinta suka nufa suka baje kan gado tace "Ummi akwai matsalafa, da Dady zankira nagayawa kuma Allah ya kawoku.
nan tabasu labari komai daya faru


Ummi tace "lefinki ne, Beby kee bakisan namuji dan wayo bane, kidena nuna zafi, kina jansa jikinki hakan zefi amma yanzu ta wannan hanyar ai bazaki samu soyayyarsa ba.


d'ayar ce tace "Tabb aikuwa renaki zeyi wlh, k'ara kifito masa a mutum kinuna masa kinfisa rashin mutumci.


"Nima haka nagani Sady shiru bazeminba, k'ara na nuna masa wace Beby, waye Ubanta.


Ummi tace "Duk ba wanna ba, yanzu kisamu kishiga jikinsa tukum sai kuyi komai daga baya.

E'h kuma haka ne, yanzu ya kike ganin zanfara? tace kawo kunnaki nan tamata rad'a cikin kunne suka sakayi dariya lokaci guda.


wuni guda haka suka wuni suna daura mata darasin yadda zata mallakin kamal batare da matsala ba.


sai bayan magari ba suka mata sallama suka tafi


Kamal kuwa tinda ya fito awanka yacewa Salis muje gun Momy muci abunci.


fita sukayi sukaje gunta sukaci abunci suka koshi sanan suka fito nan sukayi shira sosai sanan Salis yatafi


gidansa yashiga yayi sallama ganinta cikin kayan barci bakaramin mamaki yayi .


tace "honey katafi kabarni ni d'aya?.


yace "Naga kinyi baki ne .


matsowa tayi jikinsa ta rumgumesa tace "Amma ai sai kamin waya ko? tafadi tana shirin kaimasa kiss.


tureta yayi yace "lafiyarki kuwa Beby?


"Lafiya tak'alau hakkina nakeso kaban nagaji. cewar Neby


"Ok baki da matsala zaki samu tinda kinnema."
ya fadi cikin fishi


tace "Au da bazan nema ba? ba mace bace nidin ko ance maka banda lafiya?"


bece kala ba yaje yayi wanka ya fito yayi shigar kayan barci yadawo


wannan dare bewa Beby kyau ba, dan asume ta kwana bata cikin hayyacinta.


mamaki yayi jin yasameta budurwa duk da beyi tunanin haka ba, ganin rayuwar da take kamar karuwa.


wanka yayi ya tafi masallaci daga nan ya dawo ya kwanta bebi ta kanta ba.


Beby kuwa sai wajan 12:00 ta farka daga suman da tayi cikin azaba tayi dauriya tamiki ko tafiya ta kasa dede nan yashigo tausayi ta bashi ya kamata yakaita toilet ya hada mata ruwa yasaka ta ciki sau uku yana mata banda ihu da kuka babu abunda takeyi
futowa yayi daga cikin toilet din yace "kiyi wanka inkinya kifito .


da kyal tayi wanka ta fito ta kasa tafiya ihu ta saka yazo yadauketa ya kaita ya kwatar kyara ko ina yayi ya kira Dr yace "tazo yana gida yana kiranta.


babu jimawa kuwa tazo yakaita har part dinsa yace "ta dobata.

dobata tayi sosai taga taji ciwo nan ta mata dinki ta bata magani ta fito, sallama ta masa tayi tafiyarta domin Oganta ne babu damar magana kuma shima aikinsa


ya'u take Asabar jidderh zata dawo gida duk wani shirin tarba Momy ta gama dashi wani nishadi takeji sosai cikin ranta y'arta zata dawo gida.


karfe2:30 Jidderh tasauka Hajiya taje ta daukota cikin farin ciki taga y'arta ta kuma girma sosai har tafi Beby cika da sura.


Jidderh tace "yade Hajiya sai kallo?


dariya Hajiya tayi tace "Murnar ganinki nake, kuma naga kin girma sosai .


hhhh "Haba Hajiya ina girma kuwa anan?


haka de suke shira har sukazo gida kasancewar tasha taje daukota


Hon tayi mai gadi yabude mata tashiga tayi paking fitowa Jidderh tayi Hajiya ma haka


taja jakarta Beby na fitowa raka Zuly.


Sanye take da riga da wando kayan barci ne jikinta kainan kuwa babu dan kwali haka ta fito rakasu .


Momy saurin tafiya tayi ta bargun, kallo d'aya tawa Beby taji raita ya bace ganin kayan da yake jikinta.


Jidderh kuwa jan jakar tayi taga tayi nauyi sosai baza ta iya dauka ba


tace "ku yan aiki kuzo kutayani nakasa.


Beby tace "suwa fa?


"dake arniyar da k'awarki, harma tambaya kike sabida renin wayo?"


cikin zafin rai Beby tazo gaban Jidderh tace "waye Ubanki? da kike kirana da yar aiki?.

ko d'arar babu gun Jidderh balle shakka ko tsoro ta fitar da hannu tas!!! tas!!! tas!!! ta dauke Beby da mare har uku tace "babu mace aduniya da zata zagi ubana na barta, yar aiki kuma na gaya, ko dan kina arniya shine zakice ke ba yar aiki bace?to tsaya ke waye naki uban?"


Zuly tace "kee kinsan wa kika mara kuwa?"


"bansani ba, amma nasan bazata wuce yar wani na akuya ba😄
koma waye Ubanta banda matsala dashi, lefinsa ne da be koya mata ladabi ba.

daga haka ta juya tabarsu gun raita tas


waya Beby ta dauko takira Dady tace "Dady 🤐




*JIDDERH CE*💗






*HATSABIBIYA JIDDERH*


*NA JIDDERH*


©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*


_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826


بسم الله الرحمن الرحيم...


🅿️3️⃣1️⃣




.......Cikin kuka tace "Dady mari...


cikin zabura yace "wace mariya?


tace "mari na wata tayi."


yace "me kika ce? mari fa, ayya kina cikin hankali kuwa? wace ta isa ta mariki? duk fadin jahar nan.wace ke san mutuwar danginta da kanta. kina ina yanzu? duk cikin tashin hankali yake maganar.


tace "Ina gida Dady kazo da rundunar sojoji suka mata sukasheta.


kafin ta karasa maganar har yakashe


suna cikin d'akin metting ya zabura ya futa cikin tsatsar tashin hankali ya fito


ganinsa cikin wannan hali bakaramin firgice suka shiga ba, sunsai komeye to babban abune yafaru .


Sojuji da yan sata ne suka mara masa baya sunga ko direber be saurara ba, yaja da kansa gudu yake suna binsa abaya Ikon Allah ne, kawai yakaishi gidan lafiya.


Jidderh nashiga fallow ta zauna tana mita tagaji da zaman mota, ganin kayan marmari gabanta yasa ta mikewa tadauki ayaba tana sha hankali kwance dan ta manta da abunda yafaru. uku tasha duk wache tasha ta wula bowan bakin kofa cewarta bazata iya kazantar yan gayu ba, asha abu kuma a ~aje bowan gefansa kara ta zubar inyaso in ta tashi tadauke tasha a shara.


"Tana ina?" cikin daga murya taji anyi magana juyawa tayi dan ganin waye haka cikin gidan ko mujin hajiya ne?


"Gatanan Dady." cewra Beby


takawa yake cikin Izza da gadara zeje gareta, aikuwa beyi aune ba yataka abun ayava dim🤐😄 kakeji gwamna yafadi kasa warwar cikin azama suka rufa kansa "Wayyo! Wayyo! Wayyo!yana rike da k'ugu dan ji yake yakarye a k'ugu, haka yake furtawa wani soja ne yayi azamar daukarsa jin numfashinsa yana shirin daukewa dan azaba.


duk abunda yake faruwa Jidderh na zaune takuma ci gaba da shan ayabarta hankalin kwance.


Beby kuwa hannu tasaka saman kanta ta kurma Ihu "Wayyo Dady kar ka mutu kabarni.


Momy ce tafito cikin sauri jin Ihu biyu tare ga na k'ato gana mace fitowar ta yayi dede da fitar da maigirma gwamna kamar gawa yasata saurin karasowa "Tace lafiya?"


Zuly ce ta tsara mata komai abunda yafaru


Abun dariya yaso bawa Momy daga zuwa sai kyara lalle aikin na manya ne, amma saita kawar tace ...
"Jidderh ce tace "Au wai wannan shine Uban nata? amma har take zagin Uban wani ni wlh ganinsa da nayi nadau kamun sanyi ne, aikin banza kawai.


Hajiya tace "ya isa haka, Jidderh yanzu kinga de yadda abun ya rikice koh?"


Beby kuwa cewa take "Wlh ya mutu sai na kasheki bazan barki ba.


Jidderh dariya tayi tace "kee! Arniya wai daman kinsan mutuwa amma kike wannan shigar?"


"Wlh kika kuma cewa Arniya sai na karyaki L."


"Arniya, Arniya, Arniya,
da gudu Beby tayi kan Jidderh ~Jidderh kuwa wulla mata bawon ayabar tay,i take tsantsi ya kwashi yar banza jikake tim🤐 bakin ya bugu da tayil, kafin Zuly taje gun Jidderh ta kuma wullawa mata wani tace banza ye kawai." tim☹️ e'tama ta fadi .


Hajiya da dariya take cinta yasa ta saurin zuwa gunsu tace........


*JIDDERH*❤️




*HATSABIBIYA JIDDERH*


*NA JIDDERH*


*NASADAUKAR DA HATSABIBIYA JIDDERH GUN DA YADACE KHADIJA MUHAMMAD MRS BASAKKWACE*❤️
*HATSABIBIYA JIDDERH NAKI NE NABAKISHI KYAUTA BADAN KOMAI BA SAIDE HALAKCIN KI GARENI KOMAI NACE KINFI HAKA ALLAH YABAR KAUNA YABAR ZAMAN TARE YA KAREKI GA SHARRIN MUTUM DA ALJAN*👏


©🎆


*Al'umma Writers Asso...✍🏻*


_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826


بسم الله الرحمن الرحيم...




🅿️3️⃣2️⃣


.........tace "haba Jidder meye kikeyi haka ne wai?"


"Allah yabaki hakuri, Hajiya banso nashiga tsakaninki da yan aiki ba, amma haka baxata kuma faruwa. cewar Jidderh


kiran masu gadi hajiya tayi suka temaka mata suka sasu cikin mota sai asibiti.


Jidderh kuwa d'akin hajiya tashige dan batasan kan dakunan gidan ba.


mai girma Gwamna kuwa wani babban asibiti aka nufa dashi take suka karbesa cikin azama suka bashi gado duk abunda yadace suyi sunyi, nan suka gano kashin sane na k'ugu ya goce amma sun kyara. duk yadda yaso daurewa abun yaci tura sai da yayi kuka sosai dan ji yayi kamar raisa ze futa.


Dr yce "Rankaya dede hatsari kayi ne? naga ka galabeta sosai, gashi har hakorinka biyu sun fadi na gaba .🤐


sai anan ya shafa bakin nasa yaga babu hakora guda biyu Wni Ihu yasaka yce "Elh ko zan rasa raina sai nakashe yar nan, da e'ta da danginta sai naga bayansu, ganin kamar be cikin hankalis yasa likintan yi masa allurar barci cikin minti biyar wani barci mai nauyi yayi gab dashi .


Beby kuwa suna zuwa asibiti Momy tayi hanzarin fitowa wasu Nuss suka temaka mata suka shigar dasu ciki.


likitoti ne suka rufu kansu dan basu temakon gaggawa.


cikin Ikon Allah suka gano Zuly ta karya ahannu, sai bayanta da ya bugu,kashi ya ballak'o, Beby kuwa babu hakora hudu na sama, sai kafarta ta da karye kugunta kuma ya bugo sosai .
d'akin kyara aka shigar dasu aka kyara musu aka fito dasu d'akin hutu .


duk abunda ake Kamal be sani ba, yana gun Salis suna shira kasancewar ranar babu aiki .


wayarsa ya dauko ya shiga facebook labarin da yagani shine yabashi mamaki


*da zafi zafinsa*


*mai girma gwamna yaje gidan yarsa domin daukar FANSAR MARIN DA AKA MATA AMMA KASH

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads